Showing 117001 words to 120000 words out of 233624 words

Chapter 40 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2538

ita a kuncin rayuwan nan, sex her Hamad! Make love to her, before you know it zata manta menene wata Mom dinta ko damuwa da jaraban matan cus u are giving her body the exact food and nutrients da jikinta ke nema dazai iya mantar da ita bakin ciki da damuwa Hamad yayi shiruuuu, cikeda hikima Ya Mustapa yabiyomai ta yaren da zai gane da kyau yace  yanzu da a doctor tells you matsalan matarka da abinda matarka ke bukata kasan idan baka sadu da yarinyar nan ba alhakinta na kanka Allah kuma zaiyi fushi dakai? Allah zai tambayeka hakkokinta na kanka, u are an Ustaz kasan hadisan nan better than me, get ready to consummate aurenku, ka maida Asma u cikakkiyar matar aure kuma matar Hussaini Hamadi Ahankali yarike hannunshi yashafa kanshi yace  it s okay kaji kunyanmu da sauran yan uwanka da Mamie but kaji kunyar matarka ko kunyar taba matarka it s not okay, is totally not okay Hamad! Jikinka belongs to Asmeey kaman yanda jikinta belongs to you, halaliyan ka, take your marraige to next step kaji dan gyadamai kai Hamad yayi kadan, Ya Mustapa yace  gobe zaka kawota asibitin nan da safe zamuyi xray a kwance hannun I think ya warke, nayi ma wasu security agency magana za a bamu masu gadi guda biyu gardama so Mamanta can t come back again koma zata dawo makesure ka zamar da Asmeey taka
Gyadamai kai Hamad yayi, Ya Mustapa yayi murmushi yadaga hannunsa yashafa kansa ahankali yace  My Hamadi kawai he loves Hamadi unconditionally ne, key motan yazare ya jefamai yace  ka tuka ka koma gida kuyi using motar kazo hospital da Asmeey gobe, don t be too hard on her again she s not the only one datai making mistake kaima kayi so kushirya and live better and work on abubuwan dana gayamaka kaji gyadama Ya Mustapa kai yayi Ya Mustapa yakai hannu zai bude kofan yafita ahankali Hamad yace  Yaya tsayawa Ya Mustapa yayi saikuma yajuyo yakallesa yace  na am ya akayi Hamadi? Sunnar da kansa kasa yayi yana wasa da key motan hannunsa awani irin hankali yace  thank you Yaya murmushi sosai Ya Mustapa yayi yace  tom saida safe yabude kofan yafice Hamad yabisa da kallo harsaida yashiga cikin hospital sannan yafito yashiga motan ya kunna yaja yabar wajen wajen gasa kaji yagani hakanan kawai saiya sami kanshi da parking yafito yace  kuna amsan transfer? Dan baida cash dasauri sukace  eh Yallabai kaza yasiya gasassa mai zafi yamusu transfer yadawo mota yaja motan ya tsaya agaba yasai chivita yaja motan har zuwa gida around 12:00, parking yayi yadauki komi yafito yashigo gidan yamaida kofan yarufe yashigo yayi sama yana kallon dakinsu da sai ya tsaya gaban dakin yayi jimmm kafin gently yabude kofan dakin tana kwance kan gado ko rufa batayiba ga idanunta sun kumbura this tells him bata sade dayin bacci ba dakin yabi da kallo yanda ta share komi maida kofan yayi yarufe yashigo ya ijiye mata komi nan gaban gadon ya kalleta saiya zauna bakin gadon ahankali yana kallon fuskanta especially goshinta daya sabe but akwai mark na ciwo, he s feeling so bad yanda he was so harsh on her today, yadauka yasanta ya fahimci zuciyanta but it turns out har yanzu bai gama sanin ta ba or maybe tension na both ita and mamie are sick yasa he just went off on her batare dayayi reading nata da kyau ba, ahankali yayi motsi da hannunsa ya matsar dashi dab da nata dake kan gadon, kaaman mai tsoro gently yasa hannun a tsakiyan nata yakama yarike yana kallon fuskanta ahankali yace  I am sorry Mrs Hamad! Ya lumshe idanu ya budesu saikuma yasaki hannunta yamike yadauki bargo yarufa mata yajuya hannunshi yaji tarike dasauri yajuyo hada idanu sukayi da idanunta dasukai ja idanunta sunyi wani rau rau batare datayi magana ba, dauke kai yayi zai karbe hannunsa tasake rikewa da kyau tashiga yunkurowa ta tashi zaune ahankali wani kuka na zuwan mata sai kawai tafashe da kuka, kin juyowa yayi ya kalleta hakan yasa taji zuciyanta ya tsinke ahankali ta rungumeshi tabaya tana daga saman gadon ta manna fuskanta ajikinshi tana kuka kaman yar yarinya she just wants him to turn and hug her, but Ya Hamad yaki kaman ta rungume robot, murya chan kasa tace  I am sorry Ya Hamadi& & .. I am sorrrrrrrrrryyyyyyyyy taja sorry dawani irin murya da shi kadai yasan yanda ta shiga ransa, cikin muryan kuka tace  wlh wlh i will never ever complete with Mamie bantaba tunanin ba, i love Mamie more than you she is my second Mother, I am sorry about abinda nace I was stupid and I was a fool, kaga ko agida kowa calls me fool i guess I m really one tunda har zan iya nace Mamie ne tafara pushing Mom bayan she did that for me! She was crying for Mom because of me! Despite being hurt she still took care of me, I really made a foolish mistake wlh bazan karaba kaji tasaki hannunshi takawo hannunta da karyayyen tagaban cikinsa ta kulle sosai tacigaba da kuka, da kyar ya saita kansa yace  but ai kince you want to go? Mesa baki tafiba ?  Because you were angry with me! Baka taba fushi dani ba sai jiya! I said daman zan tafi sabida I don t want Mamie to keep getting hurt because of me, nasan words are like milk inhar yazube baya kwasuwa, but can you please forgive me? Please karka fadama Mamie abinda nace wlh idan tasani I will never be able to look at her again I begged su Yaya karsu fada saura kai da Gwaggo please Ya Hamadi!

Anatse yace  who gave you rat poison? Dan shiru tayi saikuma ahankali tace  is Mom runtse idanu yayi ahankali yace  why? Murya chan kasa dan takasa karya ko boyemai abu tace  she said inhar I m refusing to go with her I choose this marraige I should end my life banda saurin amfani agareta ita, Ya Hamadi kayakuri kajiiiiiii I am very sorryyyyyy tafada ashagwabe hannunsa yasa yacire hannunta daga cikinsa yadan matsa gaba batare daya kalleta ba cikin dakakkiyar murya yace  eat, we will talk tomorrow and get ready zamuje hospital da safe for ur hand yayi kofa dasauri Asmeey tana kuka tace  an ina zaka kwana? Are you leaving me ni kadai ? Akufule yace  dakikace zaki tafi bake kadai zakiba? Good night Husnah! Yafadi ahankali yabude kofan yafice.

Dakinsa da Hameed yashiga yayi wanka tun dazu yasa ya kwanta kawai ana kallon sama all maganganun da Ya Mustapa yamai na yawo akansa especially part din hakkinta since that s wat she needs yanzu medically, he wants Janna baiso ya shiga wuta sai kawai yaji he s ready, wayansa yadauka yabude browser yayi googling how to have the best sex with your wife, danne kunya yayi yana kallon pictures to be honest he knows all this kawai dai he wants to do it well ne, har kusan raba dare yayi yana tara ilimi akan jima i akansa yana research some har rufe fuska yake yi.
EPISODE 4?? 9??




Kasa bacci Asmeey tayi all through the night saidai bacci barawo ya kwasheta. Wuraren 6 bayan tayi sallan safe ta tashi tadauki wayanta tanajin nauyin Aya sosai ko Ya Aysha ma haka but yau dole tai magana da dayansu, wayan Ya Aya tai dialing takira gabaki dayanta tama manta da damuwan Mom, fushin Ya Hamad ke damunta sosai azuciya, ringing daya Aya ta daga tace  Asmeey ke lafiya da sassafe haka? Dan shiru tayi sai chan tace  uhnnn Ya Aysha uhnnn& .uhnn Ya Aysha tace  me haka kike i i na? Tell me ahankali tana rage murya tace  Ya ake bama miji hakuri idan yayi fushi? Dan murmushi Ya Aysha tayi tace  laifin me kikama Hamadi me hakuri haryay fushi haka ? Shiru tayi da kyar tace  nidai ki fadamin kwafa Aysha tayi tace  munafuka idan yayi tsami maji, yanzu dai gayu zakici na bala i dake daga hankalin namiji kinada kayan bacci na yan iska? Akunyace ta rufe fuska tace  a ah Ya Aysha tace  kashhh natuna ba a miki akwati ba, tom kawai dai use any clothe kikeda shi mai kyau get dressed tunda baki iya girki danace kimai girki but kimai shagwaba na bala i mai tada hankali kina shigewa jikinshi makesure kina kamshi sosai, then ki lallashesa da kalamai masu dadi na soyayya da lallabawa kinji gyadamata kai tayi tace  tom Ya Aysha tace  kinashan magungunan dana aiko kuwa gyadamata kai tayi tace  kullum sai Mamie ta bani nasha tace  tom sai anjima zanje na shirya natafi office taa katse wayan shiru tayi tunda this morning zasu hospital idan sun dawo da daddare zata bashi hakuri, ta wuce bayi tayi wanka tafito tabuga gayu cikin wani lace black and red tadauki gyale red da takalminta red da jaka red duka kayanta kap Baba yasa an kwashe ko pencil nata ba a bari agida ba, dan kwalliya tayi a fuska tadauki red lipstick ta shafa tafashe kanta da turare, ko kadan batai kama da mai zuwa hospital ba sai mai zuwa gidan biki riga da skirt din yamata kyau, bude kofan tayi tafito daidai Hamad dake sanye da native milk jumper shima yafito kayan sunmai kyau na bala i, ganin Asmeey saida ya dakata ya tsaya itama tadan kalleshi saikuma ta sunnar da kanta kasa ahankali tace  ina kwana da gangan yaki amsawa yawuce yace  let s go kuka taji yazo mata tadaure tabisa tana sauka daga stairs Abba da Mamie na kallonsu Hameed yariga yatafi aiki dan yau Monday. Mamie tace  Masha Allah anfito kuyi breakfast dai kafin kutafi ahankali Asmeey tace  Mamie ya jiki Abba ina kwana kanta Mamie tashafa tace  naji sauki kinyi kyau abinki je dinning kuyi breakfast dinning suka wuce harda Hamad tea yazuba a cup yakai baki itama ta hada tea madara tanaci da soyayyen doya da sauce na gizzard da akayi bini bini tana satan kallonsa amman baya kallonta gashi yaci gayu yayi kyau, mikewa yayi yace  meet me a mota yawuce yafice tabisa da kallo hawaye na taruwan mata amman ta hadiye tagama tamike, Mamie da Abba sukace adawo lpy.

Fitowa tayi, ginin da akeyi takalla yau katako suke sawa asama abin na gudu sosai, horn ya danna mata ganin ta tsaya tana kallon gini masu aikin sai kallonta suke dan basu taba ganinta bama susan akwai tsaleliyar budurwa agidan ba, dasauri tayi wajen motan tabude gaba ta shiga ta zauna kawai taga Hamad yayo kanta baya tayi da sauri gabanta na faduwa suka hada ido ta runtse dan yayi kaman zaiyi kissing nata, handky dinsa yasa kan lips nata yashiga goge red lipstick din tass yagama yakoma yazauna yace  kada ki kara saka this thing idan zaki fita you are married yakunna motan harya ja taji ciki ciki yace  this is for husband alone adaki not for any huhahu dan kallonsa tayi ya kirne fuska kaman bashi yayi maganan ba saitai dan murmushi, maganan ya mugun bata dariya, aiko zata sakashi anjima da daddare, sukahau titi kusan 20min sukakai hospital din, kashe motan yayi yaciro wayansa yakira Ya Mustapa taji yace  ok sannan yakatse yajuyo yakalleta hada idanu sukayi da sauri ta sauke kanta kasa yace  let s go fitowa yayi itama tafito tana zagayowa ta side dinsa ya tsareta da idanu daidai tazo dab dashi taga ya mika hannu yakama gyalenta yahade rai yana yafa mata da kyau akunyace ta sunnar da kanta sai yawuce tabishi suka jero sai kallonsu ake, Ya Mustapa ma daya fito reception din yana jiransu kallonsu yadingayi sunyi bala in kyau, suka shiga ciki akunyace Asmeey ta gaida Ya Mustapa ya amsa yace  let s go wani wani abokisa likitan kashi yakai Asmeey Dr ya warware kullum yace  daga hannun mugani gently kaman mai tsoro tadaga hannun saitaji no more pains saidai tsami da hannun ke mata Dr yace  amman ina ganin ba full karaya bane cus ya warke da wuri da yawa just kuyi Xray to be sure then that is it Ya Mustapa yace  thank you so much suka wuce sai dakin xray aka mata hoto sharp sharp akabama Ya Mustapa yaduba hannunta ya hade tass yasake kaima Dr yadawo yasamesu yace  hannun Amarya ya warke Asmeey taboye fuskanta, anatse Ya Musty yakaita office na Nurses yace  stay here bari na ari mijinki na minti daya okay gyadamai kai tayi yace  come with me Hamad He really wants to examine Hamad and rule out yaron baida wani issue akwai maganin dayakeso yabasa inhar yau yasha maganin bai nemi yarinyar nan agado ba toh Hamad needs to see a doctor baida lafiya, idan kuma ya nemeta simply means kaninsa nada lafiya, office dinsa suka shiga fridge Ya Mustapa yabude yadauki ruwa yazo yajawo drawer sa yaciro wani kwali na magani, magani dayane tal yaballo maganin yamikama Hamad maganin da ruwa yace  take kasha shifa Hamad bayason magani hakan yasa yace  ba abinda kemin ciwo Yaya rasa abinda Ya Mustapha zaice yasa yace  I look at your neck just now har yanzu is a bit red na yajin nan jini ne awajen u need to take this yayi calming nerves naka down take it karamin magani ne my friend bayan yasoba ya amsa Ya Musty na kallonshi yajefa abaki yasha ruwa yana tabe baki. Ya Mustapa aransa yace  I just wanna be sure bakada any medical issue Hamad cus lamarinka yasoma bani tsoro, this maganin will start working in the next 10-11hours yake zama active ajiki, around 9 ko 10 nadare kenan yau, so Hamad bazai taba zarganshi ba baiso yaron yadena ganin girmansa azahiri yace  shikenan kaje gida kuma apply Vaseline awuyan wuce kutafi ahankali yace  motanka fa yace  kuje dashi wani aboki na will drop me agida anjima saina dauka tashi yayi yace  thank you Yaya yayi kofa yafice wajen Asmeey yaje tana ganinshi tamike tabisa suka fito mota suka shiga suka wuce gida uppan baice mata ba.

Parking yayi zatamai magana harya fice hakan yasa tafito sukai flat suna bude kofa sukaga duka matan yayyinsu agidan sunzo gaida Mamie ganin Hamad da Asmeey sunyi mahaukacin kyau sai suka fara guda Hamad kawai yajuya yafice itakuma Asmeey tashigo tazo gefen Mamie ta zauna Mamie tana karban hannunta tace  barka barka hannu ya warke ahankali tace  ina yininku Anty duk suka amsa suna dariya Asmeey takalli Mamie tace  Mamie mezan dafamiki na warke dariya Mamie tayi da dukansu Mamie tace  angama abinci yanzu karki damu zakiyi abinci wataran gyadama Mamie kai tayi suka dinga hira Mamie takirata kitchen dudda batada lpy tabata magungunan ta tasha tabata pepper soup tazo dinning tazauna tanaci.
Wuraren 6 matan brothers dinsu duk suka tafi Mamie takoma sama turare tahada takai dakinsu ta kunna sannan tafada wanka tayo alwala sallan magrib tayi sannan tazo tashafa mai ta tsaya gaban kayanta tana neman wanne zatasa dazaisa Ya Hamadi ya hakura tanaso tai kyau sosai yau.
EPISODE 5?? 0??




Saita rasa wani kayama zatasa cikin duka kayanta, tai shiru chan ta hango wani super dress cikin kayan da Ya Aya tasaya mata, akwai wani red half sexy gown mai mahaukacin kyau dan material din na glittering looks more like a dinner party dress, tana ganin kayan tai murmushi tace  this is it! Taciro ta ijiye kan gado dazu Anty Asiya ta tayata karasa tsifan kanta so zama tayi tana kallon madubi tawani partitioning gashin nata into two, tanada ribbons dayawa taciro red ta kama gashin, ta makala red clips masu kyau, batamayi komi in her face ba but she looks damn cute already, kayan kwalliyanta taciro tazuba agado tashiga yin makeup, wlh Mom bamata fadowa ranta ta Hamad kawai take, gyara brows nata tayi tashafa smoky eyeshadow a idanunta tayi eye liner jan bakin dazu ta dauka tana tuna meyace kawai tai murmushi tashafa kunya Asmeey she looks so bitch kaman ba itaba lipstick din just changed the game, sallan Isha i aka Kira hakan yasa ta maida komi wardrobe tasa hijabi tai salla sannan ta linke dadduma ta ijiye

Tanaso yau yaji tana kamshi sosai turarukanta gabaki daya saida ta feshe ajikinta sannan tadauki rigan tasaka Ya Allah! Kusan rabin boobs nata awaje gashi bata saka bra ba gaban kirjinta yayi wani irin kyau dasauri tace  wai! Kai gaskiya no takai hannu zata cire rigan zuciyanta yace mata no tabar shi, bari tayi duk kunya yakamata tana kokarin maida wardrobe din tarufe aka bude kofan dakin da sallama kasa kasa Hamad ne shigowansa daga masallaci kennan, kamshin da dakin keyi na turaren wuta dana turarenta suka fizgeshi kafin tundaga kafafu yafara kallonta har zuwa cinya inda red riganta yafara kenan zuwa sama idanunsa sukai landing a gaban kirjinta da dan sauri yasauke kansa kasa cikinsa nawani kadawa aboye yace  Subhanallahi! Baiso yaji sha awa hakan yasa yahau gayama kansa yajuya yafice amman kafafunsa suka kunyatasa sukaki motsi, yasake dago kansa kaman munafuki yadan sauke a kirjinta, kai, kai, kai Asmeey nada nono masu tsinannen kyau, kuma a tsaye kaman zasu yaga rigan, wani wawan ijiyan zuciya yasauke yajaye kansa dasauri yadaura kan fuskanta suka hada ido itama kallonsa take asanyaye, sake tsareta da idanu Hamad yayi like is this matarsa? Asmeey? The way ta gyara gashinta tai parking tasaka abubuwa akan danshi baimasan sunan abin ba,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login