Showing 180001 words to 183000 words out of 233624 words

Chapter 61 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2559

alot! Don t kill his daughter! She s not alone mine she s ours! Don t kill Hamadi s daughter! Kai! Chinedu sai jikinsa yahau rawa yakasa motsi! Allah baitaba dauramai tausayin wata aduniya like this girl right now ha dake gabansa tana pleading adaddaure jikin gado ba, Mom na kallon Chinedu angrily tace  bani Chinedu kasaba Mom yayi, Asmeey na wani irin kuka da ihu.  Mommmmy wlh inhar kinbarmin Babyna zan miki kome kikeso ko Hamad kikace na bari zan barsa Mom dont remove my Baby wayyooo Momy kiji tausayina kimin rai hannu Mom tasa azuciye zata karbi machine din dasauri Chinedu yace  zanyi, zanyi u don t know how to do it Barrister u can kill her idan kika mata, I will do it! Wani ihu Asmeey tayi tana fizge fizgen cire kafafunta tarufe gabanta amman ina ba hali Mom tace  wlh na kirga uku bakayi ba I will call guard to beat you up and cikin nan za a ciresa I will find a way na manna maka blame din akanka more crime kenan kaje prison mai dalili, life in prison ni Barrister Salima Muhammad Turaki promise you this Dr Chinedu! One& & two& & thre& &  kawai Chinedu yakai karfen gaban Asmeey yafashe da kukan tausayin Asmeey ya soka sai jini yace  sorry my child! Asmeey ta yanka wani kalan ihuuuuuuuuuuuu!  Innalillahi wa innnailahi raji un! La ilaha Illa Anta Subhanaka inni kuntu Mina zalimin! Ya Allahuuuuuuuuu wayoooooooooooooooooooo! .



KAI KAI KAI! A MOMENT OF SILENCE FOR ASMEEY!!!

MOMMY PREGNANCY EVALUATION BABU KASHE ZAFI?!

JAMA A INA IMANIN MATAN NAN???

KAWAI KASHE YARINYAR INDIRECTLY TAKESO TAYI SABIDA TA SAMI FAWAZ KO???

ASMEEY ALLAH YA SAKA MIKI!=?-?

WAYYO ASMEEY! WAYYOOO HAMADI!

HAKIKA WANNAN SHINE UWA KO UKUBA!

GUYS LETS DISCUSS PLEASE =?-?
EPISODE 9?? 5??





Hameed dasu Baba lodge complain a police headquarter sun rubuta letter that starterd the complaint from scratch right from abubuwan Bauchi down to datazo garin nan da maganin bera down to kidnapping Asmeey mai ciki datayi, nan da nan aka karbi numbers nata daga hannun Baba dan tracking but they couldn t track her down anan police station sukai asir sukai magrib Ayuba sai kiran Hameed yake karshe saidai Faisal ya karbi wayan yace  Ayuba ku kaisu gida motar ka na nan ba akwai wasu motoci ba chan Dasauri yace  eh Akwai Ya Faisal yace  just handle everything zamuzo Ayuba zaiyi magana sai kuma yace  okay tom ya katse wayan, babban dan sandan yace  suje gida su basu daganan zuwa gobe ko ba a sami Mom ba za a kira sub target nata wato most recent calls nata suka gyadakai suka kama Hameed daya nuna he s not leaving that police station without any tangible result da kyar Faisal da Baba suka sasa a mota Faisal ya tuka motan, Hameed ya fashe da kuka yace  I m tired Ya Faisal! Hamad has been at home for how many years yagama school ba aiki, yanzu da finally yasami aiki he s creating a career path for kansa a global superstar this woman is trying to make him fall into depression, I didn t ask him hutun kwana nawa aka basa but nasan there s no way hutunsa zai wuce 4weeks! Idan yayi loosing this contract Microsoft sukai sacking nasa for being incompetent where is he going to start from? Is not about kudin dayake dasu yanzu wanda mostly munci is about sustainability kudin dazasu lasting nasa har abada kudi duk girman su suna karewa but albashi is a good thing, haukata Hamad takeso tayi?
I know who Hamad is! Baitaba soyayya ba sai akan Asmeey! Baitaba kaunar wata ba sai that girl! People like Hamad love with all of their heart and soul Wallahi if anything happens to Asmeey that s the end of Hamad he won t make it! Faisal dake tuki ya runtse idanunsa da kyar yabude ahankali yace  calm down Hameed, Hamad will be okay we are all here for him! Calm down you need to put yourself together kaje gida wajen matarka u can t leave yar mutane alone cikin fushi yace  you think wani aure nake tunani yanzu when my brother is not okay? Leave me alone Ya Faisal . Shiru Faisal yayi ahaka sukakai gida parking sukayi duk suka fito Hameed yafarayin cikin gida da gudu du Baba da Kawu suka bisu azaszaune sukaga kowa a falon kaman ana zaman makoki idanun kowa ya kumbure ga Hamad kwance kan dogon kujera shi ba bacci ba shiba a sume ba kawai yana cikin wani kalan state da baimasan inda kansa yakeba Abba addu a kawai yake masa tun wuraren biyu yana this condition har yanzu bayan magrib Ya Mustapa ma yana wajen karasawa wajen Hameed yayi yakama hannun Hamad ya kifa kansa akai yana wani sassanyar kuka, Kawu kallon Mama kawai yake cus itace ummulhaba isin wannan f1r1na gata duk ta susuce idanunta sunyi suntum, Baba yarasa ina zaisa kansa yaji dadi Ammi sai kallonsa take ya mugun mugun bata tausayi.
Kap dakin nan da gidan nan babu wani wanda zuciyansa kemai dadi wlh kaman anyi mutuwa, Gwaggo saida Ya Mustapa yahada da mata alluran bacci cus sumbatu tafara da maganganu daban daban marasa kan gado, wayan Hameed aka shiga kira dayasa Abba strictly yace  tashi ka wuce kaje gidanka Hameed!
Kallon Abba Hameed yayi da jajayen idanunsa zaiyi magana Abba ya dakamai tsawa yace  nace Katashi kawuce kaje gidanka! Zakabar yar mutane ahaka ne? Kayi wani magana anan saina wanka maka mari, Faisal, Abdullahi! Anatse duk sukace  na am Abba nuna Hameed Abba yayi yace  kuzo kuwuce dashi gidansa kuzo ku rakasa tashi sukayi sukazo suka daga Hameed dayama kasa magana, key motar Ayuba Faisal ya karba daga wajensa while Ya Abdullahi yasa Hameed a motarsa suka tafi da mota biyu.
EPISODE 9?? 6??





Saida suka tsaya a hanya sukai isha i sukadan gyarasa da fuskansa, Ya Faisal yasamai dark shade kar aga idanunsa suka biya sukasai kaji sannan suka tafi gidan ga Yan uwa da Abokan arziki ga Abokan Ango duk akazo wajen sai aka hadu all the men aka shiga ciki su Ya Faisal ma basa iya magana basa iya hayaniya su Ayuba keyi aka sai bakin Amarya, Ya Faisal da Abdullahi aka bada bandir band1r na new 1k guda goma that s 1m haka sai dariya suke ana ayyiriri sannan akace afito atafi.

Duka kawayen Amarya fitowa sukayi da abokanan su Ya Faisal suka tashi zasu tafi Hameed zai biyosu Abdallah yace  wai mehaka Hameed! Go back please go suka fice suka rufomai kofa falon yarage saura shi kadai yazauna yayi shiru he s not happy at all ayanda yaci burin yau harya dinga rashin mutunci baza a kwanan mai ba dangin Zee saida sukaji haushinsa ma, baitaba sanin the day could end this way haryakeji kaman this is the saddest day of his life ba, shi kadai a falon har wuraren 1 nadare sannan yatashi ahankali yakai kazan kitchen ya ijiye yafito yawuce sama dakin dayasan nan ne na Zee yadan bude kofa ahankali to his biggest suprise saiya ganta zaune she looks so scared idanunta sun kumbura batun yauba sunsha a hira tana gayamai bata iya kwana ita daya tanada tsoro, that explains why takasa bacci ga wuta a kunne sai yaji tabasa tausayi sosai, ahankali yashigo yamaida kofan yarufe yashiga tahowa gently wajen gadon zama yayi bakin gadon dab da ita yayi shiru saikuma yasa hannu yacire glasses din Zee ya kalli idanunsa dasuka kumbura sukai jaaa dasauri tace  meya sameka a idanu? There s something about him duk yanda yakaiga son Zee baitaba involving nata in family scandal nasa ba, she know nothing about family su da drama da Mom din Asmeey da sauransu dan kallonta yayi zaiyi magana sai kuma yakasa hannunsa yamika ahankali yakama nata yarike yayi shiru kawai zuciyan Zee ya sosu, almost 1year suna tareda Hameed bata taba ganinsa sad or angry ba, Hameed is the happiest coolest funniest person data sani arayuwanta, he s the one that always makes mutane smile ga iya tsokana but seeing him like this saitaji zuciyanta yayi breaking, ahankali ta matso kusada shi tana kallonshi tanajin dar dar gently tace  Baby meya sameka? Wat happened to you? Wani abu Hameed yaji yazomai wuya baisan ya akayiba kawai sai hawaye yafado daga idanunshi.

Ganin Hameed na kuka sai kawai Zee tai kneeling gadon ta rungumesa kaman abinda yake jira kenan daure hannayensa yayi abayanta ya kankameta sosai yana huci sosai ajikinta na kunci Zee ta shafa bayansa tama rasa yanda zata lallashesa tace  kayakuri koma menene Allah baya bacci, Allah zai baka abinda kakeso! Allah zai yayemaka koma menene! Allah baya bacci! He knows about u about your pain trust me he will ease your worries just like yanda kaima kake taimakon mutanen dake cikin damuwa kaji, uhmmm My Hameed ?Tadago fuskanshi daga jikinta ta kallesa shima kallonta yake asanyaye, dan kwalin kanta tazaro yabi lallinta da kallo da gashinta daya zubo dan batai kitso ba takai dankwalin kan fuskanshi ta shiga sharemai fuskan tana kallonsa ahankali, yasa hannu yarike dan kwalin dasauri ta kalleshi wani iri taga idanunsa sun kada sunyi sai kawai yadago batasan meya tababa taga yakashe wuta ya shimfideta akan gadon ahankali gabanta yashiga fadi hayowa gadon yayi zatai magana yahada bakinsa da nata this is the first time suke sharing kiss duk rashin kunyan Hameed baitaba mata iskanci ba hightest yarike mata hannu, dagota yayi yashiga cire mata riga gabanta na faduwa bana wasaba amman takasa hanasa cus he s extremely sad, addu a taji yana karantowa da muryansa dake rawa kawai yashiga saduwa da ita, Zee tai kuka tai kuka tai kuka tagode Allah Hameed bai bartaba saida ya shigeta wannan daren, sai wajajen 3:30 yakawo yariketa yadan sami bacci itama haka.

Around 5:30 ya farka dasauri yatashi yadauketa yakaita bayi give her all the necessary help yadanyi murmushi kadan he s still worried but dan tarayyan dayayi da Zee ya kwantarmai da hankali, Fitowa yayi ya shiryata azaune tai salla suka idar ya chanza zanin gado yakai dakinsa ya_a a washing machine cus yasan mutane zasuzo yadawo ya shimfida wani yadauketa ya ijiyeta akan gadon yana kallonta taki hada idanu dashi hancinta yadan ja yace  Amaryata mai Anko data iya kuka rufe fuskanta tayi akunyace da hannu mikewa yayi yace  bari nakawo miki abinci yawuce yayi kofa tadan bisa da kallo he looks a bit happy compare to jiya microwaving kaza yamata yahada mata tea yazo da paracetamol yadagota da kansa yayi feeding nata tadanci yabata magana tasha yazo ijiye komi a gefe yarike hannunta ahankali yace  zanje gidanmu sai yamma zan dawo Gyadamai kai tayi anatse yace  kiyi bacci kafin mutane suzo don t stress yourself if there s anything call me kinji gyadamai kai tasake yi yakaleta saiya manna mata kiss a goshi yamike yafice Zee tabishi da kallo Tana mugun Jin sonsa aranta shikenan tazama matan aure amman abin da mugun zafi tayaya zatayi yanzu kar yan uwansu su gane anyi
Zasuje daman saisa yaki yarda a kwananmai agida.
EPISODE 9?? 7??




6:30AM yayi parking motarsu cikin gidansu yaga duka motocin yayyinsu agidan kawai gabansa yashiga faduwa da gudu yafito yashiga gidan babu kowa a falo but yaji hayaniya asama wucewa yayi sama wajen dakin Abba yaga kofa abude ga kowa tsaye kutsawa yayi yashiga ciki Ya Mustapa yagani tsaye kan Hamad da aka budema riga ga another Doctor tsaye tareda Hamad suna shocking zuciyansa su Ammi sun rike Mamie dake wani irin kuka idanun Abba sunyi jajir Baba yakasa daurewa sai goge hawaye yake Hameed yawuce gaban gadon ya tsaya yana kallon Hamad da kaman zai mutu luckily numfashinsa yadawo Dr ya ijiye machine din yakalli Mustapa yace  let s take this boy to the hospital idan yakara shiga cardiac arrest we might loose him completely cikin kuka Mamie tace  ku kaimin d ana asibiti awani irin hankali Hameed yazube gaban gadon yayi kneeling yakama hannun Hamad gam yarike muryansa nawani irin rawa yace  Hamadi! Idan kamutu wat do you want Asmeey to do? Kanaso takoma hannun Matar nan ne? Don t you wanna protect matarka? What about your little child she s carrying a cikinta? Hamad you are the only one that can help us find Asmeey har yanzu police have no lead on her or her Mom, u are a genius da idan kanaso kayi hacking into the world settle-light you can! U are a born genius, I believe in you Hamad! Wake up! Asmeey and your baby need you! Been like this can only put Asmeey in danger more and more and more Hamadi! Wake up! Asmeey is in trouble she needs u! She needs you Hamadi! Motsi idanun Hamad suka farayi yafara juyar da kansa dasauri Mamie ta taho har tana tangadi kaman zata fadi tashiga shafa kansa tace  Hamadi na! Dasauri Ya Mustapa yabar Dr yazo wajen gadon anatse yace  Hamadi! Murya chan kasa bakinsa yashiga motsi dasauri Ya Mustapa yakai kunnensa saitin bakinsa murya Chan kasa yace  Asmeey! Asmeey Yaya! Kansa Ya Mustapa yashafa yace  wake up Hamad! Put yourself together let s find Asmeey we have no lead and no clue idanunsa Hamad yashiga budewa kadan kadan Abba yazo wajen gadon dan sai yanzu Hamad yayi kokarin bude idanunsa da kyar yashiga bude idanunsa harya gana budewa gabaki daya sunyi jajir Abba yadauki ruwan zamzam na addu an sa Mamie ta karba takai bakinsa kurba yayi yasha kadan wasu hawaye masu zafi na fito masa sai kawai yakai hannunsa yadaura kan fuskansa yafashe da kuka sosai baida dauriya ahankali Mamie ta matso kusa dashi takamasa rungume Mamie yayi yana wani irin sheshekan kuka tace  Mamie Asmeey bubbuga bayansa tayi tace  stop crying Hamad be a man! U are a father! Save matarka da danka ko yarka datake dauke dashi put yourself together u can do it you are my son! Duka yarana jarumai ne! And together zamu yaki Salima mu kubuto da Asma u Ya 0sa! Allah baya bacci Hamad trust in him okay!

Gyadama Mamie kai yayi yakalli Hameed yamikama Hameed hannu dasauri Hameed yarikesa murya Chan kasa Hamad yace  me police sukace? Girgiza kai Hameed yayi alamun ba update, anatse Hamad ya kalli Ya Mustapa yace  Yaya tell me everything that happened waya kiraka everything da Security suka fadamai ya maimaita Hamad yayi shiru tareda lumshe idanu kanshi na bugawa sosai yana recalling plate number motar da Mom tazo da ita rannan data zubama Asmeey yaji. Murya chan kasa like a genius yace  DK4615 atare kowa yace  mene! ? Cikin rashin kuzari yace  indai motan datazo dashi last time shine na yanzu toh that s the plate number bring my laptop Hameed dasauri Hameed yatashi yafice yaje dakinsu yadauko laptop din Hamad yadawo dashi ya kunna yabama Hamad, ahankali Hamad yace  wani yaban hotspot nan da nan Ya Mustapa yabasa yayi connecting laptop dinsa withing 10min yayi running license plate din yace  got it dasauri Ya Mustapa yakalli screen din Hamad yace  the car belongs to INUWA RENTAL CAR SERVICES DAKATA Ya Mutapha yace  but bazasu bamu client Information nasu ba how does this helps with the investigation dasauri Baba yace  hala sabon layin datayi shita basu tunda bata amfani da line dinta anatse Hamad dayayi shiru yace  not just that Baba yayi shiru duk aka kalleshi adakin, anatse Hamad yace  most cars na rental services sunada tracker ajikinsu saisa ba a iya sace motocin rental services, inhar bata komar da motar ba which I strongly believe data sace Asmeey batada lokacin maida musu da mota, so in this case I will not track her I want to track the car, but& . Yayi shiru duk aka kalleshi Faisal yace  but mene Hamadi!
MAhankali yace  i have to go to rental services din they need to access server dinsu idan inaso na iya tracking car din I know they will never give me access to server nasu saida police warrant dasauri Baba yace  I m calling inspector Barau wanda ya dauki case din yunkurin tashi Hamad yayi ba karfi jikinsa Ya Musty yace  Hamad ka zauna agida u are not good to go girgiza kai yayi yace  without me u can never find her Yaya i can manage, Hameed hold me Hameed yakama Hamad yace  kaini na chanza kaya and pray daki sukaje saida yayi salla ya chanza kaya sannan suka fice all the men akabar matan agida suna kokarin fita adaidaita sahu na sauke Munir da idanunsa sukai ja duk akai parking ana kallonsa Baba yabude mota yafito da sauri yace  Munir hawaye ya share yace  Baba anga Asmeey ? Ganin Baba bai magana ba kawai yawuce yabude motan Ya Faisal yashiga, Baba ya koma mota aka wuce Faisal yace  mesa kabar school kazo waya gayamaka? Ahankali yace  Ya Aya! A airport ma na kwana da tun jiya zanzo da safen nan aka samu jirgi babu wanda yasake magana a rental car din suka hadu da yan sanda nan da nan aka basu access to sever before good 15min dan tracking takes time Hamadi yagano motan a Funtua! Har yan sanda saida sukace Funtua!
Komawa motoci akayi gaban Hamadi na fadi he s just praying he will see her in Funtua aka wuce.
EPISODE 9?? 8??





Wato azaba daban daban ne, rannan da Mom ta watsa mata burkono ajiki tadauka bazata tabajin azaba da zafi dayakai wannan ba but yau Asmeey taji azaban da takeji yanzu dama wuka kawai Mom tasaka awuyanta tamata yankan rago she would prefer that a thousand times

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login