Showing 141001 words to 144000 words out of 233624 words

Chapter 48 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2577

be fine everyone is here shiru yayi tadaure tacigaba da arranging komi nasa tass tagama tace  dan bani takalmin nike din Yaya yana bayanta har lokacin yace  shizansa gobe shiru tayi abin yamata dadi sosai saitace  to bani safunan da letters din hannu yasa yadauki jakan yabata safunan bayan ya zare daya dazaisa gobe yace  the letters a jakan system dina zan saka murmushi tayi ta hada jakunkunan ta rufe ta dagasu sama takallesa yanda sai kallonta yake tasauke kai da sauri tace  ina kayan dazakasa gobe ?
Gado yanuna mata wucewa tayi tadauki kayan tazo gaban desk dinsa ta ijiye tadauki letters din tasaka ajakan tace  ina passport naka da important document ? Wani file ya nuna mata, dauka tayi duk tasa a jakan tarufe ta ijiye ahankali tana rike kukan sosai tace  shikenan an gama komi gobe sai tafiya kallonta Hamad yayi saiya taso ahankali yazo ya tsaya agabanta yana kallonta yace  are you not sad zanyi tafiya? Girgizamai kai tayi kanta na kasa tace  I am happy! Very happy Allah ya daukakaka juyawa yayi yawuce wajen kofa ya murza key kawai saiya kashe wuta zuciyansa ba dadi yawuce gado ya kwanta yace  ki gama happiness din kizo ki kwanta Hamad is sad ganin she s not sad kaman yanda he s, he s sad zaiyi tafiya ya barta, kaman yayita kuka yakeji but ita baruwanta, ahankali tashiga tahowa gadon gently ta kwanta tayi shiru zuciyanta na bata he s crying maybe dasauri tajuya rungume sa tayi tabaya tsamtsam murya chan kasa tace  Ya Hamad! Shiru yamata, ahankali tace  maybe maganata might sound kaman ban damu zakai tafiya ba ko? Nadamu sosai, kawai I am happy sabida alkhairi ne reason na tafiyan ba sheri ba, kayakuri kaji kaman gobe ne ai kokazo koni nazo ko Kasa magana yayi hakan yasa gently tahayo jikinsa tazo tagaba ta manna fuskanta anashi Ya Hamad is crying sai zuciyanta yayi breaking, ahankali tace  Yayaaaaa rungumeta yayi sosai cikin murya mai rauni sosai yace  I don t wanna leave you Asmeey! I m very sad! My heart is heavy Ya Hamadi irin mutanen nan ne da basu iya son mutum ba and they re so true to their feeelings, maybe da dane da bazai wani ji damuwa dan zaiyi tafiyan nan ba, but yanzu yana bala in mahaukacin tsantsan mugun son Asma u sama da da, yayi, yayi yadaure yakasa, itama saitaji kukan yazo mata but ta daure ta danne tana tuna maganganun Baba, lips dinshi dake motsin kuka tasa bakinta ahankali ta karba takai hannunta takama nasa tadaura akan boobs nata ta matsa yarike yana rage kukan gindinsa natashi, ahankali Asmeey takai hannunta tashiga bude boturan rigansa.
EPISODE 6?? 5??





Takarasa cirewa, ahankali tadaura hannunta saman kirjinsa tashafa zuwa kasa, wani irin ijiyan zuciya Hamad ya sauke, takai hannunta dake rawa saman wandonsa saikuma taji takasa gabanta na fadi tadaga zata zare dasauri yakama hannun yadan fito da bakinsa yace  plsssss! Don t stop! Gently takomar da hannunta tasauke wandonsa kasa dagowa yayi yadagota yadage hannunta sama da sauri yana cire mata riga hakama wandon baccin ya yar yakarasa cire nasa wandon ya yar, yakomar da ita yana playing da boobs nata ahankali yadakata da kissing din murya chan kasa yace  I don t wanna hurt you Asmeey baki warke ba murya chan kasa cus she feels this is the only thing zatamai da zai rage mai bakin ciki da damuwan dayake ciki tace  please i want to make you happy! Inaso na farantama mijina ransa! Wani ratsasa kalamanta sukayi, addu an saduwa da iyali yashiga yi yana mika hannu drawer yana jawo lubricant yashafa musu kafin ahankali yace  karki bari nayi surutu kinji, control me gyadamai kai tayi gabanta na fadi sabida zafin dazata sha, kokarin shiga yafara but yakasa jikinshi na bari yana tsoro ya buga taji ciwo like the other time, zai tsaya Asmeey tace  nooo! Sex me Yaya! Wani yirrrrr yaji kaman ta daura shaidanu akanasa magananta was raw yarasa burki yawani chakamata gindin da karfi saida ya shiga to shikenan kuma kansa ya kwance, zai fara ihu da sauri Asmeey ta taso tahada bakinta da nasa dudda zafin datakeji yashiga dukan mata gindi yana shiga yana nishi a bakinta Asmeey ta daure, akwai pains but bakaman last time ba dataji kaman zai kasheta, dukan gindinta yake na bala i saida ya shige, yaune Hamad ke having sex da ita tana hayyacinta, ashe haka yake haukacewa baimasan meyake ba, dadi dadi tazo tanaji saitaji zafi chan kuma dadi is just mix feeling, sosai gadonsu yafara kara, Hamad akwai karfi kaman zai karyata tun tana iya kissing nasa takasa tana turewa baya turuwa Hamad cinta yake round biyu yayi da ita dan yana dadewa bai kawoba, he was so happy dayaga bata sumaba nishi kawai take tagaji sukaje bayi sukai wanka a gurguje yasa jallabiya yatafi masallaci.


Yana dawowa yakara hayeta batai kuka ba gari yawaye ga gado na kara hakan yasa suka koma kasa yanda Hamad ke cinya ta dauka kasheta zaiyi 1 ne flight dinsa but har 11 gindi yakeci da kyar yakawo Asmeey ta danne bakinsa yatashi yadauketa sai bayi agurguje yashiga shiryawa itama haka, gindinta ya kumbura sosai jikinta ciwo bata runtsa idanu ba all last night shima haka, wasu kudi dabatasan yawansu ba yazo yakama hannunta yasa aciki yace  ki rike wannan saiya kalli fuskanta yace  idan kun dawo daga airport kiyi bacci gyadamai kai tayi yajirata wani hadaden atampa tasaka ta yafa mayafi jakan bayansa yabata karba tayi tarike shi ya bude kofa yafito da LV bag din guda uku, kowa na falo babu wanda kuma yakirasu, hangosa yasa Munir da Hameed suka zo saman suka tayasa karban akwatinan yadan kalli Asmeey da duk tayi wani iri saiya dauke kai da sauri yawuce ya sauka, ahankali ta shiga sauka kanta akasa tana gyara tafiyanta kar agane, aka tattashi Gwaggo tace  shikenan jikina sai kasan waje kumuje duk fiffitowa akayi tafiya daya biyu sai Hamad yadan juyo yasaci kallon Asmeey dake tafiya ahankali ta ciwu a hannunsa, duk aka shiga mota, yaso ta shiga motan Ya Mustapa nan zai shiga amman motansu Mamie Asmeey ta shiga, aka ja motan zuwa airport tabama Mamie tausayi, 12:15 sukakai airport flight dinsa is 1:15PM saukowa duk sukayi suka shiga yayi checking in cikin ikon Allah ya karbi ticket dinsa, sannan yazo wajensu duk suna tsaye yadan kalli Asmeey saiya wuce wajen su Baba, Baba yace  ubangiji Allah bada sa a Allah tsare Hamadi ahankali Hamad yace  Baba dan Allah kabar Munir yayi hutunsa anan, Asmeey will be sad sosai she needs his company Gyadamai kai Baba yayi yace  shikenan Hamadi Abba yace  go well May Allah be with u My son gyadama Baba kai yayi, Gwaggo kuma saita rushe da kuka tamikamai handkerchief datayi na sakan kwarashi green tace  gashi na maka na goge zufa Allah kiyaye murmushi yayi kadan yasa hannu ya karba yace  kidena kuka Gwaggo nagode gyadamai kai tayi, yazo wajen Mamie saiya kalleta itama kallonsa take asanyaye, ahankali tace  be eating, namaka su cincin da cake dambun nama da yaji nasan abincinsu sai ahankali kadingacin abinc& &  kasa magana Mamie tayi ganin ya rungumeta, sai hawaye yasauko daga idanunta da sauri Mamie ta share da bayan hannu ta bubbuga bayansa cikin wani irin murya tace  kadingacin abinci kaji Hamadi, Allah tsare gyadamata kai yayi saiya dago idanunsa sunyi ja yakai hannu ya share mata hawaye yace  Mamie take care of yourself and your health kinji, karki dinga tunani na dayawa I will be eating also I promise gyadamai kai Mamie tayi kaman karta bari yatafi, Asmeey ke kusa da Mamie kanta na kasa, saiya tsalleketa batare daya kalleta ba yaje Munir yace  Allah kiyaye Yaya gyadama Munir kai yayi yabasa hannu suka shaking, wajen Yayyinsa yayi duk sunyi wani iri saiya tsaya yakasa magana suma haka kafin ahankali yau for the first time ever saiya rungume Ya Mustapa tsamtsam like very tight, shiru Ya Mustapa yayi shima yayi wani iri cus yanajin hawayen Hamad ajikinsa, bayansa yabubuga yakasa magana sai sauran dukansu suka rungumesa yana tsakiyansu Hameed ma idanunsa sukai ja, anatse Ya Mustapa yace  stop crying da kyar yana jikin Ya Mustapa yace  please Yaya take care of Asmeey, Hameed kudinga zuwa dubata, Hameed I will send u money to be buying ice cream for her, please take care of Asmeey for me kunji, dan Allah, ku. Kulamin da Asmeey! Wlh yabasu tausayi duk gyadamai kai sukayi sun kasa magana, anatse Ya Mustapa cikeda karfin hali yace  we will take care of Asmeey dukanmu, go without worries as long as we are alive Asmeey is safe right boys dasauri duk sukace right, dago kansa yayi yasharemai fuska tass yace  jekai sallama da matarka is 12:40 now gyadamusu kai yayi ahankali yashiga takowa yana kallon Asmeey da kanta ke kasa, matsawa tundaga kan su Baba da Mamie da Munir sukayi daga wajen duk suka tsaya bangare daya tareda su Faisal tsayawa Hamad yayi agabanta yana kallonta yakasa magana zuciyansa na daci, da kyar cikin mugun cold voice yace  zan tafi Asmeey, take care of yourself gyadamai kai tayi batare data dago kanta ba, yayi shiru Hamad yana kallonta yakai kusan two minutes ahaka saiya juya zai tafi karaf yaji Asmeey tarike gefen jacket din dake jikinsa, hanjin cikinta taji suna kadawa, reality na setting in, wasu abubuwa na zuwan mata wuya, when will she see him again yatafi? Shikenan bazata kara ganin Ya Hamad agidansu ba? Ahankali Hamad yajuyo daidai itama tadago kanta idanunta sunyi bala in ja, wasu mugayen hawaye sun zubomata, tana kallonsa takasa magana kawai saita fashe da kuka mara sauti, it s been long yaga this sadness cry in her eyes tun a Bauchi, shima hawaye cika idanunsa sukayi, jikin Asmeey har wani rawa yake kaman yarinyar that her Mom is about to travel ta barta cikin wani irin murya tace  Yayaa& ..kar& & kar& karka tafi ka banni& .. Ya Allah!!!!! Hamad kansa har kwankwatsa yayi!  Y& & a& ..yaaaa karrr& & ka& .tafi ka banni! Asmeey tasake fadi tana kuka kawai ta shige jikinsa ta kankamesa sosai, she s not even seeing anybody again, tamanta dawasu Mamie ko Babanta ko su Abba kosu Yaya, she s just crying for her husband, tarikeshi sosai tace  who will take care of me again? Wazai soni again? Kai kadai ke sona banda kowa, katafi zan shiga wani hali Yayaaa, dan Allah karka tafi katafi zan mutu, bazan kara batamaka rai ba wlh karka tafi kabarni! Bamatasan some words datake fadi ba, she s just crying and saying abubuwan da batama sani ba, agogo Ya Mustapa ya kalla is 12:55, daidai ana announcing jirginsu zai fara boarding in gate 5, Baba yayi namijin kokarin zuwa wajen ahankali yakama Asmeey yace  Asmeey! Barsa yatafi kinji cikin wani irin kuka tace  Baba banso mijina yatafi, zan mutu Baba, Ya Hamadiiiii da kyar Baba yakamata yakalli Hamad yace  tafi Hamadi Hamad yakasa tafiya shima Ya Mustapa yazo yace  common Hamad! Ya isa! Go yakamasa yajasa Hamad na tafiya yana kallon Asmeey dake kuka sosai jikin Baba tana miko mai hannu tana kuka, saida Ya Mustapa yakaisa security check post yadawo Hamadi yawuce suma sukai waje da Asmeey data basu tausayi wayyooo Allah na.

SAINA TUNA DA WATA WAKA&

Ashe sabo yana da dadi (ban kawana)
Amma in za'ayi rabo da zafi (sai wata rana)
Gashi zamuyo rabo dajuna (ban kawana)
Amma na sani ni banda laifi (sai wata rana)
Ka tausaya in nayi ma laifi (ban kawana)
Kace ka yafe in kama gaba na Nida ke ayau muyi bankwana
Sai wata rana rabuwa ba mutuwa ba Yar uwa rabin raina ban so muyo rabuwa.
MY HEART BROKE FOR ASMEEY AND HAMAD=ؔ?=ؔ?=ؔ?=?-?=?-?=?-?
EPISODE 6?? 6??



Idanun Hamad sukai jazur, hawaye suka ciko hango yanda Baba ke fita da Asmeey dake jikinsa tana kuka not minding the people in the airport, black shades dinsa yasaka yawuce gate din dasuke boarding zuciyansa namasa radadi sosai ya shiga jirginsu.
Rannan dayaje embassy rannan representative na Microsoft sun kirasa sunyi magana kan transportation nasa, so sune sukamai booking business class ticket, nuna masa seat dinsa air hostess tayi ya shiga ya zauna yaja kofa yarufe yacire glasses din yakai hannayensa biyu sai share hawaye yakeyi da sun kasa tsayawa he s just in between farin ciki da bakin ciki, seeing Asmeey in that state broke him completely, ganin basu riga sun tashi ba har yanzu, wayansa yaciro daga aljihu dasauri, Ya Mustapa yakira ringing daya ya daga lokacin suna kokarin shiga mota, yace  kun shiga jirgi ? Gyadamai kai Hamad yayi kaman yana gabansa sai yayi shiru, shima Ya Mustapa haka cus yasan dalilinsa na kira, ahankali yace  tana motan su Mamie saikuma anatse yace  bana gayamaka u should be strong ba? If you are like this how will Asmeey be okay? When u suppose to be her strength Hamadi, I know this path is not going to be easy for either of you but kaman gobe ne! Remember you are doing this for her! For future yaranku! Without this how will you take care of her? Idan Allah ya albarkace ku da yara fa yazakayi? Yazaka ciyar dasu? So koma menene think of the future Hamadi and do the right thing for future family naka, good things don t come easy sacrifice must be made, highest wata nawa ne tazo ko kai kazo? Yanzu kaje ayi lunching app din dai tukunna on 1st November, daganan sai musan ya ake ciki kaji afara process dinta na zuwa, be strong Hamadi inba hakaba Asmeey will be completely shattered, she s a child she will be fine kaji, remember u are doing this for her too, to be able to take care of her, ya isa haka, stuff like this happens but zata hakura, she will learn and she will adjust okay gyadamai kai Hamad yayi maganganun Ya Musty calm him down a bit, cikeda rashin kuzari yace  toh Ya Mustapa yace  idan kun tashi say your prayers, we will talk later, Allah ya tsare hanya ahankali Hamad yace  Ameen ya katse wayan yayi shiruuuuu daidai jirgin yafara tafiya a runway suna shirin tashi, yayi shiru he s just thinking about Asmeey, he s calmer than dazu after magana da Ya Mustapa but he s still very much worried tunanin ta ya addabi zuciyansa, jirginsu yadaga sama sai hawaye kawai yazubomai, dagaske yadaga daga kasar Kano and matarsa na nan, why will he see her again?..& .
**

Har sukakai gida Asmeey kuka take ba kakkautawa Gwaggo na tayata ta tausayama Asmeey da Mamie da duk sukai wani iri dan tasan yanda Mamie ke son yaron nan, suna parking Asmeey tafito da gudu daga motansu tai cikin gida kowa yabita da kallo sama tayi tashige dakinsu tafada gado taja bargo ta dukunkune tana wani irin kuka da ta dade batayi kalansa ba, Munir zai bita Ya Mustapa yace  let her be for now anjima sai adubata jikin kowa yayi sanyi har Baba, but he s greatful ganin yanda diyarsa ke son mijinta, mijinma na kaunarta.
Shigowa sukayi duk aka zauna a falo, Baba flight nasa to Bauchi is by 5 na yamma so ba yanzu zai tafi ba, duk akai shiru, sai chan Faisal yace  wait ooo why are we all sad? I know harda kukan Asmeey ke samu this sadness but in reality we should be happy ko Baba? Baba ya gyadamai kai alamun kwarai, Faisal yace  Hamadi is winning Mamie cheer up, yaronki na seat a business class a jirgi going to Washington, yana sauka akwai mutane available with security da za a daukesa akaisa suite, Mamie kinsan yanda yaronki zai dinga samin VIP treatment kuwa? Hamadi is a hot cake da yanzu plenty brand zasu dinga neman yanda zasu sacema Microsoft shi, please let s cheer up and be happy, Hameed kawo drinks daga fridge, cus idan bama farin ciki how can we make Asmeey happy koba hakaba Munir ? Dasauri Munir yace  hakane Yaya zuwa wajen Mamie Faisal yayi saiya bata side hug yace  Mamie na kina kewan autanki ko ? Dan murmushi kadan Mamie tayi ahankali tace  uhm Faisal yace  just pray for him Mamie our lives is about to change sabida Hamadi duk sukai murmushi Ya Abdullahi yace  nakosa on 1st tayi, a TV zamuga Hamadi fa a news yana nunama duniya how software din works Mamie, yan anguwan nan sunkusan cika gidan nan adinga muku Allah sanya alheri dan har su Channels saisun dauki news din, Baba Ya Aysha saita kiraka sune yan TVC tace yaushe Hamadi yaci Microsoft talent hunt, har shugaban kasa will celebrate Hamadi, someone from Nigeria won Hamadi yazama national treasure fa akai dariya, Mamie tai murmushi hankalinta na natsuwa, Abba yace  awa nawane tafiyan? Ya Mustapa yace  direct flight sukamai booking is a 14hrs 40min flight ajiyan zuciya aka sauke akace.  Alllah ya kaisa lpy .
EPISODE 6?? 7??




Asmeey saida taci kuka ta godema Allah bacci yayi awon gaba da ita, wuraren 2 Mamie tabude kofan dakin tashigo ciki ahankali, Munir daya damu biyeda ita, ganin tana bacci sai Mamie tamai alamu da hannu su tafi karsu tadata, wucewa sukayi suka fita daga dakin.
Wuraren 4 Baba yayi sallama dasu yatafi yabar Munir dazaiyi one week yadawo dan hutun sati aka basa a school har lokacin Asmeey bacci take yahana kar atadata.

Around 6 Asmeey taji ana shafa mata goshi, gently tashiga bude idanunta kadan kadan tana hoping

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login