Showing 63001 words to 66000 words out of 130717 words

Chapter 22 - DUHU sark'ak'iya complete hausa novel

slimzy   

23 Oct 2025

199

wanan maganar kasa mukazo?"hafeez ya bude baki zaiyi magana dadddy cikin rashin fahimta yace"ya zaku tafi ina zakuje ko magana bakayiba?"wani kallo daddyn hafeez yayi masa ya fuzgi hannun hafeez suka fice..... kallon Alhaji sidi yayi zaiyi magana kawai ya daga masa hannu ya soma zazzaga masa masifa ta inda yake shiga bata nan yake fita ba,

hajiya rabi ce tsaye kan momy cikin dariyar keta tace"Alhamdulillah Allah zai kad'a mana matar aljan dan gashi can anzo neman aurenta daga gidansu hafeez taje can ta cigaba da yi musu siddabarunta"momy ranta bace yake ta kasa magana sai tsananin damuwa data tsincu kanta kenan hajiya rabi tayi nasarar raba yaseer da husnah saboda yarta?daddy ne ya shigo sai gumi yakeyi yana mazurai cikin damuwa hajiya rabi saida taji yarrr tadan dake tace "Alhaji lafiya?ina nan muna tattauna yadda biki zai kasance da zainab"momy tayi saurin kallonta zatayi magana daddy yace "Wani biki?hmmm bayan wanan aljanin na husnah ya lalata komi?wallahi ni bansan meye ya faruba nadaiga mahaifin hafeez ya fusata hannun hafeez sai jini kawai yakeyi haka suka kad'a kai suka tafi babu wabda ya saurareni sai Alhaji sidi ke sanar mun da abinda nace waini nace bazan basu aureba yata tana auren aljan"dafe kirji hajiya rabi tayi taja da baya"Aljan kuma?"kasa magana daddy yayi idanuwansa sunyi jajir gumi kawai yakeyi yace"yau na kunyata shikenan mutanen nan da sukazo manyan mutane kindaisan waye haske a garin nan yau nine nayi wanan taasar wallahi bansan nayiba"momy tausayin daddy ya kamata a karo na farko yadda ya rude yana rantsuwa momy tace"Daddy ka kwantar da hankalinka zaa fahimci juna"wani kallo yayi mata cikin bacin rai yasa kai ya shige hajiya rabi ta take masa baya tana mata wani kallo....


"yaseer karya kakeyi ban yarda cewar bakai bane kazo gidan nam yanzun katafi ba dadewa kadawomin cikin wani yanayi kamar dan shaye shaye?baka isaba kayi karya dole husnah ta dawo gidan nan kamar yadda kace"yaseer cikin tashin hankali yace"momy wallahi bani bane aljani ne yazo miki a suffata wallahi tallahi bani bane idan husnah ta dawo gidan nan tabbas akwai wani nufi dake zucuyarsa wanda zai aiwatar zai kara samun galaba akanmu"yusra ce ta shigo cikin tsoro tace "momy ba yaya yaseer bane yazo tun zuwansa naji a jikina bashi bane gudun karya fahimci nagane ba yaseer bane ya cutar damu kikaji nayi masa wanan maganar"momy dafe kai tayi kanta ya dau carji ta sunkuyar da kai sukai ido hudu da kafar yaseer tabbas wanan ba takalmin da yaseer yazo dashi bane dik ta rude tace"tabdijan muna cikin tashin hankali dole zaa gaggauta maida aurenku da yarinyar nan kafin komi ya kara tabarbarewa"yaseer ya ja numfashi ya sauke ganin momy ta dawo hayyacinsa ya soma mata magiya"momy idan husnah ta dawo gidan nan bamusan nufinsa ba"momy ta girgiza kai "ka kwantar da hankalinka husnah zata dawo nan kuma babu abinda zai faru babu abinda zai iya"yaseer sam hankalinsa bai kwanta ba kenan Abraham yayi nasara akansa?dole zai samu innah gobe ita kadai ce zata warware wanan matsalar haka yayi sallama da momy ya fice dare ya somayi,

*****
tana kwance tayi lamo akan gado tana tunani shikenan momy na fushi da ita ganinsa tayi kamar daga sama ta mike da sauri tana kallonsa wani kallo yayi mata take ta dawo hayyacinta a sanyaye tace"Abraham "ta kira sunansa ya daga mata hannu yace"babu abinda zaki fadamun tunda kika iya kyale shi yake rungumar jikinki bayan da aurena akan ki husnah bayan kinyimun alkawari akan bazaki bari wani ya rabeki ba yanzun kinsan gwagwarmayar da nayi cikin yammacin nan zuwa yanzun wajen ganin na lalata neman aurenki na kwaceki batare da anyi abinda zan kasa zama dake ba"hawayene suka wanke mata ido ta rugo ta rungumesa ta kwantar da kai Abraham yana shan wahala sosai akanta su momy sun kasa yi musu uzuri da tsananin kaunar da sukeyi wa juna ya shafa kanta yace"ya isa haka kinsan banason kukan ki ko"....daga parlor momy ke kwalawa husnah kira "fito kisha maganinki"ta kalli Abraham ya jinjina mata kai yace"jeki sha na rigada na lalata maganin hakan bazaisa mu nisanta juna ba"ajiyar zuciya ta tafi tanayi tana waigensa yace"babu inda zani"ta jinjina kai ta fito jiki ba kwari ta kalli fuskar momy fuskarta a daure babu walwala yaseer ne ya shigo kamar an jehosa "lafiya yaseer daga ina kake a wanan daren"dik a yamutse yake yana kallon momy ya dubi husnah itama shi take kallo momy ta watsa mata harara husnah a sanyaye tace"momy fushi kikeyi har yajzun dani nace bazan sakeba kinji?"a shagwabe tayi maganar take yaji wani abu ya caki zucuyarsa yana tsananin son shagwabarta Burgesa takeyi ya dade da gano shagwababbiya ce Momy tace "ashe kinada hankali kinsan fushi husnah tunda bakison fushina meyasa kike biyewa aljani yana saki kina cutar damu shima yana cutar da dan uwanki?duba kigani yadda yasa kika kona dan uwanki da ruwan zafi wanda dan bakisan wahalar daya sha dake tun kina ciki ba"tayi saurin dago kai ta kalli momy ta kallu yaseer jiki babu kwari tace "yaya yaseer kayi hakuri nadaina kayafemun kace momy ta daina fushi dani"momy na rike da jarkar maganin,yaseer ya shagala da kallon husnah ko kifta ido bayayi har saida tace "kaji?"yadan razana yace "umm umm me kikace husnah"kallonsa ta saki baki tanayi momy tace"hakuri take baka"ya jinjina mata kai yace"na hakura kinji amma kisani kiyi tunani wanan aljanin naki na kaunarki yakeyi ba cutar dake yakeyi ko bakiga yaki barinki kisake da mutane kiyi walwala ba kullum kuna manne kedashi"tayi shiru jikinta a sanyaye yace"kuma kinga mu mutane yam adam bama cutar da jamaa bama rikida mu zama wani abun halitta ko?ko kin taba ganin niko momynki wani ya rikida ya zama wani abu?"ta girgiza kai tabbas ita meyasa to jnn suke rikida yaseer yace"abinda yasa suke rikida saboda mu bamu ganinsu su suna ganinmu sanan su an haliccesu daga wuta mu an haliccemu daga kasa kinga akwai banbanci ko"gumi ya karyowa husnah take wani bangare na zucuyarta ya yarda da maganarda yaseer yayi mata jikinta ya mutu tasa hannu ta karbi maganin Tasha yaseer yace"muje kiyi alwala kafin ki uwanta"momy ta jinjina kai cike da gamsuwa tace"kuje dakina ka rakata"momy ta rufe galom din maganin ta ajiye gefen kujera ta janyo mp3 din da akasa mata memory na karatu kusa da ita,

yaseer na gaba husnah na biye dashi ya tsaya a jikin toilet ya nuna mata ba musu ta shiga tayi alwala tiryan tiryan ta fito yace"da kyau husnah"tayi murmushi gaba daya hankalinta ya kasu gida biyu tana tunanin maganganun yaseer da ya gamayi mata ta nufi dakin tana shiga Abraham ya mike ganinsu tare da yaseer sanan tayi alwala ta shigo ta saci kallon yaseer ya rufe mata kofa ya juya ta dubi Abraham gani tayi ya mike yanaja da baya sakin baki tayi tana kallon kanta yadda yakeyi kamar yana jim tsoron wani abu a tare da ita tace "lafiya?ina zakaje?"ta tambayesa cike da mamaki yadda taga ya tsorata hasken alwala ke haske masa ido wani hucin zafi daga jikinta yana tunkaroshi tsaki yaja yayi Yar kara ya bace parlor yaje sautin karatun kurani nam ma cikin dimaucewa ya bace karya samu rauni....

yaseer dakyar ya shiga saboda gajiya zuciyarsa cunkushe da tunaninta shagwabarta ke rikita masa kwakwalwa bazai taba bari momy ta dauketa daga gidan nan ba dole gobe zai ziyarci innah yana kokarin rufe kofa muneeba ta zabura ta mike yana juyowa sukai ido hudu yace "umm ahhh baki bacci ba"wani kallo tayi masa ta kalli agogo sha daya da minti ashirin tun fitarsa sallahr magriba yace "baki bacci ba ya jikin naki?"wasu hawayene yaga suna zubowa a idonta take tausayinta ya lullubesa ga d'ansa dake kwance cikinta yana kokarin rungumeta cike da tsiwa ta dakatar dashi bata fasa zubar hawaye ba,

husnah juyi takeyi ta kasa bacci maganganun yaseer ke yawo a kwanyar kanta ga kewar Abraham dake damunta ta mike ta zauna tarasa meyasa har yanzun bedawo ba gashi sun saba kwana tare ta kwantar da kai a pillow ta lumshe ido tana tsumayensa tana bukatarsa a tare da ita akwai tambayoyin da zatayi masa....


*WANAN LITTAFIN NA DUHU NA KUDI NE 300 ZAKI BIYA KI MALLAKI NAKI IDAN BAKI BIYABA KIKA KARANTAMUN ALLAH YA ISA!!!!*


08036953516
07042277401

*SLIMZY*✍🏻
27

Janyo muneeba yayi da karfin gaske jikinsa aikuwa kamar ya zugata ta fashe masa da kuka a hankali yake sauke numfashi yana shafa kanta gabaki daya ya rasa meye ya sauya tunaninsa da zarar yayi tozali da husnah to bashi da saurin sukuni cikin kuka tace"ka fadamun inda kaje ko zucuyata zata samu sassauci daga rad'adin da nakeji ina katafi?katafi wajen husnah ko?"ya jinnina mata kai yace "ehh wajen husnah naje"gabanta ya fadi tadan janye jikinta yaba rike da kwankwasonta Yana shafa mazaunanta ji tayi kamar ya watsa mata garwashin wuta a zuciya da badan rukon da yayi mataba babu abinda zai hanata yanke jiki ta fadi kenan kwaryar data fasa tasamu matsala wajen fasata?koko abinda boka yace ta fada akan husnah ne bata fada daidai ba?,yadda yaji jikinta ya saki ya kara rungumeta yanayi mata rad'a a kunne"kinyi bacci ne?"ta girgiza kai "tayaya zanyi bacci bayan ka fadamun abinda zai hanani bacci?"yaseer ya girgiza kai yace "mata kenan yanzun don naje wajen husnah shine zai hanaki bacci bayan kinsan ba lafiya gareta ba?kinsan dalilin tafiyar tawa to?inace kinsan dai husnah matatacw?damm gabanta ya fadi jiri taji na daukarta kalaman yaseer da maganganunsa suna nema su tarwartsa mata zucuya tace"ya isheni yaseer ya isa haka nadade da sanin dama ba sona kakeyiba ka aureni ne a rashinta yanzun ta dawo zaka soma wulakantani dikda kasan abebadan data dawo dasu amma kake shige mata salon ka dubosu ka kawomin"wani kallo yayi mata data natsu ta dawo hankalinta tsoro ya cikata bata taba ganin yaseer yayi mata wanan kallon ba yace"ko ciwo mai karya garkuwar jiki ta dawo dashi bazan gujetaba balle aljanu sudin banza?,sanan banaso insakeji kince ni bana sonki ina sonki mana ko kin manta matsayinku daya da husnah a wajen?dukkanku matana ne kuma kannena"ya rungumeta yana shafata gaba daya muneeba ta fita hayyacinta kalamansa tamkar ya sara mata adda akanta takeji tanajin yadda yake mata tafiyar tsutsutsa a jiki dik yadda take mararin yaseer ya taba jikinta yau sam batajin komi saboda tsananin kishi ya lakubo bakibta ya zura harshensa cikin bakinta yana tsotsan yana matse kwankwasonta suna tafiya a haka ya karasa da ita gado suka fada ya zare rigar jikinta yana shinshinarta wani irin hamami yakeji a tarw da ita to muneeba batayi wanka bane?tambayar kansa yayi dikda bai tsananta ba ya share ya fara wasa da nipples dinta hawaye ke zuba a idonta takasa bashi hadin kai ji takeyi kamar ta fita ta sokawa husnah wuka a kahon zucuya ji takeyi kamar ta dauketa ta maidata duniyar aljanun ya dago idanuwansa da sukai jajir cike da shaawa yace"yadai yau naga baki tabuka komi ko baki bukata ne?"ta cije baki murya kasa kasa tace"ina bukata "ta tallabo kansa da yake tsotsan nononta yana wasa da dayan tana shafawa,tayi dan nishi tana kokarin janyosa tana bukatarsa itama haka yaseer ya Haye kanta kamar mayunwacin zaki dik abinda yakeyi bayajin komi ji yayi tamkar ya zura abar cikin rijiya minti goma suna haka ya zare jikinsa ta d'ago kai tace"yadai?banji alamar ka kawo ba"ya girgiza kai kawai yace"no shikenan badamuwa"yadda yayi ta matukar razana ta zauna akan gado ya wuceta ya shige toilet wata irin shaawa yakeji tana taso masa babban abinda ya daure masa kai yadda ya shiga muneeba ya jita tamkar ba ita ba ya dafe kansa daga bisani ya mike ya sakarwa kansa shower,

Abraham ne ya shigo cikin dakin jin alamun taku muneeba taji ta zabura ta wawwaiga bataga kowa ba tana cigaba da jin sautin taku tsoro ya cikata tayi saurin saka hannu a jikin side lamp ta kunna kafin ta dauke hannunta taji an kashe ta furgita a razane tace "yaseer?"ta kira sunansa daga cikin toilet yakeji kamar tana kiransa tsaki yayi yace"mai kuma zanyi mata? Babu abinda zanyi miki kuma tunda najiku haka"yayi tsaki wani bacin rai yaji ya dira cikin zuciyarsa yana wanka yaga an kashe wuta DUHU ya bayyana cikin toilet din ya murza idanuwansa ya daga kai yaga jikin water heater na toilet da wuta yar danja ya gani yad'an daga murya yace"ke muneeba meye haka?meyasa kika kashemun wut"ta jiyo sautin muryarsa bakibta na rawa tana kallon inuwar mutum akanta ta toshe bakinta yadda take cikin tsoro ya daka mata tsawa daga cikin toilet yace"wai bakyaji ne bazaki kunna mun wuta ba sai ranki ya baci?"fashewa da kuka tayi tace"Bani bace nima cikin DUHU nake dana kunna wuta sai a kashe"ya saurara dakyau jikinsa ya mutu ya cije lebe tana kallo taga inuwar ta bace daga gefenta ta sauko daga gadon da kafafuwanta tana laluben rigarta tana kallo inuwar a jikin kofar toilet taga ta shige tsaye yaseer yake yaga hasken shigowar inuwar mutum yadanji tsoro yana waige waige cikin toilet din wata iriyar murya ce ta karade kunnuwansa "kaci nasarar rabani kwana da matata yaseer amma kaima bazan barku ku kwanta lafiya ba,nashigo na ganka da tsarki babu abinda zan iyayi yasa na makale saida naganku cikin najasa kai kayimun adalci kenan ka hanani rabar jikin matata?kai kazo kana kwanciya da taka matar?"daga cikin daki muneeba ke jiyo sautin wanan muryar ta razana ta matsa jikin gado tana lalube cikin saa tajiyo rigar baccinta da hijab dinta ta zura a furgice take,

muryar yaseer taji babu alamar tsoro ko furgici yace"indai inada rai yanzun na soma hanaka rabar jikin husnah kaji infada maka saboda jikinta ba naka bane jikina ne kuma kanaji kana gani zan rabi jikinta mugu azzalumi shedani"Abraham ya fusata ya zaro idanuwansa haske ya haske idon yaseer dake tsaye jikinsa ba kaya yaseer yasa hannu ya kare fuskarsa saboda hasken dake barazanar makantar dashi ya runtse idanuwansa "babu Wanda ya isa ya rabani da husnah koya rabeta idan kaki zan daukeka zan batar dakai sanan zan koma halittarka tsaf inyi rayuwa da masoyiyata"yaseer hankalinsa ya Tashi jin furucin da Abraham yayi cikin furgici yake da tsananin tsoro yasan tabbas tunda ya fada zai aikata yace"banajin tsoron ka daukeni idan ka cika ka daukeni ka zauna da ita ka cutar da ita ka rabata da yan uwanta yanzun kazo ka shiga jikin mahaifinta kasa ya zubar da mutuncinsa da kimarsa a idon duniya Bismillah inaga idan kai baka kasheniba ni zanyi ajalinka"yana rufe baki cikin karfin hali da kwari gwiwa da Daga murya ya soma karanto Ayatul kursiyyu Abraham yayi juyi yakai hannunsa zai cafki yaseer ya kasa ya koma da baya yadda ayar ke shiga jikinsa ya kwalla kara ya fice ya bace bat yana fita haske ya gauraye toilet din yaseer yayi gumi matuka ya razana da kalaman Abraham dole zaiyi wani abu akan hakan a gaggauce ya watsa ruwa ya fito yana kallon kan gadon yaga wayam babu muneeba ya wawwaiga "muneeba muneeba!!!"ya kwala kira shiru ya fito da sauri jikinsa sai rawa yakeyi yana fatan itama ba dauketa yayi ba,

muneeba zubewa tayi a parlorn daddy yana tsaye da farar rigar jallabiya ta bacci ya harde hannuwansa yana kallon kasa muneeba cikin kuka tace"daddy indai yaseer bazaa rabashi da husnah ba to tabbas aljanunnta zasu dawo wajenmu yanzun gashi aljanin yazo yana furgitamu"cikin kuka take magana da tsoro sai gumi takeyi hajiya rabi kuka ta fashe dashi tace"kaga abinda nake fada maka ko? kaima ka kasa bacci sakamakon yadda ya shafi jikinka ka tozarta manyan mutane abun ya dameka sanan gashi yanzun yaje Yana razana muneeba gata da yaron ciki wayasani ko yajene ya rabata da cikin dake jikinta"muneeba cikin kuka tace"kuma daddy yaseer yana tare da husnah sai karfe sha biyun dare sanan ya sameni a sashena bansan meyakeyi ba har yana ikirarin Bazan shiga tsakaninsa da itaba nidai daddy a raba mana auren nan bazan iya rayuwa da mutum da aljani ba"ran daddy yayi mugun baci bugun kofar yaseer sumaji a gaggauce suka waiga duka cikin tsoro suke,.... momy dake kwance kan dadduma inda bacci ya dauketa ta zabura ta mike tana waige waige ta murtsuke idanuwanta to waye cikin daren nan?take tambayar kanta cikin sauri ta mike ta leka dakin husnah ta bude kofa a hankali tasa hannu ta kunna wutar dakin tana kunnawa husnah ta mike ta zauna dama ba bacci takeyi ba momy tace"ke kuma fa?meya hanaki bacci?"muryar yaseer sukaji sama sama Yana magana "a bude nine "momy ta juya da sauri husnah ta zuro kafa tana waige waige bata gansa ba babushi a kusa da ita ta taka a hankali ta fita tabi bayan momy tanayi tana waigen ko zata gansa a parlorn daddy taga daddy tsaye muneeba durkushe tana kuka wani kallo hajiya rabi tayi wa husnah tace "meya fito dake?ko kin taho da aljanin ne nan?"muneeba na jin haka ta mike cikin tsoro da kissa ta makalkale yaseer daya shigo tana kuka daddy ya dakawa husnah tsawa"ke kuma mai kikazoyi nan?kinzo ne da aljanin dodo?"husnah ta kalli momy take idanuwanta suka cicciko da hawaye ta kalli momy suka hada ido da yaseer yace"Daddy babu laifinta a ciki shine yake bibiyarta yake kaunarta amma ba laifinta hasalima husnah batasan menene aljani ba menene mutum ba"daddy ya dakatar da yaseer"ka dakatamun dik abinda kukeyi kaida zainab da husnah naji na kuma sani yanzun wanan yarinyar daka yasar da Ita sai tsakiyar dare ka koma fa?"yana kokarin ture muneeba yayi mata wani kallo daddy yace"tou bari kaji akan wanan lamarin kaga dai husnah yata ce ko to bazan bari ka wulakanta muneeba akanta ba nafada maka kuma dik kunbiya kunbiyar da kukeyi akan maida auren saina gadama tunda nine uban husnah "yaseer ransa ya baci husnah hawaye ke zubo mata kenan Abraham abin kyama ne abun gudu ne? kenan dodannin dik datake gani sune shine Abraham yake komawa mutun?ta fashe da kuka ra ruga da gudu ta wuce yaseer zaibi bayanta daddy ya dakatar dashi"kadawo nan kafin in sassaba maka shashasha dau matarka kutafi"yaseer huci kawai yakeyi muneeba ta shagwabe fuska"tsoro nakeji akwai aljani a cikin dakin daddy ni bazan iya komawa ba"daddy ya dafe kai kawai yasa kai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login