Showing 33001 words to 36000 words out of 130717 words
tunda sakamakon gwajin jini ya gwada haka"hajiya rabi gumi ya jikata sharkaf tacev"gaskiya yaseer yake fada inaga sakamakon nan bai fadi daidai ba Alhaji kuma ai zaa iya hada baki da likita"jikinta sai rawa yakeyi daddy ya girgiza kai yace "ko kadan waye zai hada baki da likita ku yarda gaskiya yake fada"daddy ya fincike hannun yaseer daga wuyan likitan wanda ya kasance Abraham ne husnah tsoro suka bata ta fashe da kuka ta fada jikin momy ta dukunkune fuskarta,
ummah hadiza a kufule tace "kai yaseer yanzun ba abin farin cikinka bane dawowar husna?inace husnah matarka ce da kakeso fiye da kowa a rayuwarka yabzun gaba daya ka burkice kana wasu mazurai idan bakason husnah ba saika fito a cewar bavyar badamasi bace"muneeba kishi ya kamata jin furucin ummah hadiza ta mike tsaye tace "zan tafi mota"hajiya rabi tabi bayan husnah daddy yacev"Alhamdulillah yanzun mu tattara mutafi gida tunda husnah yanzun an tabbatar yar dana haifa ce Alhamdulillah"daddy yana kallon husnah soyayyarta ta mamaye zucuyarsa ya ruko hannunta taki zuwa yayi murmushi yasan bata saba dashi bane yaseer tsaye yayi kamar an dasashi zuciyarsa na tafarfasa yana kallon husnah da yakeji kamar ya shaketa kowa ya bude baki yace husnah matarsa ce to yau zaayita ta kare idan ma matarsa ce zai sauwake mata adaina hadashi da ita dan wanan ba mutum bace Aljana fe fuuuuy ya wucesu ya fice Abraham ne ya fita jikin likitan bayan sun firfita,
likita gumi ya karyo masa ganin baiga sakamakon daya shiga dasu guda biyu ba daya na gaske daya bana gaske ba ya kalli agogo yasan ahalin gidan Alhaji badamasi suna asibitin amma har yanzun Basu shigoba meya faru?kiran hajiya rabi yayi tana zaune a mota taga kiransa ta kalli muneeba cikin bacin rai tace "muneeba kinsan tsinannan likitan nan ne yake kirana?me zanyi masa bayan ya gama dani ya karbi kudina kuma beyimun aikin danasashi ba?muneeba tsaki tayi tace "tsaresa zakiyi sai ya biyaki kudnki ko ya kulla miki sharri sanan ummah dolefa mu muke tsaye"fitowa muneeba tayi tana kallon sashen da hafeez ke tsaye tayi maza ta karasa wajen yaseer idonta cike da hawaye cikin kissa tace "sweet amma kasan matsalar nan babu wanda ya janyota sai abokinka hafeez?*"yaseer ya juya ya kalli sashen da hafeez ke tsaye Yana waya ya watsa masa wani kallo mai cike da tsana yace"shine silar komi zan kawo ka karshen Amintata dashi dik na fahimci komi"murmushi muneeba tayi tana kallon sashen da hafeez ke tsaye ta ruko hannun yaseer "muje mota"taja hannunsa zuwa motarsa dama tare sukazo a mota daya shida ita da ummah,
hafeez da sauri ya karaso cikin girmamawa yace "barka da safiya daddy"daddy yace"ah ah hafeez tare dakai akazo kenan kaga ikon Allah ko sanadinka husnah ta dawo husnah yata ce hafeez"lumshe ido hafeez yayi farin ciki ya lullubesa ta durkusar da kai yace "alhamdulillah daddy Allah ya kara kare gaba "daddy yana waige waige kawai yaga fitar motar yaseer daga asibitin yace "kaga mutuminka can ya fice kila bai ganka ba ko?"hafeez yace "ehh daddy besan nazo ba kunzo da driver ne ko in tukaku inbar motata a nan?"daddy yace 'da driver muke"daddy ya shige mota husnah ta shiga momy itama ta shige driver yajasu tawagar su innah tabi bayan motarsu,
hafeez lumshe ido yayi bayan ya rufe motarsa ya daga hannu ya godewa Allah yanzun zaa fara wasan yanzun zai tabbatar da ya shiga rayuwar husnah tasaba dashi zai banbance mata tsakanin dan adam da aljani zai san dik yadda zaiyi wajen rabata da Aljanin dake tare da ita,yana kokarin jan mota ya waiga gefensa mutum ya gani Abraham ne zaune cikin suffarsa ta mutum hafeez ya hade rai yana kallonsa yace "malam lafiya?meya kawoka cikin motata yaushe ma ka shigo?"Abraham ya kauda kai gefe ya tamke fuskarsa tamau tamkar hadari ya kallesa yace "dik duniya babu wanda ya isa ya rabi husnah ya zauna lafiya matukar ina raye dan husnah matata ce,idan bakasan dawa kake magana ba to kasani ni Aljani ne ba mutum ba"hafeez ya zaro Ido nan da nan hantar cikinsa ta kada tsoro da furgici suka cikasa ya sake dago ido ya kalli Abraham gani yayi idanuwan Abraham kwayar idonsa ta koma bakinkirin babu fari a jiki yayi saurin runtse idonsa yana kokarin ambaton Allah wani abu daga idon Abraham ya fito ya nufi bakinsa ji yayi kamar an daure masa baki ya kasa magana jikinsa ya kama rawa Abraham yace "idan kanaso ka tsira da ranka da mutuncinka kayi gaggawar fita daga rayuwar matata idan ba haka ba nidakai artabun da zamuyi bazaiyi kyauba dan zan iya kasheka"cikin kakkausar murya yayi maganar yana karasawa ya bace....jikin hafeez ya jike da gomi ya tabbata maganar da husnah ke fada gaskiya ne tabbas akwai kura yayi shiru ya Kasa tada motar kansa ne ya soma ciwo kallon gefen motarsa yayi cikin tsoro bai gansa ba ya waiga baya bakowa sai lokacin bakinsa ya furta innahlillahi wa innah ilaihi rajiun,ayatul kursiyyu ya karanta ya tada motarsa yasa karatun kurani dakyar yayi revers yaja motar gumi kawai yakeyi yana tuki akan titi besan inda zashi ba karya motarsa yayi ya nufi gida kawai yadda yakejin jikinsa nayi masa yana gani dishi dishi.....
*****
husnah ta Shiga wanka Momy ta shiga dakin jiki ba kwaro dik a tsorace take da kaya a hannunta ta ajiye akan gadon kalle kalle takeyi a dakin babu komi ta girgiza kai ta fita,.husnah ta fito daure da towel jikinta dik ruwa Abraham zaune a gefen gadonta juyowa yayi jin motsin fitowarta tana ganinsa ta saki murmushi farin ciki ya lullubeta shima murmushin ya saki ya taso ya karaso ya ruko hannunta tana kallonsa cikin kashe murya tace "ina kaje?"tadan turo baki yace "kafin in fada Miki inda naje yanzun dai bari in tayaki sa kaya ko?"ta jinjina masa kai yasa hannu ya cire towel din jikinta ya kasance ba komi jikinta tana tsaye kallon da yakeyi mata yasa kunya ta lullubeta ta rufe idanuwanta da hannuwanta cakk ya dauketa ya dorata akan cinyarta ya kai bakinsa kunnenta yacev"anfasa saka kayan haka nakeso inganki"cikin shagwaba ta tura kanta jikin Abraham tace "kana kallona kasa naji kunya sosai duba fa tsirara nake"ya cire hannuwanta daga fuskarta yace "bude idonki ki kalleni ni mijinki ne meyasa yanzun kikejin kunyata"ta bude idonta tana murmushi ta saci kallonsa ta gefe tace "nadaina"yakai hannu kirjinta yana shafawq a hankali yana kallonta kasan na kokarin shiga wuyanta yace "inason ganinki a haka kinyimun kyau sosai"ta kashe masa ido tace "dagaske?"ya jinjina mata kai yace "dagaske zaki rinka zama tsirara haka in kina tare dani?"tace "mai zai hana"yace to mike in gani ,ta mike tayi juyi hips dinta suka kada ya lashe bakinsa take yaji wata shaawa da bai tabaji dangane da ita ba ya tsurawa hips dinta ido......
daddy ne ya shigo da yaseer da Alhaji sidi cikin gidan sai faraa yakeyi a parlor ya tarar dasu innah mahaifiyarsa da kannensa da momy da hajiya hafsa gidan ya cika innah ta jefa masa wani kallo tace "sai faraa kakeyi an dauro aurenka da waccen tsohuwar kilakin kenan"daddy ya bata rai sam besan mai hajiya rabi tayiwa innah ba yace"haba innah meyasa zaki kirata da wanan sunan bayan yanzun ta zama matata?an daura aure yanzun"ummah hadiza ta jinjina kai kawai batace komiba "burinka ya cika badamasi ka auri matar kaninka ko?da sunan zaka riketa ko sanan kuma ta haifa maka yaya wanda baka dasu ko?"daddy ya sosa kai yasan innah cikin bacin rai rake dole ya bita a hankaki kalle kalle yakeyi cikin parlorn kamar mai neman wani abu momy na gefe ta sunkuyar da kai hawaye ya wanke mata fuska shikenan daddy ya auri hajiya rabi burinta ya cika kallon momy yakeyi tana hawaye ransa ya baci kukan ubanme takeyi kuma?mtsww yayi tsaki yace "ina husnah ne zainab banganta a nan ba ya kamata ta rinka zama cikin mutane"daddy ya tsaya,
momy bata tankasa ba ummah hafiza ce ta nisa tace "tana ciki taje wanka yanzun ta shiga ba dadewa"daddy ya jinjina kai yace "yaseer zan tura maka kudi ka dauketa ka kaita siyayya mana?"yaseer ya kalli daddy ransa a bace innah tace "meye na bacin rai dan ance ka kai husnah siyayya ta siyi kayayyaki kai ba mijinta bane? to bari kaji tana sakin jiki ta koma daidai zaa gyara mata sashenta ta tare tunda da aurenka akanta"...momy dake gefe ta share hawaye tace a sanyaye "innah ai ya saki husnah"shiru parlorn yayi daddy ya kalli yaseer yace "kasaki husnah?"kallon da daddy keyi masa yasa ya kasa magana kawai cike da takaici badai ance yakaita shopping ba zaiyi amfami da wanan damar wajen batar da ita sai kawai ya fice,daddy ya girgiza kai yace "ta shirya da yamma suje tare ta zabi abinda takeso"hajiya rabi na makale tana saurarensu wato daddy hankalinsa na kan husnah ko?yana son yarsa Kenan lallai dole ta mike tsaye tayi maganinsu fitowa tayi sanye da gyale ta lullube kai daddy ya washe baki yace "sannunki ashe kina kusa"..
"ehh nazo gaidasu innah ne"daddy ya jinjina kai yana kallonta shakar kamshin turarenta yayi nan da nan yaji yana neman burkicewa ta dago ta kallesa ganin yadda yayi tasan ya shaka ta cije lebe ta gaidasu innah wasarere innah tayi ta amsa ta kauda kai hajiya rabi ta mike a ranta tace "anyi mai wuyar tunda na auri Alhaji badamasi dik zakuzo hannuna zanyi maganinku"ta wuce daddy zarau zarau ya bita dukkansu salati sukasa....
husna na rungume a jikin Abraham yana wasa da nipple dinta tace "ya kamata insaka kaya inajin sanyi"ta shagwabe fuska yace "bangaji da gajinki a haka ba"yana shafa hips dinta ta jinjina kai tace "tou shikenan naji bari inzauna"ya girgiza kai ya dagata cak ya zaunar da ita gefen gado ya dauko kayan dake gefen gadon daya bayan daya yana sa mata tana dariya sosai tayi mugun kyau cikin kace milk colour dinkin bubu na momy ne sakamakon momy batada jiki yace"da yamma zamu fita ko?"farin ciki ya lullubeta ta mike tayi d'an tsalle tace "dagaske?"ya gyada mata kai yace "ki shirya zanzo mu fita mu zagaya gari muyi yawo"ta gyada masa Kai yace "yanzun kije su momy na jiranki"ta bata fuska har zai nufi kofa ya dawo yayi kissing dinta ya shafa gefen fuskarta yana fitq ya bace bude handle din kofar tayi ta fito duka suka bita da kallo "yanzun husnah dama kina ciki?ba bacci kikeyi ba wanan idon beyi kama dana wanda yayi bacci ba"tace "ehh ba bacci nakeyi ba nida Abraham ne"tsittt sukai a parlorn babu Wanda yasake magana momy ta kwalawa mai aiki kira tazo tace "kawowa husnah abincu"ta mike ta tafi kawowa shewa sukaji cikin gidan kawayen hajiya rabi ne suka hallara sunata sakin maganganu
*****
tsaf muneeba ta shirya tayi mugun kyau wata jar atamfa ta saka streght skirt dinkin ya amsheta ta fito parlor sai kamshi take zubawa "ah ah ya naganka haka?ashe kundawo"yaseer ya dago jajayen idanuwansa yace "ehh nadawo tun dazun"yace yana kokarin kauda kai ta zauna gefebsa ta ruko hannunsa tana murzawa ya rufe idanuwansa tace "meyake faruwa kamar kanada damuwa"mikewa yayi kamar jira yakeyi cike da masifa yace"wai daddy ne yace anjima na shirya mu fita da husnah in kaita ta siyi kaya gashi har ya turomin kudi dubu dari biyar"zumbur muneeba tayi "ka fita da husnah fa?ka siya Mata kaya inji dadyn?"tace tana dafe kirji yace "ehh wallahi banason abinda zai hadani da yarinyar nan munee bana son ko ganinta na tsaneta"ajiyar zuciya muneeba taja ta sauke tace "sam ban yarda da ita husnah bace gashi likitan dazun ya tabbatar mana da yar daddy ce Amma ni ganinakeyi karya ne"yaseer ya kalleta kawai ya kauda kai yace "nima ban yarda ba neman yadda zanyi tabar gidan nan nakeyi"muneeba tayi murmushin takaici tace "yauwa ga shawara"da sauri ya kalleta yana gyara zama ya maida hankali tace"kodan ka cecu daddy daga fadawa halaka dan bamusan wacece bax ka cecu momy zainab da idonta ya rufe mai zai hana idan ka fita da ita ka barota a can?na tabbatar wani waje zatayi koda an tafi nemanta bazaa sameta ba kaga shikenan"jinjina kai yaseer yayi cike da gamsuwa yace"kin kawo shawara hakan zaayi kuma inaso insamu hafeez in kankara masa warning"ta jinjina kai tace "hakan nada kyau"ta dayki farin mayafinta ta yafa sai zuba kamshi takeyi can kasan zucuyarta tafarfasa takeyi wani irin kishi takeji yana taso mata saidai kwanciyar hankalinta daya yau idan ta fita bazata dawo ba"Allah Allah takeyi ta karasa sashen ummahnta ta labarta mata sanan ya kamata su koma wajen boka....
****
hafeez bayan yayi sallar laasar yana kokarin canja kaya ya fito jikinsa yayi masa sauki ummah ta shigo ta sameshi fuskarta a daure tace"ina kake shirin futa hafeez?yanzun ma can wajen husnar zaka?matar abokin naka"hafeez yayi murmushi ya dafa kafadarta yace "ummah inaso kibani goyon baya ki kwantar da hankalinki yaseer ya saketa baya sonta saboda yayi aure sana Aljanu ne suka saceta"ummah ta zaro ido hafeez yace "karkiji tsoro ummah Dan Allah kibani goyon baya"ummahnsa taja da baya cike da tsoro tace "ban yarda ba bazan taba Amincewa da kafada halaka ba hafeez kasan me kake fada kuwa to bari kaji bazaka daukomin masifa ina zaune lafiya ba zan fadawa mahaifinka yau zai dawo nasan kibazakaji maganata ba sanan bari kaji yanzun ma bazan barka ka fita ba"wani miyau mai daci hafeez ya hadiye yanawa ummah magiya bata sauraresa ba ta fice tana mita tsaye yayi yana tunanin furucun Abraham dana ummah kwarin gwiwa yasamu daga zuciyarsa dake karfafa masa gwiwa ya leko kanwarsa ce ke kallo a parlor ya waiga yaga ba kowa yayi mata alamu da ina ummah da hannunsa,da hannunta ta nuna masa daki can kasa tace "sallah takeyi kaje zance mata kana daki ka kulle kanka"ya jinjina mata da hannunsa ya fice tayi murmushi tabisa da kallo.....
******
karfe biyar na yamma Abraham ya dira a gate din gidan cikin kamannin yaseer sak har kayan jikinsa yana rike da makullin mota ya nufi shiga gidan su momy ne suka fito tare dasu innah zasu tafi ya tsugunna ya gaishesu innah ta kauda kai Abraham yace "momy husnah ta shirya?naga yamma tayi banaso inyi dare wajen kaita"momy tace "tana ciki a shirye take"tabishi da kallo innah tace "dan kwal uba da iskanci sai wani cin magani yakeyi ba wanda ya isa ya raba auren nan koya saketa saiya maidata"momy cikin takaici take komi ta kasaci sakamakon gabanta dake faduwa tunda aka dauro auren daddy da hajiya rabi.....
Abraham na Shiga tana zaune tayi shiru jiransa takeyi taji takun mutum tana daga ido sukai ido hudu dashi farin ciki ya lullubeta tace "kazo?"ya jinjina mata kai tace "bari in dauko gyale"tayi saurin mikewa ta shige ciki ta bude wardrobe din momy gyalen abaya tayi tozali dashi ta dauka ta fito cike da farin ciki zasu fita da Abraham suka jero suka fito giftawarsu muneeba ta gani ta jinjina kai tayi kwafa tace "kinyi bye bye da gidan nan".....
yaseer tsaki yayi yana daki ya kalli agogo ya kamata ya fita ya dauki yarinyar nan ya fita da ita kafin daddy yayi fushi dashi mikewa yayi ya fada toilet dan yayi wanka.....
******
dukkansu jugum jugim suke a harabarsu sakamakon babu narjisu babu Abraham yaki zuwa inda suke balle ya saki narjisu kamar daga sama sukaga narjisu ta fita hayyacinta tsoro da furgici ya kamasu mahaifiyar Abraham tace "waye ya sakoki narjisu"narjisu ta kalleta fuskarta bakinkirin gashin kanta a hargitse har kasa fatar jikinta dik ta sale tace "nadawo....babu wanda ya sakoni da kaina nayi kokarin kwance kaina maamah"wani miyau mamah ta hadiye mahaifiyar narjisu cike da farin ciki ta rungumeta narjisu tace "ina Abraham "zuhraliyya kallon yadda narjisu idanuwanta ke canjawa tayi hakan ya tabbatar mata ta dawo da mugunta narjisu ta cugaba da magana tace "badai ni Abraham yayiwa haka ba?ya gama soyayya da husnah bazan zuba ido bil'adama tana soyayya da mijina ba"mamah tace narjis....kafin tayi magana narjisu ta bace.....
hafeez giftawar motarsu husnah yagani ta gabansa mamakine ya kashesa ganin yaseer na tukin mota husnah gefensa suna farin ciki da faraa hafeex ya cije lebe yace "wato kishina kakeyi yasa bakaso in rabeta"sai kawai hafeex ya karya mota yabi bayansu husnah.......
*WANAN LITTAFIN NA DUHU NA KUDI NE KI BIYA 300 KI KARANTA IDAN BAKI BIYABA KIKA KARANRAMUM BAN YAFEBA*
*KI BIYA 300 TA WANAN ACCOUNT DIN KI MALLAKI NAKI*
3126584401
FIDDAUSI MUSA
FIRST BANK
SHAIDAR BIYA TA WANAN NUMBER 08036953516 KO KATIN MTN
*IDAN BAKI BIYABA KIKA KARATAMUN ALLAH YA ISA!!!*
*SLIMZY*✍🏻07042277401
[23/09, 21:25] 🥰slimzy😍: 15
Daddy bayan fitar Abraham da husnah Wanda ya gansu sun matukar dacewa da juna mikewa yayi ya tashi daga harabar gidan ya nufi sashensa dake ta gefe da wayarsa a hannu yana danno numbobin hajiya rabi,
yaseer rike da wayarsa ya fito ya kalli agogo karfe biyar da minti sha biyar tsaki yayi idan bata fitoba Shi bazai shiga ya kirawota ba dan ko ganinta baya sonyi wanan da rabi mutum ce rabi aljana ya rasa dalilin dayasa tunda tazo gidan nan ko kwanciya yayi ya rufe idanuwansa ita yake gani baccin kirki jiya beyi ba daya rufe idonsa ita yake gani,minti goma sha biyar ya kwashe a tsaye bega husnah ta fito ba ya fito da wayarsa yayi dialing number momy bata shiga ba shikam bayaso ya shiga gidan,juyawa yayi yaja tsaki tunda bata fitoba nasan abinda zanfadawa daddy,ya kamata yaje gidan ummahnsa ya sanar mata halin da yake ciki a wanan gidan,fita yayi motarsa a kofar gida yayi parking ya buga mota yabar kofar gidan yana kokarin kiran muneeba,
muneeba manne da mahaifiyarta a kuryar gado hajiya rabi ta zubo rushin wuta a kasko sun rufe kofa ta zuba turare tana turare jikinta da hayakin da boka ya bata muneeba ta toshe hanci tace "ummah turaren nan fa wari gareshi"hajiya rabi daga cikin zani data lullube tace "kece kikejin warin ni banaji wanan warin a wajen Alhaji kamshi zaiji infada miki yau saidai in bamu hadu ba"murmushi muneeba tayi hangen wayarta tayi tana haske tayi saurin dubawa kiran har ya tsinke tace "yaseer ke kirana nasan sun fita da shida makirar yarinyar nan ta tafi kenan bari in tashi ma inje in duba sashen momy"cikin zumudi take maganat hajiya rabi ta fito ta