Showing 198001 words to 201000 words out of 233624 words

Chapter 67 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2563

yasami dama Aya tai huci zata kara magana kawai Mamie saita rungumeta tana patting bayanta cikeda so tace  ya isa Aya! Just forget everything! Let s focus on Asmeey kinji .
EPISODE 1?? 1?? 4??




Office na Doctor Hamad ya shiga Dr ya nunamai kujera ya zauna, cikeda girmamawa Dr yatashi ya kunna wata yar TV na office din yatashi wasu hotuna haka kaman na xray ko scan suka bayyana a screen din Dr yace  this is your wife s cervix, this are ovaries, this is her fallopian tube, and this is her vagina yakalli Hamad dake kallon screen din sosai, anatse Dr yace  everything seems okay, all the organs are fine no any damage ahankali Hamad yace  can she get pregnant again Dr? Murmushi Doctor yama Hamad yace  absolutely yes! I must say whoever did the evacuation must be an experienced Doctor, and he was careful cus that s the only explanation for not having any damage organs dan ijiyan zuciya Hamad ya sauke ahankali yace  Alhamdulillah saikuma yasake kallon Dr, Doctor yace  u can ask any question if you have dan sunnar da kansa yayi saikuma yashafa kansa yadan dago kansa ya daure sosai yace  ahhhhmm how about interc& .. sai yakasa karasa maganan yasauke kansa kasa kalman namai nauyi, Dr yadanyi murmushi yace  you mean if she s fit to have sexual inter course? Gyadamai kai Hamad yayi, Dr yace  as her gynecologist the answer is absolutely yes! She s okay! She s healed! Everything is perfect fine and back to the way it use to be before! So she s fit for sex once she s back to normal gyadamai kai Hamad yayi Dr yace  you will see her psychiatrist tommorow noon gyadamai kai Hamad yayi yamike tsaye ahankali Dr yabasa hannu suka gaisa yace  don t worry much! You wife is gonna be absolutely fine dan murmushi kadan Hamad yayi yace  thank uuu yawuce yafita daga office din yakoma room nasu Mamie tace  me akace Hamadi? Ahankali yace  progress report nata aka fadamin saikuma gobe psychiatrist dinta zai gani by 12 na rana Mamie ta gyadamai kai yawuce wajen gadon yazauna.
Sai 10 nadare Mamie takadashi yatashi su tafi shida Aya cus Aya tagaji tashi yayi suka wuce suka tafi dakin da Mamie tazaba musu yakai Aya adan kunyace kansa na kasa yace  if you need anything call me inachan dakin murmushi Aya tayi tace  wanka kawai zanyi nai bacci nagode Ya Hamad nagode, Allah ba Asmeey lafiya ahankali yace  Ameen yawuce yafita daga dakin yarufe mata kofa.
Yawuce tasu dakin maida kofa yayi yarufe ya danna lock again kayan jikinsa yarage yawuce bayi yayi wanka yadauro alwala yafito shiryawa yayi cikin jallabiya ya shimfida dadduma yahau salla na addu o i dayakema Asmeey sai kusan 2 yatashi yacire jallabiyan yahau gado yayi shiruuuu kafin ya lumshe idanu moment nasa da Asmeey na fadomai apart from first and second sex nasu the 3rd one wanda yayi rannan dazaiyi tafiya na dawomai a brain duka duka 3times fa yayi sex but they were all so beautiful and memorable in his heart and he wants them again, hannunsa yakai yakama gabansa daya gama mikewa yayi wani wahalalen ijiyan zuciya before kwata kwata baida sha awa but yana aure especially sanda ya sadu da ita shikenan komi na jikinsa ya chanza, da kyar yayi rayuwan gidan nan he was happy zai koma gida bikinsu but gabaki daya bai samu yayi ba, ga January nan yakare gobe 1st of February, rabonsa da sex tun 17th of October last year, he s very horny, yasake fuzar daga ijiyan zuciya yatashi ya zauna yarasa inda zaisa kansa yayi tagumi sha awa na damunsa, bayi yashiga duk sanyin da akeyi haka ya kunnama kansa ruwan sanyi yafito ya kwanta but abin yasake tashi juye juye yashiga yi agado yana wani irin nishi yayi ruf da ciki ya kifa kansa a pillow yasaki kuka ahankali ya danne gindin sosai agado yace  please Asmeey wake up soon! I need uuuuu shidai baisan tayaya and tayanda bacci yadaukesa ba yatashi da asuba yaga yabata gadon ko mafarki yayi oho bedsheet ya chanza ya kai wannan bayi yasa washing machine yayi wanka yazo yayi salla yasake kwanciya yakira Mamie& ..
EPISODE 1?? 1?? 4??



Yau 28th of February.
Tun bayan first week of zuwansu yakoma aiki, karfe 4 yake tashi daga aiki zai taho hospital sai 10 nadare zai wuce gida da Ya Aya, Hamad yarame, suma chan gida an damu ganin yarinya taki dawowa daidai.
Hamad ga damuwan Asmeey ga sha awa na neman hallakasa so dayawa yanaso kodan kwanciyane ma yayi a gadon yadan tabata ko yadan taba boobs dinta ko zai sami natsuwa cus condition nasa is not even funny yanzu kaman he s loosing his mind tsabaragen sha awa, kuma yanzu yana kamasa anytime anywhere not just da dasai dare yazo kwanciya, gashi su Mamie da Aya kullum suna tareda ita lallabawa kawai yake dakuma azumi, kuma duk uban matan office nasu da kalan kayan dasuke sawa baitaba jin sha awan wata ba the only mutum dayake sha awa arayuwansa is Asmeey! Ko yana cikin sha awa ita yake gani! Yana cikin sha awa moment nasu da sex nasu yake tunawa, gashi bai iya Mastubation ba, wahala yasa wata rana ma ya gwada yi kozai sami sukuni but yakasa.

Yau yana zaune a office aiki yake da system dinshi Mona tai knocking ta shigo tana sanye dawani mini skirt da yar riga mai kama da singlet rikeda wani file tace  the files you asked for tamikamai files din, hannu Hamad yasa ya karba batare daya kalleta ba tajuya tafita daga office din kawai gabansa yakada yatashi kifa kansa yayi a table ya harde kafafunsa yafara huci hannayensa nawani irin shocking sunamai rawa, cikinsa yawani murda kai zai mutu fa da kyar yatashi wayansa yadauka yajuya yarufe blinds na office nasa karma a hangosa yashiga bathroom nasa na office din yarufe kofa yaduka jikin kofan jikinsa narawa he don t know wat to do the only person that comes to his mind is Ya Mustapa he needs to talk to him karya mutu, dialing number sa yayi a ringing na uku Ya Mustapa yadauka cikin wannan muryan natsuwan nasa da manyance da datttaku yace  Hamadi! Ya kuke? Jikin Hamadi rawa kawai yake belt nasa yashiga cirewa sabida yabude wandon abun yafito cus idan baiyi hakaba akwai matsala sai wani irin nishi yake, anatse Ya Mustapa yace  Hamadi! Murya chan kasa Hamad yace  Yayaaaaa! Excusing kansa yayi yashiga office dinsa ya maida kofa yarufe yasami kujera yazauna calmly yace  menene? Wat happened? Wani abu yasami Asmeey ne? Girgizamai kai Hamadi yayi alamun a a cikin muryan dake shaking yace  n& & no Ya Mustapa yace  toh why are you crying meya sameka ? Wlh yarasa inda zaisa kansa kawai yasakinma Ya Mustapa kuka ba kakkautawa, wahala da azaba sunmai yawa, Ya Mustapa yayi shiru today is Friday yasan yaron nan around this time agarinsu yana office, did something happen a office ne hakan yasa gently yace  wani abu yafaru a office ne? Girgiza kai yayi da kyar yace  I& can t& sleep Yaya& .. cikin voice na kuka yace  I& & ..is& ..disturbing me anytime& anywhere& my body will be shaking kaman zan mutu shiru Ya Mustapa yayi dudda he s crying maganan na breaking but somehow he put everything together and understood wat yaron is trying to tell him dudda bawai yafadamai directly bane calmly yace  kana azumi? Gyadamai kai yayi yace  almost everyday ina yi& & .nothing works yafadi murya ciki ciki, ahankali Ya Mustapa yace  daka dawo naija bakayi bane? Girgizamai kai yayi yace  n& & & no& . Ya Mustapa yayi shiru that means tun kafin yayi tafiya rabon da yaron nan yayi wani abu, for yara irinsu Hamad daman haka ne dazaran sunzo sunsan sex shikenan body system nasa ke chanza wa ma, he even tried yayi hakuri ma ace tun October this is February, ahankali yace  kana ina yanzu? Maganan sa this time baya fitowa ma sosai yace  bayin office! Shiru Musty yayi saikuma chan anatse yace  idan you can not hold it any longer zaka iya zuwa ka sadu da matarka fa! Ko mahaukata ana saduwa dasu balle Asmeey da she s only in shock! Please kafin wani abu yaje yasameka bawai wata matar gareka ba she s all you got, kaje ka sadu da ita ahaka kaji! Kagama clean her up! Murya chan kasa yace  Mamie and Aya are all there! Ya Mustapa yace  I will call Mamie now suje gida yau, tunda yau Friday kaika kwana da ita su suje gida, haba abin is too much for you! Stop crying! Idan akwai ice a fridge put it on your boner it will go down okay gyadama yayansa kai yayi yay shiru, Ya Mustapa yace  zan turo maka sunan wani magani kaje ka siya kasha cus u can t be sleeping up and down with a patient a sick bed ba, idanma hospital din suka gane za a hanaka but just for today na yarda kayi sabida jikinka yadan natsu kaji ko .
EPISODE 1?? 1?? 6??



Gyadamai kai Hamad yayi yana wani irin ijiyan zuciyan pains da Ya Mustapa na iya jiyosa ko ba a fadamai ba yasan cikin yaron na ciwo and he s having blue balls kawai saiya katse wayan yace  I will call you later, kasa driver ka yakaisu gida inama yaga karfin dazai tashi yafita yaje office yabude fridge yadauki ice, yakai good one hours sannan yasamu abun ya kwanta yatashi ya wanke fuska yafito bakin glasses nasa yasaka yacigaba da aiki har 4 yayi salla yafito suka wuce hospital.

Zama yayi bak1n gadon bama ya iya kallon jikin Asmeey banda fuskanta Mamie sai kallonsa take tanajin nauyin tamai maganan da Mustapa yamata kan suje gida zai kwana da matarsa shima kuma Hamad yanajin nauyin musu maganan koba komi Aya na wajen akwai that kunya and regard he has for yayar matarsa wlh har 10 yakasa maganan itama haka Mamie hakan yatashi yace  saida safe Mamie Aya tace  Mamie saida safe mezan dafa nakawo miki? Mamie tace  shinkafa da wake mai da yaji wlh nagaji da abincikansu
Aya tai dariya Hamad yawuce yafita Ya Aya tabisa abaya.
Mamie tayo alwala tazo ta shimfida dadduma tai salloli har wajajen 2 tanakan dadduma saita taso ta linke dadduman instead of taje kujeran dakin dake komawa gado sai tazo wajen gadon tana kallon Asmeey dataga idanunta abude suna kallon sama yawanci tana bacci tana rufe idanun abakin gadon Mamie ta zauna tana kallonta tace  yarinyana kin tashi? Saitai shiru tunda take kwana da ita idan Asmeey tarufe idanu ariund 8 nadare sai 8 nasafe ko 7 take bude idanu, Mamie takalli drip na abincinta tace  ko yunwa kikeji? Takai hannu ta taba cikinta, tace  ko sanyi kikeji Asmeey na?
Ta gyara mata bargo takai tsumma ta goge mata baki Mamie tai shiru tana kallonta tace  Allah yabaki lpy Asma u! Shiru Mamie tayi tana kallonta kafin ahankali Mamie takai hannunta tadaura kan gefen fuskanta tai shiru murya chan kasa Mamie tace  Asmeey nasan how painful life has been to you! I know you feel gwara this state dakike ciki yanzu daki dawo daidai kicigaba da rayuwa cus wat exactly are you living for? Mahaifiyarki ta tsaneki and the only beautiful little gift da Allah ya baki tarabaki dashi your little baby Mamie tadanyi shiru tace  to wat are you living for? Mamie tayi shiruuuuu tana kallonta, ahankali Mamie ta shafa kumatunta tace  Asmeey don t live for me! Don t live for Abba, ko Baba, ko su Aya, ko kowa ma, I want you to live for one person! Mamie ta nuna yatsanta guda daya tace  this one person I think he deserves to live with you Asma u! Sabida halaccin sa! Dakuma kaunar dayake miki Mamie tai shiru hawaye na cika idanunta ahankali Mamie tace  Asmeey inasonki sosai wallahi tallahi tadan fuzar da iska Mamie takasa daurewa kawai tafashe da kuka sosai tace  Asmeey inason Hamadi! Ina matukar son yaro na! And I m gradually loosing him! Karkima d ana haka Asma u ki barsa zai haukace! Yarona na sonki Asmeey yana sonki da duka rayuwansa knowing u are alive shine ke basa karfin rayuwa ma, Asmeey come back for my son dan girman Allah kar wani abu yasamesa karya haukace, Hamadi tun yana yaro ba kaman sauran yara bane, alot of people call him mara lafiya, mai tabin hankali da sauransu sabida yanayinsa, wlh yarasaki zai haukace, I don t want to loose my son Asmeey Mamie tafashe da kuka sosai tace  bayacin abinci baya bacci baida natsuwa ga damuwa Asmeey kin dandana menene kaunar d a ina matukar kaunar Hamadi ya isa haka come back for him kuyi rayuwanku tare komi yayi farko zaiyi karshe no one will hurt you again, Asmeey Hamadi zai haukace sabida ke! For the sake of soyayyan dakuke ma juna come back for him kinji Mamie tafashe da kuka sosai ta duka ta rungume Asmeey tarasa yanda zatayi ita karan kanta damuwa yamata yawa, machines din da aka jona Asmeey dasu taji sun shiga kara dawani irin sauri Mamie tadago da kanta takalli Asmeey rawa taga jikinta yafara da kafafunta da hannayenta harda bakinta dasauri Mamie tayi ihu.  Docto& &  dakin taga Doctors kusan uku sun shigo da nurses, nurse daya tacema Mamie come with me Ma am.
Mamie arude tana kallon Asmeey dake rawa tace  wat happened to my daughter? Tell me nurse din takama Mamie dake kuka tace  calm down, allow Doctors to see her first he will communicate with u come with me takama Mamie data dauki waya tafito da ita wajen dakin Mamie ta zauna jikinta na rawa tarasa mezatayi sai kawai tai dialing number Hamadi
Hamad na zaune kan dadduma wayan dake hannunsa yanzu tahau kara faduwa gabansa yayi sosai yakai hannu ya dauka ganin dayan number sa ce ta wajen su Mamie da gudu ya dauka yana mikewa tsaye kafin Mamie tai magana yace  Mamie! Meya faru? Daurewa Mamie tayi tace  Asm& & kazo Hamad? Katse wayan kawai yayi gabansa na faduwa sosai yazar1 kaya ya chanza yasaka coat yafito yayi wajen dakin Ya Aya yana knocking ta taso itama tana kan dadduma tabude kofan yama kasa magana kawai yajuya taklami kawai ta zura kan dadduma tabisa suka sauka kasa baida license na tuki but yaja motan nan cikin 10min sukakai hospital tsabagen gudu.
EPISODE 1?? 1?? 7??



Yana parking yafito da gudu ya shiga hospital din gabansa na faduwa sosai yahau gudu sosai zuwa ward nasu Mamie yagani gaban dakin tsaye tana goge hawaye da bayan hannu yazo wajenta da sauri yace  Mamie meya sami matana? Hannunsa takama tace  she was shaking machine na kara doctors na ciki yanzu gyadama Mamie kai yayi yarike hannun Mamie jikinsa na rawa Ya Aya na isowa wajen suna kallon dakin gaban Hamad na faduwa sosai.
Sunkai kusan 10mins ahaka sannan Doctors suka bude kofan suka fito dadan murmushi kan fuskansa yamika ma Ya Hamad hannu yace  congratulations Mrs Hamad! This is good news! Your wife is awake& .. rawa bakin Hamad yashigayi yace  aw& & awa& ..ke? Dr yayi yar dariya yace  I mean she s conscious! Cus she has been awake all this while but not conscious but now your wife is fully conscious! But we still have to run some investigation in the morning! Congratulations once again she did it! Your wife is back! Chak Hamad ya tsaya hawaye sun cika idanunsa saiyakai hannunsa daya yadaura kan fuskansa guys! He s exceptionally happy! Baimasan how he can express his happiness ba, doctors sukai dariya yadan buga kafadansa yace  common champion! You ve waited for this moment for months! Now is the time! Go in and see your wife! She s waiting! Doctors suka wuce, Mamie da Ya Aya duk suka tsaya babu wanda yayi gigin shiga dakin cus Hamad deserve to see her first much more than them! He deserve to see matarsa first, tabasa Mamie tayi hakan yasa yasauke hannunsa kasa idanunsa sunyi jajir na kuka, yadan fuzar da iska yakalli Mamie cikin wani irin murya yace  Mamie nayi kyau? Dan dariya Mamie tayi daya bulbulo da hawaye daga idanunta hakama Ya Aya, takai bakin lullubinta kan fuskansa tace  kayi kyau idanun nan ne sukai ja sosai dai sharemai tayi hawaye na kara zubowa yace  Mamie Asmeey ta farka da gaske? Mamie tace  shiga and confirm for us gyadamata kai yayi kai jama a Hamad is very emotional, ahankali yajuya yataka ya tsaya jikin kofan yakara kai bayan hannunsa ya goge hawayen dasuka sake zubomai yadan fuzar da iska he s anxious, he s scared, kafin ahankali yabude kofan ya shiga dakin yamaida kofan yarufe yadago kansa yakalli gadon, cikin wasu kalan gajiyayyun idanu Asmeey ke kallonsa an samata oxygen a hanci cus data farka she couldn t breathe properly! Tsare Hamad tayi da idanunta na mara lafiya sosai tana kallonsa taga wani haske mafi kyawu tareda shi, tunda ta farka tabude idanu this is the first haske datake gani dat warm her eyes and bodyup! She missed this face! She missed this man! All she wants right now is yazo wajen nan so that she will have a chance to just hug him tight and never ever

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login