Showing 36001 words to 39000 words out of 124070 words

Chapter 13 - NEMAN NA KAINA HAUSA NOVEL

23 Dec 2025

340

tunkaro Falon sai da ta ji ta sare sanadiyar wayar da ta tsinkayo yana yi da Rislan

Tana karasa zama a saman cafet kamar yadda matansa suke yana dire maganar da fadin" Rislam ? Gobe in sha Allah karfe goma na sameka a gidan nan!" Kittt ya kashe yana fadin " Baku isa ku hadani da ciwon kai ba y'ayan gidan nan !"

A lokacin ya sauke dubansa kansu baki dayansu
Da daidaya yake kare masu kallo kafin ya yi gyaran murya , ya ce" Kika xe me dangane da zamansu a gidan nan?"





*Karashensa sabon salo*


Na

SAJIDA


Page.
2?? 9??




Kana kallonsa ka ga wanda ya shirya a mutu ya ce" Mema kika ce dangane da zaman yarinyar nan a nan?"

Yawu ta fara hadiya dan ta kula da ita za'a fara kai lomar, hakan ya sa ta shagwagwabe tana neman fashewa da kuka

A dake ya ce" Murjanatu, kina ji? Ina so ki hadiye kukan nan har ki gama min maganar da ta dace , wace hankalina zai dauka, na rashin kunya da cece ku ce da kika yi da yayunki bayan mamanki dai ai tarbiya take baki, idan ta ji yaya zaku kwashe? Fada min wace kika dage kika kirta rashin kunya a kanta me yasa?"

Sai da ta sake hadiye yawun bakinta sai kawai ta saki kukan tana rike kirjinta hankalinta tashe ta ce" Marainiya ce, marainiyar Allah da annabi, gatanta Allah, shikenan dan Allah ya kawota cikinmu sai a wulakantatata? Na ce mata kai din babana ne, kuma zaka kasance babanta, zaka bada aurenta zaka tsaya mata, shikenan sai suce ba zata zauna ba? Me yasa ba zata zauna ba? Me ta masu ne? Na ga dai da dakunna kuma bata da matsala bata shiga harkar kowa? Bamdama rayuwa da kirki ya yi karanci yayanmu kai din ai uban marayu ne ko?"

Da hausa ta yi maganar har ta dire, hakan ya sa ita Nadiya bata gane komai ba sai Djamilart ce ta yi gagawar fadin" Ke Kan giwa ba uban marayu ba, ba uban wannan katotuwa ba, yana iya cinyeta da............."

Da karfi yana fido idannuwa jin zata kwala abinda ya tabata sai ya yi Jiri a gaban kanwarsa yar jaririyar kanwarsa da bata san komai ba sai ta ci ta yi barci ta yi rigima ta yi sallah tana neman tafka aika aika ta hanyar cewa shi shi shi kan giwa yana iya cinye wancen abar fisabililahi wannan ai zubar da girmansa ne da darajarsa za'a yi ya ce" ke ke ke ni uban marayune mana, kuma ni babanta ne, ke tashi jeki koma daki za'a kawo maku kayanki, aman kar na kuma gannin hayaniya tsakaninki da su yayunki ne fa"

Ita dake kuka sai kuma ta zarce da dariya harda dan tafawa ta yi gaba bayan ta sake gode masa tana murna, dama ta san yayanta fa ba zai zuba mataa kasa a ido ba walahi ta yi tafiyarta

Da matsanancin mamaki yana kallon Djamilar ya ce" Karasa maganarki ina iya me kika ce?"

Djamilart ta sauke ajiyar zuciya na bacin rai ta ce" Yanzun shine ka nuna mata bamu da mahinmanci? Shine ka nuna mata ka fi sonta a kanmu? Wannan yarinya idan muguwa ce tana iya sakawa ka ci fa....."

"Innalilahi " ya fada kasa kasa yana sake fuskantarta da kokarin hanna kafarsa da ta fi kusa da ita habreta , ba dan komai ba sai dan son da yake ya YIWA kansa waazi cewar bata da hausa ya dace a mata uzuri idan tana wasu magangannun rashin hausa ai matsala ne

A dake yana hararta ya ce" Ke tsaya wai na ci me?"

Sai da ta kalleshi da kyau sannan ta ankara harararta yake yi fa?, Dan haka sai ta ringa dan kame kame kafin ta ce" Ita wancen din nake cewa ka........"

" Muhamadu rasululahi sallalahu alaihi wa salam, Djamilah idan kika karasa wannan sabon sai na karya miki wuya da harshe na huta da ke , in ban nadeki ba ki ce min ni ba dan babana bane!"

Shiru ta yi kamar an yi ruwa an dauke tana kikifta ido tana kallonsa

Gaban goshinsa ya dafe cike da takaicinsu ya maida yaren turanci ya ce" Yanzun tsakaninku da Allah dama abinda kuke tunani a kaina kennan shi yasa kuka tsaya dan rashin kunya kuka ringa min ihu a kai dazu? Kunna da hankali kuwa? Yarinyar nan gaba dayanta bata tafasa ba bale ta kone, nawa take? Da wuya idan ta fi baby fa? Shine kuke min wannan abin? Kuma kun kasa bale wancar abar? Yanzun dama abinda ya saka kuka min hayaniya kennan a wannan yarinyar mene abin duban da har zaku min wannan wulakancin? Ko na maku wani abu ne? Kai a mema kuka dauke ni ? Ga dan duniya ko?"

Nadiya ta dube shi da mamaki tana fadin" Husband, ba haka muke nufi ba fa, ka san dole mu ji tsoro ka sani sarai yaya aka yi aurenmu, yanzu haka idan aka ji ka min kishiya ai na ji kunya, bale a ji biyu?"

Da takaici ya ce" in na yi niyar aure hanna ni zaku yi ne? Bama wannan ba mema ya kawo daga sun zo ku yi wannan tunanin a kansu?" Ya karashe a kausashe yana sake hararsu

Djamilah ta ce" Kai baka ga kyan yarinyar tamkar aljannah ba?"

Nadia ta dora da fadin" Baka ga bombom dinta ba yadda suke ko a cikin riga?"

Da ido ya kakafe su da mamaki ya ce" Cikon kuke yiwa hauka? Ina ruwana da kyanta ne?"

Summa da mamakin da wawanci Nadia ta ce" Wani irin ciko? Wannan abin fa duka nata ne! Ai ni ina tausayawa tsufan yarinyar dan abin ya mata yawa sosai walahi!"

Shiru ya yi ya zubawa Nadia ido, gaba daya shedan ya dauki tunaninsa ya kaishi wani wajen daban da ba zai so yan saka ido su san me ya tunana a wannan lokacin ba, har sai da ya ringa jin hayaniyarsu sama sama ga ciwon kai da ya kumso domin a cen dinma hayaniyar ce suka sha ta mamaki ya dawo ya dora da su, dan shi a yi a karra yi ba isarsa take yi ba, hayaniya kuwa da bakinsa shima ya iya bale a gwadawa soja kayaniya ne? Ai sai yi kawai abin ba'a cewa komai

Ajiyar zuciya ya sauke yana fuskantarsu ya ce" Ku saurara, ya zama wajibi ku gyara muamalarku, zamantakewarku da komai , domin kanwata na tare da mu ba zan so ta dauki dabiunku ba, zan so ta yi koyi da na kirki idan kunna da su, sai magana ta gaba Nadia da Djamilarth me ya hanna ku zuwa yiwa dangina bankwana ? Sannan ke Nadia dazu na ji kin kama sunnan Murjanatu kai tsaye bayan ni take kakata ke sarakuwarki ce? Ba dan karrama? ?"

Inda indar da suka fara ya saka shi gane son rai da tsabar jin dadi ya saka su aikata haka, dan haka ya mike yana mike tsayinsa ya yi mika sosai gana godiya ga Allah sannan ya nufi dakinsa yana tafia irin ta ingarman namiji ga lamura sun nuna kansu sosai da sosai

Da ido suka bi shi jiki a sanyaye Djamilar ta ce" Mun shiga uku, bai mana ihu ba, gwara ya dawo ya mana da ya mana shiru, na tabata zai rama ne, kar mu je garinmu ya gaida Baba a tsaye in shiga ukunna"

Nadia ta sake talabe habarta tana fadin" Ke da sauki, kar nima mu je ya ki neman albarka a kafafuwan nawa dangin, ina zan shiga da raina, tashi ki je yau ai kwananki ne"

Da mamaki Djamilar ta kalleta ta ce" Kwanana kuma? Inace jiya nice aka ce kwanana ko?"

Nadia ta ce" Eh yo ai bibiyu zamu ringa yi"

Djamilar ta ce" Ke muguwa ce, ba inda zani, a yau da muka saka shi magana shine zaki tura ni ya sauke min komai ko? Kema jeki mana ai kin san hanya aman ni kam ba zan iya daukan abin cen ba!"

Da wannan ta barta zaune a wajen tana kallon dakin da ta shige

Ajiyar zuciya ta sauke tana tunanin rayuwarta tun daga bakin nunawar da ta yi cewa zata gudu da shi da irin abubuwan da suka faru
Gata dai a nan din bata rasa ci ko sha ba, sai dai gaba daya mutumen da take aure ta yi nisa da shi dan wasu lamura da suke faruwa, a gaskiya a rayuwa ta fi so ko m???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?eye a tsaya iya romance, shi kuma sai aka yi shi wani irin mutun mai tafe da rashin yarda da wannan kuduri nata ba, ko yaya aka kai ga taba junna sai ya yi yake samun nutsuwa, shi yasa bata yi wani tashin hankali ba da zai karra aure a tunaninta cen matarsa zata ringa amshe wancen lamarin ita kuma iya romance ya isheta, dayan tashin hankalinma a kan haihuwar ne, tunda ya kama maganin hanna haihuwa a dakinta yake bibiyar lamarinta, ita kuma tun daga ranar take taka tsantsan da dukkan wani ruwa mai iya komawa dan mutun a cikinta, idan ta kalli shafafen cikin nan nata tana iya rantsewa zuciyarta ce zata buga idan ya zama kato, kai ita fa sam bata son haihuwa to a kan me ba zai yarda da haka ba? Wadinnan abubuwan na matukar wahalar da ita........................


A bangaren su Nuriyah kuwa kusan karfe takwas har sun gama komai sun kwonta, danma Murjanatu na faman vidio call da mamanta wace sai da Nuriyah ta yi barci maman nata ta yi kiranta hakan ya sa basu gaisa da Nuriyar ba, aman kuma ta sha hirarta domin atafau take bata labarin ga y'ar uwa ta samu mace maman nata zata zamto mamansu

Ita kam murmushi take ta binta da shi kafin su dora da wata hirar, ta ringa jadada mata kame kai, rike mutuncin kai, sannan ta sake jadada mata ta yiwa yayanta biyaya da matansa ta yi hakuri kar ta bata masa rai ya karyata a banza a wofi, ta bari ta tardota rasss ba a karye ba......da wannan suka dan cika dare sunna hira kafin tai mata salama da adu'ar kwonciya barci tamkar baby karama ta kwonta tana murmushi da godiyar Allah tana sake farin ciki da tunanin cewa ko mahaifiyarta na raye iya haka dinne zata iya samu, matar na binsu da zuciya daya, idan ta ji ana cewa matan uba mugwaye ne sai ta ce ba duka ba, akoy masu zuciya daya, masu yi maka son da suke yiwa babanka, ai ita a ganninta idan matar uba ta ki son y'ayansa to ahine bata so, su dai sun dace sai godiyar Allah

_____________________________________


Washe gari kamar yadda ta kware wajen sauko a cen bangaren hajia, hakan ya kasance a bangaren nanma
Ta fito ne da shigarta ta mutunci, zani da riga ne a jikinta sai hijab dogo wanda ta nade shi ta shiga dan aikace aikacen gyaran falon domin kicin din a rufe take ruf dan ba'a fara girki a nan ba Kan giwa yace baya son kai kawo, daga cen ake yi a lodo a kawo

Tana gama shirya falon ta koma tana tambayar Murjanatu wajen da ake kilace turaren wutar bangaren
A lokacin Murjanatu ta mike ta ce ta je ta yi wanka itama domin sosai lokaci ya ja har karfe goma ke neman yi dan ta jima tana kyalkyale wajen nan, du wani lungu da sako sai da ta gamsu da tsaftarsa, ba wai dan ba'a gyara wajen bane, kawai ita dince idan ta tashi gyara gyaran take yi mai sunna gyara

Wankan ta shige Murjanatu ta fice dan saka turaran wutar domin itama dakin nasu da suka kwana ta gyara ta goge tasss dan a dan zamanta da Nuriyar itama ta sake koyar sauko dan gyare gyare , ta san mahinmancin hakan yanzu sosai

NURIYAH na gama kimtsawa bayan ta saka sket da riga na atampa ta zumbula katon hijab dinta sannan ta fito , ba dan komai ba sai dan ta ga idan akoy aikin da zata yi a gidan, domin ita bata cire kanta a matsayin da take ba, idan ta samu damar mutuntawa da suke yi mata ba yanna nufin zata manta cewa ita din yar aiki take a gidan har ta nemi wuce gona da iri ba

Tana fitowa ta ja ta yi turus gabanta na dukan uku uku sakamakon mutanen dake falon a irin lokacin

Kara bude kofar ya saka shi waigowa shima ya sauke dubansa a kanta, kyakyawar fuskarta mai dauke da dukkan niimar dake sake dawo da tunaninsa kanta ya zubawa ido, harmaa ya kai wajen da ya nemi shagala da neman manta a gaban wanda yake har sai da Kan giwa dake jiran amsarsa ya dan dago idannuwansa ya sauke a kansa, lokaci daya kuma ya dan juya dan gannin abinda yake kallon
Dubanta shima ya yi na dan sekwani yana yatsina gaban goshinsa cike da jin wani yannayi mai kama da haushi haushin yarinyar bayan babu abinda ta masa ya dan maida dubansa bakin hanyar fitowa daga dakin Nadia yana yiwa Rislan dan gyaran murya

Da sauri Rislan ya juyo yana sada kansa , cike da inda inda ya ce" Ka yi hakuri yayanmu, in sha Allah zan koma jami'ar na karasa, dama fa shi professer din ne yace wai askina kamar na yan dako, a gabam kowa ni kuma raina ya bace na ga ai wulakanta halitar da Allah ya yi ne, shine na so daina zuwa university din kwata kwata"

Sake kure shi ya yi da ido, a kasan zuciyarsa duka magangannun na Rislan yana da amsoshinsu ciki harda'kan balaki, Rislan babu halitar da ta rainani sama da kai' sai dai a bayane gaba daya yau da ya tashi kamar kurma haka ya tashi, da kangin kansa baya son yiwa kansa magana bale ya yiwa wani, dan haka sai ya gyada kai a ransa yana sake ayana' Wai halitar da Allah ya halita, gashin ya masa gamo ne tamkar wanda zai dauki wani kayan tallah, shi askin ya fi masa kama da na samarin nan dake siyar da kifi, ya wani saka abu a gashi ya yi bakin kirin ya tsayar da shi wai shi ga dan suwaga!'

Baki ya sake tabewa yana fadin" Ka je ka koma gobe in sha Allah, kar na kuma jin wata maganar fada tsakaninka da malamai ko dukanka suka yi dan sun isa ne ka gane? "

Kansa ya gyada yana sake sada kansa sosai

A hankali take son komawa dakin sai dai bata kai ga aikata hakan ba muryar Nadia cikin turancinta na kasa da kasa ta ce" Ke, ke, dawo min nan, ke kuka saka min turaran wuta a bangarena bayan ina da asthma?"

Da sauri ta tsaya dan bata san me tace ba aman a irin yadda ta nufota ta gane koma meye da ita ake kuma itace ta yi laifi

Murjanatu dake karasa daidaita table ce ta juyo da sauri tana kallon wajen, hakama yayansu ya dago yana waigawa yanaa kallonsu







*Karashensa sabon salo*


Na

SAJIDA


Page.
3?? 0??



Idan mijinki baya jimawa a wajen aiki ki samo wadinnan hadi ki hada ki bashi bayan sallar magariba sai ki sakani a adu'a nima Allah ya karra min lafiya da arziki mai anfani=?? *MADARA MAI DAN DUMI, KANANFARI KWAYA BAKWAI KI WATSA A CIKI, GARIN CITA KI ZUBA CIKALI DAYA, KI KAWO NAMIJIN GORO DAYA KI GURZA A CIKI, SAI KI KAWO ZUMA ITAMA COKALO DAYA KI ZUBA A CIKI* sai ki motsa masa sosai ki bashi ya shanya :&?:&?:&?:&?..........sai ki shirya karba dan kin gayata ne hajiata>?p?>?p?>?p?>?p?



Cike da bacin rai Nadia ta ci gaba da fadin" Dama kin biyo mu nan ne dan ki ga bayana?"

Da mamaki Rislan ke kallon Wani abin kuma, me hakan yake nufi ne? Yake ta ayanawa a kasan zuciyarsa

Shi kuwa Kan giwa a yadda yake din nan abinda ya fi zubawa ido yannayin tsoron da yarinyar ta shiga wanda ya saka take ta murzar hannayenta tana kuma girgiza kanta tana son yin magana aman kuma gaba daya Nadia ta ki bata dama

Da sauri ta ajiye tissu din hannunta da take karra gyara wajen cin abincin yayan nata ta nufo wajen tana fadin" Aunty Nadia ba ita bace ta saka turaren ba fa, nice, ni kuma tun dazu na saka ai inaga baima yi hayaki ba sai kamshin dake tashi dan dan hayakin du ya tafi ai"

Da manyan idannuwanta ta ce" Kina nufin ki ce karya zan maki ne Kanwa?"

Murjanatu ta tabe bakinta tana riko hannun Nuriyah ta janyota tana fadin" Ba itace ta saka ba, na ga baki fito bane ya sa na saka duba da dakin na bukatar turaren"

Da ido ta raka su da kallo, duda yarinyar yau jikinta sanye da zumbulelen hijab, aman abinda Allah ya hore maka wadatace ko da hijab ana gani, gaba daya sai take jin Bata da nutsuwa da yarinyar nan, irin yadda take juyi kuwa abin ba'a cewa komai, su sun san wa suke aure dole hankalinsu ya nemi tashi a kan hakan

Idannuwansa ya dauke a kansu gannin Murja ta nufo falon da su ya sauke saman fuskar Rislan
Gani ya yi Rislan na yin kallo irin na wuce misali wa yan matan, sai ya tabe baki yana kawar da dubansa gaba daya a kan abubuwan dake faruwar

Zai iya cewa bai taba jin murya mai sanyin na yarinyar ba a kusa kusa da shi gaskiya, domin shi din mutun ne mai kaza kaza hakan ya sa yawancin wa'inda ke tare da shi suke mu'amalantarsa da kaza kaza din, ciki kuwa harda iyalinsa, hakan ya sa ya sauke dubansa a kanta a lokacin da Murja ta dukkar da ita dan nesa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login