Showing 141001 words to 144000 words out of 149166 words
Zaid ya na karanto Addua Feeq na maimaitawa, sun dade suna ma Matayensu adduoi da adduoin zaman lafia a tsakaninsu kafin suka shafa, bayan sun danyi lazimi ne Zaid ya kalli Zainab yace "muje daki ko cutie? Nasiba ta mik'e itama, Zaid yace "Ina zaki Seebi?" murya k'asa k'asa tace "Aunty Zainab zan bi" Feeq ya harareta, Zaid yayi Murmushi yace "Babyn Son, ga dakin ku nan, in kuma kin fison chan din Son ku koma, mu sai mu zauna a nan din" a daddare tace "ai na zata dakin Mata daban na Maza daban" Feeq ya fashe da daria, Aunty Zee ta kai mai Jifa tace "Oya tashi ka taya Baban ka kwashe kayanmu ku kai mana daki" Feeq yayi fuskar tausayi ya kalli Uncle Zaid zai yi magana Uncle Zaid ya mai ido, ya tashi yana turo baki kamar wani jariri, ya dauki trollyn Aunty Zee, Uncle Zaid ya dauki Jakkanshi suka fita suka barsu.
"Seebi D'iyata, ki kwantar da hankalin ki, ki natsu, na lura duk a tsorace kike, Seebi Auren fa kenan, lada zaki samu in kika faranta ma Mijinki, kuma zaki samu akasin hakan in kika sa6a. Hakuri zakiyi kawai ki saki jikinki, jinji daughter? Kai kawai ta gyada mata hannun ta ta rik'o suka fita.
"Kaga abunda matarka ta ja mana ko?" inji Uncle Zaid, Rafeeq yace Matarka dai, da ba tace in biyoka ba da i wont be stucked in here with you" Nidai gaskia i cant sleep without my cutie, tashi muje dakin" da sauri Feeq ya tashi suna murda k'ofar dakin sai ganin su sukayi tsaye, a tare suka sakar ma Junansu Murmushi, Aunty Zee ta hararesu duka tace "Sai ina?" cike da so da k'auna Zaid yace i was about to get my Wife, coz i cant sleep without her" shauki ya kama Aunty Zee idonta suka rufe ba ta ganin kowa sai Uncle Zaid tace "and i can live without you Sweet Zee" Rafeeq ya gyara murya yace "We want to be like you when we grow up" sukayi daria duka har Seebin, Zaid ya jawo hannun Aunty Zee ciki, ya tura Feeq waje yace "Oya Babye, Seebin Nene goodnight" ya rufe k'ofar. Daria ya basu duka, suka kalli Juna Feeq yace "Baby, Me Aunty Zee tace miki?" Hararshi tayi ta juya dakinsu ya bi bayanta yana daria. Yana shiga dakin duk ta tsorata da yanayinshi don cicibarta yayi yayi toilet da ita, tana ta zillewa, cikin bath ya direta, ta kalleshi zatayi masifa yace "Wanka zakiyi babyna" Juyawa yayi ya fita daga toilet din, Akwatin ta ya janyo ya ciro mata wata doguwar riga ta Bacci me Hannu, ya kwashi kayan shafan ta dake cikin wata jakka ya kwankwansa mata yace "ga kayanta nan, ya juya, sai da tayi kusan 15mins tana wanka ta shirya ta fito daga toilet din, chan daga Nesa ta ganshi yana latsar laptop dinshi, ba tare da ya kalleta ba yace "Baby kin fito? Uhm kawai tace dashi, ya rufe laptop din ya dauki towel dinsa ya fada toilet din shima wankan yayi, ko da ya fito ganin dakin yayi da duhu, Toilet din ya bude ,hasken toilet din ya hasko mai ita, tana chan tsakiyar Gado ta rakube, Murmushi yayi ya kunna wutar dakin, a hankali yace " Baby* ta runtse ido wai ita tayi bacci, kana ganinta kasan baccin k'arya takeyi, wucewa yayi ya shafa mai tare da fesa turarruka masu k'amshi, ya sa 3quarter da wata bodyhug, sanyi takeji amma ko don kar tayi k'warar motsi ya san idonta biyu sai ta lafe, hayewa gadon yayi, idonta ra k'ara runtse wa, bakinshi ya kai kan kunnenta, cikin salon shi yace "Baby me baccin k'arya" Zumbur ta bude ido, tace "Hammana kayi hakuri DanAllah" dora kanshi yayi kan hannunta "baby me kika min" jikinta ya fara rawa, idonta ya fito don fargaba, abun da yake so kenan ya gani a kwayar idonta Murmushi yayi yace "i love it when you get scared like this" kukan shagwaba ta fara yi, ya sake Murmushi yace"Baby me kuka ba hawaye" yana ta kallonta tana ta dramar ta, na shgawaba da sakata, ita tsakanin ta da Allah kuka takeyi, cike da so da k'auna yake kallonta, Hannu ya sa ya mata rumfa tana kwance, yace "Shhhh, Keep Calm Baby, i got you kinji?" da kyar ta gyada kanta tare da runtse idonta, bakin shi ya kai kan nata ya shiga mata hot kiss, jikinta yayi labas har ta samu courage din responding, Rungumeta yayi sosai yace "Oya baby kiyi Bacci, kwanta kinji" kasa Magana tayi, ta rufe ido, sunfi 30mins a haka, ta kasa Bacci, sabida yanda ya rungumeta ta ya yake so tayi Bacci a haka? Shi ma hakan ne, ya kasa baccin jinta a kusa dashi yana sa shi wani iri, ya kuma kasa rabata da jikinshi, sarai ya san ba bacci takeyi ba, a hankali ya kai bakinshi kan wuyarta yayi kissing, kafin ya kai kan kunnenta yace "Baby" bata amsa shi ba, illa jikinta da ya fara rawa, kara rungumeta yayi yana mata rada a kunne har ta samu nutsuwa, haka ya samu damar sarrafata son ransa, kuka takeyi mara sauti, bakinsa be daina fadin"Baby, i got you, Shhh kinji? i am not going to hurt you, keep Calm!" abun da ya ta ce mata kenan.
A wannan daren maaurata 4 dinnan sun raya daren nan mai Albarka, daren da suka na lak'abi da Daren Alheri.
Bakin Rafeeq ya k'i rufuwa, cike yake da nishadi, tun bayan sallahr Asuba ya kasa komawa bacci, kallonta yake tayi tun da ta koma bacci bayan Sallar Asuba, kafin ta tashi bacci ya kira Room Service ya mata Ordering Abinci, tagumi yayi hannu bibiyu yana kallon ta, yana tunanin what life would be without her, wani Sonta da k'aunarta na sake shigar shi, bakinshi ya kai kan goshinta ya bata peck, a hankali ta bude ido ta zube su kan Feeq da ya zuba mata ido, Murmushi ya sakar mata yace "Good Morning Baby, kin tashi Lafiya? Da sauri ta mayar da idonta ta rufe tana me sakin Murmushi me sanyi" yace "Thank you Baby, Thank you so very Much, ki tashi kiyi wanka, your breakfast is ready" ya lura kunyar shi takeji, a hankali ta bude idonta ta zube shi a bayn Feeq, abubuwan da suka faru jiya da daddare suka soma dawo mata" Murmushi tayi ta dan yunkura zata tashi, ta dan cije lebe, a jikinshi yaji kamar Baby na cikin ciwo, da sauri ya juyo ya ganta tana yunkurin tashi, "Sannu kinji? Allah miki Albarka, na san kina da hakuri sosai, jiya na kara tabbatar wa da hakan, Kuma ina sonki, sosai nake sonki, tashi muje kiyi wanka kinju Babyna? ko kuma i have a better idea" sabarta yayi kamar Baby ya sadata da toilet din, kamar dazun da Asuba, ruwan Zafi ya hada mata" yace "zaki iya? Ko in miki?" hararshu tayi tace dazun kai ka min?" yace "ba laifi idan na miki yanzu" da sauri tace "Zan iya, ka tafi" yace "Alright baby zan tsaya a bakin kofa if you need anything".
Hannun ta ya ja sukayi Dakinsu Uncle Zaid, sukayi knocking tare da shiga, Zaune suke suna breakfast suna ciyar da junansu, Seebi taji kunyar yanda taga Aunty Zee kamar ta shuhe jikin Uncle Zaid, Rafeeq ko ko a jikin shi, cewa ma yayi "Mr&Mrs Zee may we come in?" Uncle Zaid yayi daria yace "Noo, Mr&Mrs SeebiFeeq, My Wife and I are Busy" daria sukayi gabaki daya, Seebi da Feeq suka gaidasu, a ka gaisa, Aunty Zee ta ja Hannun Seebi suka shiga chan ciki, Feeq ya zauna kusa da Uncle Zee yana cin Apple, yace "Uncle Zee kasan jiya..." Uncle Zaid be tsaya jin me Rafeeq zaice ba ya buge mai Baki yace "Shuttup boy" You are a Married Man, act like one" turo baki yayi yace "Baby kinga Uncle Zaid ko?".
Wani Zafaffen k'auna sukeyi wa junan su, cikin kwanaki biyi Rafeeq ya koya ma Seebi yanda zata so shi, tun tana kunya har ta daina, bata da wurin Zama sai jikinshi, in kuma suna tafia hannun nan nasu a sak'ale da juna.
*******
Da suka fita wurin da ake Sayar da bada hayan gidaje suka fara zuwa, bayan yan dube dube Uncle Zee ya kama musu gida a Morley Streets inda duk Wata zaa dinga biyan £700, to bayan a basu mukullin gidan suka je suka duba gida, 3bedrooms ne, da kitchen, Gida dai yayi, tou dinga nan suka fara zuwa Malls don siyayya, yau basu wannan Mall din gobe basu wannan, sunje Malls kamar su The westfield Broadway,The kirkgate mall, Trinity mall, White rose and
Foster square, sai da suka shak'e gidan Da kayan Amfani, to yau ba suyi kwanan Hotel ba dukkansu, nan Gida suka dawo, To bayan sunyi Settling, kuma suka sake wanka, Sunyi kyau gabaki dayansu, sai da sukayi Dinner kafin suka fita yawon bude ido, National Media Museums, inda sukaje ganin abubuwan da aka fara yin films dasu in the world. Haka kullum suke fita yawon Bude ido, sunje gurare kamar bowling hall, Cineworld, da Parks kamar su, Chellow dean, Lister park and Horton park.
Satin su 3 su Uncle Zaid suka fara shirin komawa Naija, sai da Uncle Zaid ya ma Seebi processing University of Bradford inda ta zabi Nursing kuma ta samu. Rafeeq kuma sai Results dinshi ya fito zai fara Msc dinshi, Su Uncle Zaid da Aunty Zee suka yi Sallama da England suka wuce Saudi Arabia don yin Umrah, kwana 10 sukayi suka koma Naija. Dadi kamar ya kashe danginsu don ganin Yanda suka chanza sukayi kyau abunsu, barin ma Uncle Zaid da ya dan k'ara k'iba, Aunty Zee na kula dashi sosai, shiyasa yake Sonta. Sai da ta hada da Kuka kafin Mami ta bata Ayman da sharadin duk hutu zaa kawota Katsina.
6 Months
Kasancewar yau Saturday, yau Weekends dukkansu biyun suna gida basu da Lectures, Zaune yake a k'asa inda Seebi ke zaune tsakanin cinyoyinsa, kanta kan kirjinsa suna Kallon The Originals Season 4, Wayar Seebi tayi k'ara, Feeq ya sa Pause, tare da mik'a Mata wayar, Aneesa ce "Hello Sisi ya kuke? Lafiya lau Anee ya su Mami?" "Mami nata Nak'uda tun shekaran Jiya yanzu haka suna Asibiti da Nene" Rafeeq da Seebi suka hada baki "Nak'uda?" "Ehmana, an yi zaton Haihuwar ce, ashe ba ita bace, Dr yace idan ta wuce Friday to saidai a mata aiki" Rafeeq yace "Anee, wai Mami haihuwa zatayi? Meyasa ba wanda ya gaya min? Seebi tayi sauri rufe bakinshi tace " Alright Anee, keep us posted dai, Allah ya raba lafiya" ta latse wayar, Hararar Feeq tayi tace "Saboda me zaa gaya ma? Me zakayi?" kasa yarda yaui wai Mami zata haihu, Hannu ta sa ta shafa gemun fuskar shi tace "Baby, Kana Mamaki ne? Ba abun Mamaki bane tunda mami ba ta wuce Haihuwa ba, Kyauta fa Allah ya mata, naga kamar ba kayi murna da hakan ba, Abin cikinta jininka ne, k'annenka ne, you should be happy, kaga Haihuwa zatayi, tana Buk'atar Adduar mu, mu tayata Addua, da Sauri ya daga Hannu ya fara Addua, ya shafa chan kuma y tuno da maganar da ake cewa ana mutuwa gun Haihuwa, da sauri yace " Baby, ina returning tickets din mu? We need to go back ASAP, hankali na ba zai kwanta ba, duk yanda ta so ta kwantar mai da hankalin shi amma ina, hankalin shi yayi Gida daki ya shige ya shiga bincike.
Basu sanar da kowa Zuwansu ba don ma kar a hanasu, Kawai ran Jumaa suka ma Kaduna Diran Mikiya, a ranar kuma Mami ta haifi Yan Biyu, Namiji da Mace, Allahu Akbar, inji Nene, Murna Gun Daddy ba a magana, haka ya shiga kiran yanuwa da Abokan Azziki yana sanar dasu.
Waya Feeq yayi ma Uncle Zee yace suna AIRPORT, sosai yayi Mamaki yace to dama gasu nan hanyar Kawo zasu wuce Katsina bari su biyo su daukesu kawai su wuce.
*Katsina 8:00pm*
Asibitin Alheri kawai Uncle Zee ya wuce dasu, suna shiga sai ganin Nene sukayi a harabar Asibiti, daga Nesa ta hango su Uncle Zee, ta k'araso gunsu "Ahhh Zaidu bawan Allah, an k'ara zama Uba ko k'aninka ne? Tunda kace dunkum kadai ne danka, wai kai tafiyar dare ko? kak'i bari sai gobe ku taho, sannunku dai da zuwa Zainab, Ayman Sannun ku, ta kalli Mata da Mijin da ke gefensu duk sun tsura mata ido, Feeq galala yake kallonta bata chanza hali ba, Seebi ko wai Nene bata ganeta bane kome wai?" Zaid yace "Wai Nene baki ganesu ba?" Ta kalli Rafeeq tace "Bature ne Gemu kamar dusa daga ina kuka samosu? Ita tsakanin ta da Allah baa gane Feeq ba don ya chanza kwatakwata, Zaid yace "Ki kalla Matarsa kila ki ganeta, Nene ta juya ga Seebi, Seebi sai Murmushi take tayi, wabi tsalle Nene ta daka ta rungume Seebi, tace " Wallahi Seebi nace" Seebi sai daria take tayi,wai kece kika koma baturiya, Ta dafa Feeq tace "Oh ni su Dunkum an zama magidanci, wannan Uban Gemun fa? Da k'asumbar nan wannan ai sai ka dade mata hanya" kunya ta ishi Seebi, Feeq yayi dan guntun tsaki yace "She'll never change" Ita kuma tace "Hali Zanen dutse" duk sukayi daria, suka nufa dakin da Mami ke kwance, Rafeeq na shiga dakin yaje ya rungume Mami, ko ita dai don yana danta ne ta ganeshi, amma ya chanza gabaki daya, Seebi ma rankwafawa tayi ta rungume ta suna mata Sannu, Anee na daga gefe suka Rungume juna suna Murna, Feeq cikin doki ya kalli Nurse din da ke gefe yace "Where are my Siblings?" Cikin wani abu aka ciro su, da sauri Rafeeq ya amsa baby girl din, yana wani Murmushi, Seebi ta anshi Namijin tana kiran MashaAllah, Feeq ya rungume Babyn a jikinshi yana me jin k'aunar k'annensa.
Sai da su Mami sukayi Kwana 3 a Asibiti kafin aka Sallamo su, Gidan Alhaji Habib kullum cike da 'yan Barka, Mom din Maalesh in tazo tun 8 to sai 10 na dare take tafiya wata rana har Sha daya. Bayan tafiar su Rafeeq England ne Maalesh ya matsa ma Mom dinsa sai da aka kai kudin gaisuwan Miemee, yanzu rana kawai za a sa, Mom dinshi na Son Miemee sosai.
Ranar Suna Yan biyu suka ci Suna SHAFEEQ da SHAFEE'AH(Aj) taron suna yayi Lafiya lao haka aka tashi cike da Jin dadi, kowa ka gani murna yake.
** **
"Guy wai wannan gemun na meye? Harda k'asumba, Seebi bata complaining? Haba mana ka rage shi" Feeq ya kalli Maalesh yace "Do you think bata son Gemun? Aikam zanje in cire, wallahi don bana son abun da bata so, kuma kasan bata taba min complaining ba" yace "kasan dai Seebi akwai kawaici, gani takeyi tunda kana so ba zata takura ma ka cire ba" Feeq ya jinjina kai yana jin son Seebi har bargonsa.
Zaune take ita da Nene a daki Nene tana tambayar ta ya karatun ta? Rafeeq ya shigo dakin da Sallama, Nene ta washe baki, "Dunkum dan Ingila wai ka ga yanda Ka koma kuwa? Kamar bature ka zama Magidanci, lallai Seebi ta iya kiwo" Murmushi kawai yayi yana kallon Seebi yana aika mata sak'on K'auna, Zama yayi kan Gadon Nene tace "wai ni Dunkum wannan Gemun baka aske shi? Duk sai kayi kama da wani Osama bn laden, DonAllah ka cire, Seebi nasan ta kasa ma magana ne amma maganar Gaskia kyankyamin ka take" lokaci guda damuwa ya shiga fuskar shi, ya kalli Seebi da niyyar yace mata dama daukarta yazo yi suje Barbing Salon ta fada irin gyarar fuskar da take so yayi, Seebi ta tashi rai a bace tace "Nene haka mukayi da ke? Ni nce miki k'yankyaminshi nakeyi? Yaushe mukayi haka dake? Ta kalle shi tace "Baby ka bar abunka haka" Nene tace "ke banza in ya aske zai fi kyau" Seebi tace "ikon Allah, Mijinki ko Nawa? Ba zai aske ba Nene" Nene ta buga tsoki tace ke kika sani, ta mik'e ta fita, Feeq ya tsura mata ido, ganin Kallon da yake binta dashi ya sa ta mikewa ta dawo kusa dashi ta na shafa Gemun, yace "Baby, ki fada min gaskia, ba kya so ko? Maaleah yace kina kawaici ne shiyasa baki gaya min ba, tell me pls, in bakya so yanzu muje a maida miki yanda kikeso" Murmushi tayi tace "Baby nafison ganinka haka, yana k'ara ma girma a idon mutane, and besides i love it, so ba za ka cire ba, i want it" Rungumeta yayi yace "then i dont care about what people would say, my Baby wants it, then i shall keep it, and su Nehneh, i dont give a damn about them" Murmushi tayi tace "in banda karfin halin nene ina ruwanta? Abincin wani gubar wani" yayi daria.
*A Gurguje Bayan Shekara Daya*
Abubuwa da dama sun faru, ciki kuwa harda Auren Maalesh da Miemee, Auren da ya sa su Rafeeq zuwa tun Sati 2 kafin Biki, Rafeeq da Seebi sun taka rawar gani a bikin Maalesh, Maalesh ya na nan zaune a Kaduna inda yake Aiki a NNPC, ya kuma samar ma Miemee transcript tana nan aji Biyu a nan Jamia'ar Kaduna KASU, suna matuk'ar son junansu kuma suna zaman Lafiya.
Usheey fa? Usheey itama tana nan an Sa Mata biki nan da wata Biyu zasu sha