Showing 12001 words to 15000 words out of 130717 words

Chapter 5 - DUHU sark'ak'iya complete hausa novel

slimzy   

23 Oct 2025

169

suka shiga wanka sukaita zuba soyayya murna wajen muneeba baa magana tayi nasarar rabasa da soyayyar shekara goma sha takwas cikin ta sha Tara suna daure da towel ya fito wayarsa ya nufa yasa hannu ya dauka yaga misscals din hafeez wajen takwas ya kannewa muneeba ido yace "kina ganin dai kin susutar dani gashi aminina nata kirana bansaniba"tayi murmushi ya dau wayar "Kai malam ana kiranka ina ka Shiga?"yaseer Yana dariya yace "duniyar soyayya"hsfeez yayi yar dariya yace a ransa babu wata duniyar soyayya sai tunanin husnah,a zahiri kuwa yacev"to ganinan nakamo hanya nadauka ma ciwon kan ne"yaseer yace "inaaa abunka dai mai sabon aure kaidai saikazo kawai"ya kashe wayar hafeez mamakine ya kashesa yau yaseer ke cewa haka?kenan yaseer ya hakura da soyayyar husnah?tabe baki yayi yasan tunda ya auri muneeba zata mantar dashi husna wadda tuni an cire rai da ita,yaseer kuwa jallabiya sabuwa ya bare a leda milk colour ya tsaya gaban dressing mirror ya shafa turaruka sai kamshi yake zubawa ya taje kansa ya shafa mai masu kamshi sai sheki gashin kansa dake kwance sukeyi tana zaune gefeb gado yayi kissing dinta yace "Bari inje Inga momy,kiyi mana abinci mana ga hafeez nan"ta gyada masa kai ya fice ta mike ta daka tsalle tace "nayi nasara!!!"...

tafe yake cikin shauki ya fito harabar gidan motar hafeez ta kunno kai daga gate sai kawai ya jirasa yayi parking Yana fitowa suka tafa yace "abokina meye sirrin kake sheki?"cewar hafeez yaseer dariya yayi yace "kaima meye sirrin kaketa farin ciki da annashwa to kodai yau kayi gam dakatar da budurwa ne yau kasamu type dinka?"murmushi hafeez yayi ya shafi sajensa yacev"muje ciki akwai labari tabbas yau na hadu da wata kyakkyawar budurwa "yaseer cikin tsananin farin ciki yace "wacece wanan mai saar?"suna kokarin shiga sashen momy,da sauri momy ta kife hoton husnah da take kallo ta tashi da kewar yarta tana ganinsu ta kirkiro murmushi tace "barka da zuwa yarana ah ah yau naganku kamar gonar auduga kowa na faraa"yaseer ya zauna hafeez ya zauna kusa da hoton da ummah ta dire ya dago Yana tozali da hoton gabansa ya Fadi tabbas tayi kama da budurwar daya gani yau amma kuma wanan husnar yaseer ce ya kife hafeez ya ciro video dun da yayiwa husnah yana kallo yana murmushi yaseer na kokarin lekawa yacev"saika biya zaka ganta sukai dariya"momy taji dadin ganin yaseer yana walwala yau baya cikin damuwar husnah tace "yaseer kanata walwala injidai ba wanan matsalar kuma kaga hoton husnar taka inda ka ajiye dan nasan dama kila ka manta inda ka ajiye ne"yaseer yayi cikk hunah kuma?wace husnah yanzun munee tagama cewa husnarsa shi besan wata husnah ba momy na lura da yadda yanayinsa ya canja mamaki ya kasheta ta fice zuwa kutchen hafeez ya mikawa yaseer hoton husnah yana karba ummahn hafeez takira ya mika masa yace "gashi ummah nakiranka dan ummah"sukai dariya cikin nishadi yasoma amsa Kiran ummah....

*****
Abraham yana doso kofar Shiga gidan yaga alamar kwance gidan sanan yasan kaf duniyarsu babu wanda yakeda karfi kwatankwacin nasa hannunsa rike da ledar dayayiwa husnah siyayya,yasan waye zaiyi wanan narjisu maiyasa Zata kwance gidan bayan tanada damar fita?dan adam ne kawai beda damar fita amma babda jnnnnn gabansa ne ya fadi tunowa da husnah cikin sauri ya shiga gidan zabariyya ta taresa "sannu da zuwa"beko amsata ba burinsa kawai yaga husnah kardai husnah ta bace ta fita mahaifiyarsa ma bai lura da itaba burinsa da fatansa yaga sanyin idaniyarsa husnah yana shiga ya gansu zaune da zuhraliyya wata ajiyar zucuya ya sauke mai kara a tare suka juyo tana ganinsa yaga tana faraa yau yaga husnarsa tana walwala da faraa alamu sun nuna tana cikin farin ciki ta rugo ta rungumesa zuhraliyya ta kalli yayanta ta sadda kanta kasa dan tasan akwai abinda ke faruwa dikda tayi iya kokarinta ganin taji meyafaru itada narjisu ina sukaje taga sun bullo ta kofa amma samm husnah taki fada Mata kissing din pink lips dinta yayi ya shafa kanta "menene sirrin naganki cikin farin ciki?"ta kwantar da kai kirjinsa ta lumshe ido tace "kaine farin cikina"a ranta kuwa rufe idanuwanta tayi tana hasko duniyar da sukaje da narjisu adduar safiya takeyi su fita gashi wanda tagani dazun ya kasa bace mata yanayin halittarsa Tasha baban da wadda ta saba gani tayi nisa cikin tunani ya dago ta yace "yadai?"ya tsareta da ido ta girgiza masa kai ta rungumesa tace "yaushe zamubar wanan wajen bakace zamuje wani waje muyi rayuwa ba?"gabansa ya fadi yana zargin narjisu yana zargin husnah meyasa tayi masa maganar wani waje?ya ruko kwankwasonta suka shiga taka matakala zuwa bedroom dinsa dole sai yasan yadda yayi ya gano gaskiyar lamarin...

*****
bayan hafeez ya gama wayar yaseer yace "muje muci abincin amarya mana"hafeez yace "masu amarya kafim soyayyar tsohuwar zuma ta taso ba kasoma mana rigima"yaseer yace 'waye kuma tsohuwar zuma" hafeez na kokarin sa takalmi yace "husnah mana", yaseer zaiyi magana momy tazo "ina zuwa"sukace sashen amarya zasu suka fice momy mamakin yaseer ne ya kasheta meke faruwa?tambayar da tayiwa kanta kenan,


muneeba tagama hada jealouf din taliya da soyayyan naman rago ta kammala gidan sai zuba kamshi yakeyi suka shigo ta jera musu abincu a dining tace "sweet zani wajensu ummah da momy'ya gyada mata kai tasa gyale ta fice cikin sauri dan ta sanar musu da labarin aikin boka.....

******
husnah kuwa bayan fitar Abraham mikewa tayi tana kaiwa da komowa tabbas taji dadin ganin wanan rayuwa takosa gobe tayi fatanta narjisu ta sake fita da ita ta runtse idanuwanta aninda ya faru take gani,


Abraham kuwa suna haduwa da narjisu ya zabga mata mari yace shaketa a zucuye yake jikinsa na rawa babu mai ganinsu yace"tabbas naga alamun an fita a daurin kofar gida dan ba haka yakeba kuma Bana zargin kowa saike narjisu ina fatan ba fita da husnah kikayiba kika kaita duniyar mutane idan haka ne saina kasheki saina kasheki akam husnah zan iya rabuwa da kowa itace rayuwata!!!!!!da karfi yake maganar dik karfin zuciya da taurin rai da shedana irin ta narjisu saida ta razana tana kallonsa yadda yake rikidewa yana sauya kamanni a gabanta......


KU HANZARTO FREE PAGES SUN KUSA KAREWA......


KARKU BARI AYI TAFIYAR NAN BABUKU KI BIYA 300 KACAL TA ACCOUNT DIN SAMA....


DON KARIN BAYANI 07042277401



*SLIMZY*✍🏻
🌑 *DUHU....*🌑
( *sark'akiya*)

©️HWA

*SLIMZY*✍🏻
Wattpad slimzy33

Daga Marubuciyar:-
🦎 *K'ADANGARUWA*🦎

*WANAN LITTAFIN NA KUDI NE AKAN NAIRA 300 KACAL VIP MASU BUKATAR A TURA MUSU TA PRIVATE 1000 DOMIN MALLAKAR WANAN LITTAFI TURA KUDINKI TA WANAN ACCOUNT DIN*

👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻
*3126584401*
*FIDDAUSI MUSA*
*FIRST BANK*

*SHAIDAR BIYAN KUDI TA WANAN NUMBER 08036953516 KO KI TURA KATIN MTN TA NUMBER*

*GA MASU BUKATAR TALLA SU TUNTUBI WANAN NUMBER 07042277401*


*7*

cikin tsananin tsoro da furgici narjisu ke kallon yadda Abraham yake rikida amma be hanata dakewa ba saidai daka kalli kwayar idanuwanta zaka hango tsananin tsoro,ya sake daka mata tsawa yace "ina kikaje da husnah yau?kim fita da ita ko baki fita da itaba"Yana maganar hayaki na fita a bakinsa ta murguda baki yana nunata da yatsa yacev"zaki fadamun ko saina gana miki azaba'ya matso kuda da ita ta hade da jikin nango fuskarsa tamkar dodo idanuwansa sun firfito manya manya,narjisu ta numfasa tace"au ta nan zaka bullo?saboda kaga ance saika aureni shine zakayimun sharrin ina fita da husnah?bayan ni banfita ko ina da itaba inacan gefen kogin maliya tare da kawata ka tambayi ubaida kaji"ya tsareta da ido sai kawai ta fashe da kuka tana fadin "bawani abu bane yasa kake hakan saboda kada ka aureni ne kakeson kirkiro laifi ka doramun"ta gifta ta gefensa ta wucesa baki bude cike da bacin rai tana wucesa ta share hawayenta tayi murmushin mugunta tace "haka kawai ka dauko yarinya cikin jinsin mutane ka kawota cikin mu kadau soyayyar duniya ka dora Mata ko tausayin yadda nake tsananin kaunarka bakayi,da sannu zan rabata da wanan duniyar in maidata rayuwa cikin yan uwanta mutane "tafe take tana magana ita daya a bayanta taji ance "ke kuma lafiyanki kike tafiya kina magana ke kadai narjisu kamar zautacciya kardai soyayyar Abraham ta zautar dake"ta juya goggo kande ce yar tsohuwa yayar iyayenta tana rike da sanda da kayan saki farare a jikinta a yadda narjisu ke ganinta tace "ban zauceba shine nake gab da zautar dashi dan kiris ya rage in rabashi da abinda yakeso "goggo kande ta kada kai tace "lallai yaro baisan wuta ba sai ya taka ina mai shawartarki kibi Abraham a sannu kafin ya kasheki kinsan karamin aikinsa ne"suna cikin magana yazo cikin iska ya wucesu tsabar yadda yakeda karfin iska daga narjisu har goggo kande saida suka kusa kaiwa kasa narjisu darajar kurucciya yasa da karfin tata iskar narjisu na ganin haka tayi sama ta bace goggo kande ta girgiza kai,.....

bankada kofar Abraham yayi husnah ta zabura ganinsa yasa ta dafe kirjinta dake bugawa tace "lafiya?meyafaru kaji yadda ka bani tsoro"kallonta kawai yakeyi yanaso ya gani gaskiyar lamarin amma ya kasa dabara ce ta fado masa sai kawai yayi murmushi ya bude hannuwansa ta taho ta fada jikinsa ya rungumeta sosai ya fara shafata ta ko ina tana zullewa ya rukota "husnah ya kike zillewa ko bakiso ne"shaawarsa ta gama mamaye sassan jikinta dakyar ta motsa bakinta a wahale tace "kaine.....har yajzun ka kasa kashemun kishin ruwan dake damuna saidai ka kunna ni kabarni haka"cikin shagwaba tayi maganar ya lumshe ido yana kasar wuyanta ya zuge zip dim rigar jikinta yayi kasa da ita sakamakon husnah batasa brezia nan breast dinta suka bayyana a tsaitsaye runtse idanuwansa yayi ya dora bakinsa akan breast dinta ya fara tsotsa cikin wani irin salo yana shafa cibiyarta a hankali take taji wani abu ha zubowa a gabanta ta kwantar da ita a gado yana shafata har baya ji yayi ta jike ya dago fuskarsa data sharbe da gumi yana kallon yadda ta rufe ido alamu sun nuna tana jin dadi yace...."kinsan me?"a wahalce ta amsa da murya a dakushe "saima fada"...ya furzar da iska yana shafa mararta yace "ji nakeyi a jikina kamar kinci amanata kamar kin fita baki tambayeni ba"shiru tayi saboda tsananin shaawarsa da take diki dikda haka baisa tayi barin bakiba taki magana yace "bakijina ne?"can kasan makoshi tace "ina jinka"ta dago kansa ta dora aman nipples dinta ya cigaba da tsotsa tana shafa kansa da gashinsa a Ransa yasan tanaso ya kusanceta saidai bayaso ya kusanceta yanzun bayaso yasanta ya mace sai ranan datasan shi aljani ne haka yake tsotsom nononta Yana wasa da nipple dinta wani dadi na ratsata a haka taji wani ruwa na zuba mata haka jikinta ya saki alamar tayi releasing gami yayi ta baje tana bacci ya girgiza kai kawai ya fita sashen iyayensa ya nufa.....

******
muneeba cikin tsananin farin ciki take labartawa ummahnta da anty sadiya wadanda suka zauna suka mummike kafafu tana labarta musu "ummah lallai boka nakan tudu ya iya aiki ko kinsam cewa ya yaseer ya mance da wata husnah?sanan karkuso kuga soyayya da tarairayar da ya rinka Nuna mun hatta wanka tare mukayi"ta karasa maganar tana rufe fuska ummahnta tace "ja'ira ki bude mana ki cigaba da labarta mana kawai dai kice kin mallake yaseer aiki yaci "muneeba ta gyara zama tace "aiki kam yaci ko yanzun husnah ta dawo na tabbatar ya mance da ita dan ko sunanta baya son ji bema Santa ba"ummahnta ta hura hanci ta numfasa tace "dakyau.....kinji kamshi cikin kitchen dina ko?"muneeba ta waiga ta Shaki wani kamshi tayi murmushi tace "kai ummah yanxun Pepe soup dim kaza kikeyi a daki saboda karkisa masu aiki gaskiya a zubomin nawa"ummahn ta kyalkyale da dariya tace "na alhaji badamasi ne mahaifin husnah yau zanbashi yaci yanaci aikin gama ya gama zai aureni sai yadda nayi dashi kuma waccen bakar dagar uwar husnah korata zamuyi daga gidan nan ta koma ruga"suka kwashe da dariya sadiyya kanwar ummah tace "ai saidai ta bazama cikin gari aikatau wa gareta kin mance yan gudun hijira ne batasan inda iyayenta sukeba alhaji badamasi shine uwarta da ubanta"suka kwashe da dariya kwankwasa kofar dakin akayi ummah ta daure fuska tace "shigo"mairo ce daya daga cikin masu aikin gidan kuma mai hidimar momy ta shigo ta tsugunna ummah tace "lafiya?"mairo ta sadda kanta kasa tace "dama abincin dare ne aka dora ko kina bukatar wani abu ne?"ummah a fusace tace "mai gidan ta Baku umarni meye na wani zuwa ku tambayeni kin kwaso kafa dik kauje kinzo bacemun daga gani nakusa zuwa inda zanyi maganinku da zarar na auri mai gidan"bakin ummah ya subuce mairo ta zaro ido tana kallon ummah ta mike jiki babu kwari ta fice mairo makalewa tayi a jikin kofa,

ummah tace"ai inada maganinta bari kiga maganin boka zan sa Mata kanta ya kwarkwance yadda dole alhaji zai aureni"mairo ta girgiza kai taji abinda ummah tace ta kudura a ranta bazata bari ba......dakin momy ta nufa ta hadu da hafeez da yaseer nan hafeez yayiwa momy sallama suka juya yaseer ya tafi rakashi mairo tsaye jikin kofa tana kallon momy zaune da yar takardar adduoi tanayi tausayin momy ya kamata ji takeyi kamar ta shiga ta sanar da ita abinda ake shirya Mata.....


a jikin mota yaseer yace "dan fitomin da hoton budurwar taka da tunda kazo kakemun zancenta yaki karewa"hafeez yayi murmushi yaseer ya Sosa masa inda yake masa kaikayi yaseer ya karba ya tsare hoton husnah da ido ko kiftawa bayayi hafeez ya warce wayarsa yace "karka kallemun mata"murmushi yaseer yayi saidai gababsa daya tsananta faduwa ganin wanan hoto ya girgiza Shi amma ya rasa dalili yacewa hafeez "a ina to take kuma ya sunabta?"hafeez ya dafe kai yave "kaga bantambayi sunanta ba Amma da alama fulanine gobe zani inda nagansu ko zan ganta"yaseer yayi murmushi ya jinjina kai yace "ashe bararo ce"hafeez ya hade rai Yana kokarin shiga mota yace "bansom iskanci mtsww"ya tada motaraa yayi horn mai gadi ya wangale gate dim gidan yaseer yana daga masa hannu,juyawa yayi sukai karo da muneeba cikij kissa ta kashe masa ido shima ya Rama ya rukota ta narke masa a jiki kamshin turarenta ya bugu hancinsa ciccibarta yayi cakk ya dauketa ya nufi sashensu tana zuba masa shagwaba yana kara macewa akanta bai direta ko inaba sai kam doguwar kujera tanata kyalkyala dariya ganin yadda yake numfarfashi tace "inada nauyi ko?"ya kada kai yace "ko kinada nauyim ma banjisa ba"ya zare jallabiyarsa yana kokarin hayewa kanta a kujera ta goce ya fadi ta soma dariya "sweett kasan mai kake shirin yi kuwa?"yace "kamshin jikinki nakeso in shaka a fada mum sirrin kuma inaso in tsotsi madara"ta lumshe ido ya haye kanta ta wani bankare masa kirjinta Yana sunsunawa.....

*****
bayan salkar isha'i daddy zaune yana kallon labarai a babban parlor gefe mahaifiyar husnah ce zaune da abaya a jikinta sai kamshi parlorn keyi yace "ah ah nifa wanan kanshin turaren naki meye surrin"murmushi irin na manya tayi zata bashi amsa ummahn muneeba ta kunno kai da yar Kula a hannunta ganinsa da momy saida ta girgiza ta cije ta kirkiro murmushi momy kuwa sakin baki tayi ganin yadda rabi ke shisshigewa alhaji tunda tayi nasarar da alhaji ya aurawa muneeba yaseer shikenan yace "ah ah hajiya Rabi ce daddaren nan baki bacci ba?"ta tsugunna cikin kissa da karairaya tace "barka da hutawa daddyn Yara"yadda ta kashe murya yabawa momy tsoro shiko daddy washe baki yayi yace " barkadai rabi ya gidan ya motsinsu yaseer"tace "lafiya kalau dazun ai suna nan shida muneeba wajen momynsu"ta nuna momy dake zaune galala mamaki da al'ajabi ya kasheta tace "ga wanan jiya da mukaje kauye gaishe gaishe aka bani zabo to nasan dai bazaka rasa son naman zabo ba"daddy yace "kwarai kuwa kin kyauta"momy wani abu taji ya tsaya mata a makoshi ya tokare hajiya rabi ta mika masa ya karba kamshi ya cika parlorn daya bude yace "nagode"ta mike daga tsugunne tace "saida safe"yace "mukwana lafiya"ta wuce dady ya dubi momy yace"bismillah zo muci"momy ta hada rai tace "kadai da aka kawowa kaci"daddy ya dauki cinya daya ya yaga ya soma ci wani dadi ne ya ratsashi daga tsakiyar kansa zuwa tafin kafarsa ci yakeyi sosai hajiya rabi na Labe a jikin labule farin ciki ya lullubeta shikenan ta gama da alhaji badamasi dadi kamar ta taka rawa momy kuwa na hangenta a labe a jikin labule ta mike fuuuuy cike da kishi ta barshi nan....

********
hafeez kuwa fitowarsa daga wanka kenan karamar kanwarsa budurwa tayi sallama da tray din breakfast dinsa tace "yaya hafeez yau da wuri zaka fita kenan"ya gyada mata kai a ransa yace yau da wuri zani wajen nan dan na tabbatar zanga kyakkyawar yarinyar nan inaso insam sunanta da gidansu a zahiri yace mata "ehh ana jirana a office"ta kada kai ta fice ya bude wardrobe ya ciro kaya yau ma kananan kaya ya ciro bakin jeans da farar riga ta yan kwallo yasa ya dau hularsa picap ya sa ya zauna ya bude flask din sama sama yaci dankalin da Pepe soup din yasha tea ya fito ya samu ummahnsa da kanwarsa suna breakfast Zai fice ummah cikin tsokana tace "baa nunamin hoton sarakuwar tawa ba"yayi dariya yace "zaki ganta daukota zanyi in kawo miki ita ummah har gida yabzun ma sauri nakeyi zani office zanje in ganta"ya fice tace "Allah ya tsare ta girgiza kai tana murmushi ,hafeez allah allah yakeyi ya isa wajen daya gansu jiya yanaso ya ganta kwana yayi Yana mafarkinta Yana isa wajen yana bin ko ina da kallo bai gantaba gabansa ya fadi kardai sunzo sun tafi......


*******
narjisu yau ma tana shiga ta tarar da husnah tsaye tayi saurin rukota "yauwa dama ke nake jira kinsan har mafarkin wajen nan nakeyi inda mukaje wallahi nakosa yau ma can zamu"narjisu ta kada mata kai "ehh can zamu amma ina fatan baki fadawa mijinki ba mun fita munje wata duniyar ba"husnah tadan razana "wata duniyar dama mukaje ba anguwa ba?"narjisu tasamu yadda takeso tace "ehh wanan duniyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login