Showing 1 words to 3000 words out of 124070 words

Chapter 1 - NEMAN NA KAINA HAUSA NOVEL

23 Dec 2025

318

??ࡱ?>?? ? ????????????? ?
?
? ????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? ?


 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F? WordDocument?????0Table?????????Data
???????????????????? P?T?KSKS???? ???????tt????Ym??e????????????$)??*t??????????m?m?m???m ?B`????BNormal$a$KHOJPJQJaJ?? ? T"1?G?a?q??????ȶ?,????6%?9?[
i*|???z?~???~?J?$~-?EpT?a?w??$?*???????`?R\?)*>W?^4p,}?4?J?6??????0??v|*?;zIxZe?tH? YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1?
AND
Cool novel, makeup and kitchen2? )

WHATSAPP NO:
+2347039625239
*>?&? @&>?&? @&>?&? @& NEMAN NA KAINA>?&? @&>?&? @&>?&? @&*


Marubuciya: *SAJIDA*


*P+


*(1)*

Danja na tsayar da motocin bakin titi suka taho a guje kowa da abin siyarwarsa kowa na tunkarar motar da yake kyautata zaton dacewa dan ya siyar da abinsa,

Da saurinta ta tunkari jar motar da wani ya matsa dan rashin daidaituwar cinikinsa da mamalakin motar, tana karasowa ta dago farantin hanunta tace" ga gwonda, ga abarba, ga ayaba Hajiya zaki sayi ?


Matar dake cikin motar ta dan kalota ta yatsina fuska ganin macece mai siyarwa sannan ba yarinya, cikin Isa ta ce " nawa

Yarinyar ta ce" Hajiya gwonda dari bibiyu, abarbar dari biyu da hansin ayabar kuwa naira arba'in arba'in

duda kudin da ta fada bai kai na Wanda hajiyar ta kasa saya ba aman sai da ta ce" ke ga dubu guda kiyi ki zuba min aman a kowane na cire naira ashirin idan kinyi ki zuba idan baiyi miki ba sauran sakan 10 danja ta saka sai ki kara gaba domin karnin rana kike


Da saurinta ta ajiye ta zubawa hajiyar ta mika mata inda ta cilo mata kudin ta duka ta dauka jikinta na kyarma,

Tana jiyowa taji wani shima da wata matar ta cilo masa yana fadin Hajiya saura naira ashirin da biyar ta ce" bani da ita

ya girgiza kai da yake shakiyi ne sai yace " Allah ya baku a nan, mu kuma ya bamu a can

ta bude gilas din motar ta ce" kan uba... Sai jama'a suka dameta da Horn domin danja ta saka ga mutane da gajen hakuri, haka ta leko ta maka masa dakuwa ta gilas din motar shi kuwa yayi mata gwalo


? haka suka samu suka koma bakin titi kowa da abinda ke kansa

karfe 1 na rana du suka kama hanyar kai balas domin yawancinsu basuda jarin yin hakan ? gidajensu sai dai su je wajen masu yi su dauka su je tallah abinda suka yi ? fita hakinsu


? hankali ta kali na kusanta Wanda da alama shine jininsu yafi haduwa tace " Sabiu, ka dan rike min kudin nan mana, na gyara zaman abarbar nan tayi nauyi da yawa gashi kuma tafiyar tamu da nisa

Wanda aka kiraya da Sabiu ya karba yace " haba bari dai, yau ai sai hamdala ke ai naga kinyi ciniki, nifa dari uku kawai nayi

daga can wani ya dauki magana inda yace " ba dole tayi ciniki ba, tana cinye hakin al'umah, wannan Hajiyar ai ni na fara zuwa wajenta aman da yake ita kinibabiya ce sai ta rage mata kudi dan ta Riga kowa siyarwa, ai ta Allah ba taki ba yau kema kinyi tsawar

Sabiu yace " kaga dai bala bata tanka maka ba, dan haka ba abinda ya dameka da ita, injin dai ai kowa rabonsa yake ci ko

bala yayi kwafa yace " eh hakane, aman wani na cin rabon wani, ni inba jaraba bama mai hadin mace da tallah da shiga cikin maza, yanda zamu fita da gudu haka itama, yanda zamu yi ihu da kugin tallah haka itama, ha jaraba bata Gajiya KO kadan, yanzu tana komawa ta kuma daukan wani tallar sannan ita ba wani ganinsa ake ? jikinta ba sai dai ta je ta kashewa tsohuwar da KO yanzu KO yanzu, aman mu ta hana mu samu


sai a wannan lokacin yar budurwar nan ta mika hanu ta karbi kudin da ta baiwa Sabiu riko, ta juyo ta dan kali bala ta ce" Bala abinda ya kamota ka tabatar Yana nan yana sandonka, yau KO ba tsufa akoy mutuwa, gwara ni ina anfanar wani, sannan ina rokon Allah da ya salihe min, Alhamdulilah yau bada'ace min barauniya ba, KO karuwa, KO marokiya ba domin kuwa du talaucin mu ni nan *NEMAN NA KAINA* nake,

tana gama fadar haka ta juya cikin nutsuwa ta dauki wani layin daban dan kuwa bazata juri tafiya da bala ba domin shi ? kulun neman fitina yake da ita


kafin su karaso har ta kai kudinta da abinda ta rago ya cire naira dari uku ya bata, inta ta dauki hanyar dan kangon su duda irin nisan wajen,


? hanya ta tsaya ta sayi garin kwaki ta sayi siga, ta karo da shinkafarta da yan kayan miya ta rike canjin talatin da biyar ? kudin ta nufi dan takulalen bahun da sukayi kofa da shi

tana zuwa tayi salama, Inda ta karasa cikin gidan bakin inuwar mainan da ? nan wannan tsohuwa ke zaune tana dan shan iskan wajen, tana hango wannan budurwar sai ta fara dan washe dadashinta domin kuwa ba hakori KO daya ? bakin

budurwar nan ta karaso cikin nutsuwa tace " ina, kin gaji KO ? Kiyi hakuri, bara na kama ki kiyi sallah na baki abinci sai na je daukan gwonjo, kinga yau harda shinkafa irin ta gwomnati na bada aka zuba min sai na dafa miki KO ?

? hankali ta tayar da tsohuwar inda ta dago da kanta ta zubawa fuskar yarinyar ido, can cikin irin muryar tsofafi wa'inda suka jigata tace " Allah yayi miki Albarka *NURIYAH*

Nuriyah tayi murmushi ta dan share hawayenta ta kara kama ina da kyau dan dorata a peau tayi mata alwallah tayi sallah

bayan ina ta salamce sallar da ta kwashi wajen minti talatin domin kafin ta duka kadai aiki ne, ta juyo ? hankali ta yafito Nuriyah,

Tana zuwa sai ta dan suko tana juya garin da ta dama cikin nutsuwa, Ina tace " shin bakya kyankyamina ? Bakya tsoron cutar dake jikina ? Kinsan fa ana daukanta , Nuriyah ki ringa kiyayewa dan Allah domin duka duka shekarunki 18 , baki ma fara rayuwa ba Nuriyah,

tari ya turnuketa domin hakane kadan tayi magana mai dan tsayi tofa sai tari yace bismillah, abinka da tsufa kuma sai fitsari yace bazai tsaya ba,

Nuriyah bata ce komai ba ta dan girgiza kanta taTa girgiza kanta ta Mike ta..............................




Somin tabi kenan, taku ce yar mutan Niger
*>?&? @&>?&? @&>?&? @& NEMAN NA KAINA>?&? @&>?&? @&>?&? @&*


Marubuciya: *SAJIDA*


*P+


*(2)*


Nuriyah ta dan girgiza kanta bata ce komai ba ta Mike ta dauko wani zanin dake shanye a jikin igiyar hanyar da ta kula ta kama ina ta canja mata na jikinta bayan ta zuba mata ruwa a fitsarin , ? hankali ta goge wajen ta dan jingina ina da jikin mainan tsakar gidan Wanda da alama nan ne wajen hutunsu su duka, cikin nutsuwa ta dauko garin nan da ya gama jikuwa da ruwa da dan siga kadan ta gyara zamanta tana baiwa ina a bakinta tana goge mata idan ya zubo, ? haka har ta gama bata ta kara goge mata sosai, ta gyara mata zamanta,

Ta saka Inna gaba tana kalo har baci ya fara daukanta a haka, cikin sanda ta mike ta darwaye kofin ta Adana sannan itama ta dauko nata kofin ta jika garin Yana gama jikuwa ta kunshe shi a farar ledarta ta sauran sigan ta juyo a hankali ta furta sai na dawo innata

Haka ta kada kai ta fito ta dauki Baban layi inda ta dire a layin yan gwonjo, tana zuwa ta dan dakata ya gama ciniki da wasu mata

Yana gamawa ya juyo ya watso mata kalon kaskanci cikin izgili yace " ke malama meye kuma ?

Nuriyah ta sada kanta cike da fargaba da tsoron yau fa an tabo shi Allah ya sa ya yarda ya bata gwonjon, cikin ladabi tace " daman nazo daukan na tallah ne


Ya kwasheta ya jefar da idanuwansa ya ce" kinga baiwar Allah, kawai ki tashi ki kara gaba, domin kinga dai bana son masifa, haka kawai ina zamana, ni ai canma bansan cutar dake damun kakarki kenan ba, ai da ban wani taimaka miki ba, ? gaskiya bazan dauki kasadar karin rabarki a kusana ba aje kema cikin cutar kike na gogi jaraba, dan haka kar na kuma ganin kafafuwanki a nan wajen idan dai ba sayen gwonjo kika Zo ba, ke kuwa talauci yayi maki kanta ba ke ba iya sayen gwonjo dan haka kawai Allah ya raba hanyar mu

tunda ya fara maganar nan idannuwanta suke kansa, ranta a mugun bace, zuciyarta na tafasa, ta nikaf dinta take kalonsa, can ta girgiza kai ta mike tana share hawayen idannuwanta, kanta ya mugun daukan zafi, ita ta rasa kan al'umah, shin daman haka dan Adam din yake ? Daman su musulman nan haka suke ? Ita sai ta rantse ? rayuwarta mutanen da ta sani basu yi mata gorin rashin lafiyar inna ba, ta rasa mai yake damun wasu mutanen, yanzu shikenan dan abincin da suke samu suna ci suna rufawa kansu asiri shima sai an bi an lalata kenan ? Yanzu idan ta rasa sana'ar yi ina zata dosa, ya zatayi da cikin innarta ? Gashi kuma Inna na bugatar abinci sosai duba da yanayin rashin karfin jikinta,

? hankali ta kali sama tace " Allah gagara misali, Wanda baya baci, kafi kowa sannin halin da nake ciki, ni kaina ka fini sani, ya Allah ka sanyaya min zuciyata, ka kashe min wutar dake kokarin kuno kaina,

Batai kasa da gwuiwa ba ta bi layin yan buga hula, inda ta samu wani datijo Yana irin laya sun nan, ta duka har kasa tana gaishe shi

dan dakatar da abinda yake yayi Yana amsa gaisuwarta Yana Yi mata kalon karin bayani

? hankali tace " dan Allah baba taimako nake SO, ? bani aikin yi, koda zubar da ruwan buga hular nan ne, KO wankin hular, KO zuwa na siyar

Ido ya zuba mata, ita dai gashi gaba daya jikinta kaya ne bakake ba'a ganin koda tafin hannunta duda irin zafin garin aman komanta ? rufe ruf, ita dai ta haka bazaka iya gane shekarunta ba duda muryarta ta yara ce, aman ba wani iya kiyasta mata shekaru zaka yi ba, kuma tazo tana neman aiki irin na maza, ya dan girgiza kansa, ya sani wannan talauci kadai zai sakata yin hakan, sannan dai cikin biyu tabas ta kasance daya, idan har ba barauniya bace tofa ta cika tsoron Allah ? zuciyarta domin yan matan zamanin nan da wuya kaga mace yar budurwa du muninta tana *Neman na kanta*, Sam sai dai su bi wata hanyar dan ? ganinsu itama sana'ar ce, hakan ya saka shi dan tsorata da lamarinta ya ce" Baiwar Allah, ke macece, yanzu a nan wani kalar aiki ne zan baki ? Kinga dai wankin hula idan mun dauki yan kama mana aiki du hula guda komai datinta KO rashin datin naira talatin ne muke bayarwa domin muma ? ciki muke ci, kinga kuwa ranar da babu huluna da dama bazaki Sami wani abin ba,

Nuriyah Ta ce" koda da naira talatin din na tashi alhamdulilah, dan Allah ka taimaka min da aikin nan domin sai *Na nemi na kaina* dole nake ciyar da innata

Ba karamin tausayinta yaji ba, hakan ya sa yace ta dawo daga gobe ta fara aikin tunda sasafe domin anfi SO rana ta busar da su wa masu su

Ba karamin dadi taji ba ta duka har kasa tana godiya ta juya ta nuinufi H?tel din da take samun dan wankewanke Idan ta gama a bata Bata sauran abincin da mutane suke saya su raga,

Haka ta gama ta taho gida da jidijidin abinci domin kuwa a ranar an Sami saura da yawa, tana zuwa sai da ta dauko buhun da ta yaga take hanyar sauran abincin nan, ta kara kade shi da ruwa ta shinfida ta juye abincin tana yi tana kalon Inna dake murmushin gannin yau sun Sami sauran mai yawa, ta dan karaso ta ajiye Wanda ta debar masu zasu ci ta ajiye A gefen Innar sannan tace " Inna bara na sayo omo na wanke kayan mu, kinga sunyi dati ko

Dan lumshe mata ido innar tayi alamar ansawa ,ta juya ta fita dan sayo omon ashirin tayi musu wanki

Bayan ta sayo ta taho a hankali sai ga Yayan gidan saratu, suna KO ganninta suka fara"" mace mai bin kasuwa, balagaza, mai bin shaguna, tunkiya, mace mai neman kudi barauniya, yar gidan mai *KAnjamau* mataciya


Nuriyah ta kara sauri dan ta karasa gida tayi musu wankinsu domin kuwa inda sabo ai ta saba da irin cin kashin da ta'innan bayin Allahn ke yi mata,


Tana shiga ta dauko dan bokicin su da ta saya ta jawo ruwa ta zuba ta fara tsoma kayan innarta yan zannuwanta ta shiga wankewa ba tare da ta juya tayiwa innar magana Ba gudun kar ta gane halin da take ciki,

Juyowar da zata yi dan shanya zanen innar kawai sai gani tayi innar ? wani sankare idannuwanta ? kakafe, bakinta ? dan bude, da alama dai Inna bata lumfashi, ai Bata san lokacin da tayi facali da kayan wankin ta nufi innar da gudunta tana fadin Inna, Inna, cikin wani irin karaji da tashin hankali





=?? ya rab shin Inna ta rasu ne KO kuwa ? =??, Inna kakar Nuriyah ce KO kuwa ? To su basuda dangi ne ? =?F? @&=?F? @&=?F? @&=?F? @&=?F? @&, , inda na kuskure ayi min uzuri, taku ce *Sajida*

????????????Copied By*>?&? @&>?&? @&>?&? @& NEMAN NA KAINA>?&? @&>?&? @&>?&? @&*


Marubuciya: *SAJIDA*


*P+


*(3)*


Cikin tsoro da sasarfa ta karasa ? hankali ta daba ina bakinta na rawa tace " Innata, Inna lafiya ? Inna jikin ne ?

Ina ai Sam bata motsi, hakan ya kara firgitata ta fice da gudu, tana fala gudu har ta iso kofar wani dan madaidaicin gida, ginin suminti, tana isowa zata tura sai ga wata yar karamar mota ta tsaya ? kofar gidan hakan ya sa ta dan dakata jikinta na bari

Na cikin motar ya fito wani dajito ? kala zai kai shekara arba'in da kamar shida, yana ganninta ya hada rai ya ja uban tsaki ya matso ya ce" ke lafiya ? Mai ya kawoki gidanna ? Mai kike neman min ? nan ?

Nuriyah ta langwabar da kai tana shashekar wahala tace " Aba , innata bata motsi, kazo ka taimake ni Aba innata ta Sankare bata motsi

Ya ja wani uban tsaki yace " toh sai mai ? Dan Bata motsi ? Da tsufanta ? kanta ta je ta jajubowa kanta masifa ba ? To motsin mai kike SO da tayi ? Ai daman karshen masu irin cutarta kenan, sai an wulakanta sannan ? shige cikin kasa ba KO yar tsokar da walakiri zai daka, wannan ai bakin ciki ne, ina zaune lafiya da iyalina ki Zo ki tayar min da fitina, to dan ubanki KO mutuwa tayi sai mai ? ? kanta aka fara mutuwar ne ? Bace min da gani kije ki nemi kwarton da ya lika mata masifar yaje ya turbuneta idan kuwa ya rigayeta gangarawar kema ai mutun ce kije kiyi rami kawai ki bineta, dan kuwa ni KO kwondalata bazan bayar ayiwa wata tsohuwar banza sutura ba,

Yana gama fadar haka ya juya yayi cikin motarsa yama fasa shiga gidan nasa ya juya ya bar anguwar

nan ta zube yarab ta rintse idannuwanta ta dora hannu ? samman kanta sai ga hawaye wani na korar wani

wata kamilaliyar murya taji anai mata salama ta dago da kanta ta sauke ? furkar wani tsoho mai cike da kamala, da carbinsa ? hannunsa ya sha farar jalabiyarsa da alama zai je wajen sallah ne

A hankali yace " yarinya lafiya ? Mai ya sameki haka kike zaune Kina kuka a nan ?

cikin karaya zuciya Nuriyah ta ce" na rasa gatana, innata ta rasu, tana gida ? shinfide


Yayi kasakai cike da tausayi ya ce" Inalilahi wa'ina ilaihi raj'une, kulu nafsin za'ikatil maut, kiyi ta maimaita sunnan Allah yarinya, sannan ki daina cewa bakida gata, domin kuwa gatanki Allahnki, ki sani ya fiki sonta shi yasa ya karbeta, kiyi mata fatan samun makonci mai alkhairi, shin yarinya to ina abanki yake ne ?

Nuriyah ta kuma fashewa da kuka tace " bani da shi, hasalima banida kowa sai ita kadai, banma san ya zanyi da gawarta ba, banida kowa sai Allah, kudin wajena naira goma sha biyar ne ya rage min na aiki da nayi, banida komai sai ita, gashi bamuda kowa ? duniyar nan

Zuwa wannan lokacin shi kansa wannan bawan Allah jikinsa gaba daya ya mutu, haka dai ya jure ya ce mata " tashi mu je a nemi bayin Allah su kama ayi mata sutura kiyi ta maimaita sunnan Allah, shi zai sanyaya miki rayuwarki

Haka ta Mike ta bi bayansa tana kwatanta masa har suka ISO kofar gidan inda tun kafin su ISO ya dan kikirayi mutanensa ya nemi alfarmar su Zo suyi aikin lada,

cikin ikon Allah nan da nan mutane suka fara taruwa inda har mata tsofafin anguwa suka shiga cikin gidan daidai an kawo likafani suka yi mata wanka suka shiryata suna zubar da hawayen tausayin kansu domin itafa tata ta kare, sai kowa yayi ta kansa wato dai nafsi nafsi,

Nuriyah na zaune tana ji tana gani maza suka dauki innarta aka saka ? bayan irin motar nan ? kori kura

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login