Showing 18001 words to 21000 words out of 130717 words

Chapter 7 - DUHU sark'ak'iya complete hausa novel

slimzy   

23 Oct 2025

177

gane kanta tun ranan da abin nan ya faru gashi babu mai magana da ita a gidan anya bazaiyi mata abinda takeso ba kuwa in har hakan shine farin cikinta? ya bace daga dakin ya tafi daji wajen abokinsa dan samun shawara,

narjisu ce ta shigo husnah ta mike da sauri cike da tsananin damuwa narjisu tace "meyasaki damuwa husnah?"sai hawaye husnah tacev"na shiga damuwa hakika na kwadaitu da waccen rayuwar da muke zuwa Dan allah ki kaini a karo na karshe inyaso in muka dawo bazamu sake zuwa ba shikenan"narjisu ta share mata hawaye tace "ki kwantar da hankalinki zan kaiki kinji?ki daina kuka share hawayen"husnah ta share tayi murmushin farin ciki,

narjisu ta kalli maamah da hajiya babba da mahaifuyarta wadanda ke biye da ita husnah bata ganinsu tace "kun amince in batar da ita?"suka gyada mai mahaifiyar Abraham tace "shine samun saukin mu batan wanan yarinyar mu zauna lafiya amma kinsan inda zaki kaita ko?"narjisu tace "biladama mutanene masu Kara da tausayi bakaman mu ba na tabbatar idan nasaketa a duniyarsu zaasamu Wanda zai tsinceta"suka amince dukkansu narjisu husnah ta tsare narjisu da Ido yadda take motsa baki take kallo husnah tace "wai meyasa watarana sai inga kuna magana bansan mai kuke fada ba"narjisu ta dauko abincu ta mika Mata tace "ci mu fita"da sauri husnah ta haucu hannu baka hannu kwarya....

*****
ummahn hafeez ta shiga tsananin damuwa ganin hafeez ya daina cin abincu hakan yasa ta kira yaseer ta shaida masa yaseer ne zaune gefen hafeez dake kwance dafe da kai yana rike da waya da hoton husbah yana kallo,

yaseer yace "wai wanan wace irin soyayya ce da bakasan inda takeba kuma ka kamu da kaunarta meyasa bazamuje a nemo gidansu ba?"hafeez ya juyo da rinannun idanuwa yace "yau kwana uku bangantaba kuma kun hanani zuwa nemo ta"yaseer yace "tashi muje ko zamu ganta"yana maganar daddy na kiransa ya dauka yace yanason ganinsa a company hafeez ya zauna yace "muje?"yaseer ya sauke numfashi yace "daddy ya kirani ka jirani kawai"yasa waya a aljihu yace "ummah bari inje in dawo"ummah ta gyada masa Kai ta kurawa hafeez ido cikin tashin hankali......



KU TURA KUDI 300 CIKIN ACCOUNT NA SAMA DAN SHIGA PAID GROUP FREE PAGE YA KUSAN KAREWA KARKU BARI AYI BABUKU.....


*SLIMZY*✍🏻
πŸŒ‘ *DUHU....*πŸŒ‘
( *sark'akiya*)

©️HWA

*SLIMZY*✍🏻
Wattpad slimzy33

Daga Marubuciyar:-
🦎 *K'ADANGARUWA*🦎

*WANAN LITTAFIN NA KUDI NE AKAN NAIRA 300 KACAL VIP MASU BUKATAR A TURA MUSU TA PRIVATE 1000 DOMIN MALLAKAR WANAN LITTAFI TURA KUDINKI TA WANAN ACCOUNT DIN*

πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»πŸ‘‡πŸ»
*3126584401*
*FIDDAUSI MUSA*
*FIRST BANK*

*SHAIDAR BIYAN KUDI TA WANAN NUMBER 08036953516 KO KI TURA KATIN MTN TA NUMBER*

*GA MASU BUKATAR TALLA SU TUNTUBI WANAN NUMBER 07042277401*


*9*

ummahn hafeez cikin damuwa take kallon hafeez yadda ya zauna ya zabga tagumi tace "hafeez ka fadamun gaskiya shin wanan yarinyar daka hadu da ita ka tabbatar mutum ce?ni anya hafeez ba gamo kayiba kuwa kalli dik yadda ka fita hayyacinka cikin kwana biyu kacal"cikin damuwa ya kalli ummah yace "ba gamo nayiba ummah mutum ce kawai dai fulanine suke zuwa kuma a wajen nake ganinsu kwana na biyu ina zaryar zuwa nemanta ban gantaba gashi yanzun yaseer yace daddy ya kirasa bari inje ko Allah zaisa in ganta"ummah taja numfashi ta sauke ta matsa da plate din dke gefensa tacev"bazaka fita ba sai ka cinye wanan abincun idan kanaso na barka"ta tsuke fuskar ta mika masa yasa karba yana tura baki tace "ni wanan jaraba wanan yarinya data shigo rayuwarka banji dadiba"hafeez ya bata fuska tayaya ummah zata rinka kiranta da jaraba ta hararesa tacev"to ka dakeni ne"baisake ce mata komiba ya rinka cuccusa abincin burinsa da fatansa ta barsa ya tafi neman Asma'u ko zai dace ganinta ya gama ya sha ruwa yana dire cup din ya mike ya kwashi wayoyinsa dake gefen gado da makullin mota yacev"saina dawo"ummah ta girgiza kai tace "yau ninaga abinda ya isheni bai ishi Allah ba"ta dibi plate da cup din ta fice ta rufo kofar....tuki hafeez yakeyi ko ganin gabansa bayayi kallon agogo yayi minti sha biyar ya rage suzo dan yasan lokacin da suke zuwa.....

******
husnah na dire plate din ta mike tace "narjisu na shirya amma naga kamar akwai matsala kina magana ta gefe kuma Bana ganin kowa"narjisu ta kalli su maamah dake gefe tayi murmushi ta shafa hular dake kanta ta gyara dakyau tace "babu wanda nake magana dashi ina ganin idanuwanki ne"Hankado kofar dakin akayi garammmm suka juya a tare da narjisu da husbah tsabar tsoro husnah ji tayi kamar ta saki fitsari zuhraliyya na biye dashi harde da hannu a kirjinta ba zato narjisu taji Abraham ya fuzgota ya sharara Mata mari kafin tayi wani yunkuri ya sake kai mata mari ya shaketa mummunan shaka tasa hannu a hannunsa tana kokarin fuzge hannunsa daga rukon da yayi Mata ta kasa idanuwanta suka furfito ya hadata da jikin bamgo yace "nasan dik wanan abun da yake faruwa da fitar husnah nasan kece babu wanda zaimun wanan aika aikar idan bake ba narjisu nasan halin shedancinki nasan halin muguntarki domin ke muguwa ce ko a cikin jinsin mu"damm gaban husnah ya fadi a karo na farko taji Abraham ya Kira sunan jinsi ya cigaba da magana yana rike da wuyanta tana kakari numfashinta na kokarin daukewa yace "dik inda zaki kai husnah ki sani numfashinta da bugun zuciyarta hade suke da numfashina da bugun zucuyata soyayyarta ke yawo a jinin dake yawo cikin jijiyoyin jikina dan haka rabuwata da husnah ba abu bane mai sauki"

murya a shake narjisu tace "idan bakasakeniba zan bace zan sauya kamanninda husnah idan tayi tozali dani zata haukace hankalinta zai gushe gabaki daya in ma bata Rasa ranta ba"jin haka yasa ya sassauta rukon da yayi mata yasan halin narjisu tsaf zata rikide ta koma kamanninta na jinnu da zarar husnah taganta yasan zai rasa husna rashi na harabada mahaifiyarsa ce da mahaifiyar narjisu suka shigo ta kofa wadanda tunda aka Fara suke wajeb gudun husnah ta burkice sunsan halinsa yasa sukazo a suffar mutane mamah ta bude hannu ta warwara masa mari a fuskarsa ya juyo zata sake marinsa husnah ta rike hannunta ta zube a gabanta "maamah Dan Allah kiyi hakuri kirabu dashi zai saketa maamah karki mareshi" wani mugun kallo maamah tayiwa husnah tace "rufemun baki dik wani masifa da bala'i kece kika haddasa shi dabadan ke ba yaushe Abraham zai haukace yana wanan tsiyar?"ta daka mata tsawa husbah ta razana fuska shabe shabe da hawaye, Abraham ya saki wuyan narjisu ta zube a kasa tana tari rike da wuya mahaifuyarta tazo ta d'agata "sannu narjisu kiyi shiru kiyi hakuri zan dau mataki akan Abraham"cewar mamah suka rike narjisu da mamanta suka fitar da ita zuhraliyya tazo tana sharewa husnah hawaye"kiyi shiru Anty husnah kinji narjisu batada burin daya wuce ta rabaki da yaya Abraham saboda ta aureshi"husnah idonta ya rufe kuka kawai takeyi Abraham na tsaye yana tunanin irin azabar da zaiyiwa narjisu yau husnah ta ruga ta rungumesa ta baya tana kuka mai sauti zuhraliyya ta dafe kai Abraham yace "jeki zuhrali"ta mike a sanyaye ta fice a dakin yana ganin haka ya ture husbah cikin fushi "kin bani mamaki husnah Ashe kinaso ki rasani ki rabu dani?"ta girgiza Kai tana kuka tace "banaso nadaina kayi hakuri Abraham bazan taba iya rayuwa batare da kai ba a dik halim da zan shiga saidai na tsorata da ahalin gidan nan nafara ji a jikina nidin ba jinsun ku bace dikda bansan meye jinsi ba ban tabbatar da kalmar jinsi ba sai yau danajita daga bakinka"ya tsura mata idanuwa yana hango tsoro da damuwa cikin idanuwanta zucuyarsa ta kasa jure masa ganinta tana zubar da hawaye ya karasa wajenta ya rukota ta fuzge "ni yau bazan yarda dakaiba saika fadamun menene jinsu?wanan wace duniyace?muke ciki?"jikinsa ya kama rawa gumi ne ya soma tsattsafowa a fuskarsa dakyar yake motsa kafarsa ya karasa gabanta yasa hannu yana share Mata hawaye wasu hawayen na zubowa yana kokarin rungumeta ta turesa ta ruga aguje tana tsallake matakala ta nufi daki ji yayi ta bugo kofar bedroom dinta....ya dafe kansa daya dau carji idanuwansa suka firfito waje,

narjisu na ganinsa ta mike ta zabura zata bace ya cafketa ya fizgo gashin kanta dake jan kasa gashinta ya baxu a gaban fuskarta ya cukwikuyota ya bankare hannunta tayi kara mai karfi da dajin da suke ya girgiza....."Abraham mai kakeyi haka ?mai zaka mata kasheta zakayi"bai sauraresu ba ya nadeta ya bude bakinsa ya fito da harshensa igiya ce mai tsawo ke fitowa daga jikin bakinsa jikin igiyar kayoyi me ya shiga nade narjisu dashi yana daureta wani haske na fitowa daga idanuwansa tana murkususu tana ihun azabar yadda takeji kamar shocking na shigarta "Abraham.... Abraham ka barni nadaina wayyooo wayyoo Ka kyaleni nace nadaina bazan sake ba"ya daureta tsafff ya rufe fuskarta da gashinta kwayar idanuwanta kake gani daya koma kalar ban tsoro ya nadeta kamar ganmo ya bace.....


wani kurgumi. daji da bishiyoyi sukaiwa kawanya mai ban tsoro da tsananin duhu ya dira a kan kafafuwansa ya bayyana ya kalli wata bishiya data rankwafa yana rike da narjisu ya karasa wajen gurnani narjisu takeyi tana wani irin numfashi yana rike da ita ta shiga kici kicin kwacewa kumbunanta masu tsawo ta fito dasu ta cafki hannusa ta kafa masa kumba kanta na cukwikuye a cike ya danneta da karfinta ta kara sakin ihu cikin dajin da ko ina ya amsa yasa igiyar daya fito da ita ya shiga daureta a jikin bishiya tana kici kicin kwancewa ya daureta sosai sanan ya dago kanta fuskarta ta sauya kamanni tayi bakin kirin hakoranta a waje gashin kanta ya hargitse yacev"a nan zaki rayuwa narjisu na fitar dake daga cikin mu nan zako dawwama kina karbar azabata tunda ke muguwace azzaluma baki isa ki rabani da husnah ba nida ita harabada"ya ce ya fito da wata wuta mai tartsatsi yana fisa mata a jikinta tana ihu tana haniniya zata kwace.....idanuwanta wasu hawayene na jini suke zuba jajir idanuwanta kwala kwala take kallonsa "Abraham dik ranan danayi nasarar kwancewa daga azabarka to kasani yadda nayi hawayen jini kaima sai kayishi saina rabaka da husnah saina cillata duniyarsu saina shayar dakai kuncin rabuwa da masoyi saidai ka kasheni"yace "au baki daddaraba Kenan kinci alwashin rabani da husnah ko?tou bari kiji nida husnah harabada muna tare babu mai rabani da ita"yana gama fadin haka yayi tsalle yayi samaaa iska tajashi sama ya barta nan tana ihu wutar daya rura mata tana gasata tana tartsatsi a daji....

*****
hafeez zaune kan mota ya kalli agogon hannunsa karfe goma sha biyu harta wuce bai gansu ba ya ciro hotonta a wayarsa yana kallo yana shafawa ya matso wajen wani masallaci yaga wasu matasa suna zaune da yan mata yace"Assalamu alaikum dan allah tambaya nakeyi"suna kallonsa batare da sunce komiba ya nuna musu hoton husna "Dan allah kunga wanan"suka kalli wayar suka kallesa basa ganin mai yake nuna musu daya zaiyi magana ya zunguresa sai suka hada baki "bamu ganta ba"yayi shock da irin kallon da sukeyi masa to kodai sun ganta yasa suke nuku nuku ya tafi "Dan Allah bawan Allah kaga wanan?"mutumin ya kalli wayar ya kalli hafeez yace "to ai nibanga komiba mai kake nunamin banga hotonba"hafeez ya kalli hoton husnah ya kalli mutumin yayi tsaki kawai maiyasa mutane keyi masa haka?ya koma mota ya hada kansa da gwiwa kirjinsa na harbawa sauri da sauri tsoronsa kada ciwonsa ya tashi ya dauki awa uku a wajen har karfe biyu na rana yana cikin mota bai ganta ba kamar ya fashe da kuka ya tada motarsa yabar wajen cike da tunani bai karaya ba zaidawo nemanta yasan zatazo dik inda take fatansa allah yasa lafiya.....

******
yaseer na zaune gaban daddy a office yana saurarensa "kasan dalilin dayasa na kiraka"yaseer ya girgiza kai yace "ah ah daddy"daddy yana fuskabtar yaseer yace "yaseer aure zanyi"

"what daddy aure kuma? waye zaka aura daddy yanzun kishiya zakayiwa momy?"yace a kidime maganar daddy ta matukar ruda yaseer yace "ehh hajiya rabi zan aura surukarka kaga dai mahaifin muneeba matarka ai kanina ne kuma ya rasu bai dace ace hajiya rabi na zaune haka nan babu mijiba kaga muneeba saita zama yata ko tunda yar dana Haifa kwaya daya tilo ta bace bansan inda ta shiga ba wato matarka husnah"yaseer ya bata fuska shi meyasa ake cewa matarsa shi besan wata matarsa ba ya danne zuciyarsa ya cigaba da sauraren daddy yace "to nayitasa ido inga Zainab ta haihu mahaifiyar husnah shiru shiyasa zan auri rabi ko ita akwai rabo a jikinta"ajiyar zuciya yaseer yayi yana jinjina lamarin akan momy dik soyayyar da daddy keyiwa momy yanzun aure zai kara daddy ya katsewa yaseer tunani yace "kayi shiru"yaseer ya sosa kai yace "tou daddy ba abinda zance sai Allah ya tabbatar da alheri dama inaso ince maka zani in gaida ummah ta tun bayan auren mu banje ba inaso inje jibi"daddy ya gyada kai yana tsananin son yaseer yanaji inama yaseer dansa ne na cikinsa ba dan amininsa ba?koda yake yanzun ma jinsa yakeyi kamar dansa nan suka cigaba da tattaunawa hankalin yaseer na wajen amininsa hafeez yanaso yasan halin da yake ciki......

******
Abraham bai dawo gida ba sai magriba yana daji shi kadai yana tunanin yadda zai bullowa lamarin husnah yana shigowa yaci karo da mahaifinsa tsaye da mahaifin narjisu da mahaifiyar narjisu da mama da goggo kande bai ce musu komiba zai wuce babansa yace "Ina ka kai narjisu?"shine tambayar da yayi masa Abraham a takaice ya amsa "nakaita inda ya dace da ita"zai wuce babansa ya taresa "a wani dalili?a dalilin biladama?"ya daka masa tsawa Abraham na tsoron mahaifinsa dik rashin tsoronsa bai amsa mishiba yacev"kadawo da ita ko itama husnah ta karbi azaba dan itama zan dauketa in kaita daji"Abraham a zucuyarsa yace kafin ku dauketa Zan dauketa mubar muku wajen ya wuce mahaifinsa mahaifiyar narjisu kuka tasa "wallahi idan bai dawomin da yata ba dik abinda nayiwa Abraham shi ya siya bashi kadai keda karfin iska ba kowa da baiwar da yakeda ita"mama ta riketa sukabar wajen hajiya babba kwafa tayi meyasa mahaifin Abraham bazai tursasashi ya dawo da narjisu ba?


tana kwance lamo akan gado idanuwanta a rufe hawaye sun bushe a fuskarta taji motsinsa a hankali ta bude idanuwanta da sukayi jajir saboda kuma fuskarta ta sauya kala ya tallabota yaji jikinta yayi zafi "husnah"ya kira sunanta a sanyaye takasa amsawa saboda kukan datasha ya rukota jikinsa ya rungumeta yana shafa kanta hawayenta yaji na diga a jikinsa yace "kuka kuma?meyasa kike kuka kinaso mubar nan?fadamun zanyi miki kome kikeso"tausayinsa ya kamata yadda ya fita hayyacinsa sai kawai ta girgiza kai,ajiyar zuciya yayi ya rungumeta sosai Yana shafa sassan jikinta numfashi kawai take saukewa da ajiyar zuciya mai karfi,ya riketa sosai ya shiga cire mata kayan jikinta tsirara yayi mata ya kwantar da ita ta lumshe ido jikinta yayi zafi ya shiga toilet ya dibo ruwa a bowl ya fito da towel ya jika ya matse ya shiga danna mata a jikinta a hankali a hankali wani irin yarrr takeji musamman yadda yake kallon nonuwanta ta kamo kansa ta dora akansu ta rada masa a kunne "su kakeso kasha ko?"ya lumshe ido yana lasar kan nononta da harshensa hannunsa daya na mararta yana shafawa a hankali wani irin shaawarsa taji ya taso mata bata ankara ba taji yasa yatsansa yana wasa fa hq dinta ta rufe idanuwanta tana sauke numfashi wata kaunarta na ratsa Sassan jikinta ta bude masa kafarta alamun tanajin dadin hakan ya dago fuskarsa daga tsotson nipples dinta yana kallon yadda takeyi da fuska a hankali yake tsotson jikinta tuni ta mance da wani tashin hankali suka tsunduma soyayya yana sarrafa jikinta ruwa kawai ke zuba a gabanta ji tayi yasa baki a wajen take taji numfashinta na neman daukewa tsabar dadi....

****""
kuka momy keyi a gaban daddy "meyasa zakayi aure daddy kuma ka rasa wa zaka aura sai rabi"hajiya rabi na makale tana saurarensu yacev"mai rabin tayi da bazan aureta ba zainab meyasa kin cika son kanki dayawa ne?aurenta da zanyi haramun ne?"ta girgiza kai momy ta shiga tsananin tashin hankali daddy haushinta ya kamasa ya tsallaketa zai fice jin motsin fitowa hajiya rabi tayi saurin komawa babban parlor yana fitowa ya ganta zaune tayi saurin tsugunnawa cikin ladabi tace "barka da zuwa"ajiyar zuciya yayi yace "kawomin ruwa akwai maganar da nakeso muyi",hajiya rabi ta mike cike da farin ciki harkarta tana gab da cin ma ruwa dan tasan maganar aure zaiyi mata koda ta shiga kitchen saida ta taka rawa sanan ta fito dauke da tray da jug fa cup ta dire a gabansa ta mike Zata wuce yace"dawo ki zauna"ta dawo ta zauna ta sunkuyar da kai "dama rabi inaso muyi wata magana ne naga muba yara bane"tace "hakane"ya gyara zama yace "aurenki nakeso inyi amma bansan raayinki ba"tasa tafin hannu ta rufe fuska cike da kissa sanan ta bude ta sunkuyar da kai ya sake maganar ta mike cikin kunya tabar wajen zuciyarta cunkushe da farin ciki burinta na gab da cika,yayi dariyar manya ya kurbi ruwan sanyi ya ciro waya yace bari in kira alhaji sidi muyi maganar aure inda hali jibi jumaa zanbada sadaki a daura.....

momy hawaye ya gama wanke mata fuska tana tsaye tana kallon daddy yana waya cike da nishadi....

*******
washe gari Abraham suna rungume da juna shida husnah suke saukowa daga matakala kanta na jikin kafadarsa tana zuba masa shagwaba yana biye mata yace "ki kula da kanki Zan turo zuhraliyya ta zauna dake karkije ko ina kinji?"ta gyada masa kai hade da murmushi tace "babu jnda zanje kaji mijina ina sonka ka dawo da wuri ka karamun abun jiya"ta rufe ido cike da kunya ya shafa kanta ya fito yana fitowa yayi tozali da juraid da mahaifiyar narjisu da kannen zabariyya da hajiya babba sun shirya tsaf kallonsu yayi ya kauda kai dan yasan neman narjisu zasuje kuma dajin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login