Showing 6001 words to 9000 words out of 124070 words

Chapter 3 - NEMAN NA KAINA HAUSA NOVEL

23 Dec 2025

321

jefeshi da sunan shege cewa ba nasa bane, ciwo cinta yake baiwar Allah Tana jan gindi har ta ISO kusan kofar gidan domin dakin na kusan tsoho mai gadi ya maidata da zama,
? nan ta haihu ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????ta haifi yarta mace goshin asubahi inda mai gadi ya buga musu Yana shaida musu

? wannan ranar ouseina taga wulakanci domin ? wulakance saratu ta saka wata reza ta yanke cibin ta daukin babyn ta ce" ai fa gidan ubansa za'a kaishi in yaso ita ta kara gaba,

Haka ya Dana mata saki uku, ya hana Mata yarta yayi mata korar kare

Tun daga ranar nan ba'a kuma Jin dariyar mahaifiyata ba, ni kuwa bayan kAmaR kwana uku da haihuwata ya kaini wajen Inna ya yar mata da gargadin kar ya kuma Jin KO ganin mu ? inuwarsa
Ta karashe zancen tana fasheka da kuka

Sosai shima ya zubar da hawaye yace " to aman mai yasa ake cewa innarki nada kanjamau ?

Ta ce" wata tanarana na dawo daga makarantar boko inada shekara goma sha daya ? duniya na tarar da innata sai kuka take ? zaune, nayi saurin zama ina tambayarta lafiya,? Sai da tayi mai isarta sannan take shaida min mijinta ne aka aiko da kayansa wai ya rasu harda magungunansa,

Mutumin da ya kawo ne da kaizai Juya yake cewa innata wai ta fara daukan maganin nan domin kuwa cutar HIV ne ya kashe mijinta,

Tun daga wannan rana sai Inna ta kawo damuwa ta sakawa ranta, Sam taki ta sake sannan du wata uku sa? ta kaini anyi min gwaji an tabatar banida ita, ita kuwa A kara mata maganinta mu dawo, gashi zuwa wannan lokacin karfin innata ya kare abinda zamu ci ma ya fara gagararmu hakan ya sa na fara sana'a ina *Neman na kaina*




ur comment plz>?&? @&=??
*>?&? @&>?&? @&>?&? @& NEMAN NA KAINA>?&? @&>?&? @&>?&? @&*


Marubuciya: *SAJIDA*


*P+


*(6)*


Bayan ya gama sauraronta cike da tausayin rayuwarta, da ganninta ka san yarinya ce karama aman har ta iya jajircewa wajen *Neman na kanta* dan ta ciyar da marikiyarta da kuma kanta, duda ya san matarsa sai ? hankali wajen halayenta aman zai jajurce dan ya taimaki rayuwar yarinyar nan domin kuwa ya yarda da tarbiyarta , ya gyara dan zaman da yayi yace " *NURIYAH* Allah ubangiji ya sa hasken ce ke, ki sani Allah baya dorawa rai abinda Bata iya dauka ba, Allah ya baki ikon cinye wannan jarabawa ta rayuwar ki, shi wannan bawan Allah, Allah ya shirye shi ya ganar da shi, mahaifiyarki idan tana raye Allah ya bayana ta da yan uwanki, insha Allah ni zan bada gudumuwa ? rayuwarki domin rayuwar y'a mace a titi ba zata kaita KO'ina ba sai halaka,, aman kuma ina mai sanar miki cewar sai kinyi hakuri, domin zaman duniya sai da hakuri


da sauri Nuriyah tace " Allah ya saka da alkhairi aba, insha Allah zan kasance mai hakuri, ta ciro sauran canjin dake hannunta ta mika masa tana cewa kaga canjin wankin hular da nayi ? yau, an bani dubu bakwai da dari biyar, na sadakas da dubu gudan sai wannan

yayi murmushi bayan ya gama sauraronta, yace "Nuriyah, ki adanna kudin ki, ni zan taimakeki ne domin Allah, aman zan shawarceki da kina iya sayen sutura dan rayuwar yau da kulun kafin ayiwa yarona albashi ya siyo maki

Nuriyah ta mayar tana godiya,

Kafin su karaso gidan Malan Isyak sai da suka bi ta kasuwa inta ta sayi hijabai dinkaku biyu da fari kal da kuma ja, ta sayi irin dogayen rigunan nan suma biyu Masu dan kwali da baka da kuma kalar ja, irin masu saukin kudin nan inda ya rage mata wajen dubu uku, cikin Jin kunya ta mika dari biyar tace ? saka mata pant, aka saka mata, ta sayi sabulu wani mai girma da ya birgeta ta sayi soson wanka da yar irin kano tayi zafin nan yar karama ta zuba kayan ? ciki, da sauran canjin sai ta rike dari biyar ta sayo su abarba da lemo na dubu gudan da tayi saura

tunda suka tunkaro gidan ya kunshi adu'a ? bakinsa, haka itama gaban na dukan tara tara tana tsoron mai zata tarar,

Da salama ? bakinsa ya shiga cikin gidansa inda wata yar budurwa baka mai kyau ta taso tana amsa salamar mahaifin nata ta mika hannu ta karbi ledar hannunsa


Sanu da zuwa malan " cewar matarsa mahaiyar mubarack dake kokarin fitowa daga falonsu itama

idannuwa ta zaro ta nuno Nuriyah dake kokarin labewa ? bayansa tace " mmmmalan meye wannan kuma ? Mai yarinyar nan keyi ? gidan nan ?

Malan isyak ya ce" Haba Habiba ki Bari mu zauna mana,

Cikin ikon Allah sai bata kuma cewa komai ba ta juya cikin falon ta zauna ta rafka tagumi tana tunanin wannan ai musiba ce

? hankali ya zauna Yana karbar ruwan da safiya kanwar Mubarack ke miko masa sannan yace " zauna safiya ina son magana da ku

? hankali ta zauna tana dan yatsina fuska domin warin Nuriyah sosai yake juya mata kai,

gyaran murya yayi yace " Safiya, ka kawa kuma Yaya na kawo maki, wannan yarinyar dai abin tausayi ce, gatanta Allah, marikiyarta ta rasu bata da kowa ? garin nan, ina rokonku da ku tayani muyi aikin lada har Allah ya bayana iyayenta ta koma gabansu KO idan ta sami mijinta nayi mata aure ta tafi gidanta

Habiba ta ce" Aman malan idan fa yarinyar nan muguwa ce ? Idan ta Zo gidan nan ne da wata manufa haka kawai hankalin mu ? kwonce ta tayar mana da hankali ? An fada ciwon kanjamau ne ya kashe kakarta, daga ita sai ita suke rayuwa to taya za'ace wani ita batada ita ?, sannan ance yarinyar nan wuni take tana yawo wai tana *Neman na kanta* , mace ? Haba malan ya zaka yarda kuma ka kawo mana ita nan ? KO dai yarka ce malan ?

Malan isyak ya girgiza kai ya ce" eh to, d'a ai na kowa ne, aman ni ina son ? kama mini, inai muku shawarar nan ne dan nasan kunada hakin hakan aman fa ku sani lale lale yarinyar nan zata zauna ? gidan nan cikin aminci, domin ni na isa da gidana,

ya juya cikin kakausar murya yace " ke safiya maza tafi ki nuna mata waje ta ajiye Jakarta ki gwada mata bayi sannan da wajen sallah, kuma da wajen kwonciya ? cikin dakinki

da sauri ta kuma kalon mahaifinta hankalinta ? tashe, ta mike tace " muje

haka NUriyah ta bi bayanta jikinta ? sanyaye

suna shiga Nuriyah tace ? Malama kinga lungun can, ki ajiye tsumakaron ki, sannan koda wasa karki taba min kayana, ga bayin can idan kinyi koda wankin ido ne ki zuba isashen ruwa dan kar ? bar mana sauran virus ya shafemu, sannan wancen karamar katifar sai Kina kwana ? sama, kin fahimta kar ki shiga lamarina, sannan ba abinda ya shafeki da wayana i'm i clear ?


Nuriyah ta daga mata kai tayi exactly yanda ta ce mata

Safiyah ta watsa mata harara ta ja tsaki ta fita

? hankali Nuriya ta cire hijabinta ta ajiye ? gefe, ta shige bayi Da sabulunta da sosonta, ? hankali ta cire kayan jikinta ta rataye ta cika bokici da ruwa ta zauna ta saman yar kujerar bayin ta shiga saba sabulun nan ? jikin dunkulalen kitson kanta, haka bakin dauda ke zuba daga kanta Yana bin magudadar ruwa, ta saba sabulun ? soson ta kama darzar fatar jikinta tamkar an aikota, sai da taji zata jiwa fatarta ciwo ta daina tana ajiyar zuciya, ? hankali take zuba ruwa tana lumshe idanuwanta dan ba karamin Jin dadin ruwan take ba, sosai ta tsane jikinta sannan ta saka kayan nata ? cikin bokicin har hijabin nata ta wankesu tas sannan ta saka pant dinta ta zumbula sabuwar rigar tata ta saka hijabin ja ta shanya kayan ? nan cikin bayin sannan ta wanke bayin tas ta fito

safiya da shigowarta kenan da kwanon abincin da mahaifinta ya bata ta kawowa Nuriyah sai ta ja ta tsaya tana mamakin kamanun Nuriyah, Iya fuskarta kadai ta gani aman abin sai ya tsoratar da ita harma taji gabanta na faduwa



Shin meye kamanun nan na nuriyah ?????? >?7? @&*>?&? @&>?&? @&>?&? @& NEMAN NA KAINA>?&? @&>?&? @&>?&? @&*


Marubuciya: *SAJIDA*


*P+


*(7)*


Nuriyah ta kasance irin masu kalar fatar nan irin yan ethiopia, hasken fatarta ba har can bane aman da mai babu mai wani irin shiga ido yake da birgewa, sannan ita dai bata da jiki KO dan Bata samu isashen hutun da zata ci ta huta bane, KO haka yanayin jikinta yake, ita dai Sam bata da jiki sai duwaiwai idan tana tafiya KO uban hijab din da take sakawa zaka gane cewar tanada Kira mai kyau, fuskar Nuriyah yar daidai ce batada irin doguwar fuska aman lebenta tamkar zanen na yar tsana wato das da shi, dogon hanci ne da ita irin na mahaifinta sai manyan idannuwa koda yaushe yanayinsu tamkar ? tsorace take, idan kuwa ta farka daga baci tamkar tayi maye haka suke ? mugun lumshe, girarta ? zagaye take da bakin gashin gira Wanda har yayi tamkar zai dan hade ya dan baje daga gaba ya tsuke daga karshe tamkar an aske ne an gyara ita kuwa bata taba tabata ba
Tsintsiyar hanayenta tamkar zasu karye ne basuda wani cikowa aman kafarta da dan kauri domin ? tsaye take das samansu, idan kuma tana tafiya ne sai kace da gangan take juya duwaiwai ita kuwa haka halitarta take tamkar na mahaifiyarta Ouseina,

Safiya ta kawar da kanta ? cikin ranta tana fadin " da haka yarinyar nan keda kyau ? Haba da ni keda kyanta da ba yanda za'ayi nayi yawo da wani hijab burumburum da nikaf, ai da irin babies din nan masu ji da kansu zan zama KO sarauniya sai dan masu fada a ji dan ubansa=??,

haka dai tana kalonta kasa kasa har ta gama komai ta gyara katifar da aka bata ta kwonta da bismillah ba tare da ta cire hijab dinta ba ? saman hannunta na dama har baci yayi awon gaba da ita tana sauraron safiya na ta magana ita daya da waya

garin Allah na wayewa ta farka tun karfe biyar daidai ta fada ta kuskure bakinta ta dauro alwallah ta fito ta tada sallah, tana gamawa ta zauna tana ta hailala da salatin annabi da astagfari, tana tsaka da yi har karfe bakwai da minti ashirin ya buga wayar safiya na ta ringin aman bata motsa ba

Pagammmm taji an bude dakin kafin ta Ankara ta mike har mahaifiyar su Mubarack ta shigo hannunta dauke da kopin ruwa

Kalon Nuriyah ta tsaya yi sama da kasa ta ja tsaki ta maka mata ruwan kofin nan tace " sanu yar hutu, ai kinga bazan iya asarar ruwan da na debo bane dan haka zan fada maki ayukanki ? gidan nan, na farko malan tunda asuba yake fita sai goshin magariba yake shigowa, wato ina SO Yana fita au kinyi sallah KO baki yi ba ni dai ki fito ki kama wanke wanke kiyi shara idan da wanki kiyi idan babu ba damuwa aman fa bazaki yi min girki ba kar aje ki diga min jini, Kina gamawa kuma ki fice ki tafi *Neman na kanki* domin ? nan ba Wanda zai Baki KO kwandala, sannan idan soyaya kike da malan ki san cewa cikin gidan nan wly yayi miki nisa, Idan kuwa d'ana ne zai aura maki bazan taba yarda ya kwaso kwarokwaro ya hadata da yarona dan haka ki canza tunani

Safiya da hayaniyar mahaifiyarta ya tasheta daga baci tace " Umah ki hada mata harda gyaran dakin baba dan walahi ni wahalarsa nake ji shi kulun sai an gyara masa daki kafin me kuma ya bata(>?&? @&Baban ?)

habiba ta ce" ai komai, tsuntsune ya fado mana daga sama gasashe, ke maza tashi tun kafin raina ya baci

Cikin sauri Nuriyah ta mike har kafafuwanta na hardewa ta nufi tsakar gidan inda tayi mamakin yawan kwanukan, abinka da wada ya saba da wahala kan kace mai har ta gama gaba daya aikin da aka sakata tana cikin shanya kayan Mubarack ya fito ya sha kayansa na wurin aiki wato bakaken kaya irin na securiti, Yana fitowa ya zuba mata ido Yana tawasali ga Allah ubangijin talikai Wanda ya halici wannan tsararar halitar mai kyan kalo, mai sosa idanniya, mai dukan zuciya, ashe shi yasa take saka nikaf da safa dan ta san idan ta tuje toh tabas zata Hada go slow ? bakin titi

Juyowar da zata yi tayi arba da shi cikin sauri ta kai kasa tana gaishe shi

Ansawa yake Yana dan murmushi irin na Wanda yaji Dadin Yanda ta girmama shi,

Habiba ce ta fito daga dakin ta watsa masu harara tace " Au zaki fara karuwancin naki ? Ban yi maki kashedi Da Yarona ba ? Toh maza tunda kin gama wankin fito ki kara gaba domin safiya tayi du mai *Neman na kansa* ya fita kasuwa

Da sauri Nuriyah ta mike ta nufi daki ta saka nikaf dinta da safarta ta kafa da hanu, ta kara gyara zaman hijabinta ta juya ? nitse ta fito ta nufi fita inda kunuwanta suka kuma jiyo mata mahaifiyar mubarack na kara jadada masa KO da wasa kar ta kuma ganin suna magana da Nuriyah

Haka ta taho tana takawarta ? hankalin ta nufi wajen wankin hula, tana shawo kwana wani tsoho na tsaye Yana sadakar waina manya manya da wasu masu tsaronsa du sun hade fuska Suna muzurai shi kuwa Yana sadakarsa,

Ji tayi ta dan karu da mutun haka ya saka ta juyo da sauri tana fadin kiyi hakuri sannan ta duka ta tatarowa matar jakarta da ta fadi tana dagowa daya daga cikin masu tsaron tsohon nan ya nufota ya dan fincikota Yana fadin " ke mai kike SO,? Sata ce zaki yiwa mutane ?

Da sauri tsohuwar nan ta matso ta ce" kaga jikeke ka fitar min ? ido na rufe, kai KO kunya baka ji ka wani fancalar da wannan yar yarinyar ? Nifa abinnan na soja ya isheni, yau za'a je ayita ta kare tunda ni na haifi ubansa da cikin nan nawa to kuwa yau zan bashi umarnin ya rabani da wa'inan masu Kiran samudawan aman ? kafirce=?D?,

Tana fada mijinta Yana kalonta Yana dan murmushi, ita dai in kaji rigimarta to da bodyguard dinsu ne, Sam bata son suna biye da ita kulun tana cikin fada idan sun fito sadaka,

? hankali take dan kakabewa Nuriyah kurar jikinta sannan ta saka waina hudu manya ? leda ta mika mata tana cewa karbi nan y'ata, kiyi hakuri, ki ringa zuwa kulun nan Kina karbar sadaka Kin Ji ?

Nuriyah ta karba tana fara'a tayi godiya tana tafe tana waiwayen tsohuwar nan da tsohon nan, haka kawai taji wani irin kaunarsu ? Cikin zuciyarta,

haka ta karasa yauma cikin ikon Allah ta samu huluna ta kuwa zagine ta shiga wankinta hankali kwonce, tana yi tana yar fara'arta idan ta tuna fuskar wannan matar mai cike da kamala,

ba ita ta gama ba sai wajen azahar ta Mike ta kamo hanya da kudinta tana dan murmushi, aman in ta tuna innarta sai ta share hawaye, yauma sai da ta sayi siga da alewa tayi sadaka kafin ta karasa gida

Tana shiga tayi salama, Safiya ce zaune tana cin ayaba ta dora kafa daya kan daya tana dan karkada su, Bata amsa salamar ba sai cewa tayi " ke dauko min ayaba uku ki wanke min cikin tsarabar da abana ya kawo jiya, sannan ki dauki abincin ki a can ki ci sai ki hada da kwanukan can ki wanke su tas

Nuriyah ta juya tayi abinda ta sakata sannan ta dauki shinkafar da aka zuba mata duda gaya ce ba miya ta duka ta tutura abinta ta sha ruwa tana mikewa Habiba na fitowa

Habiba ta ce" toh gantalaliya kin dawo, to kawo kudin mu gani,

Nuriyah ta jimko kudin ta dan duka tana mikawa........*>?&? @&>?&? @&>?&? @& NEMAN NA KAINA>?&? @&>?&? @&>?&? @&*


Marubuciya: *SAJIDA*


*P+


*(8)*


*Baby abin ba tausayi ? My besty bata tausaya min=?? to ga page din*




Nuriyah ta jimko kudin ta dan duka tana mikawa Habiba

Carab ta karbe ta irga har dubu bakwai ta dago ta watsa mata harara tace " lale yarinya ashe dai yawon naki na biyanki, to aman in ba jarabar maza ba mai zasu tsinta ? nan ? Kyan dai ya rude su aman ? tsayen nan tamkar sanda KO karan wasa,

Ta juya ta kali Farida da har wannan lokacin ciye ciyen ne take ta hakikance wai abinda abanta ya siyo bata ma san Nuriyah ce ta saye shi ba, ta ce" Farida zaki ci kudin haram ?

Farida ta kakaro murmushi ta ce" sosai Mama, zan ci mana, ai kiba take sakawa

Habiba tayi murmushi ta raba kudin aman maimakun tayi dubu uku da dari biyar sai tayi dubu hudu da kuma dubu uku daban, ta mikawa Nuriyah dubu uku, ta mikawa Farida dubu hudun, sannan ta hade rai tace " idan kin *Nemi na kanki* ki tabatar da kulun kin kasa gida biyu kin baiwa y'ata domin ita dai kinga bata yawon *Neman na kai* dan haka sai ki dauki hakan ? matsayin kudin hayar dakinta


Nuriyah ta dan duka tace " na gode, Allah ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login