Showing 129001 words to 132000 words out of 149166 words

Chapter 44 - Ke alkhairi ce COMPLETE HAUSA NOVEL

BIEBIE   

22 Oct 2024

25737

Tana so tace mishi tana sonshi, tana so ta gaya mishi tana son aurenshi, amma dole ta share shi ko don ya cire wannan zafin rai din. Ta goge fuskarta, yace "Cry nomore, forget all i said, kawai consider everything i said a mistake" haushi ya tunik'e ta, ra6awa tayi ta gefenshi ta hayewarta Sama ba tare da ta ce dashi komai ba. Guntun tsaki yayi ya bi ta sama da sauri, don gani yake idan ya barta ta tafi he's lost her forever, kuma baya son wannan damar ta wuce shi, Sake shan gabanta yayi, ta daure fuska tace "Lafiya? Hannun ta ya kamo ya rik'e, ya murza a hankali, kasa kwace hannunta tayi, sai dai ma ta runtse idonta, don tana iya hawaye, a hankali yace "Baby" da sauri ta vude idonta yace "please dont go, dont leave me, I love you so much Wallahi, i want to be with you, i cant live without you, You are my Forever" wani murnan dadi ya risketa. Bari ta dan ja ajinta, sai ta yi k'okari wucewa yayi saurin tare ta, ji yayi ya ba kanshi haushi meyasa ba zai barta ta tafi ba, meyasa ba zai barta ta wuce ba, yana da Pride but shes stomping on his Pride, yana Son k'yaleta, amma son da ya ke mata ya wuce nan, daure fuskar shi yayi tamau, yace "Baby listen to me, i dont care if you love me or not, all i want is fr you to be here, all i want is your presence, I just want to be with you, i dont know much about Love, but what i believe is that
'You don't have to be in a relationship before u love somebody' i hid my love for you for a long time, i dont regret loving you withou you knowing, i dont mind keeping it much longer without admitting it to you, because thats the way I love, I love inside my heart Thats the way i show my love. i love you so much, i love only you, Oh God! Enough of this, i've said enough, i am not asking you to Love me back, I know i'm one hellof a guy, but all i want is for you to please Stay with me, stay around."
Kasa magana tayi saboda wani yanayi da ta shiga, da ya lura da hakan ya sake kamo hanayenta ya murza a hankali yace "You have the whole day to think about it, I'll respect all your decision but please don't choose to leave me, I'll be a better person for you, I'll make you believe in me, I can be what you want me to be, I'll make you see that I can be anything, you want from me I promise" ya saki hannunta ya sauka k'asa ita kuma ta haye Sama tana jin wani farinciki Mara misaltuwa.
A k'asa yayi kicibus da Nene, da alamun La6e ta musu, wani Murmushin me k'ular da mutum Nene ta ke ma Rafeeq, ya tsaya daf da ita ya murtuk'e fuska kamar ba shi yanzu taga yana kwantar da kai ba, yace "Ya akace?" tayi daria tace "Miskili kafin Mahaukaci ban haushi, kai Dunkum kar ka ga turanceta ka gama yi, na fahimci komai wallahi, ashe nima ina jin turanci bansani ba sai yau, ka tona Sirrin dake ranka, to na daiji komai, ana so ana kaiwa kasuwa, ai Seebi ba irin matan da aka yaudara bane, Allah ne ya kamaka" ta dinga surutu har ya fara ji kanshi na sarawa, ya dode kunnensa yace "Kina da Hayaniya, haba ki dinga shiru mana" ta daga kafada tace "Shikenan, da zan je in shawo maka kanta ne, ta amince ta aureka amma tunda baka so kaga tafiya ta" ta juya "Oh Shit" yace ya bi bayanta tare da rik'o hannunta yace "Haba Neh-neh, kiyi hakuri kinji?" Nene a shek'e da daria tace "to ka gaya min tsakani da Allah kana sonta?" da sauri yace "I love baby more than life itself" ta mai wani mugun kallo ta dai san me I love you ke nufi,amma sauran surutan ne ba tagane ba tace "Uban me kace?" "Oooops ina nufin ina sonta sosai, fiye da komai" ta yashe baki tace "Nima i lobiyu Dunkum" Idonshi ya kada a sama kafin ya rungumeta yace "Sunana Rafeeq" tace "har abada sunanka Dunkum" Ya saketa yace "Neh-Neh ki bar ce min Dunkum" ta buga tsaki tace "Kai ni fa sunana Nene, ka daina ce min wata Neh-neh kamar wata mallamar Choci" ta sake tsakin ya kalleta yayi guntun Murmushi yace da ita "Dunkuma Dangin Tsaka kawai" aiko Nene ta bishi da gudu ya ruga a guje.

"Lesh kana ina?" i've got some good news for yah, alright i'm coming" Mota ya ja Sai Farm house dinsu Maalesh, suna hadewa Rafeeq ya rungume Maalesh, Maalesh yace "Guy howfa? Na dade banga ka cikin irin farincikin nan ba" cikin Doki Rafeeq Yace "Aurena da Naseeebah in 10days time" Are u kidding me? No i'm not wallahi, nan Feeq ya kwashe komai ya gaya mai, Sosai Maalesh yayi murna tare da bashi tabbacin Nasiba na son shi Kawai yaje ya fara shiri, Maaleah yace "Naseebah is a blessing, we have to make her Marriage a meomorable one, dama na san da shirye shiryen su don dama sun sa zatayi aure, So yanzu dai muje mu ga Miemee don k'ara shirya abun, Rafeeq ya daure fuska yace "kaje dai, wannan yarinyar shes lousy, ta cika Hayaniya" Maaleh ta daure fuska yace "danubanka thats my girl, bansan iskanci" Rafeeq yayi daria yace what a perfect match, dukkanku kuna da hayaniya" Maalesh ya kaimai duka.
*******••••••********
"Alright, i know you dont like me, as a matter of fact i dont like you too, but since you are Baby's friend and my Bff's girlfriend, i have no choice than to put up with you" Miemee ta harareshi, tace "Wallahi da zan ba Seebi Shawara taji da nace kar ta yarda ta aureka, now i have to tolerate you" Maalesh yace "oya, Feeq, Beautiful ya isa, Enough of this arguments, gwara muyi shirin abunda zai birge kowa a bikin nan, ba fada na hada ku kuyi ba, dole sai kunyi settling differences dinku" Miemee tace "Fine, barin kira Ushee sai mu hade muyi planning bikin".

Washegari Uncle Zaid ya koma Kaduna don fara shirye shiryen gyaran Gidanshi, Ilu Direba kuma ya kai Mami, Nene da Zainab Kano, Kasuwa sukaje don hado Lefen Zainab, Mami tace ki saki Jikin ki ki zabi duk abunda kike so, kar kiji komai in abu ya miki ki dauka kawai, haka suka hado lefe Akwati 6, a ranar suka dawo Katsina.
Inda WasheGari Kuma Nene da Mami da wasu Yan uwan Mamin suka nufa Kaduna don kai Lefen Zainab.

Gidan shiru daga Aneesa Sai Seebi, yana shigowa ya haye Sama straight, Aneesa ya gani tafi to daga dakin su Nene, ya mata rada is she inside? Anee tayi Murmushi tace "she's in, Goodluck" ya shiga a hankali, ta ja ganinshi tayi wuf ta mik'e tsaye, ya tsareta da idanu, sai ya ga ta k'ara kyau, yace "Baby, ya kike?" cikin muryar da bata san tana da irin shi ba tace "nika bar ce min Baby" yace "Saboda ba kya so na? da sauri tace "Ni ka bar cewa bana sonka" yace "Kina So na?" tace "Ni na hallicceka da zan ce bana sonka?" ya danyi jim, da wata ke wana shi haka da tuni ya ba banza ajiyarta, amma Nasseba ce, ba zai iya shareta ba. Yace "I came for my answer, na baki kwanda daya kiyi tunanin, ki gaya min" ta fara jan aji kamar shi a gurin, tace "Toh tunda Uncle Zaid ya matsa sai anyi auren, ai banda choice ko? Dim yaji wani iri, yace " So You are accepting because of Uncle Ziad? Kai tsaye tace "Ina ganin girman shi i cant say no to him" yace "Baby, i dont care if you are getting married to me For the sake of some, like i said ba ina so ke ki soni bane, i just want me to be loving you, to take care of You, and to give you the best things in life, thats all i ask, amma if really zaki chuta da Aurena, ki gaya min, Wallahi ba zaayi ba, don kinsan your happiness is all i want, amma please kar ki gujeni, ke kadai kikasan yanda zaki zauna dani, ke kadai ki ka shanye abubuwa da dama game dani, Please Baby" duk ya bi ya susuce, ya mugun k'askantar da kanshi, kamar ba Rafeeq Freaking Lema ba, tausyain shi ya kama ta a hankali, ga ta kuma bata dauki duniya da zafi ba tace "Hamma Rafeeq, Please kar ka k'ara hadani da Allah, ka wuce matsayin ka tsaya ka ta rok'ona haka, zan Aureka" Wani farinciki ya lullube shi, shi fa wani abun ma be san yanayi ba, So Makaho ne, idonshi ya rufe, be ji be gani ya shiga Murna, da bata ja baya ba da ya rungumeta, yace "I Love you Baby, say you love me too Please" kunya ya kamata tace "Barin shiga Toilet" ta fada toilet ya yi wani Murmushi ya waiga kan gado ya ga wani dan karamin Ribbon pink color, ya dauka yayi kissing kafin ya bar dakin.

*Satin Biki *

Nene ta nemi izinin komawa Gidanta gun Alhaji Habib, Saboda yanuwanta na nesa da na kusa da zasu zo bikin, Alhaji Habib ya sa aka bude gidan aka share Nene da Mak'arabanta suka koma chan don ba su Mami space su ma danginsu sun fara zuwa, Gwaggon Nasiba da ke Jigawa tazo, tunda tazo ta hau gyara Nasiba ciki da waje,
Ranar Talata aka fara Events, Waazi akayi a Multipurpose, inda Malama Zahida (Mrs Muhammad) ta waazantar da su, ta ja ma Nasiba kunne kan bin miji da shawarwari da dama. Ranar Laraba kuwa Bridal Shower ne, Miemee ta fi 1 daya tana ma Seebi kwalliya, bayan ta saka wata Azababen gown milk color ta daura karamin Crown a kanta an baza gashin da ya sha Stretching a baya, Nasiba sai da ta tsorata da ta ga kanta a Mirror, tayi wani irin Masifar kyau, bata taba irin wannan kwalliyar ba, ta kalli Miemee tace "wai haka zan fita gurin nan?" Miemee ta harareta, to uwar ustazai, ko a kawo miki Nikab ne?" Usheey tayi daria tace "Nasiba kar ki damu, daga yau shikenan, mu je suna jiran mu" Seebi tace "Wallahi Nene ba zata bari na fita haka ba" Usheey tace kuyi gaba, barij je in janye hankalinta don naga ta rako wasu su gaida Mami" Takalma Me tsini ta saka tana tafia kamar wata bishiya, suna sando kar Mami Ko Nene su gansu, Miemee na jan hannunta iya kuka tana tafia dakyar sakamakon takalman ta, ba ta ankara ba taji ta bige wani abu, baki bude yake kallonta, Wai Naseebah ce nan? Kallon kallo suka tsaya yi, Miemee ta tabe baki tace "Muje Seebi, friends na chan na jiran mu" bakin Seebi na rawa tace "Ok" zata ra6a shi ta wuce ya kamo hannunta, wani yar taji, Miemee zatayi magana yace da ita, "ki tafi, zan kawota" Miemee tace please "Yaya Rafeeq, sauri fa muke, past 5" yayi dan guntun tsaki ya kawar da kai gefe, shi be saki hannun Seebi ba shi be ce komai ba, Seebi tace "Sorry Miemee, ku tafi ga mu nan zuwa" Miemee tace "Argh, Wallahi Mijinki dinnan sai a hankali"tayi gaba, Rafeeq ya wani wana kanshi a sama, Wani mayatacen kallo ya bita dashi, duk ta bi taji kunya ta tsargu, baki na rawa tace " Hamma, suna jirana, tun dazun suke min waya, we need to go please" matsowa yayi daf da ita ya kai bakinshi kan kunennta tare da fadin "You are a Blessing Baby(KE ALHERI Ce), I Love you with all My heart"
Aikam jikin Nasiba ya hau kyarma, ba ta son yana kusanto ta haka, ya lura da halin da yake ciki, ya kashe mata ido yace "Yadai Baby?why are you blushing? Do you want me to kiss you?" ai da sauri ta juya har tana turgude wa, yace "Hey easy mana kar ki fadi, wasa ne" ita dai bata da sukuni sai da ta ga ta yi nesa dashi, still dai cikin motar haka ya dinga binta da kallo har suka iso Soli Center idan zasu yi Bridal Shower din.
Yace "Oya Baby, have fun ina nan ina jiranki"
Ta kalleshi tace"Hamma ka tafi ba maza" yace "I know, Event din mata zalla ne, an gaya miki da harda maza zan bari ki fito haka ne? Ina nan ina jiranki je ki gama" tace "Haba Hamma, ka tafi donAllah zamu koma da Su Miemee" yace "Alright Fine, Sai kin gaya min magana me dadi" ta runtse ido tace " Alright Baby, you go now, i'll see you later" cikin murna yace "What did you just called me? Baby?" Kunya ta ji zata bude k'ofa ta fice ya kamo hannunta, ta na waigowa ya kashe mata hoto, bata shirya ma hoton ba, amma tayi mugun kyau, ya musu Selfie, Sun hadu sosai a hoton, wayarta yayi k'ara tace "Hamma lemme go please" yace "I love you kinji?" cikin k'osawa tace !Naji let me go please" ya kai hannunta kan bakinshi yayi kissing, ta waro ido yace "yadai?wannan zare ido haka? Alright Bye, Call me when you are done" ya mata unlocking k'ofa ta fita, Su Miemee na jiranta a Entrance suna shiga aka sa ihu, Bridemaids sun sha kyau sun gaji, haka aka fara gudanar da bridalshower.
WasheGari kuma Iyalan Gidan Lema da Seebi suka wuce Kaduna banda Nene don jamaa sun Mata yawa, A ranar zaayi Arabian Night din Aunty Zee da Uncle Zee, sun isa wurin k'arfe 1, Straight Gidan Su Aunty Zee sukayi, an karbe su cikin mutumci, Mami ta shiga Sallah, Umma ta sa aka raka Seebi gidan da Amare suke, inda Ake yaryara ma Aunty Zee Lalle ja da Baki, sunji dadin ganin juna, Aunty Zee tace "Yauwa ga dayar Amaryar nan, ita nace zaki ma wa" Me lalle tace "aiko ga ta nan tayi shanb'ar suka dara".

Arabian Night
Larabci kawai kakeji na tashi, saboda K'awayen Aunty Zee da sukazo daga Sudan Maza da Mata don tayata murna, Ko wanne ka gani da Jallabiya jikinsa,
Seebi ta sa Jallabiya baka tayi kyau Sosai, ta bi Amare gurin Dinner, motar su ta tsaya, ta fito, Wayarta taji yayi Ringing ta ciro Baby na ta gani, tana dauka yace "Uhibukki kasiran ya habibty" daria tayi sosai, yace "kinyi kyau sosai Baby" tace "Da larabci zaka fada hakan ma" yace "Na farkon ma Uncle Zee ya gaya min, and i really cant remember" daria tayi tace "Munzo gurin dinner" yace "ai ina kallon ki kinyi shigar larabawa" waige waigen idan zata ganshi ta farayi, yace "Duba hagunki, ta na duba wa kuwa sai ganin shi tayi kan wani Black RangeRover spot, rabin jikin shi zaune gaban motar, k'afar shi kuma a waje, " Ta'al hoona Baby" Daria tayi tace stop embarassing me, kai keyi nike jin kunya" oh hakane? Barin zo in baki kunyar da kyau" ji yayi an buge mishi baki, Uncle Zaid ne, yace 'Kai baka da kunya ko, a gabana?" ya turo baki "Uhmmn baby kinga Uncle Zaid" Kirjinta ta dafe "Inalillahi Hamma wai gaban Uncle Zaid kake wayar nan ji yanda kake magana kamar wani baby?" toh ai babyn ne ko? Babynki" Uncle Zaid ya kaimai duka ya kauce yana daria, karbe wayan yayi daga hannun shi, yace "Seeebi Zooo nan" sallalami ta fara tace Uncle Zaid kayi hakuri ba zamu sake ba, byebye Aunty Zee na nema na" diff ta kashe wayar don kunyar Uncle Zaid da ya lullubeta, haka kurum Hamma ya sa ta jin kunya. Zaid yace "Baka da kunya ko Son?" Rafeeq ya kama kunnen shi yace "Sorry papa, shes just so beautiful, i cannot resist her" Uncle Zaid ya tabe baki yace "Thank God Matana tafi ta kowa" Rafeeq yace "Wallhi Baby ta fi Aunty Zee kyau" "haba Rafeeq kar ka rantse, Kalleta fa chan, kamar Balarabiya" Rafeeq ya ta6e baki yace "Fari kawai tafi baby" Uncle Zaid yace za ma ka dawo hanya, Oya muje tunda sun k'araso" suka fita, Sanye suke da Farar Jallabiya iri daya, sun yi kyau, kamar wasu abokai, suka karasa gun Amaren, Nasiba na daga gefen Aunty Zee, Suna hada ido da Rafeeq ya kashe mata ido, ta kawar da kai da sauri ta na smilling, "Aunty Zee kinyi Kyau Sosai" cewar Rafeeq, tayi Smile tace "Thank You Son" ya daga Ayman ya chafe yace Angel you look beautiful too ya mata kiss a kumatau, suka shiga Hall din a layi bayan an sa kusu wak'ar Sudan. Tafiya yakeyi kamar wanda aka ma dukkan tsiya, yayi doro wai duk cikin Gayu ne, aikuwa yanmatan gun duk idansu kanshi, Nasiba ta lura da wani Kallon Da Wata k'awar Aunty Zee Emjay (Talatuwa)Ke binshi dashi, cike da kishi Nasiba tace "Aunty Emjay, He's just 24, jin girmeshi fa" lols.
Haka aka watse daga dinner bayan an bar tarihi.
Washegari da Sassafe Mami, Ummi da Seebi, da wasu Friends din Naseebah su Softie, Maryam Aqeel, Jamie jamie, Azyza, Mufeen, Friends dinta na Secondary School Suka wuce Katsina, don yau Mami zatayi Yinin Bikinta a chan Katsina.
Tun Sati kafin bikin Daddy ya nemi Alfarma kan a raba Bikin Uncle Zee da na Rafeeq, saboda ba zaiyiuw a zo Kaduna a daura Auren Aunty Zee ba kuma a koma Katsina daura Auren Rafeeq ba, kuma ba yanda zaayi a hade bikin don Mutanen Daddy na Katsina na Abban Zee

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login