Showing 219001 words to 222000 words out of 233624 words

Chapter 74 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2565

because of me please Hamadi please saiya saki fuskan yaron yakai hannuwansa biyu yahade alamun roko yace  pl& .. dasauri Hamad yakama hannunsa alamun karya rokesa murya chan kasa yace  shikenan na yarda, don t beg me! Kafi haka awajena umarni kawai zaka bani, na yarda taje da ita, I know you Yaya ko agabana ko abayana you have my best interest in ur heart, and I know kafin kazo nan babu ya da bakai da Mamie ba, coming here to beg me shows baka iya ka shawo kan Mamie bane and it s okay, u can never beg Hamadi Yaya shiru Ya Mustapa yayi yana kallonsa yace  har ranka kahakura ? Fuskansa ya goge tass yace  yes 1 months kaman gobe ne, nima I m working awani special project I will tell you about it Ya Mustapa yasauke ijiyan zuciya yana kallonsa, ganin haka yasa Hamadi yadanyi murmushi yace  Allah is fine Yaya I guess everything happens as per Allah plans, kunyi booking flight nata ? Gyadamai kai yayi alamun eh, tashi Hamad yayi yace  muje nayi sallama dasu yabude motan yafito shima Ya Mustafa haka suka wuce cikin gidan bude kofa sukayi ahankali Ya Mustafa yafara shigowa Hamadi biye dashi kowa na falon yabisu da kallo kowa na falo banda Asmeey, Mamie na kitchen kallonsa tayi tadauke kai tace  zoka amsa abincinka Hamadi kallon Mamie yayi saikuma ahankali yawuce wajen, stool ta ijiye kusada ita batare data kalleshi ba tace  zoka zauna Faisal yayi whispering.  Mamie na neman sulhu taga ran maza yabaci Abba na jinsu yakasa wani mugun kallo yakama bakinsa, zama Hamadi yayi ahankali Mamie tasamai shinkafa da wake data dafa tasa spoon saita debo takai bakinsa ta kallesa shima ita yakalla idanunsa Mamie ta kalla saitaji ba dadi, ahankali tace  I hurt u ko? Sauke kansa kasa yayi ya karbi abincin yaci baice komiba, sai Mamie taduko takai hannunta tadaura kan fuskansa tarage murya.
EPISODE 1?? 3?? 6??




Mamie tace  banson nazama sanadin hawaye a fuskan d ana! You mean the world to me Hamadi, kome nakeyi I m doing it for you, idan you re angry with me bazan taba iya komi in peace da zuciya daya ba, bazaka iya dagama Mamie ka kafa kabarni natafi da Asmeey ba ? Ahankali yace  na yarda cus he felt yanda take lallabasa at least everything still comes down to andai nemi permission nasa, Mamie tai murmushi tace  thank u 4week max zata dawo, cinye abinci kaje kai sallama da ita itama she doesn t wanna leave u love birds
Dan murmushi yayi akunyace Mamie takara feeding nasa this is why Hamadinta is a special boy, yanada hakuri, ga taushin zuciya, idan sauran digadigan yaran natane ina zata iya lallashinsu but Hamadi is so forgiven ga hakuri and she promise saita gyaramai Asmeey dasai yakira yana godiya yaci ya koshi yasha ruwa yatashi yajuyo hada idanu yayi dasu Faisal da sauri yadauke kai yawuce bedroom nasa yabude kofa yamaida yarufe tareda dan murza key yajuyo yakalli Asmeey dake kallonsa duktai zuru zuru saita taso kafin yama Rabi kawai tai hugging nasa tsamtsam tace  where were you? Meya sami idanunka Yaya? Ahankali yace  daga sanyi nafito saisa dago kanta tayi takallesa asanyaye she knows he cried but bataso tafadi kai tsaye kuka yayi kaman raini ne saitai shiru zuciyanta ya katse kawai sai hawaye tabasa tausayi hannunsa yakai yashare mata fuska yace  wat is it Asmeey? Murya chan kasa tace  I don t want to go! I want to stay here wani genuine smile Hamadi yayi in all this daya faru this statement na Asmeey is wat made him smile har cikin zuciyansa, he felt so good yaga matarsa bataso tarabu dashi kawai saiya dauketa cikin dirty voice yace  mesa sex dina zakiyi missing? Yayi maganan yana bude bayi yashiga da ita da sauri ta kallesa jin wat he s saying, gira daya yadaga mata yace  let s do quickly kafin tace wani abu ya ijiyeta ya mannata jikin door na bayi yana zuwa ta bayanta yana bude wandonsa yana ciro gabansa dahar ta mike yadaga riganta sama kawai yashiga soka mata bura yana magana a gefen face nata yace  I will miss you and your pussy Babyna wani ijiyan zuciya Asmeey tasauke Ya Hamadi baida kunya yanzu kowa ma gidan nan fa, shiga sosai yayi ciki yana wani yahau fucking nata awajen da karfin gaske baya tunanin kar anjiyosu Asmeey kaman zatai hauka tagaji iya gajiya da kyar kusan 1hour yabata abayin yarirriketa yakawo jikinsa narawa sosai sannan yacire kayansa da nata yamusu hanging suka wuce wanka bakaramin kuka Asmeey tamai ba kan bataso ta tafi da kyar ya lallasheta sannan yawuce ya shiryasu ya tsane mata kai yasamata gown nata back ahaka yafito da ita tana rike da shi yakalleta sai kawai ya manna mata kiss yabude drawer yaciro passport nata yarike yakama hannunta suka fito ahankali saikuma yasaki ganin ana kallonsu yawuce Asmeey ma ta taho aka tattashi Mamie takama hannunta tace  toh kumuje Hamadi yabawa Ya Mustapa passport nata ya karba Hamadi yabiyosu yarakosu har parking space Mamie tabude mota face  shiga tsayawa Asmeey tayi saitadan juyo takalli Hamadi idanunta sun ciko da hawaye murmushi yamata yajuya kawai yakoma cikin gida wani iri Asmeey taji tashiga motan tafashe da kuka takai bayan hannun tana goge fuskanta har sukaje hotel din kuka take ahaka aka shirya by 6 suna airport sukai checking in sai Nigeria zuciyan Asmeey duk ba dadi.
***



BAUCHI
Rayuwa yama Mom zafi nothing is going write for her duk uban investigation da akayi danhar mai saida gold sukai arresting but karshe saidai aka sake shi baida yace bashi bane yaturosu, mai POS ma da aka cire mata kudi aka kamosa yace he can t remember but an cire kudi sun basa charges investigation did not lead to anywhere, zobunan ta da kayanta masu tsada ta kwasa akwai wata dillaliya bayan layinsu taje ta saida mata tahada 250k taje tasayo wayan 150k tasai sim tai welcome back contant dinta duka basu dawoba bata taba sanin ba a gmail take saving ba, bata iya bacci tana kulle idanu saitaga Asmeey da jaririya, karanta sai damunta yake dan ragowan change na abubuwan ta data sayar duk sunbi kudin magungunan kafanta, kafan nakara damunta sabida tafiya datake kullum zuwa junction ta nemi abin hawa ta tafi court ga cases nata sai fadi take har an fara gulma magana yafito kan mijinta yarabu da ita yamabar Bauchi sabida ta cuceshi and she s going through alot bata cikin peace of mind so batada natsuwan fighting cases hakan yasa sai winning ake hakan yafara saka tafara loosing clients _ubata barinta babu abinda ke damunta kaman abu uku rashin mota, rashin Fawaz da kafanta ga batada kudi, her big big people batada number su gashi jitake tafi karfin takira su Aya ko Aysha tarokesu kudi cus basu kirata ba ai har yau zata gwada musu ita tafi karfin takirasu saidai su kirata.

Yau kaman kullum last card nata 2k tai using tadauki drop har GRA she can t count d number of times datazo gidan nan Fawaz bayanan yau datazo taga anata shigar da gadaje da kujeru wani bawan Allah tasamu tace  dan Allah Malam ina mai gidan Fawaz ni lawyer sa ce yaron dasauri yace  ai yana Dubai yau dai zai shigo cus rannan asabar din nan ne bikinsa kayan Amarya muka kawo! Wani abu Mom taji yadaki kirjinta kaman an sauke mata babban dutse akai Fawaz zaiyi aure, anatse Mom tace  wow wazai aura? Yaron na murmushi yace  bakisan Maryama yar film din hausa ba ? Shiru Mom tayi dan Maryaman sune shegun yan film yan duniya ga kuruciya da kyau wani abu Mom tahadiye a wuya tajuya tajuya tashiga tafiya tana goge fuska da bayan hannu Fawaz zaiyi aure bayan ya_a she lost everything yanzu shi zaiyi aure and Hajiya Ramatu kota kirata ta sanat da ita ina kawancen?Kafa tasa ahanya tashiga tafiya batada ko biyar na hawa abin hawa tayi tafiya tayi tafiya tasami wani waje ta zauna sabida yanda kafanta ke ciwo tadanja riganta sama taga ciwon ya tsatsage tace  wai wani kalan annamimin kare ya cije ni ne ka warke mana da wanne zanji da mayaudarin chan ko da kafafu ? Mom tahau ihu akan titi sannan ta tashi tacigaba da tafiya wajajen 7:30 ta iso gida tama kasa shiga daki ta zauna anan waje tai shiru tana kallon gidan anya bazata saida gidan nan ba gidan nan zai iyakai 40m ko 50m ba cus yakai 3hecta filin ga gini standard almost 5nedroom flat each flat guda uku ba bq in yaso saitasai mota ragowan kudin taje tasai yar karaman gida kota kama Haya deep down bataso taci kudin marayu but this is the only thing she have left in her possession she s hungry she s feeling sleepy she s sick kafanta but she s afraid tashiga daki ta kulle idanu tai shiru kafin daga baya da kyar ta tashi tashiga flat nasu tawuce side nata tashiga bayi tana barin bayin abude tayi wanka da alwala tafito tahau kan dadduma tai salla tana lazimi zuciyanta na ciwo tana istigifari ahaka bacci barawo ya kwasheta.
 Saina kasheki Mom! Taji muryan Asmeey dasauri Mom tabude idanu Asmeey tagani jikin kofa sanye da white clothes tarike karfen da aka cire mata ciki tace  I will kill you with this ta taho da gudu tasokama Mom a idanu yabullo ta keyanta ihu Mom tayi sosai kaman mahaukaciya tamike tsaye tana taba idanunta da keyanta datajisu intact ashe bacci tayi mafarki ne not real gabanta na faduwa sosai zufa na keto mata tace  na shiga uku, wani kalan yarinya ce Asmeey data kasa barina na rayu cikin jin dadi, Astagafurllah Astagafurullah Mom tashiga istigfar jikinta ma rawa ahaka har gari yawaye ba bacci.
EPISODE 1?? 3?? 7??




Shiryawa tayi da sassafe tasa lace mai kyau tadauki handbag tana tunanin kudin dazata samu taje gidansu Fawaz tarasa gata bata shiri da kowa layinsu mutanen Ammi ne she always show them tafi karfinsu da tashiga ta nemi rance tawuce tafita tasa kafa ahanya ga yunwa wuraren 10 tun safe takai gidan su Fawaz tai sallama tashiga, Maman sa ma batanan Mom tai zamanta a parlor tawuce dinning da kanta tasama kanta abinci tahauci kaman jaka, tana wajen tanacin abinci aka bude kofa dasauri tajuyo Fawaz tagani anate da kananun kaya faduwa gabanta yayi dasauri ta taso tazo wajen yahade fuska cus yanzu aduniya bega wacce ya tsana kaman itaba yace  me kikazo yi anan gidan ? Dakewa Mom tayi tace  nazo nagaya maka bazaka lalaltamin rayuwa and ka kama zakai wani aure ba wlh, komi nawa ya lalace kasa nama yarinya mugunta yanzu narasa sukuni jibi yanda Allah ya maidani yana wani kalan kallonta yace  tunda nake dake nataba cemiki kije kima yarki duka ko kimata wani abu Mom kaman mahaukaciya tace  amman kaikace azubar da cikin da har yasa ta mutu yanzu ka kama zakai aure ka barni wani dariya yayi yanuna Mom yace  ohh dama kin taba dauka I will ever marry mate din mahaifiyata as a wife ne? Mom nawani kalan kallonsa cike da so saitaji hawaye yacicciko idanunta all wahalhalun datake this days bata taba kuka but when it comes to Fawaz shine last limit nata fashewa da kuka tayi tai kneeling agabansa tahade hannayenta hannayenta tace  Fawaz ni da kai have come a very long way tun Asmeey na karama, ana maganan morethan 20yrs, please karkamin haka wlh wlh ina sonka Fawaz sosai, don t do this to me please ka aureni banda kowa I don t have anything in my life yanzu yarana duk sun gujeni tsaki Fawaz yayi zaiyi magana aka shigo falon Hajiya Ramatu ne taci gayu tazuba gwalagwalai takalli Mom dake duke gaban Fawax takalli Fawaz looking confuse dasauri Mom ta mike tsaye gabanta na faduwa takalli Fawaz takalli Mom tace  wats going on here? Why is Hajiya Salima kneeling and crying for u? Fawaz fa kangararren yaro ne kuma baya tsoron uwarsa balle ubansa zaiyi magana Mom dasauri ta tare shi tace  ina cikin damuwa ne Fawaz yamata wani kallo yace  Mommy cin kawarki nayi taji zanyi aure take kuka wani kallo Hajiya Ramatu tama Fawaz daya daga kafada yanuna Mom yace  ask her haaa a ina ruwana did I rape her ko ita taga yaronki ta nace tana bina sosai Hajiya Ramatu gabanta ke fadi takalli Mom da kanta ke kasa kunyan duniya yakamata tace  Salima d ana kike bi da gaske? D ana kika lalatama rayuwa? Yaron da har yarki ya nema eh ? Kasa magana Mom tayi kanta akasa, ran Hajiya Ramatu na tsananin baci tace  get out of my house dagayau wlh ko waje aka ganki kome muka miki ke kikaja mom tadago kai zatai magana Fawaz yadaga kafa yatokareta yace  ance get out! Wani kallon Fawaz Hajiya Ramatu tayi yanda yatokare Mom cike da rashin girmamawa da raini da wulakanci tace  you see this is wat u get idan kanabin kananun yara da girmanka da darajan ka, get out you bitch tsayawa Mom tayi taki motsi toh Hajiya Ramatu tasani mekuma yarage takalli Fawaz idanunta sunyi jajir tace  I want to demand for abu guda biyu, car and a money cus I have the right kodan sabida d an da na haifamaka! Dasauri daga Fawaz har Hajiya Ramatu suka kalli Mom, sai kawai Fawaz yashiga kwance belt dan for real fir real ransa yasoma lalacewa Hajiya Ramatu tace  d a Salima ? Mom ta gyadakai tace  Munir dan Fawaz ne! Wani dukan kunne maganan yama Hajiya Ramatu kad1n tadawo daidai taji karan duka Fawaz na dukan Mom dukta inda yasamu yace  ni zaki lakama yaro akai ba Munir ba uban Munir do you think I look like those men da mata ke makalama yara it will not work here Shegiya mara daraja bakar muguwa mai bak1n hali saisa Allah ke cin ubanki yanzu u lost everything I will never come back to you kama Fawaz Hajiya Ramatu tayi ganin Mom zata mutum musu a falo ya isa security takira security sukazo tanuna musu Mom datai kaman ta mutu tana haki ta jefa mata yan bundle na 500 aka tace  ku dauki akuyar nan kufice da ita kusata a abin hawa akaita gidanta suka fice da Mom Hajiya Ramatu tayi balbale Fawaz da masifa.  Dan ubanka iskancin ka bai tsaya kan kananun yaran dakake durama ciki ba harna gaji da kashe wuta akanka, har tsofaffi kake ci cikeda rashin kunya yace  Mommy wat is this? Tabani gindi karnaci Ha a see me see trouble oo please don t piss me off Madam ran Hajiya Ramatu abace tace  ina gujemaka Fawaz karkaje ka kwaso kanjamau tunda kai duk wacce kasamu kaci kama ciki ba protection yaro kwata kwata baka da tarbiya da kama kanka  shut up yadakama mahaifiyarsa tsawa tai shiru yawuce dakinsa abinsa ko ajikinsa.

Da kyar Mom tanunama mai keke gidansu tabasa kudi cikin 50k ta sauke da kyar tawuce fuskanta ya kukkumbura dan duka Fawaz yamata na bala i tashigo gida tazauna compound duk karfin zuciyanta da taurin rai saita fara kuka sosai bana wasaba zuciyanta ba dadi yamata nauyi, Fawaz zai mata haka, she lost everything sabida yaron nan, sabida Fawaz babu abinda batayiba ta musgunawa yarta da bata mata komi, sabida Fawaz ta cusama Baba bakinciki har tazabi saki just to go and bill Fawaz out daga police station, wanki gyaran gida, wanke bayi menene batama Fawaz yanzu in the most darkest moment na rayuwanta zai gujeta? For the first time saitaji babu abinda take kewa sai yaranta, number Aya taciro tai dialing amman baya ma shiga at all, number Aysha takira yayi ringing yagama bata dagaba next kira taji kaman Aysha tamayi blocking nata zuciyan Mom ya katse tayi dialing number Munir bata shiga kwata kwata kaman bata kan network tasake dialing na Aya bata shiga na Aysha busy tai blocking nata kawai saita ijiye wayan tafashe da wani irin kuka tace  I hurt yarana I caused them pain all because of you Fawaz, I tourtured my daughter to dead sabida soyayyan d a namiji and this is all I get from him! Duka Koran kare! Wlh namiji ba dan goyo bane, bazan taba yafe maka ba Fawaz! Wani kalan bakin nadama da bak1n ciki Mom keji na how she sacrificed everything every important thing na rayuwanta for Fawaz, wanda take tunani bayan mutuwan Asmeey he will focus on her cus he seems to be enjoying her pussy but aure zai karo yar film yar duniya kuma, ga kafa na ciwo ga kowa abandon her yazatayi Yayanta take tunani but tasan takirasa saiyaci mata mutunci yanda yakeda zafi bazaima saurareta ba she knows dole yasan abinda tayi akan Asmeey tayi shiru kawai ta kwanta awajen zazzabi na lullubeta ba kakkautawa.
EPISODE 1?? 3?? 8??



Washe gari asibiti taje da ragowan kudin aka duba kafanta Dr yace aiki za ayi a yanke naman wajen gabaki daya asamata another nama kafin poison din yashiga kashinta, aiki da nama da za a saya 500k.
Gida Mom tadawo taje takira dillaliya ta saida set na kujerun falo da carpet da dinning da dankararen tv su komi kuma na falon na Baba ne, kayan da normal normal ko tv falo yafi 1m da kyar Mom tahada 1m abanza dillaliyan tasaya washe gari takoma asibiti tabiya akai admitting nata gobe za ayi surgery tayi undergoing other investigations su xray da sauransu akace takira azauna da ita but batada wanda zata kira she just realized Fawaz yasa tayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login