Showing 27001 words to 30000 words out of 130717 words
ihu tana kara cikin rad'adi na tsananin Azabar da tun daga tsakiyar kanta tajeji har kasanta ya hura Mata hayaki daga bakinsa wuta ta kama a jikinta ta zabura ta mike tana kundumbala wutar tashi take karayi tana daga hannuwa tsananin Azaba babu wanda ya isa ya cire nata Mata saishi dan shi kadai keda wanan sihirin a jikinsa uwarta ta zube a gababsa "Abraham ka dubi girmana kada ka hallaka mun yarinya ka kyaketa haka koda wanan azabar daka watsa mata kayoyi jikinta na azaba kadai ya isheta ka taimakeni ita kadai gareni"
murya kasa yace "nima husnah kadai gareni gashi ta dauketa ta kaita wajen jinsinta da na tabbatar yanzun dole in koma rayuwa cikinsu tunda rabin rayuwata na tare dasu"ihu narjisu takeyi jikinta na sabulewa wata fata mai ban tsoro ta zangwanye wani ruwa jajir mai tsananin wari ke fita daga jikinta tana lankwashewa tana malkwadewa zuhraliyya ta zube a gaban Abraham zata rokesa ya daka mata tsawa ta zabura ta mike ta koma gefe jikinta na sassarfa karasawa yayi ya cafketa ya hura mata wani abu ya kashe azabar daya sa mata numfashi kawai ke fita gaba daya jikinta ya sale fuskarta tayi bakinkirin dik tambarin kuna idanuwanta sun rufe ya juyo hannunsa na rike da gashinta yace "zan daureta na wani lokaci dik wanda ya kwanceta koya bata abinci yasani zai fuskanci azaba yanzun zan koma wajen ruhina zan barku har wani kokaci"
"kada katafi kabarmu Abraham idan husnah kakeso ta dawo rayuwa cikinmu zata dawo"ya girgizawa mamansa kai takun sahun mahaifinsa yaji ya daka tsalle ya bace.....
******
momy na rungume da husnah a parlornta daddy na gefe yayi tagumi yacev"ikon Allah husnah ta dawo garemu "yana kallonta hafeez kuwa mamaki ne ya cikasa ganin baiga yaseer a wajenba ransa ya kara baci sosai yanata danne danne a waya hajiya rabi ta shigo da kukanta da sauri daddy ya maida hankalinsa gareta ganin haka yasa ta kara rushewa da kuka jikin daddy na rawa yana sassarfa yace "hajita rabi lafiya?kukan me kikeyi haka?ko dik kukan murnan ganin husnah ne?"ta girgiza kai ta tsugunna daddy a rude yace "meya faru mai akayi miki kifadamun keda waye",yana rawar baki yake maganar momy sakin baki tayi tana kallon daddy ganin yadda ya rude dan rabi na kuka ta share hawaye tace "naga kaida zainab gabaki daya idonku ya rufe saboda son y'ay'a ka duba fa kagani haduwa da yarinya daga sama kawai kace wai yarka ce husnah wadda ta bata shekarun baya?ya akayi ka tabbatar da cewar husnah yarkace data bata take?"shiru daddy yayi tana tunani yana sauraron hajiya rabi ta cigaba da magana "ni aganina bai kamataba a tsuncu yarinya a tsakiyar titi ace wai yarka ce idan yarkace mai yasa batayi kama da kaiba? bayan kowa yasan husnah tana karama kama takeyi dakai sak"daddy ya zauna jagwab akan kujera yana karewa husnah kallo gashin kanta ya rufe mata gefen fuska ta sunkuyar da kai momy zabura tayi ta mike cike da bacin rai jikinta har rawa yakeyi tana nuna hajiya rabi "ta nan makircinki ya bullo?wato kinga Alhaji badamasi yarsa husnah farin cikinsa ta dawo shine zaki rusa masa farin ciki ta hanyar jefa masa kokwanto a cikin zucuyarsa ko?idan kinason Alhaji ki auresa ki auresa bawai ki rabasa da yarsa ba tunda kinyi nasarar shiga zuciyarsa"
cike da tsananin kissa hajiya rabi ta fashe da kuka tana nuna kanta"ni kike jifa da wadanan maganganun zainab sabida idanuwanki sun rufe kinason haihuwa kinga Alhaji nason d'a shiyasa kika kirkiro wanan maganar daga tsintar yarinya kikace yarsa ne nafadi gaskiya kin tasomun? daga nuna kaunata akan yarki?"ta fashe da kuka momy tace "karki sake nuna kauna akan yata"
tsawa daddy yayi yacev"ya isa!!!!!ya isheni haka kuyi shiru haba zainab wani irin abune hakan?rabi fa tunani tayi mai kyau akan hukuncin da muka zartar"
hafeez ganin wanan takaddamar zucuyarsa na zafi ya fito daga parlorn ya shiga kiran layin yaseer dan yazo akashe wanan wutar dake huruwa,
yaseer na rungume a jikin muneeba bugun zucuyarsa ya tsananta kana iya kallo a kirjinsa gaba daya hankalin muneeba baya jikinta tasan sanadin ganin wanan yarinyar ne mijinta ya burkice fatanta Kar ya dawo hankalinsa ya tuno da husnah aurensu ya dawo sabo hakan yasa take hura masa iska a kunne tana shafa kirjinsa a hankaki tana wasa da gashin dake kwance a kirjinsa luff lufff...takai hannu nipples dinsa tana mulmula kan nononsa tasan yana tsananin son haka ta karanta abinda maza keso kenan a rinka musu wasa da nipples kiran hafeez ne ya shigo wayar yaseer yanaji amma saboda yadda muneeba ke tafiyar da jikinsa da bugun zucuyarsa yasa ya gagara bude ido yaga mai kiran nasa har ya dauka, muneeba na ganin haka tadanna busy,
hafeez mamaki ya kashesa tunda yake da yaseer bai taba kiransa ya danna busy ba koda kuwa fada sukayi sai ya dauka mistake ne kila yazo dauka ne ya kashe ya sake kira ta danna busy sai kawai dama tazowa muneeba tanaso ta fanshe haushin hafeez bata tabason abokantakarsuba tun farko gashi yanzun shi yayi sanadin dawo da husnah rayuwar yaseer ta Shiga tex message,
*hey mallam kabar kirana ina tare da matata please ka kyaleni kaji da budurwarka dakayi sanadin lakafawa iyayena ita sai kaji da ita kuyi soyayya i dont want to talk* ta tura hafeez na tsaye Yana jiyo sautin kukan momy tex ya shigo da sauri ya bude ya karanta ya karanta tex din nan yakai sau goma Ransa yayi mugun baci yayi deleting tex din is ok yanzun zai fara son husnah ko dama sonta yayibm tsatsa a zucuyarsa tunanin yadda zaiyi da soyayyarta yakeyi kasantuwar akwai auren yaseer akanta to dama yaseer ya furta kalmar saki kuma koda wasa ka furta Kalmar saki ta saku jijiyoyin kansa suka firfito idanuwansa sukai jajir saida yaji wani jiri na dibarsa ya Juya ya nufi cikin gidan tawagar gidan baffa mahaifin daddy ne suka iso da tsohuwa mai ran karfe mahaifiyar daddy wadda daka kalleta kaga husnah tana sanye da leshi da mayafi fari da kannen daddy biyu maza mace daya da yaransu suka shigo cikin farin ciki "ya nakejin hayaniya a cikin gidan maike faruwa"cewar innah tana tura kai cikin parlorn ran hajiya rabi ya baci maiyasa zasuzo yanzun zasu kawo mata cikas akan wutar data rigada ta kunna momy ke kuka hawaye na zuba innah tace "subhanallahi zainabu kukan me kikeyi keda zaki kukan farin ciki Asmau ta dawo da ranta ina Asmaun"innah tace tana waige waige husnah na zaune dik abinda sukeyi hankalinta baya wajen yana wajen mijinta Abraham tayi kewarsa tanaso ta kebe dashi ya shayar da ita zumar kaunarsa innah tace "ina husnar"da sauri husnah ta dago kai suka hada ido da innah dukkansu kannen daddy kabbara sukayi a tare innah tace "Allahu Akhbar dagani babu tambaya wanan Asmau ce"daddy yayi karaf yace "innah wanan hayaniyar da kikaji bawata hayaniya bace face hajiya rabi ce ta kawo shawara kuma nayi naam da ita na yarda dan rayuwa tayi wuya"shekeke innah ke kallon daddy take yaji yarrr ya sunkuyar da kai tace"wace shawara ta kawo kodan tana Shirin aureka harta Shanyeka mai tace?"
hajiya rabi ta sunkuyar da kanta kasa cike da takaici saidai can kasan zuciyarta cike take da kwarin gwiwa dan ta rigada ta d'and'anawa Alhaji badamasi kokwanto akan yarsa,
daddy yace "dama cewa tayu"sai yayi shiru innah tace "tace Mene"nan ya kwashe abinda hajiya rabi tace ya fada wani kallo innah tayi masa "wanan yar ko makaho ya shafa yasan yarka ce ka kalleta da kyau jininka ce amma idan baka yarda ba aje asibiti ai zamanine ayi gwajin jini"wani farin ciki ya lullube hajiya rabi cikin sanyin murya ta karbe zancen tace "sai aje ayi gwajin"innah tace "aje ayi saboda a cire maka ko kwanto akan yarka muhammadu badamasi "hajiya rabi ta mike ta fice innah ta bita da harara hajiya rabi kamar ta taka rawa dama tasameta kafin safiya a daren nan zataje asibitin da zasuje tayi dik yadda zatayi ta siye likitocin suce husnah ba yar daddy bace,tayi tsallen murna ta shiga kiran layin muneeba bata dauka ba,
daddy da wanan shawarar hankalinsa ya kwanta husnah ta matsa jikin innah ta kwantar da kai innah farin ciki ya lullubeta husnah a sanyaye tace "ina kewar mijina zaki kiramun shi kice yazo? inaso inga mijina"innah ta kalli momy cike da al'ajabi momy ta girgiza kai ta share hawaye innah alamar tambaya ce a fuskarta take momy tayi mata bayani innah fashewa tayi da kuka tace "kenan aljanu ne suka sace mana husnah? innahlillahi wa innah ilaihi rajiun ni hajara"Abraham ne ya bayyana a ciki saidai bai fitowa husnah a suffar da zata gansa ba kallonta yakeyi yadda ta zabura tana kalle kalle cikin parlorn,
kanwar daddy ummah hadiza tace "yadai husnah menene?ko kinajin fitsari ne?"husnah najin shaukin alamar Abraham a wajen amma bata ganinsa jin tambayar da akayi mata sai ya shige jikinta ya gyada kai yace "inajin fitsari kuma inajin bacci"momy ta jinjina kai tace "muje in kaiki ga daki can"momy ta rike hannun husnah tayi mamakin yadda tayi abu a nutse kuma ta dawo hayyacinta suka shiga wani daki Wanda ke dauke da gado da toilet ciki Abraham na jikin husnah momy tace "ai kinsan toilet ko?"aka gyada Mata kai tayi mata murmushi itama tayi mata wani sanyi taji ya manaye Mata zucuya tace "idan kin fito ga gado ki kwanta ki huta kiyi bacci idan kintashi sai kici abincin ko?"aka gyada mata kai momy ta fice ta rufo kofa tana fita ya fita a jikin husnah nan take husnah ta Shiga waige waigen yaushe ta shigo dakin?.... Abraham ne ya turo kofa ta Juya da sauri tana ganinsa ta saki ajiyar zuciya ya bude mata hannuwansa ta fad'a ta fashe da kuka runtse idanuwansa yayi yanajin wani sanyi a cikin zuciyarsa saidai kukanta ji yakeyi kamar ana watsa masa rushi cikin zuciyarsa ya dago fuskarta ya share mata hawaye ya tsugunna a gabanta yasa gwiwarsa agabanta ya ruko hannuwanta yace "kiyimun alkawari bazaki taba daina sona ba"
hawaye suka zubo mata tace "tayaya zan daina sonka bayan da soyayyarka na rayu da ita zan mutu bazan taba daina kaunarka ba saidai idan numfashina ne ya dauke"ta rungume kansa ya kwanta a jikinta zamewa tayi ta zube a gabansa tana shafa gefen fuskarsa tace "nayi kewarka mijina karka kara tafiya kabarni kaji ina sonka mijina"kallon pink lips dinta yakeyi ya kai mata kiss tayi dariya ya kankameta yana shafa jikinta yana yawo da hannunsa cikin gashin kanta yana tsotsar bakinta cikin wani irin salo mai rikitar da zucuya jikinta ya saki gaba daya hawaye masu dumi ke zubowa a gefen idanuwanta yana shafata gaba daya tayi kewar mijinta dik runtsi bazata rabu dashiba da soyayyarsa ta rayu shine ya reneta wadanan mutaneb da sukazo a matsayin iyayenta batajin Zata Amince da hajan tube rigar jikinta yayi yasa hannuwansa ya cafki nonuwanta ya ciccika hannuwansa dasu yana lasar bakinta tuni ta tsunduma cikin kogin nuna masa kauna Yana aika mata da sakwanni ganin tana amsar sakon yasa ya maida bakinsa kan nonuwanta yana tsotsa cike da wani irin salo numfashi take saukewa sama sama dadi takeji bata ankara ba taji hannusa a mararta yana shafawa ya wuce dashi cikin pant dinta yakai direct cikin hq dinta Yana cigaba da tsotson nipples dinta ta rikice ta rude numfashi kawai take saukewa bai sassauta mata ba saida yaji ruwa nabin hannunsa alamar tayi realesing ya saketa bacci ne ya daukeya ya ciccibeta ya gyarata sosai sanan ya tsaya akanta yana kare mata kallon yadda take bacci momy ce da innah suka turo kofar innah tace "kinga baccin kuwa takeyi abarta tayi baccinta tunda tasamu bacci amma zainabu dolene yarinyar nan a binciki wanan lamarin idan Aljanine ya aureta mu tari abun da wuri"momy ta jinjina kai cike da damuwa tace"innah yanzun ai ina cikin tsaka mai wuya tunda wanan makirar ta dandanawa daddy zumar cewa husnah ba yarsa bace innah"innah tayi dariya tace"ki kwantar da hankalinki goben zamuje asibiti ai inda ba kasa nan ake gaddamar kokawa"innah ta ruko hannun surukarta tace"inace gobene aurebsa da ita?"momy ta jinjina mata kai cike da damuwa suka rufowa husnah kofa Abraham na sauraron hirarsu jinjina kai kawai yayi wani tunani yakeyi wanda hakan da zaiyi shine maslaha yayi kwafa"ya karasa gadon da husnah ke kwance Yana shafa sumar kanta yana shakar numfashinta....
*****
yaseer ne ya mike idanuwansa jajir jin ana kiraye kirayen sallahr lassar ya dubi muneeba dake kwance gefensa nononta daya a waje ya girgiza kai yace hmmm muneeba ta shayar dashi zumar kauna bacci yayi Yana tsotson nononta,dirowa yayi daga gadon yasa hannu ya dauki wayarsa babu misscalls ba wanda ya kirasa yayi mika ta taso da sauri ta rungumesa ya sake hannuwansa ya zagayo da hannuwansa yayi kissing dinta "wato dai shimfidar dani kikayi ko?mai kika bani haka?"kashe masa ido tayi tayi pointing nononta yaja hancinta yace "cikib bacin rai nake nayi bacci hafeez shi ya janyo wanan matsalar da yayi sanadin zuwan yarinyar nan gidan nan amma zansamu daddy akan haka"muneeba ta nisa cikin kissa tace "ya kamata dai kam kar muzo muna zaune lafiya mu dauko fitina"ya jinjina Kai ya fada toilet ya watso ruwa ya fito ya fito da kananan kaya yasa kansa babu hula ya fito a harabar gidan yayi karo da daddy zaune a farar kujera su innah ne suka fito da ummah hadiza kanwar daddy sukace "ashe kana nan?tomu zamu tafi munga husnah kuma alhamdulillah yarka ta dawo gida dikda baka yarda da itadin yarka bace kace gobe zaa gwajin jini ko?tare zamuje Allah ya kaimu"daddy ya jinjina kai yace "innah bawai hakan bane shawara ce rabi ta kawo kuma ai gaskiya ce,"yaseer ya nisa yace "daddy nima tunanin da nakeyi kenan wanan ba yarka bace yarka ta rigada ta mutu amma tinda zaaje gwajin jinin gobe muje dukkanmu hankalin kowa ya kwanta sai muje da safe tunda da rana zaa daura aurenka da umma"ummah hadiza mamakin yaseer ya kasheta tace "yaseer kaidin kake fadin haka?yadda kake kaunat husnarka husnar da aka aura maka ita tun daga haihuwarta?"yayi tsaki kadan ya kauda kai yace "babu auren kowa a tare dani saina muneeba idan akwaima nafadawa momy na saketa"da sauri daddy ke kallon yaseer cike da mamaki saidai ya kasa magana yace "kuma gobe idan dai ita ba yar daddy bace to tabbas bazata kara kwana a nan gidan ba"tsabar bakin ciki innah kada kanta tayi ko waigensu batayiba ta nufi motar da sukazo driver na jira ta shoge kannen daddy suka bita nan yaseer yabar daddy ya koma gefe wato hafeez ko sallama beyi dashi ba saboda burinsa ya cika na lakaba musu wanan mahaukaciyar?"
hafeez na kwance tun dawowarsa kansa keyi masa mugun ciwo ya idar da sallah ne ya kishingida a dadduma yaji waya ya juya ganin mai kiran kawai ya kife wayar wato yaseer bayan yayi masa tex na wulakanci ya kirasa ya jaddada masa ne?ummah tayi sallama taji waya na ringing hafeez ya tallabe kansa yana daga kwance yayi nisa duniyar tunani tace "hafeez yadai kake kwance kanaji ana kiran wayarka?"gyara kwanciya yayi ya koma ya zauna yace "ummah share wayar nan bazan dauka ba kawai"
"wai meke damunka ne tun dawowarka naganka wani iri ko yau ma bakaga budurwar taka bane?"murnushi hafeez yayi yacev"naganta har nasan inda take ummah cikib farin ciki nake"ummah ta gyara zama tace "a ina take?"hafeez yace "husnah ce kanwar hafeez yar gidab Alhaji badamasi data bace itace ashe aljanu ne suka saceta sanadina yau sai gata munganta"ummah wani kallo tayi masa "anya hafeez ba shaye shaye ka soma ba sanadin soyayya kasan mai kake fada Aljanu fa husnar da ta bace inma itace ta dawo aiba aure tsakaninku tunda yaseer aka aurawa ita tun tana yarinya"
.hafeez ya cije baki yace "ya saketa ni kuma zan aureta yanzun"zabura ummah tayi ta mike tsaye tana kare masa kallo tace "wai hafeez shaye shaye kakeyi?"hafeez ya yunkura ya mike zucuyarsa na tafarfasa tanayi masa D'aci yace"ummah yanzun nafara son husnah koda Amintata da yaseer ta lalace dikda yanzun haka amintarmy tana hanyar lalacewa"hankalin ummah ya tashi ganin yadda hafeez idanuwansa suka canja tasan halin zuciyarsa yasa batayi magana ba wuceta yayi ya fice mutuwar tsaye tayi cikin dimuwa.....
*****
yaseer na shiga cikin gidan yayi karo da momy kallonsa takeyi yasa yace"barka dai momy ya jikiin naki?"ta kada kai tacev"da sauki"har ya wuce ya dawo kallon cikin dakin yakeyi be ganta ba samun kansa yayi da son ganinta momy ta tsura masa ido tasan husnah yakeson gani tasan kaunar dake tsakaninsu amma tana mamakin canjawar yaseer farar daya tasan yanason ganinta yanaso ya ganta akwai maganar da zaiyi mata yace "ina take?"momy ta girgiza kai tace "waye?"shiru yayi ta fahimci hakan ta girgiza kai kawai tace "baccu takeyi"
husnah mikewa tayi tana neman Abraham waige waige takeyi cikin dakin bata gansa ba kuka tasa yaseer ya turo kofar tace "Abra...."cak bakinta ya tsaya tana binsa da kallo shima wani kallo yaje jifanta dashi Abraham ne ya bullo ta jikin bango cikin tsananin kishi yake tsaye yana kallon yaseer dake takawa a hankali ciki husnah tsoro ne ta cikata ganin yadda yaseer ke nufota....
*******
muneeba ta kofar baya ta shiga sashen mahaifiyarta tacev"ina kika shiga inaso mu tattauna dikda na kashe bakin tsanya"muneeba ta bata rai batace komiba hajiya rabi tasan bacin ran ganin husnah ne tace "ki kwantar da hankalinki gobe shegiyar nan zatabar gidan nan zata koma Inda ta fito can duniyar aljanu taje ta kare rayuwarta"muneeba tace "yaya ummah taya hakan zata kasance "ummah ta dafata tace "ki kwantar da hankalinki nayi magana da likitab da zaaje gwajin jini wato kwayoyin halitta na husnah da Alhaji badamasi nayi masa alkawarin naira million daya na tabbatar masa da hakan ta habyar zuwa wajensa yau bayan magriba zan kai masa rabi inhar yace husnah ba yar alhaji badamasi bace zan cika masa sauran gobe dan haka ki kwantar da hankalinki bazata Kara awa ashirin da hudu cikin gidan nan ba"murmushi muneeba tayi taja ajiyar zucuya ta rungume ummahnta cike da tsananin farin ciki.......
*DIK WANDA YA KARANTA MUN LITTAFI BA TARE DA YA BIYANI HAKKINA BA ZAI BIYANI INDA BABU