Showing 6001 words to 9000 words out of 130717 words
masa alamar ya tafi Abraham kamar an dasashi wato yace tanada ciki amma dikda haka an bullo daya auresu bazai taba aurensu ba saidai shima ya koma mutum su gudu shida husnarsa....haka ya fita cikin tashin hankali wajen abokinsa zai nufa dan samun shawara....
******
yasir ne jingine a doguwar kujera yana kallon tv amma gabaki daya hankalinsa yana can Wani waje yarasa meyasa tunanin husnah yayi yawa a zuciyarsa dikda rabonsa da ita tun tana kankanuwa?ya kasa mantawa da ita ya dauki remote ya sauya tasha muneeba ce ta fito tasha ado da wani lace ja mai flowera bakake anyi mata dinkin fited gown ta karbeta sakamakon ita din dirarriyace allah ya hore mata hips harta iso gabansa besaniba saida ta tabashi yadan furgita ya d'ora idonsa akanta fuskarta ta koma masa husnah sai kawai ya tsareta da ido ko kiftawa bayayi muneeba tayi farrr da ido tace "yadai nayi maka kyau ne?"sai lokacin yayi furgigit yaga fuskar muneeba yace "kamanninki ne suka koma mun na husnah"rasss gabanta ya fad'i Kishi ya turnuketa tace "husnah kuma tayaya zakasan kamanin husnah yanzun itada akace ta bata tun muna kanana"ya girgiza kai ya gyara zama yace "indai akan kamannin husnah ne bazan taba mancewa dasu ba"ta kafesa da ido ta cije baki tace kwana uku na baka ka manta da husnah ka manta da kamanninta ka shafeta Daga rayuwarka ba husnah ba ko wace mace bazan bari ta Rab'eka ba tace a ranta a zahiri kuwa cewa tayi "zan shiga sashensu daddy inaso inje in gaishesu"ya gyada mata kai allah allah yakeyi ta fita ya binciko wani hoton husnah dake kayansa tana fita ya rufe kofarsa ya hade jikinsa da kofar ya fashe da kuka.....wata irin guguwa yaji tana tashi da wata irin sarewa ya rufe idanuwansa rufff yana budewa yayi tozali da mutum a gabansa yaja da baya cike da tsoro sai kawai yaga hoton husnah a hannunsa ya nuna masa hoton da yake shirin daukowa sanan ya bace....murza idanuwansa yayi yaga babu kowa tsoro ya cikasa ya wuce bedroom sinsa cikin kayansa ya shiga hargitsawa beganiba yayi shiru waye wanan yagani da hoton husnah?tambayar da yayiwa kansa kenan besanshiba besan daga inda yakeba toko aljani ne?tambayar da yayiwa kansa kenan....
******
narjisu tsaye take hannuwanta a baya tana kallon sararin samaniya a katon pilli dake gaban mazauninsu mahaifiyarta ce gefe da hajiya babba kishiyar mahaifiyar abraham tace "na d'auki alwashin cikin kwana uku kacal zan batar da husnah in haska mata duniyar batasan da itaba duniyar data dace da zamanta ba wanan duniyar ba"mahaifiyarta daga bayanta tace "nagoyi bayanki amma ta yaya zaki wanan aikin kinsan zalunci da mulki irin na d'an uwanki Abraham"ta gyada kai tace "zakugani" dukkansu suka jinjina kai.......
GA MAI BUKATAR SIYAN LITTAFIN NAN 300 KACAL YA TUNTUBENI TA WANAN LAYIN 07042277401
*SLIMZY*βπ»( *mom mubeenah*).....
π *DUHU....*π
( *sark'akiya*)
Β©οΈHWA
*SLIMZY*βπ»
Wattpad slimzy33
Daga Marubuciyar:-
π¦ *K'ADANGARUWA*π¦
*WANAN LITTAFIN NA KUDI NE AKAN NAIRA 300 KACAL VIP MASU BUKATAR A TURA MUSU TA PRIVATE 1000 DOMIN MALLAKAR WANAN LITTAFI TURA KUDINKI TA WANAN ACCOUNT DIN*
ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
*3126584401*
*FIDDAUSI MUSA*
*FIRST BANK*
*SHAIDAR BIYAN KUDI TA WANAN NUMBER 08036953516 KO KI TURA KATIN MTN TA NUMBER*
*GA MASU BUKATAR TALLA SU TUNTUBI WANAN NUMBER 07042277401*
*5*
muneeba tafiya sukeyi a mota ummahnta tayi directing din driver inda zasuje tafiya suke kurgumin daji kamar zasu bar garin muneeba tace "ummah amma wajen nan akwai nisa gaskiya"Ummah ta harareta tace "ehh akwai nisa akwai biyan bukata kuma ba"da sauri ummah ta katse driver tace "tsaya anan inusa bari mu shiga ciki"ta kalli sadiya da muneeba dik sunyi gumi dikda sanyin AC dake motar gashi yamma tayi muneeba ta fito tanabin wajen da kallo bishiyoyi ne ko ina kurgumin daji ta zaro ido tace "ummah nidai tsoro nakeji"Ummah ta fuzgi hannunta tace "muje yar jakar uba,ana neman mafita ke kina cewa kinajin tsoro so kikeyi yaseer zuciyarsa ta cigaba da makancewa akan wata husnah can data dade da mutuwa"anty sadiya suna tafe tace "nifa banaji a jikina yarinyar nan ta mutu"ummah tace "kamarya"sadiya tayi murmushi tace "muje wajan boka na kan tudu kinsan ya iya tsafi idan tanada rai zamuji idan ta mutu ma haka"ummah ta jinjina kai muneeba ta zumburi baki tace "ta mutu ma inma bata mutuba to ya kasheta"tafe suke suna zuwa wani katon dutse ummah tace "tofa kogon boka a nan yake dan haka ku cire takalmanku ku taka a hankali mu haura"muneeba tace "tab"hararta ummahta tayi suka shiga takawa daga nesa inusa ke hangensu ta cikin mota sunyi masa nisa yace anya wanan matar wajen yan uwansu mukazo ba hatsabibanci tazoyiba ina zargin wanan hajiya rabin,
boka na zaune a makekiyar tabarma wasu tuwakwane ne nakasa zagaye dashi dik ya daura jajayen kyallaye ga wank kan kwarangwal a sanda ya soke kallo daya muneeba tayi masa ta dauke kanta daga gareshi jikinta ya kama rawa ihu yayi yana surkulle da wani yare daga bisani ya dauko katuwar kwarya jini ne a cikinta ya ajiye ya nuna masa gabansa suka zauna yace da karfi muryarsa na amsa amo cikin dajin "leka cikin nan inajiyo tattaunawarku tun da kuka doso"muneeba ta kalli ummahnta a tsorace ta leka ummah da sadiya cikin kwanciyar hankali suka leka husnah suka gani saidai kewaye da ita wani kurgumin daji ne da wuta keci,zabura ummah tayi tace"boka kamar husnah ko?"muneeba ta zaro ido ta kara lekawa ta ganta kyakkyawar gaske kamanninta na yarinta basu bace ba yace "inaso in tabbatar muku da bata mutu bane tana can wata duniya ta daban ba wadda muke ciki ba"muneeba Suka hada ido da sadiyya tace "wata duniya kuma?"surkulle ya cigaba dayi bece komiba ya juyo yace "sai abinda ya kawoku"ummah ta gyara zama tace "yauwa boka dama akan mijin yar nan tawa ne da kuma yayan mijina"boka ya sheke da dariya yace"wanan ko?"ya haska musu yaseer zaune tare da abokinsa a park daidai wanan lokacin suna tattaunawa muneeba gumi ya karyo mata a ranta tace wanan bokan shedani ne"nasan komi zan baki magani kiyi wanda zai mantar dashi husnah wadda ko gabansa aka kawota bazai taba d'aga ido ya kalleta ba amma idan kinyi yadda nace"ummah ta gyara zama tace "zatayi boka"gefensa ya juya ya dauko wata kwalba a tufe da wani kyalle yayi surkulle ya mika mata "wanan kwalbar kisata a kasan gadonki na kulle husnah a ciki da zuciyarsa da dik wata mace bazai sake Miki maganar wata husnah ba wanan kuma buga a nan"ya mika mata mulmulallen abu kamar dutse ta buga saiga yaseer ya dafe kansa yace "angama"ya juya kan ummah yace"naki ni zanyi aikin zaki auri alhaji badamasi sai yadda kikayi dashi"ummahn tayi murmushi suka hada ido muneeba ta ciro kudi a jakarta taba ummah suka ajiyewa boka dubu dari ya karba suka fito muneeba rike da magani cikin tsananin farin ciki take tafiya dik magungunan na hannun ummahnta harda na wanka a can inda sukai parking suka tarar da inusa yanata bacci suka kwankwasa ya Tashi da sauri ya bude musu ummah ta kannewa muneeba ido tace "kai goggo bilki ta tsaremu da surutu gashi har yamma tayi"...."ehh wallahi"cewar muneeba tana gimtse dariya inusa na kallonsu ta madubin mota ya girgiza kai kawai yaja motar....
******
Dafe kai yaseer yayi hafeez yace "lafiya?"yaseer ya girgiza kai yace "lafiya lau kaina ne naji kamar ana saramun guduma"hafeez yayi murmushi yadau cup din glass na ruwa yasha yace "kaidai damuwar husnah kakeyi wanda ka gama fadamun yanzun kai kana ganin husnah zata dawo"yaseer na rike da kansa dake kara masa ciwo yace "zata dawo mana inaji a jikina kawai inajin tsoron wani al'amari da nake gani kuma nakeji"hafeez ya gyara zama cike da damuwa da nuna kulawa yace "Wani al'amari kuma"yaseer ya girgiza kai harshensa yayi masa nauyi ya dau makullim mota yace "muuje gida in saukeka kaga kaina na karamun ciwo sosai"hafeez ya mika masa hannu "bani makullim in tuka motar mana kodai muje asibiti ne?"yaseer ya girgiza kai kawai yace "ah ah muje zan kwanta a gida"muneeba ce ta kira wayar yaseer ya kalli wayar yace "muneeba ke kirana muje"suka tako a tare suka karasa inda yayi parking mota anata kiraye kirayen sallahr magriba.....
******
husnah zaune kan dadduma ta idar da sallahr magriba taji ana kwankwasa sashenta ta kalli Abraham dake kwance dafe da kansa yayi shiru ta rasa gane kansa tun shigowarsa daya Ganta da narjisu gashi ya fita ya dawo yace zasubar nan inda suke tace "lafiya kuwa?"ya girgiza kai ya mika mata hannu alamar tazo ta taso ta cire hijab tana sanye da yar riga doguwa iya gwiwarta bayan ta cire zanin data daura tayi sallah, idanuwansa suka kankace yana kallon kyawun sura da allah yayiwa husnah matarsa yafi ganin kyaunta a matsayinta na bil'adama akan jinsunsa ta karasa ta haye gadon ya janyota ya hadeta da kirjinsa ya lumshe ido yanaso yasan mai narjisu take kullawa amma sam husnah ta nuna masa bakomi yayi ajiyar zuciya tace "yadai ko bakajin dadin jikinka ne?"ya girgiza mata kai yana kallon wani sashi na dakin zuhrali ya gani a jikin bango tana hawaye ya tsura mata Ido husnah ganin yana kallon sashe daya ta juya bataga kowa ba daga Inda zuhrarali take tace "maamah na kiranka kazo"bakinsa na motsi yace "lafiya?"sai kawai ta bace ya mike yw zabura ya zauna husnah a tsorace tacev"lafiya kuwa maiyasa sai inga bakinka na motsi banasanin mai kake fada?"ya girgixa Kai ya shafa gefen kumatunta "bakomi ina zuwa"ya dau rigarsa ya zura ta bishi da kallo tana girgiza kai ta duro daga gadon ta gyaggyara tadau zumbulelen hijabinta tasa ta fito parlornta tana so tayi kallo a tv gashi dare ya somayi ta soma jim tsoro gashi ya fita....
a sashen mahaifiyarsa ya tarar da yayyin mahaifinsa da goggo kande tsohuwa sai mamansa dake kuka yana ganin haka hankalinsa ya tashi yace "mafiya maamah kike kuka?"ya girgixa masa Kai tace "kaika sani cikin wanan halin ina jiyoka daga inda kake da matarka kana fadin zaku gudu ka koma duniyar mutane"yayi ajiyar zuciya dik taurin kai na abraham yana son iyayensa musamman mahaifiyarsa yace "yanzun mai kikeso?"baban narjisu ya karbe zancen "ka amince da auren yan uwanka gasu guda biyu cikinsu ko kuma dukkansu"wani kallo yayiwa zabariyya ta dauke kai narjisu kuwa dama ji yakeyi kamar ya shaketa yace "shikenan naji zanyi shawara zuwa gobe narjisu inason ganinki"murmushi narjisu tayi ta mike mahaifinta dake tsaye da manyan idanuwansa ya washe hakoransa zako zako masu tsayi da ja tabi bayansa tafe yake yana sauri tana binsa har suka isa bayan gari yana zuwa ya rikide ya koma aljaninsa ya zama kato mai zati kamar damusa agabanta ya daga hannuwansa sama yayi ihu iska ta Shiga kadawa fafafafa narjisu tsoro ya kamata ya watsa mata wani abu a fuskarta tsananin azaba ya rudata yace "mai kike Shirin aikatawa husnah?"ya daga murya kallonsa takeyi cikin ranta tace "kome zakayi bazan fada maka na har saina nuna mata duniyar datafi wanan"yasa hannunsa ya cafkota ya shaketa ya dagata sama yayi kololuwa da ita wata kugiya tajata Sama tana kakari tadaga hannuwanta ta watsa dik yadda taso tayi tsafinta ta Kasa haka take kakari cikin wahala daga Inda yake azabtar da narjisu yaji ihun husnah da sauri ya saki narjisu tayi sama sanan ta fado kasan dutse a wahale ganshinta buzurrrrrrr ya mamaye jikinta ta daho a wahale idanuwanta a waje tana numfarfashi ta bace a wajen bata tsaya ko inaba sai gaban hajiya babba tana huci da kakari tace "saina rama abinda Abraham yayimun"hajiya babba ta rukota tana hura mata wani Abu daga bakinta a hankali take sauke numfashi.....
husnah kuwa gani Abraham tayi a gabanta bataga shigowarsa ba tana nuna masa yadda ruwa ya mamayeta "ruwa ruwa ne naji yanaso ya tafi dani kaga bangansa ba'ya wawwaiga baiga kowa ba yayi kwafa tabbas zai dau mataki akan mai tsoratar masa da husnah ya dauketa suka shiga daki tace "yaushe zamuyi tafiyar?"tambayar da tayi masa kenan mamaki ya kashesa wato bata manceba ta kafesa da ido yace "zansa rana"ta gyada masa Kai ta kwanta a jikinsa bacci ya dauketa....
*****
muneeba na sanye da kayan bacci da safe yana parlor ta fito da flask sai kamshi ke tashi a parlorn na pepesoup da tayi masa da sinasir wanda yaji kayan hadi da miyar hanta pepesoup din kaza tayi yayi jajir da maganin da boka ya bata sanan tayi wanka da wanda yace ganin yana satar kallonta ne ta daga masa gira ya lumshe ido yanajin wani abu na fuzgarsa kamar maganadisu take yaji wata soyayya da tsantsar shaawarta ganin haka yasa ta narke ta soma shagwaba "nidai yaya yaseer kana kallona nayi kyau ne kuma ba kallona kakeba tunanin husnah kake"ya kyabe fuska a Ransa yace husnah kuma?waye husna?tambayar da yayiwa kansa kenan yasa hannunsa a kansa ya dafe tayi saurin karasowa ta rikesa ta tsura masa ido cikin wani irin salo ya tallabota ya rungumeta yana kokarin zame rigar baccin dake jikinta yana lasar wuyanta tana bankarewa a jikinsa yakai bakinsa kirjinta nan muneeba na neman susucewa cakkk ya dauketa yayi daki da ita be direta ko inaba sai kan gado....
Abraham har ya kai kofa zai fita ya dawo ganin husnah dik ta dokanta ya tafi sai "a dawo lafiya takeyi masa jikinsa bai basa ba saidai dik inda yake a cikin daji zaiji ko menene"yayi kissing kumatunta ya fice yana fita ta buga tsalle ta dau gyalenta ta fito tana kokarin tafiya sashensu narjisu ta hadu da ita faraa narjisu keyi tace "dama wajenki zani inji dai mijinki ya fita ko?"narjisu tayi mata wani kallo cike da mugunta da tsananin kiyayya husnah batasan komiba bata ganeba cikin farin ciki tace "ya fita tin tuni naji karar motarsa"cije baki narjisu tayi tace "to muje ko amma idan muka fita zaki rufe idanuwanki har sai nace ki bude"husnah ta gyada mata kai tsananin farin ciki ta rike hannuwanta suna zuwa gate din gidan narjisu ta nunasa da yatsanta kawai ta hura iska take ta warware daurin da Abraham yayia gidan suna fita husnah taji wata iska mai tsanani dadi na kadata wani irin kara sauti mai nishadi na shigarta idonta a rufe takeji kamar suna yawo a iska narjisu kuwa ta baza gashinta tayi mata rumfa dashi tanaso ta fara haskawa husnah duniyar datafi tasu dadi yau kadai suna dira tajisu dibbb a kasa narjisu tace bude idonki husna ta bude wani haske ne ya karade idonta tayi sauri ta rufe tace "wai narjis kinga haske"murmushi narjisu tayi hafeez na kofar mall din da suka dira yake kallon husnah ko kifta ido bayayi yace "fatabarakallahu ahsanul khaliqeeen"Yana takowa yana kusantosu yayi saurin ciro wayarsa daga nesa zai dauketa kafin ya karasa ya lumshe idanuwansa narjisu sai murmushi take ganin yadda husnah ke baza ido kamar ta warke makanta.......
WANAN LITTAFIN NA KUDI NE KI BIYA DARI UKU KACAL KAR AYI BAKI....π€ͺ
*SLIMZY*
π *DUHU....*π
( *sark'akiya*)
Β©οΈHWA
*SLIMZY*βπ»
Wattpad slimzy33
Daga Marubuciyar:-
π¦ *K'ADANGARUWA*π¦
*WANAN LITTAFIN NA KUDI NE AKAN NAIRA 300 KACAL VIP MASU BUKATAR A TURA MUSU TA PRIVATE 1000 DOMIN MALLAKAR WANAN LITTAFI TURA KUDINKI TA WANAN ACCOUNT DIN*
ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»ππ»
*3126584401*
*FIDDAUSI MUSA*
*FIRST BANK*
*SHAIDAR BIYAN KUDI TA WANAN NUMBER 08036953516 KO KI TURA KATIN MTN TA NUMBER*
*GA MASU BUKATAR TALLA SU TUNTUBI WANAN NUMBER 07042277401*
*4*
husnah tashi tayi daga kwanciyar da tayi ta fito jin cikinta nayi mata k'ugin yunwa ta rufo kofarta da niyyar sauka ganin kanta tayi a kurgumin daji kallon ko ina takeyi a wajen bushiyo take gani masu duhun gaske ta rufe idanuwanta ta kara budewa tana waige waige yanzun fa ta fito daga d'akinta ya zata Ganta a wani kurgumin daji menene wanan jikinta ya soma rawa wata halitta ta gani a gabanta kamar kaza kanta kato da manyan idanuwa jajaye ta rufe kunnuwa ta kwalla kara ta bude ido ta ganta a parlornta wanan halittar na tsaye a gabanta da gashi buzur tayi girgiza gani tayi dakin na juya mata nan da nan DUHU ya karad'e ko ina wata murya taji a gabanta an kira sunanta ji tayi zata saki fitsari "husna!!!!!!! husnah!!!!!!kinaso kibar duniyar nan ki koma wata duniya ta daban wadda tafi wanan dadi?duniyar data kamaceki ba wanan ba?"kalle kalle takeyi d'akin na juya mata cikin duhu ko tafin hannunta bata gani jiri taji na neman daukarta ta Shiga laluben inda zata rike babu baya takeyi harta hade da jikin bango cikin duhu taga mutum a gabanta da bakar fuska da jajayen idanuwa da jajayen kaya wata sanda ce a hannunta....."akwai wata duniya ne bayan duniyar da nake?babu wata duniyar data wuce wanan saidai idan mutuwa zanyi"dariya aka sheke mata da ita "da sannu zan nuna miki hanyar da zata sadaki da mutane irinki ba aljani irin mu ba?"kamar walkiya ta nemi duhun ta rasa bataga kowa ba amon sautin muryar ke yawo a kunnenta wace duniyace banda wanan?su waye mutane suwaye aljanu? tambayar da tayiwa kanta kenan kanta ya daure wani irin ciwon kai taji Yana sara mata tana taka kafafuwanta ne kamar ba nata ba harta isa kitchen dinta....gilmawar mutum tagani ta zabura ta leka bataga kowa ba ta dawo da baya taga mutum ya juya baya a d'arare tace "waye wanan'juyowa akayi tayi tozali da fuskar data razanata ta yanke jiki ta fad'i a wajen da gudu zuraliyya ta shigo tana fad'in "lafiya Anty husnah meyafaru?"girgiza mata kai tayi zuhra tayi ido hudu da zabariyya cikin suffarsu ta aljanu,ta girgiza kai tasani sune suke razanata zabariyya ta dakawa zuraliyya tsawa batare da husnah ta ganta ba tace "fita a nan mai kikazoyi?"...zuraliyya tana kallon sashe daya tana fadin "dan