Showing 186001 words to 189000 words out of 289308 words
"Mami gidansu Nadeeyah kuma??" Mami tace "Ehh ko ina da sama da uwar Nadeeyan ne a garin nan tunda Maryam bata nan? Sannan i am not saying she will be staying there har ta gama karatun, kawai dai i want to sort out things yanda ya kamata, don naga mahaifinka is taking this issue so personal, he isn't even giving me a listening ear" khalil was speechless, ya kasa daina kallon, Mami tace "Yanzu zan je in samu ita yarinyar ince mata zan yi tafiya, zata koma gidan kawata kafin in dawo..." Khalil dai ya kasa cewa komai, Mami ta mike zata fita, kamar wanda ya tuna abu yayi saurin tashi yace "Mami xan sameta ni, i know how to talk to her about it" Mami tace "No, kawai ka kira min ita ta zo nan" Bai ce komai ba ya nufi kofa ya fita, yana shiga dakin da Nihad take ya ganta ta dukunkune cikin duvet ta kulle idonta, ya zaune gefenta ya duka yana kallonta amma bata bude idon ba, ya dagota ta bude ido da sauri, tana ganinsa ta fara ja baya taki barin su hada ido, gaba daya jikinta a sanyaye yake and she looks so afraid, ya jawota jikinsa murya can kasa yace "Are you okay?" Taki cewa komai and he could feel the way her heart is beating so fast, ya kalli dogon gashinta dake a jike, ya jawo karamin towel din da yaga ta ajiye gefe ya shiga goge mata gashin, ita dai taki yarda ta kallesa balle su hada ido, bayan ya gama goge mata, a hankali yace "Kinyi breakfast?" Ta kasa ce masa komai hawaye na zuba idonta, ya kara rungumeta yana patting bayanta a hankali, ya kai bakinsa dai dai kunnenta murya can kasa yace "Why are you crying?" Still taki ce masa komai, bayan few minutes ya saketa ya mike ya nufi inda kayanta suke ya bude yana duba wanda xai daukar mata, dai dai nan aka bude kofar dakin, juyawa yayi da sauri yaga Mami ce, sai da heart dinsa is skipping, yace "Erm em Mami, bama ta jin dadi ashe tun jiya, i just came in and realize that" Mami ta kallesa ta kalleta, Nihad dai ta kara dunkune jikinta cikin duvet don towel kawai ta daura, Mami na kallonta tace "Me ya sameki?" Cikin karfin hali Nihad tace "Kai na ke min ciwo" Mami tace "Toh Allah ya sauwake" Khalil ya nufi kofa ya fita daga dakin da sauri, Mami na kallonta tace "Wanka kika yi ne?" Nihad ta gyada mata kai, Mami tace "Toh sauko ki saka kaya sai in baki magani" Nihad ta cire duvet din, ta jawo hijab dinta ta saka kam towel din jikinta ta sauko daga saman gadon tana tafiya a hankali ta nufi wajen kayanta, Mami na kallonta tace "Kinji ciwo ne a kafar?" Ta gyada kai da sauri tace "Bugewa nayi tun jiya" Ji take kamar ana mata azaba idan ta taka kafarta da kyau, she is feeling pain down there but not terrible pain, kawai tana jin haka ne sbda attempt da yayi, wanda ita in ance bai mata komai ba baxata ta6a yarda ba, duk tunaninta ya mata wani abu, Mami tace "Idan kin sa kayanki ina jiranki a parlor" a hankali Nihad tace "Toh" Bayan ta shirya ta fito tana tafiya a hankali zuwa parlon Mami, tun da ta shigo parlon yake kallonta, shi ya ma kasa daina mamaki seeing how she is walking, and he did nothing to her, ya kalli kofar dakin Mami ya mike da sauri ya isa kusa da ita don a kasa ta zauna ya durkusa gabanta yana kallonta
*Adai dinga manage pls for the meantime kun san ban koma gida ba har yanzu, thank you*
Nihad is 500 via 3276052019 fcmb Hauwa Bello Jiddah
Ur evidence via 07087865788
Nihad ta ki yarda su hada ido da shi, ya dinga kallonta don duk a tsorace take, ya kamo hannunta zai yi magana aka bude kofa Mami tayi ta fito daga dakinta, Khalil yayi saurin tashi daga kusa da ita ya nufi kujera, Mami ta kallesa ta kalleta, ita dai Nihad kanta na kasa, Mami tace "Ya ciwon kan? Kin sha magani?" Nihad still bata dago kanta ba tace "Na sha" Mami tace "Toh Allah ya sauwake, je kiyi kwanciyarki kawai...." Mikewa tayi ta nufi kofa ta fita, Mami na kallon Khalil fuska daure tace "Ban gane ma'anar shisshige ma yarinyar nan da kake ba Khalil?" Ya zaro ido da sauri, sai kuma ya xauna yace "Mami shisshige mata kuma? I just saw she is sick and...." Mami ta katse sa rai bace tace "If she is sick ni baxan iya mata abinda ya kamata ba sai kai? Sannan who did she tell she is sick? i see no reason da xai sa kana shiga dakin da take at the first place ita ba muharramarka ba, meye ma'anar hakan? to gaskiya bana so, don't ever try it again, idan wani abu ya dameta ta zo ta gaya min bana son wannan shige matan da kake we are not pagans" Khalil ya mike yace "Mami ai baki ta?a gani na...." Dakatar da shi tayi tace "Bana son jin komai, na dai gaya maka abinda xan gaya maka, khalil ya dinga kallonta ya kasa cewa komai, ta juya tayi komawarta cikin dakinta, a hankali ya koma ya zauna ya jinginar da kansa jikin kujera ya lumshe ido, kansa bai ta?a kullewa yanda ya kulle ba yanzu, ya ga alama it's not going to be easy, it doesn't look Mami will take things easy kafin aje ga Abbansa, sai a sannan ya fara tunanin he wished bai boye ma Aunty Maryam komai ba tun farkon dawowarsu, may be she will have understood him, yasan yanzu its too late ita kanta baxata fahimcesa ba yanxu, it's just too late, bayan wani lokaci Mami ta fito daga dakinta ko kallonsa bata yi ba ta nufi kofa zata fita, ya jima bai ga ta hade masa rai haka ba, wannan yasa jikinsa yayi sanyi, he don't think she will ever support him in any way, Mami xata bude kofar parlon aka bude before her, hakan yasa ta daga kai suka yi ido hudu da shi, da fara'a tace "Aa, Aliyu yaushe ka dawo?" Yace "Not too long Mami" Khalil ya wani murtuke fuska yana danna wayarsa, Mami ta koma ta zauna tana kallon Aliyu tace "Sannu da zuwa, ai ban san ka dawo ba wallahi" Ya zauna saman kujera yace "Ina yini Mami" Tace "Alhamdulillah, ka dawo lafiya?" yace "Lafiya lau Alhamdulillah" Mami tace "To maa sha Allah, gaskiya ka dade sosai wannan karan" ya ?an yi murmushi da iyakarsa baki yace "Na shigo ne in gaisheki dama...." Tace "Toh Nagode Aliyu, i will be coming downstairs later, you are welcome dear" Yace "Alright" Mikewa yayi ya nufi kofa ya fita daga parlon, Mami ta kalli Khalil da damuwa tace "Why didn't u speak to him Khalil?" Khalil kamar jira yake yace "Why will i speak to him Mami?" Mami ta girgiza kai tace "No.... gaskiya bana son haka, tunda ya shigo har nan ya gaisheni menene a ciki don ka gaisa da shi? Me yake yi som" Khalil yace "Am i his mate da xan fara gaishesa Mami? or da can ya saba shigowa gaisheki a nan idan ba hypocrisy ba, look Mami i am begging you to stop forcing me do what isn't necessary, babu abinda ya hadani da su" Mami tace "No Khalil, me yasa kake daukan komai da zafi a rayuwarka ne? ko kaki ko ka so ?an uwanka ne fa" Khalil ya mike yace "Ba ?an uwana bane ban hada komai da shi ba..." Mami ta daure fuska tace "Kace min ba ?an uwanka bane" Yace "I want to excuse my self plss" Kallonsa Mami ta dinga yi, yace "I said i want to excuse my self Mami" Mami ta sauke boyayyen ajiyar zuciya tace "Ohk" Juyawa yayi ya fice daga parlon a fusace, Mami ta girgiza kai irin zuciyar Khalil na damunta, he is the one always causing problem for himself, sai yace baya tsoron kowa, hatta mahaifinsa tasan yanda duk suke shakkarsa shi baya yi, shi yasa yana ce masa ya bar masa gida ko minti goma bai kara ba a gidan yayi gaba, bayan few minutes ta girgiza kai ta mike ta fita daga parlorn ta nufi dakin da Nihad take don ce mata ta hada kayanta, Khalil yayi stiff a bakin kofar dakin don zai fito kenan sai ga Mami, Kallonsa Mami take babu ko kiftawa ta ma kasa ce masa komai, confidently yace "I left my phone in here, so i came to pick it up" Daga haka ya bar ta tsaye bakin kofar without waiting for her reply, ta bi sa da kallo, Can ta shiga cikin dakin, Nihad na kwance ta rufe ido kamar me bacci, Mami ta dinga kallonta for some seconds, sai kuma ta karasa kusa da gadon, Nihad ta bude ido da sauri, ganin Mamin ta mike ta zauna tana murza idonta, Mami tace "Are you feeling better now?" Nihad tace "Alhamdulillah" Mami stood for almost a minute looking at her, Sai kuma ta juya ta fita daga dakin. Khalil na komawa bedroom dinsa yaga miss calls din Farooq, zaunawa yayi gefen gado yayi dialing number, yana fara ring Farooq ya daga, suka gaisa sannan farooq yace "I think Nihal will be going to kano for the weekend don dazu Umma ta kirani tace in tura mata Tp ta ce mata ta taho Kano, after exams ai xata iya zuwa Abujan ko?" Da sauri khalil yace "Sure ba damuwa, i think that will even be better" Farooq yace "Toh maa sha Allah" Daga haka suka yi sallama khalil ya katse wayar. Mimi na dawowa makaranta Mami ta shigo dakinta, Mimi dakw goge jikinta da towel tace "Mami good afternoon" Mami tace "Afternoon dear, kina ji na" Mimi ta kalli Mami tace "Ina ji Mami" Mami tace "Za ku je gidansu Nadeeyah ke da Nihad ku yi 2 days a can" Da mamaki Mimi tace "Why Mami? Me ake yi a gidan?" Mami tace "Ba komai, but you have to do as i say" Mimi tace "Ohk" Mami tace "Idan kin huta kin ci abinci anjima sai kice mata ta shirya kayanta, kema ki shirya naki" Mimi tace "Toh" Juyawa Mami tayi ta fita daga dakin. Nihad na kallon Mimi dake zaune gefenta a kan gado tace "Ina za mu je?" Mimi ta wara ido tace "Somewhere, gidan sister din Mami" Nihad felt a bit relieve jin haka, don dama har cikin ranta ta gaji da gidan nan, and har zuciyarta taji bata son tana ganin Khalil don wani tsoronsa take ji, da ta tuna abinda yayi mata sae taji hawaye ya zubo mata, ita duk tunaninta ae ya santa fa, a hankali Mimi tace "But pls tell me Neehad, why are u always unhappy, ur eyes are often swollen, u are always silent, ko baki son gidanmu ne?" Nihad ta sauke idonta bata ce mata komai ba, Mimi tace "Or are you not comfortable here? Am i not nice to you? Kinga ai bakya haduwa da cousins dina da step sister dita Hanan, basa shigowa part din nan so it's rear ku hadu, and idan kika saki jiki da Noor xa ki ga she is also nice, u misunderstood her ne kawai from the beginning" Nihad dai ta kasa ce mata komai she wish she can tell her abinda khalil yyi mata ko zata samu saukin abinda ke damunta a zuciya, Ganin haka Mimi ta sauke ajiyar zuciya tace "So now kawai ki hada kayanki, nasan you won't get boring gidan da za muje cause they are not strict, we will be having enough freedom there to go anywhere unlike here, and i will be taking u out to many places in Abuja" A hankali Nihad tace "Okay thank you" daga haka ta sauka daga saman gadon ta tafi wajen kayanta, Mimi ta bi ta da kallo, seeing how she is walking tace "Are you injured?" Da sauri Nihad ta kalleta tace "I am getting better now" Mimi tace "Ohk"
Umma na jera kayanta da Isiya me wanki da guga ya kawo mata dazu a Press aka bude kofar dakinta, daga kai tayi tana kallon kofar ganin Amina tace "Wai baki tafi islamiyyar ba?" Amina tace "Umma, Aunty Nihal ta dawo" Umma ta ajiye kayanta da sauri tace "Kai haba, oyoyo oyoyo" Daga haka ta fice daga dakin da sauri ta tafi can bangaren Mumy ta shiga dakin Nihal, Kwance ta ganta Mumy na zaune gefenta, cike da farin ciki Umma tace "Oyoyo autana, sannu da zuwa, sannu da zuwa" Sai kuma ta karasa bakin gadon tace "Aa baki da lafiya ne?" Nihal ta girgiza kai tace "Aa lafiyata qlau" Mumy tace "Nima tambayar da nayi mata kenan, ina jin gajiyar hanya ce kawai" Umma tace "To taso mu je, ga favourite dinki can na maki" Nihal tace "Umma bana jin yunwa sai anjima" Umma tace "Ni dallah taso, dubi yanda kika rame kamar baki cin abinci a makarantar, ni wallahi wannan jarabbaben makarantar ya isheni Allah ya so shekaran karshe kike ki huta mu ma mu huta" Mumy tace "Tashi kije Nihal" Nihal ta sauka daga kan gadon ta bi bayan Umma suka fita daga dakin, Mumy dai ta bi su da kallo, at times ganin Nihal na sa ta mance duk wani damuwarta, yana rage mata kewar Nihad da take, tana jin Nihal kamar Nihad a zuciyarta, sannan tun bayan da Farooq ya kirata ya sanar mata yaje har inda Nihad take a Abuja, Mumy ta samu rest of mind, duk da yace sauran bayanan sai ya shigo Kano zai mata amma ta kwantar da hankalinta Nihad is fine and comfortable where she is. Umma ta cika ma Nihal abinci a gabanta, ita dai Nihal ta daura chin dinta a saman gwiwarta tana kallon abincin, Umma ta dawo ta zauna tace "Toh deba ki ci mana" A hankali Nihal ta jawo plate ta fara zuba abincin, Umma dai sai kallonta take don ta rame sosai ba kadan, sannan ba lively Nihal dinta take gani a nan ba, Umma tace "Nihal" Da sauri Nihal ta dago ta kalleta, da damuwa Umma tace "Did you have any problem?" Nihal ta girgiza kai da sauri tace "Aa Umma, i am okay" Umma tace "Na ganki a sanyaye kamar kina da damuwa daughter" Nihal ta girgiza mata kai kawai tace "Ba komai Umma" daga haka ta ci gaba da dibar abincin da take, Umma na ta kallonta tace "Ko dai Nihad kike tunani har yanzu Auta?" Lokaci daya taga hawaye ya kawo idon Nihal, nan da nan hankalin Umma ya tashi, ta mike don a duniya babban tashin hankalinta kukan Nihal ko kuma damuwar Nihal, Umma tace "Yanzu meye abun kuka? Wallahi in dai Nihad ce ni sai in sa duk inda take a samota in hakan ne xai sa ki daina damuwa, in ma kauyen xaki je ki masu kwana biyu sai kije in dai wannan ne damuwarki Nihal" Nihal dai ta kasa cewa komai sai goge hawayen da yaki tsaya mata take, nan Umma ta hau lallashinta tana jin kukan nata har cikin ranta. Da yamma Umma ta dau makullin mota ta fita sai gidan Hajiya Turai, bayan sun gaisa Umma tace "Anya turai baxa ki sake rakani gidan malamin nan ba a sassauta abin nan da yayi" da mamaki Hajiya Turai tace "Saboda me?" Da damuwa Umma tace "Toh Nihal ce har yanzu na rasa gane kanta wallahi, duk ta sukurkurce, kinsan sun shaku sosai da er uwar, wallahi daxu da naga test script dinta sai da hankalina yayi mugun tashi, Nihal da bata ta?a faduwa a makaranta ba, gashi shekaran karshe take, a'a gaskiya mu je a sassauta abin nan Turai" Hajiya Turai tace "A karya asirin kenan nufin ki?" Umma tace "Aa, a karya kuma?? Cewa nayi fa a sassauta yanda dai Uban zai bar Nihad din ta shigo gidan amma babu yabo babu fallasa sannan ko sisinsa baxai shiga hannunta ba balle na dreban, kin dai gane ai, ni dai in samu hankalin 'ya ta ya kwanta, ta ci gaba da karatunta cikin aminci" Hajiya Turai tace "Amma abun da mamaki, tun da can bata daga hankali haka da abun ya faru yana zafi zafi ba sai yanxu?" Umma tace "Ke kuwa sabo, nima dai farko naga bata yi haka ba duk da ta damu gaskiya, amma wai daga zuwa makaranta shkkn abu ya lalace, Sai ma kiyi ta kiranta a waya bata son dagawa, gaba daya tayi sanyi yanda kika san an zare mata laka, wallahi abun na damuna, kuma nasan saboda er uwarta ne, gashi yanzu naga uban ma yana jan ta jiki tunda ba Nihad din, ko Shekaranjiya ce min yayi xai canxa mata laptop, to taki kwantar da hankali" Hajiya Turai tace "Toh sai mu koma gobe" Umma tace "Yauwa Hajiya turai, sannan ita ma Kamila ina son a kara aiki akan mijinta, don suna ta samun matsala kwanan nan, ita kuma Nihal wani da minister ya fito yana sonta shi ma sai ayi aiki a kai" Hajiya Turai tace "Duk Allah ya kai mu goben" Umma bata jima a gidan ba tayi mata sallama ta kama hanyar gida.
Dab da magrib Nihad ta gama shiryawa tana tsaye gaban mirror tana daura Nikab dinta sai ga Mimi ta shigo ita ma ta shirya, Mimi ta wani ?ata fuska tace "C'mon plss where r u going with this mask, ba fa school xa mu je ba" Bata jira me Nihad xata ce ba ta kwace Nikab din, Nihad ta juya tana kallonta don khalil ne yace ta sa Nikab din, da tayi niyyar baxata sa ba amma kuma kawai ta dauko daga karshe, Mimi na girgiza kai tace "Don Allah ki dau mayafi ki yafa mu fita, we are not going to school fa, beside this is evening" Nihad tace "I am more comfortable with the Nikab Mimi" Mimi tayi shiru