Showing 216001 words to 219000 words out of 233624 words

Chapter 73 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2556

azo gidan tasan yayi hakane kaninsa ya more bayan yasan sarai Hamadi baisan ya isa ba akan abu, Mamie zata sake magana politely Ya Mustapa yace  Mamie bama gidan nan kafafunta sukaji sauki and it s all thanks to Hamad! Karmu shiga hakkinsa Mamie sabida mun gansa shiru shiru baida magana Hameed yace  wlh dan idan nine bazan yarda ba, 8 zuwa 4 she can manage, she s a big gurl Mamie ai dan ijiyan zuciya Munir ya sauke cus baison lamarin shima baiso sister sa takoma naija for now, Mamie zatai magana Abba yamata alamu da idanu tai shiru saita hakura ita kawai tanason Asmeey tana tausayinta, Hamad baisan hakuri da sararawa mace ba, he knows nothing akan irin abubuwan nan, mikewa Mamie tayi tawuce dakinsu tace  taho Asmeey inaso nai magana dake gaban Hamadi faduwa yashigayi why is Mamie calling her? Tanaso ta tambayi Asmeey in private ko tanaso takoma Nigeria ne? Dago kansa ahankali yayi yakalli Ya Mustapa kallon da shi kadai yasan meaning kawai yadauke kansa, ahankali Asmeey tadanyi yunkurin mikewa tsaye gabanta sai bugawa yake duk yanda taso karta kalli Ya Hamadi kasawa tayi dan kallonsa tayi but kansa na wayan daba dannawa yakeba kowa na dakin na lurada ita but kowa yayi kaman baiga komiba, gently tajuya ta daure ta gyara tafiyanta tawuce dakin bude kofan tayi ahankali zaune taga Mamie kan kujeran gaban laptop table din Hamad tana kallon Asmeey da kawai saita kasa kallonta tayi sauke kanta kasa ta maida kofan tarufe Mamie tace  zonan zuwa Asmeey tayi ta zauna kan gadon da Mamie ke nunamata tazauna ahankali kanta akasa ahankali tace  Mamie gani dan shiru Mamie tayi chan tace  Asma u nasan nice mahaifiyar Hamad, but at dsame time Asmeey nasan kalan relationship din dake tsakaninki da taki mahaifiyar, babu wata uwa ko mahaifiya arayuwanki that can stand and speak for you sai ni, you are my daughter Asmeey har zuciyana! Mamie tadan sauke ijiyan zuciya chan tace  ina shigowa gidan nan kallo daya namiki nasan fitinan Hamad bai barki kin huta ba keda ke fama da rashin lafiya you just got back from dead sosai Asmeey taji tana kunyan Mamie dudda kanta na kasa sake kama bak1n gyalenta tayi tadaura kan fuskanta Mamie tanuna kanta tace  Asmeey kalleni nan ki gayamin gaskiya, natafi dake Nigeria ki kara hutawa ki warke gabaki daya namiki gyaran jiki tunda daman lokacin da za ayi bikinku bamu samu mun miki sabida ciki, yanzu sai amiki gyara mai kyau sosai ki kara warkewa saiki dawo? Wani irin kunyan Mamie Asmeey taji, for Mamie takirata daki dudda a falo kowa was against it but she still insisted tamata maganan idan tace no ai kaman tabama Mamie kunya ne ko, next time bazata kara tsayamata hakaba zataji tsoron tai standing up for Asmeey, Asmeey tabata kunya another thing is forget duk yanda Ya Hamadi yabata wahala she loves her husband yanzu arayuwanta babu wanda takeso kaman Ya Hamadi, daman Mom was number 1 mutum datakeso arayuwanta yanzu is Ya Hamadi followed by Munir saisu Aya batason anything dazaisa takara rabuwa da Ya Hamadi, banda haka wanchan yar office din datake ta shige masa she s not a child to some extend tagane Ya Hamadi nason sex idan bai sameta ba fa yaje ya auri yar office din nasu? Yazatayi da rayuwanta? And her one final reason is Mom! Batason wani abu dazaisa idanuwan nan nata sukara ganin Mom arayuwanta cus zata iya daukan wuka ta chakamata kokuma ta shaketa and she don t wanna ever raise hand nata on her mother cus Annabi yace kamatudini tudan duk abinda kayi sai anyi maka so batason yaranta su mata hak wata rana the best thing for her is not to ever set eyes on Mom but kuma how can she watsama Mamie that loves her this much har tana kirawota daki kasa a idanu? Saita kasa magana, Mamie dake kallonta tace  Asma u me kikace? Bani amsa? Cikeda jin nauyin Mamie da girmamata tace  Mamie ke mahaifiyata ce! Kome kika fadi akaina kin isa ne kuma yayi daidai! Murmushi Mamie tayi tace  don t worry kinada papers already zaki iya zuwa nan anytime kawai shiryaki nakeso nayi tsaf ki warke kuma completely ko? Gyadama Mamie kai tayi, Mamie tace  Allah miki albarka ina zuwa bari naje na gansu tashi Mamie tayi tafice bata wani dade da fita ba saiga Aya da Munir duk sun shigo dakin suka maida kofa suka rufe Ya Aya tace  me Mamie tace miki ? Ahankali Asmeey tace  tanaso nabita nakoma Nigeria sabida na idasa warkewa!.
EPISODE 1?? 3?? 3??



Atare Munir da Ya Aya sukace  and me kika fada ? Dan shiru Asmeey tayi ta kallesu saikuma tace  nace kome tace is okay by me mtswww! Dan tsaki Munir yayi yace  common Ya Asmeey akanme bazaki ce no ba? U just woke up after watanni biyar spend time with your husband that has been by your side through this tough time akanme zakibi Mamie ki koma Nigeria? Wat is in the Nigeria for u anyways? When mijin ki na nan eh? Murya chan kasa Asmeey da itama jikinta yayi sanyi tace  bazan iya gardama da Mamie ba hararanta Aya tayi tace  Mamie ne mijinki ko Hamadi? Are you a fool Asmeey? Are you telling us Mamie ce keda iko akanki not Hamadi? Dan shiru Asmeey tayi looking confuse, Ya Aya taja kujera ta zauna tace  Asmeey did u have any idea what Hamadi went through rannan da Mom ta saceki? Zama shima Munir yayi suka shiga bama Asmeey labarin komi jikin Asmeey yayi sanyi tayi kuka ta gode Allah ko ita taga raman dayayi bayan yatashi saita karajin wani damuwa aranta takai bayan hannunta kan fuskanta ta goge hawaye tace  har cikin raina I don t wanna go cus banmason something that will make me see Mom but then Mamie spoke to me in a way danaji it will be so rude nace mata no! Ai kaman na zama butulu mara kunya, Ya Hamadi ai is her Son too but bata kalli wannan ba she just want wats best for me kungani saisa somehow duk sunyi understanding Asmeey kawai Mamie needs to understand cewa Hamadi ba yaro bane, she needs to stop looking at him like her last born mara wayau mai yawan shirme and just trust the boy with Asmeey, she s feeling kaman he will make mistake da Asmeey duba da yanda yake babu kowa kuma agabansu to correct them and again yarinyar just got out of trauma so she just have to trust Hamadi and believe in him, knocking dakin akayi Baba yashigo cus he noticed Mamie wants to speak to her family and baison ganin yana wurin takasa maganan datake so tayi, bayaso Asmeey taje Nigeria but if Mamie insist zai yarda cus he trust Mamie, she s a good woman wlh, kawai sai yazo wajen yaransa but harga Allah shima baya wani son Asmeey taje Nigeria .

Ganin su kawai suka rage a falon yasa Mamie takalli Abba strictly tace  Baban Doctor kasan iya zaman auren mu bantaba enforcing any decision akan wani ba, I m this child s mother idan I don t stand for Asmeey who will? Please banso kamin gardama kai namiji ne kuma nayi magana da yarinyar nan yanzu dan haka zan tafi da ita Nigeria! Bugawa sosai gaban Hamad yayi harsaida hannayensa sukai rawa ya sauke duka yayyin na kallon Mamie, Abba yakalli Mamie sosai he knows wife nasa sosai Mamie matace mai hikima da kirki he always respect decision na Mamie for her to be insisting on his something must have happened Hamad dansu ne yes but at dsame time they also have to be Asmeey s parents, anatse yace  yarinyar tace tanaso tabiki? Gyadamai kai Mamie tayi tace  tace nice mahaifiyarta kowani decision ma yanke daidai ne adan kufule Faisal yace  common Mamie I don t support this! Look at Hamadi mana, so kike yafara mana kuka why take his wife back to Nigeria again Ya Abdullahi yace  besides ma taji sauki Mamie meya rage wat is 8-4, idanma bazata iyaba he can get a nurse for her dazata zauna da ita for those hours Mamie Hamadi nada money to do everything Hameed yace  Mamie I don t think no matter wat kinada right to make that decision gaskiya bayan ga mijinta anan mai iko da ita haba mana wani kallo Mamie tama Hameed tace  kasan kai daman ba kunya gareka ba, mahaifinka ma kamai rashin kunya balle ni rasakunyan beran tanka!
Magana Hameed zai sakeyi Ya Mustapa ya dakamai tsawa cus he won t tolerate Hameed yayi disrespecting Mamie, Mamie has never done something like this tasan she must ve her reason banda haka he will try and talk to her alone when she s a bit calmer.  Hameed! Sauke kansa Hameed yayi ransa adan bace he s not happy at all for Hamadi, an raina Hamadi dayawa, Mamie tawani maida Hamadi yaro karami, haba mana sabida baya magana, Mamie tace  I said wat I said and it s final! Mikewa Hamadi yayi ransa amugun bace yakasa hiding bacin ran koya danne, car key nasa dake kan center table na falon yadauka yayi kofa zai fice Ya Mustapa yace  Hamad! Mamie ta tare numfashinsa tace  kabarsa yadade baiyi zuciya ba fitinanne yaro kawai mara hakuri Hamad yabude kofa fuuu yafice tare da banging kofan ransa yayi masifan baci.


TOOHHH EXCLUSIVE!

TAKE A LOOK AT MAMIE S POINT OF VIEW SHE IS ACTING LIKE MOM NA ASMEEY!

ON A NORMS MATAR AURE TAI CIWO HAKA ANA DAN MAIDATA GIDAN IYAYENTA TAGAMA JIN SAUKI KO??

SHIMA HAMADI YAKI DAGAMA YARINYA KAFA ABINDA YA TSORATA MAMIE KENAN DONT FORGET MAMIE WITNESS HAUKAN ANXIETY DA ASMEEY TAYI A BACCI RANNAN IN THE NIGHT!

THIS BOOK I CANT FINISH IT GOBE IS THAT OKAY BY YOU ALL?

BUT I WILL FINISH IT BY NEXT WEEK ARE WE GOOD? KONA GAMA MUKU DIN GOBE????

YANZU DAI IS MAMIE RIGHT OR NOT RIGHT????
EPISODE 1?? 3?? 4??



Hameed yatashi azuciye yabi Hamad same with Faisal shima,Ya Abdullahi yatashi yabisu, falon yarage daga Abba sai Mamie da Ya Mustapa, Abba yamike yace  lemme see if I can talk to the boys yawuce yafice Ya Mustapa yakalli Mamie saikuma yataso ahankali yataho inda Mamie take zaune saiya bata side hug ahankali Mamie tadan sauke ijiyan zuciya, calmly yace  Mamie na why did you do this? Dan shiru Mamie tayi saikuma takalli Ya Mustapa muryanta kasa kasa datai rauni tace  I know Hamadi will be hurt and will not like this but I have to do it, Doctor kaiba yaro bane I can tell you everything bakaga Asma u ba, tamaka kama da wacce tasami good 3hours sleep tun dawowan mu daga hospital? Girgiza mata kai Ya Mustapa yayi, anatse Mamie tace  Mustapa this girl is not well at all, before kazo gidan nan rannan ni kadai nasan mena gani, not just maganin boko har rubutu nakeso na karbo mata, sannan nasata agaba tasauke Qur ani in period of a month, I promise bazan rikemai mata sama da haka ba, Asmeey needs care idan bukatarsa break her mu za a bari da collateral damage, Hamadi is not like you da sauran kanninku yaron nan is different, brain nasa is wired daban da naku da duk sanda yasami abinda yakeso he don t get tired, sannan bai iya hakuri yabi kyale ba muka barsa da Asmeey he will never let her breathe gwara taje gida tasami lafiya tadawo saita koyi yanda zata juremasa tunda taji sauki ta warke ahankali Ya Mustapa yace  Mamie both of them basuso ki rabasu baki gani ba ? Ahankali tace  nagani! Tai shiru sai chan ta kallesa tace  Mustapa kaiba yaro bane all those abubuwan aside a kalan abunda matarnan tama tama yarinyar nan ina bukatan nama Asmeey gyara irin namu na mata, tunda yanzu Hamad dai yasamu na good two days yahakura for this own good natafi da ita saita dawo, Mustapa kasan I ve never ever done this to anyone this is the first time kawai you guys should support me, yarinyar nan batada uwa so kuke na barta haka kaman mara gata? Ai Hamad nawane is hurting me nagansa in pains but tunda nace zanyi this ku barni is final! Shiru Ya Mustapa yayi yana kallonta ranta yadan baci, Mamie is afraid kar wani abu yasake samin Asmeey and Hamadi is not helping d matter tunda ta tashi takansa kawai yake, murya chan kasa yace  it s okay Mamie calm down, I love you dan kallonsa tayi idanunta na ciko da hawaye rungumeta yayi tadan fashe da kuka tace  kanninka duk haushina sukeji sabida zan tafi da matar kanninsu they think I m a bad person ko basuga barnan da kanninsu ke shirin yi ba murya chan kasa Ya Mustapa yace  shiiii ya isa Mamie is okay, none of us will ever look at u as the bad person Mamie, you are the best Mom and I understand, and zanyi magana da Hamadi zai yarda kinji gyadamai kai tayi.


Bayan Baba ya zauna yakalli yaran nasa Ya Aya da Munir wanda yasan basason a komar da Asmeey Nigeria anatse yace  duka family nan banda Yayana babu wanda nayi trusting like Mamie, nasan for she to suggest tafiya da Asmeey tanada reasons nata, idan she stood her ground bazan taba ja da ita ba, itace mai Hamadi mai kuma Asmeey this is the least abinda zamu mata and it s fine, Asmeey taje ta warke daganan ma taga su Ramla dasu Yusra duk suna Kano kallon Baba Asmey tayi ahankali tace  agidan su Abba ? Girgiza mata kai Baba yayi yace  no anan jan bulo nima nasai gida mun dawo kano har su Yusra an fara school, once in a while nake zuwa Bauchi naduba business dina .

EPISODE 1?? 3?? 5??





Har after 8 nadare Hamadi bai shigo gidanba Asmeey tadamu duk yanda takejin bacci takasa runtsawa kuma duk shi ake jira ayi sallama atafi 6 in the morning ne flight nasu, Asmeey ma har Mustapa yamata booking tasami flight nasu, wayansa yadaga yamike yafito yakara wayan a kunnensa yana tafiya wajen inverter yana kiran number Hamadi baya shiga hakan yasa yakirasa watsapp call yafara ringing yadaga kai tsaye yace  kana ina? Murya chan kasa yace  parking space inside car katse wayan Ya Mustapa yayi yawuce waje bude motan yayi yashiga Hamadi na baya azaune yana daddana waya Ya Mustapa ya kallesa wlh Hamad yabasa tausayi sosai is not fair this is the first time yakejin yarasa mezaicema yaron ahankali yace  Hamadi! Kallon Ya Mustapa yayi idanunsa sun kada sun chanza yaci kuka dazu but he promised kansa this is the last cry dazaiyi no matter wat, ahankali yace  allow Mamie to go with her taje tasami lafiya completely 1month at max namaka alkawari bazata wuce hakaba kaji Maida kansa kasa yayi yasake taba wayansa yace  haka Mamie tace? Gyadamai kai Ya Mustapa yayi yace  yes shiru yayi yace  okay if it makes her happy taje da ita and release her anytime she wants too yajuyar da kai zuwa Ya Mustapa yayi zai rikesa Hamadi yadan kabar da hannunsa cikeda so Ya Mustapa yace  come here muryansa narawa sosai yace  sunsan bazasu banni da matana ba why did they even get me married in the first place? Da sun barni ahaka abani life was much more easier sanda I wasn t attach to anybody, aure akamin sabida adauki matana anytime da akaga dama amaidamin ita duk sanda akaga dama why am I being treated like this? I m same age da Hameed but you guys trust Hameed morethan me why?
Sabida banda hankali? I m sure Mamie bata taba karban matan Hameed ba, bayan aurensu no one check on them but ni kullum idanunsu na kaina is not fair yadaura hannuwansa akan fuska hawayen dayake rikewa sunzo Ya Mustapa yayi shiru yana kallonsa he s feeling so bad for him yabasa tausayi gashi bakinsa yasoma budewa look at d way yake complain yanzu unlike Hamad of before, Yaya Mustapa ya rungumesa Hamadi ya manna kansa akirjinsa yasaki kukan da kyau yace  I don t want Asmeey to go Yaya, banson nakara rayuwa bata tare dani! I m sorry I know ban barta tahuta ba I couldn t help it I love her too much Yaya, but daman I promise I will work on my self nadinga daga mata kafa especially during weeks day sai nayi just in the night maybe morning time too before work and that s all wlh I can take care of her I won t break her rather I will be her strength, Yaya please kar Mamie ta tafinmin da mata kunga yanda yake kuka akirjin Ya Mustapa kuwa yana maganganu ahaka, Ya Mustapa yarasa yanda zai bulloma abin da kyar yadagosa yace  Hamad stop crying listen to me yakai hannunsa ya share masa fuska tsaf yakalleta tareda cupping face nasa yace  narokeka favor can u do it for me? Shiru Hamad yayi yana kallon Ya Mustafa, anatse Ya Mustapa yace  bazan iya tankwara Mamie ba, I ve tried my best but I believe zan iya dakai zan iyacin arzikin i am your second Dad as u always call me right? Gyadamai kai Hamad yayi ahankali jikinsa ba karfi, Ya Mustapa yanuna kansa yace  for my sake Hamadi, sabida ni, I m not forcing you here dan kaine mijinta, but

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login