Showing 195001 words to 198000 words out of 233624 words

Chapter 66 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2537

Asmeey take, nan da nan akai plugging nata to so many things, ga name tag nata a hannu an samata uniform farare masu bala in yau, Aya tace  yaje gida da Mamie tahuta baiyi musu ba yariga yakira driver sa yana hospital din sukaje suka shiga mota shida Mamie suka tafi gida, hannun Mamie yarike suka shiga elevator har zuwa floor nasa suka wuce gaban dakinsa yabude ko ina a gyare Mamie tabi gidan da kallo tace  nanne gidanka? Gyadama Mamie kai yayi Mamie tai murmushi tace  Alhamdulillah wucewa sukayi two bedroom ne yakaita duka dakunan kafin cikeda girmamawa da bawa mahaifiya daraja yace  wani daki kikeso Mamie ? Dan murmushi Mamie tayi tanuna laptop room nasa tace  nan nakeso kai ka zauna anaku Asmeey zataji sauki soon tare zakuyi zamanku sunnar dakai yayi yashiga dakin dudda agyare yake tsaf but saiya shiga kakkabe kakkabe Mamie tace  laaaaa me kakeyi Hamadi common jeka huta ruwa zan watsa namana girki shigo da akwatunan mu Gyadama Mamie kai yayi yafice itakuma tashiga bayi ta tsaya tana kallon komi dantane yasami daukaka haka saida ya shigo taleko tace  zoka nunamin Hamadi shigowa bayin yayi yanuna mata komi yafice ya kwantar da akwayinta yabude mata komi yaciro kayanta ta jeramata wardrobe kayan abincin ya ijiye akasa yadaga akatin yasa a Sam sannan yafice yaje dakin yayi salla a jirgi saiya zauna yayi shiru, yabar Ya Aya da wayansa dakeda line dinsa na garin nan hakan yasa yakira wayan da landline na dakinsa da sauri tadaga tace  Ya Hamadi! Murya chan kasa yace  how is she? Murmushi kadan tayi she just loves yanda Ya Hamadi ke son kanwarsu he s not even hiding it anymore yanzu oo baya iya boyewa, tace  she s fine asibitin nada kyau doctors daban daban keta zuwa dubata yanzu bakinta ake dubawa, in sha Allah sauki yakusan samuwa ijiyan zuciya yasauke kadan yace  I will be back soon please don t leave her site, there s Qur an awayana ki kunna mata, it makes her sleep easily ahankali Ya Aya tace  tom zan kunna yanzu ya katse wayan.

Nan da nan Mamie tahada simple porridge na dankalin turawa ta debo a plate tazo dakin knocking tayi shiru hakan yasa tadan bude dakin kadan yana zaune gaban gado but bacci ya kwashesa Hamad is exhausted baya bacci kullum yana cikin browsing condition na Asmeey online, koda yaushe yanakan kula da ita he s not letting kowa do something for her wucewa gaban gadon tayi ta zauna ahankali firgigit yabude idanu, kallonta yayi saiyadan saukar da kansa kasa yace  sannu da aiki Mamie abincin Mamie ta debo a spoon anatse tace  yaushe ne zaka koma aiki? Ahankali yace  next week Monday spoon din takai bakinsa ahankali yabude baki ya karba yasauke kansa kasa anatse Mamie tace  while Asmeey is recovering kaima u need to take care of yourself kaga yanda karame, kwata kwata bakacin abinci, baka bacci, Hamadi Asmeey zataji sauki trust me! Kallan addu o i da rokon Allah da sauka da akasa anayi kan yarinyar nan gakuma namu addu an she will get better soon kawai ta azabtu ne, but zata warke and she will be stronger than ever trust me, but you have to be strong, haihuwa kuma Allah ke bayarwa daman, zai kara baku, put yourself together kafara shirin komawa aiki kaji ? Gyadama Mamie kai yayi idanunsa na taruwa da hawaye kafin yakai bayan hannu da sauri ya goge yacigaba da basa tass ya cinye sukai waya da yan gida sannan tawuce tai parking abincin dazata kaima Aya tadawo dakin saitaga wani wahalallen bacci ya kwashesa a zaune yake baccin wlh, ahankali tazo tadan gyara masa kwanciya gently ya kwanta taja bargo ta rufamasa tazauna bakin gadon tana kallonsa saita daga hannu sama tace  Ya Allah ka tausayama this children Asma u da Hamadi don rahamar ka kabasu ikon cin jarabawan nan! Ya Allah lafiya na hannunka, kabawa yarinyar nan dabama asan meke mata ciwo ba lafiya Asmeey ba uhm ba uhm um, Ya Allah help this girl please! .

EPISODE 1?? 1?? 1??



***
BAUCHI
Har karfe hudun rana Mom na zaune agidan ita kadai ko kukan kaza bataji balle motsin mutum in that big huge house, ga yunwa ya isheta, ga zazzabi tanaji, wayanta ta dauka tai dialing number Gambo yar aiki amman baya shiga takira yafi sau goma sai chan ga Gambo na kiranta cikin muryanta na yan kauye tace  Hello Hajiya kina jina kauyenmu ba network naga kinmin fulashi, nazo kauyen mu mahaifiyata ba lafiya saita warke zan dawo, ina saman dutse yanzu hak& &  katse wayan Mom tayi taja dogon tsaki batasan zata sanar da ita kafin tai tafiya ba kodan taga bata gari, tashi tayi saikuma tai dialing number Fawaz but busy yake nuna mata kaman yayi blocking nata da wayan na shiga daukane bayayi but this time he blocked her, tashi tayi ahankali tafada bayi wanka tayi tafito taciro abaya tasaka tadauki handbag da key motarta tafito compound wani irin ba dadi gidan ke mata yanda babu kowa ciki, tawuce wajen motarta tayi tayi tayi ta kunna yaki kaman battery yamutu makaniken ta takira yace  gashinan zuwa takoma ta zauna anan compound within 20min sai gasa yazo ya duba motan yace  Hajiya sai taje office mun mata gyara fa dole saina tafi dashi ijiyan zuciya Mom ta sauke taso tai amfani dashi tace  to zan maka transfer bonnet yabude yayi tabe tabe motar ta tashi yabude gate yafice yasauko yarufe gate, Mom na zaune a compound din zuciyanta baya mata dadi ko kadan kusan 20min wayanta yahau ringing dasauri takalli screen din makaniken ne dauka tayi tace  Idris yaya ? Hayaniya taji wani yace  gani nayi an rubuta Hajiya motar ta kama da wuta fa anan junction na layin zuma! Faduwa gaban Mom yayi junction na anguwansu kenan fa dasauri tamike tayi gate tace  me mene? Bude gate tayi tafito yace  gashinan an cirosa kafansa ya kone amman yana lafiya motar ce dai naci da wuta kan titi daganan kofar gida Mom ta hango motarta na kamawa da wuta akan titinsu ga jama a faduwa wayan yayi daga hannunta kirjinta na bugawa bamatasan mezatayiba, da kyar ta duka tadauki wayan tashiga tafiya har zuwa junction kawai ta tsaya turus tana kallon ikon Allah, sosai motanta keci da wuta gabanta sai bugawa yake ita kadai Fawaz yarabu da ita, kare ya cijeta, an barmata gidan ita kadai, yanzu motarta yakama da wuta fushi Allah yake da ita? Amman ai ba ita ta kashe Asmeey ba kuma Allah yasani, tasan yes tai wishing yarinyar ta rasu but da ranta sukabar dakin ai, natural death tayi ai, alhaki ne yafara kamata? Kurmus tana tsaye tana kallo motanta ya cinye ana kashewa baya kasuwa saida ya rage langalangan mota kadai sannan ta mutu Mom kawai ta juya tana tafiya da kyar takoma gida ta shiga ta zauna she needs a car but tanadama kudin siya account nata tabude tanada 2.5 a current bank nata, tanada 1m a savings account nata, sai pension nata na stanbic ibtc bank tanada about 9M.


Ta kashe kudi zuwa kanon nan hotel da car rent da sauransu, she needs a car ga promotion za a mata yanzu how is she going to get to work tommorow batajin bolt ko uber na aiki a Bauchi ba tashi tayi takoma daki tadebi ruwan zafi a water dispenser ta jefa Lipton tasha tashi tayi takoma watsa maganinta a baki tai salla ta zauna ahaka har 10 nadare, daga baya ta daure taje baya ta watso ruwa ta sa kayan bacci tazo ta kwanta akan gado for the first time in her life takasa kashe wuta tai shiru, mesa yaranta babu wanda yakirata and she know by now kowa yasan meya faru metayi? Aya bata kirata ba, Aysha haka, Munir haka, Yayanta Alhaji Mahmoud haka, koda su yaran suna tsoro da shakkan confronting nata Yaya fa? Mesa bai mata magana ba ai baya tsoronta shi duk ta damu yanda babu wanda ya kulata.
Ahaka bacci yayi awon gaba da ita& &

Inyaaaaaaa! Inyaaaaa! Inyaaaaaa! Taji kukan jariri da muryansa da keda bala in zaki kaman zai yaga mata kunne akanta, gently tashiga bude idanu, duhu tagani ko ina yayi baki kirin chan saiga wata yar jaririya cikin farin kyalle asama hanging jaririyan tadago kanta idanunta jajir kaman jini takalleta tace  Inyaaaaaa& & inyaaaaaaaa tana kallonta sai taga jaririyan tabude baki harshenta yakoma kaman maciji yayi tsawo daga saman yazo wajenta zai kama wuyanta wani wawan ihu Mom tayi ta tashi zaune daga bacci ahaukace.  Innalillahi wayyo Allah na! Na shiga uku tashiga tari sosai tana shafa wuyanta da fuskanta tana kallon dakin da ko ina amman bakomi taji kafanta na zugi, dasauri takalli kafan saitaga bandage din ya futa wajen yazama ciwo sosai ga jini kaman an sosa hannunta ta kalla saitaga jini alamun ita ta sosa maybe cikin bacci dasauri tashiga sauka daga gado tawuce bayi ta kunna tap gaban wash hand basin ta wanke hannunta tadago kanta takalli madubi kawai saitaga Asmeey tsaye abayanta da fararen kaya tana kallonta ihuuuu Mom tayi ta runtse idanu.  Wayyoooo Allah na nashiga uku Innalillahi! Auzubillahi! Bismillahi Rahmani Raheem tabude idanun ahankali a tsorace ta kalli madubin babu kowa dasauri tajuyo takalli bayanta babu kowa jikinta wani irin rawa yake mata tsoro har cikin zuciyanta, bude kofan tayi tafito tawuce saman kujera tadauki charbinta na wajen tadawo gado ta zauna tana jan charbin tana.  Astagfurullahi lazi! Astagfurullah wa atubuilaika! Sai juye juye take tana kallon dakin, baccin dabai kara daukanta kenan ba ahaka gari yawaye bayinma tsoron shiga taji abude tabar kofan tayi wanka tafito ta shirya tabude drawer tacire duka gold nata tanaso ta sayar ta hada kudi tasai mota.

EPISODE 1?? 1?? 2??




Batason karamin mota akwai raini batasan yazatayi without a car ba cus is a necessity! Zuba gwalagwalan da akalla ta saida zasu iyakai 50M ajaka ta shirya tsaf tafito ga anguwansu ba a samu keke ko machine tashiga takawa akasa sai kallonta ake she looks so posh to be walking akafanta kunya kaman zata nutse kasa Tawuce junction bamata ga body motarta ba kawai ta tare keke tashiga tace kotu. Court taje yau take especting official appointment letter na komawanta chief judge hartaga yan cases nata around 2 shiru babu wani letter karshe dai takasa daurewa tawuce office na wani superior haka datake mutunci dashi yace  Hajiya Mrs Turaki murmushi tayi ta zauna tace  yanaji shiru har yanzu banga letter ba kofansa ya kalla saikuma yatashi yawuce Mom yadan fita sannan yadawo yazo dab da ita yaduko wajen kunnenta cikin whispering yace  maybe because u are out of town saisa bakiji news ba Muntari Surbajo yabi ta karkshi fa dasauri Mom ta kallesa ranta na mugun baci, ya gyadamata kai yace  the guy get people on top he work am shi za a bawa I heard it from a trusted source zakiga email yau, tun rannan namiki kiran duniya sabida kema u should come do your thing but wayanki baya shiga na village u go wat happen to your line ne? Kasa magana Mom tayi sabida bacinrai tace  ta ina yayi passing requirement na zama chief judge wannan ai yaudara ne da karya mutumin yace  ahhh u know our work well forget that thing see an riga an basa saidai kiyakuri kawai check ur email sef dasauri Mom tabude wayanta tashiga email aiko ga message an mata waita yakuri akwai wani basic requirement da sukeso da batada shi so sabida haka an bama a more befitting candidate than her the position of chief judge, Mom saida ta jefar da wayanta akasa tana wani huci kaman macijiya mutumin yace  ahhh calm down Mrs Saraki! Calm down I know it s painful sunga mace ne ke yadauki wayan yabata karba tayi kawai tamike tace  sai anjima tafita bata tabaji ranta yabaci kaman haka ba kuma da an sameta waya datayi yan dabarunta da kyar ta tare keke ta shiga tafada inda zai kaita kasuwa zuwa tayi ta saida zinaren tafito tasake shiga wani keke ga ledan kudi a hannunta sai taka tsantsan take dashi, suna ahaka a keken wasu maza suka tare keken Mai keken na kokarin tsayawa Mom tace  drop na daukeka f& &  tsayawa taga yayi batasan meya faruba tadaiga daya daga cikin passenger dasuka tare keken ya hura mata hoda a fuska taji daya yana cewa Oga yace  tasaka jan leshi da abaya wlh itac& .. daganan bata sake jin komiba.

Bude idanu tashigayi kwance taganta akaman police station bayan counter akasa da sauri ta zabura ta tashi macen dake wajen tace  ahh Mrs Saraki kin tashi dasauri Mom tace  Meya sameni Matter? Kallonta Matter tayi dan sunsan Mom tace  wasu yan Fulani suka kawoki wai an ganki wasu yan keke napep sun wurgoki a sume ? Arude Mom tace  ina wani bakin leda haka da handbag dina? Dasauri matter tace  ke kadai ce har agogon da dankunne sun cire miki ke harda takalmi ma just ke kadai aka kawo but we are investigating it faduwa gaban Mom yashiga yi tace  Innalillahi my gold money! Wayyyooo I need to go to the bank nai blocking account dina please matter bani takalmi da aron 1k
Mom nabasu cin hanci so matter batai musu ba tabata wani slippers da 1k Mom ta karba tafito aguje mata na binta da kallon tausayi Mom tawuce tahau machine ta tafi gt kafin tai blocking account tace aduba mata wlh an cire duka kudin account dinta tass da atm card nata balance dinta 0 kuma tanada 2m, suma Mom takusan yi aka taru akanta da kyar ta ita bayani akace ta POs suka cire kudin menene menene da kyar Mom na layi ta tafi UBA shima an kwashe yar 1m dinta biyar bata magani yanzu, ba waya bakomi yan zobunan hannunta da agogo da takalmjnta mai tsada an kwashe ina zata fara samun wani kudi da zamatasai waya?  Innalillahi wa innailaihi raji un!

Daga jiya zuwa yau Allah is just stripper her off all her privileges one after another! Jama a muji tsoron Allah! Billahillazi kome kikeda shi bazai hana Allah ya karbe komiba in a second dan shine yabaki! Leave life carefully and avoid cutar dawani, Allah na yafe laifin dakamai but baya yafe laifin dakama wani har sai wanin ya yafemaka.

Wait did u all see how Mom lost everything in matter of hours??? Muje zuwa!
EPISODE 1?? 1?? 3??



Hamad yayi baccin daya dade baiyi kalansa ba bini bini Mamie na shigowa ta dubasa tasan harda jetlag, sai wajajen 2 na rana yatashi afirgice agogo ya kalla sannan ya mike da gudu yafada bayi yafito ya shirya cikin kananun kaya yasaka jacket da p-cap yafesa turare yafito zaune yaga Mamie afalo tahada komi dazasukai hospital tana kallon tv data kunna itama ta sanya katon jacket tayi kyau, sauke kansa kasa yayi da sauri tace  muje toh tunda ka shirya gyadamata kai yayi yataho yadauki abubuwan suka wuce kofa suka fito driver yajasu sai hospital.

Ya Aya na zaune da ita adakin tayi wanka ta chanza kaya taci abinci dan she request for food an kawo mata ga Asmeey na ayanda suka kawota ba change ga Al Qur ani na playing Mamie tace  kinci abinci? Gyadama Mamie kai tayi tace  eh nace chicken soup ijiye komi Hamad yayi yadan juyo ya kallesu ganin suna hiransu saiya zauna bakin gadon yasa hannunsa ta karkashin bargon da aka rufa mata yakama hannunta yarike yana kallon fuskanta yakai dayan hannun yana share mata lips yayi shiru yana kallonta bayako kyafta idanu daga Mamie har Ya Aya na kallonsa.
Yana ahaka aka bude kofa wata baturiyan Dr yace  Dr wanna see you Mr Hamad Hussain gyadamata kai yayi yasaki hannun Asmeey yatashi daga gadon yaduko yasake share mata baki yadan tsaya yana kallonta kaman karya barta sannan yajuya yafice Ya Aya takalli Mamie, kasa daurewa tayi tace  Mamie wlh Ya Hamad yana son Asmeey, in all of this abubuwan dake faruwa soyayyan dayakema Asmeey kawai ke kwantar min da hankali murmushin manya Mamie tayi tanuna Asmeey tace  kinga mara kunyan yarinyar nan nawa itama haka takeson mijinta murmushi Ya Aya tayi saikuma hawaye suka cicciko idanunta Mamie tace  kin manta abinda aka fadi ko? Dan huci Ya Aya tayi takai bayan hannunta ta goge fuskanta tass sannan ta rage murya tace  Mamie har abada wlh banjin zan iya yafewa Mom ba! Mamie na tsani Mom sosai! I hate her with passion, she did all of this to this girl sabida wani mahaukacin dakikin dan iskan yaro! Tai shiru zuciyanta na tafarfasa cus Munir yagaya musu komi saikuma Aya tafashe da kuka tace  Mamie me Mom zatayi da mutumin dayaso batamin rayuwa? Dayaya nai escaping Allah ya kubutar dani? Mamie Fawaz nada bad history tundaga kan yimi yan aikinsu ciki, shi kawai iskanci yasa agaba kowa yasani, how could she have something with him and still tanason hadasa da Asmeey, kishi take da Asmeey yarta? Dahar tanason kashe yarinyar? Such type of woman is not worthy of being my mother! Aya tai maganan ahankali murya chan kasa tace  growing up matar is always harsh batason yara na mata gum body, she s strict tanaso muyi karatu, but during Asmeey tsanan was too much! Is just too much ashe is all because of that evil man! Ai gata gashi bazata kara ganina ba arayuwanta, saidai Aysha which itama nasan ta yafe Mom, Munir kam kawai tsoron Allah ne da yaron nan zai iya harbeta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login