Showing 72001 words to 75000 words out of 233624 words

Chapter 25 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2549

da gaske Mamie takamata Munir yakama hannunta mai lafiya yana daurewa but he s feeling very emotional suka fito.

Around 7:45 na safe Mom tabude kofanta tafito daidai shima Baba na fitowa daga dakinsa ya kalleta ya watsar kaman bai santa ba yawuce stairscase ya sauka, sauka tashigayi tafito falon, tafito tsakar gida, Plastic chair tadauka ta ijiye acikin compound din tai crossing leg like a boss tana jiran fitowan su, Ya Mustapa yafara fitowa rikeda dansa Areef dayasa shadda exactly irin tasa da matarsa abaya Anty Asiya ganin Mom a compound duk sukasha jinin jikinsu Matar tafara cewa  ina kwana Mom nuna alamun tamaga mutane batayiba Ya Mustapa yacigaba da wasa da Areef yace  morning Mom yawuce abinsa wajen mota yana kunnawa dudda an riga anyi warming kowace mota, daidai su Faisal da Abdullah da matayensu suma sun fito kowa yaga Mom sai yadanci tura regardless zasu gaidata babu wacce ta amsa cikinsu, Hameed ne yafara fitowa daga flat nasu da box dinsu shida Hamad dan su kadai ne basu hada kaya ba sai this morning yana ganin Mom yadauke kai yace  morning yayi wucewansa yana loda kayansu a booth.
Tsaf Baba yagano Mom dan daya shigo flat din saida ya kalli window yaga Mom zaune a compound, Mamie na sauko da Asmeey dake kuka nan falo saiya karaso yace  ina kwana Yaya su Ramla na gaidasa ya amsa ganin yana kallon Asmeey sai Mamie ta saketa tace  bari muje tawuce Abba yabita, hannayenta Baba yarike Asmeey ta kalli Baba sai kawai tafashe da kuka Baba ya girgiza mata kai yace  ya isa, Ya isa come here sai kawai ya rungumeta yana shafa bayanta Munir da Ramla na kallo sannan Baba yadagota da kansa yasa hannu yajawo gyalenta yarufa mata fuska yace  kumuje sai Munir da Ramla suka shiga gaba Baba rikeda ita suna biyedasu, kowa yashiga mota dan da duk basu shiga cikin mota ba, Abba ne kawai da Mamie basu shiga mota ba sai Kawu da Mama wanda gobe ne zasu tafi Gombe suma suna waje sai Ammi da Gwaggo, suna fitowa Munir yaga Mom kirjinsa ya buga Baba yashiga tafiya da Asmeey zuwa wajen motocin sunkai kusan tsakiyan compound din cikin kakkausan murya Mom tace  Asma u chak kafafun Asmeey suka tsaya kaman an kafasu Gwaggo dake magana da Ammi tace  ubanme zata miki? Yarinyar nan yau kwana nawa tana akarye baki leko kinzo kin dubata ba sai yanzu kikasanta ? Abba yama Gwaggo wani kallo yace  Gwaggo Gwaggo tace  dalla kamin shiru Abubakar, nace ubanme zata mata take kiranta, nagadai ba son yar takeba ko, banda haka batada iko kan Asama yanzu dan yarinya tadawo matar Hama& &   Asmeey! Mom takara kiran Asmeey, a tsorace Asmeey da harwani gigicewa tayi tajuyo dasauri tana jan gyalenta baya ido da ido tayi da Mom dake mata wani kallo da ita kadai tasan meaning dinsa, Gwaggo ta taho da sauri tace  ke dalla chan wuce mutafi me akeyi da wanchan matan anatse Abba yace  Gwaggo ku cikata taje taga mahaifiyarta wani kallo Baba yama Abba, Abba ya gyadamai kai, sakin hannun Asmeey Baba wani abu Asmeey tahadiye awuya gabanta na faduwa tana kallon Mom dake kallonta itama ahankali saita fara tafiya hakama Mom saitaga yarinyar ma ta chaxa mata, takara girma tabude kaman yaron yama mata wani abu, tun kafin takai wajen Mom saitaji kafafunta sun kasa daukanta kawai saita duka, Hameed dake motan Ya Faisal yace  now this is wat I was saying jiya, here we go kasama matsawa kusa da Mom tayi bakinta sai kawai ya shiga rawa tace  i& ..ina& .kwa& .na& ..Mo& & 
Hannu Mom ta mika mata warmly hakan yasa ta kalli hannun Mom saikuma ta kalli fuskan Mom, murmushi Mom tamata tace  come my baby girl shiruuu Asmeey tayi tana wani irin kallon Mom kaman tasami tv as long as tundaga time datai hankali tai wayau zuwa yau bata tabajin Mom takirata da My Baby girl ba, and she can t even remember the last time Mom ta kalleta tayi murmushi, saidai taga Mom nama wasu murmushi ba itaba, ganin takasa motsi yasa Mom tace  nazama dodo ne? I m calling you, zonan Ma u na, come, give me ur hand Mom tasake mika mata hannu sai kawai Asmeey tashiga ciro hannunta mai lafiya tana kaiwa yana rawa sosai tana bama Mom, tsabagen yanda take tsoron Mom koda hannun yakai saita kasa sawa acikin na Mom, ita Mom ce takama hannun nata tarike gently takamota tace  mike kizo Princess mikewa tsaye Asmeey tayi jikinta kyarma yake kaman ba Mom dinta ba, Mom tace  careful kada ki fama hannunki mai ciwo kallon Mom kawai Asmeey take tana tafiya ahankali she thought akan dayan chair wajen Mom zata sata sai kawai Mom ta daurata kan cinyanta kaman yar yarinya tace  zauna kan cinya na, zauna kan cinya na my beautiful autan mata na, kyafkyafta idanu Asmeey tashigayi tana kallon Mom cikin wani irin emotional state dayaro ke shiga na mamaki da kewan mahaifiyanta Asmeey tace  Mommy Mom tace  yes Baby wani irin rungume Mom Asmeey tayi tafashe da kuka Mom na murmushi tana shafa bayanta tace  stop crying kusan 20secs Mom tayi da kyar tacirota daga jikinta tana kallonta takai hannunta kan fuskanshi har wani zabura Asmeey take yanda take kuka, rabon datai huging Mamanta haka ta manta tana wani kalan haki, Mom takai hannunta tana share mata fuska tayi murmushi tace  kinaso nadinga miki haka kullum nadena dukanki ? Mom knows yaranta so well, she knows all abinda Asmeey keso is love, she knows damn well cikin yaranta Asmeey duk tafisu sonta, Asmeey loves her Mom kaman wacce akama baki da Mama, yarinyar nan nason mahaifiyarta, gyadama Mom kai Asmeey tayi ahankali, Mom tace  i will make you an offer toh tayi dan shiru tace  I love you Asmeey, nasan I ve been super harsh and hard for you but i am doing duka sabida kizama wani abu nan gaba, ki gajeni and be a better woman sama dani, kin taba zama kin tambayi kanki mesa duk cikin yarana kena zaba ki zama lawyer kaman ni? Mesa ban zabi Aya ko Ayasha ba saike Asmeey? Ahankali Mom tace  sabida duk nafi sonki wani iri Mom tayi da fuska tace  ranan da Fawaz yamiki this Babanki ya sakeni saki daya! Dasauri Asmeey takalli Mom, Mom tace  don t worry I didn t blame you banji haushi ki ba kaman yanda nasabayi da Mom tayi shiru tace  Babanki bai sanar dani ya aurar dake ba sai jiya da daddare a well wisher yasanar dani Mom tasakeyin shiru chan tace  yan uwan mahaifinki kap dinsu sun hadamin kai sun nunamin I am no body, an sakeni kuma aka wulakantamini y a ta hanyar aurar dake ga mahaukaci mai tabin hankali kuma wanda baida abinyi jobless mutum like Hamad Mom tasake shiru tace  now this is my offer ahankali Mom tace  Stand up kitashi daga jikina kiwuce dakina ki zauna cus I don t accept this marraige zan karba miki saki nida ke will be best of friends, I will shower you with my love and affection sannan zan baki miji na gari kaman nasu Yayyinki Aya or standup and follow them kuje Kano but listen to this Mom tadan gyara glass din idanunta tana kallon kwayar idanun Asmeey da kirjinta dake dukan uku uku tace  idan kinbi mutanen nan nayafeki as y ata sannan Allah ya wulakantaki Asma u! Wani girrrrrrr kan Asmeey yayi kaman an kunna inji, Mom tace  idan kika bisu na daura bakina akanki Ya Allah yahanaki kwanciyan hankali! Girrrrrrr haka kanta yakara kara this time around kaman ana zuge zip din riga, Mom tace  idan kika bari mahaukacin chan ya kwanta dake Allah ya hanaki farin ciki bazaki taba ganin daidai arayuwanki ba! Saikuma Mom tadan sassauta murya tace  I hate mutanen nan sosai
Na musu tsana da bantabama wani ba, I hate Hamad, na tsani yaron nan sabida yataba Fawaz dan haka kikai zaman aure dashi ni uwarki kuma mahaifiyarki nace Allah ya tsine miki albarka! Rawa kafafun Asmeey yafara hakan yasa Gwaggo da take tafarfasa ta taho wajen tasa hannu takama hannun Asmeey tace  sallaman ya isa haka wuce muje kafin afara cin zali Mom tama Asmeey da Gwaggo keja wani kallo tace  you have two options trade carefully Gwaggo tawani jaa Asmeey ta sauka daga jikin Mom tace  dalla muje Gwaggo tashiga janta Asmeey na bin Gwaggo but kallon Mom take dataki kallonta saima wayanta taciro tana daddannawa wani karfi ne yazoma Asmeey sai kawai ta turje Gwaggo ta tsaya chak tareda juyowa ta kalleta tace  ke Asama dukawa Asmeey tayi tasa guiwowinta akasa, Abba, Gwaggo, Kawu, Mama, Baba da su Ya Mustapa da matayensu dake cikin mota duk kallonta ake banda Hamad dake gaban motan Abba kansa akasa, Munir yataho kanta azuciye kafinma tayi magana yace  Asmeey don t even say abinda kike shirin fadi, wai are you mad? Mom will kill you kika cigaba da zama anan?Sabida she hugged you just now is that it? Kin dauka u will keep getting daily doze of hugs ne? Ya Asmeey ?Fashewa da kuka sosai Asmeey tayi cus nobody will understand wat she is going through da tsinuwa da bakin da Mom tamata, kawai sai tayi kneeling tama kasa magana kuka take Ya Allah she is in pain, curses daban daban Mom ta daura akanta idan tabisu bakin uwa na kama yara, kowa kallonta yake, Anty Asiya Matar Ya Mustapa tace  Baban Areef maman yaran nan is a witch wlh, she will kill yarinyar nan eventually, I m just feeling bad for Hamad and the poor girl as well tayi tsaki ta dauke kanta cus kallon Asmeey nasa idanunta na ciko da hawaye, Baba strictly yace  Asma u tashi muje ahankali tana kuka tace  Baba kayakuri, dan Allah kayakuri bazanje ba wani murmushi Mom tayi ta karkada kafa tace  Ya isa, tashi kizo muje ciki babu musu kaman wata robot Asmeey tashiga kokarin tashi har Gwaggo saita bude baki hangame tana kallon ikon Allah, mikewa tayi daidai zata juya sai kawai suka hada ido da Hamad dake gaban motan Abba yana sanye da milk yadi dayamai shegen kyau yazuba mata idanu bazakace ga takamaimen menene kan idanunsa ba, sai kawai takasa daga kafafunta, takasa motsi, takasa daina kallonsa, sai kawai takara fashewa da kuka shikuma yana zaune yana kallonta kur, tasowa Mom tayi tazo wajen tasa hannu takama hannunta tace  dalla wuce muje me kike kallo awanchan mai tabin hankalin ? Tajuya tajata Asmeey na binta but kallon Ya Hamad take dake kallonta tana kuka kowa na kallonsu, chak Mom taji an rike Asmeey cus takasa janta dasauri Mom tajuyo dantaga waye aka dauke Mom da mari da saida taga duhu dayake is unexpected mari jikake taaassssss!!! Asmeey tayi ihu tace  Mommyyy! Ganin an mari Mom dinta& & .


TOM JAMA A ANAN NAKAWO KARSHEN FREE PAGES >??

THANK YOU FOR READING MY STORY!

SHIN WAKUKE GANI YA MARI THE ALMIGHTY BOSSY MOM??

ANYA TAFIYAN ASMEEY KANO ZAI YUWU??

YAZATAYI DA TSINUWAN MAHAIFIYANTA??

AGANINKU TSAKANIN MOM DA BABA WA ASMEEY TAFISO???

KUNA GANIN ASMEEY NA SON HAMAD???

ZATA IYA TAKE TSINUWAN MOM TAYI XAMAN AURE DA HAMAD??

KUNA GANIN MOM ZATABAR SU SUYI ZAMAN AURE??

SO MOM TA IYA LALLABA YARA HAKA HARDA KIRAN ASMEEY AUTAR MATA NA! MY BABY! MY PRINCESS =?x?

GROUP DAZAKI IYA SHIGA

EXCLUSIVE 5K (Email update)
VIP 2k (Telegram group)
GGM 1K (Telegram group)
GM 500 (Telegram group)

KINDLY PAY INTO
6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT
OR
7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY
OR
3107021073 AISHA MUHAMMAD FIRST BANK
CHAT ME UP DA EVIDENCE OF PAYMENY
wa.me/+2347012181461
PLEASE SUPPORT ME BY SUBSCRIBING d'?d'?d'?

POSTING CONTINUES ON SATURDAY d'?d'?
*UWA KO UKUBA*


2?? 5??


EPISODE



YA ALLAH NA KAGA ZUCIYANA GA HAKKINA NAN DUK WACCE TAKARANTA MINI BATARE DATA BIYABA BAN YAFE MATA BA!

JOIN OUR PAID GROUP AKWAI NA 500, 1k, 2k, 5k OR AREWABOOKS @mshakur

SUPPORT ME PLEASE =?O?
THANK YOU
PAY HERE AND WATSAPP ME
PAY INTO
6353995766 M SHAKUR WORLD MONIEPOINT
OR
7032934950 AISHAT MUHAMMAD OPAY
OR
0895672695 AISHAT MUHAMMAD GT BANK
wa.me/+2347012181461

Asmeey felt every pain na slap din Mom a fuskanta har wani runtse idanunta tayi cus gani tayi looking at mahaifiyanta da Baba ya mara agabanta is taboo tayi wani ihu kaman mara lafiya zatabi mahaifiyarta kasa ahaka Baba yafizgota, Asmeey takara juyawa tabude idanunta tana wani irin kuka tamikama Mom hannu tace  Mommmmy Baba yajuyo da ita dan ya bala in zuciya yadaga hannu zai kaimata mari Asmeey ta kankare a bala in tsorace dan Baba baitaba dukanta ba hannun Baba daya daha sama looks like kaman wani big rock is about to fall akanta yanda ta sankare in fear sai kawai Baba ya dakata he can t hurt yaransa especially yaro mai tsoro haka irin Asmeey, ya daka mata mummunan tsawa yace  is something wrong with you Asma u? Girgizama Baba kai tayi tama daburce duka, Baba kaman zai rufeta da duka, Baba yace  kin dauka yanzu wannan matan nada authority akanki ne? I do not have any authority on you nor your mother this is addininmu, are you a small girl? Tun kina karaman ko kinje islamiyya har gida ana koyarda ku, bakisan menene aure ba? You are Hussain responsibility and right! Karkashin mijinki Hussain kike! Aljannarki na karkashin kafansa! Idan kikamin wani hauka anan zan saba miki ainun! Ashe iyayen da basa masifa basa dukan yaro ashe idan sukayi abin baya kyau, Asmeey har wani fitsari fitsari taji tanaji, tunda ta taso bata taba ganin Baba this angry ba, bata taba ganin Baba shouted at any one of them like this ba, sai yau, bata taba ganin Baba yay zuciya hakaba sai yau, tsakar gidan tsit hatta ita Mom kanta takasa motsi daga kasan kafafu sun rike, Baba yakalli Mom dake kallonsa yace  who do you think you are Salima? Wacece ke? Sabida I respected you nabaki freedom, na daura miki ragaman handling makarantan yarana doesn t mean ke ce ke iko dani, yarnan! Yanuna Asmeey dake kuka tana shaking yace  y ata ce! Nina haifeta! Hakki ne akaina na aurar da ita ga miji na gari, idan kin isa naga kin hana yarinyar nan bin mijinta zuwa gidansu yau saina gwadamiki ke ba kowan kowa bace face turbaya! Baba ya yajuya azuciye yace  Hamad! Hussain come here! Bude kofar mota Hamadi yayi yafito kansa akasa, Mom na kasa dafe da kuncinta tana kallon ikon Allah dan Baba yagama disgata yau yacimata mutunci na bugawa a jarida gashi takasa tashi cus kafafun sun rike kam tazubama Hamad ido tanaji kaman ta tashi ta chakamai wuka, zuwa wajen Hamad yayi, Baba kawai yasa hannu yakama hannunsa yasa na Asmeey aciki, cikin kakkausan murya yace  ga Matar ka ku barmin gidana immediately! Yanuna musu mota da hannu, yakalli Asmeey dake kuka yace  idan you try any nonsense bayan kinje Kano you will see abinda zan miki kankame hannun Ya Hamad Asmeey tayi tana kuka sabida yanda ta tsorata da Baba, Baba yace  nace kuwuce ku barmin gidana! Kan Hamad akasa yajuya rike da hannun Asmeey yafara tafiya Asmeey na binsa tana kuka sosai but still holding him tana kallon Mom dake binta da ido tana mamakin Asmeey dataga tafijin tsoron ubanta akanta, she thought babu wanda Asmeey ke tsoro aduniya sama da ita? How can this girl be afraid of Babanta sama da ita how? She thought after fadan Baba still bazata tafi ba especially with all abubuwan data gayamata but yarinyar nan ta bi yaron.
Suna kaiwa wajen Abba da kansa yabude musu bayan motan tasa yace  ku shiga nan Asmeey yadan kalla ganin Mamanta take still shaking dakuma Baba bamatasan ina sukeba sai kawai yadaure da kyar yariketa zai sata a motan tasake fashewa da kuka tana kallon Mom, Baba yataho azuciye yace  Au bazaki shiga ba da gudu ta shiga tawani kama Ya Hamad tace  Ya Hamad! Ya Hammad! Baba wayyoooo Allah na! Dasauri Abba yatare Baba yace  Muhammadu Sani calm down rai abace Baba yace  Yaya this girl tasaba da duka that s the only language take fahimta nakega kabanni na cimata shiga motan Hamadi yayi dawani irin sauri ta shige jikansa ta kwakumeshi tana kuka sosai! Abba yace  Faisal zoka jasu ba musu Faisal yafito yashiga mazaunin driver, sai Abba yabudema Mamie gaba yace  zauna zama Mamie tayi Abba yarufe motan Faisal ya kunna yaja yabar gidan, Munir yawani sauke ijiyan zuciya, Abba yace  suntafi toh wuce kaje dakinka calm down please Kawu go with him Kawu yazo yawuce da Baba, Gwaggo tace  an dauka shiru shiru haukane makira kawai Abba yabude mata mota yace  shiga shiga tayi sannan yawuce yashiga mota shima duk suka fice su Kawu suka wuce flat dinsu da Baba, yaran kowa ya koma ciki har Munir ko ajikinsa Mom na kasa, Mama tazo wajen Mom takamata ta daga Mom tamike da kyar, Mom tace  ni Baban su Aya zai mara ni? Ni Salima ? Mama tace  kiyakuri Maman Aya muje fizge hannunta Mom tayi tawuce flat nasu zuwa dakinta tana tafiya da kyar, rabon dataji bakin ciki irin kalan na yau ta manta arayuwanta yau Baba ya guma mata, ya chusa mata sosai.


Dakinta Mom tawuce tazauna kaman zata kama da wuta rabon dataji kalan bacin rai haka in her life wallahi ta manta, ita Baban su Aya zai mara agaban kowa? Ita? Ita da in the next at most ake shirin amaidata Chef of justice na Bauchi state gabaki daya ita zai mara? Ita Baban su Aya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login