Showing 111001 words to 114000 words out of 124070 words

Chapter 38 - NEMAN NA KAINA HAUSA NOVEL

23 Dec 2025

339

yakan miko mata hannunsa na dama ta kama ta fito ko a cen ya ji wata irin wawar runguma ta bayansa, lokaci daya ta karra dadage bayan dogin takalmin dagogi dake kafarta ta kai bakinta wajen kunnensa cen cikin kunnen nasa cikin salo nata lokaci daya kuma hannunta ya kai wajen da tsaf a kan idannuwan NURIYAH da ta mutu a zaunen da take ta dora hannunta ta iwa wajen lalubar albarka da du wanda ya kallo sai ya ga ikon Allahn nan a dan hankali hankali sai dai NURIYAH na jinta ta shiga furta" Oh my man, i miss u, i miss so much my Sweetboom, i miss you oh bab my lvly frnd miss mu shima ko? Look yadda yake mini oyoyo, oh heart kanshinka, karfinka duka na yi missng....." Sambatu dai irin na rashin kunya, wa'inda suka kusan tarwatsa kwakwaluwar NURIYAH
Da sauri ya juya yana dakatar da ita yana fadin" Elizabeth ki bari mana meye haka kike yi a gaban yarana ki bari mana!"

"Yarana?" Shine abinda take ta ayanawa kanta, kennan shi damuwarsa tana yi a gaban yarensa? Ubangijinsa fa? Iyayensa fa? Kakarsa fa? Kanwarsa fa? Idanma ita din ba kowa bace face yar aikinsa sauran masu mahimmanci a rayuwarsa fa?

A hankali ta juya a lokacin da ta fuskanci zai sake juyowa barinta ya miko mata hannun ta kama kofar ta bude ta fitar da kafarta mai dauke da safa hadi da yin bismillah sannan ta fito gaba dayanta ta mayar da kofar ta rufe a nutse ta nufi wajen su Hajia dake tsaye tamkar zasu kama da wuta dan shakar da duka yi da iskancin yarinyar nan da na wanda ya bata damar yi

Tana zuwa ta dage nikaf dinta a hankali ta furta" Asalamu alaikum wa rahamatullah...." Lokaci daya kuma tana mikawa Murjanatu hannu

Rukunkumeta ta yi tana dan ihun murnar ganninta na farin ciki, haka Hajia ta janyota daga jikinta ta rungumeta tana fadin" Ke kauce dillah"
Gaisuwa irin ta larabawa ce ta wakana a tsakaninsu har ta je jikin Abokiyar tagwaitakar mahaifiyarta ta runkemeta muryarta na rawa sosai cen ciki ta furta" Mamahnah....."

A hankali Mama ta ce" Shuiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiit Nuriy, Shuiiiiiiiiiiiit daughter......"
Idannuwanta ta lumshe tana maida kukanta, dan ta san hannatan da aka yi kokawar a yanzu da dalili

Hajia ta juya tana fadin" Ku mu je ciki, Husaina wuce da ita dakina ta kwonta ta huta,....ko kuma je da ita dakinki ta huta kafin lokacin cin abinci ya yi tsakwara zata kawo mata kayanta"
Mama ta amsa hajia suka juya suka nufi bangarensu, ta san sarai Hajiar ta yanke haka ne dan ba zai taba shiga dakin maman ba, ta san du duniya idan akoy wanda wannan lamari ke hanna barci to fa bayan hajia ne, ko barinta da ta yi a gidan sai da ta fada mata nufinta, a yanzu haka ta san da wata a kasa
Da ido ya sake binta da kallo har yanzu a tsayen da yake tunda ta budewa kanta motar nan ta fita bata ko juyo ta kalkeshi ko sau daya ba ya fara tambayar kansa in har lafiya, gannin sun shige ciki ya sake samun kansa da damuwar hakan a zuciyarsa......sai dai haka kawai sai ya ga ai yana gannin missing dinsu da ta yi ne take fama ta shige dan su gana
Juyo da fuskarsa da Elizabeth ta yi tana sake kallonsa tana furta" Hey man" ya sakashi zuba mata ido
A hankali ya samu kansa da kare mata kallo , haka kawai ya ringa tunanin wai a jikinta menene ke rudarshi a da ne?

Fuskarsa ya hade yana kallonta ya ce" Ban hanna ki zuwa gidan nan ba?"

Elizabeth ta yi takwaf takwaf da fuskarta ta ce" Ama ai na yi missing dinka shi yasa na kasa hakura ko?"

A dake ya ce" Ki dakata da maganar banzan da kike yi, ki sani na fada maki ni na daina wannan harkar, shin so kike yi sai kin maidanu cikinta dole ne ko me? Ki kiyaye gwada min irin haka koda daga ni sai ke ne, na maki iyaka da taba min jiki!"
Daga nan ya juya ya nufi bangarensu dan dole sai ya bude an zuba tarin tsarabarta ciki koda zai shiga wajen su Hajia , ita kuwa ta raka shi da kallo cike da tunani kala kala, sai kuma ta ja ajiyar zuciya ta watsar tana ayana abinda ta san lagonsa, ta tabata a yanzu da take kusa zai gaza rike kansa ne ya lalubota da kansa!

Sunna shiga ta idasa yayewa Nuriyah abinda ke lulube a jikinta tana kallonta a hankali ta ce" Mu daughter....."
NURIYAH ta lumshe idannuwanta ta dora kanta a gefen kafadar maman a hankali ta fara dan shashekar kukan da take ji kamar ranta ake sukar mata da allura
A hankali ta ce" Mama, ciwo nake ji a raina Mamanah"

Mama ta ringa dan shafa bayanta a hankali tana kallonta ta ce" Daughterna, ki yi hakuri kin ji? In sha Allah a hankali zai daina dukkan abinda yake yi marar dadi, bana so ki saka damuwa a ranki ko kadan.......fada mun tun yaushe kike fama da zafin jikin nan?"

Ajiyar zuciya ta sauke tana tuna ranar da yake fadin cen dama haka jikinta yake da gumi koda yaushe? Tace eh, to ita ina ta san jikinta nada wani gumi ko bashi da shi? Yanzun abinda ya fi damunta shine a gabanta dan haka sau tace dama haka yake jikin nata
A dole maman nata ta kyaleta ta bata damar kwonciya, sam ta ki rarashinta dan bata so ta fara masa da dan sauki, alamu sun nuna kansu cewa dan nasu ya damu da yarinyar tasu sosai ......ama je zuwa, idan mace bata isa ta cenza namiji ba wane aka yi kennan?



*Karashensa sabon salo*


Na

SAJIDA


Page.
5?? 9??



Bakin nasa mai fadin Adalcin take kallo, Adalci? To ita idan bata yi masa adalci ba ta yiwa wa?, A hankali ta lumshe idannuwanta tana boye kanta dan kunya cen kasan makoshinta ta furta" In sha Allah"

Murmushi ya sauke yana sake kallon salon kunyarta, bai san wace irin riba yake samu a hakan ba, ama abin na matukar kayatar da shi
A hankali ya rungumeta a kirjinsa ya gyara masu kwonciya har barci ya dauke su baki dayansu

Ko da yama ta yi Hajia da kanta ta dawo da Murjanatu ta maimaita mata gashinta sosai, da wata dahuwar mai sake gina jiki dauke da sinadaren magungunnan gyara mararsa kaifi ta dake bata ta kuma yi masu salama zuciyarta cike da jin dadin gannin ta cenza kayan jikinta hakan na nufin yana taimaka mata da wani abin, kuma ta san shi dai ba mahaukaci bane ba zai sake kusantar yarinyar a dinke ba

Kula iya kula take samu, da zarar ya fita masalaci takan kokarta ta mike ta yi ta yawatawa, ta dauro alwalarta ta gabatar da sallarta a tsaye sak sannan ta zauna ta yi adu'o'inta sosai, domin da ya fita sallar magariba sai da ya jima sosai dan sai da ya leka matansa ya kuma hadu da abokanan aikinsa.....wannan lokacin ta yi anfani da shi ta kawar da dukkan abinda ya dace ta kawar, ta sake gyara gadon da ba zata taba mantawa da shi a rayuwarta ba sannan ta sake yin wanka ta bi lafiyar gado dan a gajiye take ainun ga wani irin barci da take ji

A washe garinma hakan ce ta faru, kulawa iya kulawa take samu har hawaye take ji sun taru a gurbin idannuwanta, haka kuma wani irin neman sakankancewa take son yi da shi, sosai take son sabawa da shi, ga abinda yake zuciyarta dake sake ruruwa du idan ta bude ido ta dube shi, domin ya kasance mai jadada mata lamarin da dukan gaskiyarsa, yana neman fetsare mata idannuwanta, ko wanka ta yi baya nan indai ba barci ne ya dauketa ba sai ya rungumeta ya maida ita bayin ya sake saleta da kansa, abin kunya ko pant ba zai bar mata a jikinta ba , saima da ta cire pant dinta na farko haka ya daga yana kwalalo ido sannan ya wani juyo yana kallonta, tun tana hawaye a wajen wankan har ta zubawa sarautar Allah ido, ta gama gane dan soyaya kuma dan gayu mai aiki da fadar manzo ta aura .....mai kamanta koyi da dabi'un manzo ta aura, sai kawai take iya yinta dan itama ta saba ta kuma iya

A rana ta uku ce da yama sunna zaune a falo tana tsakakanin kafafuwansa kira yake ta shigowa a karamar wayarsa
Hannunsa ya mika ya daga kiran ya karra a kunnensa
Kasancewar tana kwonce a jikinsa dole ta ji muryar mai maganar
Daga dayan barin kuwa Elizabeth ce ke magana a sanyaye tana hawayen da ta kasa rikewa, maganar da take yi irin na wanda abu ya sameshi bai shiryawa abin ba, ta dora da fadin" Kace ba zaka karra aure ba, kace su biyun sun ishela matsayin matan aure, kace baka tsinci komai a auren ba sai wahala, kace ni sai dai na zama budurwarka, ka hannani kula kowa, kai kadai nake iya kulawa, daga tafiyata shikenan sai ka yi aure? Ka hannani dawowa kace ka fasa zina ama kuma sai na ji ka yi aure?"

Sai da ta dasa aya ya ce" Elizabeth, ni du kukan na fi ji a magangannunki bana gane maganar"

Elizabeth ta ci gaba da maganarta, bayan ta dakatar da kukanta, tana masa tambayoyi yana bata amsa hankalinsa kwonce still yana rike da NURIYAH a jikinsa wace komai ya tsaya mata ta afka a duniyar tunanin sake tunano wacece Elizabeth
Itace wace Baby ke maganarta, itace wace baby ta amshi mari a ranar da ta samu yayanta da ita, itace wace take matar waje ta mijinsu, itace wace ranar da ta fara ganninsa da ita dan mamakin shigarta ta ci tuntube ta kusa faduwa....... Elizabeth itace wace ke gane masu sirrin miji a waje a banza , to wannan ai ta fi matansa sannin wanene shi, a ranar itace ke fadin ga abinda ya fi so ga wanda baya so...............

Firgigit ta dago a lokacin da ta ji hannayensa a cikin rigarta ya yi sama da su a hankali yana shafar mamanta dake waje, sannan daga kasa ya dan matse mata cinyoyinta a hankali yana gudun yi mata matsewar da zata raunatar da ita duda a yanzu bata jin ciwo sakamakon maganin dauke zafin ciwo da take sha kulun da safe , dinkita ne dai bai warke ba ama shima yana nuna alamun warkewar domin tuni zaren ya fara janyewa da kansa, cen dama bata da kam jiki

A hankali ta ringa ambaton sunnayen Allah a cen kasan zuciyarta, bata gama zano sunnayen ba ta kuma kiransa, wannan karron da ya daga ita da kanta sai da ta dago ta kalli idannuwansa domin muryarsa ta yi nauyi sosai haka kuma idannuwansa sun rine kamar idan yana sabe mata jiki a bayi

A hankali ta sake maida idannuwanta ta lumshe a cen kasan zuciyarta tana fadawa kanta magana kamar haka' an ce da ni zan samu halayar da basu yi min ba a tatare da shi, an ce da ni ban isa na cenza kowani hali nasa ba, an ce da ni wani horon na matansa na farko sai dai na yi hakuri na rayu da shi a haka, shin ciki harda zina da wannan mata? Ita din ba matarsa bace, ama itace babar malamarsa kuma shima malaminta ne, shin a yanzu na kai wajen da zan fara nuna fushina a kan mu'amalarsa ko ban kai ba? Fushin nawa zan nuna ko ban isa na nuna ba dan uban gidana yake? Mama tace na daina kiransa da Sir domin ya zama mijina, sirrina, a????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? bokin shawarata, hakan na nufin ina da damar zantawa da shi na kwatanta masa cewa hakan ba daidai bane na tunatar da shi girman zunubi irin na zina , na jadada masa cewa ya kula zina fa bashi ce, na masa nasiha bayan na ga kowa lalabashi yake yi yana rarashinsa? Shin na isa na raba mu'amalar da matansa suka bashi damar yi har suke zama saman deening guda da ita su ci sunna sha'aninsu? Shin sun yi masa adalci kuwa da suka gwamaci ya zauna da wata a waje idan ba shigowa zata yi ba? Lalle Elizabeth gagarumin ice ne a wuyanta wanda bata isa ta hadiyeshi ta kora da ruwa ba, kuma bata isa ta jashi ta cire shi ba, abinda ta gama fahimta a lamarin wannan mata shu'umar kanta ce wace ta karanci mijinsu, a yanzu a maganar da suka yi ta fahimci dukkan farashi na mijinsu yana hauhawa ne, ta fahimci koda a muryarta kadai ne ko wani gagarumin shu'umanci irin na mace har ta motsa muradin kasancewa da macen mijinsu.................................ta ina zan fara ne? Ta ina zan taro ne? Wa zan fadawa ne? An ce ba'a yiwa miji ihu ko magana kai tsaye, mijinsu ita ta fi kowa sannin ba wanda ake takawa kai tsaye bane......shin ta ina zata fara ne?'

Juyar da ita da ya yi gaba daya ya ci gaba da neman samun nutsuwa ba tare da ya nuna zai nufi wajen da akai mata dinki bane ya sakata zuba masa ido a hankali ta a biye da dukkan motsinsa
A hankali ta dora hannunta na dama saman kyakyawan askinsa mai dauke da lalausan gashinsa baki sidik sannan ta lumshe idannuwanta tana jin yawonsa a sashe sashe na jikinta yana sake koyar da ita karuwan motsi domin shi din birkitacen horon horariya ne a hankali ta furta" Allah"
Sai kuma ta yi shiru gannin ya dawi wajen lebenta ya ci gaba da bata zafafan kisss a nan , sai a zuciyarta ta idasa ayanawar furucinta ta hanyar rayawa kamar haka' Allah zan fadawa, shi ya isa ya gyara min....kafin na fara nuna ina son gannin gyara sai na yi hakuri da tsofafin lamuran bakon mijina'

Da wannan suka sasaba, a hankali a hankali har ya samu ya rage abinda yake mararsa sannan ya dauketa suka nufi bayi ya ci gaba da yi mata hira yadda ya saba , ba tare da ya gane yannayinta ya cenza sosai sanadiyar wayar da ya yi da matar da ba tasa ba a lokacin da take jikinsa kwonce, ya dauka yannayin jikinta ne da tsoron kar ya sake ratsata, hasalima bai dauka wai wayar nan zata daga mata hankali ba, domin ya saba yi a gaban mahaukaciyar matarsa mai mahaukacin kishina, idan ta gane Elizabeth ce bata da damuwa da hakan, ita dai ta san ba zata shigo gidan ba, dan soyayar waje kuwa ya jima bai mutu a cikinta ba!

Sunna fitowa suka kintsa , ya bata katon hijab umarceta kan su je su ga su hajia, dan yana so ta sake sakewa
Kwarai ta ji dadin haka, ko ba komai zata ga Murjanatu da kuma iyayenta

A lokacin da suka shigo suka tarar da ikon Allah, Iyayensu ne zaune da Nadia da Djamilarttt sai kaka gefe, ama babu Mama Hasana, Aba kansa Hajia ce ta dakatar da shi , Baba Elhaji kam hayewarsa ya yi dan ya yi shirin zuwa masalaci, domin ya kula matan nan na jikansa basu da hankali

Niyar wucewa ta yi bayan ta gaishe su Kaka ta ce ta dawo ta zauna a maganarsu ake yi

Hajia ta dube shi tace" Dangane da kwanakinsu ne, Nadia ce tace ai ka yi kwana biyu tun jiya ya dace ka koma musu, shine nace ko su a garinsu haka ake yi ne?"

Wajen da Nadia take ya juyar da kallonsa, kallo daya ya yi mata tana cikin sutura irin tasu ta indiyawa, cikinta a fili har cibiyarta dake dauke da wani abin sarka yana kyalkyali
A hankali ya sakw satar kallon mahaifinsa , lokaci daya sai ya ji kama yana jin kunyar hakan a cen kadan zuciyarsa , watau kunyar shigarta ya ringa ji tana tsirga masa a zuciya, Djamilarttt kuwa zaninne da atampa ta dora zanin saman atampar, daurin dan kwalinta ne kam kamar uku a saman kan tana kallonsa tana murmushi abinta
A hankali ya ce" Hajia dama Shari'ar Muslunci ta ware wani yare ko wata kabila ce?"

Hajia ta tabe baki ta ce" oho o, na sani a garin masu bautawa maciji ko su nasu salon abubuwan daban ne? Ka fada mataa na fada mata ama ta nunan ita ai bata yarda da haka ba, ga dai iyayenka nan a nan suka sameni ta tirtseni tace miji ya dawo masu na maka magana, ita maman takama daga asibiti ta fito ta tardo tashin hankalin "

Yanzun bai ce komai ba, hakama mahaifinsa wanda ya fi shi miskilanci, sai hajia dake kallonsu tana jira su maganta

Mama Husaina ta dan sauke ajiyar zuciya a hankali cikin nutsuwa ta ce" Y'ata Nadia, ki yi hakuri kin ji? Dan Allah ki yi hakuri, in sha Allah kwanakin da Shari'a ta zo da shi cewa sati daya, wasu har biyu a yiwa budurwa da zarar sun gama zai zauna da ku ku zabi kwanakin da kowace take so ,, ku yi kuri'a idan ta kama sai ku zabi abinku da kanku ...........ama a yanzun ko bazawara ce tana da damar samun kwana uku tare da mijinta har sama, ya danganta da matansa"

Nadia dake kallon mama irin yadda take magana hankalinta kwonce a ranta take ayana' haka fa idan ka ga iya yi sai maciya amana!'
A fili kuwa sai ta ce" ama hajia ai wannan dinma muna da damar mu yi maganar ita da kanta ta yafe kwanakin ko?"

Gyada kansa ya yi cike da mamakin karfin halinta, ama sai ya sake saka ido yana kallon iya gudun ruwanta

Mama ta yi dan murmushi, duda ta san maganar wata iri ce, ina aka taba yi? Ama sai ta fuskanci barin maganar matar nan na rashin kunya ne, kar ta ce ana mata rashin adalci sai ta fuskanci barin da Nuriyah ke zaune a kasa kanta a kas tana murza yan yatsunta ta ce" Am, NURIYAH, yaya kika ce dangane da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login