Showing 81001 words to 84000 words out of 233624 words

Chapter 28 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2571

keyi da kyar ta mike tazo tai salla tashi tayi takoma bayin kafin yadawo wanka tayi tafito sanye da hijab ta zuba kayanta basket inda taga shima yasa kayansa sai kawai taji tanajin kunya daura nata kan nasa saita daga rigansa tasa nata akasa saita kasa ijiye rigansa hancinta takai kayan kamshi mai dadi kayanshi wih maida rigan tayi ta ijiye ahankali tazo wardrobe tabude kayayyakinta bataso tasaka atampa but hakanan taciro atampa gown red ta ijiye tadauki bra da pant da cream dinta tashafa tasaka pant zata saka bra takasa gabaki daya da hannu daya, ko jiya tayata sa hook akayi da cirewa, rashin sannin yanda zatayi yasa ta maida bra ta ijiye tadauki gown din tasaka shima zip din half ta iyaja ta fesa bodyspray da turarenta tana kokarin daura dan kwali akanta dan bazata iya daurawa da hannu dayaba Hamad ya shigo dakin da yar karaman sallama sauke kanta tayi kasa akunyace murya ciki akuma hankali tace "ina kwana Ya Hamad" karasowa yayi ya ijiye bagpack nashi kan desk yaciro laptop dinsa ya ijiye yace "ya jiki" ahankali tace "fine" rufe wardrobe din tayi ahankali tazo zata wuce wajen desk din dantaje kofa taji ahankali yace
"ina zaki?" Tsayawa tayi kanta akasa tace "wajen Mamie" takowa yayi ahankali zuwa inda take tsaye sai kawai ya tsaya abayanta, ya kalli bayan sai kuma yadan kauda kai kafin ahankali yasake kallon bayan akaro na biyu, half of back nata abude, hannunshi yakai dake dan rawa kadan ya daura saman bayanta runtse idanu Asmeey tayi tsigan jikinta na wani irin tashi taji wani saukan sanyi ya ratsata, dasauri takai hannunta mai lafiya tai placing abayanta kaman zata hanashi dinnan, ahankali Hamad yakai hannunshi yadaura akan nata yadauka yasauke yadawo da hannun yadaura akan cikinta ya tsaya ahaka yayi shiru bai jaye hannunsaba, murya chan kasa kaman mai whispering that's so piercing yace "1 wanna help!" ratsa jikinta kalamansa sukayi takasa motsi sai kirjinta dake bugawa, ahankali yazare hannunsa saman kan nata daya ijiye a ciki sannan yadawo da hannun bayanta sai kallon fatar bayanta yake da bruises dinta some sun washe some na nan kafin gently yashiga zipping zip dinta sama kaman bazai gamaba cikin jikin Asmeey nawani irin kadawa har saida yakai karshe sannan yakai hannayensa biyu kan dankwalinta dake saman kanta, kankame idanunta tayi he could see yanda breath nata yayi destabilizing, bawai ya iya dauri bane kawai saiyakama end to end na tip din dankwalin data riga tayi placing akanta saiya kulle da kyar hakan saida yasa tafado jikinsa dan abinda yake mata yasa batada stamina bayanta ya manne da kirjinsa, ass dinta yasauka kan maransa wani irin feelings Hamad yaji baisan sanda ya furta.
"Subhanallah" dasauri yadan dagota kawai saitaga yawuce yashiga bayi itakuma saitai kofa da sauri she kind of rude kawai tafitone kaman an jefota babu kowa asama, sauka tashiga yi kasa ahankali tasan akasa Gwaggo take dakin data gani nan kasa tauce tabude ahankali Gwaggo dake jingine da gado tana lazimi da charbi tabude idanu ganin Asmeey tace "ke Asama ubanme kika fito yi yanzu da shegen kallabin dakika daura kaman na yan bararoji* dasauri Asmeey tadauki madubin data gani kan wani kujera takalli kanta wih saida tai dariya har wani kunnuwa da aljihu daurin yayi sai kawai ta turoma Gwaggo baki tace "ni daurina yayi kyau" Gwaggo ta harareta tace "tashi ki barmin daki barakisa Abubukar yazo ya zazzagamin masifa da safiyan nan ba yace nahana yarinya zaman aure dan kashedi ya karanto mini jiya kaman yasan hakan zai faru yau, kinga fita banso ki sani a matsala kaga yarinya da sassafe sai kace mayya" hararan Gwaggo tayi Asmeey zataje ta zauna Gwaggo ta kwala murya tace "Abubak....." hanyar kofa Asmeey tayi tace "kuma bazan kara zuwa bama" Gwaggo tace
"eh ni nazo" fita tayi daidai Mamie nafitowa daga kitchen suka hada ido dasauri Asmeey tasauke kanta kasa tace "ina kwana Mamie"Mamie tace "maza koma dakinki me kika fito yi?" Murya chan kasa tace
"aiki zanyi" "dawani hannun? My friend koma daki in inaso kimin wani abu zanzo na kiraki" gyadama Mamie kai tayi tajuya tahau staircase tashiga zuwa sama Mamie na ganin daurin tasan Hamad yayi dan bazata iya dauri ba kana ganin daurin kaga aikin maza, Mamie tayi murmushi Hamad is taking care of her.
Ahankali tabude kofan dakin ta shiga Hamad yajuyo yakalleta sai ya maida kansa yacigaba da abinda yakeyi gado tawuce taje ta zauna saikuma ta kwanta kawai tareda juyamai baya tayi shiru tana tunanin Mom sai kuma tafara kuka ahakan dai bacci yayi awon gaba da ita.
Yanda Mom taga rana haka taga dare gashi takira number Asmeey yafi sau dari baya shiga to me ya sami layinta, da kyar bacci yasaceta da asuba wuraren 8 wayanta ya shiga ringing tabude idanunta ahankali tadauki wayan Fawaz ne dasauri ta tashi zaune takai wayan kunnenta kafin tayi magana yace
"daga ina zuwa i will call you back shine har yanzu ko" Mom tace "bahak......
." katseta yayi yace "that's
not why I called you wai ina Asmeey ya maganan mu? I really really love Asmeey wih kullum sainayi mafarkinta, I don't care how you do it convince Dad nata ni I've decided zan turo Dad magana, yauma Mom tasa baki itama, yace he will make time tommorow ni kawai ayi auren bazan wani iya jiran that law school ba
" faduwa gaban Mom yake sosai
da kyar ta danne tace "da dai ka dakata Munir the father is still angry and also yarinyar nan ta karye fa, the father is very angry I am just looking for a way dazansan mezan gayamai sabida ya yarda dakai after wat happened" azuciye Fawaz yace "ke bari kiji batun yau nasan bakison yanda nakeson Asmeey ba, I love that girl from little, na baki the whole of today sort everything out inba hakaba you know the rest" ya katse wayan Mom tai shiru kanta ya kulle, instead of Fawaz yayi finding out on his own, she knows him goben nan babansa and his people will come to this house to yaji zancen fa? After all he messed everything up not her, daga wayan tayi tai dialing number sa harya katse bai dagaba a nabiyun ne ya daga yace "wai menene kuma kike damuna da Kira again?" Ijiyan zuciya Mom ta sauke tace
"zanyi wanka yanzu na shirya come to our house we need to discuss" "banda time dinki nasan so kike na ciki nikuma yau bana sha'awan gindin tsohuwa!" Runtse idanu Mom tayi muryanta yayi rauni tace
"please it's about Asmeey Fawaz" Dasauri sounding serious yace "okay okay I will be there by 9" ya katse wayan tashi Mom tayi tafada bayi tayi wanka tafito tai salla ta shirya tsaf cikin wata super da gyale da jakanta da some files dan daganan zata biya court tafito falo Gambo ta shigo tace "akawo breakfast Hajiya"? Girgiza mata kai tayi Gambo tafice Mom ta sauna taciro iPad nata tai replying mails sannan ta tashi tayafa gyalen tafito tana gyara glasses nata takalli Gambo dake gyara falon saman tace "aje a gyara dakina" tasauka kasa Ammi dake bama yara breakfast tace "ina kwana" ko kallon Ammi Mom batayiba yaran dake gaidatama bata kallesu ba barinma Munir dau is ko nuna tasansa batayiba tafice abinta ta shiga jeep nata tabar gidan.
8:30 takai gidan ta bude da kanta tashiga tabi ko'ina babu wani aiki tawuce sama.
9 dot Fawaz ya shigo yana sanye dawasu crazy jeans da riga da sigari a hannunsa yashiga flat din a falo yaga Mom zaune yana ganin fuskanta yace "are you sick or wat? U look somehow" ya zauna yana busa hayaki ahankali Mom tace "Fawaz!" Kallonta yayi yana busa sigari, muryanta na dan rawa kirjinta ma dukan uku uku tace "Baban Asmeey ya....y....ya au... aurar da Asmeey!" Wani kalan yarda karan taban yayi kasa yace "wat? Me....mene? Wat did you just say"?Yayi maganan yana tashi looking super confuse and angry yana tahowa saitin Mom yace "mene kikace"? Ahankali Mom tace
"Ya aurar da Asmeey to Hamad!" Wani kalan finciko Mom Fawaz yayi tsaye yace "are you mad? Or are you crazy kike fadamin this magana? Matana za'a aura ma wani? Kutumar durun uwa! Idan banci tsilin tsinin durun mai cin uwarki ba menake ke!" Yawani wurga Mom tasake fadawa kujeran sai ga hawaye sharr tazare glasses dinta taciro tissue ajakanta tana matse hawayen kar yayi running makeup nata tace
"it's not my fault! I thought ranan u just took the girl to have fun, bantaba sanin you will attempt sex ba, the father saw everything he was there shine the next day without my knowledge nor consent ya aurar da ita secretly" "and so damn wat!" Fawaz yayi maganan yana buga flower verse na falon kaman mahaukaci yace "wai kin dauka wasa nake in this? I mean it I've never seen a girl danake so and want in my entire life sai akan Asmeey like she was 6 or 7 there about dana fara ganinta! I stayed with you all this while ina cinki sabida zaki bani Asmeey kin dauka dadin gindinki nakeji? | want Asmeey wallahi koda aranan nayi sex da ita l still want her as my wife, l love her I wanna keep her with me, nayi hakuri all this years I was even willing nayakuri kaman yanda kikace nabarta tagama law school and now kina gayamin an aurar da ita to that jakin yaron daya dakeni!" Yayi shiru yana kallon Mom dake matsan hawaye da tissue ya wuce kawai ya fizge tissue ya yar yawani fizgota yana kama gaban riganta yace "look here old woman I don't care whatever you do or komene zakiyi? I want Asmeey and you must give me Asmeey inba hakaba kin rasani har abada wih!" Dasauri Mom tace "no no no Fawaz karufamin asiri, wih wih I can't leave without you zan iya rasa raina kaine Rayuwata! | will do kome zanyi nina haifi Asmeey and I promise you Asmeey, give me two weeks I have so many court cases lemme finish them and close them zanje kano da kaina" ahaukace yace "idan yaron nan yacita fa? I want Asmeey but I want full Asmeey not half ragowan wani" "I promise to give you full Asmeey wlh wih I promise amman dan Allah karka banni kaji dan Allah Mom tafashe da kuka ta rungumeshi tana kissing nashi ko'ina ya tsaya na kusan 1 min, hankadata yayi yace "as long as ba Asmeey I hate you and u are useless" yawuce yajuya yabar gidan Mom ta fashe da kuka da kyar ta hakura ta tashi abinda Baba yamata na kara nata ciwo tadauko broom ta gyara parlor tsaf sannan tabar gidan. Ayyukansa yakeyi a desktop da system dinshi, he's trying yagama software in 2days yatura cus za'a rufe gasan talent din in 5days, gajiya yayi yakifa kansa akan table shima bacci yayi awon gaba dashi.
Wuraren 11 Asmeey tabude idanunta dasuka sauka kan Ya Hamad dake bacci ya kifa kai akan table, jitayi kaman akwai butterflies acikinta, anytime ta kallesa sai sunyi motsi, dasauri takai hannunta cikin tarike tana kallonsa, he is so handsome Ya Hamad nada kyau, ga hanci, ga idanu, ga gashin kai masu coils kaman na mace ga tsayi, mesa she loves looking at him? Mesa idan har he's close to her she feels secure and happy for a moment saita manta matsalolinta?
Saita mance Mom? Is this love? Ahankali ta tashi zaune tana kallonsa bataso ta taba barinsa but Mom fa? Hannunta takalla dataji yana mata kaikayi saitai shiru tana tunanin me da me akeyi idan anyi aure?
Dakinsu ta kalla dudda hannunta ba lafiya but dole ta gyara gadon data kwana ta linke bargo tayi shara tasa turare adakin ta wanke bayi, basket da kayanta ke ciki wayanda tacire na jiya da rana da kuma na safen nan takalla she needs to wash them especially pant da bra da duk tacire data boye tsakiyan kayan, gashi bataga washing machine ba, yazatayi tai wanki da hannu daya? Kota fara jikawa idan yajiko she can manage and do the washing da hannu daya? Dakin tabi da kallo yayi kyau tafadi azuciyanta sannan ta tashi gently, jiya Anty Asiya tagaya mata akwai broom da packer a under bed sai ta duka taciro ta ijiye a gefe dudda bazatai sharan yanzu ba salya tashi, hannunta me lafiya tasa ta sauko da blanket kasa da pillows tafara gyara gadon ahaka da hannu daya without making any sound....Ahankali Hamad ke bude idanunshi kadan kadan yake ganin Asmeey na gyara bedsheet da hannu daya dasauri yatashi zaune hakan yasa Asmeey ta kalleshi da sauri suka hada ido dasauri ta sauke kanta kasa ahankali tace "ina kwana" mikewa tsaye Ya Hamad yayi yazo wajen gadon kanta na kasa hannunta kawai taji yakama dasauri ta kalleshi suka hada ido ta sake sauke kanta kasa, ahankali yace "come" binsa tayi wajen desk dinshi ya kaita sai kawai ya zaunar da ita yajuya yawuce gadon, kawai saitaga ya shiga gyarawa, wani iri zuciyanta yamata ita ta kwana akai but shike gyarawa, tass yagama yadauki bargon yashiga folding ya shimfida a bed, yadauki pillows yayi arranging akan gadon, sai kallonsa Asmeey take, dukawa yayi yadauki broom din dasauri ta tashi adan hankali tace "Ya Hamad zanyi shar....." wani kallo Hamadi yamata dayasa tasauke kanta kasa ahankali takoma ta zauna, wucewa yayi hanyar bayi kawai yashiga shara tana kallonsa from yanda yakeyi kazan he's use to it, bayason datti he's always the one arranging dakinsu shida Hameed, wani irin taushi zuciyan Asmeey yayi da she can't even explain sai kallonsa take, sharan yagama da babu wani dattin kirki ya kwashe a Parker yazuba a thrashcan dake wajen mai kyau mai marfi sannna ya ijiye broom din da abun kwashe sharan dakin yayi kal kal, juyowa yayi ya kalleta dasauri ta sauke kanta tana wasa da fingers nata murya chan kasa Asmeey tace "thank you" tsayawa yayi yana kallonta this is the first time akaimai godiya danya gyara waje wani iri zuciyansa yamai ahankali yace "go and have breakfast" gyadamai kai tayi tamike tsaye tawuce kofa tabude tafita yabita da kallo. Fitowa shima yayi dasauri Asmeey data fara hawa stairs tajuyo kallon juna sukayi akunyace ta maida kanta ta sunnar tacigaba da tafiya shikuma yawuce dakinsu Hameed, akwatinsa yajawo yafito dashi yakai dakinsu yabude duka kayansa na datti ya ciro sauran yayi arranging a wardrobe yasa box din asama ya watsa kayan a basket yadauki basket din yashiga dashi bayi yadauki detergent da soap, kayanta yafara cirowa kala biyu ne sai kawai bra da pant suka fado black dakuma brown da sauri yasauke kansa kasa kunya ya kamashi sai kuma ahankali yajuyo yakalla he knows abun, he saw na Mamie tun suna yara but rabon daya gani ya manta sai yau, ahankali yasa hannunsa yadauka saiyasa a bucket yasa detergent kawai yafara wankewa ya dauraye ya mike tsaye yana tunanin yanda zaiyi dasu bazai iya kai this things waje ba, gidansu duk maza ne kona Mamie baitaba gani awaje ba, bude kofan bayi yayi yafito slippers yasaka na daki yafito yashiga saukowa kasa Asmeey na zaune a dinning tanacin chips da Mamie tabata da egg da tea ga bread dudda batacin bread dinba taji kamshin Ya Hamad dasauri tajuyo daidai Gwaggo na fitowa tace "yanzu Asama sabida bakin hali irin na mijinki ba dakina nace kizo muyi kari tare ba? Danna koraki dazu shine kikai zuciya"?
Wucewa Hamad yayi yafita kaman baiganta ba Asmeey tabisa da kallo harda lankwaso kai tana lekowa Gwaggo tabuga table tace "ke Asama jimina kika zama"? Dasauri ta kalli Gwaggo, Gwaggo tace "kada ki cinyemin d'a da wayan nan manyan idanunnaki wannan kallo haka ba guduwa zaiyi ba da fita zaiyi zakiga bakin gilashi idonsa yanzu yana cikin gida" daidai Mamie na fitowa akunyace Asmeey tace "ni ba shi nake kallo ba" Mamie tace "Gwaggo nakara samiki karin ne kema"? Gwaggo tace "to bani na yarinyar nan duk kamshin yacika min hanci"baki Asmeey ta turo tace "mutum sai shegen cin abinci Gwaggo tace "gamaci nidai muje kiga takwarata da aka mini Madinah" daidai Hamad na shigowa flat din wani kallo yama Gwaggo, Gwaggo itama tamai mugun kallon tace "idan kuma an isa a hanani zuwa dake muga" akunyace Asmeey ta sunnar da kanta ganin da Ya Hamadi take, Mamie tafito ganin Hamad zai wuce rikeda igiya da hammer da kusa a hannu kaman zata kirasa saita fasa.
Bayi yashiga ya kulla mata dan karamin rope na shanya undies ya shanya wayanda ya wanke sannan ya wanke kayanta kafin yayi nasa within 20min yagama ya dauraye komi akasan bucket yafara sa nata sannan ya wanke bayin tass yadauki bucket din yafito wannan karan ba Asmeey da Gwaggo a falo but yaji muryan Gwaggo adaki ficewa yayi yawuce backyard Mamie na tsaye a kitchen tareda mai tayata aiki ta hango Hamadi na shanya kaya a igiya na Asmeey da nasa, wih she have it in her mind yau zata hada wankinta tazo ta dauki na Asmeey duk akai tare but ganin Hamadi ya mata har cikin ranta she felt good, saita kara yarda da maganan Ya Mustapa Hamadi will take care of matansa sama da yanda suke tunani, shigowa flat din yayi sai Mamie bata ma fitoba cus saiyaji kunya har saida yawuce sama Mamie ta kwalama Asmeey kira. "Asmeey" Dasauri Asmeey tafito daga dakin Gwaggo tazo kitchen din tace "Mamie gani" tray breakfast din Hamad tabata tace "gashi kaima mijinki zaki iya dauka da hannu daya ba nauyi?" Gyadama Mamie kai tayi she can use the karyayyen hannu for support tana fitowa Gwaggo harta shirya tace "maza ki basa kizo muje" gyadama Gwaggo kai tayi tashiga hawa staircase ahankali tana kai gaban dakinsu ijiye tray din tayi a kasa sannan ta mike tabude kofan Ya Hamadi na rike da waya a kunnensa kaman waya yake saitaga nata wayan a kan table kusa dashi, dukawa tayi tana kiciniyar daukan tray da kanta tashi Ya Hamad yayi yazo wajen ya dauka ta kallesa ya shiga dakin binsa ciki tayi ahankali ta maida kofan tarufe tana wasa da fingers, ahankali Hamad yace "okay Baba" ahankali yace "tom" sannan ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login