Showing 129001 words to 132000 words out of 135404 words
his Nour deserves to be happy, and he promised to be by her side till the end of his life, and he'll show her care like a newborn baby...
“ Hamma bayan na fara saka ka a idanuwa na a matsayi na ta cikakkiyar mai hankali kuma Aishatu ba wai Mai hannun ɓarna ba ba zan ce I've feelings for you ba, but ka min kwarjini kuma ina matuƙar girmama ka, haka su Ayrah ke sanar da Ni you're hostile Baka wasa da yara nima sai na watsar, with time Kuma ƙaddara take Me To your home, nan na ci alwashin in dai ina da rai I'll be by your side yadda baka taɓa nuna banbanci tsakani na da ƴan uwanka ba, You treated us equally and i appreciated so. Ban san so ba a lokacin ma though Naman yi tunanin ka but su Fauzah sai su ce I'm in love, soyayya nake da kai but i closed my ears coz n ɗauka ƙarya na, banyi zaton zama a wannan matsayin da nake ciki na matarka ba Hamma, ina ganin ko da Granny tayi maka tayin aure na you'll reject it, Ƙasan me?”
“Nope!”
“A lokacin da Nenne ke sanar da Ni an sa min rana nima nayi kuka iya kuka, jinyar zuciya da nayi banyi zaton zan farfaɗo ba, All for you Rouhy, a lokacin na san cewa ina sonka ganin fa tabbas ka min nisa, na haƙura in addua amma na kasa mantawa da kai har aka yi auren nan, but i promised to be loyal to Daddy's choice amma ban taɓa ganin ango ba tsawon wasu weeks, the day i realised it's you....nayi murna kuma na ji haushi, nan na ɗauki alƙawarin nima zan rama, but God show the perfect way, Nima ina sonka Hamma, i wanna be with you for the rest of my life, promise this poor heart an everlasting love Rouhy, be the Rouhy i called you, be my soulmate and my heartbeat, your absence should indicate that I'm no more existing, promise me Hamma...”
Sai kuma ta fashe da wani irin kuka. “Im sorry Heartthrob, ki Daina kukan i promised to be beyond your expectations, just continue to give me your loving heart, coz mine belongs to nobody but you, just rest and assure that you have a lover whose love can never be drailed, now calm down and sleep, rest Baby, sleep with me, let's make the best sleep ever” nan yayo kissing nata ya jawo ta jikinsa tare da ɗaura kanta bisa kirjinsa, blanket ya ja musu daga nan kuma bacci ya kwashe su su biyu.
(Nace sweetest and wonderful dreams Love birds, Allah bar ƙauna).
*Niger Republic*
*Niamey*
*Somewhere not traceable 🚫*
Ƙungurmin daji ne mai ɗauke da gajerun bishiyoyi masu duhu suke tsallaka wa babu ko tsoro akan fuskokinsu, tafiya sosai suka yi kafin su kai rubuɗin Saharar wanda yayi zafi kau, a haka suka taka suka ci gaba da tafiya tsawon wasu lokuta. Har rana ta kwanta basu tsayar da tafiyar ba sai wuraren maghrib, a nan dai suka Hai ga wani kewayeyyen wuri wanda gininsa ke da ban tsoro saboda shape ɗin kai yake da, ina nufin skull.
Tun da suka nufi ginin ginin ya fara jijjiga kamar zai ɓaɓɓake daga tushe ya cire, sai kuma wata kururuwa da ta fara fitowa. Bayan wani lokaci kuma sai aka fara magana da wata murya maras daɗin sauraro “Maraba da ku baƙin Namouru, boka Namouru na maraba da ku, Uwar gidan Saminu da kuma ɗiyarsa, ku iso” wata guguwa ce baƙa ƙirin ta tashi cikinta kuma wasu kirari ake da wani irin yare har zuwa wani lokaci aka dirar da su gaban wata baƙa kuma mummunar halitta maras daɗin sauraro, pretty ganinta gaban wannan halittar sai da ta tsorata amma Mami ta ja ta ta rungume ta, Halittar da ta fitarda wani sauti mai firgitarwa ta ce “Rabu da ita, duk wanda ya fara gani na dole ya girgiza, ni ne Namouru babban mai yi, ni ne Namouri shalelen dodon tsafi, in nace e to e ne” sai kuma ya kwashe da dariya. (Authubillah)
“Marabanku da zuwa zauren share kukanka, tun jiya na gan ku a madubi na sai dai nayi zaton isowarku tuntuni ne”
Kai ƙasa Mani ta ce “Eh ranka ya daɗe ai da ƙafa muka ƙaraso, motar tana can bakin jejin”
“Ai na san da wannan ” ya bata amsa “Kin zo da ɗiyarki ne saboda ta koma gidan wannan soja a kuma mallaka mata shi sannan kuma so ku ƙara kuɗi da daukaka hhhhh”
“Eh eh eh ranka ya daɗe”
Yace “To babu damuwa da hannu yayi alamar ɗauko abun sai ga wata ƙara ta taru gabansa, rufe ido yayi yana shafa ta har wata tukunya ta bayyana, bai daina ba sai da wani makeken madubi ya bayyana gare sa, nan ya fara karanta wasu dalasiman tsafi.
Can dai ya kalli Mami tace “Kina ji, wannan batun naku ba zai yiwu ba, amma kuɗi dai zaku samu ninkin baninkin na da”
“A taimaka ranka ya daɗe, ƴa ta zata mutu saboda yadda take ƙaunarsa, saki ɗaya ne a taimaka a mayar masa”
Tsawa ya daka mata yace “Kee! Ni bana ƙarya shi yasa na faɗa muku gaskiya ku fice a nan ko dodon tsafi ya shanye jininku.” a dungure suka fara fita sai dai sun rasa hanya, lokaci guda kuma Mami taga Pretty bata kusanta.
Ihu ta fara tana neman taimako amma bata ga ta ina zata ɓullo ba. A lokacin ita ma ta manta kanta sai bayan wasu awannin suka tsinci kansu gaban motarsu dake farkon dajin, haka suka shiga jiki babu ƙarfi suka fara tuƙa motar zuwa waje, Mami na Alwashin sai ta samarwa ƴar ta cikar buri in dai boka na aiki, nan suka yanki hanya abunsu.
*******💎******💎*******💎******💎********
Alarm na wayarshi da ya buga yasa ya ɗan buɗe idanunsa kaɗa ya yi miƙa yana karanta addu'ar bacci, sai da ya ɗan huta kafin ya nufi toilet yayi wanka, alwala yayi ya fito ya wuce ya sanya Jallabiya da kamar ɗabiarsa ce ya fice kafin ya tashe ta. Da wuri ta tsarkake jikinta tayi sallah ita ma sannan ta tattare bedroom ɗin kafin dawowarsa tuni ya sauya, the scent of this day was different, irin ƙamshin nan ne mai sanya kasala da kuma sanya zuciya nishaɗi.
Ganin tana iya takawa yasa ta nufi kitchen ta haɗa breakfast tukun tayi sauri ta koma bedroom nata ta gyara though baya buƙatar gyaran ma, wanka ta fesa ta sanya wani tsadadden lace da ya fitar da ita, tayi kyau abunta musamman da ta shafa powder da kum lipstick sannan ta gyara girarta.
Ko da Hamma Zaki ya shigo da niyyar tambayarta me zai yi musu order ne ya fara cin karo da flasks dake mishi welcome, baki sake ya nufi bedroom nasa yana ƙiran “Heartbeat! Heartbeat!!!” baki uku yayi jin babu amsa yasa ya fito yana duba ko ina but she's no where to be found, hankalinsa ne ya tashi yasa ya dub nata bedroom ɗin still babu ita, ina ta shiga sai Allah (Ni dai diamond na ga lokacin da ta shirya), gaba ɗay duba ko ina bata nan, a rikice hamma zaki yayi kitchen babu ita, ya kusa fita yaga wata piece of paper a naɗe 🗞️ hakan yasa. Ya ɗauka da sauri.
Ya salaam! Ya furta yana buɗewa, abinda idonsa ya gani yasa ya fara bincika ko ina na gidan, ba komai aka rubuta ba sai _Assalamu Alaikum Hamma Alee, kayi tunanin kalamanka na jiya zasu s na yarda kana so na?, ai baka fara ma so na ba na sani, yaudara ce irin ta ku ta maza shi yasa nima jiyan na kwatanta maka saboda ka san mu ma muna iya. Ka sani Ni A'isha ba zan iya rayuwa da miji irinka ba mai mata gwanjon wata saboda haka na bar wannan duniyar zan koma wani wurin na cin wata rayuwar amma ba da mijin wata ba, ba sai ka neme ni ba in ka ci karo da saƙo na, Wasallam! Ummul Khairyn Granny._
Duk inda ya duba baya cin nasara har ya sayuƙa ƙasa yana tambayar gate man amma yace Hajiya bata fito ba, shi kam yau ya gama yawo a rayuwarsa idan khairy ta tafi ta guje shi. Ba zai iya zama da kowacce mace ba sai ita ɗin dai, she's special in every aspect, her beauty is not comparable, her smile, her scent, sweetness of her lips and saliva, infact everything about her is unique, in ta tafi ina zai je, ina zai nemo ta? Me granny zata ce, shin ma zai iya rayuwa babu ita ne?. Well dole ya nemo ta. Haka ya dinga zagaya gidan nan from top to down floor but babu ita, ta ko ina, kitchen toilet duka babu ita. Har sai da ƙafafunsa suka gaji da hawa da sauƙa, ganin ya gaji yasa yace “Lemme eat the world best food, na San zan samo ta in naci” serving kansa yayi yana gama cin abincin ya miƙe don ya dasa daga yadda ya dangwala aya a nemanta, tabbas tana gidan tunda gate man ya ce bai ganta ba, idan kuma bata nan kada fa yaje shaiɗanun Nan nata ne suka dawo, ɗan tsoro ne ya bayyana a fuskarsa hakan ya sa ya zabura ya miƙe yana ƙara dudduba ko ina daga bedroom nasa, ya kunna flashlight na wayarsa sai haskawa yake har da ƙasan bed wai ko zata shiga nan.
_SHARE AND REACT FISABILILLAH_
[27/09, 6:14 p.m.] Famanté 💎: https://whatsapp.com/channel/0029VanUFkw5kg7G2ci16o2X
🍀🌸🍀🍀🌸🍀🌸 🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸
*ƳAR IYA* *(Mai hannun ɓarna)*
🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀🌸🍀
_NA_
*Fadimatu Adamu Hassan*
*Diamond Lady 💎*
SHAFI NA “““127&128”””
Sai da ya gama haɗa gumi tukun ya miƙe yana goge zufar da rigar jikinsa ba tare da ya damu ba, ya juya zai wuce don cigaba da nemanta kawai yaji an rungume shi ta baya, ƙamshinta da yaji yasa ba shiri ya juyo, dariya da ƙyalƙyale da ita tana faɗin “Nima na rama” daga nan ta ƙara hugging nashi tightly sai kuma ta ce “I love You! So nake kayi datti ka ƙara wanka dama!”
Mamaki ne ya cika shi ganin yadda ta tsoratar da shi, don wallahi yayi tunanin gaske ne, kasa magana yayi kawai ya wuce ya cire jallabiyar yayi wanka ya sanya wata tsadaddiyar shadda da aka mata aikin da ya dace da ita sannan ya saka hula da takalmi tare da fesa daddaɗan turarensa. Kusa da ita ya ranƙwafo yace “Sai dare nima zan rama, ɗauko veil naki Kai...gaskiya hijab har da niƙab” baki t tiro gaba tana ƙunƙuni.
“Yes! Da niƙab, kika fita da kwalliyar nan ko ina muka wuce sai an leƙo mu”
Ko da ta shiga sai ta goge lipstick ɗin ta wanke fuskarta kafin ta goge da towel ta ja veil da bag nata ta nufi bedroom nasa, ganin ta goge kwalliyar yasa ya miƙe tare da ɗaukar makullin sayyarah ya nufe ta yana bata wani side hug,
“Heartbeat fushi kika yi?” bakin ta ƙara turawa gaba, murmushi yayi cikin ransa yace anything we she did fix her, sai kuma ya ce “Shikenan a fasa fitar dama gun granny zan kaiki amma na fasa tunda har fushi kike min.
Kukan shagwaɓa ta saki tana buga ƙafa tare da barin jikinsa “Ni dai a'a Hamma, haka kawai don Allah ban ƙarawa, I'm sorry ” sai kuma tayi yunƙurin tsugunnawa ganin abinda take shirin yi yasa shima ya ƙyalƙyale da dariya yace “Up my friend, nima na Rama, let's go Kada lokaci ya ƙure mana”.
Gidan Dr faruq ya fara Kaita, cikin ƙanƙanin lokaci suka saba da Matarshi, Mahmoud kuwa haka yayi ta mata zuba, yaron yana da shiga rai sosai kamar bata so haka suka wuce, daga nan ya Kaita gida, a nan ta yini, kowa ya gansu murna yake don haɗin yayi sosai kuma ga su duka biyun sun ɗan ƙara kyau akan na da musamman Hamma Zaki. Sai yamma suka wuce, a nan taji batun ketawarsu hazo zuwa Ƙasar Jordan.. Sosai take murna wai ita ma zata bar Nigeria for the first time in her life har da kukanta na farin ciki.
Sai dare Suka wuce bayan sunyi dinner, a gajiye Suk koma sannan suka yi wanka, yau ma dai bedroom na Hamma Zaki suka kwana, kamar kullum be show her love, the pure love yau dai bata yi wani kuka ba coz bai kai sauran zafi ba. Around 4:00am suka tashi sannan suka yi wanka Hamma Zaki ne ya ja su Sallah kafin dukkansu suyi wanka, gabaɗaya komai da zasu buƙata suka haɗa wuri ɗaya, dukka kayan lefenta da su suka wuce airport saboda a Lagos zasu yi landing kafin nan washegari su wuce Jordan . Khairy dai ta sha kallo isarsu gidan Hamma Zaki da ke Banana island 🏝️ , duk yadda take ganin gidan da suke a can, kai duk gidajen da ta taɓa ziyarta babu ya wannan. Bata taɓa ganin gidan da aka kashewa dukiya irinsa ba kuma gashi ya tsaru sosai and not that too big.
Bayan sun huta suka ƙira suka sanar sun isa. Kwana biyu bata gaisa da babes nata ba hakan yasa da Hamma ya ce zai wuce barrack suka yi sallama ya wuce nan ta hau kan waya, normal call tayi wa kowaccensu tana goranta musu rashin ziyara irin tasu, yaya zasu yi they've to accept it tunda hakan take. Ko da ta sanar musu she's on her way to Dubai they all show their happiness, nan suka ce su ma zasu saka a ɗago da su don sun yi missing juna. Bayan ta gama tayi wanka abunta ta ɗan kunna tv tana kallo har bacci ya ɗauke ta a parlourn.
Bai dawo ba sai da ya dai-daita komai nasa haɗi da sanar da su tafiyarshi Dubai, nan Major Nasu ma ya sanar da shi akwai course da za'a tura su Korea ma in two months time. Abinci ya fara musu takeaway daga nan ya nufi gidan, ganin komai tas babu ƙurar nan ya ƙara yabawa tare da jinjinawa heartbeat ɗin nasa.
Da daddare bayan sun yi dinner suka ƙara wanka sannan suka bi lafiyar gado, ganin ta ƙi bashi haɗin kai yau yasa ya ce to bari ya kunna musu movie suna gani har kowa yayi baccin, daga kallon movie fa sai Hamma Zaki ya ɓigire da making love, and today, being the fifth she experienced less pain infact she enjoyed 90% of it daga nan bacci ya kwashe su.
Washegari alarm na side ⏰ nasu ya tayar da shi, kamar kullum shi ya fara wanka yayi alwala kafin ya tashe ta, a gida suka yi jam'i sannan suka jera kayayyakinsu coz they're travelling with none of their clothes. Ko breakfast basu yi ba suka nufi airport, after the whole screening they were able to get in to the flight, few minutes kuma Flight nasu ya nausa duniyar gajimare da hazo. Few hours Kuma jirgin su yayi landing a ƙasar jordan, birnin Amman. Daga nan taxi suka shiga zuwa wani rantsattsen muhalli after all the payment th e key was given to them.
*HILTON AMMAN*
*JORDAN*
Sai da suka huta a masauƙinsu kafin ya fita yayo musu siyayyar tufafi irin na mutanen ƙasar, different designs sannan ya haɗo duk abinda zasu buƙata coz they come with nothing in ka cire wayarsu da kayan jikinsu, sosai Hamma Zaki ya baddo kuɗi kamar nace ya bani nikam. Bayan ya dawo kuma ya barta tana aikin jera waɗannan kayan, abinci ya wuce ya dubo musu mai kyau irin wadda zata iya ci da kuma uban fruits and veggies, wasu Kam ma Babu su a nan kasar tamu ta Nigeria. Ranar farkon nan dai went for rest. Tun daga seconds day kuma babin ya sauya, kiɗan ya sauya salo haka nan rawar ma, sosai suke shan soyayyarsu 24hours suna manne da juna like a chewing gum ko wani magnet, sallah kawai ke tayarsu sai kuma in an kawo abinci.
Another day kuma sai aka Daina zuba love ɗin a gida, they went to differen places in Amman and had so many tourist experiences, everywhere they go, mutanen wurin suka tsaya kallonsu saboda tsantsar irin nasu salon da suke shukawa, and after all these, zasu yi pictures sosai da kuma videos.
A Rana ta huɗun ne Babes ma suka Diro Jordan tare da mazajensu, duk da kasancewar sun zo soyayyar da suke nunawa junansu bata fasaha ba, su har mamakin yadda khairy ta koma suke yarinyar da ko yatsa ka jefa mata ba zata ciza ba, shi kam hamma ai sun sallama masa, sai bayan an koma masauƙi kuma ana hutawa Hamma yakan wuce pool ne abunsa, nan suke samun damar hira tsakaninsu, sosai abun ya ƙayatar kuma sun taya kowacce murnar samun abokin rayuwa na ƙawarai.
At this junction Kuma Ayrah and Fauzah suka fara zazzaɓi da kuma amai, babu dama su fita, hakan yasa hamma ya bar Khairy ta tsaya su kula da su, ko da suka wuce asibiti nan result ya bada amsa, laulayin ƙaramin ciki ne and likita yayi prescribing musu drugs da zasu sha to relieve the condition.
Ko da suka dawo sun yi murna sosai, Daren ranar haka Hamma ya hana khairy sukuni wai shi ma yau zai jefa nashi ball ɗin a raga, su ma su koma da tsaraba.
Satinsu guda a Amman in ka gansu sai kace haifaffun can ne, Hamma Zaki ne dai in an ganshi a ce baindiye ne amma su kamanninsu yafi kama da na larabawa. Fatar su tayi haske sosai, khairy kam ba'a magana kamar ka taɓa jini ya fito ga kuma jikinta da ya ƙara kyau, bata yi ƙiba ba sai dai ta murje abunta, ta ƙara fitowa cikakkiyar mace. Soyayya kuwa da suka buɗe wani sabon shafin don su in a week time zasu wuce Saudi Arabia.
*****💎***********💎************💎******💎
*Nigeria*
*Adamawa*
Taron mutane ne kewaye