Showing 93001 words to 96000 words out of 233624 words

Chapter 32 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2582

 tom gashi sha karba tayi ta kalli maganin saita kalli Mamie
Mamie tace  da ice cream ne ai kin iyasha ko dan dariya tayi takai abin bakinta tasha tana tabe baki sannan tabama Mamie cup din still tana tabe baki, Mamie tai dariya tace  bari yanzu zakisha pepper soup tun jiya nake dafawa sai yanzu yayi, bakinki zai dawo daidai tabude kofan kitchen tafita baya dasauri Asmeey tabita a tukunyan kasa akai pepper soup din kuma akan murhu da Mamie tahada da duwatsu tadauko tashigo dashi, sake biyota Asmeey tayi kaman wata yar karaman yarinya Mamie tabude kamshi yacika kitchen din, Asmeey ta tsaya kusada Mamie tace  Mamie inason nama dan dariya Mamie tayi tace  aiko zakicisu daban daban kwanan nan, kinga wannan shine ciccibi kawo plate na samiki dasauri Asmeey tajuya tadauki plate cus pepper soup din smell delicious, Mamie tashiga samata da romo sosai, Asmeey tadauko spoon guda biyu tadawo kusada Mamie tace  ni da Ya Hamadi ne wannan ko Mamie ? Dasauri Mamie tace  a a naki ke kadai ne Asmeey tace  yamin yawa Mamie Mamie tace  nasani but ki daure ki shanye ruwan, muje na ijiye miki a dinning gyadama Mamie kai tayi Mamie tafito itakuma tana biyeda Mamie daidai sun bude kofa sun shigo Hamad da Hameed, kallo daya Hameed yayo wajen yadauke kai yace  morning Mamie natafi sama wanka office yawuce sama dasauri baima jira amsan Mamie ba, Asmeey takalli Ya Hamadi daya hadarai yace  good morning Mamie morning Mamie ta amsashi takoma kitchen, Asmeey tadan kalleshi danta gaidashi saitaga ya taho wajen gabanta yadan fadi the way he walks is so majestic, yana zuwa hannu yasa yadauki bowl na pepper soup din strictly yace  wuce ciki! Gyadamai kai tayi tamike tsaye tajuya sumsumsum tawuce yana biyeda ita abaya har sama gado tawuce ta zauna ahankali shikuma ya shigo ya maida kofan yarufe yatako zuwa wajen yaduka ya ijiye abincin yataso kallonta yayi suka hada ido saiya juya yawuce wajen kujeransa zaija ya zauna saikuma ya tsaya anatse yace  don t go out with those clothes without hijab today gyadamai kai tayi ahankali tace  tom zama yayi dasauri ta taso tazo wajen dankunnenta ta dauka batare data kalleshi ba adan hankali kaman wacce keda separate murya na wanda takema Ya Hamad daban wanda takema sauran mutane daban, ahankali akuma sanyaye tace  samin Yaya nakasaaaa tayi maganan ahankali akuma shagwabe faduwa gaban Hamad yayi tsigan jikinshi yawani tashi baitabajin irin abin nan ba da saiya dake da kyar, saiya mike tsaye yanuna kujeran yace  sit wani murmushi Asmeey tayi sai kawai ta zauna kan kujeran kaman jira take da sauri tana kallon desktop dinshi saikuma tadago kanta ta kalleshi hada ido sukayi yana kallonta cus baitaba sanin she can be this happy ba sai anan Bauchi, adan kunyace Asmeey ta sunnar da kanta ganin yanda yake kallonta gabanta nadan faduwa, zare idanunshi yayi daga kanta ya kalli dankunnen yabude earrings din yadan duko yazo wajen face nata yakai hannu ya zira dan kunnen a hole batare daya taba skin nata ba saiya zagayo ta baya zaisa mata barinman yana kallon yanda take da gashi a kwance a keyanta gwanin kyau hannunsa ya sauka wajen fatan kunnenta atare dukansu sukaji wani shocking a lalace Asmeey tace  wayyy& .. cus takasa daurewa dan tsayawa Hamad yayi yakalleta yaga ta runtse idanunta gam, gently yakarasa samata dankunnen idanunshi suka sauka gaban riganta dayaga nipples dinta sun fito sosai looking so damn pointed dasauri ya dauke kai jikinshi kawai ya shiga vibrating, yakalli fuskanta ganin tana kallon abinda ke desktop dinshi ahankali yace  yayi kyau? Gyadamai kai tayi tace  sosai murya chan kasa yace  I design it wani murmushi tasakeyi tace  menene shi Yaya? It s beautiful background din murya chan kasa yace  is AI software I designed it for MICROSOFT dasauri Asmeey ta kalleshi tace  Microsoft office na laptop? Gyadamata kai yayi, cigaba da kallon screen din tayi chan she loves when he talks kodan hardly yake magana ne oho, tace  wat does it do Yaya ? Murya chan kasa Hamad yace  many things, all aikin da duka Microsoft office keyi aikin Excel, MS word, PowerPoint, menene menene this AI will do it once ka shigar da command in seconds you wanna see ? Dasauri ta gyadamai kai, wasu short data yasaka kawai abin yayi generating comprehensive Analysis within a blink of an eye Asmeey tace  wow, Ya Hamadi you re a genius, wlh you are so brilliant  kema you are very brilliant! Taji Hamad yafadi ahankali dasauri ta kallesa hada ido sukayi ya zubamata wild eyes din nan masu kwalli kawai taji kunya yakamata sai kawai ta sauke kanta kasa takasa magana, ya tsareta da idanu shima, da yar karaman murya tace  Allah bada sa a Allah yasa Albaraka, Allah yabaka nasara sai tamike ahankali zata wuce batare data kalleshi ba, hannunta mai lafiya Hamad yakama chak ta tsaya kirjinta na bugawa fizgota yayi haka tataho ko kadan ba stamina shigowa jikinsa tayi kirjinta na bugawa sosai hannuwanta na shaking, jitayi shima kirjinsa na bugawa dum dum dum kaman yanda nata ke bugawa, ahankali yadaura hannunsa saman waist nata yadan lumshe idanu yanakai hancinsa tawajen gefen fuskanta yana shakan wani cool kamshi datakeyi, murya chan kasa dake shaking kadan yace  you look good and smell good Husnah!. Wani sanyi Asmeey taji jikinta yadauka gabanta na faduwa toes nata da feet na daukan sanyi jin yanda Ya Hamad yariketa, dasauri tafita daga jikinshi tajuya taje wajen abincinta tsabagen rudewa dauka kawai tayi tana ci da sauri da sauri ya tsareta da idanu saikuma ya zauna yacigaba da aikinsa.

Around 10 tana zaune taji Gwaggo na  Ga Shatu ga Shatu mutanen telebijin Oyoyooo Oyoyoo dawani irin sauri ta tashi hartayi kofa tajuyo kaman mara gaskiya suka hada ido da Ya Hamadi sumsun takoma tadauki hijabinta tasaka tadauki plate na abincin tafito daidai Aysha na karasa hayowa sama while Abba na tare da mai gidanta a falo, Asmeey na ganin yayanta tawani yi kanta da gudu ta rungumeta haba sai kuka kaman jira take, bude kofan Hamad yayi yafito ya kallesu Aysha tace  Ya Hamadi Ango wani kallo yamata ta kwashe da dariya yawuce chan dakinsu itakuma taciro Asmeey tana share mata hawaye tace  muje ki gaida Habeeb saimu dawo sama Aysha is just 25yrs, Aya 27, sai ita 21 Munir 20, Aysha nada kyau ita tafi kama da Baba falo sukaje mijinta ba yaro bane zai iya girman Ya Mustapa tsohon sojane Abba tafara gaisawa sannan ta gaidasa yace  Amarya Asama Gwaggo tace  Asama ta tunda tazo bura uba takemin agidan nan Mamie tace  kai Gwaggo hayowa sama sukayi suka bude dakin suka shiga Aysha tace  dakinku yayi kyau kamata tayi suka zauna abakin gado saita dauki hannun Asmeey takalla tayi shiru tashiga bin Asmeey da kallo zuciyanta ba dadi jibi abinda halin Mom yasa akama kanwarsu, dudda tasan arziki na Allah ne bawai kuma ta raina Hamadi bane but duk jaraban Mom yasa akai komi hurry hurry ko biki ba ama yarinya ba balle lalli ko gyaran jiki, baki tabude zatai magana Asmeey tace  kiramin Mom Ya Aysha wani kallo Ya Aysha tamata tace  bazaki kiyayi kanki ba hawaye ne suka zubo mata muryanta nadan rawa tace  tunda nazo banyi magana da Mom ba, ko jiya naso nakirata amman tsoro nakeji danaji zakizo nace zansaki kitayani kiranta saina bata hakuri kema kitayani Ya Aysha tace  Asmeey look yanda Allah yarufa miki asirin nan ya fitar dake daga gidan nan hannun Mom just enjoy yourself kibar Mom idan kin haihu zaku shirya Dasauri takalli Ya Aysha abin duniya yamata yawa sai kawai tafashe da kuka tace  nidai dan Allah ki kiramin Mom dina! I want to talk to Mommy, call my Mom for me .
EPISODE 3?? 5??




Cikeda masifa Ya Aysha ganin yanda Asmeey kemata rigiman banza tace  wai daga zuwana sabida kap gidan nan ni kika raina shine kika tittsiyeni? Mesa bakisa su Ya Faisal ko Hameed ko Ya Doctor sun kiramiki Mom ba koma Mamie saini eh? Okay su kin kasa tunkaransu saini dakika raina ?Cikin kuka tace  su ai basa shiri da Mom plus banso tayi fada dasu, Ya Aysha banda natsuwa, kullum zuciyana kaman akwai dutse aciki, kome nakeyi Mom ce tsaye araina, I feel kaman akwai plenty kaya akaina danake dako dashi, Ya Aysha kinga ni kadai nasan menakeji, call Mom for me dan Allah tsayawa kallonta Aysha tayi somehow somehow she understands all the feelings da Asmeey tai describing sabida idan Mom na fushi dakai haka akeji, jakanta tabude taciro wayanta iphone 16 tai dialing number Mom sau biyu suna kira Mom bata dagaba ana uku Mom ta daga muryanta ciki ciki Mom tace  Hello dan faduwa gaban Ya Aysha yayi jin muryan Mom, ahankali tace  Mom why is your voice like this? Bakida lafiya ne? Faduwa gaban Asmeey yayi sosai kafinma Mom tayi magana hankali atashe Asmeey ta karbi wayan daga hannun Ya Aysha daidai Mom na cewa.  BP na yayi dan high ne but don t worry I m fin& ..  Mommmm Asmeey tafada da sauri hawaye na saukowa daga idanunta sosai, Mom tai shiru jin muryan Asmeey tayaya Aysha tahadu da Asmeey? Aysha dake Abuja? But still tai shiru batare datai magana ba, fashewa dawani irin kuka Asmeey tayi ta kankame wayan a kunneta sosai kirjinta da zuciyanta nawani irin karyewa tace  Mom I m sorry dan Allah Mom ki yafemin, Mom meke miki ciwo? Ina ke miki ciwo? Meka damunki Mommy? Why is your voice so down like this? Tun yaushe ne bakida lpy? Kinje hospital? Mom kinci abinci ? Bata tabajin muryan Mom this low ba, cikin dakakkiyan murya Mom tace  waye wannan dake magana? Give Aysha the phone bansanki ba dukawa Asmeey tayi kasa tace  Mom nine is Asmeey  wace Asmeey? Daga ina? Aysha kin chanza yar aiki ne ? Wani irin breaking muryan Asmeey yayi ya da Mom ke nuna bata ganetaba tace  Mom nine! Asmeey ce your daughter! Mom dan Allah kiyakuri Wani humming Mom tayi tace  hummm yara uku gareni Aya, Aysha sai Munir bansan wakike magana ba, give Aysha wayan please baiwar Allah no body can understand how heartbreaking it is idan mahaifiyarka na nuna bata ganeka ba, yanda take kuka yasa ahankali Aysha ta tashi takai hannu zata karbi wayan daga hannunta da sauri Asmeey ta tashi fitowa tayi daga dakin sai kawai tawuce tabude dakin Mamie dataji muryanta a falo ta shiga ta maida kofan tarufe harda saka key, ta duka jikin kofan tanasa wayan a speaker tana kallon hoton Mom dake jikin screen din contact dinta tayi kyau sosai, har lokacin Mom na kan wayan bata katse ba, cikin sassanyar Asmeey tace  Mom zuciyana kaman an dauramin duwatsu banajin dadi, everyday I think of you how you are doing Mom sabida I know you are hurt, wallahi Mommy I will always listen to you! Azafafe Mom tace  ni zaki gwadama kinada mahaifi? How dare you listen to Babanki akan ni wacece ke Asmeey? Muryanta na rawa tace  kiyakuri Mom bazan karaba dan shakiyin dariya Mom tayi tace  kince kinaji kaman an daura duwatsu azuciyanki haha yarinya baki riga kinga komi ba indai uwarki ce abin wasa wlh wlh bakiga komi ba, Asma u sai rayuwanki ya lalace zaki gani! Yanda BP na yayi high nake ciwon nan sabida ke saikin rasa menene kwanciyan hankali aduniya! I told you rannan ai na tsinemiki! Kuma yanzu ina kara tsine miki Allah ya tsine miki albarka kuma kika bari wani abu ya shiga tsakaninki da wannan mahaukacin yaron wlh harna mutu bazan yafe miki ba& .. ganin motsi agado yasa Asmeey dake kuka tashiga kokarin cire wayan daga speaker tana kallon gadon dataga kaman mutum natashi zaune dukta rude sabida kawai sai yanzu taji tanajin kamshin ya Hamad.  Come here! Hamad yafadi amugun zafafe, daidai lokacin Mom tace  idan kinaso na yafemiki ki shiga hanya kizo kano& .. Mikewa Asmeey tayi ahankali tana kallon Ya Hamad dake zaune bakin gadon ya tsareta da idanu dudda ba haske but taga yanda idanunsa ke glowing, kawai sai gabanta yahau fadi kawai taji tanajin mugun shakkan shi.  Come here! Hamad yafadi da kakkausan murya dayasa Mom tai shiru jin muryan namiji batare data katse wayan ba cus she wants to know waye awajen, saikuma ahankali tace  waye awajen Asmeey ? Kasa magana Asmeey tayi sai tafiya wajen gadon datakeyi lips dinta na rawa dan nesa da Ya Hamad ta tsaya, hannu yamika mata yace  give me that damn phone! Azafafe Mom tace  waye wannan Asmeey ? Kasa magana Asmeey tayi sai wayan data shiga mikamai hannuwanta na bari tana kuka, karban wayan Ya Hamad yayi sarai yasan wacece but sabida bakin hali da jin haushin Mom adikile yace  wacece wannan kike waya da ita? Bura uba! Mom jitayi kaman an zuba mata garwashi ajiki jin muryan Hamad na tambaya wacece wannan kike waya da ita kaman dawata mara daraja Asmeey ke magana, yaushe yashigo rayuwan Asmeey dahar yakai wannan matsayin haka, to her biggest suprise saitaji muryan Asmeey dake rawa tace  is& .is Mom Yaya cikin zafin tone Hamadi yace  kinsanar dani kafin kiyi wayan nan ? Kai! Mom tafadi azuciyanta sai taji Asmeey tace  I am sorry Ya Hamad bazan karaba tafashe da kuka sosai Mom tanaji, wayan ya dauka sai kawai yasa hannu ya katse wayan ya yar agado, gently yamika hannunshi yakama hannunta dayaga yana rawa kaman jira take fashemai da kuka tayi dan she s really hurt tana wani irin kallonshi kaman yanda yake kallonta, lips dinta na rawa sosai tace  zan koma Bau& .c wani kallo Hamad yamata dayasa takasa karasa maganan zuciyanta kaman zai dare, ahankali yamike tsaye yana rike da hannunta kaman wani zaki, dasauri tashiga komawa baya tarude looking confuse tace  yakuri Ya Hamadi bazan kara cewa hakaba! Bazan koma ba wlh! Don t beat me! Tafadi hankalinta atashe most of the times idan mutum yayi fushi she feels dukanta za ayi this is wat Mom always does, same thing da Fawaz, shima Baba ranan dan Abba yarikesa ne daya daketa lokacin dayayi fushin nan, yanzu dataga ran Ya Hamadi yabaci she genuinely thought shima dukanta zaiyi, baya tashiga komawa tana kuka sosai tanaso tama kira Mamie to save her takasa Ya Hamadi na binta har saida sukakai kofa, ta manne da jikin kofan tana kallonsa lips dinta na rawa sosai tana kuka tace  dan Allah don t beat me I will not do it again! Kayakur& & .  shiiiii! Hamad yafadi ahankali dayasa ta hadiye kukan da maganan tass but still hawaye bulbulowa suke daga idanunta tana kallonshi kirjinta na bugawa ta mugun tsorata she s just expecting duka, cikin very raw voice Hamadi yace  close your eyes kulle idanunta tayi dasauri ba musu, ahankali yasake takowa dab da ita ya manna kirjinsa kan nata babu wani gab between them yashiga sauke kansa saitin fuskanta dan yafita tsayi sosai kirjinshi na racing yana kallonta he has been having this urge from the first day dasukazo gidan nan, ahankali yake kawo fuskansa saitin nata saukan very warm and soft meaty lips din Ya Hamad Asmeey taji akan lips nata abinda bata taba expecting ba, dawani irin sauri tabude idanunta kaman wacce zata zare hada ido sukayi ita yake kallo eyes dinshi looking wild and dirty kaman ba nasa ba, agigice tawani yunkura zata wani irin juya kawai taji yakama waist nata ta baya yawani turata kirjinshi abirkice tabude baki zatai magana yasami big opportunity dayake jira ya shigar da bakinsa cikin nata yafara kissing nata yana wasu irin tagwayen numfarfashi, Asmeey was totally confuse, ta rude to the extreme sabida yanda Ya Hamad yahada bakinsa da nata yana wani irin sha kaman yasami abinci, gabobin jikinta wani irin rawa suke suna shocking gabaki dayan naman jikinta na diban shocking, cikinta na huntsunewa tanaji kaman fitsari na bin cinyanta, sosai Hamad ke kissing nata yakai dayan hannunsa yawani cupping fuskanta ya mannata da kofan ya matseta da kyau yana feeling yanda nipples dinta suka fito suna soke mishi kirji, jin she s trying to go down kafafunta na sagewa yasa yabita shima suka zube gaban kofan nan kasa he s still kissing her, harshensa har wajen throat nata yake turawa is as if akwai something in her mouth dayake nema yana making wani crazy malalacin innocent sound da baimasan yanayi ba.  Mmmm! Hmmmmm! Urmmmm! Mhhhhh& &  Knocking kofan dakin Mami akayi sukaji muryan Ya Aysha.  Asmeey kina nan ? Rudewa Asmeey tayi zatai magana but Ya Hamad kaman baima san ana knocking ba saima pushing saliva dinsa dayayi wuyanta ta hadiye ba shiri shima yana kwaso nata ya hadiye yakai hannunsa dake rawa sosai saman wuyanta zai sauke kan boobs nata Asmeey tarufe boobs dinta da hanneyenta duka biyu ta kulle awajen gamgam, gently Hamad ya tsayar da kiss din batare daya raba bakinsu ba yana sauke numfashi ahankali kan fuskanta yana kallon yanda ta kankame idanunta lips nata har sundan taso sabida yanda ya tsotsesu sunyi looking plum, da kyar Hamad ya iya daidaita numfashinsa cikin muryan da bata fita sosai yace  stop crying for me unnecessary or get ready to handle a different Hamad Mrs Hamad! Gently yakoma baya dasauri Asmeey tajuyamai baya ta harde kafafunta ta kifa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login