Showing 114001 words to 117000 words out of 233624 words

Chapter 39 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2540

=؃?
EPISODE 4?? 6??




Hamad yagani zaune kan gadonsa yajingina da bango yana kallon window gasu Faisal da alamu sunmai magana sun gaji yaki kulasu, karasawa yayi yazauna gefen Hamad din yakallesa sai kawai yayi patting hannunsa yace  Hameed nasan kaine sarkin update, is this the second lovers fight ko first? Atare Faisal da Hameed har suna hada baki sukace  second ne Ya Doctor dan murmushi yayi yakai hannu yashafa kan Hamad yace  ba a handling mata da zuciya haka Hamad! Kacika zuciya, aka ganka sai adauka bawan Allah ne kai ba asan kaine fitinannen yaron gidan nan ba mai dan banzan zuciya, why will you give matarka kudi and tell her to go ? Baimason maganan yunkurawa yayi zai tashi daga gadon zai wuce Ya Mustapa yarikeshi kawai saiga hawaye shaar! Yasauke kansa kasa hawayen na diddiga, Yayinsa duk suka taso, murya chan kasa Hamad yace  leave me alone Yaya Ya Mustapa yace  anki dawo ka zauna anan yakamasa badan yaso ba ya zaunar dashi, ahankali Ya Mustapa yace  ba inda zata, Asmeey is not going anywhere murya chan kasa yace  ina ruwana yawani juyar da kanshi su Faisal sukace.  awwwwnnnnnn cus He looks so cute wlh dayace ina ruwanshi, Ya Mustapa yace  kadauka you can live without Asmeey ta tafi? Haka zaka dinga mana kuka kullum bayan hannunsa yasa dasauri ya goge fuskansa yace  ni I am not crying because of her ta tafi mana! I am just sad ne because of Mamie Faisal yace  wlh karyane munafuki! Ta tafi wazaka dinga matsawa agado ? Dawani kalan sauri Hamad yamike Ya Mustapa yakamosa yana ma Faisal dakuwa yace  wat is wrong with u? Ya Abdallah yace  Ya Doctor gaskiya ne fa mace wasa ce? Idan ta tafi baida wajen biyan bukat& .. tashi Hamad yayi yace  niku saken ya fizge hannunshi yawuce yafita daga dakin Ya Mustapa bai damu ba he will talk to him later dan yan iskan yaran nan will not let him speak to him, sai suma yahau magana dasu kan Asmeey yana musu bayanin situation na yarinyar.



Wanka tayi tafito wani gown tasaka da hijab tai salla saitai shiru kan dadduma tana kallon kayan data ciro saikuma ahankali tace mesa ban tafiba? Fuskan Ya Hamad tagani ahankali kaman wata marainiya ta kwanta kan dadduma tana kuka saikuma ta lallaba ta tashi tacire hijabin tawuce tashiga kwashe kayan nata tana maidawa wardrobe wlh hakanan taji bazata iya tafiya ba bazata iyaba and for the first time in her life saitaji damuwan fushin Ya Hamad over shadow tunanin Mom da rashin kashe kanta da batayiba, tsaf ta maida komi tasa hannu ta tattara kudin tawuce ta ijiye akan desk dinshi, tsintsiya tawuce tadauka tazo zata fara shara danta kwashe maganin beran kawai she now realize bata taba share dakin nan da kanta ba tunda tazo fidan nan kullum Ya Hamad keyi kuka taji yazo mata mai kyau tazauna tayi ta koshi sannan tashiga shara ta share komi ta kwashe ta zuba akwandon shara tazo ta gyara gadon da hannu daya takara zama akasa ahankali tai shiru tana kallon kofa knocking, akayi dasauri ta dago kanta ana bude kofan Hameed tagani rikeda plate na abinci dasauri ta sauke kanta kasa tanajin wani kunyansa, maida kofan yayi yarufe yana kallon yanda ta gyara ko ina aransa yace  ohh my bro don charm this girl finish Asmeey you are a goner, kitafi mana mugani bayan Hamad yagama siye zuciyanki zama yayi ahankali akasa kan carpet din ya ijiye abincin agabanta yace  even though nace zan zazzaneki that does not mean zan barki da yunwa, now eat abincin ta kalla ahankali saikuma ta kalleshi suka hada ido ita yake kallo duk tausayi ma take bashi, hawaye ne suka zubo daga idanunta ahankali tace  I am sorry Ya Hameed I am sorryyyyyy murmushi yamata yace  kintaba ganin yaya yayi fushi da kanwa I was never angry with u dazu ma u piss me off yasa nace zan zaneki but I will never do that so kike Hamad ya shakeni ke kinsan karfin mijin nan naki kuwa ? Yazaro idanu yace  yafi Antony Joshua wannan wrestler din karfi fa, na tabamai mata ai sunan Hameed sorry, Oya it s okay eat bude kofan akayi Faisal yace  is there water here ko no water
Ya Abdullahi biye dashi yace  I come bearing drinkssssss coke da Fanta a hannunsa making wani funny gesture dayasa tayi murmushi hawaye na gangaro mata feeling so bad akan abinda tace akansu wai sun tsaneta sai kawai ta fashe da kuka duk sai sukazo suka zauna suka zagayeta Ya Abdullahi yace  it s okay Asmeey Faisal yace  ya isa kinji Asaman Gwaggo one thing she understand is men are so easy going da matane su probably da basu yafemata ba but look at them, ahankali tace  Yaya dan Allah karku gayama Mamie abinda nayi dan Allah atare dukansu sukasa hannu a lips sukace.  Pinky promise Coke Ya Abdullahi yabude mata yace  gashi take amsa tayi ahankali yace  but don t ever ever ever think of suicide kinji ke musulmace idan kika kara kalan tunanin lokacin ne zamuyi fushi dake sosai right boys tare sukace right! Ya Abdullahi yace  Hameed karo abincin duk muci tare naga nata duk ya biyamin rai tashi Hameed yayi yace  shikenan nadawo in charge of kitchen yanzu yafice chan sai gashi da katon plate na abinci da spoons kawai duk suka zauna wajen sunaci tare tareda ita suna surutu she felt better suka gama suka fice da plates tashi tayi ahankali tayi kofa budewa tayi tafito tana kalle kalle.


Dakin Mamie tabude ahankali ta shiga zaune taga Mamie da farkawanta kenan babu kowa adakin tana ganin Asmeey tace  zo Asmeey naga goshinki Subhanallahi d?nya kumbura wani iri Asmeey taji how could she even blame this woman meya sameta dazu kawai dawani gudu tayi wajen Mamie kawai ta rungume Mamie tahau kuka tace  I am sorry Mamie I am sorry
Dagota Mamie tayi tace  common I am fine ya isa dena kukan haka jibi udanunki tuntuni kike kuka ko? Bagani lafiya ta kalau ba komi yawuce ya isa
Mamie ta sharemata idanu tana murmushi, Abba ne yashigo yace  ahh kin tashi akwai abinda ke miki ciwo ? Girgizamai kai Mamie tace  babu abinda ke damuna Alhamdulillah tashi Asmeey tayi tafice danta basu waje takoma dakinta saita kwanta agado tai shiru tana kallon kujera da desk din Ya Hamad tarasa yanda zatayi taji dadi she miss him badly.
EPISODE 4?? 7??




Komawa hotel nasu Mom tayi kawai tai parking tana maida numfashi sabida kalan gudun datayi ahanya gabanta sai fadi yake tadaura hannunta saman kirji tanajin bugin zuciyanta da kyar tadawo daidai, bata tabaji gabanta ya fadi akan wani sama da Fawaz, shi ne wanda shi tasan soyayya ne but yau dataga idanun Hamad saitaji zuciyanta ya buga rasss and that is a very bad feeling for her guts, duk wanda zata kalla gabanta yafadi means bazata taba samun nasara akansa ba, zata wahala saisa ga Fawaz nan haryau fama take, this is just gut nata da believe, mesa tai feeling towards Hamad? Does that mean bazata taba iyacin galaba akan Jobless mental boy din nan ba? Does that mean bazata iya raba aurensu ba ko mene? Noo tayaya wannan yaron zai iya shan karfinta waye shi? Shiru tayi tana tunani daban daban sai kuma ta dafa kanta as long as bata bama Fawaz Asmeey ba batada zaman lafiya da kwanciyan hankali the only way she can escape that is idan yarinyar ta mutu dole yahakura Asmeey should better take maganin nan let her end this problem quick but yanzu mezata gayama Fawax? Tacemai sunyi tafiya da Asmeey wani gari biki ko mene? Tasake shiruuu tana tunani wayanta ta daga takira Fawaz kaman jira yake ya amsa yace  Yaya kin daukomin matana? Rudewa tayi but saita danne sabida karya gane tace  sunyi tafiya da ita wai zuwa kaduna!  Dan mecin babar sa matana zai dauka yaje honeymoon da ita wani gari ? Dasauri Mom tace  no ba shine yayi tafiyan da ita ba, Maman su tai tafiya da ita zuwa Abuja bikin diyar sister ta but next week zasu dawo suna dawowa I will get her Fawaz yayi shiruuu Mim tace  hello kaji wayan kawai ya katse Mom tace  ohh ni Salima!

Har dare Asmeey bataga Hamad gabaki daya bama yana gidan baya gidan oho bata sani ba ta bala in damu bata taba sanin zata damu haka ba ya hakura da ita ne? Ko yahakura da aurensu ne tunda ita tace batason auren tagaji? Sai kawai taji deep down bataso aurensu yakare lips dinta ta shafa tana tuna yanda just jiyan in the morning he kissed her kafin su fita saitai shiru takai hannunta tadaura akan lips dinta hawaye na gangarowa idanunta, she knows maganganun ta na dazu she sounded so ungreatful, itama mema yakaita tace Mamie ne tafara pushing Mom? Maganan kwata kwata bai dace ba cus Mamie did that because of her, Mamie was even crying sabida tausayinta why did she said that? Maganan sounds kaman batason Mamie koma menene bai kamata tace ba a sonta an barta ita kadaiba, dudda tana cikin azaba she remember yanda Hamad hugged her ya shafi yajin helped her she sounded so mean incensitibe Naf rashin kunya yaushe tazama haka? When did she become this? Hawaye ne yashiga zubo mata sai juye juye take takada bacci takasa tashi tamayi wankan dare.


Wuraren 10 na dare wayansa yahau ringing yana kwance agadonsa na dakin Hameed while Hameed na waya abinsa kallon wayan yayi ganin Yaya Mustapa yasa yadaga yakai wayan goshinsa strictly Ya Mustapa yace  meet me a mota na ina compound ya katse wayan dan jim yayi saikuma yamike tsaye ahankali ya zura slippers yabude kofansu yafito yadan kalli kofan dakinsu yadauke kansa da sauri yasauka kasa yabude kofa yafito direct yawuce motan Ya Mustapa yasauke glass kasa yana karasowa wajen yace  shigo bude kofan yayi yashiga Ya Mustapa na sanye da labcoat ga stethoscope awuyansa kunna motan yayi yayi reverse mai gadi yabude musu suka fito yaja motan harya shiga kan babban titi baiyi magana ba sai chan yace  what happened to you today Hamad? Sunnar da kansa kasa Hamad yayi yana wasa da hannunsa baiyi magana ba, Ya Mutapha na kallon hanya yace  you can never be a good husband agidan ka idan baka da hakuri cus mata are the most annoying beings aduniyan nan Ya Mustapa yace  Annabi yace the best among us are those da suke iya controlling zuciyansu ayayyin fushi, Hamadi dan dago kansa kadan Hamad yayi yakalli Yayansa shima Ya Mustapa yadan kallesa dasauri yamaida kansa kasa ahankali yace  I am sorry Yaya Murmushi Ya Musty yayi kadan yace  babu auren da ba a samun misunderstanding here and there is normal, I looked at you at that moment all I see is fear na kada kai loosing matarka! You don t want her to commit suicide! You don t want her to go back to Kano but you potray fears dinka in a little bit inappropriate manner, in as much as kace Asmeey was insensitive kaima you were in sensitive, You were blind to look beyond her words and her age nata, Asmeey yarinya ce she s just 21 nasan akwai yara of 21 masu hankali da wayo but the girl lacks exposure, babu mutane dayawa in her life and mahaifiyarta is in total control na rayuwanta not until recently datazo kano, maganganun ta da kalamanta simply reflect background nata and the type of life she lived! All maganganun datayi she didn t meant it, Asmeey loved Mamie sosai we all know this kawai she was feeling guilty and bad sabida ita Mamie got injured idan tacigaba da zama anan wani abu yazo yasami Mamie because of that fa how would she look at all of us? Kagane? The correction dazan maka shine in aure mata bata kamawa da wuta miji shima yakama da wuta, idan hakan yafaru abun is messy baya kyau, most times when one is high the other needs to step down, stepping down for her and allowing her to have her moment tai expressing anger nata doesn t mean u are not a man! Most abinda maza keyi idan matanmu na throwing tantrums shine tashi kabar mata gidan tagama bala in idan har kasan u are not the type dake iya hadiye bakar magana, or listen to her nonsense, than later kadawo apologize awuce wajen, ko excuse her idan tafara  Then lastly correction dazan maka even though I know Asmeey started it you can t disregard her mother Hamad! Idan ni dasu Hameed muna kushe matan muna cewa this and that kai bai dace kayi ba no matter yanda matan take taci darajan eh kana auran abinda ta haifa aduniya, calling sunan Asmeey s Mom Name Salima dacemata go and marry your Mom was hella rude and immature Hamad, sannan agaban idanunta while kai kana fada da ita kan she spoke ill of Mamie was a bit selfish don t you think? Kan Hamad na kasa, ahankali Ya Mustafa yace  this is marraige for you! Aure unionship ne, ba kullum ne ake tara mata ayita musu wa azi ace kima miji kaza kaza kaza, yi nayi bari nabari, men too need that kind same lesson, you need to work on your anger Hamad, learn yanda ake zama da mace! Da yanda ake handling tantrums da fitinan mata, you need to learn hakuri forgiveness and love okay ? Gyadamai kai Hamad yayi gently kansa na kasa, Ya Mustapa yayi shiruu saikuma ya gangara yayi parking acikin hospital nasu ya kashe motan yajuyo da kyau yakalli Hamad anatse yace  Hussain! Dasauri Hamadi yadago kanshi dan hardly Ya Mustapa ke kiransu da asalin sunansu koma me zai gayamai yanzu must be very serious, anatse Ya Mustapa yace  maisa har yanzu baka sadu da iyalinka ba?
EPISODE 4?? 8??




Ya Allahu Hamad jiyayi kaman kasa zata tsage ya shige ciki, baitaba sanin tambayan da Ya Mustapa zaimai kenan ba, tambayan ya bala in basa kunya, yasauke kansa kasa da bala in sauri yakai hannunsa yana kokarin bude kofan motan but Ya Musty yakulle motan hakan yasa ahankali yacire hannunsa yasauke kansa kasa sosai, Ya Mustapa yana kallonsa babu wani kunya tattare da ita cus he just have to do this for kaninsa yace  su Abba basu auramaka yarinyar nan dan sabida kawai ka ijiyeta adaki dare yayi gari yawaye aci abinci kowa yayi rayuwansa ba no Hamad! Aure ba wasa bane and it s not something you should take lightly anatse Ya Musty yace  I respect you alot, you are one of my brother danake bala in alfahari dashi, I know you don t like this kind conversation but it s high time namaka shi, Hamadi! Kasa magana Hamad yayi dakai, Ya Mustapa yace  answer me!
Ahankali yace  na am Ya Mustapa paying attention sosai to the boy yace  baka da lafiya ne? Is something wrong this jikinka I mean your male reproductive organs? Hannu daya Hamad yadaura a goshinta feeling very restless, yarasa yanda zaiyi kafafunsa har rawa yake sabida kunya awani irin hankali Ya Mustapa yamika hannunsa yadaura akan shoulder nasa murya chan kasa yace  don t you trust me Hamadi? Ahankali Hamad yace  you are my second father Yaya! Anatse Ya Mustapa yace  to indai hakane look as this conversation kaman tsakanin uba da dansa, kagayamin gaskiya, I have a very good friend he s a Doctor specialize in this, I can arrange ka gansa then he can put u on medication idan kanada wata matsalan ne ma, tell me the truth is something or anything wrong with your man s health? Kasa magana Hamadi yayi saichan ya girgizama Ya Mustapa kai alamun a a, Ya Mustapa yace  mesa har yanzu bakai komi da ita ba? Bakada sha awa ne? Have you ever touched Asmeey like u know kalan touch danake magana katabayi? Girgizama Ya Mustapa kai yayi alamun a a, Ya Mustapa yaji hankalinsa yatashi kodai Hamad is sick ne shima bai sani ba tayaya zaka zauna da mace kobakai sex ba romance fa, cikeda damuwa Ya Mustapa yace  erection fa, do you have erection? Juyar da kansa Hamad yayi yakalli window saikuma ya gyadama Ya Mustapa kai alamun yanayi, Ya Mustapa yace  to mesa kakasa nemanta? Bakajin sha awanta ne Hamadi? Kaman bazaiyi magana ba yace  ni& ban& .san tayaya zan fara uhnnnn& . Maganan yayi breaking da kyar ahankali yace  nemanta ba dan ijiyan zuciya Ya Mustapa yasauke he just needs to help his brother, ijiyan zuciya ya sauke yace  are you not suprise yanda nasan babu abinda yashiga tsakaninku da Asmeey ba? Did you know the reason I brought this conversation to you? Girgizamai kai yayi ijiyan zuciya Ya sauke yace  Asmeey nada depression dasauri Hamadi yadago kansa ya kalli Ya Mustapa, Ya Mustapa yace  is not that serious, you can help her out!Mata that are often this sad, basajin dadin rayuwan su, zuciyansu namusu nauyi just a girl like Asmeey needs a man! I mean she needs sex Hamad! Dasauri Hamad ya sauke kansa kasa, Ya Mustapa yace  I am very serious with all maganganun nan danake maka, sex makes mata happy yana rage musu damuwa, nauyin zuciya, sex na yaye kunci da sauransu, you are the only one that can save that girl ta hanyar fitar da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login