Showing 162001 words to 165000 words out of 233624 words

Chapter 55 - UWA KO UKUBA COMPLETE Hausa Novel

M SHAKUR   

04 Sep 2025

2534

wayan saina tafi kawai ijiyan zuciya yasauke jin tadawo Mamie takoma sama tabude kofa takalli Asmeey data kwanta tana kokarin tashi tace  basai kin tashi ba mijinki ne yakira gashi hannu Asmeey tasa takalli karbi wayan, Mamie tajuya tace  natafi ahankali tace  saikin dawo Mamie shiruuu Hamad yayi yanajin muryanta kafin ahankali yace  Husnahhhhh! Lumshe idanu Asmeey tayi taki magana, murya chan kasa cikeda lallashi Hamad yace  I am sorry! Wani abu taji yazo mata wuya, tarikeshi, asanyaye cikeda matsanancin so Hamad yace  I ve not been a good husband to you dudda nasan bakida kowa dakike waya dashi sai ni, apart from Munir kowa believe we are together here so u are not in contact with your sisters and here i am bana kiranki, that s so mean of me to hurt my baby this much, I am very very sorry kinji kuka Asmeey taji yazo mata kawai saita saki kukan data dade tana rikewa ba kakkautawa she s crying with all her heart, Hamad felt really really bad, murya chan kasa yace  I have no idea my actions would hurt you this much, it wasn t intentional believe me, Asmeey I m this type of person da kiran mutane or calls is like workload akaina I didn t realize now that I m married kobazan chanza dabi an ga kowa ba I should ve made an exception for matana! I m really sorry kinji cikin wani irin voice Asmeey tace  baka sona yanzu sabida kaga wasu! Dasauri Hamad yace  no wallahi, you re the only girl in my life and it s you I see and I will always see for the rest of my life Husnahh! I was made for just you! Believe me& ke kadai idanuna ke gani wani irin kuka take tama kasa magana, cikin sassanyan murya yace  please forgive me for not being there for you I promise I will do better daga yanzu we will always talk and I will tell you everything arayuwana same with u, I will do same dake, I love you Husnahhh I love you alot! Melting zuciyanta yayi, ahankali yace  forgive me for the sake of our baby damukai making with so much love boye fuskanta tayi akunyace a pillow tanakai hannunta saman cikinta shauki na kamata, cikeda so yace  kinsan rannan dakika dauki ciki? Kin magana Asmeey tayi, murya chan kasa yace  the night of tafiyana! Rannan nan danakusan cinyeki! Wani yirrrr jikinta yayi tsigan jikinta na tashi sosai, awani irin hankali yace  thank you Mrs Hamad for having my baby! I love you so much wallahi and I love my baby too sosai dan turo baki Asmeey tayi kukan na tsayawa tace  wakafi so? Kunga Asmeey akwai baki da iya jefo tambaya trap ne fa yanzu yana cewa Baby tace itafa yace ita tace ohh bayason baby, ahankali yace  son danake miki yazama gimshikin jikina, I breathe, bath and live with your love, you re my entire life Asmeey, and my enter life is carrying product da me and she makes with so much love, Asmeey I love abinda ke cikinki wallahi I love Babyn mu sama da yanda nakeson komi da kowa except for you that is my entire life, I love my child, Allah ya saukeki lpy, Allah ya nuna mana danmu ko yarmu lafiya, can t wait to hold our baby in my arms, I can t wait to see the both of you! Asmeey you ve made me the happiest man today, Allah yamiki albarka kinji murmushi tayi murya kasa kasa tace  Ameen sai shafa cikin takeyi, ahankali Hamad yace  ance akwai cravings na pregnancy ko? Me kikeci yanzu me baki ci? Ahankali tace  yanzu inason fura da bana sha! Kuma banson kamshin abinci, Mamie cewa take naje sama na zauna murmushi yayi hiran namai dadi, ahankali tace  kullum sai nayi amai da safe is so bitter and so yellowish Yaya murya chan kasa yace  I wish I was there to take care of you I want to experience everything, I want us to do the pregnancy together wani dadi ne yakamata this is abinda takeso, ahankali yace  kinaso nadawo? She don t know what happened, ita that has been dying to see him but tambayan made her feel kaman tace eh zai iya yagudo daga aiki and she will not want that, ahankali tace  eh, amma kabari sai gab da biki kaman zaiyi kuka yace  why? Inaso nazo mu raini cikinmu tare, I don t want to miss anything in this journey murmushi tayi tace  kaga yau 24th December, kabari irin January 15th ko 16th saika dawo shiru yayi yace  anya zan iya? Kinsan yanda nakosa nazo na ganki da our little one murmushi tayi ta shafa cikinta tace  Baby Abee should work ko ?
Wani dadi ne yawani lullube Hamad yace  Abee kikeso Babynmu yadinga cemin? Ahankali Asmeey tace  eh murya chan kasa yace  nikuma I want our Baby yadinga cemiki Momma, Airah go to Momma murmushi Asmeey tayi sosai tace  Baby girl kakeso ? Ahankali yace  I want any gender da Allah yabani ahankali yace  idan she s a girl sunanta Airah idan kuma namiji ne sunansa Amam, kinason sunayen ? Murmushi tayi sosai tace  I love the names deep down she wants a girl maybe Ya Hamadi baisani ba but shima he wants a girl, Mamie ma haka, she knows Abba ma hakane da kowa na gidanma Allah yabata mace, Hamad yace  I am very happy happy with this pregnancy mezan siyamiki as gift tell me kome kikeso? Murmushi tayi tace  uhmmmmnnmm dariya yayi yace  yess tell me dasauri tace  the only gift danakeso shima kamin alkawari bazaka kara tafiya ka barni ba I want to be aduk inda kake wlh magananta saida yaji ya tabasa, tabasa tausayi yace  okay I will promise you this inhar tafiya ne da inada choice da option da kuma iko akan tafiyan bazan tabayi without you ba duk inda nake kema kina nan, kinji gyadamai kai tayi tace  tohhh tai hamma yace  kinajin bacci? Gyadamai kai tayi tace  bacci danakeyi yayi yawa har tsoro nakeji murmushi yayi yace  okay zan barki kiyi, tell me who is that man na dazu? Shiru tayi sai chan tace  are you J? Dan cute smile yasaki yace  I hate seeing any man inda kike inada kishi Asmeey! Please avoid magana da maza banda yan uwana banso! And this should be the last time zaki kara fita without izinina, na yafe miki this time but don t di it again okay! Gyadamai kai tayi tace  nima ban sanshi ha kawai yacemin Gwaggo na nemana ne, I am sorry about everything I said to you dan ijiyan zuciya yasauke yace  okay, idan kin tashi let me know, take care of yourself and my Baby kinji gyadamai kai tayi tace  okay ahankali yace  I love you so much Husnahhh mai ciki! Kunyane yakamata ta katse wayan da gudu tace  Ya Hamadi is naughty now wai Husnah mai ciki! .
EPISODE 8?? 1??





Sai wajajen magrib Asmeey ta tashi shima Mamie ta tayar da ita, ahankali ta tashi zaune Mamie tace  jeki dauro alwala kiyi salla gyadama Mamie kai tayi tamike tsaye ahankali tawuce bayi, alwala ta dauro tafito tazo tai salloli sannan tamike wayanta tasa hannu ta dauka saitaga Ya Hamad yamata two recent miss calls wani dadi taji tana kokarin kiransa kiranshi ya shigo dauka tayi tana mikewa tsaye tace  Hello from muryanta Hamad yace  yanzu kika tashi? Gydamai kai tayi tace  eh koda yaji tabude yace  ina zaki? Ahankali tace  wajen Mamie yunwa nakeji ahankali yace  okay how are you murya chan kasa tace  fine how are you? Ahankali yace  gani nan acikin office dina murmushi tayi tashiga sauka kasa tawuce dinning Mamie na wajen tace  yauwa kin fito ga abincin nan kici gyadama Mamie kai tayi tace  thank you Mamie anatse Hamad yace  me aka dafa ?

Ahankali tace  tuwon shinkafa da miyan wake da yaji da man shanu danama dayawa sai juice murmushi yayi yace  Babyna duk ke kadai ko harda our little Baby shafa cikinta tayi cikeda dan yarinta tace  ai be faracin abinci yanzu ba ko ? Murya chan kasa yace  yafara but abincin jikina, my sperm wani kunya ne ya lullube Asmeey ta kifakai a table tana wani dariya kasa kasa Mamie tadan leko tana kallonta kawai ta kadakai tana murmushi tace  ohh jama a kome dannan yake gayamata oho look at how Asmeey is miji ba wasa ba sosai suke hira haka ta cinye abincin ta tashi takai plate kitchen still waya take tace  Yaya zanje nai salla yace  okay I will call you idan naje gida idan baki bacci ba Maman Babyna turobaki tayi tadan kalli gefe ganin Mamie ta shiga store yasa ahankali tace  I love you Baban Baby ta katse wayan da gudu ta ijiye tashiga washing few plates na wajen Mamie tafito tayi kaman bata jisu ba tace  waya saki wanke wanke murmushi tayi zuciyanta cikeda farinciki tace  Mamie zan iya wlh kingani ta wanke tass ta wanke sink din tace  natafi salla Mamie Mamie tace  tom dakinsu takoma taje tai sallan Isha i tahau kan system tacigaba da rubutu bayan tayi editing na sama wuraren 11 tafara jin bacci ta tashi tawuce gado Ya Hamad yakirata suka shiga hira ba wasa sai wajajen 2nadare da kansa yace taje tai bacci taje ta kwanta ranta fesss.
****



Yau 15 of January na sabon shekara.
Bauchi
Tunda Baba yakomar da Mom she has been calm and good, dudda bawai tadawo masa da papers na gidan bane but tana zaman lpy dashi baya wani takura mata da zancen girki randa tayi he will eat randa batayiba zaici abincin da Ammi take dafawa domin yaranta she no dey for Mom s wahala.
Yau Baba agidanta yake bayan sallan asubahi yashigo gidan tunda tadawo sai yaune ya nemeta a shimfida tabasa hadin kai cus tahanasa shiru tayi tana jinsa babu abinda takeji bawai kuma baya kokari bane kawai sabon jini Fawaz daban ne cinta yake kaman jaka yana kaimata duka, lamarin Baba kuma harda haushinsa datakeji na abubuwan daya mata yima Asmeey aure da marinta da sakinta bainar jama a yasa duk ya hadu batajin komi haka yayi yagama kaman zai zauce yana mugun jin dadin Mom kullum kaman tana yarinya haka jikinta yake ga kamshi ga gyaran fata da jiki, gamawa yayi ya rungumeta murya chan kasa cikeda soyayya yace  Salameme na nagode ijiyan zuciya Mom tasauke tace  akwai abinda zan gayamaka tafiya takamani dasauri yadan saketa yace  tafiya? Gyadamai kai tayi ta yunkura tasa hannu tadauko handbag dinta taciro wani file da yar takarda tabasa karba yayi yana kallo saikuma yakalleta yace  me akace anan? Ahankali tace  za amaida Chief Judge na Bauchi State gabaki daya Murmushi lullube fuskan Baba yayi yace  woww Masha Allah! Chief Judge kai kai kai wannan good news haka dan murmushi Mom tayi tana danne kirjinta tace  dole naje Abuja nai wani workshop haka tareda wasu documentation na sati guda wanda zan kawo daganan za a rantsar dani anan as Chief Judge murmushi Baba yayi yace  congratulations Allah sa albarka yadanyi shiru yanaso yagayamata bikin Asmeey yau saura kwana biyar koba komi itane mahaifiyar yarinyar ahankali yace  nima akwai abinda nakeso nagaya miki Mom takoma da jakanta ta ijiye tace  okay menene dan tasowa Baba yayi dukdan kartai fushi yace  zo Salima ahankali yaja Mom yasata a jikinsa ya rungume yana shafa bayanta Mom tai lamooo, murya chan kasa Baba yace  banso ni da ke mukara fada ina tsananin sonki Salima kema kinsan haka amman rayuwan nan yarana sune rayuwata inason yarana, nasan deep down ban miki adalci ba dana kama, na aurar da Asma u batare dana sanar dake ba amatsayinki na mahaifiyarta mun tattauna akai amman nai hakan ne sabida na kawo karshen rashin jituwanku kiyakuri Salima Shiru Mom tayi jikinta na radadi amman ta daure, Baba yadan kara sassauta muryansa yace  za ayi taron bikin Asma u nan da kwana. Biyar ashirin ga watan nan, shima Hameed zaiyi aure so tare za a hada bikinsu, daman naso kema kiyi naki taron anan ki gayyaci yan uwa da kawaye azo miki, asa albarka konawa kikeso wlh zan baki kiyi bikin nan, bazaki iya daga tafiyan sai bayan waliman bikin ba? Eh Salima ? Me
EPISODE 8?? 2??




Yanda Baba ke magana da Mom zaka dauka yarinya ce cikeda lallabawa, daurewa Mom tayi ta danne komi ahankali tace  nasan abubuwan danayi yasa kama Asmeey aure bakomi yawuce daman abinda yasa fushina yakaru harda yaron baida sana a amman yanzu kam komi yawuce saidai gaskiya bazan iya wani taron biki ba, natarasu wace Amarya zan nuna musu yarinyar da bata hannuna? Kasan kalan burin danaci akan bikin Asma u? Anyways bakomi yariga yawuce haka Allah ya kaddara kawai abinda nake cewa shine sabida bikinta bazan fasa zuwa aiki na ba, ni da zan karbi sabon appointment zanyi tafiyana gobe, gaskiya! Shiru Baba yayi tunda dai tace takura batai hayaniya ba is the most important thing to him, anatse yace  shikenan zan kaiki airport dakaina gobe, zan baki miliyan biyar wannan kaman na sauke nauyi ne na abinda na miki amatsayinki na mahaifiyar Asmeey ga kudin bikinta kema murmushi Mom tayi tana hadiye komi tace  to nagode wayansa ya dauka yamata transfer 5M tai murmushi tace  nagode rungumeta yayi yace  komi yawuce matana haka ya kara komawa second round da third round da 4th round sai wajajen 1 yafito daga bangaren Mom din, shima zaije kano but sai ana gobe biki dole yaje daurin auren dansa Hameed, Ammi ma zataje gobe sabida kai akwatin Hameed but zatabar Ramla ta zauna da yaran da yan aiki sabida school, Ramla taci kuka cus taso taje saida Baba yasa baki yace bayan sun dawo zataje tamusu kwana biyu sannan tahakura Munir ma school bazai barsa yaje ba.

Washe gari Mom tahada kaya a LV bag Baba da kansa yakaita airport yarakata har ciki yawuce yatafi yana tafita tashiga line na jirgin kano not Abuja tai kwafa tace  da ni daku za aga wanda zaici wasan nan! I m going to carry my daughter! Karshen auren nan yazo! Idan ko bahaka ba cikin ni ko Hamad dole zakuga gawan daya!
**

Kano!
Mamie kwata kwata bata bama Asmeey kayan mata ba inama zata iyasha cikinta ya shiga wata na uku yanzu ne take asalin laulayi, kaniyanta takeci sosai, mugun laulayi take, batason kamshi batason wani batason any kind na smell, sau daya aka mata gyaran jiki na fata ba a kare lafiya ba, warin abubuwa yasa tadinga amai sai zazzabi saida ta jera kwana uku skin dinta irritating nata yakeyi sabida warin abun. Kowa na gidan tausayinta yake har Abba, har yayin Hamad dan Asmeey najin jiki, tuni ta ijiye kunya gefe daya dan idan tafara wani zazzabin tarasa meke mata dadi, ko ina zaka iya zuwa kaganta agidan a kwance, kwadayiko har kasa taso tafara ci Ya Mustapa yahana sabida yawu, yayyin basu taba zuwa hannu banza basu kawo mata wani abuba, kowa naji da ita kaman kwai kaman ita tafara ciki, kawai duk tausayinta suke, ga ciki ga ba miji, gata yarinya, ga babu mahaifiya tsaye akanta, yayyi sun dauka tana kasan waje, so they re taking care of her like an egg wlh, matansu ma girke girke suke suna aiko mata dashi cus cn abinci is hassle, har Zee takan mata su iloka ta aiko mata dashi, kai Asmeey na jin jiki, dudda Mamie na cikin hayaniyan biki but she s taking care of the girl very well, bama ta fita, wani sabon kaunar Asmeey take ba kadan ba, hakama Abba zai iya kira sau biyar daga kasuwa yana tambayan jikinta koyace yaga kaza ya siyamata Mamie ta tambayeta tace eh aba yaran shago su kawo gida.
Gobe za akai akwatin Zee na Asmeey na gidan adakin Abba, but sai Ammi ta iso Mama ma haka duk yau zasuzo, Hamad na kula da ita sosai shima, yanda yakejin sonta da cikin nan abin yabaci kaman zai zare, shima yaune flight nasa 18th to da daddare zai iso.

Tana kwance a falo babu dankwali akanta da aka mata kitso kanana jiya masu kyau fuskan nata yayi kyau tarame but tayi wani irin kyau bana wasaba hannunta rikeda cube din sugar guda biyu wanda yanzu shine abinda take masifan so yana hanata tara miyau abaki ga cartoon tana kallo a Tv Ya Mustapa yashigo gidan tareda Faisal yunkurawa tayi da kyar zata tashi zaune Ya Faisal yace  yi kwanciyarki Asmeey dudda haka tashi tayi zaune taja dankwalin atampanta tasa asaman kai shi kansa Ya Mustapa is not happy da ramanta but he knows harda ciki da kewan miji she will change, zatai kiba cikinta yasoma fitowa, ahankali tace  Yaya ina yininku atare suka amsa, Ya Mustapa yace  ya jiki meke miki ciwo yanzu? Girgiza kai tayi tace  bakomi yau Ya Faisal yace  ba dole Babynki na hanya zai dawo akunyace tarufe fuskanta da dan kwali Ya Mustapa ya ijiye mata keda kusada

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login