Showing 45001 words to 48000 words out of 233624 words

Chapter 16 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2561

bacci karna tashi is only asleep nake manta komi, what have I done? Mom bata taba cewa nayi abu nakiyi ba tunda nayi wayo, bata taba cewa karnayi nayi ba, as long as nasani babu wani abu da Mom ta taba cewa karnayi danake yi but yet kullum batama Mom rai nake why? I am confused yazanyi? Mezanyi? I want to be happy nima naje dakin Mamana na zauna muna kallo muna murna kaman su Ya Ramla, I want to hug Mom nima kaman yanda su Amina Yusra and Ya Ramla does all the time with Ammi, nima I want to go to room din Mamana na kwanta akan gadonta kaman yanda naga Ya Hamad yayi, menakeyi that makes Mom to hate me? Ya Allah kanunamin na gyara ahankali takama Handky ta dinkule a hannunta tarike sannan takai kirjinta ta rungume sosai tana sauke ijiyan zuciya ahankali ahankali ahakali kamshin is giving her peace tanajin natsuwa, breakfast ma taji bataso haka tana wajen har 12:30 na rana hakan yasa ta mike tsaye ahankali daga gadon tafada bayi fuskanta ta kalla ya sabe wanka tayi tafito lace din da Mom tamata taciro HKG sky blue dakeda dark blue red and gold little little flowers da stones taciro dark blue gyalen sallanta tazauna gaban madubin su ta shafa mai tadauki kwalli tasaka, hoda ta kalla dake wajen sai kawai ta dauka ta shafa just to make Mom happy ta gyara gira tadauki lipstick ta shafa pink dayama lips nata kyau ta kara da lipgloss sabida lips dinta yayi kyalli kawai saita chanza kaman ba itaba gold sarka da dan kunne da warwaro Mom tamata na salla cirosu tayi tasaka daidai ana kiran dalla dadduma ta shimfida ta saka wani gown tayi salla.

Tana idarwa tasaka bra and pant da skirt tadauki skirt na lace din tasaka telan Mom designers ne ya iya dinkin yan gayu rigan tadauka tasaka yanda kayan suka zauna ajikinta zaka dauka gown ne yamata bala in kyau rigan yadan kamata ta sama so boobs nata sunyi pushing up kana ganinsu ta saman wuya tsaki tayi, kaman ta cire kayan, dankwalin ta dauka ta zauna tai parking kitsonta da ribbon sannan tayi dauri mai bala in kyau tayi kyau sosai tana kokarin gyara dan kwali Munir ya shigo dakin da sauri ta dago kanta tsayawa yayi yana kallonta yakama baki yace  ke yau bikinki akeyi ne? Bantaba ganin kinyi gayu haka ba maida kanta tayi bata amsashi ba tacigaba da gyara dan kwalin saikuma yataho wajen da sauri yace  Mom na kiranki, yauwa kintuna that Ya Aya friend Anty Maryam da ake kira ya Miemie? Kallonshi Asmeey tayi tace  eh dasauri Munir yace  his Mom is here with her son Ya Miemie brother shine mijin da Mom tamiki? Kallonsa tayi kaman bazata amsaba sai kawai ta gyadamai kai, dan ijiyan zuciya ya sauke yace  yaushe har kuka hadu yafara sonki bansani ba a ina ya ganki mikewa tayi tadauki veil din tayafa yarufe kirjinta da kyau ta duka tana ciro takalminta na zara shima dark blue tace  ka tambayi Mom shiru Munir yayi tadan juyo ta kalleshi ganin yanda yayi tace  don t worry kaji kowa Mom takeso shizan aura, bari naje gyadamata kai yayi ya zauna wajen yabita da kallo tafito daga dakin daidai Ya Hameed da Ya Hamad nafitowa suma daga dakin Baba, faduwa gabanta yayi da sauri ta tsaya dan su wuce ta maida kanta kasa kallo daya Hamad yamata yadauke kai kaman baisan da wata wajen ba yawuce abinsa staircase yashiga sauka, Hameed ya tsaya yahade fuska yace  why did u leave our side baki gayama kowa ba? Kanta na kasa tace  nazo gaida su Baba ne kallonta yayi sai kawai yatura hannu a aljihu yan 1k sababbi yaciro guda 5 yamikamata yace  ga goron sallan ki and if you like allow yourself to get beaten up again hannu tasa ta karba ahankali yace  nagode Yaya wucewa yayi abinsa ya sauka shima sannan tadago kanta tabishi da kallo sannan tabude kofa ta watsama Munir kudin tace  ijiyemin Muni tawuce side din Mom ahankali tabude kofa da sallama wata hamshakiyan mata ce zaune taci arnen lace kalanta kalan Mom ga Fawaz yasa wani jumper na gizna fara mai kyau da hula akansa ya daura Rolex a hannunshi yana danna iphone 16 pro max dinshi comfortably, ga kayan abinci nama cincin cake duka agabansu kallo daya Mom tamata tadauke kai in disgust Hajiya Ramatu ta tashi tace  wait wat! Asmeey ne ta girma haka Salima? Akunyace Asmeey ta sauke kanta kasa ta maida kofan tarufe ta shigo dakin Fawaz na dago kanshi daga wayan dayake dannawa yabi Asmeey da kallo kokarin dukawa Asmeey take Hajiya Ramatu takamata tawani rungumeta tace  come here Asmeey Masha Allah Masha Allah wai mamanku ta killace ku kullum school kullum school I think the last time I saw you was tun lokacin da Aya ke kama hannunki suzo gidanmu dake but look at you wat a beautiful fine lady tadan saki Asmeey dakejin kunya tajuyo takalli Mom datai crossing legs tana chewing cincin tana danna phone tace  welldone ke Salima this is a beautiful girl wlh wlh tafi Aya da Ayasha kyau, ke tafi duka yaranki kyau har Munir wat look at Asmeey tasake juyowa takalli Asmeey dake sunnar dakai takai hannunta ta shafa kuncinta tace  smile for me eh daughter na dan murmushi Asmeey tayi kadan but she looks damn beautiful, Mom batare data kallesu ba tace  cikata Hajjaju batare data kalli Asmeey ba Mom tace  mijinki baici komi ba serve him yadanci abu kafin kufita gyadama Mom kai tayi da sauri cikeda bala in ladabi, Hajiya Ramatu tasa hannu ta yaye gyalen jikinta tace  cire gyale na kalleki da kyau tazare gyalen takama tarike a hannun tana kallon Asmeey dataji bala in kunya cus ana ganin jikinta tadan kai hannunta tana shafa gefen wuyanta Hajiya Ramatu tawuce ta zauna gefen Mom tace  mijinki baici komi ba tun safe yakosa ya ganki wlh bashi abinci gyalenta na hannun Hajiya Ramatu tawuce kalla kaman tace tabata bataso taje gaban namiji ahaka saikuma ta hada ido da Mom data mata wani kallo kaman zata halakata hakan yasa tawuce ahankali gaban Fawaz dake kallonta kaman maye kin kallonshi tayi tace  ina yini saikuma ta duka ahankali gabansa da sauri takai hannunta saman gaban riganta ta danne tasa hannu daya tana kokarin bude warmer Fawaz nawani mata kallon maita yace  you have to use ur 2hands Wifey gyadamai kai tayi tazare hannunta tasa habanta ta danne gaban riganta but dudda haka he could see boobs nata farare, harde kafafunshi yayi dasauri but still yakasa cire idanunsa, zubamai party jellof rice da akayi tayi da nama dayawa da salad daganan tsugunne ta daga hannuwanta biyu tabashi plate din da hannunta da plate din yakama duka tare da sauri ta kalleshi for the first time ko kunyan su Mom baijiba murmushi yamata yace  stand up Wifey and seat close to me wlh idanunshi tsoro suke bata d way yake kallonta yake kiranta da wifey, dan juyowa Asmeey tayi takalli Mom hada idanu sukayi ran Mom abace tace  sai mijinki yayi magana sau biyu zakiyi abinda yace wani iri Asmeey taji tamike tsaye ahankali yawani jawota ya zaunar kusada shi sannan yasaki hannuwanta Hajiya Ramatu tayi murmushi tace  kinsan basu sababa nidai kidenama diyata fada bagashi nan ta zauna kusa da shi ba tabe baki Mom tayi tace  Asmeey dakikiyar yarinya ce da sai kana haka, idan tamaka Fawaz ka lallasata wawiya kawai wulakantatta gently Asmeey tasauke kanta kasa tana wasa da kumbunanta dawannan lallin da duk ya chabe a hannunta, Hajiya Ramatu tana murmushi tace  wai har yau baki rage zafi ba Salima? Dole yaranki su dinga shakkan ki, ai wlh Fawaz kayi dacen mata kwarai datasha tarbiya a hannun mahaifiyarta ga natsuwa murmushi Fawaz yayi yana cin abincin da duk yakosa yagama sufita, Hajiya Ramatu tace  Baban su fa ? Ahankali Mom tace  yafita da yan uwansa sunje wani ziyara haka Hajiya Ramatu tace  ayyah sosai yakecin abincin gabaki idanunshi nakan Asmeey da kanta ke kasa tana wasa da yatsunta yadade baiga yarinya dakeda kyau ga kyan diri irinta ba jikinta kaman tayi surgery ijiye plate din yayi yadauki bottle water yabude yasha yana murmushi mahaifiyarshi na kallonshi tace  tom bari muje Salima zan wuce ni tareda driver nake shi daman da motarsa yazo hannu Fawaz yasa a aljihu yaciro bundle na dollars yan 100 guda biyu ya ijiye kan table yace  Mommy thank you for feeding me Mom tace  kwashe kudin nan ko naci mutuncinka Fawaz murmushi yayi yakalli Asmeey da kanta ke kasa yace  kisameni a mota Wifey yayi waje daidai yana bude kofa Ya Aya na shigowa tana sanye da hadaden lace itama tana murmushi ga yaran gidansu biyeda ita abaya but suna hango Mom ta kallosu afalo suka watse, hada ido Aya tayi da Fawaz daya daga mata gira daya yace  Anty Aya oyoyooo murmushi tayi ahankali tace  laaa Ya Fawaz, Anty tabi gefensa ta shigo wajen Hajiya Ramatu shikuma Fawaz yafice abinshi tace  ina yini suka rungume juna Hajiya Ramatu tace  Masha Allah yaranki are looking good Salima wajen Mom Aya tawuce ta rungume Mom dake mata murmushi sosai Asmeey tadan saci kallon Mom yanda take murmushi ta shafa bayan Aya tace  how are you? Ina zuwa bari na sallami Hajiya gyadamata kai Aya tayi ta saketa ta taho wajen Asmeey da kafin takai tawani rungumeta da gudu tana murmushi Aya tace  kin rame but kin kara haske sai kace baturiya eh  saketa fita zasuyi Mom tafadi ba wasa hakan yasa Aya ta saketa ahankali tajuyo takalli Mom
Hajiya Ramatu ta bata gyalen tace  muje karba tayi ta warware ta yafa Aya na kallonsu duk saita biyosu sun fito tayi hanyar dakinsu Mom tace  ina zaki? Ahankali tace  wayana zan dauko da handbag wani kallo Mom tamata dayasa ta taho ahankali Mom da Hajiya Ramatu sukai gaba hakan yasa dasauri Aya tace  ina zaku ? Ahankali tace  nima ban sani ba ahankali Aya tace  da Fawaz zaki fita ko gidansu zasuje dake? Ahankali tace  shi dan jim Aya tayi zatai magana Mom tajuya strictly tace  don t try me this afternoon Aya, baki gani fita zasuyi kin tsare yarinya dasauri Aya ta tsaya daga wajen fuskanta yayi wani iri tace  tafi itama wani iri idanun Asmeey yayi ta gyadamata kai tawuce Aya tabisu da kallo wat is Mom trying to do hada Asmeey da Fawaz?
Fawaz fa ba yaro bane yaki aure tun zamanin dasuke yara she remember case of yatabama yar aikinsu ciki haka dai aka rufe maganan suka maida yar aikin kauyensu, ko ita nan lokacin nan Fawaz tried to touch her daganan ne tadena zuwa gidansu and Mom knows everything, then why is Mom trying tahada shi da Asmeey? Har tana barinsu sufita? Fawaz dai data sani ya chanza ne?
Fitowa compound sukayi su Mom na gaba ita nabinsu Mom abaya Fawaz na tsaye gaban GLk daya zo da ita baka tinted gefenshi kuma Benz ne sai kallon Asmeey yake dake tafiya ahankali tayi kyau har suka kawo wajen Mom tai sallama da Mamanshi sannan takalleshi strictly tace  bring her back kafin magrib gyadamata kai yayi yace  yes Mom Mom tama Asmeey dake tsaye wani kallo tace  ke dakikiya ce da bakisan mezaki yi ba abu Asmeey ta hadiye tawuce motan Fawaz yabude mata motan, zata shiga ciki ta hango tadan waigo Ya Hamad na fitowa daga masallacinsu ko kallon inda suke bayayi ahankali ta shiga Fawaz ya maida kofan yarufe yazaga ya shiga sannan yatada motan yabi bayan motan Mamanshi Mom na waving dinsu Hamad yazo yawuceta ko kallonta baiyiba ta gefen idanu Mom ta kalleshi itama ta zubar.

Juyowa Mom tayi taga Ammi da Mamie na magana tareda su Mama wanda akan girkin dasuke yi ne tawuce su abinta tashige bata ko kula any of them ba dudda Mamie was trying to talk to her.
Side dinta tawuce tana bude kofa Aya tace  Mom wat is Fawaz doing da Asmeey? Mom kin manta all his history ne? What if yabata ta ? Karasawa tayi tasami waje ta zauna tace  idan ta baci daman chan tanada niyyan baci ne, lokacin da Fawaz yayi kudirin miki wani abu ai hakan bai faru ba sabida baki da niyyan bacci dasauri Aya tace  but Mom Faw& &   Ke! Mom ta daka mata tsawa dayasa Aya tayi shiru, Mom tace  ki kama kinki kiyi abinda yakawo ki nan else that s the door kibarmin gida Mom ta nuna mata kofa shiruu Aya tayi ahankali tace  yakuri Mom ya salla ya kowa? Ahankali tace  lafiya lau Aya tayi shiru tadai daure tana jefoma Mom hira daya daya tana bata amsa har daga baya Mom tasaki jiki.
**
Tunda ta shiga motar kawai wani tsoro ya shigeta from kamshin da motan keyi na room freshener ko na menene was giving her anxiety suna fitowa saitaji gabanta na fadi, number 1 bata taba kula maza ba ita mata isa? With Mom akanta and lecturer ce a university nasu akuma department dinta even when bata da lectures she s going to office na Mom sannan Mom checks her phone, ko wani be it Malam 1 ko student na nuna mata alamun so banata basu chance cus she knows wacece mahaifiyarta so bata taba saurayi ba saidai taga na yayinta dana Ya Ramla not her so balle ma ayi maganan ta shiga motan wani har suna fita to God knows where, abinda ke karasa gabanta na faduwa is also yanda yakama mata hannu yana tabawa agaban Mom baiji tsoro ba and Mom tagani she said nothing har anasa tana zama kusa dashi ana ciremata gyale, she wished Baba will appear and stop this outing rawa kawai hannayenta keyi tana wani irin numfarfashi kaman yana shirin daukewa tafara fidgeting fingers nata hannayen na rawa tajuyar da kanta tana kallon glass na mota, saukan hannunshi taji kan hannayenta data dunkule waje daya tana fidgeting akan cinyanta hakan yasa da sauri tajuyo ta kalli hannunshi daya daura kan nata sannan ta kalleshi wani murmushi yasakin mata sannan ya maida idanunshi kan hanya yace  relax you look tense you are with mijinki not dodo I m your husband zare hannunta tayi dasauri hakan yasa hannunshi yafadi kan cinyanta sai kawai yawani kama cinyanta ya matse yace  damn! Jikinki kaman cushion bala in taushi ture hannunshi tayi daga jikinta kaman zata fashe da kuka tace  stop touching me juyoda uskanshi yayi ya kalleta jin tone nata kaman zatai kuka ta dauke kai yace  Wifey kuka zakimin dan na taba ki niba mijinki bane? Kawai daurawa yarage ko yau nagayama Mom I want it zata Iyayi idan naji bazan iya jira har sai bayan law school ba so relax banson rigima da gardama please yakarasa maganan sounding serious dayasa Asmeey tasake tsorata yadan juyo yakalleta yayi murmushi yace  I love this clothes especially dinkin da akamiki I love yanda your things ke showing sosai ta sama yanuna boobs dinta hakan yasa Asmeey tawani matse kanta jikin kujera taja gyalenta tana wuyanta da kirjinta da kyau bakinta yafara rawa sai kawai tafashe da kuka ahankali tace  ni dai ka maidani gida I don t feel well waigowa yayi ya kalleta ganin yanda take wani irin kuka kaman marainiya lips nata na rawa ta kankame gyalenta ajikinta gamgam ta shake wuyanta dukta tsorace yasa yace  what is this? Are you seriously crying kaman na satoki bayan da consent din mahaifiyarki nafito dake? I know yarinya ce ke har yanzu but what is this? Kina tareda mijinki kinamai kuka amaidake gida sai kace wata little baby yasake kallonta ganin da gasken gaske kuka take yasa ya gangara gefen hanya ya kalleta ahankali yace  Wifey ni mijinki ne, iyaye sunsan da maganan aurenmu, sabida Mom tace bataso ina damunki sosai cus of school yaune rana na farko danake zuwa wajenki harma na daukeki mu fita amman shine kikemin kuka okay bari na kira Mom na sanar da ita dasauri Asmeey ta kalleshi tace  dan Allah kada ka kirata dakatawa yayi yakalleta ranshi adan bace yace  then ki share hawayen nan kidenamin kukan banza ba satoki nayi ba and kinji Mom kafin 7 magrib an maidake gida this is just some minutes after 2 gyadamai kai tayi ahankali takai hannu tana share fuskanta murmushi yayi yace  good job Wifey, my beautiful Matar sunna yauwa muyi sauri muje ya kunna motan yaja motar gaban Asmeey sai bugawa yake.

Almost 12mins suka bata sukakai wani hotel mai suna Bigboyz hotel, parking yayi yana murmushi yace  this is my hotel ban dade da budewa ba last month, akwai hadaden dinning services, muje muci abinci ahankali kanta akasa tace  banajin yunwa jiyayi ranshi yabaci cikin kakkausan murya Fawaz yace  yanzu naga dalilin dayasa uwarki ke cemiki dakikiya jaka! Dago kanta ahankali Asmeey tayi ta kalleshi, rufeta da fada yayi kaman ubanta yace  ni mijinki ne har gidanku ke har dakin Mamanki nazo na daukeki muka fita yes of course nasan kinacin abinci agidanku nakawo ki restaurant ko bakijin yunwa zuwa ake my dear, don t be a fool tashi muje kona kira Mom and tell her everything you re doing tunda muka fito sosai Asmeey ke kallonshi bayan hannu tasa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login