Showing 27001 words to 30000 words out of 139076 words

Chapter 10 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

102

musu iso har ciki kafin ya fita nemo musu abinci yayin da Sakeena kuma ta hau gyaran gidan ta share ta goge ta saka turare .Da ya kawo abincin su uku suka ci cike da nishaWi,shi kansa Abbas sai ya ji wata natsuwa ta saukar masa duk wunin ranar bai fita ba a tare da su yayi shi .Da dare yayi sai ta yi wa Ma'idah shimfiWa a ?asa yayin da su kuma suka hau bed,cikin salon soyayyarsa yake romance Win Sakeenatu ita ma yau hankalinta a kwance yake jinta take kamar wata amarya wannan yasa cike da so da ?auna ta soma mayar masa da martani.Sun lula sosai cikin duniyar ma'aurata sai Sakeenatu ta ji a jikinta tamkar ana kallonsu ne,kallo irin wannan na ?urilla marar daWi .A hankali ta Wan saita kanta tare da ware ido cikin Wan hasken da ya rage a Wakin amma ba ta ga komai ba,murya na Wan rawa ta ce  Abbas ji nake kamar ana kallonmu shi kuwa jin furucinta sai ya jawo blanket ya rufe su .Ma'idah wacce Mamuh ta shiga tunaninta da sauri ta fito daga jikin labulen ta koma kan shimfiWarta ta kwanta.





#GIDAN DADDY

Bayan sallar isha'i Daddy ya shigo gidan,har Wakin Safeenatu ya shiga suka gaisa ya Wauki twins waWanda aka yi wa aski.Gefen da Khaleed ke zaune sai cika yake yana batsewa ya kalla yana mai cewa  yarona zo nan na ji wa ya taSa ka? kamar jira yake ya je ya zauna kan cinyar Daddy yana mai nuna masa Habibah ya ce  Ammy ce ta fidda gashin SEERAT  Daddy yayi murmushi ya ce  wani zai fito ai,sannan musulunci ne ya ce a yi hakan

Khaleed ya saki ransa yana mai cewa  dole ne kuma mu yi biyayya da duk abin da Manzon tsira ya umarce mu da shi,Allah ?arawa Annabi daraja 

Duk suka amsa da  amen murmushi kan fuskarsu,nan fa Khaleed ya soma zuba kamar ?a?an kanya sai suka fahimci duk yadda aka yi gidan girma na malamai ya fito don ?an magana na cewa jini ba ya ?arya.

Khaleed ya ja hankalin DADDY sosai har ta kai shi da yi masa tambayoyi dangane da karatun Addini,yadda yake basa amsa daki-daki da kuma yadda ya ji yaron ya kusa sauke al?ur'ani sai abin ya basa sha'awa da kuma mamaki .Ya saka hannu a aljihu ya ciro wata sar?ar azurfa ya saka wa Khaleed wacce ita wannan sar?a a wuyan mahaifiyarsa aka cire ta lokacin da za a yi wa gawarta wanka.


DADDY yayi musu sai da safe ya fita, Khaleed ya je jikin Habibah ya zauna yana yi mata karatu tana saurare tare da alfahari da yaronta.A kan cinyarta yayi bacci,ta yi masa shimfiWa tana tsure fuskarsa da kallo,tasbihi kawai take yi saboda zallar kyawunsa.


Safeenatu cikin raha ta ce  Gwaggo ni dai na yi wa ?ata kame


Cikin rashin fahimta Habibah ta ce  na me fa?
 Na hafizin Wanki mana
Ta yi murmushi ta ce  ai kuwa dai da abin ya bada citta,amma ai kin ga ma kamar Khaleed Win na son ta


Safeenatu ta yi dariya sosai ta ce  haba dai sai ka ce wani babba,amma na ce mi zai hana gobe ki kai shi makaranta sannan kuma a rubuta sunansa har a ta boko tun da an kusa komawa?

 Zan yi wa Yaya ?ayyabu magana in sha Allah  da wannan zancen suka ta yin hira har suka kwanta.


A can Sangaren Munira kuwa yau ma dare na tsalawa ta mi?e ta je ta saka harshenta a kunnen Wan Murjanatu ta tsotsi jininsa kafin ta je ta kwanta.

Washegari tun da safe da kukan yaron gidan ya tashi kamar abin tsiya duk yadda Murjanatu ke son ganin yayi shiru amma abu ya cuttura.
Falo ta fito rungume da shi tana kuka,wanda ya ida jawo hankalin dukkan ?an gidan suka fito har da Daddy.


Gwaggo Habibah ta dubi jaririn sannan ta maida dubanta ga Hajara wacce gabanta ke mugun bugawa.Da ido take ro?on Habibah don Allah ta yi mata rai kar ta cutar da Munira,amma sam Habibah ba ta san da haka ba.Cike da mugunta ta koma Waki ta Wauko turare ,jikinta har rawa yake wurin zuba shi a garwashin wuta Wakin ya turni?e da haya?i.
Cike da tashin hankali Munira ta nemi hanya tsira amma ina ?arfin maganin duk ya wuce yadda suke tunani,tamkar wacce aka sakawa dabaibayi haka ta kasa gusawa sai wani gurnani da take yi .


 Habibah mine ne wannan kuma kin ga za ki tado wa da Munira ciwon asuma Winta Daddy ya faWa tare da zuba wa wutar ruwa, Gwaggo Hajara ta saki wani murmushi wanda bai je ko ina ba ta waro ido jin Munira ta soma yin magana  Ni mayya ce,Mamana ce ta bani kambun ita ce ta koya min yadda ake kama kurwa.Zan tsotse jinin Wan anty Murjanatu saboda na samu ?arfin power Mama... da wani mugun sauri Hajara ta je ta rufe bakin Munira........
```MRS SADAUKI=ث?
'?```


My book is only 500 via
6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank,ko kuma katin MTN na 500? ?an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya kuWin karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne .

___________________
08/10/24

23-24
ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun dadi
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa
Duka akan 6500 ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa =????=????=????=??<؁?=؃? ?

Wa.me/+2348144015291 For more information say hi =?K? Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam empire tashirya tsaff dominku=؃?=؃?=؃? muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu

*DAHUWAR KAZA*

Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato *Ni ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya*
Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt *Akwai kyauta <؁? mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya*

*INA MASU JEGO DA AMARE*
Karku bari wannan dama ta wuceku
*08144015291*
Zuzeam ventures

ASSALAMU ALAIKUM Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 08144015291. 1500kacal =?L?
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Maganin karin kiba
Maganin nono da hips
Rage tunbi da kiba
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar g1da set
Mai jego set
Dadai sauransu



Munira ta gantsara wa hannun Hajara cizo da ha?oranta da suke kamar na Zombie har sai da wurin ya fasa jini ya fara zuba.A gaban dukkan jama'a Munira ta wani ziro halshe tana lashe jinin da ya Sata kusan bakinta ,yayin da kuma Hajara ta fasa uban ihu ta yi gefe tana yarfa hannu.

Cikin muryar nan ta fita hayyaci saboda maganin da Habibah ta turara duk ya hargitsa kwanyarta ta ci gaba da cewa  ni ce nan na Wam?e kurwar Lantana mai balangu da waina,tare da Mama muka ci ta kuma yi min al?awarin bani hanjin cikin anty Safeenatu da kuma jinin shegiyar ?arta Baseerat.Daddy ma ta ce za mu kashe shi mu cinye mu kwashe dukiyarsa sai mu koma wata ?asa


Safeenatu da Murjanatu sai kuka suke yayin da kuma Hajara ta soma rantse-rantse tana cewa  wallahi sharrin Habibah ne ,so take ta tozarta ni ta kora ni daga gidanka shine ta yi wa Munira turan Aljanu.Allah ya isa tsakanina da ke Habibah kin cuce ni,kuma wallahi ?arshen ki ba zai yi kyau ba muguwa ..... kafin ta kai ?arshe Munira ta yi caraf ta ce  eh Mama duk toshe mahaifarta da kika yi bai ishe ta ba shine yanzu take shiga lamurranki,kawai ki sadaukar da ita ga aljanun maita kowa ya huta.....


 Ya isa haka! Daddy ya faWa cikin ?araji yana jin zuciyarsa na tafasa kafin ya dube ta da idon takaici ya ce  ki je na sake ki saki Waya,Hajara ba zan iya zama da ke ba yana gama faWa ya nufi hanya fita ya shige mota ya bar gidan gaba Waya yana jin duniyar na juya masa yayin da kuma abubuwan da suka faru shekaru goma cif suka dawo masa a kai .




Wata ranar Laraba ya dawo daga mission a gajiye ya zo ya buga ?ofar gidansa , Safeenatu ce ta fito cikin ruwan saman da ke ta shatata kamar da bakin ?warya ta zo ta buWe gidan.Tana ganinsa ta rungume shi cike da murna  Daddy!
 Yi sannu kar ki faWi mana,ina mai gadi ya je ne da kika fito cikin ruwan nan?

 Babarsa babu lafiya shine ya tafi ?auye ta basa amsa suna mai ratso hanya suka isa cikin haWaWen falon su.Wata kamalaliyar mata ta so murmushi kan fuskarta ta ce  Barka da shigowa Daddyn yara,ya hanya?
Kafin ya amsa ne kuma suka ji ana buga gidan da mugun ?arfi kamar za a ture ?ofar.


Da sauri Daddy ya fita da tunanin ko yaransa da suka ajiye shi a mota suka dawo,amma yana buWe ?ofar sai yayi tozali da wata mata du?un?une cikin bargo da ?arta sai rawar sanyi suke.Da ido yake Wan nazarinta,akwai gajiya sosai a tattare da ita idonta duk sun zurma alamun yunwa .
 Wace ce wannan? Momah ta tambaya wacce ganin shiru bai dawo ba yasa ta biyo bayansa.
Daddy ya juyo ya dube ta yadda take ?an?ame jiki saboda ruwan da ke bugun ta duk da ba ta jima da fitowa ba amma har jikinta ya soma ji?e wa.Da sauri ya cire rigar ledar jikinsa cikin kulawa yake cewa  haba dai abar ?auna ya za ki fito cikin ruwan nan ai sai ki yi mura Wan murmushi kawai ta yi tana wani lafewa a jikinsa tare da cewa  wace ce wannan ba ka bani amsa ba?

 Sunana Hajara ni ba?uwa ce,taimako nake nema don ku bani abinci na baiwa ?ata yunwa take ji tun safe ba mu ci komai ba


 Subahanallah! Shine kuma ka bar ta a tsaye ? Ku shigo mana  Momah ta faWa,Hajara ta ja ?arta suka bi bayan su Daddy har tsakiyar falo.


 Feenat kawo wa Gwaggonki abinci ,ki haWa musu shayi mai zafi su sha Momah ta faWa tana goge lafiyayar sumar kanta irin ta Bugajen asali.Idon Hajara ?urrr kanta musamman da ta ga DADDY na taya ta goge jikin .


 Mu je ki cire kayan nan kar mura ta kama ki Daddy ya sake faWa .
Sai a lokacin Momah ta juyo ta dubi Hajara wacce ke tsamo-tsamo cikin ji?a?un kaya har tsiyaya suke, oh Allah! Bari na kawo miki kaya ki canza,Feenat ki bai wa wannan kaya ita ma ta canza mi sunanki ?an mata?

 Murjanatu ta bata amsa cikin sanyin murya,wani Wakin Momah ta kai su sannan ta basu kaya suka canza Safeenatu ta kai musu abinci .
Duk uban yawansa haka suka cinye shi tass sannan suka sha ruwa,sai a wannan lokacin Hajara ta dawo hayyacinta ta soma ?arewa Wakin kallo tsaf da shi da alamu na saukar ba?i ne.


Ta taSe baki tuna yadda Daddy ya dinga yi wa Momah,sai kuma ta tuna Idi mijinta wanda shine yayi mata tonon silili a bainar jama'a ya tona mata asiri akan ita mayya ce.Da ta ji haushi ta kashe shi cikin dare sannan ta ja ?arta suka baro ?auyen tun cikin duhun dare.

Tunaninta ne ya tsinke lokacin da Momah ta shigo bakinta Wauke da sallama.Farantin da suka ci abinci ta duba kafin ta ce  in ba ku ?oshi ba a ?aro muku
 A'a alhamdullah mun ?oshi mun gode,yanzu za ma mu tafiya Hajara ta faWa tana wani sunne kai.


 Ruwan sama har yanzu zuba suke ku jira har a Wauke

 To Hajiya 

Momah ta koma can sashenta,kusa da mijinta ta zauna tana mai Wora kanta a kafaWarsa ta ce  Daddyn yara na ce ya za mu yi da matar nan?
Ya Wan dube ta ya ce  ban gane ba? 
Ta ja ajiyar zuciya ta ce  sun bani tausayi ne,ga shi ta ce ita ba?uwa ce da dukkan alamu kuma ba ta san kowa a garin nan ba

 Kina ji na? Kar ma ki soma tunanin za ta zauna a nan gidan don ba zan yarda ba,sanin kan ki ban son hayaniya kuma ni da gidana ba za a hana ni sake wa da matata ba.Kar ki so ki ga yadda take wani kallonmu kawai don ina goge miki ruwa

Momah ta saki murmushi ta ce  ?ar ?auye ce fa doli ta ga abun wani iri,ni dai don Allah ka bani dama na yi mata tambayoyi in ba ta da wurin zama sai na Wauke ta aiki.A kodayaushe mahaifina na cewa jama'a sune mutum,ki dinga taimako a duk lokacin da kika ga mabu?aci ya ja dogon hancinta yana mai cewa  don Allah ni zo ki bani abinci yunwa nake ji tana murmushi ta jawo farantin da tun Wazu yake ajiye.


Abincin ta zuba kamar wani yaron goye haka ta wanke hannu tana basa a baki har sai da ya ?oshi ta basa ruwa.Daga nan kuma tausa ce ta biyo baya,haWi da hira soyayya yana faWa mata irin yadda yayi kewarta.



Safeenatu kuwa tana falo tana kallon tv don a nan ta fi ?warewa sai ga Murjanatu ta fito ,le?enta take yi kamar wata sabuwar halitta.Sosai take sha'awar kasancewa a matsayin Safeenatu,daga bayanta Gwaggo Hajara ta zo ita ma ta yi tsaye tana ?arewa falon kallo tsaf.


 Zo ki yi kallo Safeenat ta faWa murmushi kan fuskarta, Murjanatu ta mayar mata da martani kafin ta dubi Hajara . Je ki mana ta faWa ,da sauri ta je ta zauna ?asan capet suna kallon a tare.
Hajara ta yi wani murmushi tana jin a zuciyarta ta ga wurin zama,don a duniya babu wanda aka fi saurin cuta irin mai kirki da taimako.
Kiran sallar magrib ya fito da su daga Waki,sosai Momah ta ji daWin yadda Safeenatu ta saki jiki da murjanatu. Ku tashi ku yi sallah ta umarce su,nan ne fa farkon shigar Murjanatu a Wakin Safeenatu ta ga uwar dukiyar da aka zuba a ciki da kayan ado.



Alwalar kirki ma ba ta iya ba haka ta wanke jiki ta fito suka yi sallar, Feenat ce ta bata hijabinta.Bayan sun gama Murjanatu ta je gaban dressing mirror duk wani da ke wurin sai da ta tambaya mine ne,ita kuma tana bata amsa.Sai da suka yi sallar isha'i ne Safeenatu ta shafa wa Murjanatu hoda ta yi mata kwalliya,duk da ba wani ?ware wa ta yi ba amma ta yi kyau sosai.Har kayan jiki sai da ta bata wasu ta canza kafin su je falo,nan suka tarar da Hajara ta karkace baki tana bada labarinta wanda ita Murjanatu ta san ?arya mahaifiyarta ke yi.



Mijina ya rasu a gidansu kuma ba su ?auna ta,kullum sai na yi sirfe nake samun abin da zan ci ni da ?ata ana haka ne kuma suka tsiro za su yi wa Murjanatu auren dole shi yasa ni kuma muka baro musu garin muka zo birni da zumar neman aikatau sai dai duk inda na je kora ta ake.Yunwa da ?ishi kamar za su kashe mu wannan ne ma yasa ina ganin Alhaji da kayan sojoji sai na buga gidan tun da a can ?auyenmu na ji ana cewa su sojoji taimakon rayuka suke


Momah ta yi murmushi ta ce  Allah sarki dama ita rayuwa sai a hankali,yanzu dai ki yi zaman ki a nan sai ki dinga yi min aiki.Nawa za a dinga biyan ki a wata?


Wani irin marayan kuka Hajara ta fashe da shi ta ce  haba Hajiya ai ba sai kin tambaye ni ba,duk abin da kika bayar Allah sa masa albarka na gode! Na gode sosai matu?a

Kamar da wasa sai ga Hajara ta zama ?ar aikin Momah,ita ke yin shara ta wanke kwanuka da kuma kayan jikin Momah da na Safeenatu.Tamkar cc camera haka idon Hajara suke ankare da komai na gidan,yadda Daddy ke kula da Momah yake tausayinta shi ya fi komai ba?anta mata rai,wanda ke sata farin ciki kuwa bai wuce yadda Momah ba ta nuna banbanci a tsakanin yaran ba ita ce ma ta umarci Safeenatu da ta rin?a kiran Murjanatu da anty tun da ta girme mata.Makarantar islamiyya a tare suke zuwa,yayin da ta boko kuma Murjanatu ba ta zuwa sai dai Momah ko Safeenar su dinga koya mata abin da ba a rasa ba.


A shekara Waya currr da Hajara ta yi gidan Momah ba ?aramin ha?uri ta yi ba wurin kawar da laminta na maita ba .Sai dai fa iya adadin yara ?an makaranta masu bi suna wuce wa waWanda ta kame kurwarsu Allah kawai ya san iyakarsu.Ko kaWan ba ta buWe wata ?ofa ta zargi ba,zaune suke ?alau da duk mutanen unguwa don tuni an san ta saboda kirkin ?arya da take nuna wa.


Ranar Laraba tana Waya daga cikin ranakun sa'a ko sharri a wurin Mayu da matsafa.
A gurguje yau Momah ke yin girki don kullum ita ke yin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login