Showing 183001 words to 186000 words out of 289308 words
saurayin Nihad din ?an janar jikamshi ya kira Naf asking for her whereabout, muka ce ai mu ma bamu sani ba gaskiya..." Umma tayi shiru, can tace "Shikenan dai, shi banda abunsa ko da ba a mata aure ba ta ina iyayensa xa su amince da auren wata Nihad, ai da ko Aminata ce sai ya nema tunda ita Nihal na da wani saurayi, ko ?an minister ne ko sanata ni dai na manta yanda tace min, kuma yana sonta sosai sai kinga kudin da yake kashe mata, don da bata ma kulasa ni ke ta tursasata ta dinga kulasa bata san waye mijinta ba, kwanaki har mota yace xai bata taki, nima kuma ban goyi bayan hakan ba" Husnah tace "Gaskiya kam" Umma tace "Shikenan, sai dai yanda ta yiwu" Husnah tace "Muna nan dai muna binciken inda xa mu samota in sha Allah" Umma tace "Toh don Allah ku kokarta" Nan suka yi sallama Umma ta katse wayarta. Da safe Mimi ta gama shiryawa zata tafi makaranta wajen karfe goma, bayan ta sallami Mami ta kalli Khalil dake parlon yana danna wayarsa tace "Yayanmu sai na dawo" ya kalleta yace "Isn't ur frnd going to lectures?" Tace "I met her lying down tace baxata ba, i don't think she is even okay" Bai ce komai ba har ta fita daga parlon, Bata jima da fita ba Noor ma ta shigo parlon ta je ta sallami Mami sannan ta fito, tana kallonsa tace "Yayanmu amma dai yau zaka je wajen Nadeeyah ko? You know u didn't try yesterday, she made all u requested but u ended up not coming, you just spoilt her mind" Yace "Zan je" Tace "Better, cause she is so sad" Shi dai bai kara ce mata komai ba har ta fita daga parlon, wayarsa ne ya fara ring ya duba yaga Nihal ce, tun jiya da daddare ya kirata to check on her ya ji ta on another call kuma bata kirasa ba sai yanzu, Bayan sun gaisa jin she sounds dull yace "Are you okay Nihal? You sound stressed out" Nihal tace "I am fine, i just woke up, ya Nihad?" Yace "Alhamdulillah, yaushe za ku fara exam?" A hankali tace "There is still time, CA muka gama yanzu" Yace "Are you sure baxa ki je gida ko weekend ba so that u can get enough rest? Naga kamar wannan semester din da zafi" Nihal tace "Toh xan je" Yace "Or will you like to come over to ur sister?" Nihal ta ?an yi shiru, sai kuma tace "I will love that" Yace "Ohk then, i will talk to farooq about it later, idan ya amince sai in zo Zarian gobe in daukeki" a hankali tace "Okay, i am grateful" Yace "Take care dear" Tace "Sure" Daga haka ya katse wayar, Mami ta fito, Khalil na kallonta yace "Mami are you going out?" Tace "Ehh xa mu fita da su Amina, xa mu je wani gaisuwa ne..." Yace "Ohk, are you staying long" Tace "Not at all, but i might branch Hajiya Safeenah's place" Yace "Ohk Allah ya tsare" Tace "Ameen, ina da magana da kai idan na dawo" Yana kallonta yace "Maganar me Mami?" Tace "Sai dai na dawo" Ya bi ta da kallo har ta fita daga parlon, yana jin fitarsu daga gidan with escort bayan kusan minti sha biyar, mikewa yayi ya fita daga part din Mami. Dakinsa ya koma ya kwanta, deep in his thought, kiran Nadeeyah ne ya shigo wayarsa, ya dinga kallon wayar har ya katse, can ya dauka ya kirata, kamar me bacci yace "I will call u later Nadeeyah, i am still on bed..." Jin bata ce komai ba yace "Hello" Tace "Ohk" Katse wayar yayi ya mike zaune, bayan kusan minti biyar ya kalli agogon dakin dake nuna karfe goma da rabi, tashi yayi ya dau wayar Nihad dake gaban mirror dinsa ya fita, daren jiya Ayman ya kirata yayi sau biyar, yau da safe ma still sai da ya kira duk Khalil na kallon kiran, direct ya nufi dakin da Nihad take ya bude kofar ya shiga, kwance ya sameta ta rufe har kanta da duvet, ya karasa ya cire duvet din ya jefa mata wayar a gefenta, fuska daure yace "Kirasa yanzun nan kice kada ya sake kiranki, do that immediately...." Ko bude ido Nihad bata yi ba balle ta kulasa, ya wani hade rai yace "Ba dake nake ba?" Tashi tayi ta sauka daga kan gadon zata nufi bandaki ya fizgota, ta fashe da kuka tana turasa da dashashiyar muryarta tace "Ni ka kyaleni wallahi, kai me bakinka yake yi da baxa ka gaya masa da kanka ba sai ni??" Yana mata wani kallo yace "Ni kike gaya ma haka?" Cikin tsawa tace "Na fada maka din, tell him ur self and stop bothering me, ko kuma ka kira Aunty Maryam ka gaya mata ita ta gaya masa" Sai kuma ta fashe da kuka ta durkushe wajen, tayi me isanta duk yana kallonta sannan ta mike ta figi Hijab dinta zata fita ya fixgota, ta buge hannunsa cikin rawan murya tace "Ni ka kyaleni, baxan sake kwana a gidanku ba, gwara in tafi wajen grandma dita nasan she will accept me, it's not as if I don't have anywhere to go...." Yana mata wani kallo yace "Da izinin wa zaki je wajen nata??" Cikin kuka tace "Wallahi idan baka barni na tafi ba sai na gaya ma kowa a gidan an mana aure da kai, kaji har na rantse" Da mamaki yake kallonta baki bude, xata kwace kanta ya riketa gam yace "Ohk, kinsan an mana auren kike kula wani farin katon banza a waya har kike ce masa you love him too?" Ta hadiye kukan da take ta kallesa tace "Kai kuma da kake kula wata farar katuwar banza fa? Sai ni ce baxan kula wani ba...." Duk da dariyar da ta basa ya kara murtuke fuska yace "Ohh kika ce sai kin kulasa?" Tace "Kuma baka isa ka hanani ba, don bansan da auren kowa a kaina ba, i neva accepted ur marriage even for one second, nasan kuma da shi ne he is too gently and calm to raise his hand on my face, and dole ka sakeni in auresa because i am beginning to love him...." Kuka take sosai tana son kwace kanta amma yaki saketa yana kallonta babu ko kiftawa, ta fara kai masa duka a kirji ganin ya ki saketa, lokaci daya ya dauketa cak ya nufi saman gado da ita ya jefata kai, ta hadiye kukan da take tana kallonsa tana komawa baya ganin yanda ya daure fuska yace "I will show you ni mijinki ne yau, and you have nothing to do about it" Kawai taga ya juya ya yaje ya sama kofar dakin key, ta yi wani tsalle xata shiga bandaki, yayi hanzarin fizgota kafin ta shiga.....
Nihad is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah
Ur evidence via 07087865788
*Those that paid for Nihad and are complaining of too much lingua franca suyi hakuri after today xan rage kame kamen turancin da nake yi a littafin kamar wata kanwar mungo park, wa enda basu biya ba kuma su ji da bashin dari biyar dake kansu kar su sake min complain din turancin da nake, ba ruwansu*????
Nihad ta fashe masa da kuka hankalinta a tashe ganin babu alamar rahama a tare da shi, ta hade hannunta pleadingly tace "Don girman Allah kayi hakuri, wallahi tallahi na maka alkawarin baxan sake ba, i am promising you this" Ko sauraronta bai yi ba ya sake mayar da ita saman gadon, tana ganin ya fara cire shirt dinsa ta hau zaga kan gadon tana cewa "Don girman Allah ka yi hakuri, wayyo na shiga uku" Bata kara tsorata da shi ba sai da taga ya cire both his singlet, bata san sanda ta kara sauka daga kan gadon ba da nufin sake attempting din shiga bandaki da gudu, ya kara fincikota ya mayar kan gadon, forcefully ya fara kokarin cire mata rigar baccin jikinta wanda dama iyakarsa knees dinta, ta zaro ido ta fasa wani ihu a tsorace tace "Wayyo na shiga uku, don Allah ka bari, wallahi ban saka komai ba..." bai ko saurareta ba har ya fixge rigar da karfi, ta kara gwalo ido cikin rikicewa ta jawo duvet tana kokarin rufe jikinta yana kallonta don bai yi zaton babu Bra a jikinta ba, cause the way they are firm and pointed babu wanda xai ce bata saka Brassiere ba, lokaci daya ya kwace duvet din yayi cilli da shi gefe daya yana ci gaba da kallonta, tunda take bata ta6a tsayawa haka gaban kowa ba, hakan yasa duk ta rikice taki barin ma ya kare mata kallo ta takure waje daya jikinta na rawa, tana ganin zai dagota and that will give him access to seeing her bare chest fully, kawai tayi saurin rungumesa ta fashe masa da kuka tace "Don Allah kayi hakuri ina rokonka, i am ashame plssss" Ba a tsaye yake ba but he just loose his stamina all of a sudden, ya tafi luuu ya fada kanta, bata damu da weight dinsa ba ta kara rungumesa sosai tana kukan tashin hankali, ita a dole kar ya tashi yaga jikinta, runtse ido yayi cause he is beginning to loose his mind, he is gasping heavily for breath, kawai taga ya fara canza salon rungumar da tayi masa to something else and at the same time trying to make her go completely naked before him, bata san sanda ta wani zaro ido ta fara turashi da duk strength dinta tana kokarin tashi amma yaki bata wannan daman, sai ta fara ganin abun da yake mata kamar a mafarki, tayi karfin halin wage muryarta ta fasa wani ihu tana girgiza masa kai a gigice tana cewa "Don girman Allah, don darajan iyayenka ka yafe min duk abinda na maka tun sanda ka fara sanina, wallahi sharrin shaidan ne, don Allah kar ka min haka, wallahi baxan sake rike wayar ba xan bar shi a wajenka...." Ko sanin abinda take cewa bai yi ba balle kalmomin nata su ceceta, idanuwansa suka yi matukar tsorata ta, bata ta?a ganinsa a haka ba, infact komai nasa ma ya tsoratata a lokacin nan, kamar ba Khalil da ta sani ba, he wasn't even ready to waste anytime, he wasn't wanting to be careful in anyway, ko kwakkwaran motsi yaki barinta tayi saboda yanda ya gwada mata ba karfinsu daya ba, shi dai kawai ya cika burinsa a lokacin, tayi karfin halin cewa "Wallahi ban ta6a ba, don Allah Khalil kar ka min haka xan iya mutuwa, wallahi ban ta6a ba" a karo na farko yayi magana cikin kaushin murya yace "Baki ta?a me ba?" Cikin tashin hankali tace "Abinda zaka min" Cikin muryar da bata san sa da shi ba "Karya kike" Kasa ce masa komai tayi kawai tayi give up, but she is so shock, lkci daya taji kamar numfashinta na neman dauke saboda yanda ta tsorata, kawai ta fasa masa ihu a wahale yaga tana kokarin jawo numfashi and she immediately passed out, duk yanda ya so ya hakura ya kyaleta bayan ya fahimci wani abu kasawa yayi, instead yaki yin abinda yayi niyya da farko, amma still bai kyaleta ba har sai da yaji hankalinsa ya dawo, ya koma gefenta yana kallonta babu ko kiftawa breathing heavily, he is a doctor but he is confuse at this moment ba wai suman da tayi bane confusion dinsa, he couldn't stop looking at her for almost 30 seconds kafin ya tashi ya shiga bandaki ya fito da karamin towel, bayan ya gama abinda xai yi ya zauna yana kara kallonta, ya sake duba inside of her da kyau yaga ta kankame jikinta upon she is unconscious wanda hakan ke nuni da she is in severe pain hakan da yayi mata, and the smallest of his finger couldn't gain access comfortable into her, balle kuma shi da kansa, jin siren tun daga nesa ya mike da sauri yana kallon agogo, ya dau singlet dinsa ya saka sannan ya sa shirt din, ya mayar mata da kayanta gaba daya, ya shiga bandaki ya debo ruwa ya fito, zaunawa yayi gefenta ya dagota yana kallonta yayi rubbing ruwan gently on her face, sai da yayi hakan sau biyu, ta fara kokarin bude idonta kamar warce tayi bacci me nauyi sai kuma ta kara kulle idon, jin an bude gate ya kwantar da ita kawai ya dau karamin towel din ya bude dakin da makulli ya fita ya kulle kofar.... Ya fito wanka kenan sai ga Mami ta shigo dakinsa, tana Kallonsa tace "Wanka kayi" ba tare da ya kalleta ba yace "Eh, sannu da dawowa" Tace "Yauwa, kayi breakfast din?" Still bai kalleta ba yace "Nayi, Mami baki je gidansu Nadeeyan ba?" Tace "Ehh xamu yi maganar da Hajiya Safeenah ta waya, idan ka shirya ka sameni parlor" Yace "Toh Mami" Daga haka ta juya ta nufi kofa ya bi ta da kallo. Khalil na gama shiryawa ya fito xai sauka downstairs ya sha ko tea ne don wani irin yunwa yake ji, karo suka kusa ci, ya koma baya yana kallonsa, kamar yanda shi ma yake kallonsa from head to toes, Khalil ya bi ta gefensa ya bar wajen fuskarsa daure yayi hanyar kitchen, a nan dinning table dake kitchen din ya zauna yana sha shayin da tunani iri iri a zuciyarsa, kawai yaji ya ma kasa shan shayin, daga karshe ko shanyewa bai yi ba ya bar cup din a wajen ya haura sama, direct bangaren Mami ya nufa, a hankali ya murda kofar dakin da Nihad take ya shiga, zaune ya ganta saman gadon ta hade kanta da gwiwa tana shesshekan kuka, ta dago kai da hawaye shabe shabe a fuskarta tana ganin shine tayi saurin mayar da kanta bisa gwiwanta wani sabon kukan na taho mata, ya karasa ya zauna gefenta a hankali yana kallonta, amma ya rasa me xai ce, can ya mike ya shiga bandaki ya hada mata ruwan wanka sannan ya fito ya dawo gabanta yace "Go and take ur bath" Taki dago kai tana ci gaba da kukanta kamar ranta zae fita, ji tayi ya dauketa kamar wata er yarinya, ta bude ido da sauri cikin kuka tace "Don Allah ka bar ni" Bai saurareta ba har ya shiga bandakin da ita ya ajiyeta dai dai jacuzzi dake ciki, ta durkusa da sauri ta rintse ido tana kuka, yayi kasa da murya yace "Are you okay?" Ta kasa kallonsa don ita yanzu da gaske take tsoronsa, cire mata rigar jikinta ya fara kokarin yi tana son hanasa amma tana tsoron yin hakan, banda hawaye babu abinda take, tana ji tana gani ya cire mata kayan taki yarda su hada ido, ruwan dumi da ya tara a bathtub din ya dauketa ya sakata ciki, wayarsa ya fara ring ya ciro a aljihu ganin Mami ne ya mayar da sauri ya durkusa dai dai fuskarta ya rada mata magana sannan ya mike ya nuna mata clean water da ya tara a wani bowl daban, daga haka ya juya ya nufi kofar fita bandakin, sai a sannan ta bi sa da kallo hawaye na zuba idonta. Khalil na shiga parlon Mami ya sameta zaune, ya zauna, a hankali yace "Ga ni Mami" Mami tace "Hope kayi breakfast din?" Yace "Na yi" Tace "Ohk, ranan kana parlon Abbanka kanwarsa ta kawo maganar yarinyar nan dake karatu gidan nan ko?" Khalil dai yayi shiru yana kallonta, Mami tace "I am asking" a hankali yace "Ina jin na fita sannan" tace "Toh, I covered up everything that day, kuma nayi iya kokarin ganin i defend the girls stay in this house, na nuna masa lallai nan zata zauna tayi karatu tunda ae ana kawo wasu ma su zauna su yi karatun a nan babu wanda ya ta?a cewa don me, to ko sauraronsu ban yi ba ma na bar parlon, to ban san me er uwar ta kitsa masa ba bayan fita na, Allah kadai ya bar ma kansa sani, jiya da daddare kafin in kwanta ya kirani akan maganar dai still, and ya nuna lallai lallai baxata zaunar masa a gida tayi karatu ba, da na nuna hakan baxai yiwu ba naga xai xama mana ?acin rai kawai na tashi na bar masa parlon, amma nasan Allah baya bacci, duk me nufina da sharri a gidan nan in sha Allahu zai kare masa, zai gani a kwaryarsa, tunda ni ban nufi kowa da sharri ba" Khalil dake ta sauraronta yace "Mami she is staying here, ni da kaina xan samu Abban, What if here is the rightful place for her to stay? What if she have every right to live in this house?" Mami ta hade rai tace "Ka samesa akan wani dalili bayan na nuna masu ni na kawota gidan nan ba wani ba, kai duk abun magana baka gudunsa a rayuwar ka ko Khalil? Duk sun sa kayi ba?i wajen ubanka amma duk da haka kai baka gani, baka tsaya ka gama saurarana ba xaka yanke hukunci just like that, quite alright iyayenta sun maka kirki to tunda abubuwa suka kasance a haka ba sai mu nemi wani solution din ba for the mean time" Khalil yace "Noo Mami, akan me zaki bari wannan matar ta maidaki so low a gidanki, meyasa zata dinga maki abubuwa haka and u are doing nothing about it" Mami tace "Ka saurareni pls khalil" Yace "Ina jin ki" Mami tace "I want to show them that ko da gidan nan ko babu zata yi karatunta lafiya a garin Abuja, kuma koma ina zata zauna she will be comfortable, wannan dalilin ne yasa na kira Hajiya Safeenah kuma ta amince zata zauna gidanta, ba wai xata yi ta zama gidan bne amma ina son in san ta inda xan billo ma lamarin ne, nima kaina hakuri na ya kare a gidan nan...." kallonta khalil ya dinga yi babu ko kiftawa, gashi ya kasa cewa komai, can yayi karfin halin cewa