Showing 153001 words to 156000 words out of 233624 words

Chapter 52 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2519

na gida kafin shidda yamma nagayamaka Asmeey tadanyi murmushi Mamie tace  idan kin gaji da gidansu ki kirani kinji gyadama Mamie kai tayi tana murmushi suka wuce saida Mamie taga fitansu sannan tadawo ciki.

Saloon sukaje wanke kan tayi aka mata kitso mai kyau marasa yawa to miji bayanan Ya Hameed yabita kudi suka fito sai kawai yakaisu shopping yace  daukan ma keda sister ki abu Munir yace  nifa Yaya Hameed yadan hararesa yace  kasai abinda yafi 10k dakanka zaka biya Munir yayi dariya yawuce yawanci abubuwan ciye ciye suka saya yabiya suka dawo mota around 11 sai gidansu Zee simple gida ne a simple anguwa dan daidai matsakaici ga gate dinsu parking yayi yadaga waya yakai kunne yace  gamu awaje Madam juyowa Munir yayi yakallo Asmeey suka kashe ido yakallesu yace  gulmana kuke ahankali Asmeey tace  a a Yaya suna ahaka saiga wata yar budurwa tafito daga gidan tana sanye da hijab kana ganinta kasan zata dan girmi Asmeey she s 23yrs tafi Asmeey tsayi but tanada kyau gata black beauty sai wani kunya takeji taki kallon Ya Hameed tazo baya kawai tabude kofa tace  Sis Asmeeyyyy tawani rungume Asmeey, akunyace Asmeey tai hugging nata back tace  ina yini Anty Zee hoto Hameed yamusu a sace yaturama Hamadi see my wife hugging your wife, takama hannun Asmeey tana karban jakanta tace  muje kinji dasauri Munir yace  ni ba a sona tsayawa Zee tayi da sauri takallesa saikuma ta kalli Ya Hameed akunyace dan bata lurama da Munir ba, Hameed yace  baruwana don t look me akunyace tace  Sorry Ya Munir ai bansan kazo ba cus Hameed yabata Munir sun gaisa awaya, Munir yace  toh shikenan na yarda dasauri tace  dan Allah jirani ina zuwa takalli Asmeey tace  muje suka wuce gidan, suna shiga gidan tanada kanni biyu mata uku maza sai gaida Asmeey take suka shiga falo Umma na falo tace  yau ga Asmeey ga Asmeey akunyace Asmeey ta duka tace  ina kwana Mama Zee ta wuce kitchen tahado ma Munir everything datama Asmeey dambun nama da cake da shawarma saita sama Ya Hameed shawarma kadai a leda daban tafito tabama Munir ya karba yana godiya tadan kalli Hameed akunyace tasa hannu ya ijiye mai shawarma kan cinya takoma gida yayi murmushi kawai yatada motansa.

Tana zuwa falo Umma tace  kuje ciki abinku kunga ni kallo zanyi kabarina nake jira hannun Asmeey takama tace  muje tashi Asmeey tayi tana bata ledan _u sweet data kawo Zee ta karba tace  nagode Allah ampana suka tafi dakinsu, dakinta very simple katifa yar daidai akasa but a gyare ko ina na kamshi, hijabinta cire ta ijiye tana sanye da atampa mai kyau tawuce kitchen takawo ma Asmeey ruwa da komi datayi Asmeey tazaro idanu takasa magana Zee tace  saikin cinye kuma akunyace Asmeey tace  nagode tai shiru batasan mezatace ba banda Ramla sister ta no any girl in her life, ahankali Zee tace  congratulations Ya Hamad, Allah ya taimaka, Allah ya barku tare akunyace tace  Ameen Zee tace  to ci abinci tunda baki iya hira ba Dan murmushi Asmeey tayi tadauki shawarma tabude tafara ci, itama Zee ta dauka tafara ci, tace  Baba yau yakira Abba wai wata uku za asa January zai kama ko? Murmushi Asmeey tayi ta gyadamata kai, Zee tace  I am very happy Ya Hameed yace tare za a hada bikinmu ko ? Gyadamata kai Asmeey tayi, Zee tace  Asmeey kinada yau yaranku keda Ya Hamadi zasuyi kama da larabawa murmushi Asmeey tayi tace  kema haka kinada kyau sosai Zee tayi murmushi ahankali Asmeey tace  a ina kuka hadu da Ya Hameed ? Zee na murmushi tace  a bank dinsu access bank tayi dariya tace  ana tara kudin ankon kawata makotanmu ne, anjima muka fita zan nuna miki gidansu shikenan bansan ya akayi ba scammers suka kirani nabada BVN haka aka kwashe kudin naje bank dinsu inata kuka shi kadai ya lallasheni yabani hakuri harda ruwa yagayamin yanda zanyi yabani number sa kan nakirasa tayi shiru tace  nayi duka abubuwan dayace nayi na bank da court but kudin bai dawoba nafada masa kinsan meyayi sai kawai yabani kudin har 60k kyauta fa Asmeey tace  wow murmushi Zee tayi tace  haka na kaimusu kudin nace na fasa tara kudi gashi gashi, shine mukan gaisa kinsan haryau har gobe yatashi tsokanata mai anko yake cemin dan dariya Asmeey tayi bata tabajin labarin soyayya ba sai yau, Zee tace  kefa an ina kuka hadu? Though ku cousins ne but ya kuka fara soyayya? Shiru Asmeey tayi tarasa mezata ce saikuma tai wani cute smile tace  hadamu akayi Ya Hameed bai fadamiki ba? Girgiza mata kai Zee tayi tace  yagayamin twin nasa yayi aure dakukaje hutun salla shikenan dan shiru Asmeey tayi takalli Zee sai kawai taji she likes the girl ahankali tace  yanzu inason Ya& .Hamad& . Awani irin hankali kaman munafuka tace  so& .sai wani irin murmushi Zee tayi saitaji Asmeey ta burgeta zatai magana sai wayan Asmeey yahau ringing Snapchat video call cus koda yaushe datanta a kunne faduwa gabanta yayi ganin Ya Hamad ne sai taji tana kunyan tadauki video call din harya katse takasa dauka Zee tace  ki dauki wayanki bari kiga nama fita na dubo abinda nasaka a wuta Zee ta tashi tafita daidai Ya Hamad na kara kira bata ganinshi a screen din sai saman dakin da POP keda bala in kyau gently tasa hannu ta dauka tadan kara fuskanta kadan daidai shima Hamadi na karo fuskansa kadan from the way yayi position na face dinsa kasan baitaba video call a rayuwansa ba wani irin washe baki Asmeey tayi ganin fuskansa tadan sauke idanunta kasa ganin kallonta yake sosai yasauke ijiyan zuciya gently yace  muga kitson gyadamai kai tayi tashiga kokarin zare dankwalinta tana bending yana kallonta sauka idanunsa sukayi a boobs nata dasukai flashing dan bata daidaita wayan ba daidai ta nunamai kitso, da kyar yace  yayi kyau lemme switch to normal call kawai taga yacire video call din wani iri taji cus she wanted to see him, saitai shiru jin shima yayi shiru yasa ahankali tace  ina kwana jitayi muryansa yayi kasa sosai yace  how are you? Kunzo gidansu Zee? Gyadamai kai tayi tace  eh ahankali yace  is she nice to you? Gyadamai kai tayi tace  yes I like her dan shiru yayi yace  okay, we will talk idan kin koma gida ahankali tace  okay bye shima ahankali yace  bye ya katse wayan.
EPISODE 7?? 5??



Partially edited episode!
Wani kuka ne yatasoma Asmeey daurewa tayi dan tana gidan mutane tahana kanta yi Zee tadawo suka cigaba da hira.
**


Mom kwananta biyu a hospital aka sallameta Aya spoke to Baba tabashi hakuri for everything hakan yasa yacema Mom yadawo da ita duk uban taurin kanta saitaji a portion from her worries is gone, let her focus tasami lafiya and take her drugs and just stay peaceful da Baba shima Fawaz bari ta daure ta mance dashi zuwa taji sauki cus health is wealth, but what she s cooking on her mind har tittle tama abin da YAKIN KARSHE! Baridai taji sauki, har yau kuma taki tambaya ina Munir dudda she miss yaronta cus tasan suna hutu a school, ina yaje? But bakin hali yahana ta tambaya gani take kaman taci baya.


5 dot Ya Hameed yayi parking a kofar gidan tareda Munir suka kirasu fitowa Zee tayi tareda Asmeey sukai hugging juna sukai sallama bayan tabata yaji me dadi data dakawa Mamie Hameed yadanyi waving nata agabansu akunyace takoma ciki suka tafi gida, suna shiga gidansu taga wasu jerin sababbin motoci guda hudu agidan batasan mesaba hakanan mai jan fentin duk sai yafi mata kyau saukowa sukayi tanata kallon motocin daidai Mamie na fitowa tana murmushi Asmeey tai wajen Mamie da gudu Mamie tace  baki nan zazzabi zai kamani banda surutu babu uban abinda Hameed da Munir ke sani sun cikamin gida da ihu wai kwallo suke kallo, zokiga abinda Hamadi ya siyamana

Mami ta taba ash color motan wajen tace  ga tawa Asmeey tazaro idanu cikeda murna kafin tai magana Mamie ta taba baka tace  gata Abban ku Asmeey tabude baki, Mamie ta taba gray tace  gata Hameed zatai magana Mamie ta taba jan tace  ga taki inji mijinki! Chak Asmeey ta tsaya saita kara kallon Mamie, saita kalli Munir saikuma ta kalli Ya Jameed kafin takara kallon Mamie da so much confusion tace  t& & t& ..ta& .wa? Cus kaman bataji Mamie da kyau ba, Mamie ta kalli Hameed dake murmushi tace  bata makullin motan ta Hameed Hameed yaciro hadadden key motanta yamika mata yace  take ur car key from your husband chak Asmeey ta sankare like kodai mafarki take itane mai mota karban key Munir yayi yakama hannunta yace  ga makullin motan ki nan kallon makullin tayi hawaye ya sauka sai kawai tasaki jakanta akasa tayi wajen Mamie da gudu ta rungume Mamie tafashe da kuka tace  Mamie Yaya yasiyamin mota nine mai motan nan ni Mamie? Waya Hameed yaciro yana mata video Mamie tace  kece Asmeey sai kawai Asmeey tahau tsalle tana rike da hannun Mamie itane mai mota Mamie tace  bude motan kishiga dena tsalle dasauri ta zagaya tabude tana kuka sosai tai bismillah ya shiga Munir yashigo yana nuna mata yanda ake kunnawa ta kunna ta danna uban horn haba sai dariya takalli Munir tace  wai da gaske ni Yaya yasiyama mota yar karama dani? Yanzu nine mai this fine car? The way Asmeey was super happy made everyone happy da kyar dasauri tace  ina jakana? Wayata wayanta Munir yadauko mata number Ya Hamad takira but kaman baya online saita mikamai wayan itama bata cika yin hoto ba amman tace yimin hotuna, posing tadingayi a mota na shirme da yarinta da cuteness da menene Munir ma hotunan harda videos tana shirme a motan da wanda take surutu ni yar karama Yaya zai siyawa mota duka Munir Yama Ya Hamad forwarding anan snap sannan duk aka koma cikin gida Hameed yace  anyi magana da driver Baba tsohone mai hankali zai fara koya miki tuki gobe dan ni mammakeki zan banson shirme dariya tayi tawuce sama tazauna agado tana murmushi sosai tasake kiransa baya shiga ta kwanta tai shiru jin ana kiran magrib ta tashi tai salla she s so happy tanaso ta gayama sisters nata ba hali sabida abinda Baba yace tahakura tafada baya tai wanka tazo tai salla.

Wuraren 12 nadare harta fara bacci wayanta yahau ringing da sauri tabude idanu tasaki pillow data rungume wanda yanzu bata iya bacci bata rungume sa ba takai wayan kunne kafin tai magana calmly Hamad yace  you know you re the most beautiful girl I ve ever seen in my life ko dan murmushi tayi yace  I just finished watching all ur videos I m glad I made you happy, do you love your car? Gyadamai kai tayi da sauri cikin muryan bacci tace  yes! I love it sosai, I love the color, thank you so much Yaya, Allah yamaka albarka!! Allah yakara budi, Allah ya linkamaka dubunsu Shiru yayi yana sauraronta kaman addu an tamai dadi asanyaye yace  I can give you the world inhar it will make u this happy that u were today harda tsalle zaki karyamin Mamie murmushi tayi sosai there s something tun ranan daya tafi takeson yamata maganan letters datamai but baiyiba that means bai bude ba, ahankali yace  wat i want from you is to be happy, just like today, idan aka kawo miki laptop dinki start writing, get busy before you know it lokaci yatafi har na dawo kokizo okay ? Gyadamai kai tayi ahankali tace  tom ahankali yace  promise me u will not be crying again! Ahankali tace  I promise murmushi yamata yace  good girl nima natura miki pictures dina sorry sai yau natura dasauri ta katse wayan ta duba chat nasa hotonsa ne yawanci wanda aka masa da baima sani ba sai guda daya rak wanda yamata yana zaune adaki dawani polo mai bala in kyau white looking damn handsome ta tsaya tanata kallon hoton sai kawai taima hoton reply da I love you Yaya!Hamad baitaba tunanin zata iya gayamai haka a chats ba yace  I love you too thank you for being my wife! I love all the letters you wrote me don t worry babu wacce zan kalla a nan dasauri tafita daga chats din dan basically abinda tadinga rubutawa a letters din is karka kalli wasu mata karka kula kowa kaji Yaya inasonka=??=?? karka ma yan office dinku mata murmushi kadinga daure fuska daya bude dariya yadingayi.
Haka takoma bacci.

Washegari around 9 akace mai tuki yazo ta shirya hijab tasa suka tafi awa daya ne Hamad yace adinga mata by 10:15 tadawo Hameed yace  sakon ki na daki daga mijinki daki taji taga jakan MacBook dasauri tabude taga laptop guda biyu daya yarubuta Munir akai, waya ma biyu daya yarubuta Munir sai headphone shima yarubuta Munir akai ta kwalama Munir kira yazo Munir kaman zai haukace suka fito falo Ya Hameed yataya Asmeey setup shi Munir nayi da kansa yace  yanzu sai rubutu ko ? Ta gyadamai kai tana murmushi rannan sunyi waya tamai godiya.

Aranan da night takejin zancen zuwa umaran su saitahau kuka ai zai karar da kudin kuma an gama komi na Umaran zasu tafi on 18th of November daganan Mamie da ita zasu wuce Dubai sayo kayan akwatinsu Mamie taje Dubai couple of times but tun zamanin da lokacin Baba nada kudi, Asmeey was so happy itada matan yayyin harda Baba da Kawu da Abba da Mamie nan aka fara shirye shirye while Munir zai tafi gobe cus school medicine no be beans.
Saida tai kuka da Munir sai tafi yaga shatara na arziki haka yatafi gidan yadawo just iya da Mamie kullum tana fita car lesson tadawo zata danyi rubutu despite everything she misses mijinta sosai wlh, gashi xuwa uamaransu sai approaching yake.

Rannan tayi suka tafi bata taba shiga jirgi ba tarike Mamie daga baya tadawo daidai sabida yanda aketa hira zuwa Umara da Famiky da dadi kwanansu 15 itada Mamie suka wuce Dubai duk abinda tazaba ake saya akwatinta dana Zee iri daya just difference of colors akai komi kwnansu bakwai suka dawo Mamie notice tun wannan period din da Asmeey tayi tun Hamad na nan haryau bata karaba sai kawai tadingajin dadi tana kula da yarinyar sosai akman bata gayama kowa komiba har Baba tabarma cikinta, while gidansu ana renovating Wanda ake ginawa yayi nisa akasa bikinsu January 20th Asmeey was so happy Ya Hameed yakaita aka fara papers nata da komi cus Hamadi yazo biki tarezasu koma family gabaki daya ska shiga shirin bikin Asmeey da Hamad, Hameed da Zainab.
EPISODE 7?? 6??





BONUS=؃?

Har yau aiki ake agidan an gama renovation na waje, compound interlock, flower garden, kitchen da falo da staircase, gidan yadawo na yan gayu sosai, an gama dakin Mamie so Abba yadawo nata ana nasa sai nasu Hameed sai hallway din saikuma nasu Asmeey.

Today is 19th of December duka duka satinsu daya da dawowa daga dubai, tayi wani mahaukacin haske, fatanta yayi kyau amman bata iyacin abinci sosai, so kwata kwata batai kibaba sai uban nono dake kara tasowa sunyi shar kaman zasuce tass, Mamie is trying for her, the way take selecting abinci da ita akema haka datagaji but Mamie bata gajiya gashi batason kamshin abinci abinda yasa ma yanzu idan ta sauka kasa taje fita suje driving me which yanzu ta iya ana mata process na license ma kawai Ya Hamad baya taba yarda ta fita anguwa ne tun gidan Zee dataje rannan sai saloon Hameed ke kaita yajirata adawo da ita tarasa mesa baya bari tafita at all at least kodan layinsu ne tafita da motanta but baya bari.

Yau tun safe datai breakfast take bacci sai yanzu around 12 taji cikinta nawani irin juyawa tashi tayi zaune tana kama cikinta doguwan rigane na atampa ajikinta babu hula akanta kitson kanta yayi kyau tadade batai ciwon ciki ba hakan saiyasa ta tuna ai tama dade batai MP ba, tun Ya Hamadi na nan fa tayi har yau, shine zaizo yau yafara mata haka dafa gadon tayi ta yunkura zata tashi taje bayi tana mikewa taji jiri na dibanta hakan yasa ba shiri takama gadonsu tarike ahankali tace  Mamie! But shiru kulle idanunta tayi tashiga tafiya tana dafa bango tana layi at dsame time cikinta nawani irin ciwo tace  Ma& . Daidai ta buge da kofa dan juya mata dakin yake, kofan tashiga bugawa tana Ma& .mi& .. tana sulalewa kasa daidai Ya Hameed yaci gayu cikin wata shadda yafito fita zaiyi, jin ana buga kofa kadan kadan yasa yabi kofofin wajen da kallo ganin dakinsu Hamad yasa yayi wajen dasauri daidai Asmeey na Maaa& ..tana haki dasauri yataba kofan anatse yace  Asmeey saikuma yaji shiru dasauri yabude kofan kofanma sai bai budu duka ba sabida tana wajen akwance tarike cikinta idanunta na juyawa dasauri Hameed yace  Mamie! Mamie! Yatura dakin yashiga da sauri yana dukawa gabanta yana kallon kofa yana kiran Mamie kadan kadan Asmeey ke bude idanunta dake juyawa she could see yanda Hameed ke kallon kofa yana maganan da bataji all she s seeing is Ya Hamad, duk uban azaban ciwo hannunta tamika ahankali takama hannunsa bakinta na motsin.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login