Showing 192001 words to 195000 words out of 233624 words

Chapter 65 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2566

yaji sex dole ya haukace kambu kusan awa biyu yayi yana sex din yayi two round sannan yashiga lallashinta sukai bacci ta wahalu.

EPISODE 1?? 0?? 7??



Da asuban fari Ya Mustapa da kansa yatuka Hamadi yazo gida yayi wanka cus yaron can t drive da kansa ya chanza kaya zuwa riga da wando mai bala in kyau fuskanshi yadan saki yayi kyau idanunsa suka dan washe kadan shima Ya Mustapa yayi wanka Mamie tabama Ya Mustapa abinci da komi da komi a basket suka sake komawa hospital suna hospital din nan.

Wajajen 12 Hamadi na zaune awajen yaga hannun Asmeey yayi motsi dawani irin sauri yamike tsaye yayi jikin glass door din yana shouting Doctor Doctor! Wani babban consultant yataho da nurses yaga sun shiga ciki sai glass din yakoma in such away baya iya ganin ciki da gudu Hamadi yashiga ciro wayansa yakira Ya Mustapa saiga Ya Musty shima yazo yashiga kusan 25min aka bata aciki chan saiyaga dukansu Doctors din da nurses sun gunguro gadon Asmeey an fito da ita daga ICU din idanunta biyu tarrr abude dabazaka tantance metake kallo ba, an cire mata oxygen, dawani irin gudu Hamad yabisu yakasa daurewa yace  Husnahhhh! Wani daki aka bude private room na single occupancy aka shiga da ita Hamad yashigo dakin da gudu ya tsaya jikin kofan yana kallon tsohon Doctor daya duka yadan smacking kumatun Asmeey kadan yace  Asma u can you hear me? Say something ? But shiru Asmeey batai magana ba tana kallon sama, dagowa yayi yakalli Ya Mustapa saiyayi rubuce rubuce yabama Ya Mustapa yakarba nurse tamata fixing another drip sannan Doctor da ita suka wuce suka fita dawani irin sauri Hamadi yazo wajen Ya Mustapa yace  Yaya me akace? Why is she not talking and looking at dsame place? Kallon Asmeey Ya Musty yayi sai kawai yakama Hamad yabisa suka fita waje yarufo kofa suka tsaya awajen anatse yace  mind wat u will be saying agabanta she can hear everything she s just in shock ne! Zataga a phycologist and she will be in admission for now prior to sanda zata dawo daidai but for now she s out of major danger akwai magungunan da Gynecologist dinta yarubuta I will get them bari nasanar dasu Mamie go and talk to her

Gyadamai kai Hamad yayi ahankali yayi shiru sai gently yabude kofan yashiga ciki yana tafiya ahankali yakai har gaban gadon ya tsaya awani irin hankali yana kallon Asmeey sama take kallo har yanzu gashi idanunta sunyi fari kal sosai tadan bude baki kadan yawu na dalalowa ta wajen yana sauka akan filon dake kanta yanabin kumatunta, she looks like someone dakeda matsalan kwakwalwa, wani abu Hamad yaji ya tsayamai awuya kasa daurewa yayi yaji kuka yazomai dasauri yakai duka hannayensa kan fuskansa yafashe da kuka saikuma yajuya mata baya dasauri nobody will understand how heart breaking it is kaga a happy child uwarta makes her life so miserable! Azaba kala kala! Tabo ajiki!, Takusan cin maganin bera! An mata azaban cire ciki, she almost lost her life now look at her like a psycho irin yaran nan dake kama da imbecile, shi kadai yasan meyakeji he wish he can take all her pains away da kyar yakai bayan hannunsa ya goge fuskansa sai yazo wajen gadon yana kallonta, hannunsa yakai dake rawa sosai gefen bakinta yasauke ahankali yana share mata yawun idanunsa nakara tattaro da hawaye yanda yake sharewa another set na saliver na fitowa kawai saiya kasa rike zuciyansa he just hugged her daga kwancen ya manna fuskansa jikin kumatunta ya kankameta he s trying, he really is, he s trying with all his will ,strength power yadaure yakasa yakasa his heart is weak, and is breaking more and more and more ganin matarsa ahaka, murya chan kasa yace  I love you soo much Husnahhh! I love youuuuuu! Yakai hannunsa yana kama hannunta da ba drip akai yakawo yarike ya manna gefen face nashi yana wani irin ijiyan zuciya yace  fight for me Asmeey! Don t give up on life kinji! We will get through this together! We will! It s not over Asmeey! I m still here and I love you now morethan I ve ever did! I love you moreeee and moreeeee and moreeeeeeee! Asmeey fight for me! This is not you! You are a strong girl Husnah and Hamad dinki is here for you! Don t give up on life! I m here for you! You re my entire world Asma u karkimin haka dan Allah dan Allah Asma u! I m here just look at meeeeee! Yadago kansa da rinannun idanunsa yana kallonta amman yanda take haka take daura kansa yayi akan nata yana wani irin sauke ijiyan zuciya murya mai raunin gaske yace  I will never ever leave your side! I will be here! I will never give up on you ko shekara nawa zaki dauka! I m here Asmeey! I m here Mrs Hamad! I am! Yadan daura bakinsa akan nata kafin gently ya manna mata kiss ahankali ya kankame hannunta yana kallonta, saiya saki hannun yamike yataba aljihunsa yaciro handkerchief yana goge mata yawun ya gyara mata kwanciya yana gyara kanta akan pillow yasake kallon fuskanta yanda take ahaka still kaman ba yanzu yagama goge mata yawuba another one na gargarowa sai yaji kuka kuma but yadaure ya share fuskansa da sauri yana sake goge mata yana sauke wani kalan heart breaking ijiyan zuciya still saliver fitowa yake kawai yasake fashewa da kuka wlh he can t do this! His heart is breaking seeing condition na matarsa, how is he going to muster this courage? How? He loves Asmeey sosai da seeing her haka is killing him and eating him up, shi ciwon yadawo jikinsa ita ta warke ya yarda.


WAYYOOK HAMAD=??>?y?=?-?
EPISODE 1?? 0?? 8??




Knocking kofar akayi Hamad yadago kansa da sauri yana goge fuskansa wasu nurses guda uku suka shigo rikeda abubuwa a hannunsu tace  Sir step outside, we want to change d patient kallon Asmeey Hamad saiya gyadamusu kai yabude kofa yafita, kusan 15mins suka dauka sannan suka fito, Hamad yakoma dakin da sauri, kaya yaga an chanza mata yaga few drop na blood maybe harda pad, tissue dayagani adakin ya dauko ya goge komi, sannan yadawo yazauna yana kallonta saikuma gently ya matso saitin kanta yana shafa gaban gashinta anatse yashiga karatun Al Qur ani kira ansa mai bala in dadi yanayi yana share mata yawu, there s nothing verses of Allah can t cure, kome meke damun Asmeey he believe ayoyin Allah zai bata natsuwa azuciyanta, yabata internal peace and serenity.

Shigowa hospital kap family sukayi, Baba, Abba, Kawu, Mamie, Ammi, Ya Aya, Ya Aysha, Ya Ramla, Ya Abdullahi, Ya Faisal, Ya Hameed, Munir sai Ya Mustapa, the only reason dayasa akabarsu is sabida Doctor Mustapa ne cus hospital din don t allow plenty people to visit patient dsame time, suna kaiwa gaban kofan dukansu suka jiyo kira an Hamad dudda bada karfi yake karatun ba but they could hear him, tsayawa gabansu Ya Mustafa yayi yace  listen to me dukanku, especially ku su Aya yanuna su ba wasa yace  the Asmeey u all will see now is not Asmeey dakuka saba da ita, she s a sick Asmeey, kome kuka fadi tanaji but kawai she s not responsive ne, dan haka don t cry agabanta or scream or shout she s very aware of wat is going on around her kuka daga mata hankali will only make condition nata bad she can stay like this forever but with support naku ta hanyar nuna mata you guys are strong happy kuna sonta da sauransu she will fight and snap out of this shock mental state datake ciki, please Allah duk wanda yayi kuka saina korasa baya kara zuwa this hospital Mamie harke fa Baba harkaima dan murmushin karfin hali duk sukayi suka gyadamai kai but kagansu u will feel like crying for dukansu, dan ijiyan zuciya Ya Mustapa yasauke sannan yajuya yayi knocking kofan dan dakatar da karatun Hamad yayi yakalli kofan ya goge mata baki daidai yabude kofan, ganin Yan gidansu yasa anatse Hamad ya tashi daga gadon yasake goge mata baki yakallosu, dukansu shigowa dakin sukayi Ya Mustapa yamaida kofan yarufe dukansu suka tsaya chak suna kallon Asmeey Hamad yajuyo yakalleta ganin yawun yafito cus is none stop something yasake dukawa yashare mata Mustapa yazo gadon yadan duka yana kallonta, ya kunna wani karamin touch yana haska kwayan idanunta haske baya affecting nata danko kulle idanun batayi kotabi hasken da kallo kota kyafta ido ba, and he will not lie this is really a bad sign, she s none responsive, wani wicked depression dake haukata mutum ta shiga, if care is not taken she can remain like this forever dan ijiyan zuciya yasauke da baimasan yayiba irin wanda ke nuna he s worried like seriously worried and kowa na kallonsa Ya Mustapa da shine hope nasu looking this worried da lack of hope akan Asmeey sai Ya Aya kawai tayi wajen kofa tana daura hannayenta akan bakinta tafice Ramla ma tabita tafita, Ammi ma kawai saita fice, Hamad yajuya kawai ya goge hawayensa da bayan hannu somehow he read and understood expression na Ya Mustapa and In sha Allah matarsa will not remain like this forever! Allah nada kirki! Allah is kind! Allah is merciful! And Allah is healer! He trusts in Allah! Yasan Allah baya bacci for all wahalan da yarinyar nan tasha in all 21yrs na rayuwanta yasan Allah bazai barta hakaba, Asmeey will get better.

Ya Aysha ta tsaya ta kalli Asmeey, tasake kallon yarinyar, ta kalleta, tasake kara kallonta, saitaji zuciyanta yamata nauyi duk yanda taso tarike kukan takasa tafashe da kukan awajen, Ya Mustapa yajuyo yamata mugun kallo tareda nuna mata kofa, da kyar tawuce tabude kofan tafita, ahankali Munir yakaraso gaban gadon cikin dakewa da taurin zuciya irin na namiji yadan kalli Ya Mustapa yace  can I touch her Yaya? Kansa Ya Mustapa ya shafa cikeda tausayi ya gyadamai kai alamun eh, hannunsa Munir yamika ahankali hannunsa nawani irin rawa yakama hannun Asmeey ahankali yarike hawaye ya tarunmai but yarikesu ya danne zuciyansa sosai awani irin hankali yace  Ya Asmeey akwai wani abu dana miki da ban taba gayamiki ba yayi shiru yayi huci yana kallonta da yawun datake dilalarwa yajuyo yakalli Hamad dake kallonsa yamikamai hannu daya, alamun yabasa abun share yawun Ya Hamadi yamikamai karba yayi yajuyo yaduko yana share yawun yace  hmmm kin tuna rannan dakika dinga neman wani takalmin ki flat black Zara yayi murmushi kadan yana kallonta yace  nina dauke fa wata yar class namu a school takalminta ya katse nazo na sace naki nakai mata yayi yar dariya hawaye na gangaromai yayi maza ya share yace  just get well soon I promise zan biyaki back takalminki but saikinji sauki kin& & .. yakasa karasa maganan sabida yanda yawu ke kara fitowa tazama irin doluwan nan mai tabin hankali sai kawai yatashi yafice daga dakin da gudu he can t take this, Hameed ya fuzar da iska shima yajuya yafita he can t do this, Faisal yabisa cus yacigaba da zama he must express sadness nasa da anger and curses Salima data maida yarnan haka agaban kowa and an hanasu, wace uwa ce zata maida yarta haka, da wannan condition datake ciki ba gwara mutuwa ba ma? Sometimes mutuwa hutu ne ga mumini.
EPISODE 1?? 0?? 9??




Gently babu karfi jikin Mamie tazo gaban gadon tadan zauna ta kalli Asmeey cikeda tsantsan so dan yanzu morethan ever tama kanta alkawari Asmeey tadawo yarta, irin yar cikinta yarda taduka ta haifo, saita daura hannunta saman cikinta sannan takalli Ya Mustapa tace  taci abinci Doctor? Girgixama Mamie kai Ya Mustapa yayi ahankali yace  tube za a samata kokuma asamata nutritional drip cus the way she s now she can t eat da kanta or take any magana da kanta saidai ta IV or tube Shiru Mamie tayi tajuyo takalli Asmeey ahankali tace  azo asamata yarinyana najin yunwa Mustapa, ba abinci a cikin nan nata tajuyo ta shafa fuskan Asmeey cikeda so tace  kikaji sauki only abincin dakikeso za a dinga dafawa kinji? Just get well soon Ma u na kinji? N& .na& .na& ..yi& &  muryan Mamie yafara rawa itama takasa daurewa Ya Mustapa ya girgiza mata kai alamun no, da kyar Mamie ta saita kanta tace  nayi alkawari bazanyi kuka ba, amman idan bakiji sauki ba zantayi, get well soon Asmeey natafi dake na kula dake dakaina kinji ? Tayi shiru tana kallonta Abba yadan dafa kafadan Baba dake kallon Asmeey jikinsa babu kwari yakasa komi, motsi hannayen Asmeey sukayi dasauri Hamad ya matso kusa da Mamie yace  Husnahhh Yaya her hand just move wani irin mikewa hannayen Asmeey sukayi saikuma tashiga dunkule yatsunta kaman wacce zata dawo gurguwa tafara wani irin motsi tana jiniya irin na mahaukata marasa magana yawu na fitowa bakinta tana wani irin nishi tana fotoda harshe tana runtse idanunta tana wani kalan complex ihu.  Uhnnnnnnn& & unnnnnnnn& .. Mamie ta tashi daga gadon da sauri tarude, Mustapa ya danna alerm na kiran doctors Hamad yarude yace  Asmeey! Asmeey! Husnah menene! Kai Asmeey batasan ma metakeyi ba Baba yayi baya zai fadi Abba yarikesa daidai doctors guda biyu na zuwa, daya psychiatrist dayan gynecologist dinta tsoho, da nurses biyu sukace afita afita har Hamad suka kora aka taru akan Asmeey kai Mamie tayi kuka ta gode Allah sukai charko charko agaban dakin.

Saida suka bata 30min dakin sannan suka fito suka wuce while Ya Mustapa yazo wajen jikinsa ba kwari yakallesu, Hamad yace  Yaya what happened to matana? Dan ijiyan zuciya yasauke yamikama Hamad wata paper yace  her doctor yayi referring nata to psychiatric hospital, wat happened to her now is experiencing na pains datayi she s feeling kaman yanzu ake mata komi, and she will be having the episodes every here and there, she needs to be transferred to psychiatric hospital Baba daya rude yace  menene shi psychiatric hospital? Shi asibitin nan fa ? Anatse Munir yace  asibitin mahaukata ne psychiatric hospital, Baba Yaya baiso yafadi mukune but ciwon hauka yadan kama Asmeey! Naga file nata an rubuta type 2 depression dakuma wani abu da bangani da kyau ba! This hospital basu da capacity kula da patient dakeda matsalan kwakwalwa saisa akaece akaita asibitin mahaukata inda zataga physician da nurses dasuka kware akan abinda ke damunta! Kowa kallon Munir yake har Ya Mustapa cus he just explained abinda he couldn t bring kansa to explain to his family, wani abu Hamad ya hadiye awuya anatse yace  matana bata haukace ba! She s just sick! Kowa ya kallesa gwanin ban tausayi, Baba duk karfin halinsa ya fashe da kuka yana shafa kirji yace  Asma u hauka? Innalillahi! y ata bata haukace ba wlh! Za a mata sauka zataji sauki, wlh bata haukace ba, Munir kada ka kara kirama yar uwarka hauka! Ijiyan zuciya Hamad ya sauke idanunsa sunyi jajir yakalli Ya Mustapa yace  how many days will it take me nasamanwa Mamie visa? Kallonsa Mustapa yayi baice komiba, dasauri Ya Aya tace  I have Ya Hamad na garinku! Shiru Hamad yayi ya fuzar da iska yace  Ya Mustapa I will fly my wife to Washington DC, Aya talk to your husband idan zai yarda kibimu, Hameed contact those your people muji yanda Mamie zata sami express visa na raka mara lafiya, I have medical insurance for me and my family a DC, ko babu ma I will put my last kobo na samawa matana lafiya, I won t stay still and do nothing! I am her husband and I will call the shot! Asmeey bazataje asibitin mahaukatan Nigeria ba! We are going to DC! Yakalli Hameed yace  go home bring my system to me we are traveling this week at max! Baba kallon Hamad kawai yake yanajin wani natsuwa aransa, Asmeey tasami miji dayake tsaye akanta wlh! Alhamdulillah he made the right choice for Asmeey, wato kap rayuwan yarinyar nan d only Allah datasamu mai kyau cikinsa is Hamadi!.

EPISODE 1?? 1?? 0??



Cikin 5days aka samawa Mamie Visa kudi ke magana alaji! And Hamad spend it, Aya mijinta ya yarda cus Mamie tadan tsufa ita kadai the work will be too much for her, Ya Aysha tadauki yar Aya ta wuce da ita Abuja.
Business class Hamad yamusu booking da special care na patient shiyakema Asmeey komi ambulance yakaisu airport, special care services daya biya handle check in nasu da kaisu jirgi aka kwantar da Asmeey agado, aka mata fixing duk wani medical abu datake bukata onboard, Hamad na kusada ita while Mamie da Aya na seat nasu jirginsu ya daga, for those 14hrs runtse idanu Hamad baiyiba yanakan Asmeey pampers ake samata, ya chanza mata pampers yana share mata yawu yakama hannunta yarike yana kallonta, wlh yanzu ne ma yakeson Asmeey dan soyayyan dayake mata yanzu yafi nada yawa, like wani irin mugun kaunarta Allah ke dauramai this days kaman zai cinyeta. Daga baya ya kwantar da kansa jikin gadonta yana rikeda hannunta bacci yakamasa koda Mamie tazo dubasu taga yayi bacci yabata tausayi tadauki bargo tarufa masa cus Asmeey arufe take ta tsaya tana kallon Asmeey she s sleeping tana addu a kar Allah yabar yarinyar nan ahaka Allah ya warkar ita
Da asuba jirginsu ya sauka akwai sanyi sosai sweater yasama Asmeey kafin kowa yafita special services dinsu akazo aka fitarda su aka sakasu a ambulance direct sai asibitin da Hamad yayi komi dasu a online sunada progress report da medical history na Asmeey da komi sharp sharp akasa Asmeey on admission akai komi da komi suna bari a kwana but just one person dakin Asmeey ita kadai, komi akwai, hospital ne babban gaske they have psychiatric care and support unit a ward din kuma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login