Showing 87001 words to 90000 words out of 233624 words

Chapter 30 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2523

cream and wara Babe, Babe fa Ya Hamadi yace.
Tashi yayi daga kujeran yabude kofa yafice, sauka kasa yayi daidai Gwaggo na shigowa gidan yawani balla mata harara baitaba ganin tsohuwa mai shegen yawo irin Gwaggo ba wuni take gidan mutane sabida an mata takwara, tana tahowa tace "bansan kanayi bai naga kwayan idanunka akasa makiri, ni zakasa Asmeey taki bina? Toh wih muzuba ni da ku agidan nan za'aga wazaici wannan fadan" wucewa yayi backyard kafin tazo wajen ma, kayansu ya kwaso yasa na Asmeey a tsakiyan nasa yanda babu wanda zaimasan da nata yadawo yashigo flat din Gwaggo yagani da Mamie tana ganin Hamad tace "cimini mutumci yayi banda yahana Asama bina, nadawo bakiga kallon banzan dayakemin ba" wucesu yayi abinsa Mamie tace "bari Baban su ya shigo Gwaggo saiki gayamai" dakinsu yabude yashiga ahankali * Asmeey na kwance but idanunta biyu daga fitansa taji she's bored, wajen gadon yazo yazuba kayan dasauri ta tashi ganin nata zatakai hannunta yamata wani kallo dayasa ahankali ta maida hannunta kayan yashiga dauka yana folding zai goge gobe idan yasami time kayanta ya dauka yashiga folding
Asmeey tadan saci kallonsa saikuma tamaida kanta kasa zuciyanta duk yayi melting, kwashe komi yayi zuwa wardrobe nasu Asmeey tasake binshi da kallo bangarensa taga yabude ya ijiye komi a side daya kawai zuciyanta yabata gogesu zaiyi yajuyo suka hada ido dasauri ta maida kanta kasa murya chan kasa tace "thank you Yaya" juyawa yayi zaiyi kofa yace "I am going to the mosque sai after ishai zan dawo" ahankali tadago kanta ta kalleshi, haryasa hannu a handle din saikuma gently yace "we have karatu a mosque" gyadamai kai tayi yabude kofan yafice itakuma tai shiru tana zaune awajen taji Mamie na kiranta.
"Asmeey" dasauri tace "na'am" saita taso tafito
Mamie tagani anan falon sama rike da kaskon wuta tasa turare aciki Asmeey tayi wajenta Mamie tace
"kullum ko bana nan safe da yamma ki dinga sa turare a daki saiki kara tsaftace dakin sannan kiyi wanka kinji" gyadama Mamie kai tayi ta karba tajuya Mamie tace "sa kifito ki amsa abincinku ban kara nemanki awaje kuma sai gobe" ahankali tawuce daki ijiye turaren tayi waje daya tafito Mamie rikeda kula mai kyau da tray da plates ke ciki takalleta tace "zama ki iya daukan abubuwan nan" ahankali Asmeey tace "Mamie ki shigo" murmushi Mamie tayi tace "nida shigowa dakinku saikin haihu" akunyace
Asmeey ta sauke kanta kasa Mamie tayi dariya ta ijiye mata komi akasa awajen tace "dinga dauka one bye one kina kaimu ku ciki" Mamie tawuce tasauka kasa Asmeey tashiga daukan komi one one harda ruwansu takai daki tai arranging bangare daya sannan tawuce bayi bayan tacire kayan jikinta zatasa a basket saitaji tana kunyan yamata wanki kuma but ina zatasa kayan dattin? Ahankali tacire tai folding ta ijiye da pant dinta saitaji ta kasa kawai ta dauka tawuce wardrobe tabude side nata ta ijiye kayan bangare daya daban sannan tafada bayi brush tafara yi tayi wanka da shower gel datai amfani dashi da safe na dove mai kamshi tadaura towel tafito daidai wayansa na vibrating dake kan desk. Wucewa tayi wajen ta tsaya ganin number ne is a miss call sai taga watsapp message ya shigo.
"Dan kanada mata is not restriction, I love you wallahi" shiru tayi saitakai wayan ahankali zata ijiye mistakenly ta danna watsapp yabude yakaita direct chat na yarinyar nan all messages data mishi na rannan suna nan almost 50 agabaki daya chat din magana daya Ya Hamad yayi "I'm married, I wish you the best!" Tundaga nan bai kara reply ba amman haushin da Asmeey taji yakamata sai taji kaman zata kama da wuta wayan ta dauka dudda kirjinta na bugawa samin kanta tayi da blocking number on watsapp tai deleting chat din sannan tadawo calls tai blocking number sannan tai deleting tana hararan wayan sannan ta mai wayan ta ijiye tajuya tawuce wardrobe mai ta shafa a gurguje ta fesa bodyspray da turare kayan bacci ta dauko vest da short farare masu kyau vest din v neck garesa da siririn hannu sai short din iya cinya mai kyau is not sexy but it looks damn sexy ajikinta nata wani damuba dan tasan hijab zata saka tai bacci tasa hijabi tazo tai salla tasake dago kai ta kali wayan nasa ta harari wayan ranta sai baci yake saikuma chan Mom tafado mata arai mikewa tsaye tayi ahankali tawuce ta dauki wayanta dake kan table din tadawo ta zauna tana bude wayan gabanta na faduwa contact nata ta shiga but saitaga babu number Mom just na yan gidansu Baba ne ya goge? Tafadi ahankali, tanada number Mom aka saita shiga saka number zatai dailing number saita kasa sai hannunta yahau rawa gabanta na faduwa sosai ijiye wayan tayi tai shiruuu tuna Mom har yasa numfashinta yasoma destabilizing ahaka har aka kira Isha'i ta tashi tayi tai shafa'i da wuturi tana addua hannun nan ya warke tagaji yana hanata yin so many things, tashi tayi tai folding dadduman ta maida wayan ta ijiye kan table sannan ta zauna bakin gado tana jin hayaniya a falo. Shigowa gidan Hamad yayi around 9 duka yayyinsa na falon banda Ya Mustapa duk kallonsa sukayi sunnar da kansa kasa yayi yazo yasami waje kusada Hameed yazauna yace "Abba barka da zuwa" Abba yace "yauwa Hamadi ya iyalin naka kuma?
Ya hannunta?" Murmushi yayinsa sukayi sai wani kallonsa suke sauke kansa kasa yayi yace "fine" Abba yakalli su Ya Abdullahi da Faisal dake zuba uban murmushi suna kallon Hamad yace "gobe Aysha zatazo tareda mijinta sun kirani" gyadamai kai sukayi Mamie tace "nima ta kirani" Gwaggo dake fitowa daga dakinta rike da charbi ta e "Allah yakawota zanji dalilin dayasa ni bata kiran ba idan kuma uwarta ce ta shiga tsaknainmu sai in sani" duban Gwaggo Abba yayi yace "Gwaggo gobe kada ki fita daga gidan nan" baki Gwaggo tasaki tana kallonsu tace "Au daman zaman nan da akayi gulmana akeyi? Ni kazace ko zakara da za'a kafe agida ahanani fita? Takwara fa Zakari da matarsa sukamin" cikeda takaici Abba yace "toh Gwaggo akace kullum sai kinje daga safe har dare fa wih zasu gaji haba mana Gwaggo ni idan baki dena zuwa ba zan tattaraki na maidaki kauye" Hameed yadan shafa kai murya ciki ciki yace "game on"kallon Abba Gwaggo tayi sosai dan babu abinda ta tsana kaman ace za'a maidata kauye da zama takalli Hameed tace "muje dakina Hameedu ka saukomin da jakata da daddaren nan zan bar gidan nan bazan kwana ba ni Abubakar ke gayama zai maida kauye muje Hameed" ahankali Hameed yace "ni tsawo a bazai kaiba" fashewa da kuka Gwaggo tayi tace
"yau kasaba saukomin da jakan, shikenan Hamadi daman ya tsaneni kaikedan mini mutunci yanzu gashi an rabani dakai, kun sani a tsakiya kunamin tijara Abubakar harda cewa zai maidani kauye to lokacin barina gidan nan yayi, kokuma ku kasheni kawai kuhuta" tashi Faisal da Ya Abdullahi sukayi sukace
"saida safenku"
Abba dake kokarin mikewa yace "saida safen ku" suka fice Hameed yatashi yayi sama yace "I get " aiki gobe good night Mamie" Mamie tace "Allah tashemu Ipy" Abba yabi Gwaggo daki Mamie takalli Hamad tace "kaci abinci?" Mamie tadan nuna rashin jin dadi tace "wai bazaka dena abubuwan haka ba? Nakai muku abinci daki go and eat" gydamata kai yayi Mamie tace "namaka shayi" sake gyadamata kai yayi, ahankali yace "gobe zan tura abinda nai designing" gyara zama Mamie tayi tace
"na Microsoft"? Gyadamata kai yayi, Mamie tace
"ubangiji Allah yabaka sa'a yasa kaci, Ya Allah koma waye mai dubawa ka karkato da idanunsa yaga abinda d'ana yayi, in sha Allah kai zakaci" murmushi yama Mamie saiyasa hannu yarike mata hannu kawai he missed him Mamie this few days Mamie tayi murmushi da gasken Doctor ne Hamad da Asmeey sunada so much things alike Hamad na bala'in sonta even though bawai yana wani showing haka bane, same thing haka Asmeey ke son Mom she just wish ita Mom loves the girl back, ahankali tace "zakabar Asmeey taje law school? Naga sanda Faisal yaje kwana achan yake makarantan kwana ne, zaka barta"? Shiru yayi ahankali yace "saitaji sauki tukunna" gyadamai kai Mamie tayi ta shafa kansa ahankali tace "I am proud of you Hamadi! Nagode da yanda kake kula da Asmeey" akunyace yadan manna kansa a hannun Mamie, Mamie tayi shiru saikuma chan tace "make her a full matan aure as soon as possible" dawani irin sauri yasaki Mamie yatashi, baitaba kawowa Mamie can say this to him ba yajuya zai wuce hannunsa tarike ya tsaya chak batare daya juyoba, cikeda dan damuwa tace "nasan wacece mahaifiyarta sama da kowa Hamadi! Make Asmeey taka before you loses her! Salima is not the type to back down from a fight, shirunta ba alkhairi bane, Salima never gives up!" Tana maganan tasaki hannunsa, tsayawa Hamadi yayi saiya kasa tafiya, Abba yafito yaga Hamad tsaye ga Mamie zaune tana kallonsa yace "Hamadi" juyowa ahankali Hamad yayi kansa akasa Abba yakaraso yakallesa sannan yakalli Mamie yace "lafiya"? Ahankali yace "Abba gobe zan tura gasan dana shiga" kallonsa Abba yayi sai yakai hannunsa ya shafa kansa yace "da kyau Masha Allah, Allah ubangiji ya baka sa'a! Allah ya sanya albarka Allah kuma ya dafa maka Allah yasa muji alkhairi" Mamie tace "Ameen Ya Rabbi" Abba yace "muje mu kwanta Maman Doctor kulle gidan Hamadi"gyadamusu kai yayi Abba da Mamie suka wuce sama shikuma yawuce ya kulle kofa ya kashe wuta samin kansa yayi da zama afalo shi kadai yayi shiru kusan na 20min sannan yatashi yawuce sama ya tsaya yakalli dakin Hameed sannan yabude dakinsa ahankali ya shiga idanunsa kan Asmeey dake bacci ya shigeta da hijabi akanta maida kofan yayi yarufe without making sound ya kulle ya murza key yazo tea kawai yazuba yasha cin abinci namai wahala yanaso yaci but baya iyawa baida apatite, wahala abin yakemai yanasha yana kallon Asmeey maganganun Mamie na mai yawo akai, tunda yataso yasan Mamie as mata da bata da gulma you will never find Mamie a maganan dabai shafeta ba, why did she say all those thing to him? Gama sha yayi yamike yawuce wardrobe yabude kayan dazaisa yadauka yatafi bathroom wanka yayi da brush as usual ya shirya cikin kayan yafito yasa kayan a basket yadawo dakin turare yawuce ya fesa sai yazo ahankali bakin gadon yazauna yana kallonta da hannunta mara lafiya data ijiye waje guda, daura idanunsa yayi kan fuskanta yanabin dan karamin lips dinta da kallo, wani dan ijiyan zuciya yasauke kafin yasake dauke kansa saikuma yasake juyowa yacigaba da sauke idanunsa wajen wuyanta kafin ahankali yasauke idanunta kan hijabin data tattare ajikinta idanunshi na sauka wajajen kirjinta, boobs nata sunyi girma ga sign na yan nipples dinta dake a kwance suna bacci, dawani irin sauri ya juyarda kansa tareda harde kafafunsa kawai yaji cikinsa na juyawa murya chan kasa yace "subhanallah!" Baitaba tsayawa yakalli any girl haka aduniya ba, mikewa tsaye yayi ahankali yasa hannunsa yanajan t-shirt nasa dan yakare gaban wandonsa daya wani irin mahaukacin tashi kaman jariri ne aciki aka boye kar agani kaman akwai wanda zai gani dakin da dagashi sai ita kuma bacci take, the worst abu daya tsana is yadinga having erection abin nabasa kunya, tun yana yaro he always have insecurities sabida he feels abinsa is extraordinary big kaman yanada wani matsala or cuta, cus tun suna yara he sees na Hameed baikai nasa ba, but nasa as of lokacin kaman na manya saisa baya bari kowa ya gansa, abayi yake wanka ya shirya yasa boxers biyu, tun around byrs baya bari Mamie namai wanka saidai tama Hameed kadai yace shita ragemai ruwan yayi da kansa, he wanted halittansa to be normal one kaman size na kowa but shi kanshi tsoron kansa yake he's very insecure cus abin is too large! Too big!
Too long! He hates abin yatashi cus is embarrassing, jiya baisan meya sameshi ba he woke up yabata jikinsa sosai he had a dream saisa yaje yayi wanka yana fitowa Abba yagansa bakaramin kunya yaji ba, wardrobe yawuce yaciro wani zanin gado ya shimfida kan lallausan carpet nasu yadauki pillow batare daya kalleta ba ya kwanta ahankali yana kifa cikinsa sabida abin ya kwanta but ina shi girmanta ma baya bari ya kwanta ya kife saidai ya kalli sama haka zakaga kaman wani jariri ya shiga wandonsa yamike tsaye tsabaragen girmansa.
YA ALLAH NA KAGA ZUCIYANA GA HAKKINA NAN DUK WACCE TAKARANTA MINI BATARE DATA BIYABA BAN YAFE MATA BA!
EPISODE 3?? 2??



Duk dakin sai yayi badadi babushi aciki ganin Ya Hameed dazu yasa kawai sai yanzu tafito sanye da hijabi Mamie tasa mata abinci kadan taci Ya Musty yashigo gidan sanye da lab coat yace  Asmeey akunyace tace  ina yini Yaya waje yasamu yana zama yace  ya hannun lemme take a look hannun ya karba ya dudduba yace  kina healing fast gaskiya kinashan maganinki ? Ahankali tace  yau ban sha ba ban gansa ba Yaya yace  maybe a manta dashi a Bauchi ina mijinki ? Akunyace ta sunnar dakai tace  bayanan sai ta juya zata koma sama Ya Mustapa yace  zauna kici abincin ki Mamie hala taje salla ko? Gyadamai kai tayi yace  Gwaggo kuma ya tafi gidan mutane ko gyadamai kai tayi tacd  this old woman I know by now those people are regretting abinda yasa suka bama yarsu sunan Gwaggo  Nakawo maka abinci Yaya ? Girgiza mata kai yayi yana bata ledan hannunsa da surutu yasa ya manta yace  this is for u bude ledan tayi taga ice cream ne na cold stone murmushi tayi tace  thank you Yaya Ya Mustapa yace  nazo naga Mamie ne yanzu zan koma hospital zanyi har night yau saisa nazo na ganta kafin tace bata ganni yau gabaki daya ba daidai nan Mamie tazo shima Hameed yashigo rikeda wara a hannu yamikama Asmeey yace  take Zee loves it maybe kema haka shine nasayo miki dan murmushi tayi akunyace tace  thank you Yaya bakaramin dadin hakan Mamie taji ba yanda suke sonta, Asmeey ta tashi saita shiga kitchen freezer su tabude tasaka ice cream din waran kuma tadauki wani small kula tasa aciki Mamie tace  me kikeyi a kitchen fitowa tayi Mamie tace  ina abun naki bazakici ba? Da zuciya daya tace  sai Ya Hamadi yadawo na nunamai tukunna ba Mamie kadai ba har Ya Mustapa da Hameed saida suka kalleta wlh sai sukaji ta burgesu sosai, Ya Mustapa was seriously impress but duk sai basu nuna komi ba kartaji kunya, Mamie tace  a fridge kikasa ice cream din ? Gyadamai Mamie kai tayi tace  eh, warana kuma a kula dan murmushi Mamie tayi tace  yayi kyau suka cigaba da hira, Mamie last last saida tasa Ya Mustapa cin abinci da Hameed sai kallonsu Asmeey take Mamie na son yaranta sosai sosai, hira suke Ya Mustapa na bata labari kafin around 3 yace  bari naje naga masu aikin nan na haka foundation sunce yau zasusa, Hameed gobe sai office ko? Gyadamai kai yayi yace  yes Yaya hutu ya kare Ya Mustapa yace  okay sai anjiman ku yatafi shikuma Ya Hameed yakira Zee wayan yabama Asmeey yace  ga Zee ahankali ta amsa Zee tace  Asmeey dan zaro idanu Asmeey tayi akunyace tace  na am ina wuni Mamie ta harari Hameed dake wani murmushi tawuce kitchen abinta, Zee tace  congratulations on your wedding Allah sanya alheri sunnar dakai Asmeey tayi takasa amsawa, Zee tace  in sha Allah zamu hadu soon nace ma Ya Hameed yabani number ki ahankali Asmeey tace  nima zan karbi number ki Zee tace  shikenan sai munyi waya bye mikama Hameed wayan Asmeey tayi yatashi daga dinning din yawuce sama Mamie tazo suka zauna Mamie na bata labari daban daban.

Har akai la asar taje tayi tasake dawowa falon suna hira da Mamie karan bude gate taji dasauri takalli window Mamie ta tsare yarinyar da idanu Asmeey na son Hamad fa, takosa yadawo, tashi Mamie tayi tace  bari na dauko wayana na barsa a kitchen Mamie na wucewa kitchen dasauri Asmeey ta tashi tayi wajen window ta leka, Ya Hamad ta hango kan machine yana parking ga kwalin indomie ta gabansa dawani leda, wani cute smile tasaki tana kallon yanda yasa black shade a idanunshi, tuntuni Mamie ke kallonta but kawai saitadanyi motsi dayasa takoma kujera da sauri ta zauna kaman bata taba tashi ba Mamie kuma tafito rike da wayan tana dannawa daidai an taba door din da sallama Hamad yashigo rike da kwalin indomie dawata yar leda a hannunsa ganin Mamie afalo sai yaji wani irin kunya but ya daure da kyar yakarasa falon wajen Mamie ahankali yace  Mamie sai ya ijiye ledan da kwalin kusada ita yace  take zai wuce da sauri Mamie tace  kabama matarka mana Hamadi gidan nan babu mai cin indomie sai ita ai ko Asmeey akunyace Asmeey ta sauke kanta kasa shikuma Hamad yayi sama yaki juyowa Mamie tace  yau naga munafukan yara takalli Asmeey tace  dau abubuwan ki kiduba akunyace Asmeey tadauki ledan ta duba kwalin conflex ne, sai roban eclairs sweet, sai short bread biscuits guda 5, da chocolate guda biyu, Mamie tace  I said it naki ne yake wani bani akunyace Asmeey ta sauke kanta kasa Hameed ya sauko yana zuwa wajen yace  waye mai abun dadi haka ? Yakai hannu zai dauki chocholate Mamie ta bugi hannunsa tace  mijinta ya sayo mata abu kadauka dasauri yace  Hamadi yadawo ne Mamie? Eh Mamie tafadi tace  tayata kai kwalin indomie nan store Hameed dauka yayi yana mamakin Hamadi aranshi yawuce kitchen, Mamie takalleta tace  kekuma kwashe abubuwan ki kitafi daki mijinki yadawo gyadama Mamie kai tayi ta maida komi jakan, Hameed yafito daga kitchen yafita itakuma tawuce kitchen ice cream dinta ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login