Showing 126001 words to 129000 words out of 184937 words

Chapter 43 - KUDURAR ALLAH COMPLETE BY FATIMA Y ADAM

21 Jul 2024

16909

basu taɓa nunawa Alhaji Balarabe ko mai ba hasalima nunawa suke sun fishi farin ciki da duk wani ci gaba da zai samu,tun daga lokacin suka fara haɗuwa su biyu suna mitin ɗin yadda zasu dinga cutar Alhaji Balarabe ta wajen kasuwan cin su,to amma dake shi zuciyar sa cike take da aminci da kuma kyautatawa talakawa,sai hakan bai girgiza komai a cikin dukiyar sa ba,duk kuwa da irin yadda mahaifina suke yagar dukiyar Alhaji Baba tamkar babu gobe,sai daga baya suka kuma samun karuwa saboda sun gano manufar su ɗaya da ɗan uwan Alhaji Baba wato Alhaji Hashir,dan haka sai abu ya kuma cin uban na baya ha inci suke masa batare da arziƙin sa na raguwa ba saima karuwa da yake samu Ako da yaushe,mutum ɗaya ne yasan abinda suke aikatawa shine Alhaji shamsi saboda shi babu hannun sa acikin duk wani abu da suke aikatawa Alhaji Baba,A lokacin yaso faɗawa Alhaji Baba abinda ke faruwa sai kuma yayi tunanin idan yayi hakan tabbas zasu iya cutar da shi da kuma Alhaji Baba,tunda ya fahimci cewa sunyi nisa acikin san duniyar su,idanun su ya rufe,tabbas idan yayi ƙoƙarin dakatar dasu ko ya sanar wa da Alhaji Baba zasu iya yin komai A yadda ya fahimcesu,sai kawai ya ƙyalesu tunda har yanzu babu abinda ya ragu ko ya samu tawaye daga dukiyar Alhaji Baba sai ma arziƙin nasa da yake kara haɓaka.


A haka lokaci yaja suna kan wannan ƙadamin har zuwa yanzu da salon tafiyar ya sauya,


Abin ya samune ta sanadin wani da ɗaɗɗen waje da Alhaji Baba ya saya domin ayi masa kamfanin robobi wajen kuma gini yake buƙata mai ƙarko,shi yasa kullum ta Allah sai Alhaji Baba yaje wajen, har aka gama ginin ma aikatar nan akazo kan hakar rijiyar da zata dinga bada ruwan amfani a cikin ma aikatar to anan ne ko mai ya faru a lokacin daga shi sai ɗan sa ABUBAKAR saboda yawanci tare suke zuwa irin wannan guraren,dama ance komai da sanadin sa sai kiga idan Allah yace da rabon ka to sai kiga sanadi ko mai ƙankantar sa ya kawo maka rabonka to hakan ce ta faru da Alhaji Baba ɗan abu ƙarami kuma mara tushe da dalili shine ya kawo masa wan nan rabon, indai ba rabo ba to haka kawai babban mutum zai zauna yana tona taɓo? haƙar rijiyar da aka fara batayi nisa ba wan nan ne dalilin da yasa Alhaji Baba tsugunawa yana taɓa ƙasar wajen yana ɗan tottonawa ramin badan wani abu ba sai dan nishaɗi,taɓo abin yayi a hannunsa hakan ne yasa ya ƙara tura hannun dan san ganin ko meye aaboda santsin da yaji abun ke dashi,abu kamar wasa sai gashi yana ta zaro abu wanda shi dai bai fahimci ko menene ba, Abubakar yace"Alhaji Baba me kake cirowa ne haka sai kajiwa kanka ciwo!'ya faɗa yana tsugunawa shima gaban ramin da bashi da zurfi, Alhaji Baba yace"ina tunanin dai wani babban dutsene kaga idan na ciro ai narage musu aiki ko? Abubakar ya kuma cewa'haba Alhaji duba kaga fa kana ciro abu da wahala kace zaka ragewa waɗanda zasu ciro shi da masarrafi aiki!' Alhaji Baba dai bai ce masa komai ba yaci gaba da tagagarin ciro mulmulen dutsen da ya kasa zaroshi saboda santsin sa,Abubakar babu yadda ya iya haka ya naɗe hannun rigar sa ya shiga taya dattijon nasa aikin da ya rikitowa kansa,kamar wasa Abubakar ya janyo wani ƙarfe dake can gefe irin na masu aikin haƙa,yace"Baba bari mu tona da wannan muragewa kanmu aikin da ka ɗauko mana!'Alhaji Baba yace"Abubakar bazaka gane ba jinake kamar wannan abun ba dutse bane saboda yana da santsi idan kayi la'kari da yadda yake saɓulewa daga hannun mu!'to bari na haƙo da wannan sai muga wane alherin ne yake kiranmu!'ya faɗa yana cusa abun dan zaƙulo abun daga cikin ƙasa,cikin sakanni saiga abun mai girma kamar ma dai dai ciyar boll,sai wani irin ƙyalli da sheƙi yake yana haske musu idanu,cikin ma daukakin mamaki Abubakar yace"Baba wan nan ai dimon ne,abu mafi ƙololuwar daraja!'sunkuyawa yayi da sauri ya ɗauke shi a hannun sa tare da nufar wajen da suka ajiye mota,cikin wani irin zafin nama yake takawa har ya isa motar ya buɗe ya saka dimon ɗin kana yace"Baba shigo mutafi da sauri!'shiga Alhaji Baba yayi tare da yiwa Abubakar ɗin wani irin kallo kana yace"bangane abinda kake nufi da wannan rawar jikin ba?sai da Abubakar ya tada motar ya ɗauki hanyar barin kamfanin kana ya ja ajiyar zuciya tare da cewa Alhaji Baba baka San akan wannan al'amarin yanzun nan sai a harbe mu ba? Ai yanzu ganin dimon ɗin nan tashin hankali ne a wajen mu dan duk wanda ya san dashi to wallahi sai an biyomu ankashe mu!'jijina kai Alhaji Baba yayi tare da cewa maganarka haka take kuma nima nasan da haka,da farko nayi tunanin farin cikin samuwar dimon ɗin agaremu ne ya hanaka nutsuwa, murmushi Abubakar yayi tare da cewa haba Baba kamar kamanta waye habunka kuma duk arziƙin da muke dashi sai na hangi wani,Alhaji Baba cikin tunanin yadda zasuyi da wannan dimon ɗin yace"ban mantaka ba habu,amma bana son samuwar wan nan abu ya sauyaka daga kan kyawawan halayyar ka dana riga na sanka da ita saboda shi wannan ɗin samuwar ƙololuwar arziƙine darajar sa ta wuce tunanin ka saboda wan nan dimon ɗin babban ne kuma kasan yanzu me shi a kullum shike neman daɗi!'baba ya akayi kayi saurin gane darajar dimon ɗin? Alhaji Baba yace"haba habu karfa kamanta kasuwan ci nane fa a baya kuma ido ba mudu ba ai yasan kima!ɗan murmushi yayi batare da ya iya cewa mahaifin nasa ko mai ba,sai can bayan sun kusa shiga estate Alhaji Baba ya dubi ɗan nasa yace"Habu bai kamata mu shiga estate batare da mun yanke shawarar yadda zamuyi da dimon ɗin nan ba!'Abubakar yace"nima abinda nake tunani ke nan amma ina ga ɓoyeshi zamuyi kar mu bari kowa yasan da shi idan ba haka ba kuwa tabbas duniya taji za a iya zuwa har gida a farmaki rayuwar mu akan sa!'Alhaji Babba ya jinjina kai tare da cewa amma kasan sai na gayawa ƴar Agadez ko!'naji Baba Amma kasan ta yadda zaka faɗa mata ba tare da ka bari wani yaji ba dan wan nan abun sirrin junan mune bayan zune lokacin bayyana shi ba,daga nan sukayiwa junan su raɗar inda zasu ɓoye dimon ɗin,babu wanda yasan inda suka ajiye shi sai su biyun nan bayan Allah da ya haccesu baki daya.

Samira taja wani gauran numfashi tare da cewa to ku kuma ya akayi ku kasan da dimon ɗin? Alhaji Sama'ila yayi dariya tare da cewa,to ai wan nan ba Abune na mamaki ko wahala ba,yadda akayi mukasani kuwa shine ɗaya daga cikin mune yaji wato Nura ɗan Alhaji Hashir,alakacin da Alhaji ke faɗawa Hajiya Babba to shine yaji ya faɗa mana,amma ko ita Hajiya Babba bata san inda wan nan dimon yake ba,sai dai abinda ya ɗaure mana kai yadda akayi kwana kaɗan da faruwar al'amarin aka nemi Abubakar aka rasa tare da ɗan sa na biyu mai suna abdulraman,kuma tunda Aka ɗauke su har rana irin ta yau babu wanda yayi kukan rashin su ko cikiyar su,sai dai Alhaji Baba da ya fara cuta wadda har ta kaishi ga kwanciyar wasu watanni a asibiti!kinji abinda ya faru kuma yake kan faruwa kuma kinji akan abinda ake ta gumurzu akan sa!'


Baƙaramar dauriya Samaira tayi ba gurin ƙoƙarin hana kukan dake idanun ta kufce mata ba,wani irin azababban tausayi ne ya cika mata ƙirji Allah sarki Alhaji Baba yana tare da maƙiyan sa bai sani ba,kalaman Alhaji Abubakar sun fi taɓa mata zuciya,wato abinda ya faɗa kuma ya guje musu tun A lokacin shine ya faru akan sa,cikin dabara ta goge hawayen da ya ɗan fara zubowa daga idanuwan ta,kana tace"gaskiya wannan al'amarin da ɗaure kai yake to waye ya ɓoye Abubakar?shi kuma ɗan nasa yana ina yanzu? Alhaji Sama'ila yace"ɗan sa dai babu labarin inda yake, shi kuma abubakar tunda muka rasa shi hankalin kowa a cikin mu ya tashi, ko da yaushe cikin nema da binciken inda yake muke ba tare da kowa ya sani ba,kuma har yau ba musamu damar sanin inda yake ba!'miƙewa tsaye yayi tare da cewa to Samira lokaci yayi bari na wuce kar suzo suna jirana!'tace"shike nan Alhaji sai munyi waya zanyi tunanin abin da ya dace!'yauwa sai mun haɗu daga haka ya fita daga gurin yana fita itama Samira ta wuce, officce ɗin Abdallah inda suke dakon jiranta..


Wannan karon Abdallah ya kasa daure abinda yake ji acikin zuciyar sa,dan haka kana kallon ƙwayar idanun sa zaka gane yanayin da yake ciki na azabar raɗaɗin zuciya,yana kuma tausayawa waɗanda suka aikata wannan mummunan kuskure ga mahaifinsa,miƙewa yayi ba tare da ya iya cewa dasu komai ba,ya tattara kayayyakin sa ya bar officce ɗin,Samira ta kalli Dady jafar tare da cewa, Dady anya kuwa babu wata matsala atare da Oga Abdallah naga yana yawan shiga tashin hankali akan wan nan aikin namu?shima kallonta yayi yace"baki san komai bane Samira,amma yau zan gaya miki abinda baki sani ba saboda amanarki da gaskiya da yadda kika tsaya mana akan aikin nan cikin nuna hazaƙarki da ƙwarewarki ta aiki,bai saurara da maganar da yake ba har sai da ya tabbatar wa da Samira cewa bashine mahaifin Abdallah ba wan nan mutumin da aka sace shine mahaifin sa,

Wata irin zabura Samira tayi cikin matuƙar mamaki da tausayi har ta ma rasa abinda zata ce sai faman bin ƙofar da Abdallah yabi take bi da kallo baki sake da wasu tarin ƙwalla da suka cika idanunta,komawa tayi ta zauna cikin karaya da Al'amarin tace"innalillahi'wa'inna ialaihi raji'un,astagfurullahi wa'atubu ilaihi, Allah alhakim Allah abin tsoro mugun mutum abin tsoro, tausayin Abdallah ne cike taf a ranta,sai ta kuma jin karsashin ci gaba da taimakawa rayuwar sa da dukkan ƙarfin ta da alajihunta da zuciyar ta.


Duk da cewa tana ɗokin dawowar sa dan sanar dashi babban al'amarin da ya ɓullo daga gurin Nafisa amma tafi ɗokanta da lokacin da take hasashe dan ida nufinta,tayi ƙoƙarin danne duk wani al'amari dake cikin zuciyar ta,tayi kuma ƙoƙarin sakewa Inno tunda har yanzu hasashe takeyi bata tabbatar da abinda idanun ta da zuciyar ta ke gani ba, Al'amarin Anty Nafisa ma ta ajiye shi gefe,sai dai lokaci lokaci tana jin faɗuwar gaba idan ta tuna da mugun nufin Nafisar akan mahaifinta,amma kuma tayi matuƙar dauriya ta miƙawa Allah assamadu dukan lamuran ta tasan cewa rayuwar mahaifinta ba a hannun Anty Nafisa yake ba,dan haka tayi yaƙini azuciyar ta cewa bata isa ta katse rayuwar Abba Umar ba sai dai idan Allah ya kawo lokacin sa,da wan nan ƙarfin gwiwar na tasirin imani ga Allah Bintu take tsaye cikin aminci tana gabatar da al'amuran ta na yau da kullum,


Lokacin da ya shigo falon inno babu kowa hakan ne yasa Bintu bata san da dawowar sa ba,amma kuma ga mamakin ta sai taji kamar zuciyar ta na gaya mata cewa Abdallah na kusa da ita,abin ya bata mamakin jin yanayin da ta saba ji aduk lokacin da yake gab da ita ya mamayeta,cikin yammacin nan tana tunanin mai zai dawo da Abdallah gida?sauri tayi ta zura doguwar hijiabi akan ƙaramin siket ɗin da ta saka bayan fitowarta wa daga wanka,fitowa tayi ta nufi part ɗin sa,kai tsaye duk da cewa bata tunanin shi ɗin ne ya dawo,babu kowa a falon dan haka ta wuce bedroom ɗin sa kai tsaye,tana shiga ta ganshi kwance ƙasan carpet babu abinda ya cire hatta takalmin sa yan ajikin ƙafafun sa,da cikin sanyin jiki da wata irin fargaba ta ƙaraso inda yake ta tsuguna,kana tace"baka da lafiya?shuru bai bata amsa ba ga idanun sa alumshe,Yahh Abdallah ta faɗa cikin wata irin murya mai matukar taushi da kwanciya,wanda hakan ya fito da wani irin amo mai tada tsikar jiki, Abdallah bai san ya akayi ya buɗe idanun sa ba,saboda yadda Muryar tayi matuƙar tasiri a zuciyar sa da gangar jikin sa,ganin sa zaune ya zuba mata idon sa masu sakata jin bacci yasa ta ɗan tura baki tana cewa yo hakan nan sai atayarwa da mutum hankali,ta faɗa cikin ɗan murguɗa bakin,tana farfari da fararen idanun ta,bata gama faɗar abinda ke ranta ba ta baƙumci bakin Oga Abdallah cikin nata wanda hakan ne ya hana ta ƙara sa faɗar abinda ke ranta,

Zaro manyan idanun ta tayi tana mamakin wannan irin ta adi na ogan nata,ture shi ta fara ƙoƙarin yi amma sai taji ya tattarota jikinsa tare da yaye hijabin dake jikinta,zaro idanun ta kuma yi wanda shi Abdallah ma bai san tanayi ba,harshen sa yana sarƙafe da nata yana faman tsotse shi kamar wata sweet,hannu tasa tana dan ture shi dan kar ya yaye mata hijabin bayan shine kadai sitturar data suturce jikinta dashi bayaga dan guntun siket ɗin da tasaka,bata dawo daga tunanin yadda zata yi ba taji Abdallah yayi nasarar zare hijabin,runtse idanunta tayi lokacin da taji hannun sa nayawo bisa sassan jikinta,har yanzu kuma bakin sa yana maƙale da nata,ɗan cire bakin sa yayi anata yana goga fuskar sa a ƙirjinta,cikin kasalar da yake saukar mata tace"wai maye haka Ni ka rabu dani bana so nifa ba ƴar,,,,maganar ta katse mata lokacin da taji sanyin bakinsa bisa nn ta bata san sanda ta saki wani ɗan ƙaramin sauti ba oshhhhh,wai maye haka Ni karabu dani wayyo fafina ka taimaka zai cire min ƙirjina,dan ɗago fuskar sa yayi cikin ɗage mata gira yace"Bint kibar ni na rama mana,ke idan kina cikin damuwa ba ƙirjina kike shigewa kina goga fuskar ki ba,to Ni dan me yasa bazaki barni na rage damuwata da raɗaɗin dake cikin zuciyata ba?ki barni mana kinji Bint ya fada cikin wata irin muryar da yasa gaba ɗaya tsigogin jikin Bintu miƙewa,maida kansa yayi cikin wuyanta yana shaƙar dadda ɗan ƙamshin ta..
💕
*KUDURAR ALLAH* 💕

*NA*


*FATIMA Y. ADAM*





_____________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_____________________________________*



```Page 48 ```



Take nan Bintu taji duk jikinta ya mutu,ɗan zunɓura bakin ta kumayi cikin yanayin da take ciki tace" Ni yaushe nayi maka haka?kuma Ni ai ba haka nake maka ba!'cikin mutuwar jiki da wata irin kasala yace"ramuwar gayya Bint ita nakeyi idan kuma kika ƙara ambatar abinda nake miki da iskanci sai na cire bakin gaba ɗaya kowa sai ya huta!'ya faɗa cikin ɗan kama laɓɓan ta da haƙorin shi ya ciza a hankali,amma dake Bintu tana kan sharafin ta na taɓara,sai kawai tasa masa kuka wai ya cijeta,shine ka cijeni bayan Ni ban taɓa cizan kaba!'ya wani lumshe idanun sa tare da miƙa mata lip ɗin sa cikin wata irin kasalalliyar murya yace"Bint ram,,,,kafin ya ƙarasa maganar da zai faɗa tuni Bintu tayi caraf da lip ɗin sa a cikin bakinta daga ramuwa saiga Bintu ta koma tsotsewa bawan Allah harshe kamar ta samu alewa ko da ike ita a wajen ta daɗin bakin Abdallah yafi daɗin alewa, Abdallah har cikin jinin jikin sa da ƙwaƙwalwar kansa yake jin tsotsar da Bintu kewa bakin sa,kiran sallar da aka ƙwala cikin masallacin ESTATE shine ya dawo da su cikin hankalin su,zame jikin ta tayi daga nashi,shi kuma Abdallah so yake yaga idanun maras kunyar da take cewa ana iskanci, cikin wani irin farin ciki da ya cika zuciyar sa ya leƙa fuskar ta da take ƙasa,yace"Bint wan nan fa abinda kikayi min iskan,,,,da sauri ta rufe masa baki da hannun ta idanun ta cike taf da ƙwalla ji take kamar ta zane kanta saboda ta kaici,tace"dan Allah kayi haƙuri bazan sake ba!'ta faɗa tana son fashewa da kuka,ɗaga ta yayi suka tashi tsaye,kana yace"gaskiya bazan haƙura ba,daga rama cizo sai kawai ki cinye min baki!' ya faɗa cikin rangwaɗar da kai kamar wanda akaci zali,cire ta yayi daga jikin shi tare da cewa bari idan nayi sallah zan zo sai ki faɗa min abinda ke bakin ki,amma kiyi sallah anan kar kije ko ina kinji ko!'gyaɗa kanta tayi tana ci gaba da ƙunshe kanta da tafin hannun ta,wucewa yayi ya shige bayi jim kaɗan ya fito cikin sauri saboda jin ana ƙoƙarin tada sallah,yana fita itama ta shige ta ɗauro alwalar ta tada sallar a nan cikin ɗakin,



Kamar yadda ya saba saida ya gabatar da sallar isha'i kana ya nufo part ɗin su,a kan hanyar sa ta shiga ne daniyal ya kira shi a waya nan yake sanar masa cewa ya gano gidan da su Hajjo suke kuma bai dawo ba sai da yaga Abba Umar shima ya taho, Abdallah yace"yauwa daniyal idan Allah ya kaimu gobe zaka rakani muje san nan ina so kadinga kular min da Abba Umar bana so wani abu ya same shi!'daniyal yace"don worry oga i can take care!'daga haka suka katse kiran,


Duk da bata da tabbacin zaici abinci amma hakan bai hana ta jera masa kayan abincin sa,duk da dai ba wani me nauyi bane dan tuwon semo tayi masa da haɗaɗɗiyar miyar kuɓewa wadda taji ragargajejjen naman kaza sai zabga ƙamshi take, Bintu dai aranta take rayawar ta gaji da waɗan nan girkunan dole ne idan ta samu nutsuwa taje koyan girkin ƴan gayu koda na kwanaki ne,wai dan ma shi Abdallah baya gajiya da cin nau'ikan abincin mu na gargajiya,a nutse ta kammala ko mai amma fa ta ƙagu ya dawo sabo da bata son Shirin ta ya ɓaci, a cikin wannan rana take son aikata ƙudurin ta,sallamar sa ce ta katse mata tunanin ta,tana ganin sa kuwa abinda ya faru awa biyu da suka wuce ya shiga dawo mata,cikin takaici da kunya ta sunkuyar da kanta,ƙarasowa yayi dinnin ɗin yaja kujera ya zauna,bai tanka mata ba,ya fara ƙoƙarin savin ɗin kansa,tana kallo ya saka tuwon sa ya fara ci, amma bata ce masa ba kuma ta kasa motsawa daga inda take tsaye,ɗan satar kallonta yayi yasan abinda ya hanata sakewa,amma yanzu zaiyi maganinta,kasan cewar ba wani tazara bace a tsakanin su ba,hakan yasa bai sha

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login