Showing 120001 words to 123000 words out of 130717 words

Chapter 41 - DUHU sark'ak'iya complete hausa novel

slimzy   

23 Oct 2025

171

idanuwanta,

momy ta kalli sashen da aka rufe da zani ta kalli ummah hadiza tace "ummah hadiza abinda ta haifa babu rai ne?meta haifa?"

ummah hadiza ta nuna mata kafin tayi magana cikin azama momy ta bude zanin da sauri ta saki tace "innahlillahi wa innah ilaihi rajiun"tsigar jikinta ta mike ta runtse idonta da sauri tabbas tayi gamo ummah hadiza tace "dodo ne ta haifa tayi arziki da yazo babu rai kuma yazo baa mutum ba da tasha bakar wuya kila Allah ne ya dubeta sakamakon tubar da tayi da wuri dikda saida taji wuya ta tuba"momy ta girgiza kai cikin sanyin jiki tace "ku daina fadin haka yanzun a kira yaserr a Kira malam yazo ya gani sai asan yadda zaayi da abun ko?"hajiya saude tace "hakan ya kamata amma yaserr baya daukar waya husnah ta sanar mun da yayi fushi yayi tafiyar sa ma koda tazo be gidan batasan inda yaje ba"
muneeba wani abu taji ya caki zuciyarta wani radadi takeji a kirjinta wani irin kaunar mijinta takeji da tausayinsa son da takeyiwa yaseer a halin yanzun yafi wanda takeyi masa a baya fargabar rabuwa takeyi dashi idan yaseer ya rabu da ita tabbas bazata iya rayuwa cikin gidan ba bazata iya rayuwa tana ganinsa ba wutar sonsa ke ruruwa a zucuyarta batasan sanda ta fashe da kuka ba hajiya saude da ummah hadiza suka shiga da ita toilet tare sukai mata wanka kafin su fito Momy ta gyara wajen ya fice,

husnah ta dade tsaye tana kwankwasa kofar motat tasan shine dikda fitowarta bataga motar ba tasan ya dawo tana hangensa ta glas din motar daya dan bude dago kai yayi fuskarsa jajir cikin tsananin takaici yayi tsaki yasan husnah ce yasa keyy ya Bude motar tanajin alamar budewa tasa hannu ta bude murfin motar sukai Ido hudu da yaseer ya zuba mata ido itama shi take kallo ta kasa motsawa dakyar ya bude baki yace"kinzo ki rokeni in zauna da muneeba ne?ko me kikazoyi?"ya watsa mata wani kallo tq sunkuyar da kanta kasa ta danne zucuyarta ta shiga ta rufe motar ta ruko hannunsa kasa kwacewa yayo cikin wani irin salo take murza tafin hannusa ta kwantar da kanta a kafadarsa murya kasa kasa cike da shagwaba tace"yanzun fushin yar uwata ya shafeni kenan?saboda nace ka sassauta hukunci kada ka yanke hukunci cikin fushi?bance saika zauna da muneeba ba ina tsananin tausayinta dikda tayi maka babban laifi sanan karka manta mahaifiyarta tabar gidan ta gudu baasan inda takeba"cike da karfin hali yace "ehh anyi asibitin mahaukata da ita yar uwarta kuma ta mutu an dauki gawarta"da sauri husnah ta kallesa "yaya yaserr kasame kake fada kuwa ko tsabar fushi yasa kawai kake zaro maganganu kamar wanda kwakwalwarsa ta samu matsala?'ya tallabo habarta yana girgiza kai "ko kadan husnah shine sanadin fasa fitata shine sanadin da kika sameni cikin motar nan nashiga damuwa yau nakara tabbatar da cewa mai rai baa bakin komi yakeba sanan dan adam dik iskancinsa zaiyitayi Allah na kallonsa yayi masa talala saidai da zarar ya damkesa to fa zai zama abun tausayi abun misali sanan darasi ga sauran mutane"jikin husnah yayi sanyi ta zuba masa ido cike da kwalla ya kwashe komi abinda ya faru ya fada mata jikinta ne ya kama rawa ta kasa magana ta rushe da kuka ta fada jikinsa tana shashekar kuka rungumeta yayi cikin sigar lallashi da kalamai masu dadi yake lallashinta yasamu tayi shiru ya shafa fuskarta ya hade bakinsu waje daya ya soma kissing dinta cikin wani irin salo yake tafiyar da ita yana shasshafa ta horn din mota yasa yayi furgigit ya saketa ya kalli motar dake gabansa ya girgiza kai yace "hafeez ne naga kamar shida malam ne kota haifo dan boka ne?"hararsa husnah tayi ya hade rai Shi kuma ta kauda kai tace"ta haihu tun dazun?"ya kalleta ta jinjina masa kai ta kauda kanta gefe ta bude motar ta fita jiki a sanyaye shima ya Bude motar ya fito hafeez yace "ah ah kune a cikin mota kuke zuba soyayya?"cikin kasa kasa da murya hafeez yace hakan! yaseer yayi masa wata harara suka dunguma cikin gidan.....

kamshin turaren yaseer yasa muneeba saurin dagowa daga zurfin tunanin da ta shiga ta gansa tsaye rike da hannun husnah hannunta cikin nasa Yana murzawa kafeta da ido yayi wani kallo yakeyi mata mai cike da tsana da takaici idonta ya cicciko da kwalla ya kauda kansa yana kokarin fita hafeez ya ruko dayan hannunsa "ina zakaje kuma?ai babu inda zaka inma zaka fita kabari a baka damar haka"ya dawo ya tsaya yanajin husnah tayi wata ajiyar zucuya ta kallesa ta kashe masa ido yayi murmushin gefen fuska,

malam yayi adduoi sosai sanan yasa leda a hannunsa batare daya budeba ya nade abunda muneeba ta haifa sanan ya kawo wani magani yaba hajiya saude "wanan wanka da sha da tsarki zatayi saboda yadda zataji canji a jikinta inshaaa Allah babu komi ma"hajiya saude ta karba tayiwa malam godiya yasa hannu da bismillah ya dauka ya kalli yaseer yace "muje a birne ko?"yaseer ya cije bakinsa ya sake kallon muneeba idanuwanta na kansa ko kiftawa batayi ji takeyi kamar ta hadiyesa ya zama nata suka fice tare da malam husnah ta zauna gefen gado cike da tausayin muneeba take ta yaya muneeba zataji abinda yasamu mahaifiyarta da kanwarta?kwalla ta cicciko a idonta muneeba tace "yadai husnah nasan kina kuka ne saboda abinda ya sameni ko?"husnah ta jinjina kai ta kasa amsawa muneeba tayi ajiyar zuciya hade da murmushi mai ciwo sai hawaye tace "na tuna lokacin da nake fatan aljanu su cigaba da rayuwa dake,na tuna lokacin da nake miki fatan ciwo gashi ke yanzun fatan samun sauki kikeyi mun husnah rayuwa kenan idona ya rufe ban taba tunanin Allah zai juyamun da rayuwa haka ba yau ina mahaifiyata?ta tafi bansan inda take ba itadin da take bani gudun mawa wajen aikata mummunan aiki gashi yau wa gari ya waya"toshe mata baki husnah tayi ta share hawayenta"ki daina fadin wanan abun kinji jarabawa ce da kaddara kinji kidaina kuma yaya yaseer be tsanekiba"daga bakin kofa taji ance "waye yace miki ban tsaneta ba?nina fada miki haka?to na tsaneta tsana ta harabada banason ganinta a rayuwata ko kadan banida bukatar cigaba da rayuwa da ita husnah saboda haka karki yaudareta tasa ran ni zan cigaba da zama da ita a matsayin mata da miji dan haka kizo murafi zo muje banason shakuwarki da ita dan ke baiwar Allah ce bakisan komiba banaso ta koya miki munanan halayenta kazamai"cikin fushi yake maganar ganin yadda ya canja fuska ya tsorata husnah ta mike jiki babu kwari sumi sumi tabi bayansa tana waigen muneeba cike da tausayawa nan muneeba ta zauna kamar an dasata hawaye wani nabin wani.....


Akwai documents na books dina guda hudu mai bukatar duka 1k pc me

zainul abideen
izza ta
kukan zuci
ramin mugunta...


*WANAN LITTAFIN NA DUHU 300 KACAL ZAKI BIYA KI MALLAKI NAKI IDAN BAKI BIYABA KIKA KARANTAMUN BANYAFEBA*


08036953516
07042277401


*SLIMZY*✍🏻
52
ummah hadiza ta shigo dakin dauke da plate din lafiyayyar jealouf din shinkafa sai kamshi take hannunta dauke da kunun gyada a kofi mai dan girma tayi sallama shiru muneeba bata amsa ba ta karayi kallonta tayi yadda hawaye ge gudu a fuskarta harta zauna batasan ta iso ba ta dafa kafadarta tayi saurin share hawayenta "umm ummah hadiza"tana kallonta da jajayen idonta ummah hadiza ta girgiza kai "muneeba meyasa kikeson saka kanki a damuwa ne?tunanin me kikeyi kankanuwarki dake har na iso bakisan nazo ba umm?wanan abun daya sameki rubutaccen alamari ne baki isa ki canja shiba don me zakisa damuwa"ta girgiza kai ta karbi kofin kunun gyadar kamar bazatayi magana ba bakinta nayi mata d'aci tace "ummah hadiza yaya yaseer ya tsaneni na tabbatar ganina bayason yi rabuwa dani zaiyi"ta karashe maganar da rushewa da kuka hajiya saude ta shigo tare da yusrah sunyi shirin tafiya gida tace "ah ah lafiya naganku jigum jigum zaune muneeba na kuka? kukan meye kuma kikeyi hakan?"ta girgiza kai hajiya saude ta hada rai tayi kicin kicin ta soma sababi tana fadan muneeba na cuccusa abinci tace"ni tafiya zanyi sai kuma an kwana biyu tunda zainab tace babu suna batason tara mutane gara in husnah ta haihu ayi ai ta hutar damu sai an kwana biyu zan leko ku"ummah hadiza ta mike "muje in taka muku Allah ya huta gajiya yabar zumunci"

"Ameen"ta amsa harta kai kofa ta juyo "to muneeba Allah ya kara lafiya"ta jinjina kai ta amsa mata muryarta na rawa suna fita ta kifa kai a pillow ta soma rera wani sabon kukan....

*****
yaseer na kwance yana rungume da husnah fuskarsa daidai gefen fuskarta yana shafa cikinta yace"ke yanzun fa baki sona yasa ko kishina bakiyi ko?"ta dan kallesa ta hararesa "injiwa waye yace maka bana kishinka ina sonka ina tsananin kishinka"tadan tura baki,..
"gashi kuwa kinason zama da kishiya inbake ba husnah waye keson zama da kishiya waye ke gayyato kishiya?kishiyarma irin muneeba wadda na tabbata tasamu dama akanki hawa kanki zatayi don ta fiki wayau mugun takaici kike bani bansan wace irin wawta ke damunki ba"shiru husnah tayi tana nazarin maganar yaseer tadan jiyo da kanta ta kara shigewa jikinsa yayi mata rumfa da hannuwansa gashinta ya bazu a kafadarsa tace "tsananin tausayinta nakeji yasa kaga ina rokar mata gafara wajenka amma ban kawo tunanin cewar zata iya samun dama akaina ba dikda nasan cewar mace babu abinda bazata iyaba yaya yaseer muneeba tana sonka dik abin nan da nakeyi dannewa nakeyi kawai duba da halin data tsinci kanta ciki"ya shafa gefen fuskarta yace "Tou bari kiji bazan taba zama da mazinaciyq ba akan hakan zan iya rabuwa da kowa in akace saina zauna da muneeba"tayi saurin kallonsa tana nuna kirjinta "har ni?"ya kashe mata ido "Banda ke dan nasan kina sona bazaki taba takuramun akanta ba bakyason fushina"ta shige jikinsa "waye zaiso fushin mijinsa"yayi yar dariya ya cire rigar jikinsa ya dago kanta ya nuna mata nipple dinsa ta hararesa "me kuma zanyi?da wanan kananun nipple's din"dariya yayi ya ware idanuwansa yace "au nidin to sucking zakiyimun inaso indan karawa yarona karfi ne"ya janyota yana kokatin cire mata riga cikin sigar shagwaba take tutturesa tana dariya haka yayi nasarar zare Matq rigarta yq zurawa boobs dinta ido yace "wad'anan suna kasheni suna tafiya dani suna matukar daukar mun hankali"cikin shauki ta girgizasu yayi wata yar kara ta sheke da dariya ta rukosa tace "kai ummah hadiza fa"ya kada kai "batanan tana sashensu momy wajen mai jegon Dodo"hararsa husnah tayi ya faki idonta ya cafki breast dinta ya lumasu cikin bakinsa tadan gabtsare tana shafa nasa kai tana lumshe ido dadi na ratsata wasu wasanni yaseer keyiwa husnah masu ratsa sassan jiki da dik wata jijiya dake kai sakwanni kwakwalwa da zucuya idanuwanta a rufe yake ya haye kanta cikin nishadi sun kwashi minti arbain a haka dakyar yaseer ya d'aga husnah ya rungumota jikinsa tana sauke numfashi yace "Allah yayi miki albarka hussy"yasa hannu ya janye gashinta daya rufo gefen fuskarta tayi murmushi ta motsa pink lips dinta tace "Allah ya saka maka da Alheri mijina ina tsananin kaunarka"ya lakuce mata hanci yace "muje muyi wanka"ta make kafada ya gane mai takeso ya dauketa yasata a kafadarsa suka shiga sun dauki lokaci suna wasanni sanan suka fito tare ya shirya tsaf ana kiraye kirayen sallahr magriba yasa jallabiya ya fice itama ta tada sallahr ta a gida tana fitowa nusrah na zaune a parlor tana daddana waya tace "yauwa Anty husnah zo in koya Miki wayar nam da yaya yaseer ya siyo miki"cikin mamaki husnah ta ware ido "waya kuma"

"au be fada miki bane"murmushi tayi take taji ta kara son mijinta a zucuyarta ta zauna nan nusrah ta shiga koya mata wayar iphone 13 ce sabuwa gal a kwali husnah murna kawai takeyi bakinta yaki rufuwa wajen minti talatin yaserr be shigoba ta kalli agogo tadan damu gashi gari ya soma duhu tace "nussy muje sashensu momy"nusrah kamar jira take ta mike "muje inyi wasa da shuraim da sudais din momy"

husnah ta ware ido "au har ansa musu suna ne?"nusrah ta jinjina kai ehh "daddu yace daya sunansa muhammad badamasi daya sunan daddynmu wato Ahmad shida Amininsa yasa"husnah dadi ya lullubeta suka fito a tare,

muneeba na zaune a sashenta ta mike kafafuwanta da safa a kafar tana kallom tv amma sam hankalinta baya kan tv kamar daga sama taga yaseer a gabanta ta zabura tana kallonsa bakinta ba rawa tace "ya yaya yaseer ka shigo mana"wani kallo ya jefeta dashi ya kauda kansa gefe "Allah ya tsareni in zauna kusa da mazinaciya mai shirkarka wadda ke had'a Allah da wani ke dan bakida kunya sai kice inzo in zauna inyi miki me?"ta sunkuyar da kanta gabanta ya tsananta faduwa tozali da tayi da farar takardar dake hannunsa jikinta ya soma karkarwa kamar ana watsa mata ruwan sanyi tace "ka kayi hakuri "dakatar da ita yayi ya tako cikin dakin yana taku cikin kasaita ya kara kyau sajensa sunyi bakin kirin fuskarsa sai sheki takeyi ta zuba masa Ido hade da shagala da kallonsa wani tsawa yayi mata "meye kike kallona kqmar wata mayya?karki sake kallona ke idan kika kara kallona Allah ya isa kuma saina Miki mugun duka"tayi saurin kauda kai jikinta sai rawa yakeyi yadda ya fusata ya hada rai yana karto mata rashin mutunci yace "karbi"tayi saurin kallon hannunsa ta kasa mika masa hannu yace "zaki karba ko saina mammareki?"da sauri tasa hannu ta karba kwalla ta cicciko a idonta yace "sakamakonki ne nasakeki saki uku kije ki samu kanin boka ki aura dan na tabbatar idan saki daya nayi miki to nasan kila tausayinki zai tankwara zucuyar wani cikin iyayena in maidake to babu aure a tsakanina dake dan nidin ba mazinaci bane irinki mazinaciya"muryarsa kamar zata fasa dodon kunnen muneena musamman yadda ya kaurara maganarsa ta kiranta mazzinaciya ji tayi tamkar mafarki takeyi rufe idonta tayi tana rokon Allah kada ya farkar da ita daga wanan mummunan mafarkin da takeyi ya tsirtar da miyau a tsakar dakin ya finciki kofar ya fice ya buga karar buga kofarsa yasa tayi furgigit ta kalli takardar dake hannunta cikin jikinta takejin wani zugi zafi radadi na ziyartarta hade da wani gumi da yake karyowa a dik wata kafa ta jikinta,

kicibis yaseer yayi dasu husnah suna kokarin komawa zasu fita daga gate ganin daga inda ya fito saida taji wani dasss daga sashen muneeba ya fito?kenan yaje sun shirya da matarsa dama barazana yakeyi mata kome wani kishi taji ya caki zuciyarta yace "baby....."sunan daya kirata dashi kenan a karo na farko taki waigawa ya sake kira nusrah ta tabata "yaya yaseer na magana"

"baby naji yace"ta zumburi baki nusrah kuwa wata dariyace tazo Mata ta toshe bakinta tayi hanyar waje tana fadin "kindaisan yaya bazai kirani baby ba saidai ke matarsa dan kece babynsa"tana gimtse dariya ta fuce husnah ta fusata zstabi bayan nusrah yq cafki hannunta ta kwace dariya ta bashi cikin ransa yace "a hakan ne take cewa yayi hakuri yw zauna da muneeba bayan ya lura da irin zafin kishi irin nata?"motar daddy ce ta haskosu da sauri suka saki hannun juna ganinsa husnah tayi suf suf zata wuce daddy yace "ah ah husnah ina zakije bayan gani nadawo kunyqta kikeji?"dariyw sukayi suka hada baki "sannu da zuwa daddy"daddy nata taya driver fito da kayayyaki daya siyawa momy da kekunan jarirai daga mota husnah da yaseer suka kalli juna daddy yace "ya jikin muneeba? Alhamdulillah ai momynku ta kirani bayan fitata ta sanar dani abinda ta fitar Alhamdulillah rabi kuma Allah ya tsine mata albarka ya jikin muneebw?"gaban yaseer ya fadi ya kasa amsawa husnah ta amsa masa daddy yace"kaidai yaseer kadaina zuwa aiki sai zama da mata ko?"sosa keya yaserr yayi momy ce ta taho taci ado ta taho taryar dady gyalenta sai walwali yakeyi daddy ya kalli yaseer yace "yanzun hk tafaru kanajin zama iya zama da muneeba?"damm gaban yaseer ya fadi ya kalli husnah tayi kasa da murya tace"saika fada masa daga sashenta kake kunci soyayya"taso bashi dariyw ya dake yace "daddy na saketa saki uku"da sauri daddy ya kalli yaseer husnah ma ta kallesa kafarta taji ta kama rawa garre garr tsananin yadda tayi shock......


*WANAN LITTAFIN NA DUHU 300 KACAL ZAKI BIYA KI MALLAKI NAKI IDAN BAKI BIYABA KIKA KARANTA MUN BANYAFEBA*

07042277401
08036953516


*SLIMZY*✍🏻
53
nan da nan kwalla ta cicciko a idon husnah jikinta yayi sanyi yaserr ya kalli sashen da husnah ke tsaye yaga idanuwanta sun cicciko shima jikinsa a sanyaye ya durkusar da kai yacev"Abbah kayi hakuri na zartar da hukunci batareda na tuntubeku na sanar dakuba nayi hakan ne dan nasan tabbas zaku iya hanani aikata hakan kuma Abbah bazan iya zama da muneeba ba saboda kunnuwana sun jiyemun zina ta aikata na tabbatar da hakan yau sakamakon d'an data haifo ya kasance ba mutum ba kona cigaba da zama da ita to tabbas bazan taba daina kallonta da hakanba Amma nayafe mata abinda tayimun sakin nata shine zai hucenun rad'adin zafin da nakeji na abinda tayi Daddy"shiru daddy yayi ya kasa cewa koni dakyar yaja numfashi ya sauke jikinsa ya mutu yaseer ya kashe masa jiki da kalamansa dakyar ya nisa yace "na yarda da maganganunka yaseer ka kawo hujja mai karfi saidai ko gaba wani abu idan ya faru karka sake aikata tsattsauran hukunci batare da sanin nagaba da kai ba hakan bashida amfani"yaseer ya jinjina kai ya sanarwa da daddy yadda yaga hajiya rabi da gawar sadiya daddy ya nunfasa "nasani tun dazun sukesa hotunansu a labarai akan inda wanda yasansu saboda gawar sadiya mutane nata kirana akan anga matar dan uwana gashi gashi wadanda ma basusan na aureta ba dik na amsa nace zanyi wani abu akai to mexanyi bayan tasamu tabin hankali?sadiya dai na tura wakilai yanzun kafin na iso gida a sururta gawarta ita kuma ta zauna a asibitin mahaukata dan nan ne ya kamaceta"
momy kuwa jikinta ya gama mutuwa tausayin muneeba ya kara kamata dakyar ta iya motsa bakinta tace "tou yaseer kasaki muneeba amma kasan dai bazan barta ta tafiba tunda bansan inda zatajeba kaine dai zamu tsaya akanta hartasamu miji tayi aure kuma kana nan a matsayin yayanta komi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login