Showing 111001 words to 114000 words out of 233624 words

Chapter 38 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2541

all because of her, Mom tayi hurting Mamie all because of her, kowa is angry, ran kowa ya lalace even Gwaggo, tasan har Abba, Ya Hamadi too mai hakuri he s angry sabida Mom ta taba mahaifiyarshi, yau ta farka ita kadai all alone ana cemai yazo wajenta yaki, kowa is angry with her anajin haushinta, as long as she s here Mom will keep on coming and she will hurt Mamie sabida kowa na fita aiki agidan nan aiki, as long as tace zata koma Bauchi Baba bazai bari ta zauna ba he will be angry, how many more rayuwa da zukata zasu lalace sabida ita? Because of ita kadai ba a zaman lpy a danginsu gabaki daya menene amfanin rayuwanta? She is the only one in best position na to end all this drama, all this headache, She s tired! Kisan kai haramun ne but Allah can have mercy on her ya iya yafe mata duba da yanayin kalubalen rayuwanta ko? Ta tambayi kanta, already ita tsinanniya ce, duka bakin da Mom tamata sun kamata, Mom tariga tace she will never be happy gashinan tagani she s not, gidan nan da kowa ke sonta kowa ke ji da ita yau kowa ya tsaneta, kowa na jin haushinta sabida abinda Mom tayi har Ya Hamadi! Har Gwaggo, nobody is here with her and she s sick! She s all alone! Kanta is banging but she s alone, batada kowa, kawai sai Munir yafado mata arai.

Tashi tayi tadauki wayanta dake gaban madubi tabude tana addu a Allah sa tanada kati dialing number shi tayi ringing daya yadaga yace  Ya Asmeey naaaaa wlh I miss u awajen Baba na karbi number nan saisa nakeda shi, yau nake shirin kiranki dama hannu ta daura akan bakinta tana taushe kukan datakeji da danne kukan kafin ta cire hannunta ta daure karya gane wani abu tace  duk duniyan nan kai kadai zuciyata tace inkira not even Ya Aya ko Ya Aysha, Munir you are my best best best brother wlh ina sonka Mun& ..ir&  Muryanta yafara rawa dasauri ta daura hannunta saman baki Munir kaman yaso yagane saikuma yace  menene wai kewana kikeyi ne kike gayamin kina wani sona Gyadamai kai tayi kaman yana gabanta tace  I just called to tell you ina sonka Munir you are my best best best brother the best, bye yana kokarin magana ta katse wayan ta mike dagudu tayi wajen wardobe tabude tashiga fito da kayanta tana jefarwa kaman mahaukaciya tadauki ledan maganin ta bude taciro maganin bera, ta tsaya ta kalla an rubuta RAT POISON ajiki, sai kawai tashiga budewa da hakori kanta na banging taci nasaran bude maganin kawai tadaga maganin tabude baki zata zazzaga aciki aka bude kofan Hamad na shigowa, idanunshi sundan kumbura sunyi ja fuskanshi da wuyansa ma haka ya kalleta, tsayawa Asmeey tayi tana kallonsa ahaka, shima yana kallonta yana kallon ledan Rat poison daya gani a hannun, kawai Asmeey ta daga zata juye abakinta taku daya Hamad yayi kaman wani zaki yawani daki hannunta ledan maganin ya kufce mata ya zube akasa, yawani yi ihu da saida gidan ya amsa yace  are you mad or are u sick upstairs? Did you know abinda kike kokarin sha ?Kallonshi Asmeey ta tsaya tanayi hawaye na fita daga idanunta zuciyanta namata zafi sai kawai ta tsugunna batare data cemai uppan ba yaga takai hannu tana tattare maganan na kasa ta kwasa da hannu tabude baki zata zuba kawai yadagata yaja kama hannunta ya kakkabar ya jinjiagata tareda daka mata tsawa.  Husnah! .
EPISODE 4?? 5??



Hamad yace  kidawo hayyacinki do you know what this is? Kin kallonshi tayi a idanu cikin wani irin murya na wacce is deeply hurt tace  is rat poison I want to take it na mutu kowa ma yahuta!  Kinaso ki mutu! ? Hamad yafada azafafe, Asmeey tayi wani ihu da zakin muryanta yadauki gidan tace  yessss, ni kabarni na mutu me ruwanka dani! Daidai su Ya Mustapa na fitowa cus Hamad yabar kofan abude they could here them, Abba biyedashi da Gwaggo da gudu jin hayaniyansu da sauran yayyinsu dasauri Abba yashiga tsakiyansu yana kallon yanda Hamad kewani irin huci yana kallon Asmeey itakuma kanta akasa tana kuka sosai tana goge fuskanta da bayan hannu yace  menene Hamad? What happened ?Dukawa Ya Mustapa yayi yadauki ledan maganin yace  munada rat poison agidan nan ne? Hamad ka sayo rat posion ne akwai bera adakinku ne? A mahaukacin zuciya Ya Hamad yace  ask her Yaya? Ya Musty yakalli Asmeey zaiyi magana Abba yariga sa yace  an ina kika samo maganin bera mezaki dashi? Kanta akasa ta daure ta danne kukan datakeji tace  ci zanyi Abba  ci Asmeey? Ci zakiyi ? Gyadama Abba kai tayi tace  Abba so nake naci sainai bacci kawai namutu a baccin kowa ya huta at& ..atl& &  tafashe dawani irin kuka tace  Abba at least kaga na mutu Mom bazata dinga zuwa gidan nan tana hurting Mamie ba kowa saiya huta, you all don t have to be angry with me abarni ni kadai, basaikun tsaneni ba dudda maganan Asmeey harda yarinta amman saida Abba yayi mutuwan tsaye haka sauran ma! Hamad da kirjinshi ke zafi yace  you think tsanan ki akayi? Wayake da time na tsanan ki acikin mu ? Ahankali tace  amman ai kun tsani Mom so tsananta ya shafeni, I get it I know Mom hurt Mamie that was very wrong but Mamie tafara pushing Mom, I was telling Mamie tabarmu da Mom karta shiga but she was not listening to me, but kowa hates my Mom and kun tsaneni nima cikin tsananin fushi Hameed yace  ke kindaisan apart from being Matar Hamad ke kanwarmu ce ko idan kikamana shirme anan i will come and beat nonsense comot from your body tunda maybe bugamiki kai da muguwar matan nan tayi jiya yataba miki brain cikin wani irin kuka tace  everybody is beating me! I am nothing! Ni ba kowa bace, kowa treat me like Asmeey is just bag of dirt, banda daraja na yar adam, i told you banga amfanin rayuwana ba I just want to die and rest, na tabbata mutuwa yafi rayuwana sauki Gwaggo tace  ba shakka maganan Hameed asama kin haukace wallahi, uwarki takawo miki maganin bera dai tace kici shine kike fakemana da bama sonki yooohh dan ubanki inbanda ke jakace Mamie ta ture mahaifiyarki sabida ubanwa tayi? Ba sabida taga ana kokarin kasheki bane? Juyawa Asmeey tayi zuwa wajen wardrobe kawai tace  tunda kun hanani kashe kaina I m living Kano zan koma gidanmu, bansan dalili na Mamie takara jin ciwo or got hurt kutaru ku tsaneni abar ni kadai adaki ba, I m living this house dasauri Abba yayi wajenta cus all he sees is small little yarinya with no exposure in pains and feeling guilty and insecure hannunta yakama cikeda lallashi yace  My poor child Asmeey babu inda zaki cikin kuka tace  Abba bazan iya auren nan ba! Bazan iyaba Abba zuciyana ba dadi I can t do this Abba barin gidan nan zanyi  fine! Hamad yafadi cikeda zuciya kaman kuturu, Asmeey takalleshi tana kuka ahankali, jikinshi ya shiga tattabawa yaji babu kudi saiya juya yawuce wajen bagpack dinshi yabude ya kwaso duka cash din dayake dasu cikin sunkai kusan 30k yataho zuciye kowa na kallonsa yawani kalan jefa kudin akan gado yace  pack your things kitafi ga kudin mota! Yajuya zai tafi atare duka yayinsa da Abba ganin Hamad ya zuciya sosai sukace Hamad! Asmeey ma takalleshi sosai idanunta sunyi jajur zuciyanta kaman zai fito takara harkuza, amman Hamad ko juyowa baiyiba yayi kofa zai fita Hameed da Faisal suka tare kofan ya tsaya chak yana musu wani kallo yace  kutashi daga kofa na fice Abba yace  Hamad badakai nake magana ba juyowa yayi idanunshi sunyi jaa yace  Abba tace she wants to go tagaji she s not doing again nabata kudin mota ta tafi what else? She thinks she s the only one hurting anan? She wants to commit suicide ko? Tayi parking things nata ta tafi Bauchi taje tayi achan? She s blaming Mamie na that stood for her how dare she! She thinks all of us bama sonta? She feels we are angry with her? Tace anbarta ita kadai did she know who my mother is to me?Comparing wani abu kike ko measuring something? Cikin kuka Asmeey tace  bazan taba comparing komiba, I love Mamie sama da yanda kuke sonta ma, ina tashi ita nafara tunawa I went straight naduba ta naji maganganun da akeyi har ana cemai yazo wajena yaki!  Why will I come? Mezanzo namiki? Are you that insensitive Asma u dazaki bude ido and conclude anajin haushinki you think everyone is like your mother Salima! ? Kallon Hamad Asmeey tayi maganan sa sunmata zafi sosai shima kallonta yake maganganunta sunmai zafi, kan kowa na dakin yadauki chaji, bayan hannu Asmeey takai tashiga share fuskanta tana kara yarda yes bakin Mom ya bita especially maganganun da Hamad ya gayamata yau, saita kalli Abba dayama rasa tacewa tace  Abba I know not everyone is like my mother but she s still my mother ba yanda zanyi! I can t stay da mijin da baya girmama uwata ba! Koba komi yauna fahimci dalili guda da Mom batason auren nan Ya Hamad ya tsani mahaifiyata sosai and kowama ya tsaneta kaga ai aure bazai yu ba nahakura! Azuciye Hamad yace  nima nahakura! Go and marry your Mom Kai! Kowa saida yakalli Hamad yawuce kofa ganin yanda ya zuciya zai iya barar da Hameed da Faisal yasa suka matsamai yabude kofa yafice fiuuuuu. Gwaggo tace  lallai Asama yau kin gwadamin ke diyar mahaifiyarki ce Salima indai zaki bude baki ki gayama mijinki maganganun nan, yaron da duka azaban yajin da uwarki tasamiki saida kika gogamai ajiki kin manta ko? Anan ya kwana zaune dake bai runtsa ba, sabida ke Hameed saida ya hakura da aurensa mun zauna za a fara magana kenan yakiramu kan mahaifiyarki tazo Hameed yabar aikinsa na baki duk sabida muzo mu ceceki kice mana bamu sonki haushinki mukeji, Mamie na kwance gado allura na uku kenan Docta ke mata amman ki bude baki kice laifinta ne mesa ta shigan miki itace ta fara tura Uwarki, da asuban nan kafin muje dakin Mamie dukan mu muna nan muka dubaki doctor yaduba ki kafin muwuce dakin Mamie, na mance dudda jiya Mamie na layi saida tabi Hamad bayi ita tamiki wanka ta wanke miki yajin jikinki da ruwan gishi da kankara amman Asmeey godiyan dazaki mana kenan! Kin nuna mana taki kalan kitafi Allah yakiyaye hanya dasauri duka yayyin Hamad suka kalli Gwaggo harda Abba suka mata wani mugun kallo, tace  Allah sa hakane mafi alkhairi kije idan darabon zamu sami jana izar ki bayan uwar ki ta halakaki zamu samu, kije Gwaggo tajuya tafice Hameed yafice Faisal yafice Ya Abdullahi yafice dakin yarage daga Abba sai Ya Mustapa ciki.

Asmeey tajuya azuciye zata cigaba da ciro kayanta na sip saikuma taji takasa sai kawai takifa kanta a kofan wardrobe din tana wani irin kuka mai bala in sosai zuciya tabama Abba da Ya Mustapa tausayi Abba yariketa yakamata saiya zaunar da ita akasa yakalli Mustapa yace  bani goran ruwanchan kagani dasauri Ya Mustapa yakawo bottle water dake kan desk yabude yabama Abba ya karba tofa addu a yayi ciki na sanyaya duciya yadafa kan Asmeey yace  sha ruwan nan da kyar Asmeey ta iyashan kadan Abba yacire ruwan daga bakinta yashafa kanta yana kallon yanda take wani irin kuka ta taba zuciyanta tace  Abba na shiga uku na lalace wlh na bani Abba, Abba zuciyana yanamin kaman yafi komi na duniyan nan nauyi, Abba mutuwa baifimini ba da irin yanda zuciyana keyi? Eh ? Abba yace  kowani dan Adam da tasa kalan jarabawa aduniya kuma kashe kanka da kanka haramun ne wuta zaki shiga direct sannan kinyi wahalan banza, kingama wahala na duniya kisha wahala dan Allah baya karban ran wayanda suka kashe kansu ta sauki, kikagama wahala ki mutu kije kabari ki wahala kije lahira ki wahala toh ina dalili? Asmeey ina tauhidin ki? Ina tawakkul dinki? Ina Imani da kaddara dinki mai kyau da mara kyau? Ina yarda cewa komi daga Allah ne? Eh Asmeey? Tana wani kalan kallon Baba face  Abba yaya zanyi kasan yanda zuciyana kemin sabida abinda Mom tama Mamie? Abba abin yamin ciwo sama da kowa, Abba kaga sabida ni Baba yasaki mahaifiyata! Sabida ni Mom bata magana da Ya Aya, bata shiri da Munir! Munir haushin Mom yakeji sabida ni! Sabida ni Mom ta tsaneku gabaki daya! Abba everything is happening because of me, this beautiful house, this beautiful family da kowa ke murmushi kullum baku fada bakujin haushin kowa yau because of me sabida kun shigo dani gidan nan komi ya chanza! Abba I think ni kambun baka ce duk inda na taka ko na shiga fitina na bini banda good luck, bantaba jin ance Mamie batada lafiya ba but sabida ni Mamie na gado ba lafiya everything s na faruwa because of me me me me meeeeee, Abba Abba ku barni natafi I don t want to be reason dazaisa wani abu yasami Mamie koya sami gidanku koya sameku, Abba ni yar Mom ce kome tamin is okay wlh nasaba but is not okay ya shafeku nacigaba da zama anan more and more abubuwa will happen tayaya zan kalleku? How can I look at you all bayan nasan I am the reason for everything ? Ya Mustapa yakusan kuka forget some maganganun Asmeey akwai shirme da yarinta but now datakema Abba addressing abun he understood where the girl is coming from she s feeling extremely guilty because of Mamie, bama ta kanta da ciwonta takeba ta Mamie take and she feels barinta nan will make everything okay koba komi tanada certainty cewa Mom bazata kara zuwa ba so kowa will be safe.
Kanta Baba yashafa yace  stop blaming kanki for mistake na mahaifiyarki! Abinda yasami Mamie Allah yariga ya kaddara hakan zai faru and it s okay komi yawuce, koda wasa kada ki kara kuskuren fadin cewa mun tsaneki ko wasu maganganu makamantan haka koda ace baki auren Hamadi ke diyata sannan kuma kannin su Faisal I know yarana they will never hate you saima suyi protecting naki kinji gyadama Abba kai yayi yace  magana ta wuce banson kara jinta karki kara tunanin kashe kanki wannan rayuwan Allah ne ya baki shiya halittoki shi kadai keda ikon karbanta ki gujema azaban Allah sannan kiyi istigifari da abinda kika aikata na kusan kashe kanki just now

Sosai wani tsoron Allah ya shigeta tace  Astagafurullah! Abba yace  konmayi salla? Girgixamai kai tayi anatse yace  tashi kije kiyi salla kiyi wanka zansa mai girki takawo miki abinci gyadama Abba kai tayi Abba ya yunkura zai miki ahankali tarikeshi Abba yajuyo ya kalleta yunkurowa tayi sai kawai tayi kneeling agabansa tahade hannuwanta biyu tafashe da kuka tace  Abba I am sorry kayafemin, Ya Mustapa kuyakuri dan Allah bazan karaba, I am very sorry murmushi Abba yayi sosai anatse yace  nahakura Doctor kaima kahakura? Gyadamata kai yayi yace  tashi kije kiyi wanka komi yawuce tashi tayi ahankali su Abba suka wuce suka fita suka kullo mata kofa tsayawa tayi takalli kudin da Ya Hamad ya watsamata akan gado sai taji kukan dayafi na dazu yazo mata sosai, Abba duk suka juyo kukan Abba zai koma Ya Doctor yarike Abba tareda girgizamata kai yace  she s crying sabida mijinta ne yanzu, kabarsu Abba zasu shirya, kuma mubar Hamad yayi fushi karkamai maganan ya shirya da ita, Asmeey na bukatan tasan daraja da kima da mutunci dakuma matsayin mijinta arayuwanta, bakaga da kanta takasa cigaba da fito da kayan ba? Ai bamu cemata karta tafi ba shima kuma yabarta ta tafi, she needs to know mahinmacin mijinta Abba next time bazata kara irin kuskuren nan ba, sun sami rashin fahimta su biyu dudda Hamad bai fahimceta da manufanta kaman yanda mu yanzu muka fahimceta ba, but abinda yamata was very good Abba! Shine mijinta and yes shine mijinta! Comparison na uwa da mata is a no no dudda itama yarinta yasa tai maganan she didn t mean it, but gwara daya mata haka next time suka sami wani matsala bazata sake kalan kuskuren nan ba ijiyan zuciya Abba ya sauke he respect thought na Dr sosai a yaransa sabida yanada hankali da hikima sosai yace  amman kana gani auren nan zaiyi lasting wannan mayyar mata tazo kano ? Murmushi Dr yayi yace  Abba babu abinda zai sami aurensu sabida yarannan sunason junansu sama da yanda su kansu suka sani and type of love nasu is not something that is easy to break, Asmeey da kanta tace daza tafi da kanta kuma takasa cigaba da ciro kaya, dakuma kanta da zauna tana kuka, dakuma kanta tabamu hakuri, Abba she s gradually developing love for Hamadi that is getting stronger than tsoron datakema mahaifiyarta, da ace dane da tuni ta tafi but kalla dudda uwarta na fushi she stays here dudda babu wanda ya riketa mijin yama bata kudin mota but she couldn t go, Let them be, auren nan Allah kadai zai iya rabasa ijiyan zuciya Abba ya sauke yace  bari naje wajen Mamie je wajen kanninka Gyadamai Kai yayi Ya Mustapa yawuce dakin Hameed.


WAYE KEDA LAIFI A FADAN NAN?

HAMAD WENT TOO FAR RIGHT?

SHI YA NUNA TASA UWAR NADA DARAJA YANUNAMA ASMEEY TATA UWAR BATADA DARAJA??

SHIN HAMAD YA KYAUTA?

ASMEEY TA KYAUTA DATAI BLAMING MAMIE?

COMPETITION ASMEEY KEYI DA MAMIE??

SO TAKE HAMAD YAFI SONTA KAN MAMIE??

WAT EXACTLY ASMEEY KESO??

Let s discuss

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login