Showing 51001 words to 54000 words out of 135404 words
coke ɗin. Suna gamawa tace dashi yayi wanka, babu musu ya shiga toilet ɗin tare da watsa ruwa sannan ya ɗauro alwala. Ko da ya fito duk baya jin jikin shi dai-dai, wani irin feeling ne ya taso mishi haka yasa yace da Pretty ta shiga tayo alwala.
Murna sosai tayi ta ɗauro alwala tare da sanya babban hijabin da ta gani a gefe. Nan Hamma Zaki ya jasu suka yi raka'a biyu kamar yadda Manzon tsira ya koyar da mu, bayan sun idar ya ɗauki tattausan hannun shi ya kama gishin amaryar shi Pretty ya karanto addu'ar da Manzon Allah ya koyar da duk wani sabon ango da ya karantawa matar shi, sai da ya kammala ya fara mata tambayoyi game da addinin ta.
Abun mamaki babu abunda ta sani, hakan ya matuƙar bashi mamaki ace mace wayayyiya irin Pretty Bata san komai game da addinin ta ba. Jin shirun da tayi yasa ta zare hijab ɗin tare da kwantawa jikin Hamma Zaki, irin yadda yake jin kanshi ɗinnan tuni ya fara aika mata da saƙonni, nan ta bashi haɗin kai kamar ba amarya ba. Ganin abun ba na ƙare bane ya ɗauke ta cak sai kan katafaren bed ɗin su.
Kun san dai babu kyau sanin sirrin wasu shi yasa nima na basu waje tare da ja musu ƙofa sai dai ina jin sunbatun Pretty haka nan angon ma.....
Shi ya fara farkawa lokacin sallar asuba, cikin ƙwaƙwalwar shi ya fara tunanin daren su,
“Tabbas ban taɓa kusantar wata mace ba sai daren nan, to amma a yadda ake faɗi ba haka abun ya kasance ba, anyways zan san komai ne” daga haka ya miƙe zuwa Toilet. Can ya fito ganin har lokacin Pretty bacci take yasa ya ɗan taɓa ta
“Nabees!”
Juyi tayi sannan yace “Ki tashi lokacin salla yayi” daga haka ya fice ganin time har ya kusa wucewa.
Ba shi ya dawo ba sai 6:00am, har lokacin Pretty bacci take, ciki ɓaacin rai ya ƙarasa tare da ɗan ɗaka mata duka. A zabure ta miƙe tana sakin kukan shagwaɓa.
“Tashi ki gyara jikin ki kiyi sallah”
“Uhm Ni ban iyawa, ka taya ni”
Babu yadda ya iya haka ya taimaka mata ko dan tunawa da yayi bata iya ko da wankan tsarkin ba.
Cikin ransa yayi tsaki tare da kwatanta mata yadda zata yi, nan ya baro ta tayi wanka da alwala.
Bayan tayi salla ta miƙe tare da niyyar komawa gado. Shi kuwa mamaki yake ganin ko gaisuwar sace da alamar bata iya ba. Cikin kane fuska ya ƙira sunan ta “Nabees” waiwayowa tayi tana shagwaɓe fuska. “Baki iya gaisuwa bane?” Turo bakin ta gaba tayi can dai tace “Good morning”. Ba tare da ya amsa ba ya fice tsabagen takaicin halin amaryar tashi. Ita kuwa baccin ta ta koma.
Garden ɗin dake baya ya wuce kai tsaye. Zama yayi kan ɗaya daga cikin kujerun da aka kafa a wurin tare da ajiye phones nashi a kan table ɗin dake gaban shi. Kamar wadda aka tsakala ya ɗauki phone nashi tare da dialling numbern Mom. Early morning taga ƙiran son ɗin ta da cikin kwana ɗaya har ta fara kewar shi.
“Assalamu Alaikum” ya furta kamar yadda ya saba, ta ɗaya ɓangaren Mom ta amsa sallamar
“Mom....good morning”
“Morning Son, how's your night?, Ya kwanan baƙunci”
“Fine Mom, and you?” ya faɗa cikin gajarce zancen.
“Fine son, ya AMARYA?”
Yamutsa fuska yayi kamar yana gaban ta yace “She's ok First love”
Nan dai Mom tayi mishi ƴar nasiha tare da jaddada masa kiyaye haƙƙoƙin matar shi dake rataye a kanshi. Cikin sanyin jiki ya katse ƙiran.
Har zai ajiye wayar ya fasa tare da dialling numbern Hamma Yusuf. Lokacin yana gym yana motsa jiki ƙiran ya shigo. Cikin sigar zolaya yace
“Ango ango, ango ka sha ƙamshi, Allah yasa dai baka haƙewa ƴar mutane ba”
“Dalla man bana son iya shege, how're you?”
Hamma Yusuf yace “Toooooo kaji wani sabon zance, kai da ya kamata ace yanzu kana nan kana lallaɓar amarya shine zaka dami masu iyali sassafe”
Cikin sigar son kawar da zancen yace
“Look man, don na kira ka shine zaka faɗa min magana?, Well-done bye”
Daga haka yayi hanging call ɗin yana sakin siririn tsaki.
Ɓangaren Hamma Yusuf dariya yayi tare da faɗin “Can maka dai, ka san yadda zaka yi da ita ai”.
Dr faruq ya ƙira bayan sun gaisa yace “Ehm Dude Ina son tambayar ka ne!”
Dr faruq yace “Alright Allah yasa na sani”
Cikin nauyin maganar yace Please dama ina son sanin taya ake gane cewa mace budurwa ce idan an kusance ta”
Ɗaya ɓangaren Dr faruq yace “Dama na san za'a rina ai, wannan fetsararriyar matar da ka ɗauko”
A zahiri yace “Ai ba sai nayi maka wani dogon bayani ba, shi dai budurci kamar yadda Hausawa ke faɗa wani membrane ne da ya kasance marar ƙarfi sosai. Akwai shi jikin kowacce mace a genital area nata specifically a vaginal orifice nata, idan har wannan membrane bai ruguje ba, first time da akayi sex da mace yakan yage saboda yadda aka takura mishi. But in har mace ta taɓa yin sex before, Babu wani wahala zaka shigeta ne.”
Gyaɗa kai Hamma Zaki yayi sannan yace “Toh ya ake gane yagewar shi kenan?”
“kamar yadda na faɗa maka idan yana nan sai ka sa ƙarfi tukun ka samu damar shiga, wanda raɗaɗin yagewar wannan membrane yakan sanya mata jin zafi sosai. Idan kuma ya riga ya yage before to zata shiga easily without any obstruction.”
Kamar wadda aka sake tsigala yace “Kace kowacce mace has that membrane, ko akwai waɗanda Basu da shi, and then miye da miye ke kawo yagewar shi?”
“Eh halitta ce da Ubangiji yayi, sai dai wasu matan sukan rasa nasu ne ta hanyar ɗaukar abubuwa masu nauyi, tsalle tsalle, yawan wasa da al'aura ko kuma dai sun taɓa yin sex acan baya”
Bayan sauraran bayanin Dr faruq yayi shiru can yace,“ thank you, bye”
Daga haka ya gimtse kiran.
Ya jima a wurin Yana tunane-tunane can dai ya tashi tare da komawa cikin gidan. Har lokacin Pretty bacci take hakan yasa yayi ordern abinci kawai. Gaba ɗaya baya jin daɗin yanayin shi, a yadda yaji ana faɗa kowanne ango yakan kasance cikin farin ciki idanyayi aure, amma nashi ɓangaren kam wani iri ruɗani ya shiga gashi babu halin yin magana.
Abincin sa ya ɗiba yaci tare da hayewa sama zuwa bedroom ɗin shi, wanka yayi sannan ya sanya wasu Mayun English wears sai wani irin kyau ya ƙara bayyana a tattare da shi. Turare ya shafa daganan ya sauƙo ƙasa. Bedroom ɗin ta ya shiga sai dai ga mamakin sa baccin take har lokacin. Tsaki yayi sannan ta fice. Daidai fitar shi gateman na shirin rufe gate ɗin motar su ta doso gidan, yana ganin su ya gano fuskokin su cikin ranshi ya ƙudurta dole matar shi ta rabu da irin ƴan iskan ƙawayen nan. Daga haka ya figi motar sa sai hotel ɗin da friends ɗin shi suka sauƙa.
★★★★★★★
“Najma! Najma!, Wai ina kike ne kina ji ina ƙwala miki kira?” Muryar granny na jiyo tana magana. Daga can nesa Najma ta amsa da “gani nan zuwa dai”
Daga haka ta nufi part ɗin granny.
“Gani granny”
“yauwa ɗiyar albarka maza taimaka min ki ƙira min mai gida na tun safe nake son ƙiran shi” ta faɗa tana washe baki.
Da kallo Najma tabi granny sannan tace “Haba granny, shi fa ango ne ta yaya zaki kira shi, ki bari in dai Hamma Zaki ne zai neme ki da kanshi”
Sakin baki granny tayi tana kallon Najma kafin tace
“Ji min jaira, in ba Zaki ƙira min shi ba ki faɗa min mana ba sai kin min salon manyance da iya shege ba”
Babu yadda ta iya haka ta dubo numbern shi tare da dialling daga haka ta miƙe ta fice zuwa part ɗin su zuciyar ta na ƙuna ganin wata bulhuwa taƙwace mutumin da ta jima tana ƙauna tun bata san kanta ba.
Part ɗin su ta koma lokacin uncle Suraj da Nenne na zaune a parlourn, gaishe su kawai tayi ta wuce abun ta zuwa bedroom ɗin su. Tana yin wanka ta fito zuwa part din su Salma.
Bayan ta gaisa da Mommah ta shige bedroom ɗin su Salma.
Ƙare mata kallo Salma tayi gani yadda ɓacin rai da damuwa ta bayyana a fuskar ta. Sai da ta ƙaraso ta dafa kafaɗar ta sannan tace
“Najma bakya jin daɗi ne?”
Hawayen da take riƙewa ne suka zilalo saman kuncin ta.
“Lafiya ta ƙalau Salma, kawai dai ina tausayin kaina ne kamar nayi yaya.”
“Subhanallah! Me yake faruwa” ta faɗa tana share mata hawayen.
“Babu komai Salma”
“A'a Najma, nifa Ƴar uwar ki ce bai dace ji ɓoye min wani abu game da ke ba, Please ki faɗa min damuwar ki, la'alla na taya ki samun solution”.
Irin kulawar da ta samu yasa ta saki jiki tace
“Salma Hamma Zaki”
Nan da nan ƙirjin salma ya buga jin ta ambaci sunan Hamma Zaki.
COMMENT & SHARE FISABILILLAHI!
[6/22, 12:49 PM] Diamond Bhatool💎🩷✍️:
🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸 🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀
*ƳAR IYA* *(Mai hannun ɓarna)*
🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀
_NA_
*Fadimatu Adamu Hassan*
*Diamond Lady 💎*
SHAFI NA “““53&54”””
“Me ya faru da Hamma Zakin?”
Goge hawayen ta tayi sannan tace
“Salma tun ina yarinya nake son Hamma Zaki, tun ban san meye so ba nake ƙaunar shi gashi yanzu lokaci ɗaya yayi breaking heart ɗi na yayi aure abun shi, Salma Yaya zanyi ne don Allah?”
Itama salmar Hawaye ne ke zuba daga idanuwan ta da ƙyar ta goge tace
“Najma, Ni Ƴar uwarki ce ta jini, kuma Hamma Zaki shima ɗan uwan mu ne na jini, Najma irin son da nake mishi baa magana, amma shawarar da zan bamu itace mu haƙura da shi kuma muyi ƙoƙarin yakice shi daga zukatan mu. Hamma Zaki yayi mana nisa musamman irin yadda auren shi ya kasance....kin san komai Najma, Ni na taushi zuciya ta kuma na haƙura da shi don na san ba samu zanyi ba! Kema ina so kiyi hakan”
Ta ƙarashe tana rungume Najma a jikin ta tare da sakin wani irin kuka. Nan suka sha kukan su su biyu sannan suka godewa Allah tare da ƙudurta haƙura da soyayyar shi cikin ruhikan su.
*ƳAR IYA POV*
Arɗo da ya shiga ɗakin Saratu ta hana shi yin komai da ita, a cewar ta ba zata ƙara haɗa shimfiɗa da shi ba gashi kuma a wannan daren yana jin buƙatar kasancewa da iyalin shi. Tausar zuciyar shi tayi ya nufi wurin Uwar gida salamatu, nan ma babu sauƙi cemishi tayi ya tafi wurin amarya don wannan ranar tata ce ba ta kowa ba.
Babu yadda ya iya cikin tsoro da bugawar zuciya ya shiga ɗakin. A lokacin Ƴar Iya kuwa ta wuce Gallara a baccin ta. A nutse ya shiga tare da cire babbar rigar shi sannan ya ajiye ledar hannun shi.
A hankali ya ƙarasa jikin gadon da yake ko hasken ubasanjo da yake kunne a ɗakin baa kashe ba. Kyakkyawar fuskar ta ya zubawa ido cikin ranshi kuma yana ayyana wasu abubuwa.
Rigar da ke jikin ta yayi ƙoƙarin cire mata, kamar amafarki taji ana shirin cire mata riga ai kuwa babu shiri ta miƙe, shi kuwa Arɗo lokacin ya haye gadon. Ido cikin ido take duban shi “Me kake yi a gado na Arɗo?” ta faɗa cikin Muryar bacci.
“Babu komai zaki ci kazar taki ko na cinye?”
Kwaɓe fuska tayi tace
“Sai ma yanzu zaka kawo min kazar ko?”
“Yi haƙuri amarya na tsaya ne afada shiyasa”
“Shikenan amma ance min da wuri ake jawo kazar kuma in mutum yaci sai ya biya”
“Ƙwarai kuwa”
“Ni dai bani da komai, ka miƙo min naci bacci nake ji”
Babu musu ya sauƙa ya miƙa mata kazar! Tas ta cinye ta tana shirin komawa yace
“To amarya ki biyani kaza ta”
Zaro ido tayi tace
“Ba na faɗa maka bani da komai ba?”
Murmushi Arɗo yayi yace
“Kina da shi mana bari ki gani”
Ya faɗa yana janye mata rigar da tun ɗazu ya fara cire mata.
Zaro ido Ƴar Iya tayi ta ma gagara magana sai bin arɗo da ido kawai take. Tas ya cire mata rigar sannan zanin ma ya ware shi, duk wannan shagali Ƴar Iya babu baki hakan ya ƙara wa arɗo himma. Hannun sa ya kai kan ƙananun breasts ɗin ta da suka fara fitowa yana shafawa.
Babu shiri wani ƙarfi yazo mata ta fizge jikin ta tare da jan rigar ta ta shimfiɗa ta jikin ta.
Arɗo kam ya fara shiga wani yanayi jin ta fizge jikin ta yasa ya ɗago ya dube ta.
“Haba AMARYA ki bari na ɗana mana, naga kin riga kin ci kaza ta!”
“A'a Ni dai wannan fa iskanci ne arɗo, ta yaya zaka zo kana taɓa min jiki, har da nono na fa kake shafa min, Aradu Ni dai ka bari”.
“Ki bari mana, ba wani iskanci ai an ɗaura mana aure”
Ya faɗa yana ƙara jawo ta jikin sa tare da cigaba da shafa twins ɗin.
“Ka bari Aradu arɗo kai ma ɗan iska ne Ni ka bari zan biya ka kazar ka da safe”
“Kiyi haƙuri amarya, iya haka zanyi in ba haka ba zan iya mutuwa”.
Kamar ba Ƴar Iya ba haka ta barshi, can dai bacci ya ƙara ɗauke ta.
Sassafiya kamar kullum ta farka tana buɗe idanuwan ta a kan rufin Aluminum na ɗakin, ƙasa tayi da kan zuwa ginin block ɗin daga nan kuma ta juyar da kallon ta zuwa gefen ta, ganin arɗo kwance dagashi sai gajeren wando a gefen ta yasa tayi saurin miƙewa ta zauna.
Tun da ta tuna abun da ya faru da dare ranta ya ɓaci, don me Arɗo zai yi iskanci da ita. Duka ta ɗaka masa ya tashi a zabure daga haka ya zuba mata idanuwa.
“Kai arɗo dama ashe kai ƙaton ɗan iska ne?, Ka dube Ni ƴar ƙarama da Ni amma kayi iskanci da Ni, to Aradu bazan yadda ba”
Cikin sigar lallashi yace
“Haba amarya, kiyi a hankali kada su Saratu da salamatu su jiyo sirrin mu”
“Kutumar uba!, Wannan ai ba sirri bane, iskanci fa kayi arɗo, kana shugaba a garin amma kayi iskanci, babu ruwana sai na faɗawa kowa”
“Ai kuwa kina faɗa zaki mutu, wannan sirrin mata da miji ne, duk wacce ta faɗi nata mutuwa zata yi”
Jin batun mutuwa yasa ta ɗan risina tace
“Shikenan bazan faɗa ba, amma kai ma ka daina ai ka san babu kyau namiji yake taɓa mace”
Arɗo yace
“To ai ke mata ta ce”
Ƴar Iya tace
“Duk da haka kayi alƙawarin ka daina”
Kallon ta yayi ido cikin ido sannan yace
“Bari kiji babu abunda ma muka yi, kuma kullum sai anyi”
Zaro ido tayi tace
“Ai kuwa Aradu bazan zauna ba, sai ka sake Ni na koma gidan Iya ta!”
Shima idon ya zaro yace
“Saki kuma amarya, ai babu wannan zance”
“Aradu sai ka sake ni, haka kurin zan zama Ƴar Iska?”
Ta faɗa a zafafe.
Ganin yanayin ta ya sauya yasa ya fara Binta a hankali.
“Kiyi haƙuri bazan iya sakin ki daga aure ba,. Ki bari muyi rayuwar mu har ki haifa min yara”
“Bura ubaaaa” ta faɗa da ƙarfi
“Aradu yanzu zaka sake ni ko na kashe ka anan!”
Sanin hali yasa Arɗo cewa
“Shikenan Zan sake ki ba sai kin kashe Ni ba, na sake ki saki ɗaya”
Dariya tayi sannan tace
“Yauwah ka kyauta, na bar maka kayan ɗakin, Ni barin garin ma zanyi Aradu. Amma kafin nan ka samo min irin kazar jiya ina ci zan bar garin”
Babu yadda ya iya ya fice ɗon neman kazar. Ita kuma tafito cikin gidan. Ƙamshin wainar da ake soyawa a ƙofar Innani ta jiyo, tuni ta wuce can tana wani taku ita ala dole amarya.
“Sannun ku dai”
“Sannu da fitowa amarya, an tashi lafiya”
Salamatu ta faɗa tana kallon Ƴar Iya.
“Lafiya ƙalau, waina ce ake soyawa?”
“Eh wallahi,”
“To a zubo min na taɓa mana”
A wata kanga salamatu ta zuba mata daga haka ta wuce ƙofar ta.
Tas ta cinye wainar ta zauna jiran arɗo, sai can gashi ya shigo.
“Yauwa arɗo, na gode Ni zan wuce sai watarana kuma SADUWAR alkairi”
Ta faɗa tana amsar ledar. Wani iri yaji yace
“Ina zaki je ne haka?”
Kai tsaye ta bashi amsar “Birni zan koma gurin Aunty jiram ɗina”
“To ga wannan sai wata rana”
Hannu tasa ta amshi kuɗin tana faɗin
“Nagode arɗo, sai watarana.
*Masu tambayar littafin Ƴar Iya daga farko kuyi following channel ɗina zaku samu.*
[6/23, 10:49 AM] Diamond Bhatool💎🩷✍️:
🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸 🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀
*ƳAR IYA* *(Mai hannun ɓarna)*
🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀
_NA_
*Fadimatu Adamu Hassan*
*Diamond Lady 💎*
SHAFI NA “““55&56”””
Tana amsa ta fice daga fada. Bata tsaya ko ina ba sai gidan Iyar ta. A lokacin kuma ƴan taron biki basu gama tafiya ba, cikin su ne wata taga amarya....nan mamaki ya cika ta amma bata ce komai ba saboda ta san in tayi magana zata kwaɗu ne.
Ƙira ta fara ƙwalawa Iya yayin da Iya ke makewayi
“Iya! Ina kike ne Iya ta?”
Ba shiri Iya ta fito tana gyara zaman zanin ta tana faɗin
“A'ah shalele na a gida?, Har kin fara yawo Shalele?, To muje ciki”
Iyan ce ta fara shiga ɗakin, sai da Ƴar Iya ta tabbatar da cewa Iya ta shige ta dubi matan dake zaune a kan taburmar kaba suna hira, yamutsa fuska tayi tace
“Ba a gama bikin bane?”
Ɗaya daga cikin su ta ce
“An gama”
Harara Ƴar Iya ta cilla musu tana faɗin
“To uban me kuke yi baku tafi ba?”
Jikin su ne ya fara rawa suka kasa magana. Ƙasa da murya Ƴar Iya tayi tace
“Ku haɗa kayan ku ku ɓace a gidan nan”
Daga haka ta shige bukkar Iya.
Su kuwa Tuni suka fara haɗa shirgin su don su wuce.
Tun kafin ta zauna Iya ke Binta da kallon tuhuma, murmushi ta aika mata tare da