Showing 69001 words to 72000 words out of 233624 words

Chapter 24 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2543

da Hamad! Dummmm! Dummm! DurummmDum! Haka kirjin Mom ke bugawa dan shi kansa kujeran datake kai saida yayi motsi ta zubama Maman Aya wasu kalan idanu da kallo da ita kanta saida ta tsorata tace  kwaran kwatsa abinda naji da kunine kenan yanzu kinga kayan bacci ne ma ajikina haka nasayo hijabi nataho na sanar dake amman kira Aya dan ni da idona naga Aya naga minti naga goro a hannuwanta wallahi tallahi lumshe idanu Mom tayi trying her best to calm her self down da kyar muryanta har baya fita tsabagen bacin rai tanuna gadonta tace  phone dasauri Mama tamike tayi gadonta tadauko mata wayan tazo gaban Mom da idanunta suke a runtse tana kallon fuskanta ita kanta ta tsorata tace  ga wayan Maman Aya mika mata hannu Mom tayi batare data bude idanunta ba Maman Nana ta samata Mom tai shiru ahaka kafin ahankali tabude idanunta sun kada iya kadawa ta fuzar da iska tabude wayan tai dialing number Aya tana tafarfasa aciki cus betrayal din Aya yafi shocking dinta inhar anyi auren nan da gaske and Aya knows bata sanar da ita ba Aya will definitely see a different her entirely, number tai dialing wayan na gab da katsewa Aya ta dauka cikin muryan bacci tace  hello Mom lumshe idanu Mom tayi cus muryan yarinyar is making her bones to cringe and shake in anger cikin tsananin zafi tace  I give you 10secs get yourself together and call me back Aya! Kai wato dole yaran matan nan su dinga tsorata Maman su Aya nada zafi kuturun ubanchan heat harwani fita yake ajikinta da ita kanta Mama ta tsorata kaman munafuka tace  to bari naje ni Maman Aya  ban sallameki ba! Mom tafada da zafi kaman she owns Mama, Mama saitaji takasa koda motsi saiga kiran Aya Mama ta kara girgiza da lamarin Mom dan wlh 10secs din basu cika ba Mom tasa wayan a speaker dan yanda take fushi bamata so waya na zuwa wajen kunnenta. Cikide zafi dakuma kakkausar dakakkiyan murya tace  I have one single question for you Aya dasauri Aya da muryanta harya fara rawa danta tsorata tace  toh Mom Mom tace  banson surutu or long story I want yes or no as an answer am I clear! ?  Y& .ye& yes Mom Aya tayi maganan muryanta na breaking Maman Aya ta gyara zama tana kallon ikon Allah uba me matan nan tama yaranta dake tsoronta haka? Ina su Nana ke tsoronta infact su Nana ma su maidata shashasha idan tana musu fada ma kalli yanda Aya ke shaking and trembling a girl of 27yrs old, a registered nurse dake aiki working class woman me yarinya daya ke tsoron uwarta haka yau tana ganin abu, idan baka mutu ba baka gama ganin kallo ba, runtse idanu Mom tayi cus she wants to stay as calm as possible tace  Aya Babanki ya daurama Asmeey aure da Hamadi ko baiyiba ? Murya na shaking sosai Aya tace  uhnnn takasa magana Mom tai shiru tana sauraro Aya tasan wacece ita bata repeating tambaya kuma tasan ba a bata mata lokacin a amsa tambaya, cikeda tashin hankali Aya tace  & .y& .y& ..e& ..s Mom am& & .  Basss! Mom tabude idanu tana daga mata hannu, Mom ta buga kirji muryanta nawani kalan rikida kaman namiji tsabagen bacin rai tace  Aya ni mahaifiyarki zaki yaudara? Kai! You betray me Aya ? Dasauri Aya tace  wlh wlh wlh Mom nima bansaniba banmasan Baba zaiyi hakaba saida yagama yaz& & ..  Keee! Mom tadaka mata wata uwar tsawa da saida Maman Nana tamatsa baya da gudu itama danta tsorata kawai Aya tafashe da kuka sosai awaya, Maman Nana na kallon ikon Allah, Mom tawani girgiza yatsa da kada kai kaman Aya na gabanta tace  habawaa Aya ke kinyi naki! Kin gwadamin taki wasar, wato kin goyi bayan ubanki ke dari bisa dari ya aurar da kanwarki to that jobless boy mai kama damai matsalan kwakwalwa, which I believe da ace his parents got him check he s definitely suffering from a mental illness one way or the other, Babanki ya aurar da sister ki to a psycho and you kept Mute kika tattarakika tafi gidanki? Did you for once think of how yaron zai ciyar da kanwarki? How will he clothe her? Asibiti? Rashin lafiya? Tufatarwa? Menene menene ina yaga kudin all of that? Koko kinaso duk sanda Asmeey needs something sai yayyinsa sunyi karo karo an mata? Ni za a dauki y ata a aurama those people that are literally my sworn enemies they hated me and hated my existence? Ni zaki gwadama ke diyar ubanki ce? Aya na kuka sosai tace  wlhy wlhy Mom bah& &   shut up! Ke dabba ce koko ke mahaukaciya ce da zakiji this kind abu bazaki sanar dani ba ? Mom tayi wani dariyan keta tace  now I get it! Kema you just want sister ki tafita daga hannuna at all cost kaman Munir ko? Mom tawani gyada kai tace  gyara kunne ki kiji Aya na fada miki wani abu dabaki sani ba Mom takada kafafu tabuga kirjinta tace  kinga Asma u nina haifi yarnan da cikina and I own her entire life Billahillazi La ilaha Illahuwa, ba Kano ba idan zasukai yarnan karshen duniya if I want her back she will come to me, babu wani wanda keda iko akan Asma u sama dani kap duniyan nan, and zan gwada muku dukanku wacece ni muje zuwa the game is called 1 versus All, ni da ku duka, let s see who will win and who will lose, Aya for now forget kinada wata uwa ko mahaifiya mai suna Salima good night Mom takatse wayan Aya na kuka sosai trying to talk to her but ina, Aya tacigaba tacigaba da kiran Mom kawai Mom tasa wayanta a DND tana kada kafafu jikinta na kyarma na fushi Maman Nana dake daga nesa tace  kiyakuri and calm down Maman Aya, kema kinsan I will always stand by you duk runtse duk wuya ina sonki Maman Aya kome kikeso ki sanar dani zan miki shi amman dan Allah ki kwantar da hankalinki kinji Maman Aya, Wallahi Baban su Aya bai kyauta ba Sam Sam kuma nasan duk zugin Yayansa ne Baban su Doctor da Gwaggo, kigafa sabida acimiki mutunci sai aka aurar da ita ga wanda baida ko kwabo wanda har yanzu suke ciyarda shi, Allah natuba bawai inaso bane but amman inama laifin Hameed ai shi yanada dan sana ansa yana aiki a banki ga yar motarsa yanada shi amman Hamad? Baki karya ba dakikace kaman yanada matsalan kwakwalwa dan wlh haka yake abu kaman mai tabin hankali, bayason mutane baya shiga mutane baya kallon mutane wannan wani irin aure ne su aurama Asmeey mara lafiya gaskiya gaskiya Baban Aya bai kyautaba cin mutunci yayi yawa sai kace shi kadai ya haifi yarinyar ai naga Asma u yarkuce ku biyu kamata yayi kuyi shawara kafin komi . Batare da Mom takalli Maman Nana ba tace  zaki iya tafiya kallon mamaki Maman Nana tamata ganin yanda Mom tai shunning maganganun datayi kaman wata mara daraja saikuma tace  toh mu kwana lpy tabude kofa tafice daga dakin Mom na zauna awajane tana karkadan kafa tana saka tana warwara tana jinjina abinda Baba yamata irin war gives him the right ya aurar da yarsu without consent nata? Hmm now he started this war on her nobody should blame her for any kind of outcome war dinnan zaiyi yielding suje zuwa, yanzu me zata gayama Fawaz? Mezata gayamai? Idan yarabu da ita fa? She can t live without him? Idan yaji zancen nan she s done Goddds wat is this Baban Aya fucked her up big time.
=ث?UWA KO UKUBA?=ث?



'

EPISODE 2?? 3??




Tashi tayi tawuce wajen window tadaga labule taga Baba yafito tareda Munir sun wuce masallaci chan saigasu Mustapa sun wuce chan kuma Kawu da Baba da Hameed, chan dan har anje ruku u saiga Hamad shima yafito, Mom ta tsare Hamad da idanu tana gyara glasses nata tana kara karemai kallo, he walks one step at a time da bala in natsuwa sai wani sheki yake kaman ma wanka yayi, hulan kwankwasa kaji hadisi ke kansa da faran jallabiya, yayi wani irin kyau yana tafiya, tsayawa taga yayi chak duk Mom na kallonsa to her biggest suprise saitaga Hamad yadago kansa sama ya kallo exactly directly window ta chan saman bene sun hada ido, sauke kansa kasa yayi anatse yacigaba da tafiya, Mom tace  mahaukacin psycho, I said it, yaron nan yanada mental disorder normal people sun wuce no body notice me but he did, this are signs na masu mental kolo kolo brain yawan lura ina chan sama tsaye wajen window but jikinsa ya gaya masa ina nan, my daughter will never join blood with you .
Saida Hamad ya shiga masallaci Mom tabar window tafada bayi tayi wanka tafito tabude wardobe, wani shadda gzinar taciro royal blue dayaji aiki da duwatsu sannan tayi salla tazo ta shirya tsaf takafa wani dauri mai kama da mafici sabida fadi ta kafa glass din nan tafesa turare takoma tazauna tana kada kafa karyansu tasha karya.

Gabaki daya half half tayi baccin jiya she s trying to wrap kanta around kalman aure da Baba yace yamata, ga damuwa batasan ko Mom ta yarda ko bata yardaba dan tasan Mom basa shiri da this people gashi tun ranan yawon sallan bata sake ganin Mom ba, then ga Ya Hamad, tunaninshi ya addabi zuciyanta kawai fado mata yake arai nonstop, he s living rent free in her head, her mind, and her heart so duka duka sai asuban nan tasami bacci. Shigowa dakin Mamie tayi dahar tayi wanka ta shirya dan so suke by 8 zasu wuce wajen gadon tayi tana kallon fuskanta she looks so beautiful while sleeping dudda bata gama warkewa ba har yanzu fuskanta da ragiwan ja Mamie tayi murmushi aranta tace  Hamadi na ya auri kyakkyawan yarinya azahiri kuma tace  Asmeey Asmeey bude idanunta Asmeey tayi ahankali Mamie tasa hannu tadagota akunyace Asmeey ta sunnar da kanta kasa kawai yausai taji tanajin kunyan Mamie ita kanta Mamie saida ta lura abin yaso bata dariya tace  ni zaki fara wani jin kunya aiko zan mangareki awajen nan adan kunyace tai murmushi still taki kallon Mamie, ahankali Mamie ta matso saikuma gently ta rungume Asmeey, Asmeey tawani boye kanta jikin Mamie, patting bayanta Mamie tayi tace  Assalamu Alaykum Daughter na! Runtse idanunta Asmeey tayi da sauri, Mamie tace  I am so lucky d ana ya auro mini the most amazing and special yarinya kap duniyan nan Asma u! Kaman Asmeey zata nutse akasa Mamie tace  Allah ya sanya albarka a aurenku Asmeey, Hamadi yarone na kwarai dana tabbata wata rana zakiyi alfahari kasancewanki matarsa, tashi kiyi wanka kiyi salla Asmeey yau zakije gidan mijinki kankame Mamie Asmeey tayi kirjinta na bugawa kawai taji she s having goosebumps, is she happy she s married to Ya Hamad? Ta tambayi kanta cus bamata san ko farin ciki takeji ba wlh, but one thing she can say for a fact is ko bakinciki daya bataji na an auramata shi, ko jin haushi not at all, batajin hakan but kuma batasan ko she s happy bane but then she doesn t feel sad so she finds the whole of abinda takeji wired and creepy feeling da bata taba experiencing in her life ba
Ganin taki sakinta yasa Mamie tace  ko muje bayi na miki wankan ne? Dasauri ta girgizama Mamie kai, Mamie tace  to sakeni ahankali tana kirjin Mamie cikin whispering tace  kunyanki nakeji Mamie kwashewa da dariya Mamie tayi sosai and she s so suprise dabataga any sadness regarding aurenba sai kawai taji alakanta abin da yarinyar tagaji da azaban mahaifiyarta saisa take farin ciki da auren, Mamie tayi murmushi tace  cikani naje bayi nasamiki macleen a brush sai kiyi wanka nakawo miki kari kiyi nasan yanzun nan Gwaggo ma zatazo ahankali tasaki Mamie tana wani juyar da kanta Mamie ta kadakai tawuce tabude drawer dakin inda Aya ta ijiye ma Asmeey kayan dazata saka yau tabi hanya tace  zan kiramiki Ramla ta tayaki Mamie ta shiga bayi tasamata toothpaste tafito tace  tashi kije saukowa daga gadon tayi ahankali Mamie tajuya zata fita ahankali tace  thank you Mamie tawuce bayi da sauri da kyar ta iya cire rigan jikinta da kanta da hannu dayan tayi komi da komi tafito Ramla tagani zaune kan gado tana mata murmushi sosai tace  Amaryan Ya Hamadi cus Munir saida yagaya mata jiya but amana dan he couldn t contain her joy kaman zatai kuka taturo ma Ramla baki tace  ni ba amaryan kowa bace nidai Ramla ta tashi tana daukan cream tana zuba mata a hannu itama tana sawa tashiga tayata shiryawa ita ta tayata saka hook na bra abaya sannan tasaka gown na atampa mai kyau free dinki ne bubu sabo a atampa Ami kyau dauke kai tayi da sauri saikuma batace bataso ba ganin haka sai kawai Ramla tafice da sauri taje dakinsu tana mamaki chan tadawo da jakan makeup nata ta zauna kan dadduman taciro kwalli tace  bari mufara sashi tsaf Asmeey ta tsaya tasamata sannan ta shafamata lip gloss bakinta sai kyalli yake Mamie tashigo da tray na tea da chips dasauri Ramla ta tashi ta amsa tace  Mamie kawo Mamie takalli Asmeey da taga Ramla na mata kwalliya sai kawai Asmeey ta chanza a idanunta, she looks big and matured bubun atampan data sane ko auren da aka mata ne oho but saita chanza, fita Mamie tayi tabasu wuri bayan tace  tadaure taci Ramla tace  ci sai mu cigaba chips tasa hannu ta dauka taci saikuma ta kalli Ramla tace  tayani ci muka gama ki shafamin hoda Ya Ramla ahankali Ramla tace  Asmeey kinason Ya Hamad ne dama? Dasauri Asmeey ta kalli Ramla sai tafara kokarin magana takasa batasan mezatace ba lips dinta suka shiga rawa da kyar tace  a& .a a baki Ramla ta tabe tace  munafuka! Wlh kina sonsa cus u look happy today zakibar gidanmu tass suka cinye Ramla ko ta shafamata hota da abubuwa da dama Asmeey bata hanata ba harda shafa mata eye shadow, tashafa mata janbaki pink tunda taga tanason amata makeup din, tadauki dankwalin atampan tamata dauri mai bala in kyau sannan tadauki gyalen ta gold tayafa mata bayan tasaka mata da kunne masu kyau takawo mata takalmi flat shoe ta feffesa mata turare sai kawai ta tsaya Tana kallon Asmeey tace  wlh lalle da karayan hannun nan yayi hindering having that full Amarya look but kinga yanda kikai kyau Asmeey zoki kalli madubi ahankali Asmeey takalli kanta amadubin kaman ba itaba tama kanta kyau kwalliyan da Ya Ramla tamata kaman wata professional makeup artist faduwa gabanta yayi dasauri tace  Ya Ramla mu gog&  shigowa dakin Munir yayi yana washe baki ganin Asmeey saiya tsaya chak kaman ba Asmeey ba she looks exactly like Matar aure, like Amarya, tayi wani irin kyau looking very very matured, da kyar yarufe kofan yataho wajen baiyi wata wata ba kawai ya rungume Asmeey sai kawai ya fashe da kuka Ya Ramla tace  yasin zanje nakira Nana taganka kana kuka dasauri yadago kansa daga jikin Asmeey idanunsa sunyi jazur duk ruwa ya harari Ya Ramla datai dariya ta kwanta kan gado tana kallonsu sannan yakalli Asmeey da duk saitai wani iri for the first time tunda ta farka saitaji kuka yazo mata amman tadaure, ahankali takai hannunta saman fuskanshi tana gogemai idanunta na tara hawaye tace  na yafemaka duka kudadena dakaci bashi da wanda na baka ijiya haba Ramla da Munir sai dariya kyakyakya kaman mahaukata, Asmeey tai kwabe kwabe da fuska tana kallonsu tace  to biyani kudina .
=ث?UWA KO UKUBA?=ث?




'


EPISODE 2?? 4??



LAST FREE PAGE>?s?
Munir na tsayar da dariyansa ganin tana shirin kuka yace  Ya Ramla Asmeey tafara hankali tayi aure wai ta yafemin bashi harda sababbin 5k da kika bani rannan suka sake dariya sai kawai ta tsaya tana kallonsu tanajin wani iri sai taji kawai tana kewansu sai kawai tafashe da kuka, Munir dasauri yace  Ya Asmeey menen& . Rungumeshi Asmeey tayi ahankali tace  you are the best brother in this entire world Munir I don t want to go kano alone, kadingajin maganan Mom please karka bata mata rai kaji shiru yayi Asmeey tadago kanta tamikama Ya Ramla hannu ta taso itama idanunta sunyi ja tace  Ya Ramla ki gayama Baba zaki bini banso naje ni kadai kinga bantaba zuwa kano ba ke kinji, Ammi duk taje dake bikinsu Ya Mustapa har Ya Faisal ni kadaice bantaba tafiya ba, please kibini tunda ke Kingama school Munir can not travel sabida school follow me zaro idanu Ramla tayi tace  zan dai zo nan gaba but not now dena kuka toh kinga makeup dinki duk ya baci dasauri Munir yace  sake mata gaskiya cus Ya Hamadi ya auri fine Babe see my sister naaa who deyy
Ramla itama tace  fine girl no pimples, Matar Yaya Hamadi agidan Ya Hamadi kawai Asmeey tasake fashewa da kuka bude kofan akayi Mamie ce ganin yanda Asmeey ke kuka tace  ohhh kuke sata kuka haka ? Shigowa dakin Abba yayi yace  kuzo kuwuce tunda kuka kuke sata gyalenta Mamie tayafa mata akai tace  muje kawai sai Asmeey taji kukan yazo mata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login