Showing 108001 words to 111000 words out of 139076 words

Chapter 37 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

120

kafin ya ce  don Allah ki taimaka min ki cire min macijin nan

 Lokaci yayi mu je! cewar Shuraim ,aka mayar da shi a raga mu kuma muka fito waje ta wata hanya.Tsaye na yi ina kallon farfajiyar wurin,na Wan saki murmushi kafin na ce  yalaSai wane ne kai? Na san DA WALAKIN (Saadiya Abdulrazaq) tun da har ka kawo ni nan


Shuraim ya saki murmushi mai sauti karin ya ce  ni ba kowa ba ne amma ina da baiwar duba irin ta mafarki haka,tun kafin na haWu da Khaleed na gansa a mafarki wannan yasa ko da ya zo ban wani ci wuya wurin gane shi ba.A irin hirar da muke yake bani labarinki da irin abubuwan da kika yi,sai na ji lokaci yayi da zan kawo ?arshen hajiya Sumayya.Hatsabibiya ce sosai ta ?ware wurin Maitar tsafi,duk waWanda suka shiga haya gidanta babu wanda ba ta mu'amala da mazajensu a ?arshe kuma ta dinga cinye yaransu walau waWanda aka haifa tun tuni walau kuma waWanda ke ciki.Ni ne na kama wa Khaleed hayar gidan kuma ga shi alhamdullah komai na tafiya kan tsari


Na ce  amma hakan da ka yi ba ka ganin kuskure ne? Inda fa ta baiwa Khaleed ruwan da take bai wa mazajen sai ya kenan?

 Zai amayar da su ne na sani! 
 Mi yasa ka ce haka?
 Saboda muddin Khaleed ya ci abu mai gubar tsafi yana maido shi ne
 Wa ya faWa ma?
 Ni ne na gano haka,saboda muddin .... sai kuma yayi shiru yana waige-waige.

Na saki murmushi kafin na ce  na fahimta! Amma shugaban nan naku bai da imani ko kaWan,duk wannan tashin hankalin da ya binne na mene? na yi masa tambayoyin ina kallon farfajiyar wurin da take ta fitar da haya?i kusan ko ina.


Ya Wan yi ?asa da murya ya ce  mahaifin Shareef ne
Na waro ido,ya saki murmushi ya ce  mu je sai muka dawo inda muka bar Shafa'atu,tana ganinmu ta mi?e .Can inda ya ajiye mota muka nufa yanzu ma baya muka zauna ya soma tu?a mu,mun yi nisa sosai kafin ya ce  in sha Allah zuwa gobe zan kawo miki uniform Win makarantarku,Khaleed ya ce kuma na kai ki asibitin da za ki ci gaba da stage 

 Allah ya kai mu na furta,sai da ya tsaya ya saya mana fruits sannan ya ajiye mu gida muka yi godiya muka shiga ciki.A sashena ta zauna,ita ce ta yi mana girki muka ci sam ko da wasa ban soma amfani da waya ta ba.


Da dare Shafa'atu ta kasa tafiya sashenta wai tsoro take ji,nan wurina ta kwana.
Washegari tun da safe kuwa na gasa jikina da kyau sannan na yi wanka na shirya tsaf.Abin da Shafa'atu ta haWa na ci,ina nan sai ga Shuraim ya zo haka ta la?e min muka tafi tare.


Wata babbar asibiti ce ya kai ni,tun a bakin ?ofa gabana ya bada rasss saboda tarin aljanai da kuma mabiyansu da suka yi min maraba.......



Assalamu alaikum,mata da ?an matan garin Agadas.CHAFA'ATU MAKE-UP fitacciya kuma jaj?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? irtaciyar mai koyar da kwalliya iri-iri.Ta yi tattaki tun daga ?asar Nigeria ta zo nan Nijar a garin Agadas domin horar da masu bu?atar koyon kwalliya,Waurin kallabi.Wannan horar wa da za a yi za ta kwashi kimanin sati biyu ,kuWin koyo jika ashirin ne (20.000f).Ga masu bu?atar ?arin bayanin za su iya kiranmu kai tsaye ta wannan lambar 88584336 ,ko kuma ku tuntuSe mu lambarmu ta WhatsApp 09041604348 .
```MRS SADAUKI=ث?
'?```


My book is only 500 via
6042551755
Hassana ibrahim
Keystone bank,ko kuma katin MTN na 500? ?an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya kuWin karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne .

___________________
BOOK3

11_12


ASSALAMU ALAIKUM
Mata masu abun dadi
*Zuzeam ventures* takawo muku babbar gara basa
Duka akan 6500 ki daure ki mallaki naki kar dama ta wuceki Garabasa gara basa =????=????=????=??<؁?=؃? ?

Wa.me/+2348144015291 For more information say hi =?K? Ina uwar gida da Amaren bayan sallah zuzeam empire tashirya tsaff dominku=؃?=؃?=؃? muna gyaran ciki muna saida kayan gyaran jiki dilka sabulu dadai sauransu

*DAHUWAR KAZA*

Kin taba cin *DAHUWAR KAZA 5in1* wato *Ni ima, Matsi, Chikowa, MAllaka, da Karin soyayya*
Duk me buqata TAYIMUN magana ta Pvt *Akwai kyauta <؁? mai tsoka ga mutun 5 da suka fara siya*

*INA MASU JEGO DA AMARE*
Karku bari wannan dama ta wuceku
*08144015291*
Zuzeam ventures

ASSALAMU ALAIKUM Mata ga wani sirri mai abun mamaki amma mata aji tsoron Allah kada ayi amfani da wannan dama kijuya mai gidanki yanda bai kamata ba amfaninshi shine a tafin kafar ki kawai zaki shafa lokacin kwanciya zakiga daukar hankali wurin mai gida amman don Allah karki juyashi yanda bai kamataba amana ce na baki 08144015291. 1500kacal =?L?
Munada kaya kala kala wanda bazasu faduba kedai kidau number kimin magana ngd
Maganin karin kiba
Maganin nono da hips
Rage tunbi da kiba
Infection set
Sabon budurci set
Niima set
Basir set
Matsi mallaka
Amarya set
Uwar g1da set
Mai jego set

Dadai sauransu.......



A cikin asibitin wuri guda ne ya fi Waukar hankalina don a can ne na ga duhun inuwar nan dayawa wacce ke mini nuni da Aljanu ne.Ba ko ina ba ne sai wurin da mata ke wanki da kuma shanyar kaya,?afata har ?ai?ayi take wurin isa sai na ga kusan duk wankin kayan jini ne suke irin in mace ta haihu kaya sun Sace.Na lumshe ido tsawon da?i?a biyu kafin na buWe su na zube su kan matar da take ta faman yin wanki tana rera ?ar wa?a da alamu jika ta samu,inuwa sama da ashirin suke jiran ta zubar da ruwan su sha.


 Mama in kin tsame kayan kafin ki zubar kice Bismillahi na furta,da sauri ta Wago tana kallona kamar yadda inuwoyin suka yi.
 To ?ata ta faWa ,ban gusa ba sai da ta zubar da ruwan farkon a gabana tare da ambaton sunan Allah.Na saki murmushi tare da yin gaba ganin sun kasa shan ruwan ,sam na manta tare nake da Shafa'atu sai da na ji ta ce  to mene ne kuma ya faru a can?

Na juyo na sakar mata murmushi kafin na bata amsa da  kin san da cewa ko maye bai fi aljani son jini ba? Wannan yasa suke zuwa duk wani wuri da ya shafi zubar da jini,dama kaWan suke jira su kai farmaki shi yasa ake so a kowane lokaci in za ka soma wani aiki ka fara da Bismillah amma Musulmi da dama suna sakacin nan

 In kina magana sai na ji kamar ba sautin muryarki ba ne,kuma zantukanki sun girmi shekarunki  cewar Shafa'atu.


Ban ce da ita komai ba har muka isa ofishin shugaban likitar,sai da na nemi izini kafin na shiga ciki.Bayan na gaishe shi ne na yi masa bayani,nan yake cewa  ai jiya ne duk malaman jinya suka ida koyon aiki yanzu makarantarku za ki koma godiya na yi masa tare da fitowa.

Likitocin asibitin sai wani kallo suke yi min kamar dai yadda na ga shugaban nasu na yi .

 Ya kuma haka? Inda sun gama ai na san Shuraim ba zai kawo ki nan ba cewar Shafa'atu bayan na sanar da ita abin da ke faruwa mun nufo ?ofar fita.
 Na sani sarai da munafurci ne yasa ya kore ni saboda yana tsoron na kawo masa cikas,kin ga asibitin nan duk ahalin MAFIYA(my next book in sha Allah) ne cikinta ,bai san ni babu ruwana da Aljanu ne ba

 Wai da gaske? Amma mi yasa ba ki maganin Aljanu ?

 Aljanu da maita abu biyu ne mabanbanta,ki gane mana.Twin Wina BASHEER shine ke harakar su 

 Kice dukkan ku ?an baiwa ne

 Kai ba wata baiwa sai wahala duk an bi an tauye mini rayuwa saboda da ta wasu na faWa ina mai tsayar da taxi,Shafa'atu ce ta sanar da shi inda za mu je kafin mu shiga.Gida muka dawo,ita ta fita Wora girki ni kuma na fara aiki da wayata.Lambar Ammy na kira muna fara gaisawa kuwa ta ce  ina Khaleed kwana biyu bai kira ni ba

 Wallahi sun tafi wani ?auye mission ina ga kuma babu network a wurin,ina Mama?

 Ta tafi kitso da lalle
Na yi ?ar dariya na ce  kamar wata amarya dai,Mama ce za ta yi lalle?

 To ai amaryar ce,wani soja za ta aura in sha Allah gobe ake Waurawa

 Wai Mama ce za ta yi aure? na tambaya da ?arfi,Ammy ta rufe ni da faWa har da min gori ba a yin auren ni na yi.A haka dai na kashe wayar.





#GIDAN SAKEENATU



Tamkar wata asibiti haka masu bayar da magani suke shige da fice a kullum dangane da ciwon Ma'idah.Sai dai har yanzu babu canji ta bar faWa musu cewar aljanar ruwa ta zo ta tafi da Heesham.Kullum Sakeenatu cikin kuka take Nafisa ce ke bata ?arfin gwiwa ,yanzu ma ta zo gidan nata ne sun saka Ma'idah gaba wacce ke ta faman dube-dube a Wakin.


 Ina ga ya kamata a dakatar da masu bada maganin nan,a koma yi mata na Al?ur'ani zalla kawai tun da shi waraka ne akan dukkan matsaloli Nafisa ke faWar haka.

Sakeenatu ta ce  to babu matsala,amma kafin ki tafi ki yi mata ruwan addu'o'in ta sha ta yi wanka

 To bari na yi mata cewar Nafisa tana mai tashi ta shiga kitchen ta Wauko ?aton bokiti mai murfi.Sai da ta yi alwala sannan ta zo ta soma karatun Alkur'ani a cikin ruwa tana karanto duk ayoyin da suka sawwa?a.

Sama da minti talatin kafin ta ida,kofi ta cika wa Ma'idah ta bata ta sha.Babu jimawa bacci ya Wauke ta,Nafisa ta dubi Sakeenatu ta ce  yarinyar nan har aljanu ba za ta rasa ba


A cikin baccin da Ma'idah ta samu sai ta tsinci kanta can ?asan ruwa tare da Heesham,kuka yake yana neman agajinta tare da sanar da ita mugun ayyukan da ya dinga yi a doron ?asa.Heesham ya kasance tantiri bai ajiye komai ba sai neman mata,matan ma sai masu aure a cewar shi hakan ya fi sirri ko ciki ya fito bai da matsala.Dalilin da yasa Surabiyya ta tafi da shi can ?asan ruwa kenan don rage mugun iri a doron duniya,a cikin mafarkin take cewa  na rabu da kai na har abada,babu ni babu kai.Ka tsaya nan ka ci gaba da rayuwarka ni zan koma duniyarmu sannan kar ka sake zuwarmu cikin mafarki ko tunanina  daidai nan ta farka da tasbihi a bakinta.?akin babu kowa sai ta mi?e ta je ta yi wanka ta canza kaya,duk wani ?unci da damuwa sun kawar mata ba ta jin matsalar komai a tattare da ita.



Falo ta fito ta tarar da mahaifanta,ta gaishe su tare da yin zaune cike da nutsuwa ta sanar da su mafarkin da ta yi ba ta Soye komai ba.Nafisa wacce ta fito daga kitchen ta ce  dama da yawan mutane suna samun sau?i ne ta cikin mafarki,kamar yadda wasu kuma ake cutar da su ta mafarkin ta hanyar basu abinci ko kuma ma?iyi yayi nasara cutar da su.Duniyar mafarki nada matu?ar muhimmanci a rayuwa wannan yasa ake son mutum ya dinga lura da irin mafarkan da yake yi don sanin inda rayuwarsa ta dosa


Ma'idah ta yi murmushi ta ce  anty Nafisa na gode sosai da addu'o'in da kika bani na sha in sha Allah za su zame mini ruwan sha,in sun ida sai na yi wasu 

 Hakan shine daidai,in son samu ne ki dinga gamawa da wanka

Haka suka zauna suna hira Nafisa ta dinga bai wa Agali labarin Mamuh da kuma ?ar uwarta,sannan kuma da wasu labaran da suka shafi ban al'ajabi a haka ne har suka sako zancen FA'IZA .
Nafisa ta ce  wai ya zancen ?ar aikinki?

 Wallahi banda labarinta amma in sha Allah zan je har gidansu na duba cewar Sakeenatu.

 Yanzu in zan koma zan bi ta gidansu,baiwar Allah ita ma sai da ta shiga cikin ba?in tarkon Mamuh 

 Ai kuwa da kin kyauta na san yanzu ta yi aure har da ?a?a 


Haka kuwa aka yi da Nafisa za ta tafi sai da ta fara zuwa gidansu FA'IZA ,a tsakar gida ta tarar da ita tana suyar awara yayin da mutane suka yaSe ta suna saya.Kallo guda Nafisa ta yi mata ta ji wani irin tausayinta ya tsargar mata ,duk uban kyawun nan na FA'IZA da kuma farar fatarta duk sun rage tsabar wahala.


 Awarar za a baki? FA'IZA ta faWa tare da Wagowa da idonta da suke zubar da hawaye tsabar haya?in da ya turnu?e wurin,Nafisa ta ce  ba ki gane ni ba? ?anwar Sakeenatu ce wacce kika taSa aiki gidanta


FA'IZA ta waro ido tare da tashi daga kan kujerar da take,sai da ta je ta wanke fuskarta kafin ta ce  wallahi ban gane ki ba, Allah sarki ashe kina nan? Ke kin yi aure ko? Ina anty Sakeena? ta jero mata tambayoyin yanayin fuskarta na canzawa.


Nafisa ta zauna kujerar da ?anwar Fa'izar ta kawo mata kafin ta ce  eh wallahi! Anty Sakeena ta rabu da Abbas yanzu mahaifin Ma'idah take aure 


Ta washe baki ta ce  Allah sarki anty Sakeena,Ma'idah ai yanzu an zama ?an mata ko na ce ma dai uwaye tun da ba yau ba ne


Nafisa ta dube ta da kyau kafin ta ce  ke ba ki yi aure ba ne?
Mai son kuka an jefe shi da kashin awaki mi zai yi? Kawai sai FA'IZA ta soma hawaye tare da cewa  ban yi ba har yanzu ,kin ga Mamana ma ta rasu ni ce ke kula da ?annaina,bari na zubo miki awara ta yi gaba ba tare da ta jira ta ji ta bakinta ba.



Nafisa kuwa waya ta Wauko ta kira Sakeenatu tana kuka ta yi mata bayanin halin da ta tarar da FA'IZA ,ita kuma ta ce tana zuwa.Ta kashe kiran tana ?arewa gidan kallo a ko ta ina talauci ne ke magana sai dai babu ?azanta,awarar ta kawo mata ta karSa tana godiya.


FA'IZA ta zauna ta soma bata labarin tun bayan rayuwarsu ,a cikin labarin babu na daWi yadda tun saurayinta da ya so aurenta to babu wanda ya taSa cewa yana sonta.
Nafisa ta yi Wan murmushi ta ce  dukkan jarabawa daga Allah take ,ki ?ara ha?uri in da rabon za ki yi auren za ki yi har ki haihu 

FA'IZA ta Wan murmursa ta ce  na gode anty na jima ban samu wanda yayi min magana mai daWi ba irin ta yau

Suna nan zaune suna hira sai ga Sakeenatu ta shigo ita da Ma'idah,tsabar murna FA'IZA rasa inda za ta sa kanta ta yi.Ita ma Sakeenar sai da ta tausaya mata,da za ta tafi ta bata kuWi sannan ta shaida mata in tana so za ta iya zuwa ta ci gaba da yin aiki gidanta.


Wannan ita ce babbar damar da FA'IZA ta samu,tun washegari ta soma yin aiki a gidan Sakeenatu inda take samun albashi fiye da biyu Win waccan tun na farko.Sun canza yanayin tsarin komai nasu ita da ?annanta,yanzu abinci suke yi na saidawa kuma sosai suke cin riba.Sannu a hankali hasken FA'IZA ya dawo haka ma kyawunta.Kafin ta soma aiki sai ta yi wanka ta canza kaya,duk da kuwa tana yin wani a gidansu.


Cikin sauri ta shiga toilet ta soma saSe jikinta,yau ma kamar kullum haka Agali ya laSe jikin ?ofar yana le?en yadda FA'IZA ke wanka.Farar fatar jikinta ta fi komai fizgarsa,har yawu yake haWiya tsabar jaraba.Ita kuwa sam ba ta san yana kallonta ba har ta gama ta yi Waurin ?irji ta fito,turus ta yi tana kallonsa wanda shi kuma shagalar da yayi sosai cikin shau?i yasa bai farga ba.



 Ina kwana yalaSai? ta furta tana ?an?ame zanenta.Agali bai amsa ba sai mayen kallo da yake bin ta da shi,da wani mugun sauri ta raramo hijabi ta saka tana kallon yadda yanayinsa ya canza.



 Ki dafa min shayi ki kai min Wakina ya furta tare da fita,ta bi bayansa da ido tana cewa  Allah gani gare ka kar ka jarabce ni da abin da ba zan iya Wauka ba sai kuma ta fashe da kuka a zuci ta ci gaba da cewa  wato don ya ga na yi jinkirin aure shine yake dubin ?ar iska ce ni tuni na watse da titi, Allah kar ka nuna min ranar da zan bari wani namiji ya kusance ni dakyar ta iya kimtsa kanta ta canza kayan aiki,shayin ta dafa masa amma ta ?i kai masa a cewar ta in ya matsu zai fito ya nema.Da wannan ta ci gaba da hidimar gabanta har ta kammala komai ta ajiye kan dianing,?arfe tara cif Sakeenatu ta fito daga Wakinta cikin shirin zuwa asibiti.Kan kujera ta zauna ta zuba abinci ta soma ci tana duba wayarta,Agali ya fito ransa a Sace ya zauna kusa da ita ya soma cin na plate Winta.


 Ya dai lafiya ? ta tambaye shi.

 Da dama dai 

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login