Showing 27001 words to 30000 words out of 124070 words

Chapter 10 - NEMAN NA KAINA HAUSA NOVEL

23 Dec 2025

358

kuwa *KAN GIWA* a tsaye ya bude wata mota fara kar ya dage mabudin sama, kafarsa daya a ciki daya a waje da bakin glass, sannan da waya a kunnensa yana maganar cewa zai fita aman bada yan rakiya b?

A hankali yake kalon yanda yarinyar nan le tafiya, sai juya duwawu take dan ta ja ra'ayin maza KO? Ya Dan girgiza kai yana ayana du yan matan yanzu sun lalace

Wani haushinta ne ya kara kama shi lokacin da take kalon masu tsaron kofar Hajiya tana dan murmushi da alama da saurayinta a ciki

Ya ja tsaki bayan sun zauna yayiwa motar ky ya jata a guje ya bar harabar gidan

Ta wata hanya taga sun bilo, Kenan wancen kofar b? ita kadai bace a gidan da kofarsa ta siri, nan da nan sai gasu a bakin titi

Wajen shan ice cream ya fara zuwa da su, inda suka zauna suna sha suna ta hirarsu shi da kanwarsa inda Nuriyah ta lura da du in suka yi ido hudu sa? ya zabga mata harara sannan sai dai in bata kale shi b?, to tabas idannuwansu zasu sarku da juna

Du a takure take, fama take su juya gida

A haka suka shiga danyin hotuna, inda murja ta dora kanta a saman kafadarsa suka yi selfi, sosai sukai ta hotuna

Sun tashi zasu tafi murja ta jawo wata yar budurwa ta ce" Dan Allah yar uwa daukan m? hoto

Yarinyar ta karba, inda murja ta jawo hannun Nuriyah Wace bata tsamaci haka b?,ta Sakata a gefen hannun damar Kan Giwa ita kuwa a na hagu ,

Cikin wani irin tsoro ta wara daradaran idannuwanta a kirjinsa daidai shi kuwa ya kalota shima, yarinyar nan ta kashe musu hoto har hudu inda ta matso tana cewa " waouh aman wannan sabon aure ne, wly sunyi mugun kyau

Ta mikawa Murja wayar inda ta karba tana yi mata godiya

Shiru kake ji cikin motar b? mai magana, kamar ance ta daga kanta idannuwanta suka nitse cikin na Kan Giwa Wanda ya zabga mata harara ya ce" *KO mata sun kare a duniya banga mace a nan b?* dan haka kima daina wani kalona dan wannan inconsciente din yarinyar ta furta kazaman kalamunta a kan hoto!

Da Sauri murja ta dago tana kalonsa ta dan kalo Nuriyah ta furta ya salam, sannan ta kali yayanta ta ce..............
*>?&? @&>?&? @&>?&? @& NEMAN NA KAINA>?&? @&>?&? @&>?&? @&*


Marubuciya: *SAJIDA*


*P+


*(25)*


Ganin irin yanda ya hade ransa ya saka ta sada kanta kasA ta dan kamo hannun Nuriyah tana dan murzawa alamar lalaba


Haka suka je gidan su kawar Murja inda yayi zamansa a mota taki shiga falon tarbar baki

Sosai tayi murnar ganinsu ta kirayi wannan su gaisa ta kirayi wancen su gaisa,
Cikin hakanan har yayanta ya nacewa Nuriyah, shi ya ga budurwa, sai turanci yake zuba mata Wanda yafi karfin tunaninta domin turancin nata ba ruwa ruwa bane

Haka suka gama a dan hanzarce dan kuwa da oga suke tafe suka fito inda Aliyu yayan kawar Murja ya rakosu yana tambayar number wayar Nuriyah

Dan murmushi tayi cikin sanyinta ta ce" banida waya

Ya dan zaro ido da alamar mamaki ya dan daga murya ya ce" sister, wai batada waya? Plz KO dai banyi mata bane? Bana cikin tsarin mazan da kike so beauty? Plz ki soni mana , duda nasan gidanku kun gaji kudi aman i swear zan cika maki mafarkinki

Nuriyah ta dan juyo tana kalon wajen murja idannuwanta tamkar su fado domin ita fa tsoronsa ma take, ita *WA*? Harda yayan masu fada a ji zasu ce suna son ta? A hankali tayi masa dan murmushi ta dan daga masa hannu danma kar ya wani bi su wajen motar ya jaza mata wata matsalar


Har sun bude zasu shiga ya daga murya ya ce" *I love u Nuriyah, zanzo gidan na yaki soyayarki*

Da Sauri ta fada motar tana haki inda Murja tayi yar dariya taci gaba da dadana tablettes dinta


Wani mahaukacin gudu ya sharara inda nan da nan sai gasu a palas *KAN GIWA*,

suna karasowa ta bude ta fice da Sauri,
Murja ta kama ta bude tare da KAN GIWA , har ta fara tafiya KAN GIWA yayi kiranta

Ta dawo ta ce" na'am big brother

Ya dan kawar da kansa gudun karma ta saka wani abin a ranta ya ce" ita yarinyar nan kowama saurayinta ne? Kowa ma kulawa take?

Murza ta kali inda ya nuna inda ta tabatar da Nuriyah yake, abin ya daure mata kai, ta juyo ta ce" big broth su wanene samarin sis Nuriyah ?

Ya kauda kai ya ce" Murja kin raina ni da yawa, taya zanyi maki tambaya kiyi min kema? Ni ina damuwa ne da irin yanda kika shaku da ita har wani kiranta kije da ur sister, karta koya miki harkar maza b? wai na tambayeki ki tambayeni ba,

Murja ta dan nutsu ta ce" i'm sorry yaya na, Nuriyah batada samari, wani freind dina bashhh muna vid?o call ya ce ai shi yana sonta zai zo Nigeria dalilinta, aman Na-san bazata kumashi ba domin shi ba musulmi bane, sa? m yayan kawarnan tawa Aliyu shi keda super market na wajen gidan zoo din nan sannan baban docter ne na fanin fata, shima bata wani bashi amanar cewa zata kula shi ba, sa?......

Da Sauri ya ce" ke ya isa haka, idan tana so du duniya su ce suna son ta, ni dai kanwata karta shiga irin hakan

Murja ta dan daga kai ta ce" insha Allah,

Ya juya yana tafiya inda Murja ta rakashi da kalon mamaki


Yana shiga falonsa ya rintse idannuwansa ya a fili ya furta" *Bazaki haukatani da salonki ba, na yarda kin hadu aman ba ke kadai ce autar mata ba, sannan abinda marasa nauyi basu yi ba na tabata kema bazaki iya ba, nafi karfinki* du cikin turanci yake wannan bayanin inda idannuwansa ke lumshe

Nadia dake tsaye cikin yaren indiyanci ta ce" huby, Allah ya sa nice ke saka ka sambatu haka?

Da Sauri ya bude idannuwansa ya sauke a kanta , ya dan hade fuska ya ce" tun yaushe kike nan? Mai kika zo nema ne? Mai kike so? Kinada bulatana ne?

Muryar mahaifinsa ya tsinto daga bayansa inda ya ce" a falon nan dakuna tara ne, tun daga sama har kasa dakunan da kowane daule da bayi da ciki da falo a wadace iya wadata, aure kayi wato raya suna ka kawo y'ayan mutane gidanka, dan haka na hana irin wannan rayuwar

Ka zabi yan aikin da zasu taya matanka kimtsa gidan ku, sannan zan Fadawa Mamana( Murja) ta dawo nan dan ina son ta sami tarbiya da dabi'u masu kyau dan tafiya zamu yi a sake duba cerclage din hajiya Hassana daga nan mu biyo ta taho da su elhaj mahaifinta da kanninta zasu zo da kansu ganin makwoncin y'arsu, sannan da su Hajiya zamu tafi dan Abama sai an duba lafiyarsa contr?le dan haka na yanke wannan hukuncin, mamana tace ita sai ta huta zata waiwayi karatunta du ba damuwa dan kuwa daman karatun mace ne

Rislan zai zauna wajen su hajiya dan kar a bar wajen ba kowa, so Son please kar naji abinda ba shi ba, a Jet dinka zamu tafi sai ka sama mana matuka kwararu kamar biyu m? je da su sannan mai kula da cinmu da shanmu ka sama mana musulma tayi shigar mutunci

Yana gama fada ya sa kai da manyan kayansa ya nufi wajen mahaifiyarsa


KAN GIWA ya juyo ya dafe kai ya ce" nonononono Dad , bana son takura Dad>?&? @&













T?h fa, shin ya za'a karke? Enfaite c'est le d?but du commencement>?7? @&


Ya Allah shin Mubarack haka zaka bar wannan baiwar Allah ? Muje zuwa........
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1?
AND
Cool novel, makeup and kitchen2? )

WHATSAPP NO:
+2347039625239


=?M?
@&?=?M?
@&?=?M?
@&?=?M?
@&?=?M?
@&?=?M?
@&?=?M?
@&?

NEMAN NA KAINA

=?M?
@&?=?M?
@&?=?M?
@&?=?M?
@&?=?M?
@&?=?M?
@&?=?M?
@&?


Marubuciya :. *SAJIDA*




2?? 6??




Ita dai sum sum sum ta fice a falon ta bara masa wajen ta koma wancen bangaren nata dan fara hada kayanta dan ta dauki daki tuntuni kuma bata so kinibabiyar matarsa wai ita a dole wata ce ta zo ta daukar mata dakin da ta zaba domin ya fi kowane kayatuwa a bangaren

Kan Giwa kuwa kansa ya kuma girgizawa yana tarababi da tunanin rayuwa tare da matayen nan a bangarensa, uwa uba Baby da ba son zama take tare da su ba, duda tana tare da kawarta ko meye dintama wa ya sani, aman gaba daya wannan tsarin bai masa ba gaskiya

Da wannan ya tashi ya koma dakinsa ya samu ya cenza tufafinsa daga na zaman guda zuwa kakinsa ta soja sannan ya fito yana takunsa na garaje kamar yadda ya saba ya nufi bangaren hajia

A lokacin da ya shiga kusan dukan ahalin gidan sun halara a falon sunna hira sunna kyakyata daria, sai dai shigowarsa da salamar dake bakinsa cikin amon muryarsa mai ruwa da rock ya sakaa du wani wanda bai isa ya daga furucinsa yana kusa ba yin gum da bakinsa, harma suka dan fara silalewa ya rage sai manya manyan da suka isa da shi aa zaune

Fuskarsa a hade ya dubi kaka ya ce" Hajia, ki yiwa abana magana kina ji fa dukansu zai maida min bangarena bayan bana sin hakan"

Hajia Murja ta tabe baki ta ce" Ni na ga ikon Allah, Mai gida wai waye ya maka auren dole ne bamu da labari ?"

Yana kallonta ya ce" auren dole kuma?"

Ta ce" Eh mana, dole na nemi karin haske dan a duhu nake, wani irin tsari ne wannan zaka yi bangare daban cen daban na iyalinka naka daban? Suma matayen naka walahi basu san ciwon kansu ba da suka yarda da wannan banzan tsarin, yaushema mijinki yana cen wata duniyar wace kafin ki tarda shi har bangarensa tafia ce mai tsayin gaske ke kina naki bangaren? Da wannan wace ribar zaman auren zaki ci? Na tabata babu wani abu na son birge miji da zasu ringa kokartawa sunna yi domin ba wani lamarin zuwa turaka suka sani ba"

Kan Giwa da ya hade rai sosai ya samu kansa da kallon Hajia Murja ya ce" menene kuma shiryawa zuwa Ita dai sum sum sum ta fice a falon ta bara masa wajen ta koma wancen bangaren nata dan fara hada kayanta dan ta dauki daki tuntuni kuma bata so kinibabiyar matarsa wai ita a dole wata ce ta zo ta daukar mata dakin da ta zaba domin ya fi kowane kayatuwa a bangaren

Kan Giwa kuwa kansa ya kuma girgizawa yana tarababi da tunanin rayuwa tare da matayen nan a bangarensa, uwa uba Baby da ba son zama take tare da su ba, duda tana tare da kawarta ko meye dintama wa ya sani, aman gaba daya wannan tsarin bai masa ba gaskiya

Da wannan ya tashi ya koma dakinsa ya samu ya cenza tufafinsa daga na zaman guda zuwa kakinsa ta soja sannan ya fito yana takunsa na garaje kamar yadda ya saba ya nufi bangaren hajia

A lokacin da ya shiga kusan dukan ahalin gidan sun halara a falon sunna hira sunna kyakyata daria, sai dai shigowarsa da salamar dake bakinsa cikin amon muryarsa mai ruwa da rock ya sakaa du wani wanda bai isa ya daga furucinsa yana kusa ba yin gum da bakinsa, harma suka dan fara silalewa ya rage sai manya manyan da suka isa da shi aa zaune

Fuskarsa a hade ya dubi kaka ya ce" Hajia, ki yiwa abana magana kina ji fa dukansu zai maida min bangarena bayan bana sin hakan"

Hajia Murja ta tabe baki ta ce" Ni na ga ikon Allah, Mai gida wai waye ya maka auren dole ne bamu da labari ?"

Yana kallonta ya ce" auren dole kuma?"

Ta ce" Eh mana, dole na nemi karin haske dan a duhu nake, wani irin tsari ne wannan zaka yi bangare daban cen daban na iyalinka naka daban? Suma matayen naka walahi basu san ciwon kansu ba da suka yarda da wannan banzan tsarin, yaushema mijinki yana cen wata duniyar wace kafin ki tarda shi har bangarensa tafia ce mai tsayin gaske ke kina naki bangaren? Da wannan wace ribar zaman auren zaki ci? Na tabata babu wani abu na son birge miji da zasu ringa kokartawa sunna yi domin ba wani lamarin zuwa turaka suka sani ba"

Kan Giwa da ya hade rai sosai ya samu kansa da kallon Hajia Murja ya ce " ban fahimci hausar ki ba hajia"

Hajia ta dube shi da duba irin na gaske kafin ta girgiza kanta ta ce" Kan Giwa, me kuka fahimci ma'anar aure kai da iyakinka?, Me suke yi dan neman ladan aure? Su basa kwadayin irin tarin ni'imomin da aure ke dauke da shi? Matar aure idan ta dauki tsintsiya ta share dakinta dan farantawa mai gidanta watau ta gyara gidanta ka san irin ladan da gareta kuwa?, Matar aure ko me ta yi a cikin gidanta ninkaken na idan bata da aure ne, sallarta, kai ta zauna ta yi hirar duniya da mijinta cikin raha da dukar sa kai da sauke amon muryama alkhairinta ne ita da kanta ba sai an fada mata ba, a cikin nan wanne matayenka suke yi ne? Ko su a nasu kalar al'adun ba haka?"

Kafadunsa ya daga yana ta daukan maganar tata wace ga dukan alamu sunna shigarsa hakan ya sa mama ta ce" Hajiata, su kuwa suke da al'adun yiwa miji biyaya, igbo an fada masu tarairayar miji ? Mutanen da tamkar su kwonta a kasa idan zasu ba mazajensu abu? Mutanen da har mazajenmu ke bamu tsoron cewa zafa su dauko mana yar igbo ga iya girki da ladabi tamkar bata san zafin kanta ba, haka kuma indiyawa, ba'indiye yadda ya ba kalmar miji mahinmanci ina mai tabatar maki Hajia sai kin yi mamaki idan kika gani, macen indiyawa tana iya hakuri da komai ta bika, haka kuma rayuwar aure da macen indiyawa rayuwa ce mai matukar daraja, ban san me yasa Nadiarka take haka ba, haka ban san me yasa Djamilarka take haka ba, my son ko dai kaine baka basu damar gabatar da rayuwar aurensu irin na kowace mace? Shin kaine ka hore su da rashin sannin ciwon kansu? Kai kake kin kwadaita masu tarin falalar rayuwar aure a musulunci? Kaine baka basu mahinmancin da ya wuce idan kana da bukatarsu a turakarka?"

Ido yake binsu da shi, shi ba jahili bane yana da karatu sosai haka kuma ya san litatafan adini sosai, sai rayuwa irin tasa ta business man da aiki irin nasa na rigar sojoji ya saka baya tunanin idan har yana da lokacin da zai ba mace har haka, shi idan ba lokacin da zai sauke wahalar mararsa ba gani yake bashi da wani abin tsayawa batawa kai lokaci dan kallon Mace tana shirmenta da gwalinta, su matayen nasa ai akoy kwaliya da zuba kanshi, su kawai matsalarau dai inda take rashin iya hakurin sex dinma, bai san me yasa ba

Sa ido sukaiwa junna alama domin zamansa har wannan lokacin yana sauraronsu na nufin ya ba maganar mahinmanci ko kuma yana son fahimtar maganar hakan ya sa maman fadin" Shi yasa ita rayuwa ake so idan namiji ya auri mace ya bata damar kara neman ilimi, na adini idan da hali har na boko idan ba gamawa ta yi ba, ka ga wadinnan zasu taimaka mata sosai ta yadda zaku gina rayuwarku mai ma'ana da junnanku"

Dan murmushi ya yi yana girgiza kansa ya ce" Hajaju da mama kennan, bara na dan je na dawo"

Daga haka ya mike ya fice ba tare da ya kuma karra wani lokacin a wajensu ba

Kai Hajia Murja ta girgiza ta ce" Hasana, kina tunanin yaron nan zai san rayuwa mai daraja irin ta zama da mace a matsayin abokiyar rayuwa ba wani abin daban ba? Gaba daya lamarin Kan Giwa na bani Tsoro, sai nake gannin tuni giyar mulki da kudi sun gama yi masa ilar da ba zai mori lokacinsa ba har sai lokaci ya kure masa"

Mama ta sauke ajiyar ajiyar zucia, ita da kanta rikitar yaron mijin nata na bata tsoro, watau shi a rayuwarsa mutun ne mai tabararen baki, abinda yake tunani shi yake fadi kansa tsaye, abinda yake cikin zuciyarsa shi yake amayarwa, sai dai kuma gigitarsa na nuni da shi da kansa ba zai iya ba kansa damar moriyar abubuwa masu mahinmancin dake tare da shi ba, a sanyaye ta ce" Zai gane, ina adu'ar Allah ya hada shi da soyaya, domin har yanzu a lamarin Elhaj ban ga soyaya ba, idan har Allah ya sa ya hadu da soyaya koma me yake dawainiya da shi zai zubar ya dawo ne, domin idan kudi da mulki sunna da karfin rikita dan Adam, Soyaya tana da karfin mayar da shi mutun irin kowa, koda kuwa kurman namiji ne shi"

Da wannan suka ci gaba da tataunawa har aka sanar masu cewar su gama su fito baban filin da jirgin nasa yake domin Pilote din da zai jasu har ya karaso da takardar basu damar tashi su sauka a kasar da ake duba kafar Hajia Murja

Yan rakiyarsu da dama
Ciki harda mutanen kicin masu girman matsayi a gidan, inda kowa ka ganni yannayinsa cikin zulumi da tsoro yake na barinsu da za'a yi daga su sai su a gidan watau daga su sai mai saka masu nutsatsen nutsuwa mai sunna nutsuwa koda basu shirya ba

Hajia Murja dake rike da hannun Baby gefensu kuma Nuriyah ce tana sada kanta dan irin kallon da abokannan aikinta na kicin ke biye da ita na sakata a hali na tsarguwa da kai, gaba daya sai ta bi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login