Showing 96001 words to 99000 words out of 233624 words

Chapter 33 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2533

kanta akafafun tanaji kaman kirjinta zai tsage sabida bugawa ta bala in tsorace da yanda Ya Hamad kissed her just now kaman zararre sunfi 3mins fa, murza key yayi yana kallonta yabude kofan ahankali yafice yashiga dakin Hameed yamaida kofa yarufe yasa key, motsi Asmeey takasayi daga wurin jikinta ko ina shocking yake mata she smells like him, she s still feeling kaman he s still kissing her.
 Asmeey Asmeey Ya Aysha takara zuwa wajen kofan ta turo ta shigo da kyar Asmeey ta mike still adaburce take tace  n& ..na am Ya Aysha tabita da kallo tace  me kikeyi a duhu haka adakin Mamie? Ke kadai?Fito kawai jitayi maranta yarike da kyar ta daure tawuce gadon Mamie tadauki wayan Ya Aysha tafito Ya Aysha tace  wat happened to your lips yanzun nan? Naga sun chanza ko kuka ne yasa? Dasauri tadaura hannunta saman lips din tace  uhnn ni&  sai kawai ta wuce dakinsu ijiye wayan tayi tafada bayi da sauri ta kulle tafara pee tarike kafafunta hannunta na shocking sosai kaman electric current cinyanta duka yabaci dawani ruwa da bata taba ganin irinsa ba sai yau wanke jikinta tayi gabaki daya ta kunna pampoo ta shiga wanke fuska da sauri da sauri saikuma ta tsaya tana kallon fuskanta a madubi lips dinta ya chanza yakara wani pinkish yayi kiba dasauri takai hannu ta taba lips din saita kara ganin Ya Hamad kuma dasauri ta cire hannun ta juya kawai ta birkice abin just destabilize her
Knocking kofan Ya Aysha tayi tace  Asmeey are you okay ?.
EPISODE 3?? 6??



Ahankali Asmeey da voice nata yayi kasa sosai tace  eh ina zuwa cikina ke ciwo kadan Ya Aysha duk sai tasha jinin jikinta, takai kusan 10min abayin sannan tabude kofan ahankali tafito Aysha ta kalleta da kyau ganin adaburce take tace  wai duk Mom ne ? Zama tayi kan gado murya chan kasa tace  Ya Aysha zaki tayani yima Ya Hamad magana yabarni naje Bauchi ? Ya Aysha tace  wajensa kikaje? Gyadamata kai tayi, Ya Aysha tace  now I see cikeda rashin gane metake nufi tace  pls Ya Aysha idanu Ya Aysha tazaro tace  ke wai kin dauka na girmi Ya Hamad ne? Ko Ya Aya bata isa tamai maganan nan ba balle ni, he s 34 if I m not mistaken fa saikuma takama hannun Asmeey asanyaye tace  I just wish Mom tahaifi wani Babban namiji that will stand for us and talk to her, but bamu dashi is just Aya and Ayan ma yanzu sai tayi shiru sai kawai, tace  Asmeey tell me the truth me Mom tagayamiki ? Shiru Asmeey tayi tana kallonta ahankali tace  bakomi Aysha tasan karya take wlh hakan yasa tasake rike hannunta tace  Asmeey bawai nace ki disrespect Mom ba but ki manta da duk komi and focus on marraige kowa nada problem a rayuwan nan but time heals komi, trust me keda Mom zaku shirya nan gaba, as long as we are all together with you kowa da kowa, is just mom that is the problem trust me itama she will come onboard kinji gyadama Aysha kai tayi ahankali jikinta duk yayi sanyi kawai tana cikin tsaka mai wuya batada control na rayuwanta.


Rannan wuni sukayi tareda Ya Aysha data koya mata so many things abu kadan saitakai hannunta tashafa lips dinta tana tuna yanda Ya Hamad yamata dazu adakin Mamie, takasa mancewa duk Aysha na lura da ita aranta tace first kiss, sai bayan sunyi la asar Mamie tahauro saman tace  Aysha ki sauko wai zaku tafi tashi Ya Aysha tayi tace  sa hijabi muje ki rakani hijabin tasaka ahankali tasa slippers Ya Aysha takama hannunta ganin hawaye ya fara tsatso mata a idanu tace  don t worry zan dinga zuwa dubaki I promise, namiki order some kayan mata za a kawoma Mamie zata dinga baki ki dinga sha sun hadu randa Ya Hamadi zakuyi wlh he will lost it rufe fuska Asmeey tayi Ya Aysha tai dariya tace  be a good gurl okay and be helping Mamie da house chores once hannunki ya warke, everything is going to be okay, you are loved here kuma mijinki loves you as well Ya Aysha ta manna mata peck a goshi sai hawaye fuskan ta sharemata tace  common muje fitowa sukayi Aysha na rikeda ita suka shiga saukowa Abba na falon tareda mijin Ya Aysha da Ya Musty da Ya Faisal da dawowansa kenan daga aiki sai Ya Hamad shima zaune a falon da Gwaggo, Asmeey na ganin Hamadi saida gabanta yafadi dasauri ta tsaya kirjinta na racing Ya Aysha tace  muje mana da kyar ta iya biyota suka shigo falon Ya Ayaha tace  finally ga ango nagani, wai Ya Hamad yamafi Amarya wuyan gani, Ango mai tsada dan kallonta yayi ba wasa yadauke kai duk aka kwashe da dariya, Asmeey tadan saci kallonsa especially bakinsa dayayi kissing nata dashi dazu sai kawai ta runtse idanunta da sauri sabida tadaina ganin abun, kagansa a falon he looks so calm and innocent kaman bai mata wani abu dazu ba adakin Mamie, tashi suka yiyyi Gwaggo na zuba, Hamad yadan saci kallon Asmeey da kanta ke kasa yadauke kai duk akai waje Aysha takama hannun Asmeey suka fito.
Tunda tazo gidan sai yau tafito compound aiko akwai maza a compound din ana aikin gini da yashi dasu simenti duk wajen har wajen motansu sukayi sukai sallama da mutane Ya Aysha takalleta saikuma tai murmushi tace  bye Asmeey gyadamata kai Asmeey tayi idanunta na taruwa da hawaye sai Mamie ta rungumeta ta gefe tace  don t cry, Aysha come back soon Aysha tace  tom Mamie in sha Allah wucewa tayi tashiga mota hawaye yasauko daga idanun Asmeey sai kawai ta rungume Mamie ahankali tana kuka mara kara, Gwaggo tace  ni dai bansan da Asama da Hamadi wanne yafi shagwba ba jama a! Mena kuka toh yanzu wakika rasa a gidan nan ? Abba yace  Gwaggo ki kyaleta, Maman Doctor kuwuce ciki Duk wucewa sukai ciki Hamad yawuce zaiyi gate Abba yace  ba matarka ke kuka ba? Ina zaka? Tsayawa yayi yadan shafakai saikuma ahankali yawuce ciki Ya Faisal yayi wani makirin murmushi Ya Musty na watsamai mugun kallo yawuce wajen masu gini yana magana dasu.

Dakinsu Hamad yabude ahankali bai ganta aciki ba but yaji karan ruwa hakan yasa yawuce ya zauna fitowa Asmeey tayi daga bathroom bayan ta wanke fuska hada ido tayi da Ya Hamad dawani irin sauri tasauke kanta kasa kunya takeji kaman zata shiga kasa saita kasa cigaba da tafiya tadan dago kanta ganin baya kallonta saita wuce tazo ta zauna bakin gado tadan dago kanta ta kalleshi hada ido sukayi da sauri ta kwanta agadon taja bargo tareda juyamai baya tai shiru takai hannunta tadaura saman bakinta tana runtse idanu tana wani irin nishi jitake kaman zaizo yakara mata abun dazu, tana wajen har aka kira magrib bathroom taji yashiga yadauro alwala yafito yakalleta yace  stand up and pray gyadamai kai tayi hakan yasa yawuce yafita sannan ta tashi bayi ta shiga tayi wanka gabaki daya tafito wani gown tafara sakawa da hijab tai salla sannan tacire taso tasaka singlet da short yau black na bacci ta feffesa bodymist da sprays nata ta cire dan kunnen tazo ijiye aka kira Isha i tazo tayi batajin yunwa kwata kwata taci abinci tareda Ya Aysha so ba batajin yunwa, dadduma ta linke tahau ta maida inda take ijiyewa tahau gadon kwata kwata batasan cewa tanason bacci ba sai in this house, yau batayi na rana ba so bala in bacci takeji, hawa gadon tayi taja bargo tarufa tai shiru saikuma takai hannunta ahankali tana shafa bakinta runtse idanu tayi da karfi sabida yanda takeji tana remembering everything, the way mouth nasa taste ba wari or wani annoying taste saima wani zaki dataji abakinsa kaman irin bai dade da shan sweet ba yamata kiss din, saikuma numfashinsa sounds so fresh regal and calm just like personality dinsa, and he smells soo damn good yanda ya mannata a kirjinshi she felts so good kawai she was shy yanda boobs dinta suka mannu da jikinsa sosai, wani munafukin murmushi tayi taja bargon tana rufe kanta ganin tunanin nasa taji cikinta kawai na ciwo ahaka bacci ya kwasheta around 9.

By 9:30 yashigo maida kofan yayi ahankali ya maida yarufe yana kallonta yanda tarufe jikinta dan fuskanta ne kawai awaje tana bacci key ya murza a kofan saikawai yawuce gaban wardobe kaman bashiba kayan jikinsa yacire yarage dagashi sai singlet da boxer, boxer daya yacire yabar na cikin irin wanda ke kama gaba dinnan wlh gabansa kaman wani dankareren macijine awajen, zaro kayan dazai saka na bacci yayi yawuce bayi, baya taba iya bacci idan baiyi wanka ba he s too clean wanka yayi yafito shirye tsaf ya jefa kayan daya cire a basket yadauko bargo da bedsheet ya shimfida akasa pillow yasa hannu yadauka yana kallonta ya ijiye pillow akasa saiya zauna bakin gadon yayi shiruuu yana kallonta ya tsare lips dinta da idanu everything that happens dazu na dawomai, lowering gaze dinsa yayi tareda sakin wani cute full smile dimples dinsa suka lotsa sosai, kaman ba Hamad ba tashi yayi sai kawai yawuce ya kashe wutan dakin ya kwanta akasa ahankali yana rufa.

Wuraren 2 nadare cikin Asmeey yafara ciwo data kasa daurewa dukko uban baccin dake idanunta, tun kafin bacci takejin ciwon but yanzu duk nauyin baccinta saida tabude idanu ahankali takai hannu ta taba maranta tana wani irin kwanciya tai gaho tana kama cikin, most of the times tanayin ciwon mara every months but sometimes ciwon cikin baya tsanani haka but yanzu jitayi kaman ana barka mata mara da reza sabida azaba, gadon tashiga tabawa ahankali bataji kowa ba ga duhu gashi babu waya ko any haske close to her awani irin hankali ta mirgino zuwa bakin gadon rikeda cikinta murya chan kasa tace  Yayaaaa wani irin nishi tasaki tashiga kokarin saukowa daga gadon kawai tafashe da kuka ahankali ta sauko da kyar tana dukewa zatai tafiya taji kaman ta taka mutum dasauri ta duka kawai saita fashe da kuka da kyau kaman yar yarinya ta shiga tabe tabe tace  Ya Hamadiiii daidai hannunta sunyi landing akan fuskansa, bude idanu yayi cikin bacci yaji mutum akansa tana tattabasa tana kuka tace  Ya Hamadi yunkurowa yayi da muryan da baya fita sosai yace  Baby!! dawani irin sauri Asmeey tahau jikinsa ta manna fuskanta jikinsa tafashe da kuka tana daga yar rigan jikinta sama tana rike cikinta da hannu daya tace  Yaya cikina zan mutu ahankali Hamad yadaura duka hannuwansa biyu abayanta yarungumota jikinsa sosai yace  wat happen to your ciki? Kasa magana tayi sai wani kalan kuka datakemai kasa kasa tana matse cikin, rudewa Hamad yayi yazare hannunsa daya daga jikinta yashiga tattaba kasan yana neman wayansa luckily yaga wayan yadauka da sauri ya kunna flash ya ijiye wayan a gefensu ya kalleta dawani irin sauri Hamad ya kaudakai almost half of chest dinta is outside sannan takara daga rigan sama dan flat cikinta gabaki daya awaje ga yanayin zaman datayi he could see she stained a little from her short.

EPISODE 3?? 7??



Yakai almost 30secs sannan Hamad yasauke ijiyan zuciya kaman wanda yagama calculations da kyar yakalli fuskanta asanyaye yace  period? Gyadamai kai Asmeey tayi da kyar, ko kadan besan mezai mata ba kukanta ma is not making him think clearly ga jikinta da mistakenly idan ya kalla sai lissafinsa ya birkice da kyar ya daidaita kansa yace  you need to shower wait stand up yamike rikeda ita ajikinsa zai zaunar da ita akan gado taki zama kaman yara dinnan tashige jikinsa da sauri tana wani lalataccen kuka dake confusing focus din Hamad, ashagwabe tace  ciwo Yaya Hamad kaman zai sume, wani dan banzan sha awa jikinta ke sakashi ji sabida dan kayan jikinta da kyar yace  please ki zauna lemme put hot water for you yayi maganan yashiga kwantar da ita da kyar Asmeey ta yarda ta kwanta mai tana bude idanu kadan ta kallesa tsabagen yanda bataso yayi leaving side dinta, bayi yawuce dasauri yabude hot water yana praying Allah sa ruwan da zafi sosai he s not sure idan nefa sun kawo wuta sabida akwai inverter agidan da kyar yasami ruwan zafin yatara yayi zafi sai yafito gani yayi tajuya takife tarike cikinta, yazo wajen yakamata cikeda tausayi yace  come tasowa Asmeey tayi kaman zata fadi dasauri yariketa sai kawai ya dauketa bayin yawuce da ita ya ijiyeta murya chan kasa yace  wat should i bring for you? I don t know anything, mezan miki ? Wani melting zuciyanta maganan yayi dudda tana cikin ciwo, murya chan kasa tace  pad  pad ? Hamad ya maimaita ahankali with hope zata kara gayamai menene abin but Asmeey tai shiru, ganin baisan mene ba but batada energy magana yasa ya gyadamata kai yace  okay saiya juya yafita daga bayin tareda rufomata kofa zama yayi yadauki wayansa yafara browsing yaga komi toh yanzu ina zai sama mata pad this middle of the night cus yasan Mamie batada shi mema zatai dashi when she s above 50yrs, shiru yayi yasake browsing, it s 2 nadare da saiyaje supermarket yasayo, tissue ne yafadomai arai ahankali ya ijiye wayan yabude kofansu ahankali yafice ya sauka kasa store nasu ya shiga ya kwaso manya manyan tissues guda uku yadawo dasu dakin yasake kulle kofan ya ijiye agado sannan yabude wardrobe another short wando yakawo da vest again sune wanda yagani sai kawai yadauki pant nata guda daya duk yakawo gado yazauna yayi shiru yana tunani wat can he give her for the pain, browsing yakara yaga she can take hot tea bag, sai kuma asa hot water bottle a abdomen, tashi yayi da sauri yasauka kitchen heater kettle nasu yadauko da Lipton da cup da spoon duka yadawo samaa ya jona heater na ruwan zafi a socket yana ijiye komi daidai Asmeey daga bayi cikeda rashin kuzari tace  Yaya wajen bayin yayi gently yasa hannu yabude kofan tsaye yaganta daure da towel white kanta ajingine da tiles na bango danji tayi kaman tsayuwa na neman ya gagareta, ganinta da towel kadai saida gabansa yafadi she looks damn sexy da kyar yadaure yashigo saiyazo kusada ita hannu yamika sai rigeta kawai saita taso da kyar ta shige jikinshi she just wants this morethan anything, she always have cramps but bata taba kalan wannan shagwaba ko shiga jikin wani haka ba, inama Mom tabata fuskan yin hakan saidai ta aiko Ramla tabata magani, mostly Ramla ma ke kula da ita but taga Ya Hamad especially yanda yake nan nan da ita saitaji kawai she just wants more and more and more of his attention, bataso wannan kula da itan dayake to ever stop cus it feels good, his care makes her feels har yanzu ita yarinya ce, she s still a small girl, ko duk period mood swings dinne oho, but she just wants tayi duk yanda taga dama while Ya Hamad na rudewa yana kula da ita, shiru Hamad yayi yana rikeda ita ahaka sai kawai yadan duka yakama kafafunta yadagata yafito da ita daga bayin yakawota gaban gadon yazauna ya zaunar da ita yanuna mata tissue murya chan kasa yace  I will buy pad in the morning gyadamai kai Asmeey tayi da kyar hawaye na saukowa shaaa daga idanunta ya mike tsaye daga gadon yace  shirya yajuya da sauri yawuce wajen kettle din ya tsaya, dan kallonsa Asmeey tayi yanda yajuya mata baya yana kallon kettle but kana ganinsa kasan his ears na kasa paying attention nashi to her even though baya kallonta, da hannu daya tadauki tissue ta bude ta yaga kafin tamike da kyar tana dukewa tadan kallosa ganin baya kallonta yasa ta shirya da sauri tasaka kayan daya ijiyemata saikuma ta duke nan kasan gado takama cikin tace  wayyoo Allah na juyowa Hamad yayi dasauri yadauki kettle din ya hadamata Lipton baisa sugar ba yazo ya ijiye kan side drawer na gadon yasake dagata saiya zaunar da ita kan gadon, jikinsa Asmeey ta shige dasauri shima lura da kaman this is wat she wants the most sai kawai ya rungumeta yana patting bayanta without saying a word Asmeey tai lamo kaman mussa.

Lipton din yadauka yarikota yace  we will get drugs in the morning take hot tea yakai bakinta kadan ta kurma saikuma ta kalli fuskanshi tsayawa yayi shiru yana kallonta shima, kwabemai fuska tayi ashagwabe kaman wata yarsa ahankali kaman mai whispering Hamad yace  ke raguwa ce ko? Girgixamai kai tayi ashagwabe yace  toh sha da kyar ta sha rabin cup ta girgiza kai, kwantar da ita yayi yawuce bayi yadauko bowl yafito da small towel dinsa yazo yazuba hot water yazo gaban gadon dan kallonta yayi amman saiya daure yakai hannunsa saman cikinta kulle idanunta Asmeey tayi da sauri hawaye na gangarowa, daga rigan Hamad yayi sama kadan yadan sauke ijiyan zuciya cikinta ya bayyana, kin kallon komi sama da cikin yayi saiya daga towel din ya matse yadaura kan maranta zafin towel din yasa ta sauke ijiyan zuciya taji wani dadi for the first time haka yacigaba da mata har around 5 bacci yayi awon gaba da ita.

Tashi yayi yasa hannu ya sauke rigan yarufe mata ciki batare daya bari idanunsa sun kallo boobs nata ba, bargo yasa ya rufamata yadauki tissues din yadaura kan drawer ruwan da komi yawuce yakai bathroom yadauro alwala yafito ya shimfida dadduma yana kallonta yayi rakatanil fajiri, mikewa yayi yadauki wayansa da key machine da jakansa yasake kallonta saikuma yadawo wajen gadon ya kalleta saiya juya wutan dakin yakashe mata yafice.

Wuraren 9 Mamie dake tareda Gwaggo da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login