Showing 186001 words to 189000 words out of 233624 words

Chapter 63 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2581

motsi yanaso yadago hannayensa sukahau rawa kawai yafashe da kuka hawaye ya sauko daga idanun Ya Mutspa anatse yace  the hospital confirms Asmeey dead Hamadi! We are going home Ya Mustapa ya yunkura yashiga ambulance din Hamad yadaga kafa yashiga bayan ambulance din wlh yakasa baida karfi! Innalillahi Wa Innailaihi Raji un sai kamasa yayyin sukayi suka ijiyesa yazauna yana kallon Asmeey daya kasa tabawa cus shi ji yake kaman ba matarsa bace aka rufe motan su Abba suka koma motocinsubaka shishiga aka dauki hanyar kano
Anatse Abba yaciro wayarsa daga aljihu ya share fuskansa, yaciro number Mamie yayi dialing.

Zaune Mamie take a falo tareda Gwaggo da bata dade da tashi ba, da Ammi, da Mama, da Ya Aya, da Ya Aysha kowa yayi zuruuu, Mamie gabanta sai faduwa yake tun fitarsu, wayan Mamie dake kan kujeran ne yafara ringing firgita tayi da faduwan gaba har saida Ammi tace  Ya isa Mamie! Bari na baki wayar Mika mata wayar Ammi tayi Mamie ta karba ganin Abba ne yasa dasauri tamike tsaye tace  Alhamdulillah Alhamdulilah Babansu Dr ne Allah sa an ganota kowa yamike tsaye barin Aya da Aya da jikinsu harya fara rawa kafa wayan Mamie tayi a kunne kafin Abba yayi magana tace  anga Asmeey Alhaji?
Shiru Abba yayi yadan sauke ijiyan zuciya cikin muryansa data dushashe yace  eh an ganta! Wani hamdala Mamie tayi tace  kai Alhamdulillah anga Asm& .. saita kasa karasa maganan tuna yanda taji muryan Abba tace  meya sameta? Mesa muryanka yayi wani iri Ijiyan zuciya Abba yasauke yace  Hamidah inaso ki dubi duka mutanen dake gidan nan farawa da tundaka kan mahaifiyata, kece jagora agaresu da karfin su idan kikai breaking down suma haka dan haka ki Dakar da zuciyanki ki saurareni da kyau Abba yafadi ahankali ahankali
Gaban Mamie na dukan uku uku tabi duka yan dakin ke tsaye ana kallonta harda Gwaggo, wani irin ijiyan zuciya kakkarfa Mamie tasauke tace  ina jinka gabanta nawani irin faduwa anatse Abba yace  Asma u tarasu! Dummmmmm! Haka Mamie taji saukan zancen kaman aradu tai baya zata fadi dasauri Ammi ta tareta Aya ta karbi wayan dasauri tace  Abba nine& ..ni& ..nine Abba, meya sami kanwata? Abba tell me? What happened to my little sister? Abba wat happened to Asmeey! Shiru Abba yayi kafin ahankali yace  Asma u tarasu Aya! Faduwa wayan yayi daga hannun Aya wayan Mamie ta tarwatse akasa Aysha ta kankame Aya dudda she s expecting abinda ranta dayaga mata but she s not believing it tafashe dawani irin kuka tace  wat happened to my sister ? Gwaggo kaman ta haukace tashiga soshe soshe hannayenta na rawa tace  miya sami Asama na? Ku sanar dani kankame Aysha Aya tayi tace  our little Sister is no more Asmeey tarasu!  Innalillahi wa innailaihi raji un! Haka Mama da Ammi dake rike da Mamie suka fadi at d same time Gwaggo ta sulale tafadi kujera a sume Mama tai kanta tana kuka, Aya kuka Aysha kuka babu mai lallashin wani Mamie in shock ta rirrike hannun Ammi tace  na zalunci yarinyar nan Ammi
Mamie tawani kalan fashe da kuka tace  shekaran jiya duk kunya kalan na Asma u saida ta kauda baki dana gayamusu Hamadi yaje chan gidansu ya kwana nan an cika tacemini Mamie dakina bakowa amman dudda haka ban saurareta ba haka na rabasu wallahi harda kukanta rannan, ashe taji ajikinta tafiya zatayi? Mesa nama Asma u haka? Mesa na zalunceta haka nahanata kebancewa da mijinta? Innalillahi wa innailaihi raji un how can Asmeey just die? Kodai wasa Abba kenin? Ahankali Ammi tace  ba a wasa da mutuwa! Karki kara fadin kin zalunci Asmeey baki mata komi ba banda alkhairi Mamie takama zuciyanta tace  this is my biggest regret da bazan taba mancewa ba harnima na koma ga Allah! Is this true? Ko mafarki nake? Tayaya Asmeey zata rasu? Innalillahi Wa Innailaihi Raji un! Yarinyana da kullum nake cikin gidan nan da ita? Banda mai tayani hira sai ita? Idan bamu kitchen tare muna dinning bamu dinning nuna falo muna kallo, I ve never meet any girl danake so har cikin tsokan zuciyata kaman Asma u! Yarinya ce mai shiga rai! Mai tausayi! Ga hakuri! Ga kunya! Ga rashin riko! Ga girmama na gaba da ita! Jiya saida ta rungumeni tace Mamie wlh ina sonki Mamie& .. Mamie tafashe dawani irin kuka mai tsuma zuciya, mai daci mara dadi mai sosa rai dakin nan babu wani mai lallashin wani suna ahaka sukaji karan ana bude gate Aya tafara tashi dagudu tabude kofa tafice sauran suka biyota abaya banda Gwaggo dake a sume ambulance dasuka gani ya_a kawai Aya ta duke ta zuba guiwa biyu akasa Aysha ma haka Mamie tadafa bango tana kara kallon motan.
EPISODE 1?? 0?? 2??




Fiffitowa su Abba sukayi ma aikatan asibitin suka fito suka bude bayan ambulance din yayyin sukai wajen while Abba yawuce gate wajen aminin nasa daya basa yadin likafanin da ganyen magarya yace  sannu Allah ubangiji ya kara hakuri, bari mubada sanarwa ko masallaci in yaso amata salla bayan anyi la asar tunda yanzu biyu da yan kai gyadamai kai Abba yayi ahankali yawuce, su Mamie babu wanda ya iya motsawa saukowa Ya Mustapa yayi yana kallon Hamadi dake zaune just like before yana kallon Asmeey bayako kyafta idanu yasauke kanshi saiya dauki Asmeey ahankali yakalli kanninsa yamusu alamu dasu fito da Hamadi, kama Hamad sukayi suka fito dashi kafafun Hamad kaman sun kamu da shan inna as if they were paralyzed bayama iya motsasu kawai kallon Asmeey da Ya Mustapa yadauka yayi suna tafiya su Mamie da sauran matan na kallonsu is like sun kasa yarda that is Asmeey.

Har saida Ya Abdullahi yazo yana rikeda ita kawai saiya wuce falo yayyin suka shigo yakalli Munir yace kuyi clearing kujerun nan waje daya dasauri Yayyin suka shiga aiki aka kawo tabarma aka shimdida kan carpet din Ya Mustapa yasauke Asmeey ahankali dan fuskanta yafito Aya ta duke awajen Aysha ma haka Munir yawani kalan fuzar da iska, Abba yashigo dakin yakalli matan yace  dan girman Allah kudena kukan nan, Mamie ke zaki shirya yarinyar nan ga matan liman nan zuwa ta taimaka kuma is not time for cry kuma Asma u addu a daidai Matan Liman na sallama tana shigowa aka matsa mata Abba yace  me ake bukata Malama Khadija ? Anatse tace  ruwan dumi, bucket, gloves, turare, shi ganyan magaryan da likafani, auduga, sai ku maza zaku fita dan Allah mata kuje kusa lullubi mala iku na zuwa irin wajen nan ahankali Abba yasa hannu yadago Ya Aya yace  Aya haka zakiyi? Kece babba fa, wazai lallashi Aysha kalli Munir fa haba Aya! Ina imanin ki cikin wani irin murya tace  Abba Abba kasan menake ji Innalillahi Abbaaa tama kasa magana, Mamie ta goge fuska ahankali tace  bari na dauko tawuce sama anatse tafito musu da hijabai mazan sukakai Gwaggo dakinta Ya Mustapa yamata allura cus she s sick, Mazan duk suka fice Hamad yakasa motsi hakan yasa aka barsa, wani kalan zama yayi gefen kofan falon kaman mahaukaci, su Mamie kowa yasaka hijabi suka matsa gefe Mamie tadauko komi Ya Musty yayi knocking tazo ta karbi glove a hannunsa takoma tana kallon Asmeey ruwan dumi aka samata ajiki sannan gently Malama Khadija takarbi hannun Asmeey luckily suka sauko Mamie ta dauke tsumman gyalen dake kirjinta sai Mamie taga gudan jini dukansu sukai shiru suna kallo hawaye yacika idanun Mamie, kafin ahankali tasa hannu ta dauka ta ijiye kan tsumman a gefe wani kalan cirema yarinyar kaya suke da ko su basa ganin jikinta balle yan falon, pads dunma aka ciro that are completely soaked da bloody yadawo so bloody ma not like a pad kowa kawai na kuka& &


Anatse Hameed yaciro wayarsa ganin yayyinsa kowa yakira matansa ya sanar dasu Ayuba yakira Ayuba ya dauka, muryan Hameed duk ba dadi ahankali yace  can you bring Zee to gidanmu Yubs? Jin muryansa yasa Ayuba yace  okay but why is ur voice like this? Dan gyaran murya yayi yace  my brother just lost his wife Ayuba yace  twin dinka Hamad? Gyadamai kai yayi yace  yes Ayuba yace  ohh my god! So sorry Allah jikanta bari naje ok ya katse wayan, Hameed yayi dialing number Zee harya katse bata dauka ba ana biyu tadaga tace  Hello dan lumshe idanu yayi murya chan kasa yace  how is your body? Ahankali tace  Alhamdulillah! Anatse yace  Asmeey tarasu Zee!  Innalillahi wa innailaihi raji un! Baby mene kace! Zee tafadi hankali tashe, ijiyan zuciya yasauke yace  Ayuba will come pick you up, kibar mutanen dake gidan, kisa hijab har kasa gyadamai kai tayi tana fashewa da kuka tace  okay dan tana son Asmeey sosai, Asmeey itace wacce taci burin zama da ita agidan nan cus sauran matan yayin sun girmesu itada Asmeey sune yara& .

Almost 30mins aka dauke matan yayyin duk sukazo, saiga Zee itama motansu yayi parking awaje da mutane ke nan karasawa Hameed yayi yabude mata kofan baya ahankali tafito idanunta sunyi jajir suka hada idanu fitowa tayi shima Ayuba yafito gida Hameed yanuna mata da idanu hakan yasa ta shiga ahankali yabita abaya har wajen kofa suka bude an gama yima Asmeey komi fuskanta akadan bari awajen tayi kyau tai haske mai kyau ga auduga a nose nata da kunne, Malama tadan kalli Hamad dake inda yake tun dazu kaman mahaukaci tace  Mijinta Hamadi Mahifinta yan uwanta mahaifiyarta kuzo kumata addu a kafin arufeta duka babu wanda ya iya motsi, dayake duk sun shigo, anatse Munir yatako yazo saiya duka yakalli Asmeey yayi wani huci ya dunkule hannuwansa yasake fuzar da iska murya chan kasa yace  I never knew dead could be this painful, Ya Asmeey you are the best Sister I ve ever had! I m sorry I couldn t protect you as much as I should! Allah ya gafarta miki, Allah yabaki aljanna Firdaus, Na yafemiki kome kikamin even though babu abinda kikamin sai alkhairi, Allah yahadamu a Aljannatul Firdaus! Yan dakin sukace Ameen, yawuce yatafi yana jan rigan jikinsa yadaura kan fuska yana hawaye daya kasa daurewa.
EPISODE 1?? 0?? 3??




Baba yataho ahankali yayi shiru yana kallon Asmeey na kusan 1min sai chan yace  I just wish Allah zai bani second chance arayuwan nan sabida na gyara kura kuren dana miki Asma u and protect you better! I ve not done abubuwan daya kamata nayi as your father, I m part of the reason why kika rasu! Asmeey ki yafemin! Kinyafemin yayi maganan hawaye na fitowa daga idanunsa yace  Allah ya gafarta miki Asma u! Allah yamiki Rahama! Yatashi ahankali yawuce, Ammi takalli su Aya dake kuka tace  saiku da kyar Aya ta tashi takama Aysha, sukaje wajen Aysha nawani irin kuka Ya Aya takalli Asmeey saita sauke kanta kasa tace  seeing you covered in white sainaji ina kunyanki! For the first time ever nai realizing I ve never ever been a good sister to you Asmeey! Tsoron da baida amfani yasa I couldn t do anything about situation naki and watch you suffer over and over again, kiranki banayi sabida an hanani, gidana baki taba zuwa kin kwana ba sabida an hanani tafashe da kukan nadama tace  I wish Allah zaiga zuciyana yaji tausayina yabani second chance dake Asmeey I will show you wat being an elder sister means, that love dakike nema from matar chan(Mom) i will give u the love of a mother Asmeey na! I am sorry I m sorry Asmeey! Wlh I was nothing but a bad sister to you! Munir is the only good person among us! He did wat we couldn t do for you wato stood by you, Asmeey I m sorrryyyy Aysha ta kankame Ya Aya dan she s speaking abinda ke zuciyanta dukansu biyun were never good to Asmeey bawai sun tsaneta bane but tsoron Mom ya_a they couldn t shower little sister su da love datai deserving from them suka fita rayuwanta, tashi Ya Aya tayi tadaga Aysha data tashi da kyar tace  I m sorry Asmeey! Allah yamiki rahama Zee kuka take haka su Anty Asiya, Abba yakalli Hamad saiya kalli Mustapa da Hameed alamun su daukesa su kaisa, dukawa gaban Hamad Ya Mustapa yayi yace  Hussain! Kallonsa Hamad yayi, anatse Ya Mustapa yace  time to say good time! Zokama matarka addu a wani kalan kallon Ya Mustapa yake kaman bai gane maganan sa ba Ya Mustapa yakamasa Hameed nasaka hannu suka kaisa wajen suka zaunar dashi, zama Hamadi yayi yana kallon Asmeey yayi shiruuu na kusan 2min, sai kawai yakama hannunsa yakai baki yasa yatsunsa abaki yana tauna kumbansa kaman wanda yasami tabin hankali yana kallonta kuma but kumbuna yakeci kowa yayi shiru masu kuka na kara sautin kuka natse Abba yace  rufeta Malama mukaita waje amata salla ijiyan zuciya Malama tasauke Hamad yabata tausayi takai hannunta ahankali taja farin Yadin dake wuyan Asmeey zata rufe fuskanta kaman saukan aradu dawani irin zafin nama da gudu Hamad yawani sunkuci Asmeey for the first time yariketa gam ajikinsa ya rungumeta tsamtsam yace  Husnahhhhhhhh! Yakara kankameta yana saka fuskansa gefen wuyanta ya kankameta sosai yawani fashe da kuka yace  Asma ul Husnahhhh! Yafashe da kuka ba kakkautawa yace  I can never let you go! Saidai abirnemu tare! Wat is me without my Husnah! Asmeey kene rayuwana! Asmeey don t leave me kiji tausayina! I will sink and sunk and lost and lostt and lostttt and everything without u, Asmeey karki bari su rabamu Asmeey yacirota daga jikinsa yariketa a hannu yana kallonta, yakai hannunsa yazare audugan hancinta Abba yace  Hamad! Amman kaman badashi akeba yawani shafa fuskan Asmeey yana wani irin kuka yace  ke kadai nataba so in my life! I will never ever hurt you again! I will make you happy! We will be parents again! Asmeey I ve been a good husband! Give me another chance to give you my full love! Husnah dan Allah karki rasu ki barni! Come back sai we die together rana daya kinji! Asmeey mexanyi arayuwan nan babu ke eh ? Diddiga hawayensa keyi a fuskanta sosai yasake maidata jikinsa yace  I will never leave u again even now saidai akaimu tare! Husnahhhhhhhhhh Yafashe da kuka mai tsuma rai ita kanta Malama saida tai kuka, cikin wani irin muryan kuka Hamad yace  I love you Asma u! I love you Asma u! I love uuuuu& &  shiru yayi sabida ijiyan zuciyan dayaji a kirjinsa danya rungumeta, kyafta idanu yafara kaman mahaukaci saikuma yashiga cirota daga jikinsa ahaukace yace  Yaya tayi numfashi! Kowa ya kallesa Abba yace  Hamadi it s okay batai numfashi ba tarasu Asmeey dawani irin sauri yace  wallahi tayi numfashi Yayaaaa duk sai akazo harda Munir Ya Mustapa ya duka yana kallon Asmeey, Baba ma yazo Mamie ma haka da yayyinta kowa jikinsa na rawa, anatse Ya Mustapa yace  she s not breathing! Daukomin stathoscope a mota na Faisal Da gudu Faisal yafice Musty yakai yatsansa yadauka kan jijiyan wuyan Asmeey but he s still not feeling any pulse, daidai Faisal na shigowa yabasa karba yayi da gudu yasa a kunnensa ahankali yakai yasaka ta cikin wuyanta yadaura kan kirjinta dasauri yakalli Hamad da jikinsa ke rawa yace  Mamie abamu bargo da kayan Asmeey her heart is beating but very slow we need to put her in ICU withing 20min komu tasata finally kai zokaji kabbara Hamad yawani fashe da kuka kowa na Allahu Akbar! Allahu Akbar! Mazan sukai waje Malama na kabbara Mamie ta karbi Asmeey daga hannun Hamad aka cire likafanin wani simple gown aka samata Hamad ya karbeta yafito gudu kawai yake akai mota da ita yashiga ya kankameta akahau sharara gudu mazan waje na kanbara kowa harda yan anguwa ana Myrna ana doguwan sumace sai asibiti.

Kafin suyi parking about 10 doctors dukansu abokan Ya Mustapa ne na jiransa da Nurses da gado da abubuwan CPR aka dauki Asmeey sai ciki su Hamad dasu Abba harda su Mamie dan kowa yabiyosu banda matan yayin suna asibiti aka zazzauna while Hamad na gaban dakin da aka shiga da ita yana leke kaman zai zare, almost an hour Doctors sukayi akan Asmeey ana ceto rayuwanta akai shocking heart nata countless time kafin luckily tafara breathing sannan aka ma jikinta abubuwa na disinfection cus ba asan lafiya tools da aka mata evacuation dashi suke ba, all the doctors are saying this is miracle Allah ne kawai yadawo da yarinyar data daina numfashi for hours she needs to be in ICU for 24hrs, Hamad yana wajen yaga anfito da Asmeey ga oxygen a hancinta yabisu da gudu su Baba suma duk suka taso Ya Mustapa yatare Hamad yace  you can t see her now but she s alive Alhamdulillah! Dukawa Hamad yashigayi ahankali gani yake sujjada kadai is not even enough to thank Allah for this favor dayamai but still saida yayi kowa yazo wajen ana hamdala Mamie na kuka sosai.
Ya Mustapa yace  yanzu tana ICU nobody can see her or ama barsa ya shiga wajen sai bayan 24hrs an fito da ita Dasauri Hamad yace  but how is she Yaya? Dan ijiyan zuciya Ya Mustapa yasauke yakalli duka family nasa kowa is anxioussun basa tausayi yace  all I can say for now is she s out of danger but bansan Yaya zata tashi ba! Just pray for her! Kumata addu a sun mata evaluation naciki without any sedative or any magani nothing nothing ko bayan an gaman babu wani magani a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login