Showing 153001 words to 156000 words out of 157890 words
iya zuwa hira wurin Raihan sannan ya tura masa da lambar wayarta, saboda farinciki har sai da Daddy ya fahimci halin da Al'amin yake ciki. Yana kira ya ji tana shiga amma ba a ɗauka ba, sai da ya kira a na biyu sannan ya ji ta ɗauka bakinta ɗauke da sallama. Ajiyar zuciya ya sauke sannan ya furta, "Wa'alaikis salam." Shiru ne ya biyo baya sannan ya ce, "Raihan don Allah ka yafe min duka abubuwan da suka faru a baya." Lumshe ido Raihan ta yi tana mamaki wai yau ita ce Al'amin yake bawa haƙuri haka. Murmushi ta yi ta ce, "Allah ya yafe mana bakiɗaya." Kame-kame Al'amin ya fara yin ganin haka ya sa Raihan ta ce masa tana da uzurin da za ta yi duk da ta faɗa masa haka ne kawai ba don tana da wani uzuri ba, kashe wayar ya yi yana jin farinciki a ransa. Ita kanta Raihan ta jima a wurin zuciyarta wasai soyayyar Al'amin na sake dawo mata sabuwa fil a ranta. Amma ta yi wa kanta alƙwarin za ta kiyaye wurin nuna soyayyarsa ba tare da ya fahimci har lokacin tana matuƙar sonsa ba. Sannu a hankali Al'amin ya kuma zaunar da soyayyarsa ɗaram a zuciyar Raihan, tun tana sha masa ƙamshi har ta fara sakin jikinta saboda yadda ta ga yana nuna mata kula da tsantsar soyayya. Duk wannan abin da yake faruwa Sumayya bata sani ba sai dai ta fahimci a ƴan kwnanakin yana cikin farinciki tun da har ita ma yana ɗan sakar mata fuska. Lokacin da Kabiru ya fahimci Al'amin ya koma wurin Raihan ransa ba ƙaramin ɓaci ya yi ba amma ya san babu yadda zai yi don haka ya ci gaba da addu'a akan Allah ya cire masa soyayyarta, don ya san da ƙyar idan Raihan rabonsa tun da ga maganar da mahaifiyarsa ta gaya masa. Kuma ya saka wa zuciyarsa a duniya mutum baya taɓa auren matar da ba tashi ba, haka mace ba za ta taɓa auren mijin da Allah bai ƙaddara mijinta ba ne.
Maganar mayar da auren Raihan gabaɗaya sati uku aka saka domin Al'amin ya ce a shirye yake babu abin da ya rage masa, Raihan ta so a ɗaga amma Daddy ya ce su a junansu Manya sun gama magana don haka babu buƙatar sake ɗagawa. Sai a lokacin Al'amin ya sanar da Sumayya maganar mayar da aurensa da Raihan, a lokacin ji ta yi kamar ta yi hauka saboda tashin hankali. Amma har ta gaba surutanta Al'amin bai tanka mata ba, ga shi ya matse mata komai hatta fita sai ta shafe wata guda bata fita ko ina ba. Daga ƙarshe ma tuni ta watsar da huɗubar asire-asire da Mahaifiyarta take ɗora ta akai, wanda ta yi a baya ma ta riƙa neman yafiyar Ubangiji domin Al'amin ba ƙaramar nasiha ya yi mata akan haka ba. Shirye-shirye sun yi nisa daga ɓangarori guda biyun, Mommy da Mama Hafsa suka dage sosai wurin gyaran Raihan. Al'amin har tambayar Raihan ya yi ko akwai wani abu da take buƙata ta ce masa babu, saboda wannan ma ta ce babu abin da za ta yi don har aka ɗaura aure gani take zamanta kamar ba me daɗe wa a gidansa ba ne, tun da a baya ma haka duka aurenta ya kasance. A wannan karonma Daddy da kansa ya ɗauki Raihan ya kaita ɗakin mijinta don dama ba wani taron mutane da yawa suka yi ba, sai ƴan uwa na jiki da abokan arziƙi. Sai dai mutane da dama na tofa albarkacin bakinsu akan auren nata ba wani ƙarko zai yi ba saboda abubuwan da suka faru da ita a baya.
Ɓangaren da aka fara kaita da farko nan Al'amin ya gyara mata, sai wurin Sumayya da aka yi wa kwskwarima shi ma ba ƙaramin kyau ya yi ba. Ya canza mata abubuwa da dama sai dai wannan sam bai birgeta ba, haka ta riƙa cika tana batsewa amma Al'amin ko a jikinsa. Raihan tana zaune a ɗaki Al'amin ya yi sallama, hannunsa ɗauke da ledoji ya ajiye su ya ƙarasa gefen da Raihan take zaune. Ajiyar zuciya ta sauke mai sauti, ya sa hannu ya zame mayafinta da sauri ta sunkuyar fa kai ƙasa. Murmushi ya yi ya furta, "Wai kunyata kike ji?" Raihan murmushi ta yi ba tare da ta ɗago ba. Al'amin ya ruƙo hannunta ya furta, "Ta so mu je Sumayya na falo." Miƙewa ta yi a hankali yana gaba tana biye da shi har suka ƙarasa falo, Idanun Sumayya sun yi jawur fuskarta ta kumbura. Sumayya na ganinsu tare baƙinciki ya mamaye zuciyarta, ƙwalla ta ji na neman gangaro mata don haka ta gogeta a fakaice. Nasiha ya yi musu sosai sannan ya miƙe shi da Raihan suka wuce ɗaki. Ledar da ya bata ta kalla a wulaƙance ta yi jifa da ita, wani kuka ne ya zo mata ta shige ɗaki ta faɗa kan gado tana fashewa da matsanancin kuka. Bayan sun shiga ɗaki babbar rigarsa ya cire ya fara fito da kayan da ke cikin ledar, ƙarasawa ya yi wurin da Raihan take zaune ya matseta tsam a jikinsa yana sauke ajiyar zuciya. Kissis ɗin wuyanta ya fara yi a hankali ya dangana da kunnenta sannan ya furta, "Na yi matuƙar kewarki Hayaty." A kunyace Raihan ta ce, "Allah sa ba zolayata kake ba." Da sauri Al'amin ya ce, "Au haka kika ce? Za ki yi min bayani." Miƙe wa ya yi ya ɗauro alwala sannan Raihan ta ɗauro alwala suka fara gabatar da sallar Nafila, suna gama wa Al'amin ya janyo Raihan jikinsa ya fara ciyar da ita cikin so da ƙauna tun tana kunyar karɓa har ta fara sakin jikinta. Shagwaɓe fuska ya yi ya ce shi ma sai ta bashi, babu yadda ta iya ta riƙa ba shi a baki suna ci Al'amin na aika mata da saƙwannin soyayya. Ba ƙaramin kunya Al'amin ya bawa Raihan ba don ita gani take kamar ba Al'amin ɗin baya ba, duk yadda ta kai ga noƙewa sai da Al'amin ya sa ta suka watsa ruwa tare, da farko ƙi ta yi sai da ta ga zai ɗauketa ta yarda ta bi bayansa. Bayan ta saka rigar bacci suka yada zango a makwancinsu. Raihan na maƙale a jikinsa ya tura kansa cikin wuyanta yana ya fara yawo da hannuwansa cikin sassan jikinta yana faɗin, "Ina fatan dai matacccan tsohon nan bai wuce gona da iri ba." Raihan ta yi masa harara wasa ta ce, "Idan ma ya wuce ai kai ka bashi dama ka nuna baka yi shi kuma ya ce idan baka yi ba ni wuri." Da ƙarfi Al'amin ya matse ta har sai da ta saki ƴar ƙara, haɗe bakinsu ya yi wuri ɗaya yana ci gaba da aika mata saƙwannin soyayya. Sannu a hankali hirarsu ta fara canza salo, Raihan tun tana kunyar mayar masa da martani har huɗubar su Mama Hafsa ta dawo mata wacce suka yi mata kafin a kawo ta, ta zage sosai ta nuna wa mijinta kulawa da soyayya sai da ya yi musu addu'a sosai sannan ya fara ƙoƙarin shigarta. A zaton Raihan tun da Alhaji Shatima ya santa ba za ta ji zafi ba sai gashi a wannan karon tun tana daurewa har sai da ta fara hawaye, duk roƙo da magiyar da take yi masa bai san tana yi ba har sai da ya dawo hayyacinsa.
Da fatan dai ban saki layi ba ko🥵🤭🏃🏼♀️🏃🏼♀️
Raihan ba ƙaramin laushi ta yi ba, Al'amin ya sake ƙanƙameta a jikinsa a daidai kunnenta ya furta, "Allah ya miki albarka Hayaty." A hankali Raihan ta amsa sai kuma hawaye ya zubo mata ta furta, "Ina ƙaunarka Al'amin tun kafin na san menene so don Allah kar ka bari na rasa ka. Babu namijin da zuciyata ta so kamar kai don Allah kar ka bari na yi maraicinka a baya na jure raɗaɗin rashin, don Allah karka bari na sake rashinka ban san ya zan yi ba idan haka ta kasance." Wani abu ya ji yana yi masa yawo game da ita lokaci ɗaya ya furta, "Shiiii." Sai kuma ya sake haɗe bakinsu wuri ɗaya, salon da Al'amin yake sake nuna mata ne ya ƙara tsoratata, ta kai masa duka a ƙirji tana faɗin, "Don Allah ka bari wallahi da zafi, kuma wallahi ban saba ba kafin kai sau ɗaya kawai aka taɓa yi..." Ya katse ta yana kwaikwaiyar muryarta tare da faɗin, "Ni kuma gaskiya ban gaji ba ki bari na tafi second round." Kuka ta saka masa don ta gama tsorata da lamarin ganin haka ya sa ya riƙa yi mata dariya, da kansa ya kamata ya wuce toilet ya taimaka mata ta gyara jikinta sannan suka koma bacci Al'amin na rungume da ita kamar wani zai ƙwace ta.
Asubar fari jikin Kabiru ya rikice a dadddafe gari ya waye Daddy ya da su Inno wuro suka wuce da Kabiru wurin Malam, don tuni dama Daddy ya kira Malam ya sanar masa abin da yake faruwa. Suna zuwa bayan da Malam ya shigo Kabiru ya ce, "Assalamu alalikum." Malam ya amsa masa sannan ya ce, "Malam Ibrahim lafiya ka tayar da bayin Allahn nan ido biyu?" Kabiru ya amsa da cewar, "Lafiya ba lau ba. Domin tare muke da Huzaifa, mun yi gwagwarmaya mun yi artabu da shi har Allah ya ba ni nasara akansa na kamo shi." Malam ya faɗaɗa fara'arsa ya faɗin, "Kai Alhamdulillah. Huzaifa sai ga ka an kamoka ina cin alwashin naka?" Huzaifa ya yi dariya sannan ya ce, "Ba zan taɓa karaya ba wallahi, Ɗanka Aminu ya kusanci matata ya shiga gonar da bata tashi ba wallahi sai na kashe shi kamar yadda na Kashe Alhaji Shatima, salati Malam ya ɗauka ya ce. "Dama kai ne ka kashe Alhaji Shatima?" Huzaifa ya amsa. "Tabbas ni ne, aurenta da Al'amin ni na kashe shi saboda na bi duk hanyar da zan bi don na cutar da shi amma hakan ya ci tura don haka na ɓullo ta hanyar makirci, kuma na yi amfani da zafin zuciya da ƙiyayayyar da yake yi mata, don haka a duk lokacin da Raihan za ta yi wani kuskure zuciyarsa za ta hauhawa har ta ka ga na yi duk abin da na ga ya fiye min har ya sake ta. Da farko ban yi niyyar kashe Alhaji Shatima ba saboda bai aureta saboda yana son zama mai ɗorewa da ita ba, ya aureta ne don cin dukiyar mahaifinta. Ni kuma sai na ci alwashin talauta shi na fara saka masa gobara a gidan gonarsa, so na yi na mayar da shi matsiyancin ƙarfi da yaji. Kwatsam sai ya samu nararsa kusantarta don tun a daren da ya yi niyyar kusantarta na so halaka shi ƙarfin addu'a da tasirinta ne ya hana ni, na so na wahalar da shi kafin na kashe shi don haka na ga ɓatawa kaina lokaci ne saboda haka na jefa motarsa gidan mai suka ƙone ƙurmus." Huzaifa na rufe baki Ibrahim ya ce, "Shi kuma Aminina me ya yi maka da ka ɗauke masa ɗansa?" Kai tsaye Huzaifa ya amsa, "Kulawa ce ta sa, saboda yana ƙaunarta kuma yana matuƙar bata kulawa ni kuma ya sa na ji ina kishin haka, kuma duk hanyar da zan bi don na cutar da shi na kasa saboda mutum ne shi mai riƙo da addini shi ya sa na fakaici matarsa watarana ta fito fitsarin dare ba tare da addu'a ba na sauya mata shi na ɗauke wancen na binne shi da ransa. Wallahi kamar yadda na faɗa da farko hatta mahaifinta ba don na san babu aure a tsakaninsu ba irin kulawar da yake bata da tuni na gama da shi." Ran Malam ba ƙaramin ɓaci ya yi ba ya ce, "Waɗannan abubuwan da ka yi zalinci ne ka hana yarinya zaman aure kana zalintar mutane kai wanne irin mara imani ne? A yau ba sai gobe ba zan ƙoneka domin kai ba irin sheɗanun da za a bawa zaɓin tuba ba ne, kai azzalumi ne ba za taɓa tuba na fahimci ba ka da rabo." Huzaifa ya bushe da dariya tare da furta, "Ba zan tuba ba matuƙar addinin musulunci kake so na karɓa domin babu addinin da na fi tsana sama da shi, kuma tun a daren jiya na ci alwashin zan kashe kaina na kashe Raihan domin babu amfanin zamanmu a duniyar, don ba zan iya rayuwa a doron ƙasa na ganta tana rayuwa da wani Ɗa namiji a matsayin miji ba ni ba, Raihan tawa ce ba zan taɓa barin rayuwarta ba matuƙar ina duniya tana duniyar. Da ace za ku mallaka min ita zan amshi musulunci saboda soyayyar da nake yi mata, amma matuƙar ina raye Raihan ba za ta taɓa zaman aure lafiya ba in dai ba ni za ta zauna ba." A fusace Malam ya ce, "Ai kuwa ka yi karya a mallaka maka Raihan domin ita ba jinsinka ba ce, don babu wata soyayya tsakanin mutum da aljan don haka har abada ba za ka same ta ba." Huzaifa ya ce, "Eh ba jinsina ba ce kuma yanzu haka ba ita kaɗai ce matata ajinsin bil'adam ba amma na fi jin soyayyarta don ita a wurina ta musamman ce. Matana goma na jinsinku. Ta ɗaya na aure ta saboda rashin addu'ar kwanciyar bacci na shiga jikinta don a duk lokacin da na rasa Raihan a wurinta nake yada zango na biya buƙatata, ta biyu saboda idan tana al'ada daina duk wani azkar take yi hatta ta shiga banɗaki irinmu kuma dama haka muke so. Ta uku na shiga jikinta saboda yin charting ɗin tsakiyar dare domin kullin idan ta yi charting ta gama wayar ma hannunta take ko data bata kashewa bacci yaka awon gaba da ita. Ta huɗun kuwa matar aure ce bata da aiki sai yawo da ɗaurin ƙirji a cikin gida kai ba ɗankwali ni kuma surarta ta burge ni kawai na shige jikinta don yanzu haka rabonta da mu'amala da mijinta kusan wata huɗu kenan, shi mijin na rage masa sha'awarta ita kuwa dama na cire mata sha'awar komai a ranta. Ta shida budurwa ce amma har ta fara manyanta domin na saka mata baƙin jini babu wani namiji da take birgewa har ya ji yana ƙaunarta, ita kuma na aureta ne saboda shigar tsiraici da ƙarin gashin da take yawan yi burinta maza su kalli tsiraicinta. Duk da ina matuƙar son komai na Raihan amma kwalliyar Rukayya mai fidda surar jikinta ta fi jan hankalina saboda har waƙa take kunnawa ta yi bacci ni kuma na yi ta shan shagalina da ita. Ta bakwai ma matar aure ce kuma amarya ce na aureta ana gabda bikinta lokacin da Mahaifiyarta ta kaita wurin Malam Murtala akan a yi mata aiki akan mijin da za ta aura, ita dama na ci alwashin ba zan bari ta haihu ba, don yanzu haka watanta biyar da aure ɓarinta uku. Ta takwas kuma ƙanƙanuwar yarinya ce don bata fi shekara uku ba, mahaifiyarta bata ciki saka mata wando ba don sau tari na je wucewa zan ganta da yara suna wasa wani lokacin a gida wani lokacin a waje daga haka har al'aurarta ta birgeni tun ina wasa da wurin har na yanke shawarar aurarta yadda zan samu yadda nake buƙata. Ta goman kuwa yau kwanana goma da aurenta ciff wata ƴar matashiyar budurwa ce bata fi shakara sha biyar ba, saboda tsinanniyar ƙasanzatarta na aureta saboda Mahaifiyarta irin iyayen nan ne marasa kula. Tuni yarinyar ta fara Al'ada amma har ta yi ta gama uwar bata san ta yi ba, hasalima har yau uwar bata son ta fara al'adar ba. Kuma hatta ɓangarori na jikinta bata gyarawa kuma Mahaifiyarta bata sakata ta gyara, ga shi ko wankan tsarki bata iya ba. Wannan ƙarni da wari-warin jikinta ya sa nake baƙuntarta saboda mu ba ya damun mu tun da dama wurin najasa nan ne makwancinmu. To ka ga duk cikin matan nan nawa wallahi babu wadda nake jin ba zan iya rayuwa babu ita ba sai Raihan, Raihan jinina da tsokata ce ban taɓa son wani abu a duniya kamarta ba don Allah karka raba ni da ita. Don Allah Malam tun ina ganin mutumcinka karka shiga tsakanina da Raihan, Na so Raihan na ƙaunaceta ka barni da ita har ƙarshen rayuwata." Malam ya sauke ajiyar zuciya yana cewa, "Dole kuwa na rabaka da su ba Raihan kaɗai ba domin kana zalintar bayin Allahn da ba su ji ba ba su gani ba." Malam na gama magana ya yi bismillah ya ɗauki haramara ƙone Huzaifa. Taurin kai da taurin zuciya irin na Huzaifa bai sa ya saduda ko ya karaya ba duk irin azabar da yake ji a cikin jikinsa, abu ɗaya kawai yake nanatawa sunan Raihan. Da farko wata zuciyar har ta cewa Malam ya ɗaga masa ƙafa ko zai haƙura da rayuwar Raihan amma sai kuma ya tuna irin ɓarnar da taurin kan da Huzaifa yake da shi da zalincin da ya aikata nan take Malam ya ci gaba da buɗe masa wuta da ayar Allah, tun Huzaifa yana iya magana yana kiran sunan Raihan har ta kai ga ya yi laushi Malam ya ƙone shi ƙurmus. Goge gumin fuskarsa Malam ya yi ya furta, "Alhamdulillahi dukkan yabo sun tabbata ga subhanahu wata'ala. Wannan shi ne ƙarshenka domin matuƙar kana doron ƙasa ba za ka daina aikata ɓarna ba." Ibrahim ya ce, "Malam ni zan wuce don ni ma sai na yi jinyar jikina saboda irin raunin da Huzaifa ya ji min." Malam ya yi wa Ibrahim godiya sannan ya matsa daga jikinsa.
Wunin Ranar a a wurin Malam Kabiru ya ƙarasa sai da magriba sannan Malam ya sallame shi, bayan da Malam ya bawa Daddy magugunan ya ɗora da cewa, "Yarinyar nan Raihan ya kamata ta sake dagewa da addu'a tun da akan kunnenka kana jin rabe-raben matan da Huzaifa ya aura kuma kowacce ya kawo dalilinsa. Yawancin mata suna da saka ci don haka jinnu suka fi raɓar jikinsu, Allah ya