Showing 189001 words to 192000 words out of 233624 words

Chapter 64 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2579

system nata daya nuna tashi wallahi Allah ne kawai ya dawo ma yarinyar nan da rai! Just pray for her, duk ku tafi gida ku dawo gobe Dasauri Hamad yace  I will stay here Yaya kawai yawuce yayi wajen ICu yazauna kujerun wajen yana kallon dakin da Asmeey ke ciki, Abba yace  are you sure zata tashi lafiya? Kafada mana gaskiya tunda baya wajen nan? Ahankali Ya Mustapa yace  akwai high probability zata shiga state of shock! Due to fear and pain, she might also loose her mind so just pray for her

Duk gyadamai kai sukayi yace  kuje gida za ayita zuwa muku barka I will be here da Hamad duk suka gyadamai kai dudda babu wani mai so yaje gidan but suka tafi. EPISODE 1?? 0?? 4??



Wuraren 8 nadare Mom ke farkawa sabida haushin karnuka datakeji ba kakkautawa, kadan kadan take bude idanunta karnuka tagani dudda akwai duhu wajen but akwai hasken wata ga idanun karnukan dake kyalli sabida dare suna kallonta, sun zazzago da harshe, su kusan uku suna wani nishi suna dalalar da yawu dake sauka kan fuskanta da wuyanta, wani irin mugun faduwa gabanta yayi batasan sanda tawani yunkuro kaman mahaukaciya ba ta taso firrrrrrrr, jakanta datagani tadauka ta buga karnukan dashi duk suka koma baya tamike dasauri tasa hannu tana gudu tana kokarin ciro key mota kare daya yawani biyota kaman zaki yakai bakinsa kafanta ya ganna mata cizo a kafa, ihu Mom tayi ta fizge kafarta daidai tana ganin key tabude mota ta shiga tarufo da gudu ta kunna motan taja karnukan na haushi sunabin motan Mom nawani irin nishi na azaba kafanta na zugi tafito gari tawuce wani asibiti tai parking tashiga ciki da sauri, suka wanke mata kafan tabiya kudi ta dauki hanyar kano that night still kafanta ciwo yake Tahir taje ta kwanta batare datai wanka ba, tun safe ba salla, tai shiru jikinta ciwo yake sosai da kafan dayasha bandage gabanta sai faduwa yake Asmeey kawai sai fadomata arai take, deep down tanajin wani iri a kasan zuciyanta dataga yarinyar ta rasu, damuwa ce? Tadamu ne Asmeey tarasu da gaske? But ai tafi kowa son yarinyar ta mutu tuntuni mesa yanzu abin ya tsaya mata arai? Son Asmeey take? Damuwa da Asmeey tayi? Yarinyar da sanadinta Fawaz yake mata iskanci? But how could even Fawaz do this to her? Asmeey is not in the picture he should ve made her his queen? How is she going to leave without him?
Shiru tayi she s really thinking about Fawaz but kuma kawai sai Asmeey takara fado mata arai, ahankali ta kwanta agado tai shiru tana kallon sama tana tuna sanda ta haifi yarinyar! Asmeey is one daughter ayaranta da starting from small take sonta! Asmeey na son mahaifiyarta! Lokacin nan she can t keep her da mai raino taje office Asmeey bata zama ga kiwuya, idan ko Mom ta taso daga aiki tazo daukanta wajen mai raino Asmeey na hangota zata fara murmushi tana dariya tana tsalle tana chap clap clap. Mom tayi da short smile da bamatasan tayiba, tacigaba da tunani, Asmeey yaran nanne that are very clingy koda yaushe tanaso taga tashige jikin Mom, kota rungume Mom, kota taba Mom, kota kama hannun Mom, itakuma tundaga kan su Aya she hates clingy children, ta tsani yara su dinga mammanne mata da sauransu, she hates it with passion saita tuna rannan da Asmeey tai lamo ajikinta danata duba kyasfi abayanta dakuma rannan da Asmeey tanata kallonta tace mata mene tace Mom I love you! Wani abu Mom taji yazo ya tsaya mata akan zuciya data rasa menene shi but abun is not making her feel happy about rasuwan Asmeey and at dsame time she s not feeling sad wani neutral feeling takeji at d same time kuma sai tunanin yarinyar take wato Asmeey! Takasa denawa kuma, Lema Mom taji akan fuskanta dakuma sauri takai hannu ta taba jin hawaye yasa taja wani tsaki.  Mtswwwwww like seriously? Tawani tambayi kanta cike da tunkaho da girman kai, tace  Asmeey nakema kuka oh please! I m just sad because of Fawaz ne and zaisani! Tayi shiru still tacigaba da juye juye takasa natsuwa takasa jin dadin rayuwanta Asma u kawai ta tsaya mata arai gari, bata taba taita tunanin Asmeey like today ba jikinta duk yayi wani la asar, she s feeling something azuciyanta, gashi fuskanta sai jikewa yake da hawaye da ba ita keyinsu ba tana gogewa, sai ganin fuskan Asmeey takeyi, tadamu but she s angry akan mesama ta damu Asmeey is not worth tai occupying space na zuciyanta, wlh bata runtse ba duk sai zazzabi yarufeta ga kafan da kare ya cijeta dake mata radadi tawuce ta shirya komi tai wanka tafito tai checking out taje ta maida motan suka kawota airport tahau jirgi sai Bauchi.

Asibiti tafara zuwa aka duba kafanta akace ba a kashe mata dafin da kyauba saida aka mata allura uku kafin tawuce gida tana shiga saitaga gida hatta mai gadi babu shi flat dinsu empty babu kowa, gadai komi all funitures na nan but all the children basanan, tawuce dakunan su an kwashe akwatinansu da sauran su Baba da gaske yake? Jitayi duniya yamata zafi this big house ita kadai? How? Tayaya zataji dadin gidan nan ita kadai? Tayaya zata fara rayuwa cikinsa just she?.
EPISODE 1?? 0?? 5??




Komawa gida sukayi daga asibitin jama a sai shigowa ake harda mutanen dabama su sani ba ana musu barka ana kuma mata addu an samun lpy, saida mutane sukadan ragu sannan Mamie tama samu natsuwan ganin Zee da kanta ke kasa dan kunyan kowa take murmushi tayi tace  Zainab ahankali Zee tace  Mamie sannu da dawowa Allah bama Asmeey lpy murmushi Mamie tayi tace  jiya tashin hankali yasa ba a fara biyo dake nan ba, sannu da zuwa kinji Allah miki albarka akunyace tace  Ameen Asiya tace  meza a dafa Mamie? Anatse Mamie tace  kun manta al adan mu duk sabuwan Amarya ke zaba Asiya tace  hmmm wlh tashin hankali yasa na manta komi, meza a dafa miki Zee? Akunyace Zee tace  anything & .
Dudda bawai hankalin kowa yagama kwanciya bane but 60% na danuwan kowa yatafi saura 40% which is lafiyan Asmeey, Alhaji Mahmoud Yayan Mom yazo cus Baba yakirasa tun sace Asmeey da Mom tayi yakirata yafi a kirga wayanta baya shiga, koda ya iso Baba bai boyemai komiba har affairs nata da Fawaz Alhaji Mahmoud was shocked to bone marrow yace  yaron datake fasikanci dashi takeso ta aurama diyarta wani kalan jahilcin jahillya period ne wannan? Alhaji Mahmoud ya tambaya kunyan Baba yakamasa yadaima kowa gaisuwa yatafi kafafunsa ba karfi, wajajen Takwas na dare Ramla da duka kanninta dawani babban manager business din Baba suka iso kano dan Baba ya aikasa yakawosu ya yanke shawara zai dawo kano da zama kusada yayansa da Asmeey saikuma bude Sana a anan kano sannan zai dinga zuwa Bauchi yana duba sana ansa tanan, zai sayi gida anan, Munir zai nemamai transfer zai maida yaron Egypt kawai yakarasa karatunsa anan ita daman Aysha a Abuja take aure sunadai zuwa Bauchi hutawa itada mijin, Aya ne kawai ke aure a Bauchi, he s relocating back here he will never make that mistake ever again he will protect all yaransa especially Asma u yayi regretting actions nasa, he s going to be a better father hence forth.

Kawu aranan da daddare yama Mama saki daya Mama kaman zata haukace yace tabar gidan tadauka za a roki Kawu wlh babu wanda yacemai anything let her serve the punishment inba hakaba bazata taba daina gulma ba, it s high time adena letting everything go in the name of zumunci, washe gari da kansa yakaita airport ta tafi shi bayau zai tafi ba.
****


Wlh at a point saida Ya Mustapa yafara jin tausayin Hamad cus the only thing dake dagasa daga gaban ICU dinnan is salla daidai da ruwa babu acikin shi abinci babu, babu abinda bai kawomai ba Hamad bayaci, yatashi suje office din nan ina baya tashi yana zaune gaban ICU nan yana kallon Asmeey ta glass dako motsi batayi connected to machines ga oxygen a hancinta.
Ga wajen sanyi sabida AC wuraren 2 nadare Ya Mustapa yazo wajen rikeda wata yar bargo haka bamai girma ba da coffee mai zafi a hannunsa ijiye coffee yayi ya warware bargon yaduko ya yafama Hamad daya dago jajayen idanunsa da sauri dan baima lura da Ya Musty ba ya rufamai, maida kansa yayi kasa Ya Mustapa yazauna kusada shi yadauki coffee yabasa yace  have this kin karba Hamad yayi ya girgizamai kai cus bamaya iya magana, Ya Mustapa strictly yace  wlh zan koreka from this hospital idan baka amsa kasha ba ha a! Ahankali yasa hannu ya amsa yayi shiru yana kallon roban coffee din hawaye na taruwa a idanunshi saiya fuzar da iska daga bakinsa mai zafi sai hawaye yafadomai dasauri yakai bayan hannunsa ya share yasake fuzar da iska batare dayayi magana ba kana ganinsa kasan zuciyansa cike yake da bakin ciki, hawaye suka sake zubowa ahankali Ya Musty yakai hannunsa yakama kafadan Hamad da karfi hakan yasa gently Hamad yakai dayan hannunsa yadaura kan hannun Ya Mustapa dake kafadansa yarike yana fuzar da iska yana wani kalan gyadama Ya Mustapa yakai hawaye na saukowa bakinsa nawani irin rawa yace  I& & .I& & lost& .. saiya kasa magana sabida yanda abun ke masa ciwo sai kawai yawani irin juyowa ya rungume Ya Mustapa da kyau, is as if yanzu ne yake asalin kuka all those moment ba kuka yayi ba cikin wani irin murya yace  I lost my little& & ba& ..by& .. yanda jikin Hamad ke rawa yana kukan kasan abun ba karamin ciwo yamai ba Ya Mustapa felt it sosai, bayansa yashiga shafawa, murya chan kasa Ya Mustapa yace  I know it s painful but ka dauke sa as kaddara daman Allah ya kaddara cikin bamai zama bane pray Allah yasa mai ceton kune, and just because you guys lost this baby doesn t mean bazaku sake samun another one ba, da izinin Allah zaku samu wani cikin soon ma dazaran Asmeey ta warke, I will make sure the best gynecologist ta dubata to makesure Asmeey is okay evacuation da suka mata baiji mata wani ciwo awani waje ba everything is going to be fine kaman ba ayiba Hamadi .

EPISODE 1?? 0?? 6??



Ahankali yace  but as a husband you need to learn how to be strong, Hamadi you are not that little boy autan gidanmu da zaka dinga yawan kuka kaman da noo! It s time yanzu kaima ka kula da naka responsibility din and be a man kaima ka lallashi family ka, look at you please Asmeey ta tashi ta ganka in this condition ai she will deteriorate, Hamad dole namiji yama kansa zuciyan maza and learn to be strong for family shi, the one in pain physically and mentally and emotionally is Asma u cus ita aka dauke, aka azabtar, aka kwakulo cikin dake cikinta ba ahaka idanunta biyu duk wani azaba daka sani ta sha kai kawai you are feeling the pain a zuciyanka ne sabida soyayyan dakake mata da babynku imagine kanajin pain this much then how will Asmeey s pain be like? Ya Mustapa yadanyi shiru yace  idan yarinyar nan ta tashi mu gabaki dayanmu bamuda wani effect on her but youuu! Hamadi taganka looking this messy lost da this kumburarrun idanu Asmeey will be completely shattered so put yourself together and give this poor girl the support dabata taba tunanin zata samu ba! Trust me second chance Allah yabama all of us to do better in protecting kanninmu yaranmu matanmu we had countless time and chance to save this girl but gani muke ai mahaifiyarta ne look at today, so we should do better, Hamad don t ever make mistake na neglecting matarka hold her close taji sauki kubar garin nan start life naku afresh, start all over and be the best husband to her cus she deserves it give this girl the love she s craving for, fill up that void in her heart, be that man da she will wish idan akwai hundred life time she wanna spend it with u kaji ? Gyadama Ya Mustapa kai yayi ahankali yanajin wani karfi Ya Mustapa yace  take your coffee dasafe zakaje gida wash up change and comeback okay gyadamai kai yayi ahankali yakai coffee bakinsa yafara sha Ya Mustapa ya tsaresa da idanu.
***


Wuraren 12 sukakai gidan dan kallonta Hameed yayi tasoma bacci dan murmushi kadan yayi he s still sad but like 70% of it is gone, bude motan yayi yafito yazagayo ta dayan bangaren ya sunkuceta a firgice Zee tabude idanu hada ido tayi da Ya Hameed hararanta yayi yace  kinci kuka ba dole kihau bacci ba boye fuskanta tayi tana kokarin sauka yace  ohh bazaki more hannuna ba dan nama daukeki bakisan nan gaba kikai ciki bazan iya daukanki ba akunyace Zee ta shiga fizge kanta yayi dan dariya yasake kankameta yabude flat nasu yan uwanta sun gyara ko ina na kamshi sauketa yayi she knows very well baici komiba hakan yasa tadan kalleshi akunyace tace  mezakaci? Bakaci komi ba tun safe dan kallonta yayi cikeda so yace  make me tea akwai chicken ko idan yan uwanmu basu cinye kazan amarcin mu ba amin microwaving duk kunya yakamata tawuce kitchen tana tafiya ahankali yabi tafiyan da kallo sai kuma ya tsaya yayi shiru sai yanzu yasami natsuwan tuna last night, Sex da dadi fa, ashe saisa Hamadi yadinga kuka, ko shima is because he s not soft like Hamadi da yayita kukan cus abun Zee badai dadi ba gaskiya saiya karayi yau yadan lashe baki ya kunna tv yatashi yawuce sama dakinsa yaje yayi wanka yasaka pajamas dark blue ya feffesa turare yana bude kofa yaga tahadamai komi anan falon sama ta ijiye kan center table
Ga tea mai kamshi ga kazan tai microwaving sai kamshi yake dakinta ya kalla saiya wuce yabude kofa bata ciki but ga kayanta kan gado yaji karan ruwa da gangan yayi wajen bayin kai tsaye yabude kofan yace  Ba& &  kasa magana yayi sabida ganin Zee naked ba kaya jikinta tana wanka Zee ta kurma ihu.  Wayyoooo ta duka da gudu, wani binta da mayen kallo yayi yace  ni kidena kunyana to me bangani ba jiya eh mai Anko? Turomai baki tayi taki dago kanta tace  kafita dariya yayi yace  ni da gidana ake korana karna shigo wani waje ? Kaman zatai kuka tace  ba kyau magana abayi fa kallon gabansa yayi yace  ai ni ban shigo bayi ba sai kawai Zee tafashe da kuka yayi dariya yace  tohh yakuri fito musha tea tare ashagwabe tace  naci abinci gidan Mamie dan shiru yayi yace  okay gama kizo dakina maida kofan yayi yarufe mata yafito yazauna yasake kunna tv yazauna yanashan tea yana karkadan kafa yana kara kallon ko ina hmmm nayi aure fa yanzu nima, look at the way nashiga bayi matana na wanka I can do anything agidan my house is so fine yana maganan sai murmushi yake shi kadai, tass ya shanye tea kazan bai cinye ba Zee tabude kofa tafito ahankali sanye da hijab kanta akasa tace  gani Baby wani murmushi yayi yace  je dakina I m coming lemme clear inda naci abinci ahankali ta tako wajen tace  I will clear it hannunta yakama yace  nope it s time for bed je dakina gyadamai kai tayi tawuce ahankali ta shiga dakinsa gabanta sai faduwa yake bataso yamata komi wlh chan karshen gadon ta kwanta taja bargo ta rufa kusan 10min tajishi yana kashe wuta da komi yashigo dakin yakalli gadon tarufa harkan yayi murmushi yashiga bayi brush yayi yayi using mouth wash yafito yadan dauki wayansa ko zaiga any miss call na yan uwansa maybe Asmeey ta tashi amman babu ijiye wayan yayi yacire kayan jikinsa duka
Gabansa yamike yanada moderate dick baka mai katuwar kai yahayo gadon yana kashe musu wuta ya matso dab da Zee yarungumeta yace  why hijab kawai yadagota ya zare hijabin yacire batai musu ba hannu yakai yazare riganta shima batai musu ba kawai saiya koma ya kwanta yawani irin rungumeta murya chan kasa yace  Zainab murya chan ciki tanajin bala in son mijinta tace  uhmm ahankali yace  ina sonki! Thank you for yesterday! Allah miki albarka kankamesa tayi sosai murya chan ciki tace  please Baby karkamin komi yau zafi nakeji sosai dan shiru Hameed yayi yace  sai yaushe toh? Ahankali tace  kabari gobe murya chan kasa yace  abukace nake sosai shiru Zee tayi kirjinta na bugawa, murya chan kasa yace  inada sha awa mai karfi! The only days dazan iya hakura bazan sadu dakeba are al ada days but I can t see you nabarki saikace ban sonki, adan bani kadan eh Mai Anko ! Turo baki tayi wai shi Hameed in every moment sai yayi tsokana tureshi tayi zata juya yawani kamota yana rike mata boobs yace  wayyoo ashe haka matana keda nonuwa! Kajisu kaman puff puff wlh saida Zee tai murmushi tashiga tureshi yawani matsa nonon suka shiga kokawa yana gurzan nonuwanta saida Zee ta natsu tace  ashhhh kaman jira yake yawani fizge boobs din yatura abakinsa yanasha ba wasa kaman zatai kuka yana ijiyan zuciya yashiga hawa jikinta sakin boobs din yayi yadago yayi addu a sannan yahada bakinsa da nata kafin yashiga kiciniyar shiganta wlh zafi kuka tafara amman Hameed saida yashige yahau sex da ita bakama hannun yaro ya rude, dole Hamadi ya rude Hamadi da daman bai saba da dadi ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login