Showing 108001 words to 111000 words out of 124070 words

Chapter 37 - NEMAN NA KAINA HAUSA NOVEL

23 Dec 2025

334

fa kamar wanda kike jirana da rigimar?"

Hajia ta yi tsuru tana kallonsa bayan ta mike, ta kada kai ta ce" Ba laifi da ubanka kake, shine mai rikici ba ni ba, takwara kya tashi mu je ko sai na miki gwale gwale a kumatu?"

Da sauri Baby ta mike, ko nace suka mike tare da NURIYAH

Hajia ta kalleta dariyarta na son kamata da kuma tausayinta zata yi maganar ita kuwa ina zata bisu ta ga yana lalubar hannunta dan haka da sauri sauri dingishi dingishi ta fice dan ba da ita za'a raba rashin kunyar nan ba walahi , ta kula mijin yau idan aka yi wasa sai an tsinci tashin hankali a bakinsa

Hanyar da suka fice take kallo, jikinta na neman kwasar bari

A hankali ya mike ya janyota ya sakata a jikinsa gaba dayanta ya rungumeta sosai a jikinsa yana sauraron kukan da ta barke masa da shi

Dan murmushi ya yi yana sake shafa bayanta a hankali har sai da kukan ya sasauta sannan ya kai bakinsa daidai kunnenta na dama a hankali ya ce" I love you Balarabah"

Idannuwanta ta lumshe da dan karfi jin irin yadda abin ya ratsata, zuciyarta ta shiga dokawa, kukan nata ya dauke cak ya tsaya a lokacin da ya kai zaune a hankali da ita a jikinsa yana kallon fuskarta da irin yadfa ta kasa kallonsa tsai cikin ido
Ya kasa gane irin girman darajarta da mutuncinta da yake gani a idannuwansa, uwa uba irin girman darajar da yake ba wannan moment din na jinyarta, to yayama hajia zata yi tunanin ita zata yi jinyar abinda ya bata?

A hankali ya dan kafa mata abinda ke dauke da shayin a bakinta yana sake riketa a jikinsa kasa kasa ya ce" Wannan dai ba lipton bane, idanma menene inaga gwara mu shanye duka , ta yiwu sirrin saka kato ihu ne....ni kuma ina so na yi ta ihu tun dare har safe"

"Innalilahi" ta fada kasa kasa kunya na kokarin aikata kiyama ta kwontar da kanta a kirjinsa tana rufe fuskarta domin da ta so mikewa maidota ya yi jikinsa sosai ya rike

A hankali yake shafa kanta yana murmushi har sai fa ta rage kunyar sannan kasa kasa sosai ya furta" I'm sorry, I'm so sorry wife"
Idannuwanta ta dago a hankali ta masa yan kallon sekwani, ta maida kan habarsa mai dauke da kamilalan gemu dan madaidaici
A hankali ya sake furta" ban san me ya daukeni ba, a lokacin da nake neman daukan miki alkawari na saba....., NURIYAH na fi kowa zakewa idan ana hirar auren mace, na fi kowa iya kawo ra'ayina da tsarabe tsarabe kala daban daban......sai gashi a lokacin da kika shigo dakina ko awa daya baki yi ba na fada maki"
Sake sada dubanta ta yi dan da ita zai bi fa sun bar maganar nan, ama sai ya sake buda bakinsa a hankali ya ce" Ba zan kuma neman yi maki alkawari ba, ko dan na rike mutuncina a idannuwanki, abu daya na sani NURIYAH shine a kanki na fara sannin mugun kishin da nake gannin gwarama komai ace ni nake yi maki na duniya, .....Nuriy kalleni plz kalleni?"
Sake dagowa ta yi da idannuwanta dake neman summar da shi ya zuba masa su.....a hankali ya ce" Ban ce maki zamu rayu kamar a aljana ba, watau ba fada ba samun sabani, ban ce maki idan kika yi ba daidai ba zan wawuroki na rungume na baki kiss ba, no no no, ban ce maki idan kika taka dokata zan kyale ki ba..........a takakaice dai ban ce maki zamu yi rayuwar da bata da ma'ana ba, sai dai abinda na sani shine.......zan kasance mai yi maki adalci a rayuwa, zan kamanta yi maki adalci a komai, zan kamanta gabatar da rayuwar aure mai tsafta da ke, zan yi miki adalci..................NURIYAH kema zaki yi mini adalci kuwa?"



















Coyaya luwan zuma=? ?=? ?=? ?=? ?=? ?=? ?=? ?=? ?>?p?>?p?>?p?=?C?=?C?=?C?=?C?=?C?=?C?=??=??=??



*Karashensa sabon salo*


Na

SAJIDA


Page.
6?? 0??


Hajia ta kalleshi da kyau ta ce" Honeymoon?"

Mama ta sake soke kai cike da matsananciyar kunya
Shi da kansa tsatsareta ya yi da ido, shi kam yaya zai yi da tsohuwar nan ne? Ita ko kunyar sarakuwarta bata ji, shi yana yin iya yinsa gannin Mama a wajen ama ita dai wani baro masa magana take yi

Hajia ta ringa murmushi ta ce" Husaina, tashi ku je a akwatunnanta hada mata kaya, na tabata ba zai rasa mai tukashi ba su tafi Allah ua tsare, ina zaku je ne mai gida? Inda aka fi sanyi kau?"

Mama ta mike da dan sauri tanaa daukan jakarta ta ambaci sunnan Nuriyah ta yi hanyar bangarensu
Nuriyarma da sauri ta muke har tana hade kafa ta bi bayanta zuciyarta cike da kunyar da bata san ta inda zata fara zubeta ba

Sunna tafiya ya kalli Hajia ya ce" Kin ga, ki daina sakani kunya a gabanta mana meye haka kike wani cewa Honeymoon, ke a inama kika san wani wai shi Honeymoon dole sai kin sakani a uku ne?"

Hajia ta tabe baki tana fadin" Bama son munafurci ni, yo ba shi din zaku je ba, da kake cewa a ina na sani tun kafin na haifi ubanka na sani!"

Bakinsa ya tabe ya dawo da dubansa kan matarsa dake zaune tana hawa tamkar fulawa, zamansa ya gyara ya mayar da yaren turancin ziryan ya fada mata cewa tafiya zasu yi
Hankali tashe ta nemi sake nuna masa ba haka ba
A hankali ya ce" Kin ga da kike ihun cen tun dazu na kyaleki ? Saboda Aba na nan ga kuma Mama, bana so ace sunna nan ina wani abin kin gane ai....., Kuma ba laifi bane tunda cikin kwananta ne muna iya zuwa mu dawo, idan ba cikin kwananta bane sai na maku kuri'a wace ta fado sai a je da ita kamar yadda fiyayen halita salalahu alaihi Wa salam yake yiwa matansa.....ba haramun bane Nadia"

Gaba daya Nadia gani take yi bai mata adalci ba, wulakantata yake yi , mikewa ta yi bata ce komai ba ta wuce a dakin

Da ido du suka rakata, sai kuma idannuwansa suka dawo kan Djamilarttt
Kallonta yake yi hakama Hajia, ita tana zaune du wanda ya dauki magana takan rakashi da ido har ya ajiye ta yi dariyarta da wata yar shewa shewa sai kuma ta bi wanin da kallo

Murmushi kawai ya yi ya dauki wayarsa ya yi masu transfer su dukansu biyun , daidai mesage din na yin kara ta duba wayar daidai ya fara mata bayani a nutse ya ce" Djamilarttt, zamu yi tafia da kanwarku ne na kwanakinta mu dawo, ina fata baki da wata damuwa , wannan kudin kuwa na dan kashewa ne kafin mu dawo in sha Allah"

Wayar ta sake kallo da sauri, da yan yatsunta ta irga ziro din dake bayan biyar din, sai kawai ta mike tana rawa irin tasu tan dariya ta dube shi ta ce" Allah ya kaiky lafiya ya dawo da ku lafiya oga, na kara mata nawa kwanan kyauta ....ama dan Allah kar ka hanna mu fita ina so na je na saro kaya kar na kashe kudin nan a banza da wofi ka ji ogana?"

Murmushi ya yi yana gyada kansa, da sauri ta mana masa pek a hannunsa ta nufi waje hankali kwonce sai murna take yi, yo ita ai ta yi kudi ta gama, in sha Allahu da kudin nan jari zata ja ba zata yi ci banza ci wofi ba, ba kuma zata biyewa babanta ya amshe ya kashe a banza da wofi ba

Bakin Hajia ham a hangame ta rakata da ido kafin ta yi salalami tana tafa hannu tana kallonsa yana dariar yannayinta ta ce" ALLAH mai zamani, yanzun ita babu ruwanta idan kana so ka shekarema in dai zakana turo mata kudi, kai Allah mun gode maka"

Wata dariar ya yi dan walahi shima Djamilarttt na saka shi nishadi, bale idan acc dinta ya yi kasa, ba kanta rikicewa take yi kamar zata yadda zani, biyayar da take masa kuwa a irin lokacin ba a magana, ko nemanta ya so a lokacin zata jure idan kwana zai yi a kanta ......ita fa da talauci da ciwo kawai take gaba, ko da zai auri Nadia ko um dinta babu wanda ya ji, da ya lailayeta da shagun da kanta take tambayarsa taushene auren? Haka babantama yake a kan kudi, da farko cewa ya yi haramiyarsa ya ba bahaushe y'arsa, hausawa basu iya rikon mace ba, gaisuwar iyaye da ya tura abokinsa da cheik din a sayi sigan azumi da kansa ya yi kiransa yace ya bashi yarinyar , dama bai gane dan mutunci bane (=?? ga fa baban yar oga)

Da wannan suka sauka a babar kasa, kasa mai tsarki, kasa mai niima, ama sai a washe gari dole suka bi ayarin baban jirgi dan tafiya domin a lokacin da aka tambayeta nan ta nuna burinta na ziyarta

Tunda suka sauka a garin nan suka sake bude babin wata soyayar ita dai a tunaninta ba zasu jima ba, sai dai daga baya ta fahimci tafiyarsu da kwana daya Nadia ta daga nasu garin itama, Djamilarttt kuwa lamarinsa sai Allah, a wajen kuwa ya tafi hutu, dama manya suke da lamarin a hannunsu

Rayuwa ce suka samu budadiya tsaftataciya, babu dan aiki sai ita,
Dukkan abinda yake aikin da zata yi dan ta sake kusanta kanta da shi shi take kamantawa, du kuwa da irin Yadda ya nuna zai kawo yar aiki sai ta ki ta nuna masa ita fa ta warke yaa barta ta motsa jikinta, ta saba da motsa jikin idan ta zauna jikinta ne zai ringa yi mata ciwo

A dole ya hakura, tana aikin yan biye da ita idan yana gida, ko ya zauna a falo yana kallon shige da ficenta kicin zuwa falon, sam bata wasa da cikinsa, wani lokacin har shi yake cewa ya zama tulele sai nausa masa abinci ake yi ha zare bai idasa fita ba
Ita dai sai dai ta yi murmushi ta labe fuskarta ba zata ce masa komai ba
Shi da kansa yakan zauna ya ringa mamakin kansa, idan ya auna shekarunta ya tina shi din wanene sai ya yi murmushi kawai ya barawa zuciyarsa komai
A kasar Elizabeth bata samunsa ta kira, a dole t bara masa sako ta e-mail dinsa wanda ita ba zata gani ba cewar ta zo tana palace, ko shi din da ya karanta dan jim ya yi da tunanin yadda zasu kwashe da hajia da abansa, an kwana biyu yana jiran kira daga dayansu, aman baby wanda ya kiraye shi sai kawai ya watsar da tunanin ya ci gaba da gabatar da sabuwar rayuwar da yake ciki, wace da safe za'a duka a gaishe shi, a bashi kari, a tatale shi wajen saka sutura, a tayashi fesa turare, a sakar masa murmushi, a yi masa magana cike da kunya, a dukar da kai idan yana magana sama sama, a dare bayansa ya yi goyo goyo, a zauna saman cinyarsa koda an san abu na iya zungura, abin ya zungura a yi hakuri a taya sauke farashin abin, kai shi kam yana cikin rayuwa mai inganci sai fatan gamawa da duniya lafiya, bai san cewa mahaifinsa hannawa ya yi tashigo palace din ya sanarwa mahaifiyarsa, a cikin nata hikimar ta bada damar ta shigo, dan abu daya tak take son fara fuskanta, shin Balaraba nada tasiri a rayuwar jikanta zata iya kawo wasu gyara a cikin kwababun halayensa ko lamarinsa ba sauki ? Sannan ta hanna abansa kiransa ko nuna masa wani abu a kan lamarin, hasalima bangaren da tske sauka ta kuma sauka sannan taa ci gaba da walagiginta da kananun kaya yadda ta saba

A kadan sai da suka yi sati biyu a kasar nan, nutsuwa ta duniya babu wace bata cikinta, soyayarsa kam ta gama falasata, a yanzun idan ya yi ram da itaa ya furya mata i love u, sai ta samu kanta da mayar masa da martani kasa kasa sosai wanda hakan ke sake tsuma shi ya riketa sosai a jikinsa yana daria da appreciate din jan ajinta mai daraja da girma a idannuwansa

Zuwa yanzun shi da kansa ya san babu wani sauran zare a jikinta, sai dai bai nuna mata zalamarsa ba ya ci gaba da dan kwatanta mata a hankali domin burinsa ta cire tsoron abin kwata kwata a ranta,
Ai kuwa yana samun galaba, a hankali a hankali karrara yana gane cewa tana sakin jikinta fiye da tunaninsa, hakan kuwa na matukar saka shi a farin ciki, haka kuma wani abin dake bashi mamaki da kawunnan mamanta irin yadda yanzun ko bai taba su ba suke tsaye ciri ciri, sai kuma ta ringa kukan maman nata na mata ciwo ama da zarr ya fara basu kulawa sai ta ce sun daina, hakan na dan bashi mamaki, sannan ya kula ba karamar mabukaciya bace NURIYAH, abinda yake yi mata da bakinsa a pp dinta du idan bai yi mata ba yanzun sai ta rikice karara ta kasa jurewa da kanta take kama yan yatsunsa ta kai wajen hawaye na neman balle mata, wani sa'in da gangan yake janyewa ya nuna ta yi barci, sai kawai ta haye ruwan cikinsa ta saka masa kuka....da wannan yake yin yar dariya shima da kansa har ya fito mata a mutun ya kumaa je wajen ya yi wasansa iya wasa bata nuna tsoratarta a fili duda a zuciyarta takan ji tana tsoron komawarsa , ama gannin ya ki komawar sai ta daina damuwa ita da kantama ta ringa kwatanta bashi mamaki irin nata

Da wannan suka shirya dawowa, zumudin zuwa gida kam tana cikinsa, irin wayar da duke sha da baby da hajia da mama husaina da mahaifiyarta ji take kamar ta shekara bata gansu ba
Ko a cikin jirgi tana kwince saman kirjinsa yana sanye da sweet bakake wa'inda suka sake haska goshinsa da farin cikin da yake ciki na nutsuwar da yake ciki a hankali ta ce" Ka san me NAWA?
Tana ce masa NAWA ne tunda ta masa sunnan Namu yace aa ta ringa cewa nata ita daya sai ta bar maganar a nata, watau NAWA

A hankali ya mana mata kiss a saman dan kwalin dake kanta ya saka hannunsa cikin nikaf dinta yana shafa lips dinta ya ce" Sai kin fada TAWA"

dan murmushi ta yi ta ce" tunani nake yi Baby ko ta karra kiba ko ta rame da bana nan?"

Yar dariya ya yi ya lumshe idannuwansa hadi da gyara zamansa zuciyarsa na neman cenza kalar bugu sakamakon yatsarsa dake shafa lips dinta da ta kama ta saka a bakinta ta shiga tsotsa a hankali , ji yake kamar zata zare masa rai dan wani irin abu dake tsirga shi
A hankali ya dan matsa bayanta kasa kasa ya ce" Nuriy......zan so na sake jin ki a jikina....da ace zan kuma samun wannan damar zan bi ki a hankali bi izinillah "

Idannuwanta ta lumshe ,. A hankali ta dan cije yatsar tasa sannan ta cika ta sake kwontawa a jikinsa dan babu abinda ke sakata jin dadin yanayi irin kanshin turarensa ta ce" waye zai hannaka shigo gonat dake taka?........"
Ta dan dago idannuwanta dake cikin nikaf masu dauke da kwali ta masa farrr da idannuwanta a hankali ta sake shafa cikinsa cen kasa tace" Nima zan so na sake summa Ur Majesty "

Subahanalah, kawai sai ya ringa kallonta,, tafiar awa shida ce, kuma jirgin ba zai sauka ko'ina ba, sai ya ringa fatan dama su sauka wani garin su kara kwana biyu kafin su wuce gida, duda ya san Djamilarttt ta tafi Lagos ama ya sanar mata ta dawo yana hanya, bai san ta dawo din ko bata dawo ba....idan ta dawo faa dole yau itace da shi, kai da ya shiga ukunsa, walahi da sai ya barata biyu itama baiwar Allah
Shirun da ya yi ya kasa ambatar komai ya sakata sakin murmushi ta juyar da kanta, domin ta san ta kunnashi ne, ita da kanta takan yi mamakin kanta wani sa'in, da ake cewa mace ba sai an zaunar da ita an koya mata wasu abubuwan mu'amalarta da mijinta ba lalle haka ne, a irin kallonsa da take yi da sauraronsa ta gama gane wanene shi ta kuma san hanyar hauda shi da sauke shi, ta san fushinsa ta san rikicewarsa, a zaman nan na yan kwanaki ta ga dariarsa kamar zai yi ihu ta kuma ga fushinsa, ba zata manta ranar da ta fito ana wakar larabawa da gangan ta shiga juyi da abinda yake yawan patkewa idan zata bi ta gefensa, ai kam ranar ta ga daria, haka yake lekawa yana kyakyata daria itama sai da ya sakata yin dariar kamar sabuwar kamu, domin da ta zo zama sai ya kwashashabe fuska yace dan Allah ta karra masa kadan mana, shi yadda abin ke sama da kasa ke neman halaka shi, ya ciji yatsa ya gyada kai ya kuma kawowa yar shila gaisuwa, gaskiya akoy halita a duniya

Motocin da suka zo daukansu hudu ne, tsala tsalan motoci ne da kallonsu kawai ya wadaci jin dadin idannuwa, da mugun gudu suke shigewa get din farko , suka zi na biyu har suka karasa na uku sannan suka nufi baban filin da aka yi gine ginen oart part din

Tunda suka tsaya gabanta ya kwonci kwonci ya fadi sakamakon hango Baturiyar nan a cikin tawagar dake tsaye hakoransu waje sunna jiran saukarsu, tawagar kuwa Baby da Hajia da Mama Husaina ne kawai na jiki jiki, sauran duka wa'inda aka yi zaman arziki ne, suma basu san da Kan giwa a dawowar ba sunna fahimta du suka dare sai mutun hudun nan sai sojawan dake shawagi daidaiku

Shi ya fara fitowa a motar yana wara kafafuwansa hadi daa sakin mumushi ya juyo da nufin mika hannunsa ya fito da ita domin a bude dama wajen yake, kuma sabo ya yi mata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login