Showing 48001 words to 51000 words out of 233624 words

Chapter 17 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2524

ta goge hawayen daya zubo mata da sauri hakan yasa yadafe kai yace  ohh no is this how hard dating small girls is? Cus menene yarinyar nan takemin haka har kaina yafara ciwo? Ya kikeso na lallasheki okay idan na rungumeki will it suffice? Ganin Asmeey taki kallonshi bayan hannu tasa tana goge idanu yasa yabude kofa yafito yarufe yazagayo ta kofan da Asmeey take yabude kofan dasauri tajuyo shigowa yayi kai tsaye zai rungumeta baya takoma dagudu tace  wayyooo Allah na tsayawa yayi yace  toh taso muje Gyadamai kai tayi ya matsa gefe saukowa tayi ahankali ta kankame gyalenta maida kofan yayi yarufe yakalleta yanda tajuya sai kawai yasa hannu yakama hannunta dasauri takalleshi tashiga kokarin fizge hannunta takasa sai kawai yashiga tafiya da ita hakanan tabishi, Reception din suka shiga da akwai few people aciki yawuce da ita elevator wajen da sauri suka shiga ciki yarufe kofan fizge hannunta tashigayi yakalleta yahade fuska cus ranshi yasoma baci yace  banson gardama banson gardama Asma u last warning sosai taji yabata tsoro cus sai fuskanshi yawani juya kaman ba nashi ba kaman na wani mugu kaman ba Fawaz din dataga yanata murmushi dazu a falo kaman bawan Allah ba, tsorata tayi ta fizge hannunta daidai kofan na budewa sunkai 3rd floor din ta dake da karfin hali tace  bazan bikaba ni gida zani takoma baya gabanta na faduwa yahade rai kawai ya fizge hannunta ya fincikota tafito kawai ta kurma ihu.  Wayyyoooo somebo& &  duka Fawaz yakaima bakinta sai jini a lips dinta ta tsaya tana kallonshi jikinta na rawa cikeda karfin hali tasake bude baki zatai ihu tana komawa baya zata gudu ya fizgota yasa hannunshi ya danne bakinta yashiga tafiya da ita tana tirjewa zuwa dakin Room 414 yasa hannu daya yaciro key yabude kawai yawani kalan jefata ciki ta fadi akasa.

WAYYYOOOO!

SEE YOU MONDAY=??
=ث?UWA KO UKUBA?=ث?



'

EPISODE 1?? 4??



Da bala in gudu Asmeey ta juyo tana daukan gyalenta dayayi kasa sabida turota dayayi ta yafa da sauri tana kokarin tashi daidai Fawaz yajuyo yawani fado kanta daga kasan yana kallonta kaman maye Asmeey da zuciyanta kaman zai fashe jinshi akanta ta kankame gyalenta da hannuwanta babu ma hannun tureshi she s just trying to cover jikinta ko ina sabida taga kallan kallon dayake mata, hannunshi Fawaz yakai yace  bani gyalen muhau gado mudan huta Wifey stop pissing me off kuka Asmeey take bana wasaba ta rirrike gyalen tace  dan Allah ka dagani ka kyaleni zanje gida wlh ni ba matarka bace, kaiba mijina bane babu wanda ya daura mana aure, Babana baima sanka ba ranshi abace yakai hannu zai kaimata mari kawai maganan Ya Hamad yafado ranta da sauri ta tare da hannu dukan ya sauka hannunta jitayi kaman ya karya mata hannu, Fawaz yace  kika kara cewa ni ba mijinki bane ranki zai baci! I don t need Babanki cus mamanki rule the house and ur life I m your husband and yazama hakan now give me that veil muhau gado yakai hannu zaija gyalen taki kawai yawani fizge gyalen da mugun karfi saida taji gyalen kaman ya tsaga mata fatan hannuwa sabida yanda jikinta yayi azaba yakai hannunshi daya ya zare dankwalinta duka atare ya jefar, ihu Asmeey tayi but wuyanta ma ya shake sabida wahala zai dauketa taki hakan yasa ya kama wajen shukunta gashin wajen yawani mike yajata kaman zai ciremata gashi daga jijiya ta fashe da kuka yajata da karfi yadaga ya jefa agado kai nan Asmeey taga tashin hankali kawai saita fara karanto addu o i  Ya Allah kada kabashi ikon lalatamin rayuwa Auzubillahi Mina shaidani rajim, La ilaha illa anta subhanaka inni kuntu mina zalime& & . Wani kalan kwantowa kanta yayi yakai fuskanshi gefen fuskanta yashiga mata kiss tako ina ya mugun rude yace  you smell good wifey tureshi tayi da mugun karfi wani karfi yazo mata bamatasan ya akayi ba jikake tass ta dauramai mari! Ahaukace tace  karka karasa kazamin bakinka ajikina wani irin monster ne kai? I am your sister yayarka kawan sister na ne, our mothers are friends wat are you trying to do to me? Sabida kaganni shiru shiru kadauka bansan menake bane? Ta ina nazama matarka? Indai haka kake Ya Allah ya nisan tanida zama matarka ko zama Matar wani mai irin halinka cus kai bunsuru ne tana maganan tai baya ganin ya tsaya yana kallonta chak yana shafa inda ta mareshi yana kallon kirjinta sauka Asmeey tayi daga gadon jikinta na kyarma sai shima kawai ya sauko a tsorace ta tsaya tana kallonsa gabanta na faduwa drawer wajen yabude yajawo yaciro wani katon dorina daga wajen mai baki uku zaro idanu Asmeey tayi tana kallonshi tace  dukana zakayi? Murmushi yamata idanunshi na kadawa yace  it seems baki sanni ba! Try asking Aya waye Fawaz da kyar ta kubuta a hannuna dudda haka saida na murje mata nonuwa kuma na sha tunda ku Allah yamuku nono and I like it! Wani kalan runtse idanu Asmeey tayi tana ji kaman wani magana dabai kamata takeji ba tace  you are lying karka kara magana akan sister na haka, she s married wani kwashewa da dariya Fawaz yayi yace  you know dazu ina ganinta nonuwan nafara kallo yanzu duk sun zube ma mace ta haifa ko? Yarinyar dukta shanye yadan tabe baki yace  but lokacin kam na moresu nima I sucked nonuwanta so good da nina fara fito da kan nonuwanta sai kuka take tana bankareminsu not until dana farakai hannayena wandonta tahaukace tafaramin kuka stupid girl taushe kunnuwanta Asmeey tayi tace  dan Allah ka budemin kofa Fawaz natafi wlh bazan fadama kowa agidan mu ba mtswwww Fawaz yaja tsaki yace  ahhh I need a drink yawuce wajen fridge na dakin saikuma kafin yabude yajuyo ya kalleta yace  kin dauka inajin tsoro ko shakkan wani yasani? Har gidanku fa nazo na daukeki kowa ya san da hakan, see as long as Mamanki tabani ke and gama ni Mijinki ne cus an bani ko kudin dana ijiyema Mamanki 2000 Dollars sadakinki na biya agarin yarbawa kin zama matata a musulunci ma haka shedu kawai suka rage ai Mom dina was there munada sheda, now undress kihau gado please let s relax ance na maidaki gida before magrib yana maganan ya juya ijiye dorinar yayi akasa yabude fridge din dataga kwalaben wine aciki dasauri ta shiga kalle kallen dakin inda take tsaye akwai wani water heater kettle awajen ahankali gabanta na faduwa na hauka ta shiga daukan kettle din tana kallonsa yana ciro wine yana kokarin budewa dagewa ta taka bayanshi batai wata wata ba ta bugamai kettle din akai jikake  guummm! Fawaz ya saki kwalban yadafe kanshi dayaji ya juya dawani irin sauri Asmeey ta yarda kettle din tayi wajen kofa tana daukan key kofan data gani kan kujeran gefen kofan tana kokarin sawa Fawaz yawani tashi tana dafe kanshi dake jini kaman zaki yace  ni kika buga nawa tako daya yayi yakai inda take kafanta yaja ta zamiye tana buge kanta yace  you hit me kawai yashiga dukanta tako ina yace  you hit me bitch dunkule hannu yayi yakai mata duka abaki sai jini, kawai yatashi akanta ya tattake hannuwanta on both side da kafafunshi ita tana OC kawai yadaga riganshi sama yakai hannu kan mazarin wando yashiga budewa Asmeey na kallonshi da idanunta dake juyawa danta daku sauke wandon kasa da boxer dawani irin sauri ta kulle idanunta tana kiran sunan Allah, daga hanneyenta yayi yakoma kanta ya kwanta yakai bakinshi gefen wuyanta yana ware mata kafafu yakai hannunshi cikin skirt nata da dan karfin daya rage mata tashiga kokawa dashi murde hannuta yayi taji hannun yayi kara gawani sharp azaba datakeji tama kasa motsi da hannun da kanshi yazaro hannun nata yawani ya yasar kawai kai tsaye ya daura hannunsa saman pant dinta ya yaga ya kakkatsa yana fito dashi ya yar, jikin Asmeey har wani tsirewa yake jin namiji nakai hannunsa gabanta yana yaga mata pant, ya dago kanshi ya kalleta yanda take kallon gefe fuskanta ya kumbura ga jini abakinta yace  good gurl kokefa yasa hannunshi yanajan riganta kasa dan boobs dinta su fitomai da kyau wani irin juyawa idanunta suke jin yana fama da riganta da kirjinta yasa tadaga hannunta me lafiya tana mikawa ahankali danta dauki bottle daya ciro daga fridge din daidai yayi nasaran yagamata gaban riganta daidai tana daura hannunta saman bottle din da duka karfin da Allah yamata tadaga tawani rafkamai aka saida bottle din ya fashe wine din ya zube akansu Fawaz yayi wani wahalallen ihu zai kai hannunshi wuyanta kawai ta dauki piece na kwalban karami ta chakamai a kirji saiga jini yazaro idanu wani irin turashi tayi yafadi gefe kwance zube awajen yana kallonta yanaso yayi magana yakasa itama tashiga jan jiki ta tashi zaune jikinta ko ina narawa hannunta daya yaki motsi wajen bayin datagani na dakin tayi tana kallon Fawaz din dake kokarin tashi ganin wayanshi akan gado ta dauka da hannu daya tayi bayi
Ta ijiye wayan kan cinyanta tasa hannun tabude bayin ta dauki wayan ta shiga tanajan jiki ta maida bayin tarufe tasaka key tasaka sakata tawuce chan lungun bayin ta lakure jikinta na rawa ko ina wayan ta kalla ta danna tana addu a Allah sa ba password babu dasauri tashiga saka number Baba data haddace hannayenta na rawa&


Shigowansu gidan kenan around 3:15 na rana ganin Hamadi zaune gaban masallacinsu nan kusa da gate fuskanshi bazaka iya tantance mene ke damunshi ya_a Abba yace  ina zuwa yi parking Kawu, kaman Hamadi baida lpy meyakeyi shi kadai anan bawai lokacin salla yayi bane face nashi looks somehow parking Kawu yayi Abba yabude mota yafita Baba ma yabiyoshi shikuma Kawu yakarasa dan parking motan awajen parking ganinsu Abba yasa ahankali yamike tsaye kai tsaye Abba yakai hannunshi saman kansa yace  bakada lafiya ne you look somehow are you okay ? Baba shima zai tambayesa saiga wayan Baba yahau ringing dasauri yasa hannu yazaro wayan daga aljihun gaban rigansa yana kallon number yace  waye kuma banda number nan yadanna yasa wayan a kunne while Abba na magana da Hamad.
Baba yace  Assalamu Alaykum cikin wani irin murya data galabaita Asmeey tace  Babaaa! Mummunan faduwa gaban Baba yayi dayasa yace  Asmeey! Asma u gently Hamad yazare idanunwansa daga na Abba yadaurasu kan Baba dayaji yakira sunan Asmeey, hankalin Baba atashe yace  Asmeey kina ina? Wani number ne wannan saikuma yadago kai yana kallo gidansu yace  ba kina gidan nan ba ? Fashewa da kuka mai tsanani tama Baba tace  Baba bansan inane nan ba arude Baba cus hankalinsa yatashi yace  inane ina? Wani waje? Ina meke faruwa? Kina ina yayi maganan yafara tafiya zai wuce ciki dan ya dubata ahankali Hamad yace  bata gida Baba dasauri Baba yajuyo yakalli Hamad daidai Kawu na zuwa wajen sai kawai Baba yasa wayan a speaker yace  Asmeey kina ina ? Daidai lokacin sukaji ana bubbuga abu Asmeey tai ihu tace  Baba save me zai kasheni dasauri Abba yasa hannu yakarbi wayan yace  Husna kina ina?& . Dip sukaji kawai Hamad saiya wuce da gudu gudu Baba da Abba Kawu an biye dasu sukai flat dinsu suna shiga daga Hameed Munir da Gwaggo da sauran yaran duk suna falo suna hira Baba yace  ina Asmeey? Daidai Ya Aya tafito daga kitchen dinsu rike da plate na nama da yaji ta tsaya chak Ramla tace  bata nan hankali tashe Baba yace  ina taje? Ramla tace  bamu sani ba Munir yace  tafita tareda bakin da Mom tayi Hajiya Ramatu da danta Fawaz cikin tsananin bacin rai Baba yahau kwalama Mom kira daga nan kasa kaman zai tsaya gidan.  Salima Salima Salima!

Ba mom kadai ba har Ammi dasu Mamie da Mama duk saida kowa yashiga fitowa jin yanda Baba ke kiran Mom, Mom tabude dakinta tafito sanye da kaya na alfarma ta leko daga bene ganin yanda aka tsaya charko charko a falon ga Baba da idanunshi ba Rahama yasa tashiga shigowa saukowa, Hamad yashigo dakin da laptop dinshi daya kunna yazo wajen Baba yace  give me your phone Baba bashi Baba yayi yawuce ya zauna da sauri Hameed da Munir duk suka taso hankali tashi suka tsaya gefensa Mom ta sauko takaraso gaban Baba ta hade fuska sabida yanda taga mutane a dakin Baba yace  Ina kika aika Asmeey? Wani kallonshi Mom ta tsaya tanayi Gwaggo ta gyara zani kaman mai shirin dambe tace  ina akace kika aika Asmeey ran Abba abace yace  Gwaggo kimana shiru ran Baba abace yace  nace ina kika aikamin y a where is Asmeey ba yabo ba fallasa tace  sun fita da kawata Hajiya Ramatu Baba yace  da ita da wane? Mom na kallonshi cikin idanu tace  Fawaz danta! Wani kallo Baba yamata yace  yaron nan dayayi suna agarin mara tarbiya Salima kika aikamin karaman yarinya tabisu rai abace Mom tace  me kake nufi Muhammad? Bazan iyasa yata tabi kawata gidansu ba da hannu Baba ya nuna Mom idanunshi sun kada sosai yace  idan wani abu yasami daughter na! Salima if anything happens to Asmeey I m ending aur& .  Muhammad! Abba yakirashi azafaffe yana juyoda shi Baba yace  Yaya ka kyaleni nagaji enough! Me Asmeey tamata! Na rantse maka Yaya dudda bawai zama nacikayi agidan ba ina zuwa kasuwa amman banda y a kap cikin y ay ana dakeda tarbiya ga hakuri ga jin magana irin Asma u ba! Banda ita kap yarana su goma shadaya banda kalan Asmeey, mesa ta matsama yarinyar eh? Eh daidai lokacin Hamad yatashi da sauri yace  Baba muje tana Bigboys hotel
Hameed ma yabisu harda Munir, su Baba suka shiga mota daya Hamad da Hameed da Munir suka shiga mota daya Gwaggo da duka mutanen gidan suka taho waje kowa yayi zuru zuru banda Mom data koma sama abinda ahankali Aya ta sulale ta zauna akasa Fawaz almost raped her and Mom tasan komi tundaga nan tadena zuwa gidansu friendship nata da Miemie yaja baya yanzu ma hardly suke waya da Miemie cus a London tayi aure, agidansu fa akuma dakin Miemie sabida Miemie Mamansu tasata aiki haka yashigo yarufe kofa dudda Allah yasani itama harda yarinta then but he sucked her boobs not until data fara kai hannunshi pant nata tasan ba lafiya tafara neman taimako da kyar ta kubuta bai mata komiba, Mom knows everything tasan komi then why did Mom chooses Fawaz mutum irinsa for Asmeey Asmeey dabatasan komi aduniya ba, fashewa da kuka Aya tayi Mamie ta duka tana dafata tace  Ya isa babu abinda zai Sami Asmeey in sha Allah cikin kuka Aya tace  Mamie yaron matan Fawaz mutumin banza ne yanda naga Baba nayi maybe wani abu yasami Asmeey dasauri Gwaggo tace  babu abinda zai sami jikata alfarman Annabi Muhammad Sallalllahu Alaihi Wasallama

Hameed ke tuki laptop din Hamad na jikinshi motansu Baba abayansu ahaka sukakai hotel din parking sukayi suka fiffito zasu wuce su shiga security yace  woo woo wooh, ba room available gentlemen azuciye Hameed yace  ba daki mukeso ba we came to get our sister! Security na kallonsa yace  babu anybody kasa da 18yrs cikin this hotel, bakuda right to badge in neman wata, unless kunada police order this is a hotel not brothel kokuma I will advice you gentlemen kusami waje anan ku zauna and just wait for sister ku ko yarku ce tafito besides salla ake yara are out to have fun yayi wani murmushin yan iska, Baba yadag wayanshi yashiga kiran wani dan sanda Hamad ya kalli Hameed, kawai suka wani barar da security warwas ya zube akasa sukai ciki anan reception din Hamad yace  Asma u da duka muryanshi saida wajen ya amsa few securities sukayo kansu Hamad yajuyo yakallesu yace  Baba kubi this floor room by room kuna knocking kuna kiran sunanta yakalli Munir yace  first floor zaka, Hameed second floor I will go 3rd floor security na musu magana kota kansu basubi ba sukai elevator Hamad yayi staircase, suka shiga Munir yafara sauka first floor Hameed second floor, shikuma Hamad yawuce 3rd ta staircase sunan Asmeey kawai kakeji a hotel din, room by room Hamad ke bi yana kiranta.  Asma u! Asma u, Asma u!

In her subconscious state takejin muryan Hamad na kiranta abin sai yana mata that day adakin Gwaggo datake bacci yana kiranta idanunta tafara budewa ahankali taganta kwance akasan bayin kaman ta suma ne dazu dataji yana buga kofan sata tashi zaune ahankali daidai takarajin muryan Ya Hamad yace  Asma u! Da duka karfinta da muryanta tace  Ya Hamad Ya Hamad! Muryanta babu karfi hakan yasa tashiga bin bayin da kallo tana neman abu bucket din data gani ta dauka da hannu dayan mai lafiya tashiga bugawa aduk inda tasamu nan kusada ita agalabaice. Duka yagama zagaye dakunan floor din babu ita hakan yasa yaciro wayanshi yakira Hameed yace  kunganta any progress? Hameed yace  nooo anya tana nan ? Ahankali yace  yes she s here yayi shiru yaduka yana dafa kirjinshi dakemai zafi sosai da daci chan yace  call su Abba kudinga sa kanku jikin door for any movement kana kiran sunanta dasauri Hameed yace  okay katse wayan sukayi yafara tsayawa jikin door by door ya bubbuga yakira sunanta  Asma u , daidai kofan 414 ya tsaya ya kara kunnenshi yana wani irin nishi ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login