Showing 75001 words to 78000 words out of 139076 words

Chapter 26 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

124

na jinjina masa kai sai kuma duk muka yi shiru.


Ina jin idonsa a kaina kafin ya kira sunana  SEERAT? ba tare da na Wago ba na ce  uhum!
 Ki yi hujen hanci yana burge ni na Wago da sauri kafin na ce  da zafi fa

 Khaleed? Ammy ta faWa wacce ke daf da gadon da alamu ko shi bai san da tsayuwar ta ba,kuma da dukkan alamu ta ji furucina duba da kallon da take yi min.


 Na'am Ammy  ya amsa.
 Baseerat za ta tafi gida saboda Basheer na can shi Waya ba zai ji daWi ba in bai gan ta ba
 To Ammy  ya amsa tare da kallona ya ce  ki tashi ki tafi gida kuma ki kular min da kan ki kin ji ko? na gyaWa masa tare da tashi na fice.



Maimakon na tafi gidan a'a sai na wuce asibitin da Ubaidah take , wannan karon ana barin mutane shiga Wakin da take har da ma danginta ke jinyarta.Idonta biyu,tan ganina ta saki murmushi na ?arasa na zauna kusa da ita bayan mun gaisa da kowa .


 Ya jikin naki?
 Da sau?i sai dai fa har yanzu ban ji a jikina sun maido min abin da suka cire ba ta bani amsa a hankali.
Na kamo hannunta na jim?e cikin nawa tare da tsura ma tsakiyar idonta kallo,abubuwan da suka faru ne na soma gani daki-daki .A ranar da na bar ta nan cikin aji ?arya ta yi min malam ne take jira ba abokinta ba,abu na farko da yayi mata shine ya bata hannu suka gaisa daga nan kamar wacce ta yi maye sai ta yi luuu ta zube jikin bancin makaranta.Sai kuma malam ya buWe jakarsa ya shafa mata wata hota a matacinta,daga nan sai wani abu ya fito shi kuma ya Wauke shi ya naWe a ?yalle ya fice.A ?a'idar aikin ?addararwar da yayi a jikinta ya shafa mata hodar tsafi mutum na mutuwa ne ,irin ta Soyayyar duniya zai bar duniyar mutane ya koma can ya ci gaba da rayuwa a duniyar fatalwa,matsafa da kuma ruhi sai aka yi rashin sa'a tsafinsa bai yi aiki akan Ubaidah Wari bisa Wari ba. Da sauri na sake mata hannu ganin wata mummunar siffa ta bayyana a gare ni da alamu dodon da malaminmu yake yi wa tsafi ne.Murya na Wan rawa na soma yin magana  Ubaidah za ki iya faWa min abin da ya faru bayan barin ki wannan duniyar? shaf na manta ba mu biyu ba ne a Wakin sai da na ji sun soma yin salati.Da wani irin sauri kuma na Waga tafin hannuna,tamkar an haska fitila haka hasken ya mamaye su yayi mana iyaka da su. Ina jin ki yi sauri ki faWa min

 Mi kike haka Baseerat?
 Ki bani amsa don Allah Malama kin tsaya yi min banzar tambaya na faWa cikin ?araji.


Ubaidah ta kalli hannuna wanda har yanzu ban sauke shi ?asa ba kafin ta soma cewa  tamkar wasu fatake haka na tsinci kaina cikin wasu ?an matan muna tafiyar ?asa har muka isa wani ba?in kogo inda wasu halittu ke jiranmu,Waya bayan Waya aka soma kiran sunayen mutane duk wacce aka kira sai ta je ta shiga wani jirgi ana daf da kawowa gare ni kawai sai na ganki tsudum a wurin kin ciro ni sama.A gaban idona malam ke ihu yana son kamo ni amma tuni kika kuSutar da ni,daga nan ne na farka na gan ni a gadon asibiti


Na mi?e tsaye tare da janye hannuna,mutanen da ke Wakin sai na ga sun yi kamar ma ba su san abin da ya faru ba duk sun manta.?akin da malam yake na nufa,har yanzu akwai ?an sanda masu gadin ?ofar suna ganina suka bani hanya na wuce.Yana kwance cikin azaba,a wahalce yake kallona kafin ya jefo min tambayar  mi kika zo yi?

 Ina abin da kuka cire a jikin Ubaidah?

 Yana wurin oga ya bani amsa .
 Ka je ka karSo
 Ban iya yin amfani da power Wina duk sun tsayar da komai,sannan sun gargaWe ni kan cewa muddin na sanar da duniya gaskiyar lamari za su kashe mahaifana,matata da kuma ?a?ana

 Tun yaushe kake wannan mugun aikin? bai bani amsa ba,sai na sake jefa masa wata tambayar  mine ne mafarin shigar ka cikin jerin mugaye?
Bai bani amsa ba sai wuri guda da ya kafe da ido,ina juyawa don ganin mine ne kawai na ji an kife ni da mari tamkar wal?iya kuma haka na tsinci kaina a wani jeji a maimakon asibiti.




Na lumshe ido kawai ina tunanin hanyar da zan bi na tsira, ki bar wahalar da kanki don wannan dajin shi ake kira da jejin mutuwa.Wato duk ri?e mana Waya daga cikin members Winmu da kika yi bai ishe ki ba,?o?arin tursasa shi ma kike yi ya sanar da ke inda Daularmu take? wata murya ta daki kunnena wacce tasa na yi saurin buWe idona,wani gabjejen mutum na gani mai jiki irin na dragon amma kansa na mutum.Duk Wa?i?a Waya kuma fatar jikinsa na canzawa kamar wata hawainiya,shiru na yi ina nazari idan ban manta ba Bafulatana ta karanta min littafin MAITAR IDO inda a cikinsa ta sanar da ni masu power dragon sun fi kowa ?arfin iko a kaf duniyar Ruhaniya.

Ban kai ga ida tunanina ba na ji muryarta ta karaWe jejin, ita Win ?aramar yarinya ce har yanzu ba ta ida sanin dokokin duniyar Ruhaniya ba,ina kira ga mai girma Shakal da ya ji tausayin Queen SEERAT ya mayar da ita duniyar bil'adama 

Muryar Bafulatana ce amma sam ba ni ganinta,shi kuwa wanda na ji ta kira da Shakal sai ya turnu?e fuska yana mai cewa  Zan yi domin ke daga nan ban sake sanin abin da ya faru ba sai tashi na yi na gan ni kwance a gidanmu wai har magarib ta yi.


Na dafe gefen kaina da yake min ciwo kafin na shiga toilet na yi wanka na kimtsa kaina.Falo na fito sai na tarar duk suna cin abinci,kusa da Basheer na zauna na soma cin abincin .Muryasa na ji can ?asa-?asa yana cewa  ki dinga kawar da ido ga duk abin da bai shafe ki ba,aikinki shine kawai kuSutar da rayuwar yarinyar ba wai karSo abin da tun can farko ba mallakinta ba ne namu ne


Cak na tsaya da cin abinci ina kallonsa tare da auna furucinsa ,ya Wago muna kallon juna ya sakar min wani murmushi tare da tashi ya bar ni nan sake da baki.

Anty Murjanatu ta mi?e ita ma sai wurin ya yi saura daga ni sai Mama ,a hankali cikin taushin murya ta soma yin magana  Baseerat mi ya kai ki fadamar mutane? In mangoro kike so ai sai ki faWa a saya miki.In ba don Allah yasa Basheer yana a wurin ba ai dukan da za su yi miki sai ya fi wannan

 Fadama? na tambaya cike da mamaki ,ta haWe rai ta ce  kar na sake ji dai ki kiyaye ita ma ta mi?e ta bar ni nan zaune.Tafin hannuna na soma shafawa don yana ina da bu?atar ganin Bafulatana ita kaWai ce za ta???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? yi min bayanin abin da ke faruwa a nan.Face da ni na ganta tsudum a zaune kan kujera,raina a Wan Sace yake hakan yasa na ?i magana .


 Ina ce dai na rufe babin ?awarki Ubaidah,sam ban nuna miki a mafarki ba cewa ki je karSar semen Winta ba,ko kin yi mafarkin haka? ta faWa kamar wata uwata,na girgiza mata kai ta ci gaba da cewa  to amma mi yasa kika je? 

 Mah ita Win ?awata ce na bata amsa .
 Ba wannan na tambaye ki ba,dalilin zuwan naki ne har ki yi bincike akan abin da bai shafe ki ba nake son ji.A duniyarmu komai yana da tsari,sannan muna girmama al?awari kin san mi zai faru da ke a jejin can inda ban je ba? Kin san wane Sarki Shakal? Duk ma ba wannan ba mi yasa ba ki maida hankalinki akan gidan Sarkin zinder ba? Na ga wannan ma sam bai cikin jadawalin abin da kike hari alhalin tun ranar farko na haska miki komai kika gani


Idona suka ciko da hawaye don na fahimci cewa taimakon Ubaidah sam ba zai yiyu ba,ta mi?e tsaye tare da cewa  ki shirya gobe ki ziyarci gidan sarki sannan a cikin turarukan da Madam Rakiya ta baki akwai wani na nan mai jan murfi shi za ki yi amfani da shi .Ki aje hankali ki yi komai a tsanake ban son shirmen nan naki,tun da kika fara soyayya duk kin bi kin tarwatsa tunaninki



Na Wago kai na dube ta,sai na ga fuskarta yau babu walwala. Ya aka yi Basheer yake min magana haka? na tambaye ta dakyar.

Ta kawar da kai kafin ta ce  saboda shi ya tsinto ki a fadamar wasu mutane 
 Amma ai ni ban je can ba,kuma na kasa tuna abin da ya faru da ni
 Shakal ne ya cilla ki can ta bani amsa tare da Sacewa hakan yayi daidai da shigowar ?an rakiyar amaryar Daddy sai guWa suke suna cewa  Rahamu kin yi sa'ar miji irin wannan gida

Ina kallon su suka nufi sashen Goggo Hajara suka buWe suka shiga,sai guWa suke wacce ?ila ita tasa Mama da anty Murjanatu suka fito suka shiga Wakin.Tamkar wata shuka haka nake a zaune a wurin har waWanda suka yi wa amarya rakiya suka fice,babu jimawa Daddy ya shigo Mama da anty Murjanatu suka sako sabuwar matarsa tsakiya suka fito falo.




In idona bai yi min gizau ba hararena na ga tana yi,yayin da take kallona tsakiyar ido har na samu damar hango tsagaron ?iyayyata a cikin idonta kamar wacce ke son Waukar fansa.Jawabin Daddy ne ya janye hankalina daga gare ta inda yake gabatar mana da ita da kuma shelar auren anty Murjanatun da wani abokinsa ,a ?arshe ya Wora da  ke kuma Safeenatu sai ki yi wa likitan magana ya zo a tsayar da zance tun da dukkanku ba wasu yara ba ne.Shi aure dama fahimtar juna ce kawai
Na dubi Mama wacce ta kasa Soye farin cikinta ta soma murmushi tare da amsawa da  to Daddy in sha Allah zan sanar da shi nan dai duk aka watse.Ina shiga Waki na ji Mama na waya tana sanar da bazawarinta sa?on Daddy,can kan bed na haye ina tunani da na ji kaina zai soma ciwo kawai sai na mayar da tunin kan moments Winmu da Yaya Khaleed.



Washegari
Tun da safe na tashi har na rige Mama,wata irin yunwa nake ji hakan yasa na nufi kitchen.A firgice ta saki butar ruwan zafin tana kallona,ni kuma ?atuwar tasa da ta shimfiWa Wan kamfai ta zuba Lipton da citta da sauran kayan haWin tea na duba.
Mu?ut ta haWiye wasu yawu kafin ta ce  mi kika zo nema?


 Mi pant yake yi cikin tasar shayi? Ko shi ma yana ?ara WanWano? na tambaye ta ina tsure ta da ido.A daburce ta ce  dama-dama wanke shi zan yi saboda cutar infection da ta yi yawa


Na gyara tsayuwa na ce  yaushe wannan sabon salon ya fito wanke Wan kamfai da Lipton da citta?

 Kin ga banda lokacinki ki yi abin da za ki yi ko ki fita ki bani wuri,ina ce dai nan gidana ne ko? Aure nake ke kuma agola ce ba ke mai gidan ya haifa ba Rahamu ta faWa tana son naWe tabarmar kunya da hauka.Na saki Wan murmushi na ce  haba Goggo daga wannan sai ranki ya Sace? Ki rufa min asiri in Daddy ya ji ai sai ki sa yayi min faWa ya ce ina faWa da ke saboda kishi a nan take na mayar da abin barkwanci kafin na koma Waki da tunanin  wacce irin mata ce kuma Daddy ya auro?
Daga bayana na ji muryar Basheer ya bani amsa kai kace malamin duba , ?anwar Mamuh Ladidi ce wacce kika kashe mana! na juyo da bala'in sauri ina kallonsa,sai na ga yau siffarsa ta canza daga irin wacce na sani............






Assalamu alaikum,mata da ?an matan garin Agadas.CHAFA'ATU MAKE-UP fitacciya kuma jajirtaciyar mai koyar da kwalliya iri-iri.Ta yi tattaki tun daga ?asar Nigeria ta zo nan Nijar a garin Agadas domin horar da masu bu?atar koyon kwalliya,Waurin kallabi.Wannan horar wa da za a yi za ta kwashi kimanin sati biyu ,kuWin koyo jika ashirin ne (20.000f).Ga masu bu?atar ?arin bayanin za su iya kiranmu kai tsaye ta wannan lambar 88584336 ,ko kuma ku tuntuSe mu lambarmu ta WhatsApp 09041604348 .
```MRS SADAUKI=ث?
'?```


My book is only 500 via
6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank,ko kuma katin MTN na 500? ?an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya kuWin karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne .

___________________
BOOK2

16_17

Shiru na yi ina kallonsa,da sauri ya lumshe idonsa kafin ya buWe su sai na ga ya dawo normal.murya a Wan dake yace "mine ne ?" "babu komai" na basa amsa tare da Waukar jakar makaranta na fice.Har na isa ina tunanin lamarin BASHEER,yau bayan mun gama dukkan darasi ?an ajinmu suka tsara tafiya ganin Madam,ban san wa ya sanar da su tana gidan sarki ba amma duk can muka yi tsinke.Tarba mai kyau muka samu ,duk muka yi mata ya ji kafin duk kowa ya fice ni kuma na zauna saboda a iya kallon da Madam ke yi min na fahimci so take na zauna.



Sai da ta tabbatar duk kowa ya watse kuma babu wanda zai ji mu sannan ta soma magana"Tsawon shekaru huWu kenan da Mama ke zawarci duk da kuwa igiya guda tal ce mai martaba ya tsinke amma ya gagara mayar da ita,zaman ?a?anta ne take wanda mune muka taru muka yanke hukuncin babu inda mahaifiyarmu za ta je.Kaf ?a?an sarki mata ne babu namiji,wannan ya Waga hankalinsa yasa shi kauce hanya,kullum masarauta cikin karSar malamai da bokaye take,abun mamaki kuma kusan amsa Waya suke bayarwa magauta sun raunata semen dinsa mai karfin wanda zai iya sa ya samu namiji sai dai akwai ?waya Waya tal da ke iya wanzar da samun namiji.Wannan dalilin ne yasa sarki ?aro aure tun da ita Mama haihuwarta ta tsaya cak.Ni dai tun da aka soma al'amarin nan hankalina bai kwanta ba sam ,sai na fara bibiyar amarya tare da sa mata ido har na samu abin zargi.?anen sarki yana yawan shiga sashen amarya,ban sani ba ko ya fahimci ina saka masa ido kawai sai ya yi waya mijina ya zo ya tafi da ni don dama jinya ce ta maido ni gida"madam na zuwa nan sai ta yi shiru,nace "amma ai cikin jikin nata da kike zargi na sarki ne,sai dai bayan haka akwai wani Soyayyen sirri a tattare da matar.Kai tsaye za a iya kiranta da matsafiya tunda da shi ta yi amfani wurin dakatar da haihu Mama Salmu,shi kuma ?anen mahaifinki babu wata ala?a da ke tsakaninsu in kika fidda ta kasuwancin ruhikan mutane"sai kuma na yi shiru jin duk idea ta tsaya kamar wani network,a take kuma na fahimci kuskurena wato ban shafa turaren da bafulatana ta umarce ni da na shafa ba.



Tamkar Madam Rakiya ta fahimci haka kuwa sai ce min ta yi "ya kamata ki tashi ki tafi zuwa gobe in sha allah zan aika a Wauko ki" ban musa ba na kuwa mi?e ,bayan na fito na samu adaidaita ta kai ni gida da zan yi wanka sai na ga jinin ya Wauke irin yadda mama ta koya min wankan na soma mai hade da alwala amma kuma sai na ji na manta.haka na mayar da kayan na fito na samu anty Murjanatu a kunyace na zauna kusa da ita sai kuma na kasa tambayarta.

Ta dube ni tace "ya dai Baseerat ko yunwa kike ji?" na girgiza kai na fara magana a hankali "dama ranar nan Mama ta koya min yadda ake wanka shine kuma na manta" ta yi murmushi kafin tace "to ya danganta da wane iri ne,da farko za ki Wauki niyyar yin wankan a zuciya misali ke yanzu sai ki sa a ranki zan yi wankan haila ne,bayan nan sai ki karkata bokiti ki wanke hannunki sau uku da zarar kin yi haka to najasar tafukan hannu ta gushe kina iya tsoma hannun a ruwan,sai ki yi tsarki,ki wanke gashin kanki da kunnuwanki da fuska,daga nan sai ki game gangar jiki bayan nan sai ki kuskure baki sau daya ki shaka ga hanci sau daya shikenan"



Sai da na bari ta ida jawabin kafin nace "amma ba haka ita ma ta fada min"tace "to ai wankan dama ba doli sai wancan ba,na fada miki wannan ne don ya fi sau?i"na Wan gyara zama na ce "amma Wazu na ji kamar kin ce in mutum zai yi wankan ya danganta da wane iri ne wurin Waukar niyya to dama bayan na hailar akwai wani?"

Shiru ta yi tana kallona kamar ba za ta bani amsa ba kafin ta ce"wannan sai in kin yi aure kuma"duk da ban gamsu da amsar ba haka na mi?e ba tare da na takura mata kan cewa sai ta yi min bayani ba. Bayan na tsarkake jikina na zaSo riga da wando na saka na fesa turare tare da zuwa gaban madubi na yi tsaye,can saman ?arfen labule na hango wani maciji sai naWe ?arfen yake da bindinsa yayin da idonsa suke a kaina.Da farko na zata ko irin mafarkin da na saba yi ne da maciji sai da na gansa tsudum yayi tsalle ya diro a gabana.Ko kaWan ban ji tsoronsa ba sai na ji tamkar ma mun

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login