Showing 1 words to 3000 words out of 139076 words

Chapter 1 - ZAWARCI COMPLETE HAUSA NOVEL

14 Oct 2025

100

??ࡱ?>?? C
????????????? ?
?
? ?
?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????
 

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?FD
WordDocument????1(0Table????????"Data
???????????????????? P?z?KSKS?1(??
?????????____/C?T   _??????? ???$7??*?__??____??C?C?C??_C ?^`????^Normal d??,CJmH sH nHtH_HOJPJQJ^JaJhA`????hDefault Paragraph Font$mH sH nHtH_HOJPJQJ^J?i`????? Normal Table0:V 4?4?l4?4?la?6 $mH sH nHtH_HOJPJQJ^J(k`????(No List ??
??.?KV?t?? ?l?@???6?? ?!1?=?*?=?*?=?*?=?*?
*ZAWARCI*=??
=?*?=?*?=?*?=?*?

LoVe aNd HoRrOr StOrY

*Mallakar:* Chamsiya Laouali Rabo
(MRS SADAUKI=ث?
'?)

*Lambar waya:* +22795045822

*FIRST CLASS WRITER ASSOCIATIONS&?*
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation.

*Sadaukar wa:* Rahama Sabo Usman.


_____________________
21/10/24

1-2

#Damagaram

?arfe uku na dare agogon Wakin ya nuna,a sa'ilin da mutane ke kwance suna hutawa a daidai wannan lokacin ne Hajara ta hana idonta bacci saboda yawunta da suke tsinkewa tsabar yadda suke kwaWayin WanWanon jini.
Idonta ta fara rikiWarwa tun farko kafin ta tura ?ofar Wakin wacce ta yi sa'a ba a kulle ba,Wakin cike yake da duhu amma bai hana idon Hajara hango Safeenat ba wacce ke kwance ta tallabe ?aton cikinta tana sharara bacci.
Yawun Hajara suka Wiga ga ?asa lokacin da ta yi tozali da Wan jinjirin da ke kwance a marar uwarsa,ta Waga ?afa da niyyar isa gare ta kawai sai ga wani haske da ba ta san daga ina ya fito ba ya luluSe Safeenat.Da wani mugun sauri ta yi baya tana zarar idonta da suke jawur kamar wuta kafin kuma ta fice daga Wakin gaba Waya,ba wai don ta ha?ura ba sai don ?ara yin wani sabon shirin.


 Hajara lafiya kika zo kika tsaya tsakiyar falo? muryar mijinta Dayyabu ta daki kunnenta,da mugun sauri ta lumshe idonta gudun kar asirinta ya tonu,ba tare da ta amsa masa tambayar ba ta yi gaba ta koma Wakinta ta ja ?ofa ta rufe.Sai a lokacin ta ja wani numfashi haWi da buWe idon, ?ar?ashin gadonta ta je jawo wata tukunyar laka.Banda ba?in haya?i babu komai a ciki,wani yare ta yi sai ga shi ta rikiWe ta koma tsakaka haka ta fito ta fara bin bango ba ta zame ko ina ba sai Wakin Safeenat a karo na biyu.Har yanzu hasken bai ida gushe wa ba,wannan dalili yasa ta sauka kan dressing mirror ta fiddo harshenta tare da fara zuba yawunta cikin man shafawa da Safeenat ta bar shi a buWe . Bayan ta gama ne ta ?ara bin bango ta fito mijinta ta gani ya buWe ?ofar Wakinta ya shiga ya kuma fito da alamu rashin ganin ta ne yasa haka.

Da sauri ta koma ta je ta Wauki siffarta ta bil'adama,gefen gado ta zauna tana jin har yanzu kwaWayinta bai kau ba.Haka wannan dare ya kasance daren rashin sa'a gare ta,sam ba ta yi wani baccin kirki ba.


Washegari
Tun safe Safeenat ta yi wanka ta shafa mai da turare sannan ta shirya cikin doguwar riga kasancewar cikinta ya tsufa ba ta da wata sutura mai yi mata in ba doguwar rigar ba.
Cikin sanyin jikin da ya zama tabi'arta ta fito,a falo ta tarar da ahalin gidan kan table suna cin abinci.
 Daddy ina kwana? ta gaishe da mahaifinta,ya amsa cikin sakin fuska yana cewa  lafiya lau Feenat ya ?arfin jikinki?
 Alhamdullah! ta amsa tare da maida dubanta gefen Hajara ta ce  ina kwana Gwaggo?
Hajara ta haWe rai ta ce  da ban kwana ba za ki gan ni ? Tsabar munafurci ba ki tashi fito wa ba sai da baiwarki ta gama girki kin fito ki kwashi banza to ban girka da ke ba


Feenat ta sunne kai tana jin wani irin zafi na tasowa daga ?asan zuciyarta,babban takaicinta kuma da ta ji Daddy yayi shiru bai ce komai ba.Yaran Hajara Munir da Munira suka shiga yi mata dariya,ba ta kula su ba ta wuce kitchen Win ta nema wa kanta abin da za ta ci.?asan tile ta zauna dirshen ta soma tunanin bayan ta gama cin abincin,hawaye suka zubo mata ba ta shirya ba da sauri kuma ta dafe ?aton cikinta da ke faman juyawa tana jin muguwar ?aunarsa don a yanzu shine kawai zai rage mata raWaWin rashin masoyinta Bashir.



 A yi dai mu gani in tusa ta hura wuta! Yo wannan kukan shi zai maido miki mijin? Ai dama duk abin da aka yi shi da cin amana ba zai je ko ina ba.Yanzu da kika yi sanadin hana Bashir auren Murjanatu ina ce ya mutu ya bar ki,kuma ita Murjanatun na can Saudi Arabia cikin gata tana auren farin ciki Goggo Hajara ta faWa lokacin da ta tarar da Feenat a kitchen tana kuka.Ta yi kutufo da ?afafunta ta ce  ja ki ban wuri na wuce ko kuma na sabanta ki muguwa mai halin uwarta da mugun sauri ta janye ?afafunta wani sabon kukan na ?wace mata.
Cikin masifar nan Goggo Hajara ta ci gaba da balbale ta da masifa, ki tashi ki fitar min daga kitchen zan Wora girki ,ki koma can Waki ki ci gaba da munafurcinki

Daga bakin ?ofa Daddy ya ce  Hajara ki zo ina son ganin ki Wakina

Idonta kamar za su faWo ?asa tsabar yadda take hararen Feenat,haka ta wuce ta je Wakin Daddy a tsaye ta tarar da shi ya ba ?ofa baya.


 Daddyn yara ga ni  ta faWa cike da ladabi.
 Haja ki kiyaye ni,bari gani na ?yale ki Wazu kin ci mutumcin ?ata,na yi shiru ne kawai don in nunawa Feenat ba ta kyauta da ta bar ki ke Waya ki ka yi aikin gida ba .Amma ba zan lamunci ki tozarta min ?a ba,nan gidana ne don haka tana da ?anci sake wa yadda take so.Mine ne na yi mata gori? Maimakon ki rarrashe ta akan halin da take ciki shi ne za ki tsiro mata da wata sabuwar masifar? Ta rasa mijinta wannan kaWai abun tausayi ne,sannan ga tsohon ciki.Na san tun bayan da Feenat ta auri Bashir ki ka tsane ta,kin manta cewa matar mutum kabarinsa tun can farko Allah bai nufa Murjanatun ce zai aura ba


Cike da munafurci Goggo Hajara ta soma kuka har da jan majina kamar wata yarinya,da mugun sauri Daddy ya juyo tare da jawo ta jikinsa yana cewa  mine ne kuma na kuka? Ke fa uwa ce bai kamata sai an faWa miki abin da ya dace ba,Wa na kowa ne ba ka san mai taimakon ka ba

 Amma Daddyn yara ka fi kowa sanin yadda na ri?e Safeenat da zuciya Waya amma rana tsaka ta ruguza ala?ar nan don kawai ta ga banda burin da ya wuce Murjanatu ta yi aure

 To ai yanzu komai ya wuce,ba ga shi ta yi auren ba? Jiya ma mijinta ya min magana kan yana so ta dawo gida ta haihu 

Jin ?arta za ta dawo sai ta manta da zancen kuka ta washe baki ta ce  au ! Madallah! Yaushe za ta zo?

Daddy ya murmusa ya ce  a'a ?arki ta ce kar a sanar da ke za ta yi miki bazata kawai ki zamana cikin shiri da wannan Daddy ya fice ya bar gidan zuwan can Company wurin aikinsa.
Goggo Hajara kuwa kitchen ta koma sai ta tarar da Feenat ta Wora girkin rana sai gumi take saboda zafin wutar gas,ta taSe baki kafin ta fito.
Ita kuwa Feenat baiwar Allah sam ba ta ?aunar tashin hankali wannan ya saka ta Wora girkin duk don a zauna lafiya.Kafin ta gama jikinta ya soma ?ai?ayi, soshe-soshe ta fara yi ganin abun na ta yin gaba yasa ta kashe gas Win ta fito.?akinta ta je,direct toilet ta shiga ta soma yin wanka sai dai ba ta canza zane ba sai ma wani ja da fatarta ta yi.Dakyar ta daure ta je ta ida girkin ta zuba a kuloli ta jera kan table,da ta koma Waki sai ta Wauki hoton hannunta inda alamun jan ya fi yawa ta tura wa ?awarta Sakeenatu tana tambayarta ko mene ne wannan kasancewarta likita .Babu jimawa ta kira ta bayan sun gaisa ne take cewa  sai dai ki zo asibiti a duba ki ta waya ba a ganewa,kuma ni ba aikina ba sai dai na haWa ki da likitan fata

Feenat ta ja ajiyar zuciya ta ce  KEENAT kin san Daddy ba zai bari na fita ba,kuma dama bai dace mace mai takaba ta fita ba
Cike da tausaya wa KEENAT ta ce  na sani amma ai lafiya ta fi komai ,?ila kuma kin ci wani abu ne da ya haifar miki da hakan
 Ban ci komai ba fa,ya aikin ana ta fama ko?
 Wallahi kuwa,in sha Allah in na sauka zan biyo nan gida na duba ki sosai suka yi hira kafin su yi sallama.
Daga inda take zaune ta fara kallon hotunan Bashir inda yake sanye da Kakin soja,nan ta lalace wurin kallonsu har sai da Munira ta shigo kiranta .Ta mi?e dakyar ta fita,a falo ta tarar da Goggo Hajara tun da ta fito ta lura idonta na kan cikinta.Ta sunne kai tana mai karanta  Hasbunallahu wani'imal wakil  a can ?asan zuciyarta,cikin nata ne ya soma yin motsi kamar zai fito mata ta cibiya.Tsabar yadda take jin ciwon juyinsa yasa ta kai hannu ta dafe ?asan mararta tana mai fitar da nishin wahala,ido rufe ta ci gaba da sauraren azabar da ke ratsa duk sassan jikinta.

Goggo Hajara ta yi wani makirin murmushi tana mai cewa  Safeenat lafiya kuwa?
Sai a lokacin ta ware idonta da suka yi wani mugun ja,bakinta sam ba zai buWu ba ballantana ta iya yin magana.Bayanta da ?ugunta suka ?age lokaci guda wanda ya haifar mata du?awa ba ta shirya ba,tuni idonta sun fara ganin dishi-dishi duk da wannan ne cikin farko tuni ta fahimci haihuwar ce ta zo bilha?i.


Goggo Hajara ta ce  Haihuwa ce kam,Munira fita waje bari na Wauko leda 
 Mama in kira mai taxi ku wuce asibiti ko? Munira ta faWa tana kallon Safeenat wacce tuni ta fara wani gurnani mai haWe da nishi.
 Uwar mai taxi za ki kira ,fice na ce Goggo Hajara ta faWa tana mai shiga Wakin Safeenat ta Wauko robar da aka tanadi duk wasu kayan haihuwa.
Da kanta ta shimfiWa leda ta Wora wasu zannuwa akai kafin ta ce  Safeenat ki cire rigar nan mai haihuwa ina ruwanta da wata sutura tsabar azabar da take ji yasa ba ta yi yun?urin hana Goggo cire mata kayan ba.

Yawun Goggo Hajara har wani dalala suke suna tsinkewa lokacin da ta ga kan Wa ya sawo kai.Jikinta har rawa yake wurin taimakawa yaron ya fito ,babu wani jinkiri ko Sata lokaci ta fara juya ido tare da soma kai wa kurwar jinjirin hari sai dai ba ta ida cin galaba ba nishin Safeenat haWi da kukan wata babyn ya dawo da ita hayyacinta.


?irjin Goggo Hajara ne ya kusan Sallewa zuciyarta ta faWo tsabar firgici,jaririyar da faWo cibinta a yanke yake sannan kuma babu marakiya saSanin shi namijin da har yanzu take masa reto.
Sai a lokacin ne ma ta samu zarrar yanke mahaifar,ba tare da kuma ta san dalilin kawar mata da mugun nufinta ba ta soma kimtsa Safeenat wacce babu laifi ta dawo hayyacinta.


Goggo Hajara ta wanke kayan da kuma gyara Wakin ta saka turaren wuta,ita ce kuma ta zaSo wa Safeenat riga da zane.Har da haWo mata tea mai zafi ta sha,gefe ta koma bayan ta gama komai tana tunanin zuci  mi ya shiga kaina ni Hajara? Kamar ni kamar ba ni ce ba kukan jariran ne ya katse mata tunani ,ta ce  ki Wora su ga abincinsu sai kuma mi?e ta soma nuna mata yadda za ta yi.Namijin kawai ya sha ita kuwa macen baya ga kuka babu abin da take,Goggo Hajara na Waukar ta sai kuma ta yi shiru kamar ba ita ce ke kukan ba.Mu?ut ta haWiye wasu yawu hango wani ba?in kallo daga cikin ?wayar jaririyar da ko minti talatin ba a yi ba da haihuwarta......
*ZAWARCI*


LoVe aNd HoRrOr StOrY &?

*Mallakar:* Chamsiya Laouali Rabo
(MRS SADAUKI=ث?
'?)

*Lambar waya:* +22795045822

*FIRST CLASS WRITER ASSOCIATIONS&?*
Home Of Qualities And Trusted Writer's Of The Nation.

*Sadaukar wa:* Rahama Sabo Usman


_____________________
22/09/24


3


Sannu a hankali Gwaggo Hajara ta soma jin wani sanyi na ratsa Sargo da tsokarta,kamar wacce aka yi wa doli kuma ta ?i kawar da dubanta daga cikin idon Babyn.Idonta suka soma kafewa saboda wata irin sha?a da ta ji an yi wa wuyanta,babu shiri ta buWe bakinta na maita kurwar jaririn da ta soma cin galaba kansa ta fara fitowa daga can cikin hanjinta tana fitowa ta bakinta .Wani koren haya?i ne ya soma shiga cikin jaririn wanda daga bakin Gwaggo Hajarar yake fitowa,wata irin atishewa ya soma yi kafin ya tsala kuka.


Da mugun sauri ta yi baya ta zauna kan kujera,idonta na kan babyn wacce tuni ta soma bacci.
 Gwaggo ya ?i yin shiru ko cikinsa ke ciwo? Safeenat ta faWa kamar za ta yi kuka tana ririga yaron,ran Gwaggo Hajara ne yayi mugun Saci sai yanzu tunaninta ya dawo a tunzure ta ce  uban mi zan yi masa to? Lokacin da na yi haihuwata uban wa ya kama min wurin rainon ? Ki ri?e abin ki ta faWa tare da ajiye mata babyn kusa da ita,jikin Safeenat sai yayi sanyi dakyar ta samu yayi shiru bacci ya Wauke shi.Ta shimfiWe shi kusa da Baby girl Win kafin ta je Wakinta don Wauko wayarta,tana dawowa sai ta hangi maciji kan jaririyar duk ya naWe jikinta da shi ba ta san lokacin da ta saki wata ?ara ba wacce ta yi daidai da Sacewar macijin.Safeenat ta zo da mugun sauri ta Wauki yaranta ta mayar da su Wakinta,sai da aka Wauki lokaci kafin nutsuwarta ta dawo ta soma kiran mutane tana shaida musu zancen haihuwar.Hatta Daddy sai da ta kira shi ta sanar da shi,babu jimawa kuwa sai ga ?anwarsa Habiba ta zo gidan sosai Safeenat ta ji daWin ganinta musamman da ta ga har da ?ullin kayanta ta zo da alamu za ta jima.


Ruwan zafi ta je ta Wora cikin ?atuwar tukunya kafin ta dawo, Safeenat ya zama doli ki kula da yaran nan musamman namijin don na ga shi ne mai rauni Habiba ta faWa tana shafar twins Win.

 In sha Allah Gwaggo Habibah zan yi,da alamu ma ya fi kuka dakyar na samu yayi baccin nan cewar Feenat.

 Hum! Baccin wahala ne,ah to ai doli ma yayi Allah dai ya kyauta

 Amen!" Feenat Win ta amsa ba tare da ta san dalilin Gwaggo Habibah na faWar haka ba.Bayan ruwan sun tafasa ta juye su ta yi wa yaran wankan,namijin ana saka shi a ruwa ya farka tare da canyara kuka amma ita hajiya babba har aka gama wankan tana bacci tamkar wacce ba ta rai.Gwaggo Habibah kuwa sai murmushi take tana jin wani farin ciki ?asan ranta,dama ita Allah bai taSa bata haihuwa ba .

Safeenat ma sai da ta yi wanka da ruwan zafin ta gasa kanta da kyau ta fito Waure da towel,sai kuma yanzu ne Gwaggo Habibah ta lura da yadda fatar Safeenat ta yi ja.Da wani mugun sauri ta tashi ta cabke hannunta da ke ?o?arin Waukar kwalbar mai, jira na duba na gani ta faWa tana mai duba man ba tare da ta ce komai ba sai kuma ta fita direct Wakin Gwaggo Hajara ta wuce ko sallama ba ta yi mata ba kuwa ta yi tsaye kai gare ta tana mai cewa  an gaishe da uwar mugaye ta duniya,wato ba?ar zuciyarki na nan daram babu canji .To asirinki ya tonu na ga bala'in da kika zuba cikin man shafawar Safeenatu,sai dai ki sani sai dai ki ci kanki amma Twins sun fi ?arfinki 

Da wani mugun sauri Gwaggo Hajara ta tashi zaune,dama tun bayan da ta shigo Waki take jin duk jikinta babu daWi dalilin kwancin da ta yi kenan sai kuma yanzu da ?anwar mijinta ke feso mata kalaman rashin mutumci.Wani makirin murmushi ta yi kafin ta ce  da alamu dai kin manta wace ce ni ko Habibah? Amma za ki gani
 Babu abin da zan gani sai alkhairi...
 Eh lalle wuyanki ya isa yanka Gwaggo ta faWa tana juya ido,Habibah ta tuntsire da dariya ta ce  au kin zata guntun tsafinki zai iya yin tasiri a kaina? To ki canza shawara tun wuri bai ?ure miki ba don yanzu daidai nake da ke



Ganin alamun tabbas ba Habibar da ce ke tsaye a gabanta ba yasa Gwaggo Hajara ha?ura da surkullen,idonta masu cike da mugunta ta tsura mata ta ce  mi ya kawo ki Wakina?
 Ina so ki fita sabgar Safeenat da ?a?anta,in kuma ba haka ba.... sai kuma ta yi shiru tana cije baki haWi da jinjina kai.
 Ki tona min asiri? A tunaninki akwai wanda zai yarda? Hahaha! Yaro man kaza,Habibah kar ki manta hatta gyatumarki a tafin hannuna take.... ta yi saurin katse ta da  sai dai shi wanda kike tutiyar da shi mugun tsafinki bai yi tasiri kansa ba ,na san kin san haka

Ran Gwaggo Hajara ne ya ?ara yin ba?i,duk duniyar nan Habibah ce kawai ta zame mata ciwon ido duk yadda take son gudanar da lammuranta to muddin tana ga wuri sai ta roga su.


?arar buga ?ofa ce ta maido ta daga guntun tunanin da take,ta bi bayan Habibar da mugun kallo tana jin ba?in cikin da ba ta da MAITAR IDO (MRS SADAUKI,duk mai son complete book Win nan zai iya tuntuSa ta kai tsaye ta lambar da na rubuta a can sama) da tabbas ta jefa wa Habibah ?wayar cutar da za ta zama ajalinta.




SAKEENATU

Tana tashi daga aiki ta fito don samun adaidaitar da za ta kai ta can gidansu Safeenat kwatsam sai ga kiran wayar mijinta Abbas .
 Mamuh ta ce yau ba ki bar mata abin da za ta ci ba ina son sanin dalili? shi ne abin da ya fara cewa ko sallama babu,ran Sakeenatu ya Sace amma ta haWiye shi ta ce  na samu ?ar aiki fa kuma kafin na fito na shaida mata kan ta girka mata abin da za ta ci
 ?ar aiki za ta kula da uwata? Keenat mi ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login