Showing 21001 words to 24000 words out of 233624 words

Chapter 8 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2516

ba, Ammi the worst part is Asmeey can not even show cewa she s sad! Wlh bantaba ganin sad young girl kaman Asmeey ba, waya babu any social media sai watsapp, waya babu any contact saina sisters nata da yan gidanmu, friend kwara daya Mom tahana, ba saurayi, school Mom takasa ta tsare ita ke kai yarinya tadawo da ita, Ammi wlh I hate Mo& . Wani kallo da Ammi tamata yasa takasa karasa maganan, strictly Ammi tace  tashi kifita daga dakina ahankali ta mike tawuce tafita daga dakin.
Around 11 Asmeey ta farka gently ta tashi zaune har zazzabi zazzabi takeji bathroom nasu ta wuce tahada ruwan zafi sosai tai wanka tajuya tana kallon bayanta ta madubi da sheda tako ina sunyi ja abunka da faran fata, ijiyan zuciya ta sauke sannan tafito tazauna gaban madubi tadauki mai tafara shafawa tana cikin shafa man taji wayanta na ringing har mantawa take tanada waya, da sauri ta juyo akan gadon taga wayan hakan yasa ta tashi ahankali tasa hannu ta dauki wayan tana kallon number which is new, ganin sabon number ne saitaki dauka anata kiranta chan wayan yasake ringing tana dagawa taga Mom dasauri ta dauka kirjinta na bugawa sosai ahankali tace  Mom Strictly Mom tace  when did you become deaf and dumb? Are you blind da bakiga anata kiranki awaya ba? Fawaz ne call him back kuyi magana gyadama Mom kai tayi kaman tana gabanta tace  t& toh Mom ta katse wayan dailing number tayi back harya katse ba a dagaba sai number yakirata back ahankali tadaga tace  Hello Mom tace nakiraka shiru akayi kaman ba mutum adayan bangaren hakan yasa Asmeey tace  hello cikin wani husky voice yace  da Mom batace ki kiraba da bazaki kiraba? Ahankali tace  eh anatse yace  why? Ahankali tace  sabida Mom forbid me from talking to kowa banda my family dan murmushi Fawaz yayi muryanta bala in dadi, yadan murmusa yace  ai nima yanzu I m part of the family since I m going to be your husband! Hakanan Asmeey taji gabanta yafadi dumm! Takasa magana kawai tunaninta ya tsaya chak, Fawaz yace  Mom choose me to take care of her last baby gurl, I m your husband to be Asma u abu taji ya tsaya mata awuya sai taji kaman kuka takeji saikuma takasa, murya chan ciki yace  I love you Asmeey sauke kanta kasa tayi this is the first time wani ke gayamata yana sonta, anatse Fawaz yace  zan dinga kiranki wifey daga yanzu shiru still tayi ahankali yace  I will be going to London gobe it s a 2days trip idan nadawo I will come and see you okay Wifey shiru tayi jin batayi magana ba yasa yace  are you there rasa abinda zatace yasa tace  wayana zai mutu my battery is low zansa charge dasauri tacire wayan daga kunnenta ta katse ta yarda wayan tareda kifa kanta agado tana sauke ijiyan zuciya. Kusan 3mins tayi ahaka sannan ta tashi tawuce wajen wardrobe nasu tabude wani atampa taciro gown tasaka green yamata so simple a jiki tasaka hijab sai kawai tahau kan dadduma.
Around 3 Mom ta shigo gidan kashe motanta tayi ta shigo falo Ramla tace  Mom sannu da zuwa ko kallonta Mom batayiba tawuce daki abinta Ammi tafito daga dakinta takalli Asmeey datagani gaban dakinsu tana kallon bangaren Mom sai kawai tazo tawuceta ta tafi dakin Mom kai tsaye tasa hannu tabude kofan da sallama Mom na zaune tana kokarin ciro iPad mata daga cikin jakanta ganin Ammi saita tsaya tana kallonta Ammi ta maida kofan tarufe tazo ta zauna kan kujeran dake facing na Mom anatse tace  Maman Aya nasan maganan dazan miki ba lallai ta miki dadi ba, sannan ba hurumina bane but all I know shine d a na kowa ne! Asmeey da Ramla da Munir duk daya suke awajena Ammi ta danyi shiru sannan ta kalleta ido cikin ido tace  Salima yaran nan mune muka haifosu amman kisani amana ne su agaremu wanda Allah yabamu rannan gobe kiyama Allah zai tambayemugame dasu, hakkinsu na kanmu, idan muka cutar dasu Allah zai saka musu sannan zai hukuntamu! Kene mahaifiyar yaran nan kinsan me kike musu kinsan ya fushinki yake aransu, nasan sun miki laifi but yanda kika sharesu is torchuring them, tun jiya they couldn t eat sabida ke! They couldn t sleep sabida ke, Asmeey tun jiya takasa saka lafiyayyen abinci abakinta same with Munir dudda Babansu yatasashi agaba yatafi school tun safe, I m sure ba lallai yama gane abinda ake koyarda su a makaranta ba! Gabaki daya yaran kin barsu agantale duk sun zama wani iri, idan ciwon zuciya ya samesu ko hawan jini I m sure you will not forgive yourself Salima! It s okay for us mothers to be angry but kinfi kowa sanin mai fushinki yakema yaran nan I don t even know wat I m doing her but seeing them is breaking my heart, what is so big dazakima Asma u kalan tabon da hala yaran dazata haifa nan gaba zasu gani a jikinta? Aganina me wacce zatai fada ne da duk wanda zaiyi inflicting such pain ajikin yarki mace ba ke kimata dakanki ba, wallahi Allah zai tsayar dake akan yaran nan, amman kiyakuri idan na shiga huruminki Ammi na maganan ta tashi tawuce kofa tabude tafita, Mom tabita da kallo ranta ya dagule, yau Aya da Aisha duk saida suka kirata kuma tasan Babansu ne yakira ya sanar da su, kafafu ta kada tai dan ijiyan zuciya ta sauke anatse tace  Lami da sauri yar aikinsu Lami tashigo dakin anatse tace  gani Hajiya  kiramin Asmeey Mom tafadi atakaice hakan yasa Lami tafice. Asmeey na zaune kan gado idanunta sunyi jazur Lami tabude kofansu tace  kizo Maman ki na kiranki Asmeey dasauri Asmeey ta mike tsaye ta gyadamata kai gabanta faduwa yake, tafito tana tafiya ahankali tawuce side na Mom ahankali tabude kofa, babu kowa a falo hakan yasa tawuce bedroom din tai knocking da sallama daga ciki Mom tace  come inside and lock the door kofan tabude ahankali babu kowa a dakin gadai kofan bayi a bude maida kofan tayi tarufe tasa lock ta tsaya awajen, daga bathroom Mom tace  zonan wajen bayin Asmeey tayi gabanta na faduwa sosai taje gaban bayin ta tsaya, Mom na tsaye wajen tap ga bucket tana tara ruwa tama Asmeey wani kallo tace  zonan wani irin nishi Asmeey tafara tana kallon Mom, yanda kirjinta ke motsi zaka dauka fashewa zaiyi sai kawai hannayenta suka fara rawa jikinta ma haka takasa magana, tadan shigo ta gaba gaban bayin sai kuma taji knees nata sun kasa daukanta tadafa bango zatai kneeling bakinta na kokarin furta magana.  M& ..Mo& .Mom& . Taku daya Mom tayi tazo wajen tasa hannu tawani fizgota cikin bayin Asmeey zata tsala ihu Mom ta bugata da bangon bayin takai hannayenta kan wuyanta ta shaketa da bala in kyau idanunta na kadawa tace  because of you mutanen da basu kai komi ba, in educational level i think NCE gareta but tanada audacity da zatazo tana gayamin maganan banza ana cewa Allah zai tambayeni sabida ke, kedin banza da wofi, Babanki bai kwana anan ba dudda yana bangarena and still yabiyoni yacimin mutunci akanki this morning, are you showing people ina making naki sad eh? Are you showing mutane I m hurting you ? Girgixamata kai Asmeey tayi tana tari idanunta sunyi ja kaman zasu fito, Mom nawani irin kallonta tace  nina haifoki and I can kill you babu abinda zai faru, Shegiya wulakantacciya sabida ke anata kirana, wani daraja gareki Asma u dan Maman ubanki wani Irin kyarma tafara idanunta na juyawa kaman zata mutu ganin haka yasa Mom tasaketa Asmeey ta zube awajen tana wani irin tari tana bankarewa tana dukan wuyanta, Mom ta tsaya tana kallonta zuciyanta na tafarfasa sai kwai ta juya ta sunkuci bucket na ruwan datake tarawa ta daga ta juye akan Asmeey tai wani irin ihu da baya fitowa sosai Mom tace  Shegiya jaka kawai duk sanda akamin magana akanki sai kinji ajikinki zata ijiye bucket din sai kuma ta daga bucket din ta shiga bugama Asmeey tana rafka mata duk ta inda ta samu Asmeey na wani irin kuka tana kare fuskanta da hannayenta akasan bayi, Mom ta jefar da bucket din daya fashe tajuya tafita daga bayin tarufe bayin tana huci sosai.
Kaya tawuce ta chanza sannan tafita daga dakin tawuce kitchen dan yauma Baba na side nata.
Kusan 1hr tana akasan bayin ahaka sannan ta dafa bango ta lallaba ta tashi ta zauna ta kankame jikinta, this is the reason jiya she tried to protect Munir cus bataso Mom tafaramai Irin wannan dukan gwara ita ayita mata dan tama fara sabawa, sosai takejin sanyi but unless Mom ce tazo ta budeta bata isa ba tafito da kanta ba, wani irin zama tayi kaman almajira tana kallon window bayin hawaye na fita daga idanunta kadan kadan har wajajen 5:30 na yamma sannan taji an shigo flat din.
Tana wajen akazo aka bude kofan bayin dasauri takalli Mom jikinta na rawa muryanta baya fita sosai tace  I am sorry Mom wani kallo Mom tamata ta daka mata tsawa tashi kicire kaya, zabura tayi tamike tsaye da kyar tana dafa bango ta shiga cire kayan Mom na kallonta hawaye sake kwararo mata daga idanu sukayi Mom tace  yayyinki basu taba ja da dokana ba and look at them they re living a very fruitful life, I will say this to you for the last last! The next time zan ce kiyi abu ki kiyi, na hanaki abu kikiyi, konace kiyi abu ki kiyi wlh wlh zam share sunanki daga cikin yaran dana haifa Alhamdulillah bake kadai gareni ba daidai tacire rigan yarage sauran pant and bra hannayenta duk ciwo sabida yanda tadinga kare fuskanta dasu da Mom na bugamata bucket, Mom ta mata wani mugun kallo tace  ko ina zakikai girman nono oho jaka kawai saina kaiki an ciresu cus suke saki feeling kaman kin girma bakisan zan iya tattakaki ba kokinkai shakera dari, juya nagani juyawa tayi Mom tabi bayan nata da kallo duk shaida na dukan shekaran jiya juyawa tayi takoma daki chan ta dawo da magani a hannu ta bude tafara shafamata tana fada tace  kunyi waya da Fawaz ? Gyadama Mom kai tayi alamun eh, Mom tadanyi shiru chan cikin kakkausan murya tace  I choosed him for you! Shizaki aura, shi kadai ne namijin dana yarda dashi in your life kuma bance you should get distracted da soyayya ba, tsakani ki dashi biyayya, your top pariority shine ki gama Law school da good grade, sai bayan kin gama law school zan turashi yaga Babanku asa rana ko ayi biki kinakan NYSC ko bayan NYSC so ki saki jiki dashi yarone mai tarbiya i choosed him for you jiya nina kirashi kotu dan yazo ya ganki dudda ya sanki tun kina little gurl, sister shi kawar yayanki Aya ne u remember right? Gyadama Mom kai tayi jikinta har sannan rawa yake Mom tace  shima I told him banso yayi distracting naki da soyayya focus on your goals am I clear ahankali tace  yes Mom Mom tace  all the files dana baki gobe zaki bani summary kowani case I don t bloody care how u will do it, get out of my bayi dasauri ta dauki riganta tadan juyama Mom baya tana maida riganta Mom na kallonta kusan Asmeey tafi yayyinta duka nono har Ramla datake gani tanada shi, ina zatakai nono haka God she s just turned 21 batason hakan ko kadan, wucewa tayi tafita daga bayin tana tafiya kadan kadan tafice gwanin ban tausayi tana fita Munir na shigowa da sauri tayi gefe zata wuceshi yakama hannunta chak ta tsaya tadan sauke kanta kasa yana kallonta yace  why did u cry? Did Mom beat u again? Are your clothes wet? Ruwa ta watsa miki? Fizge hannunta tayi da sauri ta kakalo murmushi tace  bayi na wanke ma Mom yes I cried but sabida ta hakura, jeka bama Mom hakuri kaima Munir Dan Jim Munir yayi yana kallonta tausayin Asmeey yakeji sosai hakan yasa ta turashi ganin yana kokarin magana yawuce side na Mom itama tawuce.

ABINDA MOM KEYI TA KYAUTA?????

COMMENT DANAKE GANI TAKO INA YASA NA KARA MUKU=؃?=؃?=؃?=؃?=؃?
=ث?UWA KO UKUBA=ث?



'

LOOKING FOR INDA ZAKU SAMI TURBAN, HEAD BAND,
HAIR BEAD, AND BABY CLOTHES AND BACK TO SCHOOL ITEMS
FROM GA MOMMY JUNIOR COLLECTION =؃?

https://chat.whatsapp.com/DKwIcG6u9OL1LolCjvOmJC

EPISODE 8??



KANO

Two days to salla
Yau tun safe shirye shirye ake agidan, Abba is a very cultured and family man baya wasa da zuwa garinsu babban salla, a kauye suka taso bayan mahaifinsu yayi kudi yadawo dasu cikin birnin Bauchi, so duk salla anan Bauchi sukeyi, rannan salla na biyu kuma sai suje kauye ziyara.
Mamie is very busy da shirye shirye, Gwaggo da sai yau ta zauna agida dan tunda aka mata takwara agidan mai jego take zama rainon takwaranta, itama nata aikin take uban kayan da Gwaggo tahada na tafiya zaka dauka bazata kara dawowa gidan ba, a manya manyan gana masgon tahada komi, Abdallah kawai ake jira yadawo da motoci daga service a jejjera komi gobe da safe zasu shiga hanya.
Gently yashiga saukowa daga staircase yana sanye dawani wando black sai maroon t-shirt daya zauna ajikinsa da kyau, yasaka pcap black akai sai black shade a idanunshi ya goya black bag pack abaya, he looks damn handsome and huge, babu kowa a falon sai kamshin turaren wuta dake tashi, muryan Mamie dayaji a kitchen yasa yatafi wajen baitaba fita bai sanar da mamanshi zai fita ba, a gefen kitchen din ya tsaya cus baimaso yaga matan dake tayata aiki, murya kasa kasa yace  Mamie! Dasauri Mami tajuyo jin muryan Hamad, ganin bata ganshi ba yasa takalli matan Ya Mustapa dake wajen tace  ina zuwa Ummi tafito daga kitchen din ganinshi tsaye a gefe ya shirya tsaf kanshi na kasa yayi kyau sosai yasa tadan tako dab dashi tace  ina zaka Hamadi ? Murya chan kasa yanda dagashi sai Mamin shi zasu iyajin meyake fadi yace  zanje na sama wani cafe software ne dasuka sa nai musu rannan salla zasu bude cafe murmushi Mamie tayi sosai tace  Masha Allah, Alhamdulillah Allah bada sa a, Allah yacigaba da kawo maka aiki haka, kayi gudu ahankali kasan titi acike yake sabida salla saika dawo gyadamata kai yayi yajuya yafice Mamie tabishi da kallo harya fice sannan takoma kitchen. Compound dinsu yafito ya goge machine dinsa yahau kai yatada aka budemai gate yafice, cafe da dan nisa but haka yaje, he install it for them ya nunama Ogansu yanda ake amfani dashi sukai test running akai order from site din sannan Ogan yamai godiya yabiyashi payment nashi 250k ya karba yafito lokacin around 12:50, awani masallaci ya tsaya yayi salla sannan yafito yahau machine nashi wani babban plaza yaje yayi parking sannan yashiga cikin mall na wajen he wants to buy something for Mamie, Abba da Ya Mustapa tunda yau yasami kudi, wajen agogon maza yaje wasu agoguna yazabo masu kyau guda biyu 50k each na Micserah, sai yaje bangaren mata ya tsaya turus yarasa mezai sayama Mamin shi, baitaba sayan wani abu na mata ba, idanunshi ne suka sauka kan set na wani sarka da dan kunne da warwaro is 35k dauka yayi sai ga wani red veil babban gaske hakanan Gwaggo kawai tafado ranshi baitaba really siyama family shi wani abu ba cus baya aiki saidai su subashi kudi, kawai dauka yayi yaga 15k gyalen, yabiya kudinsu 150k, yasa kowanne aka packing daban yafito yasa komi ajakan bayanshi yahau machine nashi sai yawuce shagon dayake sayan turare ya saima kanshi da Hameed sai Ya Abdullahi da Ya Faisal saida yakashe 80k ashagon yarage saura 20k kacal a kudin sannan yahau machine yabiya filling station yasai fuel na 5k a machine sannan yawuce hospital din Ya Mustapa yayi parking yaciro wayanshi yayi dialing number sa wayan na gab da katsewa ya daga yace  Hamadi! Anatse cikeda girmamawa yace  ina waje Yaya yana maganan ya katse wayan Mustapa yasan Hamad bazai taba shigowa ba he s even use to it dudda baicemai yazo ba cus bazai taba iya cewa Yaya kazo ba but he knows yana jiransa awaje ne, akwai that respect in Hamad sosai fitowa yayi ya sameshi yana tsaye awajen goye da jaka gawani paper bag a hannunsa na micserah watches yakaraso wajen yace  hope everything is fine with you Hamadi ? Gyadamai kai yayi yadan sauke kansa kasa tareda daga hannu yabashi paper bag din Mustapa yadan kalleshi sannan yasa hannu ya amsa hakan yasa dasauri Hamad yajuya zaihau machine dinsa karaf Ya Mustapa yarikesa yace  ina zaka? Tsaya wat is this? Nawaye?
Kanshi akasa yace  is urs dasauri Ya Mustapha yaciro akwatin agogon yabude da sauri yace  for me? You got this for me Hamadi? Daidai agogon ya bayyana is a minimalist agogo brown mai kyau, shiru yayi yana kallon agogon saikuma yakalli Hamadi da kanshi ke kasa yace  an ina kasami kudi Hamadi? Very low calm voice yace  I design website for one cafe they paid me dadan fada Ya Mustapha yace  shine bazaka ijiye kudinka katara ba, why are you wasting money? Nacema I need agogo ne? Har lokacin kan Hamad akasa baice komiba, Ya Mustapa yayi shiru yana kallon agogon he s feeling very emotional cus duka kannensa saidai shi yamusu abu, He s the first one so kwata kwata baitaba tasowa dawani expectation na kannensa sumai abuba, bawai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login