Showing 3001 words to 6000 words out of 233624 words

Chapter 2 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2510

zuwa masallaci Mamie tasa hannu tadauki dadduman su dake kan stool ta shimfidamai tace  zoto kayi tahowa yayi yahau kan dadduman ya kabbarta salla itakuma Mamie ta zauna nan bakin gadon Hameed dan shine close to dadduman tana kallonsa, from the way yake salla ahankali kasan wajen namai ciwo har yanzu, idar da salla yayi yasake juyowa ya kalli Mamie sai kawai ya kwanto gently yadaura kanshi kan cinyan Mamie yayi shiruuuu, shafamai kai tayi tace  mezan dafamaka? Akwai waina da miya zakaci? Girgiza mata kai yayi alamun no, murya chan kasa tace  tell me mezakaci daidai lokacin aka bude kofan dakin Gwaggo ne tashigo tareda wani matashi dake kama sosai da Hamad exactly shima fari ne saidai baida idanu kaman na Hamad yana sanye da suit yana kallon Hamad da dan damuwa kan idanunshi, yana ganinsu ya yunkura zai tashi Mamie ta hanashi Gwaggo tace  kaganshi babu wanda yakeso agidan nan sai uwarsa, yafara mata kuskuskus kaman munafuki uwa shi kadai ta haifa dauke kai yayi Mamie tayi murmushi Hameed ya wuce Gwaggo dake tsaye nan koda yashigo cikin dakin zuwa gaban Hamad ya duka tareda dafa kafadanshi, cikeda damuwa yace  wat happened to you Hamadi? Mesa baka fadamin bakada lafiya ba? Meke maka ciwo? Dauke kai Hamad yayi, murya chan kasa yace  I am fine kallon Mamie Hameed yayi da idanu Mamie ta girgizamai kai hakan yasa bai kara tambayanshi meke damunshi ba yace  are you hungry? Tashi muje muci abinci a waje ahankali ya yunkuro zaiyi magana Gwaggo tace  wannan ne zai bika wani waje baki kawai kake batawa Hameed ai wlh saidai idan Mamarshi tasa baki shine zai bika, ka manta ranan daka kaisa wani faty haka yaron nan ya_a kafa ahanya yadawo gida ahankali Mamie tace  Hameed barshi karku fita cus he can t even walk properly bari zansa abinci nakawo muku maybe idan zakuci tare zaidan ci Mami ta yunkura zata tashi da sauri shima Hamad yatashi, murmushi Hameed yayi shidai Hamad bayason Gwaggo tun suna yara, bawai ya tsaneta bane kawai surutunta da ihu da maganganu ne bayaso, ganin yatashi yasa Mamie ta kalleshi tace  ina kuma zaka ? Gwaggo tace  zai gudu mana ni Gwaggon shi dodo ina dakinsu kin kallon Gwaggo yayi Mamie ita kanta batason wannan dabi an nashi na kin kakarsa, Hakan yasa tace  go back and seat! Can t you see she s worried sick about you Mamie tajuya tafita yawuce yazauna dab da Hameed duk Hameed na kallonshi, baimaso ya zauna shi kadai kan gadonsa Gwaggo tazo ta zauna kusadashi, da ne abubuwan Hamad ke damunshi but yanzu he s so used to it wlh, yakalli Gwagggo dakebin Hamad da kallo duk sai yaji ba dadi yace  Gwaggo ki zauna mana salon anjima kifara mana kuka da daddare kafafunki sun fara zugi zama tayi kan carpet dinsu tana kallon Hamad still tace  kaman kasani yau nahayo benen nan yafi akirga sabida wannan yaron dabaison mutanen, kai Hameed duk matar da Husainin nan naka zai aura zatasha fama mikewa Hamad yayi, hakan yasa Hameed yakalleshi yadanyi dariya yace  common seat ko kallonsu baiyiba yawuce wajen kofa Gwaggo tace  tohh ni wanan yaro dabaku yan biyu bane da sainace ba Abubakar bane ya haifesa ba yoo wannan wani irin hali ne yaro sai miskilanci ga kin jama a, ga, ga, ga eh dan ubansa ya dauka nazo ganin fuskan nan nasa mai kama dana mata ne? Dan murmushi Hameed yayi Gwaggo tace  atoh da lafiyansa kalau ai babu abinda zanzoyi inda yake dan ba kaunata yake ba, Hamad ya tsaneni narasa menamai uwarsa kawai yaron nan yakeso, dazaran nazo waje zai tashi yabar wajen, ya tsaneni ina dalili saisa da Babanku zai dawo dani nan naki biyoshi sabida nasan Hamadi baya sona Uwarsa Batula kawai yakeso duk tabi ta hure masa kunne ta rushe da kuka, ahankali Hameed yace  Gwaggo mehaka kidena kuka, mesa zakice Hamadi baya sonki ke kadai yakema haka eh? Mu yan uwansa kulamu yake? Ni yanzu kinga ya kulani? Eh ? Dankwali Gwaggo ta kwanto daga kanta ta warware tana goge fuskanta ga gashin kanta dayama kare sunyi fari kal tace  nagani kam Hameed yace  to kingani akan mene zaki dinga kuka, haka Allah yayo Hamad kitamai addu a, amman bai tsani kowa ba kinji Gwaggo kinga baida lafiya, kina kukan nan kara tadamai da hankali kike dena toh rushewa tasakeyi da kuka sosai tace  yooo ai yanason Uwarsa Fatimatu Batul, nida na tayata rainanku ana haihoka na karbeka na rike, saida tasake nakuda nakusan awa guda cur sannan ta haihosa shima na amshesa, baka gansa ba lokacin gabaki dayansa yayi kalan ruwan kwai wai jondus (jaundice) aka haifesa da ita, ga uwarsa ba lafiya haka nina dinga lura daku har taji sauki, kai kasha madara amman akai juyin duniya shi yasha yaki hakafa uwarku na cuta da bamata hayyacinta aka kamasa aka daurasa kan mama yasha, halama saisa yake cuta kullum sabida ya zuge na jikin uwarku alokacin, saida aka cire mata mahaifa gabaki daya kuma shine yakusan kasheta dan yaki fitowa daga ciki, kuma shine tundaga asibiti har yau yake damunta da cuta daban daban ai ban manta dakomi ba, nida nai wahalar sa wai nine yanzu zai taso ya tsana bayaso dariya kawai Hameed kerike wa yace  toh kiyakuri Gwaggo Mamie tadade tsaye gaban dakin sannan tabude kofa tashigo Gwaggo ta watsamata harara Mamie ta kalli Hameed tace  ina yake?  He left the room Mamie Mamie tadan kalli Gwaggo tace  Gwaggo kiyakuri tashi muje kaman jira Gwaggo take tace  ohh Allah kana gwadamin ni kike cema nazo nafita daga dakin jikokina eh Batola kin rabani da Hamadi yanzu da Hassan zaki rabani shima dan lumshe idanu Mamie tayi tabude tace  bahaka bane Gwaggo kiyakuri daman na dauka zaki sauka kasa ne bari naje ihu Gwaggo tahau yi tace  eh kitafi wlh duk abinda akemin agidan nan zan sanar da Abubakar duk anbi an rabani da jikokina ijiyan zuciya Mamie ta sauke tawuce tafita direct dakinta tawuce tabude tashiga Hamad na kwance kan gadonta jin an bude kofa ya kallo kofan daure fuska Mamie tayi tareda folding hands a kirji tace  wat are you doing here? Ba cewa nayi zan kawo muku abinci kaida Hameed ba ? Dan sauke kanshi kasa yayi yace  I m not hungry karasowa dakin Mamie tayi zuwa gaban gado tadan sassauta murya tace  mesa kabar dakin sabida Gwaggo? Cinyeka zatayi? Why do you always make her cry eh Hamadi? Can t you see how she deeply loves you eh? She was worried sick sabida kai, the least you could do is kadan zauna ko bazaka kulata ba seeing you makes her happy, Hamadi why are you like this eh? When will you stop giving me headache? Yaushe zaka chanza halin nan eh? We are your family idan kayi haka awaje it s okay but us fa, banda mu wa kake da shi? Mesa kake gudun Gwaggo not just she kowa ma why why why Hamad? Kullum ina daga kafa ina cewa ka girma zaka dena idan yanzu your 33 baka chanza ba sai kakai 50yrs zaka chanza eh? Kanshi na kasa yana sauraron Mamie murya ciki ciki asanyaye yace  sorry Mamie cikin fushi tace  I don t want your sorry katashi kaje kuci abinci and tell her sorry gyadamata kai yayi yatashi zaune ahankali sannan ya sauka daga gadon gently sabida ciwo yawuce ta gefen Mamie yafice tabishi da kallo tai shiru tana nazarin sa, Hameed na zaune yafaracin wainan Gwaggo namai zuba Hamad yabude kofan da sallama chan kasa ya shigo daga Gwaggo har Hameed suka bishi da kallo, Ya tsaya awajen yakasa tahowa ciki Hameed yadauke kai yacigaba da cin abinci abunsa Gwaggo tace  taho zokaci abincin ka kona maka fura zaka sha? Girgiza mata kai yayi yana tsaye bai kalleta ba, wani washe baki Gwaggo tayi tace  yauwa toh dan Albarka zoka zauna kaci ko guda daya ne kaji ahankali ya shiga tahowa Gwaggo ta matsamai da sauri gently yazo ahankali yashiga zama yadan kama gefen cikinsa Hameed yabishi da kallo Gwaggo tace  Wajen aikin ka kema ciwo? Girgiza mata kai yayi yajuyo yasa hannu yadauki spoon ya gutsiri masan kadan yasa a miya yakai baki dan yatsine fuska kadan yayi Hameed yace  is it too spicy for you? Girgizamai kai yayi yana taunawa kaman wanda akasa dole yaci, Gwaggo dake kallonshi batako kyafta idanu tace  miyan yayi yaji ne ? Girgiza mata kai yayi daidai ana bude kofan wani magidanci dake kama da Ya Mustapha yashigo rikeda yaro a hannunsa yana kallon Hamadi yace  Hamad ya jikin? Dan kallonshi yayi daidai yaron yasauka daga jikin Babanshi yataho wajen Hamadi da gudu daukanshi Hamad yayi for the first time yasaki murmushi sosai dimples dinshi suka fito da white fararen hakoransa yaron ma ya k
washe baki, Gwaggo tace  Areef narasa meya gani a jikin Hamadi dayake sonshi haka karasowa cikin dakin Ya Abdallah yayi yace  ai ba Areef ba harsu Akram da Abdool dukansu haka sukeson Hamad, Areef oya come Uncle Hamadi is sick today makema Babansa kafada yaron yayi, Hameed ya ballama Areef harara aiko ya tsala ihu yana shiga jikin Hamad garin haka ya takemai ciwo wani kalan runtse idanu da karfin gaske Hamad yayi dayasa Hameed da sauri yadaga Areef yana karbansa, Abdallah yace  Subhanallahi Hamadi, sannu, Hamadi Gwaggo tace  shikenan Areef yatakemai wajen aiki duba kagani ko wajen na jini Abdullahi jin haka asauri Hamadi ya daura hannunshi awajen murya chan kasa dake fita da kyar yace  I m fine bottle water Abdallah yadauka yabashi amsa yayi yakai bakinshi yasha kadan duk sukai shiru suna kallonshi barinma Gwaggo, akufule da karaman murya yace  kudena kallona  mundena Gwaggo tace amsa da sauri, Hameed yatashi yana sauke Areef yawuce bayi, yace  it s time for magrib Gwaggo tace  Abdullahi kaga nima kamani ka kaini kasa kamata yayi suka fice, Hameed daya fito yajira Hamad shima yadauro alwala suka fito suka wuce masallaci.
Suna magrib suka dawo gida da sallama suka shigo falon, Abba suka gani zaune a falo dayake kokarin cin tuwonsa na dare, duk yayyinsu na falon, Hameed yawuce dinning yazauna tareda Faisal suna danna waya, sai Ya Mustapa zaune wajen Abba tareda Abdallah sai Mamie dake zaune a gefensu, karasowa ciki yayi dukansu suka kalleshi harda Abba daya dakatar da abincin dayake ci ya tsareshi da idanu irin kallon da uba kema dansa na nazarin yanayinsa din nan da kula, sauke kansa kasa Hamad yayi yakaraso har wajen yadan duka cikin muryanshi mai cikeda natsuwa yace  sannu da zuwa Abba anatse Abba na lurada shi yace  jikin yahanaka zama karatun dakukeyi a masallaci bayan magrib ne? Gently ya gyadama Abba kai batare dayayi magana ba, Abba yadan jinjina kai yace  Maman Doctor yaci abinci kuwa? Anatse Mamie tace  kowa yaci abinci banda shi kallonshi Abba yayi babu wasa kan fuskanshi yace  zonan kaci abinci, Doctor bani maganin dazaisha na dare ba musu yataho yazauna gaban Abba kanshi akasa Faisal da Hameed suka kalleshi, Hamad yadan dago kanshi yakalli Ya Mustapa daya kawo maganinshi Ya Mustapa yamai wani kallo yace  eat my friend maida kanshi kasa yayi Abba yabashi spoon dayakecin tuwon dashi ya karba ahankali shi Abba yasa hannu yace  oya bismillah ci zakasha magani ahankali yafara ci Mamie na kallonshi yaci kusan 5spoons ya ijiye spoon din ahankali, Abba yace  ka koshi? Gyadamai kai yayi Abba ya wanke nashi hannun tsaf yadauki ruwa yasha ya ijiye cup hakan yasa ahankali Hamad ya mika hannu zai dauki plates din da Abba yagama cin abinci dasu yakai kitchen Abba yace  barshi bakada lafiya sai kawai Abdallah yatashi ya dauka dan yaran sunada tarbiya da kyau, yana dauka Hameed yazo da sauri ya karba yawuce kitchen, Abba ya tsare Hamad din da idanu da kansa ke kasa anatse yace  meke maka ciwo yanzu eh Hussain? Kanshi na sunne akasa yace  bakomi Abba naji sauki Abba yakalli Ya Mustapa bawasa kan muryansa yace  meke damunsa likita ance kaduba sa dazu? Tell me menene matsalan? Ahankali Ya Mustapa yace  Abba he got infection, rashes sun fito wajen stitches dinsa, I think maybe from ruwan wanka or sabulu or it could be anything, nayi dressing wajen dazu I will still do it yanzu sai yasha maganin Abba ya maida dubanshi ga Hamad da kansa ke kasa, cikin murya mai tsauri yace  bakaga kuraje a wajen ba da bazaka fada ba eh Hamadi? Bazaka iya kiran Yayanka ka gayamai ba ko Mamie ko ni? Kana kallon ciwo jikinka kaki magana kai yaro ne wai? Inda wajen ya rube fa? Halaka kanka kakeso kayi? Bazaka dena abubuwan nan ba ko mutuwa kakeso kayi kahuta mesa kake haka ne ? Murya chan kasa kanshi akasa yace  kayakuri Abba dan ijiyan zuciya Abba ya sauke yace  tashi muje Doctor yamaka dressing din aka gama saikasha maganin, tashi ahankali yatashi ba musu bai kalli kowa na dakin ba yawuce stairs Mustapa yawuce yadauki jakar dake kan kujera daya ijiye yawuce sama Abba yabisu bayan ya dauki ledan magungunan.
Yana shiga dakinsu kwanciya yayi akan gadonshi ahankali daidai Doctor na shigowa dakin yazo wajen gadon yana kallonshi yace  how are you? Ahankali yace  Yaya key the door pls wani kallo Dr yamai sannan yabude jakan yashiga ciro hand gloves nashi daidai Abba na shigowa dakin da sallama.  Assalamu Alaykum Hamad ya sauke kanshi kasa kaman yayi disappearing yakeji, ahankali Abba yazo wajen gadon ya tsaya yana kallon Hamad din dayaki kallonsa yayi folding hannuwansa a kirji, Mustapa na hada komi sannan yazo gadon yakai hannunshi zai dage riganshi Hamad yadan rikemai hannu sabida Abba, Abba dake kallonsu yace  wai mehaka Hamad sakin hannun Ya Mustapa yayi ya runtse idanu kawai, Dr yadan dage t-shirt nashi sama zaija wandonsa kasa kadan Hamad yarike hannunshi yadan kalli Abba daya haderai yace  sakenmai hannu yayi aikinshi kadade bakaji kunya ba shirmen banza da wofi, kunyan ai shi yasaka a wannan condition, da tunda kaga abin kabi Yayan naka asibiti yabaka magana da tuni anyi an wuce wajen, cikamai hannu nace sakin hannunshi yayi ahankali, Ya Mustapa yaja wandonshi kasa maranshi yafito har zuwa wajen walls nashi ga hair kadan akwance ana gani ya runtse idanunshi sosai kunya kaman zaiyi ihu, Abba dayaga ciwon cikin bacin rai yace  look at wat he did to kanshi bakasan kunya na halaka mutum ba, kuraje na fitowa haka ajikinka ka kasa fadama kowa alhalin kanada Yaya likita, ga sauran yan uwanka, ga mahaifiyar ka, gani duka, wannan wani irin abune wandonka za a cire gabaki daya dakake irin halin nan kaniyanka da abinda kake boyewa daidai Ya Mustapa yafara goge ciwo mugun ijiyan zuciya ya sauke dayasa Abba yayi shiru da fadan dayakeyi ganin abin namai ciwo sosai yadena fadan yahakura, Doctor ahankali yace  sorry daidai lokacin aka bude dakin duk yanda yakejin zafi saida yakai hannu yaja wandonshi zai rufe Abba yace  wai mehaka Hussaini eh ? Abdallah ne yashigo dakin sai Faisal biyedashi tareda Hameed suka maida kofan suka rufe, cikeda masifa Abba yace  cigaba da aikinka kaji sun ganshi din ba yan uwansa bane da kyar cikin karfin hali yace  sufita! I want my privacy dan murmushi Ya Mustapa yayi kana ganin Hamadi haka kaman ka samai y ata baisan yanda ake taunawa ba silent rigimamme ne wlh, Abba da ranshi yagama baci yaci  kaci me garinku da privacy, babu inda zasu hukuncin ka kenan, next time wani abu yakara samunka kaki fadi haka duk zamu taru akanka idan kuma bakason haka kabi yayanka asibiti kuyi abunku ku biyu sai kawai Abba ya zauna abakin gadon yana karbe hannunshi daga wandon yarike yace  bude ka cigaba Mustapa ahankali Ya Mustapa yaja wandonshi da boxer nashi kasa but this time sai baija kasa sosai ba ganin yanada kunya and yan uwan shi are there, dudda Abba ya lura da abinda Mustapa yayi sai baice komiba hasalima hakan yamai dadi tunda haka Allah yayo Hamad da shegen kunya, cigaba Mustapa yayi kowa tsaye daga yanda Hamad keyi da kafa kasan da zafi Hameed yayi wani iri da fuska idanunshi sukai jaaa, yana kan gyara stitches din sai kawai ga hawaye sun fito daga idanunshi na azaba dasauri Hameed yajuya yafita daga dakin idanunshi sunyi ja, hannu Abba yasa yakai yasharemai fuskanshi, saikuma ya sassauta murya cikeda so yace  ya isa kadaure Mustapa ka kusa gamawa ko ? Gyadama Abba kai yayi yana karasa dressing din su Abdallah na kallo, Faisal ma yakasa daurewa yajuya kawai yafice, Abba yakara sharemai hawaye sannan aka gama idanunshi sunyi jaaa, Mustapa yamai allura aka bashi magani yasha Abba na zaune dashi ahaka yace  sannu kadena rufe wajen da wando dan Allah Hamad ciwon ya warke, dagakai sai yan uwanka agidan nan kumama duk aiki suke zuwa kai kadai ke wuni so kafinga bari yanashan iska gyadama Abba kai yayi Abdallah yace  sannu Hamadi gyadamai kai yayi duk suna tareda shi ahaka bacci yayi awon gaba da shi sabida alluran Abba yace  yatashi yayi isha i Mustapha yace  kada kadamu Abba nan da 3 days ya warke gyadamai kai Abba yayi yace  kuwuce kuma kutafi gida bargo Ya Mustapa yasa ya rufamai sannan suka kashe wuta suka fice.
=ث?MOTHER

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login