Showing 96001 words to 99000 words out of 139076 words

Chapter 33 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

142

ba ta ce masa komai ba ta zare jikinta daga cikin nasa ta shige toilet.?ar?ashin shower ta shige ta buWe shi har ?arshe ruwan suka soma ji?ata,kuka take sosai tana da na sani marar amfani a halin yanzu ta fahimci rayuwarta na cikin haWari.


Ta yi saurin lumshe ido jin Heesham a bayanta ya rungume ,tamkar a Film Win India haka ya soma yi mata wanka in romantic ya wani juyo da ita suna facing juna ya kafe ta da idonsa kuma ya ?i bata damar janye su.Sai da ta ji laSansa kan nata ne sannan ta ?ara lumshe idon a karo na biyu,kissing Win da yake yi mata ya sha banban da na sauran lokuta ya na musamman ne har ita sai da ta ji a jikinta.Ma'idah ba ta ida ruWewa ba sai da ya raba su da kayan jikinsu,ko kaWan bai kashe pampo Win ba ya dai rage gudun ruwan a cikin kunnenta take jin yana karanto addu'a.Ta yi saurin ?an?ame shi cike da shau?i,yau ta ji abin da ko a duniyar mafarki ba ta taSa jinsa ba.Sai da Heesham ya shayar da su duniyar zuma sannan yayi musu wanka ya Waura musu towel ya kama hannunta don su fita amma ta yi tsaye tana kallonsa,ya sakar mata murmushi tare da sa dukkan hannuwansa ya saSe ta zuwa waje.


Kan bed ya kwantar da ita,yayi mata rumfa da ?irjinsa suna kallon juna. Mine ne ke damun ki? ya tambaye ta,kai kawai ta girgiza masa .Ya ce  kar ki yi min ?arya Ma'idah sanar da ni ko ma mene ne

 Babu komai ta furta dakyar tana mai yun?urawa za ta tashi amma ya mayar da ita. Sai kin faWa min gaskiya
 Allah babu komai Ma'idah ta furta.

Ya girgiza mata kai ya ce  wallahi ?arya kike akwai abin da ke damunki,kawai ki sanar da ni zai fi miki 

 Na ce maka babu ko ?arya kake so na yi? ta furta a Wan hassale tare da tashi ta nufin dressing mirror.Lotion ta buWe ta soma shafe jikinta da shi ta ?i yarda su haWa ido ita da Heesham ko ta cikin madubin,ta Wauki turare ta fesa sannan ta gusa zuwa drower ta zaSi kaya ta saka duk a gabansa.Tana gamawa ta fice falo,tv ta kunna ta koma gefe ta soma kallo duk don mugun tunanin Ruhaniya ya fita kwanyarta amma kayan takaici tana tsaka da kallo aka soma wani shiri mai la?abi da MAFIYA (Sunan littafina na gaba kenan in sha Allah) alamomin yadda za a gane mutum Wan mafiya da kuma dalilan da ke sa mutane su shiga,da farko ta soma jin haushin shirin amma daga ?arshe sai ta buge da kallo har da tashi ta Wauko madara a cikin frigine.Tana kallo tana auna dukkan abubuwan da aka faWa , kallo kike? Heesham ya tambaye ta kai ta gyaWa masa.Ya zauna gefenta tare da karSar robar madarar ya soma sha suna kallon juna, ka kira su uncle ne? ta samu kanta da tambayarsa.


 A'a sai na samu kanki tukuna,maimakon ki taya ni murna sama da shekara biyar ina cikin wannan halin amma sai kika tsiro da wani game fuska

Ma'idah ta ja dogon numfashi kafin ta ce  ka yi ha?uri,akwai wani Wan abu ne da ke damuna
 Mene ne shi?
 Kai ne! ta basa amsa tana mai sakin murmushi mai sauti haWi da jan haSarsa, Heesham ya saki murmushi mai sauti ya ce  Allah sa ba laifi na yi ba? Kin san ban so ranki ya Sace ki yi fushi da ni

Ma'idah ta cusa kanta a ?irjinsa tare da lafewa ta yi shiru, Heesham ya aje robar madarar kan table center sannan ya tallabo ta. FaWa min na ji mene ne? yayi mata tambayar cike da kulawa,ta girgiza kai ta ce  tsoro nake ji

 Tsoron me kuma alhalin gani tare da ke? shiru ta kuma yi masa,ya ?ara jawo ta jikinsa ya ce  ko mu fita shan ice cream hakan yayi miki? kai ta jinjina masa,a tare suka mi?e suka je suka canza kaya.Wannan karon da kansa ya tu?a su zuwa wani haWaWen wurin sha?atawa,kula ta musamman Heesham yake bai wa Ma'idah wacce ta saka ta jin zuciyarta fayau babu ?unci .Sai da ya nuna mata gari sosai sannan yayi musu shopping kafin su dawo gida , tamkar yadda sabbin masoya ke Waukin juna to su ma hakan ce ta kasance da su.Wanka suka yi tare,bayan sun fito shi ya wuce masjid ita kuma ta yi sallah a gida.Suna idawa ya dawo,gefenta ya zauna tare da soma cin fruits Win da ta yanka.Ta Wan saki murmushi ta ce  Heesham bani labarinka mana

Ya dube ta kafin ya ce  wane iri kenan?

 Irin ?an matan da ka yi soyayya da su

 Gaskiya ba su da wani yawa,biyu ne zuwa uku kuma duk cikinsu Waya ce ta wahalar da ni ta jefa ni cikin ?uncin da kika same ni ciki na rashin magana sai kuma yayi shiru yana jin ciwo,Ma'idah ta ce  tana ina yanzu? Ko ta yi aure ne ta bar ka?


 Dama matar auren ce ! Yaudara ta kawai ta yi sai da ta bari na kamu da tsananin sonta ta sanar da ni a ?uraren lokaci don tana tsaka da shaida min mijin nata ya zo ya fincike ta tun daga kuma wannan ranar ko a hanya ban sake ganinta ba


Wani haushi ya rufe Ma'idah don a yadda take kallon fuskar Heesham yanayinsa ya nuna har yanzu yana sonta.Amma ta daure ta ce  amma kana da hotonta har yanzu? kai ya jinjina mata kafin ya mi?e ya shiga Wakinsa babu jimawa kuwa ya dawo hannunsa ri?e da hoto.


Ma'idah ta karSa tana kallon kyakkyawar baturiya,a cikin kwanyarta take jin ana yi mata bayanin budurwar jikin hoton. Wannan Surabiyya ce ?ar sarkin aljanun ruwa ita Win ta kasance macen kifi rabinta ne kawai na mutum,kamar yadda tarihi ya nuna Siren suna shigowa duniyar bil'adama har su ja ra'ayin jinsin to hakan ne ya faru da Heesham kuma tana nan kusa da shi saura ?iris ta zo gare shi ta.....


 Ya dai? Heesham ya faWa yana dafa kafaWar Ma'idah,ta wani zabura a tsorace tana mai sakin hoton tare da dafe kanta ga dukkan hannuwanta ta fasa ihu saboda har yanzu muryar da ke yi mata magana cikin kwanya ba ta daina ba.
Hankalin Heesham yayi mugun tashi yana shirin taSa Ma'idah sai ya ga hoton da ke yashe ga ?asa ya mi?e tsaye tare da ?ara girma.Bai ida firgita ba sai da ya ga budurwar cikin hoton ta fito tana taka tile Win Wakin,muryarsa na rawa ya ce  Surabiyya? ambaton sunanta ya saka Ma'idah buWe idonta da ta rumtse gam nan ta yi tozali da farar mace mai gashi ba?i ?irin mai kuma tsayi.

 Sai yau kawai ka tuna da ni ? Na daWe ina jiran wannan lokacin sama da shekara uku nake shawagi a duniyarku amma ban gan ka ba ta yi furicin tare da kama hannun Heesham ta mi?ar da shi tsaye,Ma'idah ma tashi ta yi tsaye tana kallon ikon Allah.Ba ta firgita ba sai da Surabiyya ta juyo ta ga zallar kyawunta,ta rausayar da kai ta ce  na gode sosai! sai kuma ta ja hannun Heesham ta bi ta window da shi suka wuce shuuuu.


Zuwa wannan lokacin kwanyar Ma'idah kasa jura ta yi kawai sai ta zube a sume.Sai a washegari gari ne direbanta ya shigo ya same ta a yashe,shine ya kaita asibiti kwananta biyu kafin a samu ta daina suratai.Lambar Sakeenatu ta bayar aka kira gidansu aka sanar,a washegari kuwa Daddynta ya isa ?asar KANADA.

Ma'idah na ganinsa ta je ta faWa jikinsa tare da soma basa labarin abin da ya faru,amma sai ta lura tamkar ma bai yarda da ita ba don Agali likita ya soma tambaya  an duba ta sosai kuwa? Mike damunta? Ya take magana irin haka?

Dr ya ce  abin da na lura jinnu ne a tare da ita,don mun yi scanning Win ?wa?walwarta komai normal

 Daddy lafiyata lau, wallahi gaskiya nake faWa maka Heesham ya bi aljanar ruwa sun tafi sun bar ni  Ma'idah ta faWa cikin kuka.Wata asibitin Agali ya canza mata amma nan Win ma amsa guda ce lafiyarta lau,gefe guda kuma sai kiran layin Heesham yake amma bai Wauka kuma direba da mai gadi sun shaida Heesham bai fita ba tun bayan sallar magarib.
Ma'idah kuwa jikinta sai ?amari yake babu damar allurar bacci ta sake ta,da zarar ta farka sai ta dinga faWin Heesham na can tare da aljanar ruwa.
Ganin zaman bai yi musu suka tattaro suka dawo gida Nijar inda duk family ke zaman jiransa da cikakken bayani,suna isa tuni kowa ya haWu .Ma'idah jikin Sakeenatu ta je ta zauna ta rungume ta gam ta fashe da kuka ,a gaban kowa ta yi musu bayanin yadda aka yi amma babu wanda ya yarda da ita sai ma malamin ru?iya da aka kawo ya soma yi mata karatu nan kuwa aljani ya bayyana ya kuma shaida suna da yawa don sun kai su saba'in a kanta.


Tsawon lokaci kafin a bar karatun , Ma'idah ta zube sai baccin gajiya.Sakeenatu ta rabka uban tagumi tana kallon ?arta Waya tilo,sai a lokacin ne ?awarta Safeenatu ta faWo mata a rai wacce rabon ta da ita tun wancan lokacin.Ta ja ajiyar zuciya tare da Wauko wayarta ta shiga duba lambobi sai dai aka yi rashin sa'a ba ta ga lambar Safeenatu ba,sai kawai ta kira Nafisa ta shaida mata abin da ke faruwa.





#GIDAN DADDY


Wata irin kulawa ta musamman ake mini,tuni na yi SulSul da ni na yi kyau abina.An yi mini kitso da lalle sai ?amshi nake bazawa,dangin Mama da na mahaifina duk sun zo.Gobe ake taron walimar,da zarar an yi kuma washegari za mu wuce Yamai ni da mijina kuma Yayana.
Ina kwance na yi lamo kan gado ina sauraren hirar Samira da kuma ?awata Ubaidah labarin daren farko suke mai cike da Wumbin tarihi.

Ubaidah ke cewa  ko tsabar azabar da mutum ya ji a ba zai sa ya manta ba ballantana kuma a ranar kuka cika burinku na zama Waya
Samira ta karSe da cewa  ke ni fa don wautata na Wauka ba a komai sai da na ga mutum kawai ya soma yi min iskanci,kai amma da wuya wannan lamari har tausayin SEERAT nake fa

Ubaidah ta Wan yi min dundu a baya ta ce  munafuka kin yi wani shiru kamar gaske tsoron kike ji
Na dube ta na ce  ni fa kaina ke ciwo , wannan kitson da aka yi min da zan samu wacce za ta kwance min shi da na huta da azaba
 Ai kuwa yayi miki kyau ki bar abinki,ko ba ki so Yaya Khaleed ya shafa? cewar Ubaidah.
Samira ta ce  don Allah bar ta in kina lalaSa ta sai ta aza mana tsiya tace sai ta kwance shi duk suka shiga dariya sai kuma suka koma hirar yadda banda tsoro.


Basheer yayi sallama ya shigo yana yi min wani kallon mai saman ruwa,na tashi zaune ina mai cewa  ya dai lafiya?
Ya haWe rai ya ce  mi kuke nufi ke da Yaya Khaleed? Nufinku ku yi aure ku tafi haka nan ba tare da kun sallame ni ba? In na bari ya tafi da ke Allah tsinan! Sai an bani kuWin da na yanka masa ko kuma a yi min akwati ni ma yana gama faWa ya juya zai fita na ce  don Allah ka yi ha?uri ka ga duk yayi hidimar biki kuWinsa sun ida... yadda ya juyo da sauri yasa na yi shiru, BASHEER ya tsira mana masifa yana Waga murya har ya jawo hankalin mutane suka shigo.

Dangin mahaifinmu ne fa suka fanshi Yaya Khaleed inda aka shiga haWa masa kuWi kamar yadda ya bu?ata,ita kuwa Mama har da basa babur Wina nan kawai na samu ya sake min mara.Babu kunya kuwa ya karSe kuWin ya fita yana dariya har da su cewa in muna so za mu iya tafiya tun yau.Ni dai ban kula shi ba na shiga toilet,kayana na cire tare da lumshe ido na sakarwa kaina shower.?igar ruwan farko na soma jin wani abu na sauko min kamar saukar wahayi,?asan ruwa ne nake gani tare da abubuwan da ke ciki.Wata masarauta ce mai Wauke da jinsi biyu,wasu rabi mutum rabi kifi,wasu kuma gangar jikin maciji da ta mutum.Ina shirin buWe idon na ga giftawar bil'adama a cikin ruwan,da kuma rufe su Win sai ban ga komai ba.Na ja ajiyar zuciya tare da kama sar?ar wuyana da ta soma kaWa kanta tana motsi,towel na jawo na Waura tare da kashe pampon.Ina fitowa na shirya cikin kaya marar nauyi,Wakin babu kowa suna can suna kallon lefena ga waWanda ba su gansa ba tun farko.


 mi Bil'adama ke yi ?asan ruwa? na tambayi kaina sai dai babu mai bani amsa,haka na kwana da tunaninsa.
Washegari kuwa tun safe aka ta hidima wasu sai lokacin suka samu damar zuwa,ciki kuwa har da ?an makarantarmu.Shagalin biki kawai ake ina son ganin Yaya Khaleed amma ya ?i shigowa sai da rana ,hotuna aka yi mana da shi sai jifana yake da mayen kallo.


Tsakiyar kaina ne na ji yana min motsi ,tunanin bil'adamar nan ya ?ara dawo min.Sai na yi kasa?e ina sauraren abin da ke wakana,ban ma san lokacin da yaya Khaleed ya fita ba.Sallamar Mama ce ta katse min tunani,ta kamo hannuna tare da jana muka fita zuwa wani sashen.Muna haWa ido da Ma'idah duk abubuwan da suka faru da ita shige min kwanya, ?awata ce Sakeenatu kin tuna ta? Mama ta tambaye ni,na jinjina kai ina mai ci gaba da kallon Ma'idah sai kuma Wakin yayi tsit.


 Mi ta ce miki lokacin da za ta tafi da shi? na jefo mata tambayar, Ma'idah ta dubi mahaifiyarta kafin ta bani amsa.Na saki Wan murmushi na ce  ki nemi takardar saki a wurin iyayensa ko kuma wurin al?ali don kuwa ya shiga ?asan ruwa kenan ba zai fito ba

 Innalillahi wa'inna ileyhi raji'un ! Kenan abin da take faWa gaskiya ne? Na shiga uku ni Sakeena

 A'a ba ki shiga uku ba,ya cancanci zama a ?asan ruwan ne shi yasa na faWa tare da ficewa,na ji muryar Ma'idah bayana na tsaya cak.Ta iso gare ni,idonta shaSe-shaSe da hawaye ta ce  SEERAT ki taimaka min magana ake yi min cikin kwanya,kuma....kuma kafin abin nan ya faru sai da aka sanar da ni
 Wa ya sanar da ke? na jefo mata tambayar,ta bani amsa da  ni ma ban sani ba na jawo ta tare da kai bakina saitin kunnenta na ce  da hannunki kika buWewa kan ki hanyar shiga duniyar Ruhaniya ba komai ne da aka gani kan media ko kuma allon sanarwa ba ake saurin aiki da shi sai ki kula


Ina gama faWa na yi gaba,dab da zan shiga Waki na ji kururuwa a can waje da sauri na nufi ?ofar fita wacce za ta sada ni a tsakar gida.Kaina kawai na Waga ina kallon tsuntsuwar wacce ke ri?e da soyayen nama ,muna haWa ido ta buga fukafukinta ta yi sama........

*ZAWARCI*
BOOK 3

LoVe aNd HoRrOr StOrY &?

*Mallakar:* Chamsiya Laouali Rabo
(MRS SADAUKI=ث?
'?)

*Lambar waya:* +22795045822

*FIRST CLASS WRITER ASSOCIATIONS&?*
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation.

*Sadaukar wa:* Rahama Sabo Usman


_____________________

Last free page
5_6


A gabana duk illahirin mutanen wurin ke ihu wasu kuma suna son jefa tsuntsuwar amma ina tuni ta yi gaba Wauke da soyayen nama.Tambarin wuyanta har yanzu na kasa tuna inda na san shi,Waki na koma sai na tarar da ?awata Maryam ta zo ashe .Barka ta yi min tare da bani kyaututtuka masu yawa,murya a raunace ta ce min  har yanzu dai kin ?i sanar da ni matsalar da ta haifar min da rashin ni'ima,kin ga ko jiya Habibi sai da yayi ta yi mini masifa tare da cewa ya gaji da sayen lubrifiant shi aure zai ?ara kuma bai da halin ri?on mata biyu na zaSi biyu ko ZAWARCI ko kuma na dinga ciyar da kaina tun da dai ga shi saura ?iris na kammala karatu


Na Wan sakar mata murmushi na ce  ki bani labarinki mana

 Wane irin labari kuma? Duk waWanda na baki ba su gamsar da ke ba? To ni kam sai na shimfiWar aurena kawai suka rage

 Kafin aurenku nake nufi wane irin ?alubale kika fuskanta?

 Ko Waya 
 Ki dai sake tunani,ba ki mafarkin da kike jin kin tsane shi? na tambaye ta cike da kulawa,shiru ta yi yanayin fuskarta na canzawa kafin ta ce  ina yi! Ina yawan mafarkin wani namiji na amfani da ni,babu dare babu rana haka yake zuwar min a duk lokacin da zai ziyarce ni wani mugun ciwon kai yake saukar min daga nan sai bacci shi kuma sai ya fake da haka ya kusance ni

 Amma in kin tashi ya kike ganin yanayin jikinki? ?amas ko da ni'ima? dundu ta kai min da na yi mata tambayar tana cewa  amma dai Baseerat ba kida ta ido ni kike yi wa wannan tambayar? Ni kin sa ma na ji kunya sai kuma ta zo daf da kunnena ta faWa min  ba zan Soye miki ba na fi gamsuwa a mafarki fiye da zahiri in ina tare da Habibi ,kuma na Soye miki ne har yanzu fa ina mafarkin jefi-jefi shi yasa ma nake ganin kamar shi Habibin ne bai iya gamsar da ni ba sai kuma ta janye bakinta tana kallona,na Wan ja ajiyar zuciya kafin na ce  to aljani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login